Kuka take tayi
Haba kimin magana manah
Hajiya wlh akwae matsala
Matsala me
Hajiya Nasser ne dashi da yar iskar matarsa wlh tunda safe yaketa cimin mutunci ah gabanta itakuwa sae dariya takemin
Wae kinga yanda take wani shegemae da jiki shiko sae biyemata yakeyi,,,,,,,anyyah Koh banza tabarshi ba abunda yakeyi fa sae abunda tacce
Tapdi.... Kema daganin haka kinsan bah banza ba wlh ae aekin asiri ne kawae
Ae kema dake sae dana ce miki tun farko asan abuyi kika tsaya wasa ae gashi keeh bakiyi ba but gashi tarigaki
Humm ae saee yanzu nike danasanin rashin Bin shawaraki tun farko
But ae Koh yanzu lokaci bae wuce ba
Haka ne tho yanzu ya xa ayi kinsa dae bayarda xaki fito daga kaeki da kwana biyu
Kuma nima bayarda xa ayi nazo
But kibari bayan kwana uku xanturu su hajiya asabe sae ku tatauna duk yarda kukayi xanji bayani
Tho hajiya sae anjima
Wayar takashe ta aje kuma gashi wlh yunwata keji batasan yaxa tayi ba
Bayan tafiyarta falmata tacee darling lafiya daga magana sae tawuce
Kyaleta ita tasani
A ah baza ayi haka darling kamata yayi yanzu katshi kaje ka lalabeta inma fushi tayi tazo taci abinci
Fushi da akama to laefin Mae karta ci abincin Cikin waye
Nidae kinga taso muje ki shiryani xuwa kasuwa yyou nayi latti har 11 saura fah yanzu
Ehh hakane but ae bani bace xan shirya ka tunda bani keda haki akan ba yau aekin amarya ne ita yakamata tah shirya ka
Kagama nafuta dariya tamasa
Auw kicee daman kingaji da aekin shiryani koh okk gud bah matsala shikenan yamiki kyau juyi duniya yayi sutafi tare su shirya but fafurr taqiyarda ahakan yawuce ransa bacce
Itama kayan ta kwashe takae dining tace May b intafi toh tabuqata dakinta tawuce tayi kwanciyarta
Shima yana gama shiryawa yafito fallo ya iskota tana cin abinci dariya yayi cikin ransa yana fadin da Karma kici cikin waye
Hubby ina kashiga tunda xun nafito baganka ba
Hmmm kawae yace
Nina fita sae nadawo ina xaka je dan Allah haba ango fa kake ae koh yan aekin gwamnati ana basu hutu angonci balle kaeda kake Dan kasuwa ae sae kaso kumawa
Uhmmm laurat kenan nifita xanyi Inkuma hanani xakiyi Sae ingani
Uhmmm bance xanhana ka but kasan bakamin adalci ba Koh gskya tun jiya danazo gidanan kake tamin wulakanci haba Koh Don kaga ina hknr ne
Tho fa karma kiyi hnkr kinji inkiyi fushi kibar gidan mstwee
Fuuuh yawuce dakin falmata yashiga kwance yah iskota but dagani kasan ba bacci take ba cwty nixan fita
Bude idaniyanta tayi haba darling yanzu fita xakiyi xakayi kabar amaryaka jiyafa aka kawota kamata adalci kaxauna Koh firra kuyi mnh har kuxu kusaba
Keeh yafada afusace wlh daga yau inda nazo gurinki kikara min maganar yarinyar chan sae na batamiki rai inda baza ki saki jiki muyi firaba sae nata zama har ingaji inbarmiki guri but badae kimin maganar ta ba
Hope kinji abunda nace
Cikin sanyi murya tace najji
Gud nixan tafi kuma plx anjima ah girka towo nagaji taccin kayan Petty petty things inan
Ok badamuwa sae kadawo
Fitta yayi Koh kallon inda laurat take xaune biyi ba cux ynx ma haushinta yake qara ji cux gannin yake itace sillan shiga tsakaninsu da abun qaunarsa
Xakuci ubanku wae ku soyaya koh
Daki tawuce wanka tasakeyi shiryawa tayi cikin riga da sket na atamfa but duk dinkin ya matse ta komae yatafi shaap!! Ba gaba ba baya
Fallo ta tafitoh taxauna tana kallo
Bayan fitar naseer daga dakinta
Waiii tace bari in gyara dakinga danzu bansamu gyarashi ,,,dakinta tahau gyara fallonta ta gyara shima tulare tasaka tayi niyan gyara na mijinsu sae kuma tace wanan ba aekina bane bae kamata nashigama sa dakki batare da ixxinin sa ba
Koda Tagama 12 ttayi kitchen tanufa rasa me xata girka tayi kawae jeelop in taliyya tamusu da kiffi ah ciki
Gani tayi bata iya wani wahalan yin juice ba tunda akwae ah fridge
Tana gama wa takae dining tajere su achan
Dakinta ta wuce wanka tashiga tayi hade da dauro alwalla cikin atamfa tashirya itama tayi kyau sossae batayi wani kwaliya ba sallah tayi bayan tagama ne
Tafitah har yanzu bataga fitowarta ba
Dakinta taje tana knocking takusa kae 10 mnts tsaye sanan akace come in abun baqaramin haushi yabawa falmata ba but sae ta dane shiga tayi da sallama
Ansawa tayi
Bazaki zauna ba
A ah daman nazo ne nafada miki nagama abinci kizo muci
OK kallo nike inda nagama xan fitoh inci.
