_"Yau ma Kamar kullum Nusaiba ne zaune taci Ado cikin Atamfar ta riga da siket Sallam taji da sauricta miƙe ta bude wata matace ta gani ta sakar mata murmushi. Nusaiba tace sannu baiwar Allah. Matar tace Yauwa Sunana Maryam Mmn Adnan ga nam gida nam inda yake kallon naki nace dai bari na shigo mu gaisa. Nam Nusaiba tace shigo daga ciki magana. Mmn Adnan ta shiga ta zauna. Nusaibavta kawo mata ruwa. Sannam ta zauna suka gaisa. Nam Mmn Adnan tace Allah yasa zaki na zuwa mun nina wallahi bani da wani gida dana sani a anguwar nam da bana shiga nam ma naga muna kallon juna ne shiyasa na shigo.Nusaiba tace insha Allah in har ya barni zamuyi zumunci dama nima bana son zaman shiru wallahi. Nam suka ta hira kamar Sun daɗe da sanin juna._ ```Dama kunsan Halin Nusaiba akwai surutu``` _Sai da Aka yi La'asar sannam mmn Adnan ta tafi gaba ɗaya badan sun gaji da hira ba sai dan kowa lokacin dawo war mijinta yayi. Ta raka ta har bakin Gate sannam ta juyo. Ta zo ta zauna ta fara aikin nata wato Tunani. Tana Haka taji Sallamar Mubajjal. Da Sauri ta isa garesa tare da risinawa zata amsa Jakar hannunsa wani harara ya galla mata tare da jan tsaki yayi shigowarsa. Da sauri tashi gaban sa tana cewa. Haba Yaya wannam wani rin zama ne gaskiya in dai haka zamu ci gaba da zama gwara ka sauwake min na tafi gidan mu. Ya ɗaga hannu zai mareta kenam suka ji Sallama Mmn Adnan ne ta shigo ganin yanayin da ta gansu abun bai bmaa daɗi ba. Shiko yana ganinta yayi haurawarsa sama._
_"Nusaiba ta ƙaƙalo murmushi tare da cewe Mmn Adnan kaddai mantuwa kika yi?. Aiko kamar kin sani wayata na manta shine fa na dawo ɗauka. Nam ta ɗauki wayarta tare da mata Sallama ta fice tana Mamakin wannam zama da suke lalle akwai wani abu dake tsakaninsu. Da wannam tunanin har ta ƙarasa gidan ta._
_"Ita ko Nusaiba wani kunya ce ta rufe ta amma babu yadda ta iya ta shige ɗakinta. Tun daga ranar Mmn Adnan bata ƙara shigowa ba yau kusan sati guda Kuma bata sanarwa da Mubajjal ba bare taje ita amma yau tace zata faɗa masa ko zai yarda. Aiko haka aka yi bayan ya dawo yaci abinci taje masa da zancen cewa wannam matar da kaga ta shigo gidan ta na kallon namu ta jima rannam tace in ba komai mu kulla zumunci wallahi matar tana da kirki dama kuma kaɗai ci ya dame ni. Cikin tsawa yace wato an gaya miki dan shiga maƙota kikayi Aure to bari kiji wallahi ban yarda ki fita ba inko kika fita na lahira sai ya fiki jin daɗi. Dan Allah kayi haƙuri ni dama ba fita zanyi ba har sai ka amince amma tunda kace.... Da halla ne bani guri ya faɗa tare da bugeta ya wuce abunsa. Nam ta faɗi ta fashe da kuka._
_"Sai da tayi mai isarta sannam tayi shiru. Ta tashi ta shige ɗaki ta kwanta tana tunani. Wannam wani irin zama ne a kullum in gida suka kiraya kuma zama musu ƙaryar ba komai._
_"Haka zaman su yayi ta tafiya da daɗi ba daɗi kullum ne sai ya saka ta kuka. Aurensu wata 11 kenam Amma babu abun da ya sauya Mmn Adnan kuwa tana zuwa mata ta kuma sanar da ita cewa Mubajjal bai yarda taje ko ina ba. Mmn Adnan tayi tambayat duniyar nam akan ta sanar da ita damuwar da take ciki._
_"Amma Sam taƙi. Dan a kullum Mubajjal sai ya gargaɗe ta. Yau ma kamar kullum suna zaune da Mmn Adnan. Mmn Adnan na cewa wai ke Nusaiba so kike ki kashe kanki ne bari kiji wallahi ba a nuna wa na miji kana son sa sosai dan zaki gasu a hannunsa dan naga alama kina matuƙar son wannam Mijin naki amma kuma shi naga kamar sam bai damu dake ba._
_"Nam Nusaiba ta fashe da kuka tare da cewa wallahi kamar kin sani mmn Adnan sam Ya Mubajjal baya sona hasalima ya tsaneni tsana mai girma. Na. Tana kuka ta zai yane mata tarihin rayuwarta. Sosai Mmn Adnan ta tausaya mata nam ta shiga bata Haƙuri tare da cewa ki kwantar da hankalin ki insha Allah zan gaya miki Kissan da zaki nayi domin ki jawo hankalin sa sai yaji duk duniya babu abun da yafi so sama da ke._
_"Nusaiba tace Allah Mmn Adnan" Sosai ma Kuwa ke dai kawai ki saurari abun da zan gaya miki zamu fara tun daga yau."Kai amma fa Nagode Mmn Adnan._
_"Haba ba komai Ai mun zama ɗaya da farko dai tashi mu shiga kitchen babu musu duka shiga nam suka haɗa lafiyayyun Abinci da Juice masu rai da motse._
_"Suka dawo suka gyara falo da ko ina na gidan sannam tace mata ta shiga tayi wanka bari taje gida ta dawo."Haka kuwa aka yi taje ta Watsa ruwa tana fitowa Mmn Adnan ta shigo da gaushi a kasko a hannunta nam ta sa wani turare tace ta tsugunna ta ɗauko wani dan kyalle ta rufeta dashi._
_"Wani sihirtaccen Kamshi ne ya gauraye ɗakin sai da kaushin ya mutu sannam ta buɗeta Nam ta saka ta tayi kwalliya sannam ta tambayeta ina inda take ajiye ƙananam kayanta babu musu ta nuna mata._
_"Nam Mmn Adnan ta fara dubawa nam ta hango wata fitinanniyar riga wanda maraban ta da babu ma kaɗan ne. Ta miƙa mata. Da Sauri Nusaiba ta zare ido tace Mmn Adnan mai kuma zanyi da wannam?. nifa tunda nazo gidan nam ban taba saka ƙananan kaya ba._
_"Aiko dai yau zaki saka. Ta faɗa a takaice babu musu ta ƙarba Mmn Adnan tace inkin saka kimin magana. Daga nam ta fice ta barta tsaye kamar dotse. Nam ta ƙara ƙarewa rigar kallo pink colour ce. Tana da ɗan tsayi shara-shara ce gefe da gefen ta duk a yage take nam dai tayi dukake ta saka Bz sannam ta saka pant sai ta zura rigar da ƙyar ta shiga tayi masifar kamata sai dai ta mata mugun kyau. Kugunta ya fito sosai na Shanonta ma sunyi lintsum lintsum. Nam ta kira Mmn Adnan._
_"Mmn Adnan tana shigowa taga yadda tayi kyau tace masha Allah. Wallahi yau shi ko Gafaka ne sai yaji wani abu tattare dake nam ta kame mata kanta da robo ta zubo da gajin gadan bayanta sannam ta fesheta da turaruwa masu bala'in Kamshi._
