Yau aminiyar tace Halee takawo musu ziyara, tayi matukar jin dadin wannan ziyara datah kawo musu, domin tun da akayi biki basu sake haduwa ba, kasancewar hutu sukeyi gashi ita kuma tun da tarasa wayoyinta da laptop dinta batasake neman wani ba.
Sun dan taba hira irin tasu ta aminan juna, Halee ce takura matah ido sannan tace nide kawata kodan canjawar nan da ake cewa anayi na amarci banga kinyi ba, inace zanzo nagagara ganeki, ayayin datah karasa maganarta tana dariya.
Hararanta tayi sannan tace banda abinki Halee wane amarci kuma, bayan kinsan kawai nakarbe shine amatsayin kaddara!!
Cike da zaro ido tace Yasmeen kina nufin har yanzu baki hakura ba, se kuma kiyi tace ayayin datah tabe baki, tacigaba da cewa banda zancenki toh meye zecanja, nifa Halee nakasa gane matsayin irin wannan auren, auren dole ko me.
Itade Halee ido tazuba matah cike da mamakin irin wannan taurin kai natah, ganin har yanzu aminiyar tatah taki tacanja.
Haka suka wuni suna hirar duniya, Halee bata tafi ba har se da Fu'ad yadawo, takuma ganewa idanunta, duk yanda Fu'ad din yadinga kokarin kaucewa don kar Halee tagane amma se da ta fahimci hakan.
Haka rayuwar Fu'ad da Yasmeen tacigaba da kasancewa babu wani walwala ko jin dadi acikin gidan su, sede shifa Fu'ad akullun yana kokarin yaga yashawo kanta ne, abangare Yasmeen kuwa tana ganin zamansu ahaka kowa yana harkar gabanshi yafi matah, haka tacigaba da zuwa makaranta, kasancewar hutunsu yariga da yakare.
BAYAN WATANNI UKU:
Tun da Fu'ad ya fahimci Yasmeen tayi zurfi asoyayyar dan'uwanshi yashiga damuwa sosai, beyi tsammanin tana kaunarshi haka ba, kwance yake akan gadonshi, tunani kawai yakeyi yaza'ayi Yasmeen tafahimci yana matukar kaunarta fiye da kanshi.
Yau kusan watanni hudu kenan dayin bikinsu, amma har yanzu taki ko da sauraron shine, tambayar kanshi yakeyi! Waishin meye ajikin Abnee wanda babu ajikina ne da har Yasmeen zatakini haka, ko de kawai shakuwace yasake tambayar kanshi ayayin da yamike yakarasa inda makeken pictures dinta suke manne adakin nashi ya tsaya.
Ido yatsura mishi yana kallo! Ahankali kuma yakai hannunshi kai yace Yasmeen meyisa ki kamanta da shakuwar mu abaya, ko dayake balefinki bane, lefina ne danatafi nabarki har tsawon wannan lokacin.
Durkusawa yayi akasa, tamkar yana gabanta, yacigaba da cewa Yasmeen soyayyarki tayi zurfi acikin zuciya ta, aduk lokacin da kika ambaci soyayyar wani agareki nakan shiga wani irin hali wanda duk wani masoyi nahakika ke shiga, yadade yana magana shikadai, tamkar wanda ya zauce, sannan ya tashi yanufi dakinta.
Kwance take tayi lamo akan kujerar dake dakin natah, cikin nutsuwa yakarasa inda take, kamshin turaren shine yasa tajuyowa, ayayin da sukayi ido hudu da juna, ido ya zuba matah yana kallonta.
Tunin tayi kasa da kanta, domin bata'iya jure kallonshi, cikin nutsuwa yakarasa daf da ita ya zauna, ganin tana shirin tashine ya janyota jikinshi ya rungume, se kuma ta tsinci kanta da kasa janye jikinta daga nashi.
Sun dade ahaka sannan yadago fuskarta suna kallon juna! Ahankali yace Yasmeen kina iya tuna lokacin da nake doraki akan lilo, idonta ta lumshe kawai, ayayin da yakai bakinshi kan wuyanta tare da yin kissing nashi (Sumba) sannan yacigaba da cewa soyayyarki tana nema tayi effecting din wasu abubuwana, meyisa baraki karbe soyayyata bane Yasmeen, menayi miki haka da har kike kina.