Eyyah kifito muci mana karya fucce
Ae akwae foodflask kisaah ah ciki
Falmata miqewa tayi batace mata komae ba tafita
Mstwee aekin banza gyara xama tayi tacigaba da kallonta
Falmata ganima tayi laurat tareana mata wayyo tana gama Cin abincinta ta kwashe komae takae kitchen ta aje
Tace ae inki fito sae kije nema mstwee
Dakinta tawuce kwanciyar ta tayi tana tunani kalla kalla har bacci barawo ya saceta
Sae 3 tafitoh daga dakinta koda da tafitoh takali dining empty bakomae qasa ma Inda ssukaci abinci danzu shima empty bakomae
Kambu.... Mae yarinyar na kenufi badae tacanye abincin
tabarni ba...
Feedoh🖊
[9/3, 18:12] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA*
*KISHIYA* 🤦♀
*قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيهِ وَسَلَّمَ: "سَيَأْتِي زَمَانٌ عَلَى أُمَّتِي يُحِبُّونَ خَمْسٌ وَيَنْسَونَ خَمْسٌ :يُحِبُّونِ الدُّنْيَا: وَيَنْسَؤنَ الْأَخِرَةَ: وَيُحِبُّونَ الْمَالَ: وَيَنْسَوْنَ اْلحِسَابَ :وَيُحِبُّونَ الْمَخْلُوقَ: وَيَنْسَونَ الخَالِقُ: وَيُحِبُّونَ اْلقُصُورَ: وَيَنْسَونَ الْقُبُورَ: وَيُحِبُّونَ اْلمَعْصٍيَةَ :وَيَنْسَونَ التَّوْبَةَ.*
*اللَّهُمَّ اغْفِرْ وَبَارِكْ لِمَنْ نَشَرَ هَذِهِ الرِّسَالَةَ!*
*_MANZAN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI YA CE :-_* ```Zamani zai zo Al'ummata Za su zamo masu tsananin so ga abubuwa 5 su manta da abu 5 :-
Zasu So``` *Duniya*, ```su manta da ``` *Lakhira*.
```Zasu SO``` *Dukiya*, ```su manta da``` *Hisabi*.
```Zasu So``` *abun Halitta,* ```su manta da``` *Mai Halitta.*
```Zasu So``` *benaye*, ```su manta da``` *Kaburbura*.
```Za su So``` *Sabo*, ```Su manta da``` *Tuba*.
*_Ya* *Allah* *ka* *sa* *mudace*
Story,,,written
*By* *feedoh* ...
*Dedicated* *too*
Brilliant Asso
🅿= *13*
Rasa yaxatayi gashi jinkae bazae barta taje ta tambayeta ina abinci yake kuma bazata iya zuwa kitchen tadebo wa kanta ba dakin ta takuma tacigaba da kallonta wasa wasa har 4 tayi gashi yunwa takeji haka dae taga garan ta tashi tanemi mafita fita tayi kitchen tanufa tana burkuta kusazata samu abinci chan sae tahango kulluli
Waee badae kiran sallah akeba gskya nayi bacci mae nauyi tashi tayie tadauro alwalla sallah tayi sanan tayi shirin shiga kitchen
Motsi takeji ah kitchen
Dasauri tanufa don taga miye ke motsi ah ciki
Turuss ta tsaya ganin gudan amarya na bubude kulla
Dariya ya kufcemata
Auw Amarya har kingama kallon
Ah daqile tacema Ehh nagama
Ina abinci nawa yake
Gashinan ah gabanki sae kici mae isarki
Dagana bata qara cemata Koh uffan ba
Aekinta tafarayi
Chan tace plx inda bazaki damu be kifita da abincikin aeki nikeson inyi
Bata ansata ba tadau plate in abincin tafita
Aekinta tafara
Tho niyace towo kuma biye indicating wanda yakeso ba
But kawae Bari inyi na shinkafa
Haka tadage tana aekinta town shikafa tayi da miyar busashen goro da kiffi ah ciki
Ginger juice tayi
Batagama ba sae 6
Jera abinci tayi ah dining
Dakinta tawuce wanka tashiga tayi
Turare ta fice jikinta dashi cikin wata gown tashirya mae kyau kallan golden sae yar hularda tasa ash colour simple make up tayi,,tayi masifar kyau
Lokacin sallah ake kirra Allah Mae iko yanzu lokaci baya wuya sallah tagama
Bisan gado tadawo tazuana wayarta taciro
My luvly mum takira
Aslm alaikum
Amin wlkslm
Mummy anwuni Lafiya ya kwana biyu
Lfy qalau falmata dftn kina lfy yakuma mae gidanki
Lfy qalau muke mummy yasu daddy
Daddy qalau yake but jiya yaje xuru
Lfy koh
Ehh lfy jikinshi ne yaje ya anso magani
Eyyah Allah yabasa lfy
Ameen
Haka dae suketa fira tanason tafada mata anmata kishiya but tsoro takeji tarasa ma ta inda xata fara karshenta dae tabar maganan aranta suka cigaba da firra chan bisani sukayi sallama
Ajiyan xuciya tayi I Love you my mama
Anty amina takira sunsha firra sossae hade dabata sharwarwari
Sanan take fadama ta sunyi waya da mummy but bata fadama ta abinda ke faruwa ba