_"Sai da ta gyarata tsaf sannam suka fito falo suka zauna Sannam Mmn Adnan tace kin san mai nake so dake yanzu kawo kunnenki. Ban ji mai duka faɗa ba sai ji nayi sun tafa da shewa.ta ci gaba da cewa Wallahi sai mun gama rikirkita shi sannam zamu fara rama abun da ya mana._
_"Sai yazo yana roƙon mu Allah Annabi sannam zamu sassauta masa nam suka ƙara tafawa. Nusaiba tace to ni dai gani nake kamat baza mu shawo kan saba. Hhmm to ki daina gani ma shawo kansa kamar anyi an gama. Uhm bari na tashi na tafi dan nasan yanzu yana hanya tunda har shida Saura._
_"Nagode Sosai Mmn Adnan Allah yabar zumunci. Haba ba komai Nusaiba ai ƴar uwa na ɗauke ki ke dai kawai kiyi abun da nace. Daga haka suka yi Sallama ta tafi. Shida na ciki sai ga Horn din Mubajjal nam Zuciyat Nusaiba tayi daram. Bayanvyayi parking ya fito tun Daga ƙofar Gate yake jin wani Kamshi na tashi a gidan nasa. Yana bude ƙofar ɗakin yaji Ƙamsho ya ninku. Nusaiba dakr zaune da guɗu ta miƙe tana Oyoyooooo...._
*★★★★★★*
_"Mujahit ka tsaya nace. Da Sauri duka juya domin suga wake wannam ƙiran. Amma wa zasu gani?. Sultanah suka gani tana yana tahowa da Sauri. Har ta iso ta same su ta isa gare sa tare da cewa wallahi Mujahit babu wacce zaka Aura in ba ni ba._
_"Wallahi nice Sultanah nam ka abar ƙaunarka. Cikin Huci Malika tana Zuwa ta wanke Sultanah da mari tare da cewa Jawaheer baki da hankali ne?. Saurayin da zan aure zaki zo kina wannam maganar. Anya kina da hankali kuwa._
_"Sultanah data ji marin ya shigeta sosai ta ɗaga hannu ta zabg Mata mari ita ma tare da cewa kece babbar mahaukaci jahila kawai to bari ki ji tunkan kisan zaki haɗu da Mujahit na san sa kuma muke soyayya._
_"Har ke kin isa kice zaki auri wanda nake so to tun wuri kije ki nemi masoyinki dan wannam nawa ne ni kaɗai."Mujahit ko tsabar murna ya kasa ce musu Uffan illa kallon da yake yiwa Sultanah kamar ya saceta._
_"Malika ne ta shiga gida da gudu tana kuka sosai. Sultanah ta juyi ta kalli Mujahit tace baka ce komai ba Mujahit. Cikin jin daɗi yace abun da zance da yawa Sultanah amma farko dai mai ya kawo ki nam keda aka ce kin mutu?._
_"Yanzu dai mu ƙarasa gida sai na sanar da kai komai tsayiwar layi bazai mana ba nam ta shiga motarsa shima ya shiga yaja suka ƙarasa cikin gidan ta. Bayan yayi parking suka ƙarasa ciki duna shiga ta kawo masa drinks sannam ta fara bashi Labarin komai. Sai da ta gama ta ƙara da cewa kayi Haƙuri Mujahit ba wai dan bana son ka nayi haka ba sai dan kayiwa iyayenka biyayya. Dan Allah ka yafemin._
_"Mujahit ya goge ƙwallansa tare da cewa Na yafe miki Sultanah Amma kin cutar da zuciyata da ta mahaifiyarki. Yanzu Gobe ki shirya mu kuma gida domin a tabbatar da kina raye._
_"Ni kam bazan kuma gida ba. Saboda mai yasa baza ki kuma ba cewar Mujahit cikin tashin hankali."Nam tace nasan in na kuma ma ba auranka zanyi ba gwara mu yi auren mu a nam babu wadda yasan waka aura._
_"Sultanah kenam ai zuwa gida ya zama dole in har kina so muyi aure in kuma bakya so shikenam. Cikin Sauri tace Eh na yarxa ina so muyi aure. Zan kira Doctor sai yazo aji. Nam ta ɗauki waya ta sanar dashi komai. Ya sanar da ita yana zuwa yanzu . Dan har yanzu bai gama aikin da yazo yi Abuja ba._
_"Suna zaune ya shigo duka gaisa da Mujahit. Mujahit ga masa godiya da taimakon da yayi musu na ɗaukar Sultanah da ba'asan wani hali take ban nam suka tsaida maganar cewa gobe da misalin Ƙarfe 10:00am na safe zasu tafi Sokoto. Anam Doctor ya tafi ya barsu akan cewa zasu haɗu a nam gidan._
_"Mujahit sai ƙarfe 12:00 yabar gidan nam ma sai da Sultanah fa saka masa kuka sannam ya tafi. Suka rabu cikin kewar juna._
_"Tun barin Malika daga wajen ta shiga gida da gudu tana zuba kuka bata samu kowa a falo ba ta shige ɗakinta taci gaba da kuka. Ikram tayi tambayar duniyar nm amma yaki kulata. Ta sanarwa Mommyn su ita ma tayi tamvayar har ta haƙura sai da tayi kuka ta gaji dan kanta tayi shiru nam ta fara rafkawa Mujahit ƙira amma sam bai ɗaga ba a lokacin suna cikin soyayarsu da Sultanah . Nam ta ƙara shaƙa da bai ɗaga ba ta miƙe ta na kuka ta sanarwa Mommyn su komai. Mommyn tace to shine me dan wata tace tana son sa to bari kiji na mijifa mijin mace huɗu ne gwara ma ki sani._
_"Wallahi nikam Mommyn bazan zauna da kishiya ba kishiysr ma Jawaheer. Nam tayi ta tijararta abun ma har dariya yake basu._
_"Mujahit gana zuwa ya sanarwa da Nura. Nura ma yaji daɗin hakan sosai dai kuma ya tausayawa Malika. Tun a daren Mujahit ya fara shiri. Washe gari ko a gidan Sultanah ya karya dan ita ma tun Asuba data tashi ta fara shiru. Karfe 10 Doctor yazo duka ɗauki hanya a motar Mujahit. Basu jima sosai ba suka isa dan yadda Mujahit ke tsola gudu kamar zai tashi sama. Bai tsaya ba sai a gate Ɗin gidan su.Horn ya buga mai gadi ya wankale masu ƙofa._
_Sultanah tayi Mamakin yadda gidan su ya kuma haka.Duk da tasaɓvyayi kuɗi bata san haka kuɗin yake ba. Da Sallama suka shiga falon gidan Umma dake zaune tana Azkar kawai ta ga. Sultanah tana shigowa falon da Sauri ta miƙe tana cewa wa nakd gani haka. Innalillahi jama'a ga fatalwa._
_Mujahit yace Umma ba Fatalwa bace Sultanah ce Bata Mutu ba. Jin Muryar ɗanta ne yasa ta ɗan nutsu. Nam yace ta zauna mana a ɗari-ɗari ta zauna. Sannam yaje yayiwa Doctor iso. Nam suka gaisa da Umma tana ƙarewa Sultanah kallo duk da yanzu tayi ƙiba ya ƙara kyau amma bazai hana ta kasa gane fuskanta ba. Nam Sultanah ta risuna tace Umma Ina wuni tana kyarma ta amsa nam suka gaisa da Mujahit._