Cike da damuwa yacigaba da magana, ni fa dan'uwanki ne Yasmeen, kisoni ko da dan kadanne, meyisa kika manta da tamu shakuwar kika rike taku shakuwar da Abnee, ki fahinceni Yasmeen, inayimiki soyayyar da banayiwa kaina, saboda nafi sonki fiye da kaina, haka yacigaba da magana irin na wanda yayi zurfi acikin soyayya.
Ido yazuba matah yana kallonta, yafahimci bacci ya dauketa batare datah shiryawa hakan ba, hakan kuma yatabbatar mar da cewa jiya batasamu wani baccin kirki ba, murmushi yayi don jin dadin hakan tare da yin kissing din lallausan labbanta (Sumba), yagyara matah kwanciya yawuce dakinshi.
WASHE GARI:
Yau hutunshi da yadauka ya kare, don haka yatashi da shirinshi na zuwa office, sanye yake cikin Long sleeve and suit black and white, yamanna farin glass a' idon shi, cover shoes yasaka yafito rike da brief case dinshi na zuwa office, se jakkar shi ta laptop dake rataye akafadarshi.
Kofar dakinta yakarasa tare da kwankwasawa, ganin bata bude ba hakan yasashi dauko takarda tare da yin dan note sannan ya'ajiye matah adede bakin kofar ta yajuya.
Ganin anshirya dinning ne yatabbatar mishi da cewa ta tashi, agurguje yayi breakfast sannan ya fice,
Karar motor shine ya tada ita daga baccin datake, wanda hakan yasakata lekawa ta window domin tabbatarwa.
Asanyaye tafito ayayin da tacikaro da takardarshi kamar haka.
Hello my Darling! Hw ws d 9t? Hp u hd a 9ce dream, banso fita office batare da naga wannan kyakykyawar fuskar ba, fuskar da nake mafarkin kasancewa da ita har iya karshen rayuwata, ina kewarki sosai rabin raina, jiya nakwana cikin farinciki marar misaltuwa, kasancewarki arungume akirjina har kikayi bacci, hakan kuma se yatunamin da shekarun da suka shude, inama zancigaba da kasancewa tare da ke! Meyisa kika 'ki karban soyayyata, ko dayake 'inaji ajikina kamar ke kanki ba ki da ansar hakan, I love u so much! Kiyimin addu'ah, se na dawo.
Durkushe take abakin kofar dakin, ayayin da tatsinci kanta kuma da sake karanta takardan, tarasa gane meye zuciyarta take shirin yi da hakan.
Abangaren Fu'ad kuwa, tun da yajeshi office ya kasayin komai, zaune yake banda tunaninta babu abinda yake, karar wayar shine ya katse mar tunanin da yake, ganin me kiran nashi ne yasashi ansa wayar cike da girmamawa! Batare da anjira yayi magana ba adaya bangaren yace, kana ina kazo yanzu, toh Abba yace ayayin da yake mikewa tsaye tare da zarar key din motor yafice.
Yana 'isa parlourn Abba yawuce kai tsaye, anan yatarar da Abba da Ammi zaune, ganin yanayin Abba yabawa Fu'ad tsoro sosai, wanda hakan yasani ni Mrs Yarima komawa da baya, wanda hakan kuma yahanani jin abinda Abba yace da dan nashi Fu'ad, sede yanda naga Fu'ad din yafito kuma bayan dan lokacin da suka dauka suna magana, jiki babu kwarine ya tabbatarmin da cewa akwai babbar matsalar dake faruwa, wanda hakan yahanashi komawa office yawuce gida.
WAYEWAR GARI:
Kamshin turaren shi datah sabaji take kewa ko kuwa faffadar kirjinshine dayasabar da ita kwanciya akai acikin yan' kwanakin nan ko kuwa shidin take kewar ganine???
Bata da ansar hakan, sede kuma tarasa gane kanta da tunaninta acikin yan' kwanakin nan biyu, asanyaye tanufi hanyar dakinshi, ayayin da zuciyarta kecike da tsananin tsoro da kuma fargaba.
Wannan shine karo na farko datah taba zuwa hanyar dakinshi tunda aka kawota gidan, ahankali ta tura kofar dakin, sanyin AC ne hade da kamshin turare yadoki hancinta ayayin datahbi dakin da kallo.