Tho danme falmata baza ah fafamusu ba Koh adu ah sudinga tayaki dashi ni banga amfani buyo ba tunda ba mugun Abu bane naso infadamusu but saenaga baki da ra ayin haka shiyasa nafasa fada
Tho anty duk yarda kika gani
Haka dae sukagama waya sukayi sae dasafe
Tashi tayi taje fallo taleqa but ba kowa
Tho fa har ynx gogan baedawo ba
Dakinta takuma salary isha tayi ta qara gyara kanta taqara saka tulare wayanta tadauko tanu fita
Ah fallo ta xauna tana xaman jiran fitowarsu game takeyi ah wayanta
Tako tafiya tajiyu koda ta daga kanta laurat ce tafito tasaka wata yar iska dogowa riga gefe ah tsage yake duk cinyarta ah fill
Sae wani yauki take tana tafiya sanu sanu
Daqet taga ta iya dane dariyarta ta fuske tayi kamar bata ganta ba
Itama Tana xuwa xamanta tayi kamar batasa da mutum ba balle tagaesheta
Bollywood ta iske falmata na kallo but sae ta canza xuwa arewa
Dagowa kawae falmata tayi takali tv
But bata cemata qallah ba game iinta taci gaba da bugawa
Shurune yayi yawa sae qaran TV kamar ba mutane xaune gurin
Laurat ce tace uhuumm falmata ba agama abinci bane cux yunwa nikeji
Sossae maganar yabatwa falmata rae watan tamaedani yar aekinnta koh mae
Murmushi tayi tace gashi can angama ango ki daman nikejira har yadawo muci atare naga kamar xaefi da adinga ci daban daban
Keh wanan yashafa nidae inji cikina yadauka tashi tayi tanufi dining din xama tayi but sae kalon kulollin take
Xaman ta keda wuya sae gashi yafito daga Dakinsa cikin Blue jalabiyar sa mae shegen kyau
Ido hudu sukayi da falmata wani cool smile yasakar mata but sae tadauke kai tayi kamar bata gani ba
Sannu dazuwa kawe tace ashe daman kadawo tun yanzu
Ehh koda nadawo
Bakowa anan sae kawae na wacewa ta dakki
Ohk gud muje muci abinci haka dae baeso yaci akan dining but vaeso yabata mata rae shiyasa ya yarda sukaje xama yayi kusa da ita harara sa tayi alamun dan ME xae zauna kusa da ta bayan ga amaryasa
Banza yayi da ita kamar baesan mitake nufi bayan yazauna ne sanan laurat ta iya cemasa sannu da zuwa Ashe kadawo
Ehh nadawo yakike ya gida da bakunci
Alhmdllilah kawae tace
Falmata ce tasa ma naseer abinci
Itama tasama kanta
Cikin ranta tace ikon Allah bada jiran take nasama mata blaurat a lallai aeki ya cimata
Abincinsu suke ci but banda laurat gani take suma raena mata wayyo Means ita xata yi serving inkanta kasa daurewa tayi Cikin isa tayi manana tho ni baza ayi serving ina ba
Murmushi falmata tayi auw daman baki ciba aeni nazata har kingama ci cux naga tun danzu kike nan kirigamu xama
Tho tunda baki ciba ga abincinan gabanki kici mae isarki
Baki tah turu tho aenaga towo ne kuma wae miyar miye ce bagane ba nikam bazan iyaci wanan abu ba
Dariya falmata tayi tho fa wanan xance bana wa bane ni kunga tafiyata ango ga amaryaka nan plx alalasheta koxata ci sae da safenku
Keeh inazaki dawo kizauna magana zanyi daku
Dawowa tayi tazauna
Gyaran murya yayi yafara da sunan Allah daya nuna musu wanna ranan nasifofi yata musu da basu shawarwari akan su xauna lfy shi bayason hayaniya da fitina
Tambaya su yayi yasuke son rananku girkin su yakasance
Falmata ce tace koh ya kake ra ayi nadae san ana kwana 1-1 ,,,2-2 wasu kuma 3-3 kaga duk wanda yama ah ciki sae kazaba mu bamuda xabbi
Ahh kice dae baki da xabbi nikam sati sati xa ayi ma ko wace
Kinga daya gama sati na agonci wurina sae ya kuma gurinki kema sati sae ah cigaba da haka
😳ido falmata tazaro nikam bantaba ganin raba girki sati sati
Tho koh ba ataba xa ah fara daga gidanan
Shuru falmata tayi dan batason gardama
shikam sae binsu da ido yake
Falmata ce tace darling ayi mata yanda takeso ni bacci Nikeji sae da safenku hanyar dakinta Tabbi.......
*feedoh* 🖊
[9/3, 18:12] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
Story,,,, written
*By* *feedoh* .....