_"Ya fara mata jawabin duk abun da ya faru. Nam ta saka kuka tace dan Allah Sultanah ki yafemin nasan duk nine Silar barin Ahalinki da kima yi yanzu da kin faɗa hannun wani mugun wani abu ya sameki da wallahi nice Sila. Amma sai Allah ga dubeki kika faɗa hannu na gari._
_"Doctor mun gode Allah ya. Saka maka da gidan Aljjannah. Sultanah ki yafemin. Sultanah ta matsa kusa da ita tare da cewa na yafe miki Umma Allah ya yafe mana baki ɗaya. Nam Mujahit yace Umma yanzu sai ki tashi mu ƙarasa gidan su Sultanah domin mu ɗan kawa mahaifiyarta ita a kuma tsai da maganar Auren mu. Umma sai da ta firgita dataji kalmarsa na ƙarshe na maganar Aure._
_"Dan in dai bata ɓata a lissafi ba saura wata biyar Auran sa Amma dole Malika tayi haƙuri a fara Aurensa da Sultanah kafin ayi da ita. Dan ita ta dace ta fara Auren sa. "Mujahit ne ya ƙatse mata tunani ta hanyar cewa Umma mu tafi ko?. Nam Umma tace Ai Mujahit Mahaifiyar Sultanah ta daɗe bata garin nam ta kuma garin su da zama. Dan gidan tan ma Majid ne a gidan gake fasiƙancin sa da Abokansa dan bada mata yake amfani ba da Maza yake yi. Sultanah kiyi haƙuri da wannam Mahaifi naki. Yanzu Haka an koresa daga anguwar dan ya fara bata yaran mutane._
_"Sai dai Mu bari zuwa Gobe sai Mu sammaka mune Sultanah ina kin san garin naki?. Cikin Kuka tace Eh na sani a Gombe take Anguwar Pantami . Yauwa Masha Allah kunga Gobe sai mu tafi. Nam Doctor ya musu Sallam da Alƙawarin zai zo gabe su tafi._
_"Mujahit ne ya kaisa hat kofar gidan sa sannam ya jiyo a hanya ne ya tsaya yayi musu sayayyan su kaji da Shawarma da dai sauran su. Ko da ya shigo Sultanah suna zaune da Umma suna ta hira harda dariya duk da daicrabin hirar Umma ke janta da shi._
_"Da Sallamar sa ya shigo Umma ce ta amsa masa suka masa sannu da shigowa. Nam ya ajiye musu Ledar ya ɗauki nashi gayi ɗakinsa. Sultanah ce ta miƙe taje kitchen ta ɗauko filet ta juye leda ɗaya ta miƙawa Umma. Ita ma ta Saka ɗaya sannam Ta miƙawa Umma ɗaya. Umma tace to ba kin saka min ba. Eh Umma wannam na Kausar ce Naga ma har yamzu bata dawo daga Islamiyyan ba. Bata gama rufe baki ba sukaji Sallamarta. A baƙin ƙofa ta tsaya tana nunawa Umma inda Sultanah take tana mai zare idanu da cewa Umma Kin ga Sultanah kuwa. Fatalwa Umma. Umma tace ke da halla ki shigo ba Fatalwa bace nima shigowarsu haka na ɗauka._
_Nam ta rarraku bo tazo bayan Umma ta Tsaya Nam Umma ta mata bayanin komai. Sannam taja ajiyar zuciya tazo ta rungumeta tana mata Sannu. Taja Hannunta sukayi ɗakinta haka suka kwana cikin jin ɗaɗi da ƙaunar juna._
_"Tun Asuba da suka tashi basu kuma ba ita da Kausar suka shiga kitchen suka fara haɗa abun karyawa. Zuwa 8 sun gamai komai sannam duka shiga wanka sai tara su Umma suka tashi. Suka gaisa sannam suka karya. Karfe 10:30 Doctor yazo suka ɗauki hanya Kausar taso ta bidu amma babu mai zama a gidan haka ta haƙura ta bisu da Addu'a._
```Kuyi Manage sai mun haɗu gobe yasin na muku Update da yawa Komai nawa ya goge😭😭😭😭😭😭😭shine na ɗan sake muku read more 11 fa nayi amma duka ya goge😭😭😭😭😭```
Votes
Comment
_08132761212_
*_HAFSAT A GARKUWA CE_*🥰
[4/19, 10:01 PM] Hafsat A Garkuwa🥰: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta...🔥_
*TRUE LIFE STORY*
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
~_(Mummyn Seeyama)_~
*_Follow me on Instagram_* -Hayfa869
*_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_
My Novels
*_★ Kuncin rayuwa_*
*_★ Zaman takewa_*
*_★ Gidan mijina_*
*_★ Doctor hishmah_*
*_★ Sauyin Hali_*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*AM BACK AGAIN*
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
```Abinda Aka gasa...! Fan's grp```
_ina matuƙar jin dadin hot comment naku over_
*S͢p͢e͢c͢i͢a͢l͢ T͢h͢a͢n͢k͢s͢ t͢o͢*
```Al'umma writer's asso...```
_Ina matuƙar alfahari daku Allah ya haɗa kan mu baki ɗaya.🙌🏻_
Ina yinku irin sosai dinnam
*_Page 41&42_*
*★★★★★★*
_"Nusaiba ta taho da gudu tana Oyoyooo My Sweet heart daga haka ta faɗa jikinsa fa kanai naye sa. Mubajjal wani Suman Tsaye yayi na wucin gadi. Chan ya Sauke a jiyar zuciya tare da lumshe idanu. Sai kuma ya dake tare da cireta a jikin sa yana faɗi. Wai ke miye haka?. Baki ga shigar da kima yi bane?. Ya faɗa cikim siyar tambaya yana kallonta yana wani haɗiye miyau._
_"Nusaoba tayi wani rin narkewa tare da cewa Haba Man Mai nayi haka naga kwalliya nayi maka. Ta faɗa haɗe da wata irin Shagwaba._
_Baka ce komai ba ta faɗa tana ma shafa masa saje. Cikin inda-inda yace Eh haka ne kam. Daga haka ya shige ciki da Sauri dan ta gama birkita masa lissafi. Nam ta bishi da wani shu'umin murmushi dan tasan tarkon su ya fara Kamu. Ta shige ɗaki ta ƙira Mmn Adnan. Mmn Adnan taji daɗin haka daga haka suka yi sallama da cewa gobe zata zo suyi shiri na biyu._
_"Shiko yana shiga yayi wani ajiyar zuciya tare da cewa na shiga uku wannam wani irin salo ne haka?. Mai yake shirin faruwa dani?. Ba dai wannam ƴar ƙaramar yarinyar ta fara burgeni ba?. Kai ina hakan bazai yiwu ba. Daga haka ya shike toilet ya sheƙawa kansa ruwa ya jima kafin ya fito ya zuɓe akan gaɗon sa yana ƙara tunanin yadda yaga Nusaiba daku ma irin surarta._
````Niko nace Su Mubajjal anga kayan yarinya ƙarama an birki ce saima ka shiga daga ciki zaka san ba haka abun yake ba```😜