Dakine babba ankuma kayatar da shi da kayayyakin zamani, gado ne babba da durowa da kuma mirror, se kuma can gyefe da akasa kujeru uku da dan table atsakiyan carpet din dake tsakiyar kujerun, se dan karamin TV dake manne abango (plasma), reading area ne acan daga gyefen dakin ta karshe, inda yatara takardunshi da computer awajen.
Komai nadakin sky blue color, dakin yayi matukar kyau da tsari, komai nashi tsaf-tsaf, pictures dinta tagani masu yawa 'adakin, har da wanda tun tana yar' karama, tayi mamakin yanda akayi yatara pictures din natah haka.
Kwance ta hangoshi akan carpet daga shi se dan boxes ajikinshi.
Asanyaye takarasa indayake ta durkusa agabanshi, ganin yanayinshi yayi matukar batah tsoro, idanuwanshi arufe yace Yasmeen kin tashi lafiya? Ina fatan de babu abinda yadameki?? Kinci abinci??? Yasake cewa.
Shuru kawai tayi, wanda hakan yasashi bude idonshi ya kalleta, idanuwanshi sun kada sunyi jajir, kasa tayi da kanta, ayayin da tausayinshi yakamata, tasan tabbas batayimishi adalci ba, kuma batah bashi wani hakkinshi amatsayinshi na mijinta, hawayene suka wanke matah fuska, ganin haka yasashi riko hannunta tare da janyota jikinshi.
Tayi matukar firgita da jin jikinshi, yanda yayi zafi rau, cikin rawar murya tace Yaya naji jikinka da zafi, baka da lafiya ne? Kuma ka zauna agida, murmushi kawai yayi, mekama da yake, sannan yace shiyisa ko office yau banjebama.
Hannunta tamanna ajikinshi tace tashi muje asibiti adubaka to, kai yadaga yace aah, ba se munje hospital ba.
Cikin hanzari ta hadamar tea tabashi dakyar yasha kadan, sannan tadauko Panadol tabashi yasha, bathroom dinshi tashiga tadauko towel ta jika tafara bin dukkan 'illahirin jikinshi tana dan shafamishi.
Idanuwanshi yalumshe! Domin jin dadin hakan tare da kamo hannunta yasake janyota jikinshi ya rungume.
Ahankali yace nagode sosai kanwata, naji dadin kyautatawarki gareni, dakyar ta'iya bude bakinta domin tayi magana, se kuma taji bakin natah acikin nashi bakin, wanda hakan yasakata yin shuru.
Cikin nutsuwa yafara sha tare da bata salon kiss (Sumba) irin na wanda yayi zurfi acikin soyayya da kuma bukatar hakan.
Se da yasha son ranshi, sannan yakamo kunnenta kamar me shirin yin rada yace ina matukar kaunarki Yasmeen, I love u! I love u!! I wll love u up to d end of my lf!!!! Lamo tasakeyi ajikinshi, saboda jin dadin yanayin da tatsinci kanta aciki.
Karar wayar shine ya'ankarar da su, hannunshi yamika yadauko wayar, ganin mekiran nashine yasashi tashi da hanzari.
Cike da girmamawa ya ansa wayar tare da gaisuwa tamkar agabanshi yake, sannan yace toh Abba gamunan zuwa yanzu insha Allah.
Wayar ya'ajiye sannan yamai da kallonshi gareta yace Abba ne yake nemanmu yanzun nan, ki dauko mayafinki mutafi gida.
Atsorace tace lafiya Yaya? Bade wani bane ya mutu?? Nima bansan dalilin kiran ba yace, jin haka yasakata mikewa cikin sauri tadauko mayafinta.
Inda tabarshi anan ta tarar dashi, cike da mamaki tace Yaya kode wani abune yasamu su Ammi, ya naganka ko kaya bakatashi kasaka ba, ko de wani ya mutu ne da gaske tasake cewa, idan hakane don Allah kagayamin, ido kawai yatsura matah bece komai ba.
Asanyaye yatashi yadauko shirt da wando yasaka, sannan yakalleta yace muje, bayanshi tabi har zuwa motor.