*Dedicated* *too*
Brilliant Asso
🅿=14
Tho kema sae kitashi mushiga ciki koh yar sati sati
Murmushi tayi kor wata wata zakace min bazan damu ba
Haka ta tashi don tafiya
Cemata yayi tawuce shi sae yashiga Dakinsa ya shirya
Ok kawae tace
Dakinsa yawuce ruwa yasake watsuwa yashirya cikin dan gajeren wando bayada banbanci da boxer but yafi shi girma kadan
Sae singlet daysaka kamshi kawae yakeyi
Dakin falmata yanufa koda yaje tana daure da towel alamun tafito wanka tanaji salama sa duk ta dabirce dasauri taje tadauko hijjab inta tarufe jikinta
Shiko da hazanri shi yadaka ta chakk ta tsaya tabashi baya
Ahakan yacigaba da takowa har ya isu dab da ita hanunsa yasa yarugemeta ta gaba wani sanyi taji ya ratsa xuciyata
Cwty haka akeyi yanzu wankama baza ki kirani muyi tare ba
Itadae bata ansa shi ba
Illah salonsa dayarda yake Mata magana nabutun kashe mata jiki
Cikin husky voice insa yace I really Miss you dear please I nid u plz kitaemekini cwty kifidani cikin halinda nike ynx almost 3weeks fa tukafin ayi aurenan
Idanunsa ne suka kada sukayi ja
Gaskiya tasan bata masa adalci ba tausayi yabata but for yanzu Koh dole ta hankura har yadawo dakinta duk do tsimin anty amina nadamunta but hankuri kawae xatayi
Haba cwty talk to me manah
Ahankali tajuyu suna fuskarta juna kowa idansa ah Raunane daqet taga ta iya manana plx darling hankuri xakayi ae nanda jibi kamar gobe ne bayarda xamuci amana ta kaje matar ka tabaka hakinka
Idanunsa arufe tunda tafara magana bata halkanta ba taji kawae towel inta akasa baki tabude tayi magana but ina tuni ya cafken bakki kissing inta yake kamar ba gobe itama dayake ah matse take biyemasa tayi suka tayi kafafunsu nakasa daukarsu bisan gado suka kuma romance inta yakeyi kamar ya cinyeta da tagama yafita buqata collapse tayi tabarshi yatayi saeda yaji yakuma daedae sanan yabarta
Saeda ya daedae ta kansa sanan yakaleta thank you so much cwty Allah yamiki albarka duk da dae kinki bari inshige ki
Uhmmm Murmushi tayi haka ma is OK darling plx katashi ka kuma gun matarka kartaga dadewa yayi yawa plz karmu shiga hakinta dayawa
Ok tunda kin matsa sae da safe haka yabar dakin badan yaso ba
Dakinsa yaje saeda yaqara kimtsa kansa da kyau karda laurat tagane wani abu
Dakinta yashiga shiyama xata ya iske tayi bacci but ah falke ya isketa sae kamshi take xubawa boomshot take saye dashi da wata ficiciyar riga iyaka cibiyarta dashi da babu duk daya
Yawwo yahade karda kuga laefin guga kusan yana cikin....... 😅
Sae yanxu ka shigo ehh wlh ashe bakiyi bacci ba
Ehh taya xanyi bacci gudan mijina bae shigo ba
Uhmmm Murmushi kawae yayi
Ni bacci nikeji
Tho muje mana mukwanta
A ah kar nata kuraki naga kina abu kibari har kiqare mana
A ah charting nike ae kuma miji yafi chrt Koh
Bisan bed yata fiyarsa ya kwanta
Tularen taqara feshi jikinta dashi kusa dashi taje ta kwanta kanta ta aza bisa kirjinsa
Hubby meyasa kakeson cutar dani dayawa
Mekuma namiki yanxu
Hubby sae yaushe xaka sauke hankika dake rataye ah wuyanka
Haba ka tausayamin mana tana magana tana shafa jinkinsa hawaye nabi idanunta ina fa macce but nakada kunya na na nuna maka but kayi kamar bakasan Mini ke nufi ba
Natake yaji jikinnsa yayi sanyi tausayi tabashi tabbas maganarta gaskiya ne baemata adalci ba shida ke na miji bae na Meta. Ba sae ita but yaqi kulata
Ah yanzu haka yada yakeji kubata ce yasauke nauyinsa ba shi xae iya saukewa but kashh abu guda xae hanashi kyankyanmi ta yakeji cux inda yatuna da rayuwarta abaya kawae sae yaga abun yafita ransa
shafansa takeyi
Tana ta qara tasomae da al"amarin
Hanunta yajaye yata sheta kan jikinsa
Am sorry kawae yace mata xae tashi hannunsa tariko plx hubby nah
Tausayi tabashi hardae dayaga tana hawaye yasan Koh ya akae ah matse take kuma inya tafi yabarta baemata adalci ba
Dawowa yayi ya jawota jikinsa yana lalashinta ae kam tana ganin tabisa jikinsa da sauri tasa bakinta tafara kissing insa wani sallon kiss takemasa irin nasu na yan bariki
Baqaramin rikita shi tayi ma shima dae nan yafara maeda mata martani romance inta yakeyi cikin hankali yanda xata samu gamsuwa da kyau dan gaskiya shi baxae iya yin sex da ita ba
Haka dae tayi juyin duniya suyi sex but yaki yarda karshenta dae daya gaji baccinsa yayyi yabarta sae jarabarta takeyi har itama bacci yadauketa
Asuba tagari tunda asuba yatashi yata sheta ta tashi yin sallah daqet ta ta tashi tana ganin yabar dakin takumwa warta bacci
Dakinsa yawuce wanka yayi Cikin jalabiya yashirya xuwa masalaci
Yana dawowa shiri yafara yi cux yau fitar safe xaeyi yanada meeting daxa suyi na yan kasuwa 9 tho tun 8 yakeson barin gida
Dasauri yaje gurin falmata daki ya iskota tagama shiyawa
Gaeda shi tayi ya amsa plx cwty kisa mumin abunda xan karya dashi yanzu cux sauri nike xamu tafi meeting yanzu
A ah tho bari intashi ingani
Cikin 30mnts indomie tamasa da egg
Dakinta takaemasa
Dole sae daya sata tayi feeding insa ya koshi haka yamata sallama sae yadawo
Allah yaki yaye tamasa cemata yayi plx inda laurat ta tashi kicemata nafita
Tho
Haka yafita abunsa
Kitchen taqara kumawa suma indomie nd Egg in tamusu.