_"Ya jima yana wannam tunanin amma sam yaƙi yarda da ta fara burgesa. Itako wani wanka ta sake yi tare da sa riga da wando tiri kwata sunyi mugun kamata komai ya fito zam-zam. Ta fito tana wani taku ta haura sama wajen sa. Da Sallamavta shiga har yanzu yanzu yana kwance. Cikin kasalalliyar murya ya amsa mata tare da ƙura mata kallo yana mai haɗiye miyau Bananar sa kuwa sai tsintsin take tana naiman Rijiyar da zai zura gugarsa😎 Har Gaban sa ta ƙarasa ta ɗurƙusa tare da cewa My Man ina ta jiranka kazo muci Abinci amma shiru. Shi yasa nazo naga ko lafiya. Mubajjal bai ma sanvtana yi ba. Sai da ta sake magana yaɗan firgita yace ke wai baki da hankali ne ba na hana ki shigowa ɗaki na ba?._
_"Maganar ta mata zafi ammavta daure tace kayi haƙuri gani nayi ka jima shi yasa. To maza fita ki bani guri in na gama zan fito. Nam ta fice tana sai ka fito Man. Tana fita yaja ajiyar zuciya ya sake kwanciya. Abin duniya ya dame sa._
_Haka suka ci gaba da zama Mmn Adnan tana koyamata salo-salo na Kissa wanda zata ja hankalinsa kuma dai kam tana jan hankalinsa sai dai kuma sam yaƙi ya bada kai. Yaƙi ya nuna hakan. Tsawan Wata biyu kenam sai rama da yake yi da shan lemon tsami._
_"Yau ma kamar kullum Nusaiba ne zaune cikin wasu ƙananam kaya. Ita da Mmn Adnan tana ƙara ƙisa mata yadda zata yi. Sallamarsa suka ji da Sauri ta miƙe ta faɗa jikin sa tare da cewa Sannu da dawowa My Man._
_"Wata ajiyar zuciya yaja chan ya hango Mmn Adnan da sauri ya janye Nusaiba tare da cewa wai baki da hankali ne baki ga Mmn Adnan bane?. Cikim Shagwaba tace na ganta mana. Amma ganinta zai hana ni tarbar mijina ne. To naji shige mu tafi. Nam ta kawo hannunsa suka zauna a kujera ya gaisada Mmn Adnan tare da cewa kin ga yarinta ko ko kunya babu tana yin haka. Mmn Adnan tace A'a ban ga laifimta ba gaskiya hakan ai shine dai-dai. Ai kamata yayi kawai kaima kayi mata domim taji daɗin hakan. Nam ya sosa ƙeya ya miƙe yana ɗan murmushi yayi ɗakinsa._
_"Wani irin Salle tayi tare da cewa Mmn Adnan wallahi yanzu fa ya fara kamuwa A to ai ƙara dage damtse zakiyi ya ƙara kamuwa sosai.Insha Allah Mmn Adnan Nagode sosai Allah yabar Zumunci.Haba Nusaiba ai ba komai mun zama ɗaya cewar Mmn Adnan tana miƙewa zata tafi tace. Ni kinga tafiya ta kije ki kula da mijinki. To sai anjima na gode._
_"Daga haka ta haura sama da sauri taje ta same sa ya fito daga wanka yana tsane jikinsa da Sauri ta ƙarisa ta ƙarfa tana tsane masa jikin.tayi mamaki da bai hana ta ba. Sai ma cemata da yayi wai ni yaushe zamu ɗan yi tafiya ne. Cikin mamaki tace tafiya kuma yaya?. Eh mana tafiya ko baki so ne. Gaskiya bana so kam. Bai ƙara ce mata ƙala ba dan shima yayi mamakim kansa da magana da ita._
_"Nam ta fito ta barshi ta ƙira Mmn Adnan ta sanar da ita nam Ta ce mata kada tacƙara masa komai dan yanzu ya gama kamu yanzu zaki fara ramuwarki. Nam suka yi Sallama tayi kwanciyarta tana dariyar mugunta._
_"Bai jima ba ya fito falo amma bai same ta ba. Nam ya shige ɗakinta ya same ta a kwance tana ta chart sao dariya take. Hira suke sha a wani grp na Marubuciya Hafsat A Garkuwa. Mai suna *HASKEN MA'AURATA* grp ɗin ana ƙaruwa sosai. Sai dariya kawai take zubawa. Nam ya tsaya yana ta kallon ta chan ta ɗago kai ta gansa ta haɗe girar sama da ta ƙasa tace lafiya kuwa Malam?._
_"Yayi Matuƙar Mamakin maganarta amma yace dama nazo muyi kallo ne shine naga bakya falon shine na shigo domin na duba ko lafiya kike. Bata yi mamakin maganar sa ba tace Lafiya ta kuma?. Dama ka damu ɗa lafiya ta ne?. Ba wannam ba ma yau bana jin kallon ne shiyasa na dawo ɗaki._
_"Ok to shikenam bari naje niyi ni. Da yafi maka kam. Ta faɗa tare da sa dariya. Haka yaje ya zauna a gaban Tv sam hankalinsa baya kan kallon yana chna wata duniya yana tuna nin Nusaiba dan wani irin so yake mata wanda ya ƙi gasgata son da yake mata a cewar sa tausayinta kawai yake ci. Nam ya gama zaman sacya tashi ya kuma ɗakin sa ya kwanta cike da Mafarkin Nusaiba._
_"Washe gari da ya tashi yayi wanka ya fitocya nufi dininng ya samu bata girka komai ba. Nam ya shiga ɗakinta ya samu taci wanka tana cin Abinci. Da Sallamavya shiga. Ta Amsa masa tare da cewa Ina kwana. Ya Amsa cikin fara'a tare da cewa Shinecyau kike cin Abinci ke ɗaya?. Saroro tayi tana kallonta tace to da dawa kake so naci abincin._
_Yayi Mamakin Maganar ta yace haba Nusaiba nagactare muke ci. To ni ina nawa yanzu?. Ban dafa dackai ba ta faɗa a taƙai ce. Sai kuma me. Yace A'a mai da wuƙar na fita sai na dawo. Ko kallon inda yake bata yi ba. Tace in ka ga dama ma kar ka dawo. Bai ce komai ba ya fice._
*★★★★★★*
_"Sun isa Gombe lafiya sai dai basu san gidan ba suna shiga anguwar pantami suka samu wani mutun na zaune suka tambayesa gidan Malam Ayuba. Ai ko nam aka nuna musu gidan dan suna kusa da gidan kawai dai rashin sani ne. Nam duka faka a ƙofar gidan Umma da Sultanah ne suka shiga domin su musu iso. Da Sallam suka shiga Hajiya dake baƙin ɗaki ta amsa musu bayan sun gaisa tace bayin Allaj ban gane kuma amma kuma wannam ta nuna Nusaiba tana min kama da ɗiyata Hafsat._
_"Umma tace ai Jikarkin ce Ƴar Hafsat ɗim ne . Cikin Mamaki Hajiya tace Ƴar Hafsat kuma?. Ai bata da wata ɗiya mace guda ɗaya ce kuma Allah ya karbi abunsa. Ai itace Hajiya Bata mutu ba. Ke ƴar nam karki faɗamin maganar da hankali bazai ɗauka bama na yanzu kusan shekara Goma da rasuwar Sultanah. Umma tace yanzu dai hajiya kiyi haƙuri munzo ɗa baƙi suna waje a musu iso komai zaki ji daga bakin su._
_"Hajiya tace to shikenam haka za ayi ace su shigo nam Umma ta tura Sultanah ta shigo da su. Bayan sun gaisa ne Hajiya ta aika aka kira Malam bai jima ba ya shigo duka gaisa nam Doctor ya fara sanar musu da koma Hajiya tayi kuka sosai ta rungumi Sultanaj sosai Tana mata Sannu haka ma Alhaji Kaka sai da yayi ɗan hawaye._