Tun da suka kama hanyar zuwa gidan nasu babu wanda ya'iya cewa komai, gabadaya zuciyoyinsu cike yake da fargaba da kuma taraddadi, sede shi Fu'ad yasan dalilin kiran da Abban keyi musu, wanda hakan yakara sashi acikin damuwa, domin shide yasan babu yanda za'ayi yaki bin 'umurnin Abba.
Zufane yakaryo mishi, ayayin da yayi parking aharabar gidan, asanyaye suka shiga gidan tare, kai tsaye suka wuce parlour Abba, anan suka tarar da iyayen nasu.
Asanyaye ta durkusa tagaida iyayen nasu, sede ganin yanayin iyayen nasu yakara sakata acikin fargaba.
Cikin bacin rai Abba yanuna Fu'ad da dan yatsa yace jiya ya mukayi da kai Fu'ad? Ko kuwa dan zaman da kukayi har takoyama irin taurin kanta da rashin bin 'umurninmu, toh inaso yanzunnan ka rubuta wa Yasmeen takardar saki, kuma umurni nake baka amatsayinka na dana kuma me biyayya ga iyaye.
Afirgice yakalli Abba! Don jin 'umurnin dayabashi, duk da sanyin AC din dake parlourn amma be hanashi hada zufa ba.
Itama kanta Yasmeen tayi matukar firgita dajin maganganun Abban natah! Ido ya zuba matah yana kallonta, tabbas Yasmeen soyayyarki tana kan effecting din wasu abubuwana, domin ina miki son da banayiwa kaina, nasoki tunbaki cika budurwa ba Yasmeen, haka kuma zancigaba da sonki har 'iya karshen rayuwata yace acikin zuciyarshi.
Muryar Abba ne ta katse mishi tunanin da yake medauke da maganar zuci, karbi takardan nan karubuta matah saki Fu'ad.
Asanyaye ya karba, domin bin 'umurnin Abba, ahankali yakarasa gaban table din dake tsakiyar parlourn tare da dora takardar akai.
Kwallar dayacikamar 'idone yafara digowa akan takardar alokacin dayasunkuya yana shirin bin 'umurnin Abba.
Da gudu tataso takankameshi tana kuka, don Allah Yaya Fu'ad kar karabu da ni, wallahi inasonka, ayayin datah mai da kallonta ga Abba wanda ke tsaye akan Fu'ad tace Abba kayi hakuri kar karabamu.
Cikin tsawa Abba yace Don't cll m ur father, domin kinkibin umurnina! Kinki kiyimin biyayya, saboda haka ba ni ba ke, se kije kinemi wani uban ba ni ba.
Atsorace ta kalleshi saboda mamakin jin maganganun shi! Cike da bacin rai yacigaba da cewa kina cutarmin da dana saboda bakya tsoron gamuwarki da ubangiji, kinsa son" zuciya acikin ranki, kinki bin umurnina, ko kina tsammanin bamusan abinda kike aikatawa bane, toh duk 'abin da kikeyi Haleematu tasanar da mu komai.
Cikin muryar kuka ta juya ta kalli mahaifiyar tatah dake zaune tace Ammi don Allah kisaka baki, kar Abba yarabani da mijina! Wallahi ina sonshi Ammi.
Kuka tacigaba dayi mefitar da sauti ayayin datah cigaba da cewa! Ammi kisa baki don Allah kar Abba yarabani da masoyina, inason mijina wallahi.
Maganganunta sunyi matukar kashewa Fu'ad Jiki! Wanda hakan yahanashi janyeta daga jikinshi, cikin tsawa Abba yace Fu'ad kayi abin da nasaka yanzu, karya takeyi domin datana sonka barata dinga gallazama ba.
Kokarin bin umurnin Abban yakeyi amma kuma saboda tahada takardan da hannunshi ta cukuykuye, hakan yahanashi tabuka komai, gashi gabadaya tashige jikinshi takankameshi, sautin kukanta kawai kakeji a parlourn, wanda kuma yake sosawa Fu'ad rai.
Ganin haka yasa Ammi sa baki, hakuri tadinga ba wa Abba, domin ta fahimci yanzu kam tanason Fu'ad din, dakyar tasamu Abba yahakura da maganar sakin, anan suka fita sukabarsu, ayayin da ita kuwa Yasmeen ke faman jan majina saboda kuka.