Ganin tayi koh ta tsaya jiranta baso take suci abinci tare ba xuwa tayi ta cinata ta koshi tabar saura akan dining
Dakinta tawuce
Laurat ce bata fito ba sae 10 dakin naseer tashiga but baya ciki fallo tadawo taxauna kan dining ta kalla taga kulloli tashi tayi taje gurin kullolin tabude kambu yariyarna taraena ni wlh Means da kinginta xanyi breakfast wlh sae dae tafito tamin abunda xanci haka wae baxata jira muci tare ba nasani Koh tamin kakabe ah ciki wlh bazanci ba
Fallo taxauna taci gaba da kallonta
Sae 11 falmata tafito dining takala yarda tabarshi haka ta iskeshi
Fallon taqarasa ah Amarya sae yanzu kika tashi
Ehh kawae tace
Ok angonki yace ace miki yafita yana sauri koda yafita baki tashi ba
Najji tace Allah yamaeda shi lfy
Ameen yanaga bakici abinci ba
Mstwee abinci Koh kingi haka kawae naci kinginki nasani Koh kinsa min wani abu ah ciki
Kai Amarya nidaba kawae nayi fa ah plate naci kicemin wae kingi navarmiki
Nidae koma miye bazanci ba saeda kimin wani
Wani fa tace dariyan raeni hankaki tamata tace ae inaga no nid sae namiki wani tunda baki yarda dani ba saee kije kima kanki abunda kikeso
Nidae kimin bafa haka nike nufi ba
Shhssssh hanya kitchen tanuna mata kishiga kigirka son ranki inma kin girka nizanci cux ni na yarda dake dariyan raeni hankali tamata tawuce dakinta abunta
Wasa wasa tana xaune har 12 yunwa ya adabeta kuma ita wlh tana amarya bazata shigama kowa kitchen ba tho Koh tashiga mexa ta iya girkawa
.
Haka dae basan uban daya bata shawara ba taje taci indomie din hakanan tana gamawa tawuce dakinta
Falmata sae da tayi sallah sanan tafito dining taje don kwashe kayakiin but mexata gani babu an canye batasan sanda dariya ya fito mata be burgan banxa aaenasan dole sae kincishi kima futar da ranki daga yau bazan sake ma kowa girki ba balle ance nasaka magani
Kitchen takwashi kayan wankesu tafarayi abinci ta axa cuscus tayi da miya
Tana cikin aekin wayarta yafara rurri naseer ne yakirata gaesawa sukayi sanan yake cemata tafiya takamashi naxuwa kanno amaeda meeting din ah chan
Kamar tayi kuka tale cemasa Allah yasa haka yafi xama alkhairi kaeku lfy yadawo daku lfy
Amin nagode uwar yayana sae nadawo kinji plx kima laurat bayani
Tho
Kayan sawanka fa
No xansaye wasu achan cux ba bu time inda xandawo gida nashirya
Ok sae kundawo
Abinci takwashe ah kulla kan dining takae ta ajiye tace gashinan inmutum yagadama yaci tho inmutum vaega dama ba shi ah ciki baza adae ce nabar mutum da yunwa ba xata shige dakinta sae tahango ta xaune tawani hakince
Dawowa tayi xuwa fallon kusa da ita taxuana sannu fa
Yauwa
Ehhemm angonki yace ace miki tafiya takamasa kimasa add"ah Allah yakiyaye
Mtseww aekin banza badae ke kinmasa ba aeda yana buqata namasa dayarda yakiraki haka xae kirani but tunda ke yyafi so aeke xae kirra kutayi dae Allah na kallonku
Itadae falmata bata ansata ba hanyar dakinta tanufa
Jitayi tana cewa komae lokaci ne wanan yar isakar soyayar ku takusan karewa
Uhmmm Allah yasa lokacin yazo ah Cikin alkhairi dakinta tashige ........
Feedoh🖊
[9/3, 18:12] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*ZAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
*Rayuwar Duniya Tana Kunshe da Abubuwa Akalla Tara 9*:-
*(1) FARIN CIKI*
*(2) BAKIN CIKI*
*(3) HADUWA*
*(4) RABUWA*
*(5) SAMU*
*(6) RASHI*
*(7) LAFIYA*
*(8) CIWO*
*(9) MUTUWA*.
:
*Annabin Muhammad (S.A.W.) Ya Horemu Da Muyi hakuri Da Duk Wanda Mukayi Karo dashi, domin ba zai Dauwama Ba, Zai Wuce*.
:
*Allah Ya Kara Mana HAKURI*
Sorry written
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
Brilliant Asso
🅿=15
Dakinta tawuce shirin bacci tayi wanka tasake kayan bacci
Wayan ta dauko daniyan kirran darling inta ku son isa lfy
Sae ga kirran sameera
Tabdi Yau sameera nitake kirra
Dagawa tayi but sae tayi shuru
Sameera tace aslm alaikum
Wa alaikum salam
Ykk ya kwana biyu
Alhmdllh
Sameera kenan kin iya mutunci ba abunda xance miki sae godiya kinbani mamaki
Falmata najji duk abunda xakice nadauka cux nasan banmiki adalci ba
Wlh tafiya takamani ba tsamani xuwa niger kuma lokacin wayana ya lalace bare nace nadauki number ki nakira da sabon number ta Niger
Wlh har akayi aurena tunaninki nikeyi kullun Koh ah yaushe kina raena falmata kinsa da ina ah gari wlh danazo plx kiyi hnkr inafatan uzuri na xae Karbu
Hummm may be wlh batun wasa ah tsuqe nike dake naga Two days baki kirani ba bakixo ba sanan inda nakira sae inji kashe sae nike cewa tho wanan matar me take nuffi dani but yanxu shikenan komae yawuce
Ya hanya dakuma gajiya.