_"Nam Hajiya ta sanar musu cewa Hafsat tayi aure nam kusa da mu da haka zuwa yamma zamu je gaba ɗaya mu same ta domin taga ɗiyarta. Mala m Ayuba yace A'a yazu zamu je mu sameta domin asan abu yi dole Mujahit ne ya dace da Sultanah nam suka miƙe gaba ɗaya suka ɗunguma gidan Umman Sultanah. Suna isa gida ne ɗaɓ matsakaici Umma da Hajiya da kuma Sultanah ce suka shiga da Sallamarsu._
_"Umma da fitowarta, kenam daga ban ɗaki ta amsa musu tana cewa yau Hajiyana kece da tsakar ranar nam... Bqta gams kulle baki ba ta hangi Sultanah tana shigowa da gudu ta faɗa jikin ta da Sauri Umma ta janyeta cikin firgici tana mai zan gani haka ke da nake ganinki kullum a mafarki yau ne kuma kika zo min a zahiri bayan kin mutu mai yasa kike zuwa min?._
_"Na kasa mantaki a rayuwata nam Sultanah cikin kuka tace Umma ki yafemin Umma ban mutuba wallahi! Ina nam da raina. Nam Umma tayi Saurin a da baya yana cewa na shiga Uku ni Hafsat Fatalwa nake gani ƙiri ƙiri. Nam Hajiya tace Hafsat i nutsu ba fatawa bace ƴar ki ce dai Sultanah. Nam Hajiya tayi maya bayanin komai ta ƙara da cewa yanzu munactare da Doctor da ya ɗauke ta da kuma saurayinta Ga kuma mahaifiyarsa. Nam Umma taje ta musu iso suka zauna ana ta yaushe Gamo. Umma da Sultanah kuwa sun kan ƙame juna kamar zasu cinye kan su. Sun jima a gidan ana ta hira bayan sun zo tafiya ne Umman Mujahit tace tana da magana. Nam aka kasa kunne ana sauraranta ta fara da cewa dama ba komai bane sai nema wa Mujahit Auren Sultanah da nake nema a yanzu a saka musu rana. Kowa yaji daɗin haka ya ƙara da cewa sai dai kuma a rashin Sultanah da yayi ya sa mu wata yarinya har an sa musu rana saura ma Wata Uku.Dan haka in har kun Amince za 'a fara aurensu da Sultanah kafin ayi na wacce. Sai da gaban Sultanah ya buga dan sam bata son zama da kishiya amma babu yadda zatayi dole tayi haƙuri._
_"Nam Malam Ayuba yayi gyaran murya tare da cewa gaskiya hakan yayi kyau in dai har yanzu suna son junan su ai shikenam. Nam Malam Ayuba yace Sultanah har yanzu kina son Mujahidu. Nam Sultanah ta daga kai tare da tashi ta bar wajen a tayi ɗaki. Haka Mujahit ma aka tambaya ya amsa da eh nam Malam Ayuba ya tsaida rana nam da wata ɗaya. Abun yayi wa kowa daɗi nam suka musu sallama dan a yau zasu kuma. Sai kuma sun kawo kayan Aure da sadaki Sultanah ko a nam za a barta wajen mahaifiyarta. Nam Mujahit da Doctor suka musu sha tara ta arziki Doctor yasha Addu'a na Taimakon Sultanah da yayi sosai suke saka masa Albarka haka ma Mujahit._
_"Ƙarfe Biyar suka bar garin Gombe suka ɗauki hanyar Sokoto kowa zuciyarsa cikin farin ciki. Sai dare suka isa Sokoto. Nam Kausar take Tambaya ina Auntyn ta Umma take shaida mata an barta a chan sai an kawota kuna dan an saka mata rana ita da Yayanki nam da Wata ɗaya. Kausar tace to Aunty Malika fa?. Eh ita sai daga baya na Sultanah za a fara yi._
_"Allah Sarki da tun Farko anyi auren da ba ruwan ta da wata kishiya amma yanzu gashi za'a haɗa ta da kini babbiyar kishiya dan Wannam Malikar akwaita da kini bibi. Umma tace haka Allah yaso ayi shi yasa aka ta samun wannam Matsalar Allah dai ya yafe mana. Ameen Umma._
_"Sultanah suna zaune da Ummanta sai Labari take bata na kyautatawan da Doctor yayi mata. umma sai sake saka masa Albarka take. Sallamar Malam Idi ne ta katse musu hirar Wato Mijin Umma. Sultanah ta rusuna har ƙasa ta gaida sa ya amsa cikin fara'a yacewa Umma Yanzu Baba Yake faɗa min Sultanah wai bata mutu ba ya sanar dani duk yadda akayi harda sa ranar biki nace Allah ya tabbatar Allah kuma ya nuna mana lokacin. Umma ta Amsa da amin. Nam shima ya zauna suka ci gaba da hirar. Wayar Sultahana ce take ta kuka tana neman ɗauki. Tana dubawa taga Sahiba na yawo a kan wayar da Sauri ta miƙe tayi ɗaki tare da daga wayar._
_"Tana cewa Rahma Sahiba ya kike. Rahma tace ai wallahi baki da kirki ace zaki kuma gidan ku shine baki sanar dani bako?. Dan Allahi kiyi haƙuri Rahma Wallahi tsabar zumuɗi ne kuma sam kaina ya kulle dan Allah ki bawa Hajiya haƙuri. Nam Rahma tace to shikenam ya kika same su. Suna lafiya nam ta zaiyane mata komai ciki hada sa ranarta da kuma na Malika wai kishiyarta._
_"Rahma tace to ya zakiyi dole kiyi haƙuri Sai munzo biki. Nam suka ci faba da hirarisu kamar suna ganin juna. Suna cikin wayar ne Mujahit ya ƙira dan tun a Sokot ya ƙarbi Numberta.da Sauri ta sanarwa Rahma mai ƙirantan suka yi sallama sannam ta ɗaga nasa._
_"Cikin Sanyin Muraya tayi masa Sallama. Sai da yayi ajiyar zuciya kafin ya amsa ya ƙara da cewa dawa kuma kike waya?. Tace da Ƙawata Rahma ce takemin ƙurafin ban Faɗa mata ba da zan taho. Nam yace gaskiya baki kyauta ba kam. To ya kk. Ya kuma su Umma._
_"Suna Lafiya ƙlau ya Mommyna kuma?. Da Kausar. Duk suna lafiya suna a gaisheki. Ina Amsa wa nima kace ina gaida su.ya kuma ƴar ƙanwata. Mujahit yace wa kenam?. Ƙanwata Mana kishiyata. Sai da gaban sa ya faɗi dan shi sam yama manta da ita sam. Nam yace Ya subahanallahi. Cikin damuwa tace lafiya. Nam yace ƙalau yana sosa ƙeya nan suka ci gaba da hirarsu yana ji Malika tana ta ƙiransa amma sam ya shareta sonata zuba Love._
_"Har wajen ƙarfe ɗaya sannam Sultanah tayi masa sallam sam taga bashi da niyar dai na wayar nam.nam sukayi Sallam badan yaso ba. Yana kashewa sai ga ƙiran Malika da kamar bazai ɗaga ba dai yaga rashin dacewar hakan._
_"Yana ɗagawa ta sakar masa kuka tana cewa Haba Mujahit mai nayi maka haka?. Tun ranar da Jawaheer tazo wajen ka bamu sake waya ba ko na ƙiraka baka ɗauka. Mai yake faruwa ne kam?. Ta ƙarasa tana ƙara saƙe masa wani kukan._