Ahankali tajanye jikinta daga nashi, ido yatsura matah yana kallonta, ayayin da zuciyarshi cike take fal da farin ciki, yau Allah ya ansa addu'ar shi, wacce yake muradi itace take furta mar kalmor SO".
Fuskarta yadago suna kallon juna yace ahankali yace nagode sosai Yasmeen dina, domin kin ceceni awajen Abba, kinmin komai arayuwa, don rabuwa da ke tamkar rabuwa da farin ciki na ne, kamar meyin rada yace I love u so much! tare da janyota jikinshi ya rungume yana ajiyar zuciya.
Sun dade ahaka sannan yace zanje office ki zauna anan zan dawo nadaukeki anjima, cike da mamaki tace office kuma yanzu Yaya? Ganin har azahar tayi.
Ahankali yakawo bakinshi dede kunnenta yace yes, zanje nasa hannu (sign), saboda har naji na warke, daga nan kuma zandau hutu domin nabawa babyna kulawa tamusamman.
Fuskarta ta rufe da tafukan hannunta akunyace tare da zame jikinta daga nashi tawuce bangaren Ammi, bin ta yayi da ido har takule yanayin yar' dariya me 'alamun jin dadi, sannan shima yatashi ya fice.
Asanyaye tashiga dakin Ammi tatarar da ita tana sallah, bandaki tashiga tadauro alwala tagabatar da natah sallar, sannan takoma kusa da Ammi ta zauna.
Cike da ladabi tafara yin magana, Ammi don Allah kuyi hakuri, nasan nayi kuskure kitayani ba wa Abbana hakuri, domin naga ranshi yabaci sosai akaina, nasan nabata muku rai kuma nagane kuskurena.
Babu komai Ammi tace nayafe miki, Allah yamuku albarka, nanfa Ammi tadinga ba wa diyar tatah shawarwari, cike da yan' dabaru irin nasu na man'ya, sannan tadauko wasu magunguna ta hada da madara ta bata tasha da tsumi mekyau.
Sannan tasaka Ramatu me aiki tayi matah dahuwar kaza mekyau tabata tacinye, hadaddun Humra medauke da sirrika kala-kala tadauko tabata, sannan tace wannan Adda Fanna ce tahada miki, Humra ce ta matan aure mekyau, tana kuma dauke da sirrika iri-iri, takarasa maganar ta da cewa gacan wayata kikirata tayi miki sauran bayani.
Akunyace tadauko wayar tafice tare da dannawa takara akunnenta, ringing daya akadauka, cike da dauki suka gaisa, tace gaskiya Yasmeen nayi kewarki sosai, sede kuma banji dadin abinda Halee takirani take gayaminba.
Ashe duk fadan danamiki bakijiba Yasmeen, shiyisa tana gayamin naroki baban Affan domin nasamu Ammi nasanar da ita, don maganar tafi ayita awaya, ay 'atunanina kina zaune da mijinki lafiya.
Cikin sanyin muryarta tace Adda Fanna ashe kece kika gayawasu Abba, gaskiya nagode sosai, domin kin gyaramin gidan aurena.
Nine kam nagaya musu Adda Fanna tace, sannan Abba yakira Halee yaji komai daga gareta, yayi kuma kokarin ba ki lokaci, ko zaki hakura, ganin har wannan lokacin ba ki canja ba shine ya yanke shawarar raba auren.
Jiya Amminki takirani awaya take sanar da ni, Abba ya yanke shawarar raba aurenki, wallahi Yasmeen hankalin Ammi yatashi sosai, nima kuma banji dadin hakan ba, domin Fu'ad mijine nanunawa sa'ah.
Sun dan taba hira sannan tace nasamu sako Adda Fanna, nagode sosai, nanfa tacigaba dayi matah bayani, tare da bata dumbun sirrika irin nasu na shuwa.
Sannan tace da ita kigwada wannan Humran don tana dauke da sirrika sosai, idan zaki kwanta zaki dinga shafawa, ke da kanki nangaba zakinema, domin sirrikanta, idan kuma kina bukatar wani anan gaba zaki iya tuntubar Mrs Yarima, godiyata dingayiwa Adda Fanna, sannan sukayi sallama.