Alhmdllh
Ya mijinki da Amarya ku
Lfy qlw suke
Hope babu wata matsala
Ehh babbu
Gud
Haka sae suketa firansu irin na kawaye wa enda suka shaku sossae
Sunjima suna waya da bissani sukama juna sae da saffe
Alarm tasaka na 3:30
Sanan tayi baccinta
Gefen laurat bayan tagama kallo taje ta dibbi abinci tayi saeda ta koshi sanan tawuce dakinta wanka tayi ta shirya fallo tadawo tazuana tacigaba da kallonta
Wayanta yafara rurri dasauri taje tadauko xarah tagani da murna ta tadauka
Hello baby
Hello ykk
Lfy qlw
Yasu hajiya hope kowa qalau
Kowa qalau yake ya gidanki da angonki
Lfy qalau
Ok gobe fa munanan xuwa tare dasu hajiya asabe plx kisa agirka muna abinci mae daddi cux wunni xamuyi kafin mukama
Karkidamu bakuda matsala da wanan sae dae kunzo haka da suketa firansu na shakiyancin su
3:30 alarm yatada falmata addu ah tashi daga bacci tayi
Toilets tashiga alwala tayi tazo tada sallah tayi sae 4:00 tagama sanan Tah tashi kitchen tafita taje dan ruwa xaffi ta aza think Tea tahada sanan tadawo fallo tazauna niyar suhur tayi sanan tafara shhaa sae da ta shanye sanan taje tanimi drink Mae sanyi tasha
Dakinta tadawo brush tayi sanan takuma kan gado taci gaba da baccinta
Anakiran sallah tafarka saeda tayi sallah ta sanan tayi axkar. Baccinta tacigaba dayi
Laurat ce bata farka ba sae 9 dasauri tah tashi tayi wanka ta shirya cikin sauri Koh sallah ma da sauri tayi shi Main fallo tafita dining takalla but wayyam babu komae
Kutt badae matarna bata tashi ba cux Koh breakfast bagani ba balle nayi tunani tafara abiincinsu xara
Ohh MY god sam na Manta tun jiya nafada mata xanyi bakki
Ko dayake aae ku ynx time bae kure ba inma tashi ne batayi ba sae Tah tashi yanxu
Lolz nidae nace ina ruwan keda house girl😅
Kofar falmata tanufa buga kofa tafara tun tanayi kadan kadan harta farayi dakarfi chan cikin bacci taji kamar ana buga mata kofa dasauri tamiqe hijab inta tazura bakin kofa tanufa
Bude kofa kida wuya taga laurat tsaye sae faman hucci take kamar wace tayi tsera da xaki
Basarwa tayi ahh amarya kece da sasafenan lfy dae
Lfy
Ohk kishigo ciki mana
Noo nanma yayi cewa nayi nafito banga breakfast dina ba kuma infadamiki xanyi bakki yau en gidanmu xasuzo plx ayi musu girki mae daddi
Tho fa lalai tho tsaya kiji yyau bazan shigama kowa kitchen ba inda kinajin yunwa kinsan hanyar kitchen sanan bakinki ne inda xaki iya dafa musu fyn inda kuma sae sun iso sudafa ma kansu fyn
Tunda ba yar aeki nike ba taxan tazama dafa miki abinci kinaci yau kuma harda gayanki gaskiya bazan iya ba
Sae anjima kofa tarufu
Tabar laurat tsayee ikon Allah yacika ta gannin take falmata ma tagama raena ta
Kyaci tayi qatt zanyi maganinki yar banza
Fallo takuma tazauna ga yunwa na adabarta yanzu nikam Koh nashiga kitchen mexan iyayi haka dae xanyi hankr har su iso su girka muna gabadae
11:00 nayi tajiyu salamar rutu rutu sunkusa kai goma da mayan da qananu anzo ganin amarya
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:12] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
Story,,,written
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
Brilliant Asso
🅿= *16*
Ah hajiya sannu dazuwa ashe da wuri xakuxo
Ehh wlh gashi mun iso
Tho sannu ku dazuwa
Ya hanya damutane gida
Kowa lfy Qalau hajiya
Barin inkawo muku ruwa kusha
Xarah ce tace amarya da kanki kike aeki bari inje indauko muna gashi daganin kina hutu jikinki ya nuna
Hmmmm xarah kenan
Fridge xarah tanufa drinks ta kwaso musu mae rae da lfy kamar ba gobe
Haka dae suketa fira
Ana firan yaushe gamu
Jikokin asabe suka fara mutsukuku alamun yunwa cux Koh karri basuyi ba daman axo cin banza cux hajiya asabe batada wani karfi shiyasa talaqe ma hajiya baraka dan taringa samun nata rabbo
Eheemm wae laurat ba abun cine ah gidan naga baki kawo muna abun motsa baki ba
Uhmmm wlh hajiya ba. Agirka ba
Bagane ba ah girka ba yan kesan da xuwa mu
Tho hajiya kesan dae niba komae na iya ba Koh nashiga kitchen
Hakane fa tho ina matsiyacin yarinyar nan ita miye aekinta dabaza ta girka ba
Hmmm wlh hajiya namata bayani cewa xakuzo but fafurr takiya wae bazata iya dafama katae abincin ba
Kambu... Mune katae ina take ae wlh sae tafito tamuna girki aekin banxa
Falmata bayan tafiya laurat daki takuma ta kwanta Tana ta tunaninta tace shikenan ga yar aeki intazama yimuku aeki da dae mijinmu na nan ne dazaki iya cin albarkasa but bayana harda wani gulma min gaya nagirka musu
Kwaci kanku
Baccinta takuma tanayi chan cikin bacci wayanta yadau rurri naseer ke kiranta da Murmushi ta dauka Hello darling
Ykk Hope ka isa lfy
Basaniba sae da nakira xaki wani jerumin tmbya haka aeda kindamu dakisan na isa lfy da Kin kirani
Haka ne kayi hankuri plx wlh nazo kiranka but Katti na yaqare kuma lokacin dare yayi dana nemi yaro yasiyumin natama please call me but yaqi xuwa babu Network
Hunmm ajiyar xuciya ya Saki yace uxuri yakarbu
Dafatan kuna lfy
Lfy qalau muke
Yaushe xaka dawo
Yau naso nadawo but inaga sae jibbi
Nashigesu har Jibbi fa kace
Ehh wlh kiyi hnkr nima ba haka naso ba
Ohk Allah yakaemu yakuma dawo daku lfy
Amin mai sayinta
Murmushi tayi yau wanan sunan nasamu
Uhmmm ehh
Ah yadae kina ina halan ina jin hayaniya dayawa kamar gidan buki
Dariya tayi sossae sanan tace ina gida wlh dagin laurat ne sukazo shine suketa fira
Tabdi Allah yasawaqa
Amin kadae
Haka dae sukayi fira da bisani sukayi salama cikin kewan juna
Tana gama waya sae ga kiran anty amina
Cikin murna ta dauka
Gaesawa sukayi
Anty amina ce tace taga kwana biyu shuru shiyasa tace bari takira su gaesa..