08132761212
*HAFSAT A GARKUWA CE*
[4/19, 10:02 PM] Hafsat A Garkuwa🥰: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*_ABINDA AKA GASA...!_*
_Shi yaga wuta...🔥_
*TRUE LIFE STORY*
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*_HAFSAT A GARKUWA_*
~_(Mummyn Seeyama)_~
*_Follow me on Instagram_* -Hayfa869
*_Follow me on whattpad please_* _@Hayfaluv_
My Novels
*_★ Kuncin rayuwa_*
*_★ Zaman takewa_*
*_★ Gidan mijina_*
*_★ Doctor hishmah_*
*_★ Sauyin Hali_*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
*_Bissmillahir rahamanir rahim._*
*AM BACK AGAIN*
*D̤̈ë̤d̤̈ï̤c̤̈ä̤ẗ̤ë̤d̤̈:*
```Abinda Aka gasa...! Fan's grp```
_ina matuƙar jin dadin hot comment naku over_
*S͢p͢e͢c͢i͢a͢l͢ T͢h͢a͢n͢k͢s͢ t͢o͢*
```Al'umma writer's asso...```
_Ina matuƙar alfahari daku Allah ya haɗa kan mu baki ɗaya.🙌🏻_
Ina yinku irin sosai dinnam
*_Page 43&45_*
*★★★★★★*
_"Mujahit yaja ajiyar zuciya tare da cewa kiyo haƙuri Malika Labarine mai tsawo kiyi haƙuri gobe in Allah ya kaimu za muzo da Baffa nai na ki sanarwa da Daddy. Mai zaku zo kuyi?. Ta tambaya da matuƙar damuwa. Babu abun da zamuyi akwai wata magana ce da zasuyi da Daddynki. To shikenam zan faɗa masa Nam suka ɗan taba hira dan dare yayi ya mata Sallah badan taso ba amma babu yadda ta iya suka kashe._
_"Washe gari da Safe ta Sanarwa Daddyan ta suma sunyi mamkin hakan yace Allah yasa dai ba wani abun kika masa ba. Nam ta haɗe gira tace nikam babu abun da na masa ai na tambayashi yace wai wata magana zasu zo su gaya maka. To Allah ya kawo su Lafiya cewar Daddy daga haka ya miƙe domin yana da ɗan Meeting da wasu ._
_"Ton ƙarfe tara suka taso shida Baffansa da kuma kawunsa da la'asar suka iso kofar gidan Hon ya buga mai gadi ya wangale masa gate yana shiga ya ƙira Malika ya sanar mata basu jima ba sai ga Ikram ta musu iso zuwa ɗakin da Daddy yake saukar baƙinsa. Suna zuwa basu jima ba ya shigo bayan an cike musu gaba da Abinci da drinks kala-kala bayan dun gaisa ne Mujahit ya miƙe ya fita dan yasan ba maganar sa bane yana fita._
_"Kawu Malam yace Alhaji dama ba komai bane ya kawo mu akan Maganar ɗiyarka ne da Mujahit Domin Akwai waccd duka daɗe da ita suna soyayya sai Ta mutu. Shine ya fara neman ɗiyarka sai kuma Ashe bata mutu ba._
_"Nam Baffa Isa ya bashi Labarin Sultanah tare da soyayyarsu da Mujahit amma sa bai gaya masa yayanta ne yayiwa mahaifiyarta ciki ta haifeta ba. Ya ƙara da cewa yanzu haka an saka musu rana nam da wata ɗaya. Shine muka ce in ba damuwa za'a fara Aurensun kafin lokacin na ɗiyarta ka._
_"Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da cewa ai ba komai Allah ya taimaka kuma Allah ya basu zaman lafiya Allah ya tayashi riƙo. Gaba ɗaya suma amsa da Amin._
_"Nam kuma suka chanja wata hirar ta barkwanci sai da aa ƙira magriba suka masa Sallama suka tafi.Shiko yana shiga ya ƙira Mummy da kuma Malikaya faɗa musu duk yadda sukayi nam Malika ta tubure akan ita sa baza ta zauna da kishiya ba. Kishiyar ma Jawaheer._
_"Daddya yace Haba Malika ta haƙuri zakiyi tunda kina sonsa kina dole xaki zauna da abunda yake so dan haka kiyi haƙuri. Mummy tace Ai ba sai ka bata Haƙuri ba in dai tana son zama dashi kaga ko dole ta zauna da kishiya amma in har baki son sa kinga tun kafin su tafi sai a sanar dasu kin fasa Aurensa._
_"Nam ta dan ƙara wani Ihu tare da cewa Wallahi ina son sa amma bana son zama da kishiya daga haka tayi ɗaki tana kuka kamar ranta zai fita._
_"Su Mujahit ko gidan sa suka nuga domin anam zadu kwana gobe ga kai su ya saya musu komai na buƙata. Ya sanar da Nura duk abunda ya faru dama ga fara sanar dashi a waya. Nura yaji daɗin hakan sosai nam ya masa fatan Allah ga sanya Alheri._
_"Suna cikin Hirarsu Ƙira ya shigo wayarsa yana dubawa yaga Malika ce yasan iyanzu kam taji komai ya ɗaga ya kasa magana itako a ban gareta kuka ta sake masa, kuka take sosai abun yaso ya bashi tsoro sai dai ga dake yace lafiya Malika kike wannam kukan?._
_"Wato ma baka san dalilin kuka na ba wai da gaske ne zaka Auri Jawaheer?. Sunan ta ba Jawaheer ba sunan ta Sultanah ya faɗa yana ɗan sanyaya Murya. Itako cikin Masifa tace ba ruwana da ko wacece ni dai amsa fa kawai nake jira ka bani. Nam yaɗan ja ajiyar zuciya tare da cewa eh da gaske ne._
_"Wani Kuka ta sake fashewa dashi sosai gama rasa mai zai ce mata sai chan tace Haba Mujahit mai na maka mai zafi haka da zaka saka min da wannam abun, abunda na tsanar a rayuwata ita ce kishiya, amma sai gashi ina ji ina gani wai ni zan zauna da kishiya. Nam yashiga bata haƙuri yana faɗa mata kalamai masu sanyaya zuciya har ta ɗan sauƙo suka ɗan fara hira._
_"Hira sukayi sosai sai da ya tabbatar da ta haƙura sannam suka yi Sallama. Yana kashewa ya ƙira Sultanah suka fara zuba soyayyarsu hankalinsu kwance._
_"Washe gari da Safe duka ɗauki hanya dan yana so a yau ya dawo Abuja duk dare aiko haka aka yi yana kai su ya juyo Abuja yazo ya ci gaba da Harkarsa cikin kwanciyar hankali._
_"Haka rayuwa taci gaba da tafiya musu kullum Malika in ta tuna wai Mujahit ya kusa Aure kuma ba ita zau aura ba sai ta zubar da ƙwalla. Shiko soyayyarsu suke ta zubawa kowa na bawa ɗan uwansa kulawar data dace Dam soyyaya ta kan kama._
_"Yana zuwa garin Gombe akai-akai yanzu Auren Sultanah da Mujahit sau ra Sati ɗaya. Yau aka kai kayan Lefe Akwati dozin12 shaƙe da kaya na Alfarma sosai Mujahit gake hidima kamarance gobe ne Auren haka yake ji tsabar Zumuɗi ya kuma shaƙa gidan sa anam Garin Abuja._