Se da akayi sallar ishah sannan Fu'ad yadawo gidan, Abba ne yatarasu yamusu fada sosai tare da yan' nasihohi masu ratsa zuciya, sannan sukayi musu sallama.
Wani irin kunyar Fu'ad takeji da kuma nauyinshi! Wanda hakan yake neman yahanata samun sukuni, su na shiga gida dakinta tawuce.
Se da ta watsa ruwa sannan ta shafe jikinta da mai, white powder ta mutstsike fuskarta dashi (oil control), sannan ta dauko lipglow ta shafe lallausan labbanta dashi, turarukanta masu dadin kamshi tashafe jikinta da su, sannan ta dauko rigar baccinta medaukar hankali tasaka.
Kwance take akan makeken gadonta, wanda aka kayatar dashi da lallausan bedsheets da kuma pillows akai, tayi lamo tamkar meyin bacci.
Kamshin turaren shine ya tabbatar matah da cewa yashigo dakin, cikin hanzari ta tashi ta dauko hijab dinta tasaka, ganin irin rigar dake jikin natah tamkar babu kayane.
Tsaye yayi yana kallonta yace kinajin kunya tane, kasa kawai tayi da kanta batare datasake yadda sun hada ido ba.
Sanye yake da jallabiya ta maza ajikinshi, yace jekiyi alwala kizo muyi sallah, tashi tayi tadauro alwalar kamar yanda yace tadawo sannan sukayi sallah raka'ah biyu, kamar yanda koyarwar manzon tsira yace.
Kanta yadafa sannan yakaranta addu'ar nan da manzon Allah S.A.W yakoyar wa duk wanda yayi sabuwar amarya ko abin hawa da sauransu ya karanta.
Hannunta yakamo zuwa parlour, take away din dayayiyo musu ya jawo, gasassun kaji ne da tsire se daya ledar dake dauke da fresh milk me sanyi, yakalleta yace zonan kici sosai, domin na fahimci bakyason cin abinci.
Wuya tanoke, kamar watah yar' baby, murmushi yayi yace kici gacan ice cream nasiyo nasamiki acikin fridge, kasa tayi da kanta, itade yanzu wani irin kunyarshi takeji.
Gabanta yadawo yazauna akusa da ita yafara bata, tun tanakin karba har tafaraci, haka yadinga batah abaki shima yanaci, se da sukaci sukayi hani 'an, sannan ta kwashe kayan tagyara wajen.
Kujerar datake nesa da inda yake zaune takoma ta zauna, kallon TV suke batare da kowannensu yace komai ba, har bacci ya dauke ta awajen.
BAYAN AWA DAYA:
Jinta da tayine ajikin mutum yasakata bude ido, ahankali yace tashi muje mu kwanta, na lura kinajin bacci sosai.
Wuya tanoke sannan tace ni de kabar ni anan, ta lura da babu hijab dinta ajikinta, hakan yasakata dan takurewa ajikinshi, kallonta yayi yace kunyata kikeji, takurewa tasakeyi ajikinshi tare da cusa kanta akirjinshi, wanda hakan yasashi yin murmushi.
Cikin dabara yadago kanta ayayin datah runtse idanuwanta kamar meyin bacci, kissing natah yafarayi ta ko'ina, tare da salo irin nashi yafara shafarta.
Ganin yanayinshi yayi matukar tsoritar da itah, gabadaya ya rude, hannunshi yakai jikinta tare da zame yar' rigar dake jikinta, ayayin da dukiyar fulanin dake cike da kirjinta masu daukar hankali suka bayyana.
Gabadaya hankalinshi yayi matukar tashi da ganin surar jikinta, cike da yanayi irinna wanda ke cike da tsananin bukatarta yafara shafarsu ta ko ina tare da bata kiss (Sumba) me rikitarwa.
Kuka takeyi mar, wanda shi kadai yakejin sautinshi, me kama kuma dana shagwaba, wanda kamar kuma kara tayar mishi da hankali yakeyi.
Bakinshi yakai natah, cikin nutsuwa yafara sha tamkar wanda yasamu wani sweet din dayafi so, se da ya sha son ranshi sannan yadauketa can cak, betsaya da ita ako ina ba se'a bed room dinshi, ganin haka yasani ni Mrs Yarima jawo musu kofarsu domin aji dadin shan amarci lafiya.
0 comments:
Post a Comment