Eyyah anty nagode
Keeh yadae inajin hayani ya
Hunm kedae Bari anty gayan yan gidansu laurat ne duk subi Sun haukata gidan
Tabdi kice gayan ayari arnah ah titi
Tho Allah dae yashiga tsakaniki dasu saekiyi hankali dasu
Tho anty wae kesan me harda cewa wae na girka musu abinci nikam nakiya
Da kyau yar uwa Don me xaki musu girki
Subarki dashi suce kinsa magani ayi barna abincin
Sanan ita diyarsu ae Mace ce sae ta shiga kitchen tamusu son ransu tunda ita Sun yarda da ita bazata samu su magani ba
Kuma Koh wace shegiya tafada miki magana inda kinga baki iya kyalewa kirama
Kinjini Koh
Ehh najiki anty nagode sae anjima
Yauwa sae anjima falmata
Tashi tayi tayi wanka tayo alwalla gabadae tashirya cikin wani yaddi mae shegen kyau cikin riga da sket simple make up tayi tayi kyau sossae 8 shape inta yafito kamshi kawae take xubawa
Main fallo tafito xaxaune suke suna fira kamshin tularen ta yasa suka daga kai suna kallonta Murmushi tasakar musu.
Isowa tayi tagaeda su but bawanda ya ansa bata gajji ba taqara cewa ashe kun iso
Shuru ma duk haushi yacikasu tabar su da yunwa
Amarya dafatan kibasu abun sha da ci
Xarah ce tayi caraf ke malama kin ishemu da surutu abun ci halan kidafa daxakice abamu
Eyyah daman akanshi kuketa faman kumburi koh gaesuwata baku ansa ba
Tho allah yahuci xuciyarku
Nidae kikaleni daga kasa har bisa banmiki kama da yar aeki ba balle kusa ran namuku abinci
Ke dagata karama yar iska bakiyi kama da Yar aeki ba but yau xaki xama yar aeki cux sae kin girka muna abunda mikeso
Allah sarki ae ban shirya xuwa kutu ba ace nayi kisan kaii
Koh baku tsoro nagirka muku abinci nasa muku magani ku mutu tunda mu yan xuru mugaji magani Inkuma kunyarda naje nagirka muku
Shuru sukayi suna kallonta bamae ansa
Gud tunda bakuda ansa bari natafiyata
Sae anjimaku nashiga sallah kuma da dae kuntashi xuwa yi lokaci yayi cux zaman banza bazae ficeku ba
Dakinta tashige
Mstwee xamuyi maganinki bari karkadamin duwawu kike kamar na hajiya kushin
Lolz nidae nace hajiya asabe ta kushe😅
Husna da fauxy kuje kitchen ku girka abunda xaku iya
Koh kuma kuxauna nan kuta kallo
Laurat xarah kutaso mushiga daga ciki musan yanda xa ayyi....
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:12] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
KUNUN ZAQI
INGREDIENTS
1-Gero/Dawa
2-Citta
3-Kaninfari
4-Borkono
5-Sweet potato
6-Sugar
7-Waken suya (Optional)
Zaki samu geronki ko dawa ki gyara da kyau,ki rege duk tsakuwar fake ciki, saiki jiqa ya jiqu bayan ya jiqu saiki sake wankewa idan gero ne ko dawa duk dai Wanda kk buqata wasu kuma suna hada dukka biyun ya rage naki ki za6i abinda kk ra'ayi sai ki dauko dankalin Hausa da kayan qamshinki ki zuba,wasu suna zuba waken suya kadan idan kina so idan bakya buqata ba lalle bane..