_"Yau take Babbar ranar da Sultanah da kuma Mujahit kai harma da Malika baza su manta ba yau ake ɗaurin Auren._
_" *MUJAHIT HARUN* da amaryarsa *RUƘAIYYA YUSUF* Akan Sadaki Dubu ɗari. Ango Mujahit bakinsa kamar gunar Auduga. Haka ɗaurin auren ya watse ana ta masa Allah sanya Alheri shiko sai washe bakin yake. A ban garen Sultanah kuwa tana gidan Hajiyar Umma. Da ita har Umman dan anam ake bikin tayi matuƙar kyau sosai Kamar ka ɗauketa ka gudu. Ana ɗaura aure masu zuwa ɗaukar Amarya duka fara ɗaukar hanya. Dan su Mujahit tuni sin yi gaba dan so yake yaje yaga amaryarsa dan yayi ta ƙiran wayarta amma bata ɗauka ba. Ita ko A lokacin tana murnar Zuwan Ƙawarta Rahma ne . Sai Hira suke na yaushe gamo._
_"Suna isa ya ƙira wayan Kausar dan ita tun jiya ta taho a cewarta Wajen su Amarya za'afi shagali. Tana ɗagawa yace ta kira masa Sultanah yana ɗakin Alhaji Kaka. Dan dama in yazo ana suke hira. Kuma yanzu ma babu kowa a ciki._
_"Nam Kausar taje ta Samu Sultanah ta raɗa mata a kunne na. Sultanah ta ware ido tace na shiga Uku wai ma mai ya kawo sa ne?. Kausar tace yazo ganin ki mana. Rahma tace Malama kawai ki tashu kice angonki nason ganinki. Ƙawayanta dake wajen ma suka saka dariya tare da cewa tashi zakiyi babu kuma wanda zai raka ki._
_"Nam ta ɓata rai kamar zata yi kuka tace Ƙanwata Kausar ina zaki raka ni kekam ko?. Eh Aunty zan raka ki amma Ina zuba baƙin ƙofa zan juyo. Eh na yarda. Amma kinsan me Kausar sai dai mubi ta baya dan kar a ganmu. Nam suka sa dariya Rahma tace in an ganki ma miye. Ƙiran mijinki zaki je. Daga haka suka fice tana ta rakuɓewa._
_"A haka har suka isa ɗakin Alhaji Kaka suna zuwa Kausar tayi saurin juyawa tana mata dariya. Da Sallama ta shiga ta samesa sai danna waya yake yi. Hankalinsa kwance. Cikin nutsuwa ya ɗago ya amsa mata tare da sakar mata ƙayataccen murmushi._
_"Kayin ya ta sauƙar ƙasa da wata kunyarsa ce ta shigeta ta zauna a ɗaya daga cikin kujeru tana Ina wuniya Yaya. Nam ya haɗe girar sama da ta ƙasa yana cewa haka ake tarban miji kin wani ja gefe kina wani ina wuni. To wallahi in baki zo kin tarbeni da kyau ba in na taso Hmmm. Ya faɗa yans yar dariyar mugunta._
_"Nam ta ɗago da Sauri tana kallonsa shike ya yi saurin kau da kai yana faɗin in taso kenam?. Ya faɗa cikin sigar tambaya.Nam ta girgiza masa kai ta miƙe taje gabansavta rusana tana ina yini Yaya. Nam ya miƙe tare da kama kafaɗunta ya miƙar da ita tsaye nam ya ɗaga kanta suna kallon juna. Yace bari na nuna miki yadda ake tarban miji._
_"Nam ya haɗata da jikinsa gam kamar za a kwace masa ita gaba ɗayansu suka sauƙe nannauyan ajiyar zuciya saboda Sunji wani Sabon Al'amari. Nam yace to kinga yadda ake tarban miji. Kinji ko baki jima?.Nam ta ɗaga kanta Alamar taji._
_"Suka zauna a kujera ya ɗaurata akan cinyarsa batayi masa gardama ba nam yayi ta kallonta dan tayi masa kyau sosai. Tana sanye cikin wani Leshi mai matuƙar Ash colour da dan ratsin pink tasa Mayafi Pink da takalminta pink. Tayi matuƙar kyau sosai. Nam yace Babynah kinyi ƙyau fa._
_"Kaima ai kayi kyau sosai ta faɗa tare da Sauƙe kanta ƙasa. Shima yana Sanye da dakakkiyar Shadda fara da ƴar cikinta da hularsa baƙa zanna bukar yayi matuƙat kyau. Nam yace shine tun safe nake ƙiranki amma sam kika ƙi ɗagawa. Ina cikin Jama'a ne shiyasa ban ɗauka ba kayi haƙuri ta bashi amsa a taƙaice._
_"Wato in kina cikin jama'a in mijinki ya ƙiraki baza ki ɗaga ba ko?. Ai kunyarsu nake ji shiyasa. Eh yayi kyau Dan kina jin kunyarsu shine.... Nam ya fara jin Nura na kwalla masa ƙira. Itako dajin haka tasan nam zai shigo nam ta fara ƙuƙarin tashi daga kan cinyarsa da ya ɗorata amma sam yaƙi bata daman hakan._
_"Ganin dai bashi da niyar saketa kuma ga Nura yana ta tahowa ta ɗakin da sukene yasa tace dan Allah ka sake ni kar yazo ya samemu a haka.To in ya gammu a haka sai mike kefa Matatace kinga ai ba laifi muka yi ba. Ni dai dan Allah ka..... Bata ida ƙarasawa ba Nura ya shigo ɗakin tare da Sallama yana cewa kai kai wani irin Ango ne ka janye Amarya ana nemanta za a shirya.... Bai ƙarasa ba idanunsa suka yi mummunan gani da Sauri ya juya ya fice._
_"Wata ƴar dariya yayi yace ashe ma baka da kunya da ka tsaya mana. Kallon Sultanah yayi da yaga ta sauke kai ƙasa laiƙata yayi yaga hawaye suna ɗan zuba daga idanunta. Cikin tashin hankali ya miƙar da ita tsaya tare da cewa Subhanallahi kuka mai kike Baby?. mai na miki. Cikin Sigar Shagwaba tace Ba kai ne ba ina cewa ka sake ni kar ya shigo kaƙi ba._
_"To kiyi haƙuri ƴar Amaryata. Yanzu dai tashi kije ana neman ki sai mun haɗu a Sokoto. Nam ya Subbaci kanta itako ta fice da Sauri nam suka ci karo da Kausar tazo ƙiranta._
_"Nam ta riƙeta da Sauri suka bar wajen shiko Mujahit ya fito yaje ya samu Nura a cikin mota yana Waya da Ikram. Sai da ya kammala ashe Iskanci kazo yi dama?. Kazo ka maƙale ƴar mutane. Uban mai zaka mata a gidan su?. Ina ruwan ka magulmacin banxa Uban mai ya kai ka ɗakin ko ƙiranka nayi. Da halla ja chan da banzo ba ai ban san Uban mai zaka mata ba Jarababbe kawai.Ohooo dai Ai matatace ta Sunna kai na hanaka Auren ne?._
_"Kaji ɗan Iska ai kama da badan badan ba da har yanzu baka yi auren ba da tare zamuyi nima ai saura wata biyu ne zanji abinda akeji. Nam suka ta tsula tsiyarsu. Kafin suka ɗauki hanyar Sokoto. Sultanah da Umma daƙyar aka Raba su saboda kuka. Nam suka ɗauki hanya an mata faɗa mai ratsa zuciya sosai. Sai bayan i'sha suka isa. A ɗakin da aka tana dar mata aka ajiyeta. Da Ɗanginta da Kuma ƙawayenta, An kawo musu komai naci dana Sha._
*★★★★★★*
_"Nam taci Gaba da cin Abincin ta hankali kwance. Tana gama wa ta shiga gyara gidan duk da dai ta gyara amam sai da ta sake nam komai ya ƙara fitowa tas. Nam ta zauna a falo tana zama sai ga Sallamar Mmn Adnan taji daɗin shigowarta sosai nam suka kafa hira tana sanar da ita yadda sukayi yau. Mmn Adnan tace to dai duk abunda zai miki karki yarda ki bada kai da wuri har sai ya san kema mace ce sannam komai ya dawo dai-dai. Nam suka ci gaba da hirarsu. Tare suka shiga kitchen suka yi girki bayan sunci ne suka sake gyara gidan suka yi Sallar Azahar suka ci gaba da hirarsu. Sai da Yamma sannam Mmn Adnan ta kuma gida. Ta ɗaura girki._
_"Ƙarfe 6:00pm Mubajjal ya shigo da Sallamarsa. Nusaiba tana zaune a falo ko in da yake bata kallaba ta amsa mata tare da cewa Sannu da dawowa. Shiko Mutuwar tsaye yayi ganinta cikin ƙananan kaya yayi matuƙar amsar jikinta. Nam ya matso kusa da ita tare da cewa yau kuma baza a tarbeni bane?. Ni da kafi tsana a rayuwarka mai zan maka in na tarbeka._
_"Daga haka ta mike tana wani taku sosai ko ina na jikinta ke rawa. Tayi shigewarta ɗaki. Nam yayi zaman dirsha yana Mamakin Sauyawar Nusaiba loƙaci ɗaya wani sha'awarta ce tazo masa. Da ƙyar ya iya ƙarasawa ɗakinsa ya kwanta. Yau ko Sallar Magriba a gida yayita Tsabar tsananin Ciwon Mara. Haka suka ci gaba da rayuwa kullum xikin Salon wulaƙanci take masa. Amma sam baya damunsa ga Wutar Sonta da yake ta ruruwa a Zuciyarsa yaje ya sanarwa da Mudan'sir. Yaci dariya sosai kafin yace yau kuma da kan ka kake zanchan sauran Sado mai shago._
_"Lalle Nusaiba ta cire tuta tunda ta jawo hankalin mai shegen taurin kai. Ni kam Mafita zaka bani ba ka tsaya min wannam Iskancin ba. To ni wata Mafita zan baka. Mafita ɗaya ce kayi ta lallabata har Allah yasa ka shawo kanta._
_"Yau ma Kamar Kullum da Misalin ƙarfe 12 na dare Mubajjal ne kwance sai juyi yake tayi mara ta rike. Nam zuciyarsa ta bashi kawai yaje ya ƙarɓi haƙƙinsa a wajen matarsa. Aiko a fusace ya tashi daga shi sai ɗaɓ guntun wando. Ya shiga ɗakin ta ya Sameta kwance sai bacci take cikin kwanciyar hankalin._
_"Nam ya haye gadon dama daga ita sai ƴar yaloluwar rigar bacci. Ya haɗata da cikinsa nam ya sauke wata ajiyar zuciya ya fara shafe jikinta yana ƙarajin wata Sha'awar tana sake bijiro masa. Tun yana shafarta a hankali har ya fara fita a hayyacin sa nam yake shafarta da ƙarfi ƙarfi. Har ya raba ta sa rigar jikinta nam Komai na jikinta ya baiyana ya sake birkice mata nam ya ɗauki Nononta ɗaya ya saka a Bakinsa ya fara masa wani irin sosai da hanzari ta miƙe._
_"Amma mai zata gani. Mubajjal ta gani kwance a gefenta tana duba jikinta taka babu komai nam ta faɗe girar sama tace Malam miye haka zaka shigowa mutun ɗaki?._
_"Mubajjal kamar zaiyi kuka yace Nusaiba dan Allah kiyi haƙuri ki bani haƙƙina wallahi na kasa haƙuri bazan iya jurewa._
_"Lalle ma Mubajjal baka ji kunyar faɗar haka ba wai haƙƙinka karfa ka manta ni saurace kuma ka tsaneni tsana mai tsanani yoo mai zaka yi dani dan haka tun dare bai maka ba kaje ka nemi wacce zata baka amma ba dai ni ba._
_"Wani ƙara ya sake ya faɗi katsa dan wani Murɗa cikinsa yayi nam yafara birgima a wajen yana dan Allah Nusaiba ki taimake ni Wallahu zan iya mutuwa in baki bani Kanki ba Wallahi ina son ki. Ina ƙaunarki. Dan Allah ki taimaka min. Nusaiba kallonsa kawai take dan ita ta ɗauka kawai wasa yake. Kuka yake sosai nam da nam idanunsa suna fara Lumshewa. Sai kuma gaba ɗaya suka kafe._
_Nam Tsoro ya ɗarsu a Zuciyarsa nam Ta fara jijjigashi amma ina ko motsi ba yayi nam tunanin ta ƙira Mmn Adnan ta sanar mata komai ya faɗo mata. Da sauri ta ɗauki wayarta ta ƙirata a lokacin tana ta shan bacci taji kamar a mafarki ana ƙiranta._
_"Da sauri ta ɗauki wayar taga Nusaiba ke ƙiranta cikin tsoro ta duba Agogo taga ƙarfe ɗaya. Tana ɗaukar waya Nusaiba ta fashe mata da kuka tana shikenam Mubajjal ya Mutu Mmn Adnan kizo ki taimakeni._
_"Cikin damuwa tace wani irin Mutuwa kuma nam Nusaiba ta sanar mata da duk abun da ke faruwa da Sauri tace to shikenam gamu nan zuwa. Taɓa katsewa taga Abban Adnan ya tashi yana tambayarta Lafiya nam ta sanar masa ta kuma ƙara da cewa dan Allah ka taso muje ka dubasa in kuma dole sai anje asibity kuma shikenam nam ta goyi Adnan ta saka Hijabi suka fito suka ƙwanƙwasa gidan._
_"Da Sauri Nusaiba taje ta buɗe musu dama ta saka kayanta ɗa Hijabi basu tsaya a ko ina ba sai ɗakin ta suka samu Mubajjal da Sam baya Motsi. Nam Abban Adnan yafara gwadashi ya gane yana da Rai kuma wannam aikin Asibity ne dole sai an kaishi Asibity. Nam ya sanar musu Nusaiba ta haura sama ta ɗauko Key ɗin Motar Mubajjal. Suka Nufi Asibity dashi kuka take sosai Mmn Adnan na bata haƙuri._
*★★★★★★*
_"Washe gari aka kai amarya gidan ta dake Abuja. Gidan kam sai mai muce Masha Allah dan Aljannar duniya ne wannam gida. Dan tsaya wa faɗar tsaruwar sa ma bata lokaci ne sai dai nace ku zauna ku kamanta a idanunku. Nam kowa ya watse aka bar amarya kaɗai tana jiran angonta. Da misalin ƙarfe 8 ya shigo._
```Niko nace haba Ango ka shigo da wuri ina laifin ƙarfe 9 Amma dai nayi shiru tunda daga kai har Amaryar taka a hannu kuke.```
_"Yana shiga kamar dai yadda aka saba a Addinin Islama sunci sun sha sun kuma gabatar da Salla yayi mata tambayoyi ta kuma bashi amsa nam suka shiga Raya Sunnar Manzon Allah (S.A.W) Amarya da Ango sai dai muce Safiya ta gari daga haka na jawo musu ƙofar da suka manta basu rufe ba._
```Kai Su Oo har sun kawo mun hari wai ban fito na musu baro-baro ba to yachin bazan yi ba.```😜
*_NEXT PAGE IS LOADING........_*
0 comments:
Post a Comment