Bayan kin hada komai sai ki bayar a markado miki,kafin a dawo saiki dora ruwan zafinki ya tafasa ana kawo miki markaden saiki jujjuya markadan da kyau,ki tabbatar ya juyu sosai sai ki kwarai wannan tafasashshen ruwan naki,kina kwarawa zaki ga ya hade yayi kauri,sai ki rude ki barshi har sai ya tsinke da kansa zai koma ruwa
Lokacin yayi sanyi saiki dauko abin tatarki me tsafta ki tace shi sosai ba'a cika mishi ruwa sai ki saka sugar enki yanda kk buqata
Bayan kin gama komai yayi kayan qamshi yana tashi, sugar dai dai misali saiki zuba a mazubi ki saka a fridge don sanyi
Story,,,,written
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
Brilliant Asso
🅿=17
Suna shiga ciki ah fallo xasu xauna hajiya tace a ah mu wuce daki magana. Mae muhimacci xamuyi
Tho hajiya muje
Ciki suka shiga magana hajiya asabe tafara tace laurat ina fatan kisan dallilin xuwamu basae nasake miki dogo jawabi ba
Ehh hajiya
Tho yanzu ina jinki yakike gani xa ah bullu Ma al"amarin
Hummm hajiya kenan ae sae yada kukace
Ohk laurat nidaee anawa mijinki nikeson akae saboda inda aka gushe masa tunani ya tsani falmata yaga ba wace bayaso gani kamar ita yata axabar da ita sanan yakuma karkashin ikonki sae yarda kika dama kiyi dashi
Xarah ce tace haka ne kam hajiya
Laurat ce tayi ajiyan xuciya tace hakane but gaskiya bazan iya bari akae naseer gurin boka ba inasonsa banason ya cutuu
Kee dallah chan wake magana soyaya anan tho wlh inda kika biyema soyaya xaki Koh wahala xaki walakantu ah gidanan ana son nema miki mafita kinason kawo muna shirme
Uhmmm hajiya bazaki gane bane
Nidae ah canza wata shawara
Hummmm nidae yaken nawa shawara but ga xarah nan kusake yin wata
Bayan minti 15 laurat tace hajiya gawanan mezae hana akae ita falmata ah birkita mata kwakwalwa ah turu mata iska dazae sata kullun fada dashi fada yau daban na gobe daban xagin uwaka da ubanka kullum tadaena ganin girmansa da mutuncinsa taji bawada ta tsana sae shi kinga daga karshe inya gajji xae saketa tabarmuna gida dagani sae mijina
Hehehehe shegiya qawata hannu xarah tabawa laurat yar gari kice kanki naja haka wlh abunyayi haka
Laurat ce tace hajiya yanajin kiyi shuru ne Koh shawara baeyi ba
A ah wlh tayi laurat kawae ina tunani yanda xan bullu ma abune
Hmmm akwae matsala ne hajiya
A ah
Ba asamun bokan sae Monday da Thursday kuma kinga yau time yatafi sae dae Thursday kuma dake xa aje sae kisan yanda zakiyi kifitoh
Tho hajiya
Xarah ce tace wae ina mijin ne tunda muka shigo bagansa ba
Uhmmm kedae yayi tafiya
Tafiya xuwa ina ae wanan dauka hakkine kina Amarya xae tashi yayi tafiya fada hajiya ketayi laurat keta cewa tayi hnkr daga aekinsu ne
Haka dae suketa fira har su ihsan sukaxo cemusu su fitoh angama abinci
Falmata nashiga daki sallah tayi daman da alwalata
Qira ah takuna da wayanta tana sauraro har bacci yayi awo gaba da ita
Hajiya kufito angama abinci atare suka fito
Jellop sukayi ba laefi kamshi natashi but daka kae baki tasteless kamar an wanke kaiii
Haka dae suka ta cinsa saboda yunwa
Laurat ce tace hajiya bari nama falmata magana ta fitoh ga abinci taci
Tabddii abinci ubanwa halan ita ta girka muna wlh baza ta ci shi ba chan yunwa ya illata Tah ae inda damu xata fitoh tama kanta
Haka ne hajiya
Aman ni dubara ta inda nafara sata ah jiki tafara karba abun hanuna kinga koh ankarbu abu gurin boka nan take xansa mata kuma inbata ta karba
Lallai laurat kinunamin ke jinin baraka ce
Kanki naja da yawa
Murmushi laurat tayi
Bari inje inkirata
Xarah ce tace tare dae xamu daganan muyi ganin qwamm
Tare suka dunguma sae kofar falmata knocking sukayi
Daedae lokacin falmata Tah tashi daga bacci fuskarta take wankewa ah toilet tajiyu knocking
Fitah tayi taje tabude musu qara gaedasu tayi laurat ce kawae ta ansa
Ku shigo manah gaba tayi suka bita baya koh wani sun mutuwa tsaye yayi daganin haduwa fallo falmata hardae laurat dawani kishi yataso mata Cux ita dama ah amarya mamarta mae kuddi but taya akae kayan da dakin falmata yafi nata haduwa
Tho waye ubanta halan
Hajiya ce keta faman lumshe idanu saboda kamshi dake shiga mata hanci
TV falmata takuna musu itama guri tasamu tazauna guri yayi tsit kamar ba kowa ah ciki fallon
Chan xara ta dan dunguje laurat alamun tayi abunda yaka wosu
Saeda ta daedata kanta First sanan
Tace daman xan ce miki ne ga abincin chan inda kitashi ki dibba
Allah sarki nako gode karkidamu inda nata shi xanfito nacci
Xarah ce tace mstweee wae nikam haka wasu suke basu san darajan baqqo ba ace common ruwa baxa ah iya ka wo muna ba
Uhmmm miqewa falmata tayi juice ta dauko tace gashi ah gabansu ta aje tace gashi kuyi hnkr kunji
Yan axaxabi sae ka ce masu jin yunwa kamar ba yanzu suka ciyo abinci ba juice in suka bude suna sha kowa ah Cup sae da sukayi rabbi
Sanan falmata tace auw namanta amarya bayin shedu dake ba plx kixama sheda kusun mutu bani na kashesu ba tunda sunsan nagaji yin asiri kuma basuji shan abu hanuna ba.
May be kam yau bar xa"uh yayi baqqi
Ido da bakki hajiya asabe ta fida kamar wata maya chak ta tsaya kamar andauke wuta neppa numfashi MA takasa jiran mutuwa kawae take
😅😅loz su hajiya asabe Anya mutual sarkin kwadayi falmata ce daedae daku
Plz kuyi min uzuri akan rashi typing inda nikeyi akaii akaii wlh abubuwa sumin yawa ne shiyasa
Ina sonko irin sosae inan MY luvly fanx😘😍😘
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:13] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
Story,,, written
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
Brilliant Asso
0 comments:
Post a Comment