Yanzu dae xaman su falmata sae ah show cux falmata abincinta ita kadae take dafawa indomie take ci cux yana cikin favorite food inta
Laurat kam saedae taba baba mae gaddi yasiyu mata ah waje
Yau laraba tagama sallah isha kenan sae ga naseer yakirata bayan sugama gaesawa ne yake cemata gobe insha Allah xasu dawo murna tayi sossae dajin zae dawo gobe Allah yakawoku lfy
Ameen ameen
Yakuke keda yar uwarki dafatan kuna lfy qalau
Lfy qlw muke kardae kace min tun tafiyarka bakuyi waya ba
Ehh wlh banda number ta kuma bata kirani ba
Haba haba darling meyasa kakeyin haka matarka ce fa kamar yarda nike matarka kulawarda kakebani itama yacci ace kabata plx yakamata kaduba infa bakayi daedae ba Allah na kallonka
Najji cwty na xan gyara allah yabar min ke yakuma yimuku albarka
Ameen ya rabbi
Yanzu sae ka kashe ka kirata ku gaesa
Cwty banda Number but dan Allah kije gurinta kice mata tamun flashing inga number ta
Ok bakada matsala yanzu kuwa xakaga kirra
Yauwa mae sanyinta
Tashi tayi ta kimtsa jikinta tanufi fita har xata wuce dakinta sae ta hangota xaune ah fallo tana shan waqa
Gurinta ta isa tazauna
Amarya sannu fa Hope kina lfy
Ah gya tsine tace lfy qalau nike
Ohk daman darling ne yace plx ki kirasa yayi lossing in contact inki shiyasa bae kiraki ba
Tho fa waye kuma darling
Eyyah namanta abunka da sabbo angonki nike magana akae
Okh nima banda Number sa nayi lossing insa
Ohk tho gah number sae nabaki
Nifa banfayen so ashibilanci ba ae da ina buqata da tuni na nema basae kibani ba ae keda yadamu dake baeyi mising in contact inki ba sae nawa nida aka raena ba asoh na sae kuta waya sae me aenasan ba achan xae tabata ba dole yadawo
Hummm kinga banda wanan lokacinki na surutai
Indan xaki karba ki karba Cux nasan Koh ba afada ba keyi missing in mijinki cux mijina gwani ne bawanda xa ace ba ayi missing insa ba dan haka ki sauke wanan girmanka naki ki karbi Number kiji lafiyarsa Koh sanyi kiji inda kuma bakiso fyn and gud bari inje muci gaba da wayar Koh banza kice afi sona
Juyawa tayi tawuce dakinta tana tunani meza tace ma Nasser cux tasan yanachan yana jiran kiran laurat
Bayan tafiyar falmata laurat keta juya magana falmata tana ganin raeni yashiga tsakaninsu kuma da gaske fa tayi mising in mijinta hardae husky voice insa gashi kuma tamata wulakanci bata karbi number ba but fa inaganin ta maza xanyi naje in karbo Number
Dakki tawuce tayi shirin bacci har ta kwanta but bacci yakasa daukarta tunani mijinta kawae takeyi miqewa tayi ta fita tanufi dakin falmata kusan harka da dan duniya ba kunya ce ta ishe su ba
Knocking takeyi ma falmata
Falmata kam soyewa sukeyii itada mijinta cux tamasa karama karya cewa koda taje laurat tayi bacci cux tarasa taya xata cemasa itace tanuna rashin ra ayin karban number
Suna Cikin wayar tajiyu knocking
Darling ana knocking bari indibo may be amarya ce
Ok kije kidubu but bfa karki kashe wayar
Ohk
Waya sukeyi har ta iso tabude kofa
Daedae lokacin data bude kofa kunayen Laurat sukajiyu tana cewa darling ina I really miss u so much especially when we re in touch
Dummm gabanta yafadi
Ah amarya kece da dare nan Hope lfy
Murmushi yaqe tayi
Uhmmm uhmmm ddaman kuma sae tayi shuru
Nasser ne yace ma falmata lafiya
Falmata tace bata sani ba gashi tana magana tayi shuru waya yace abawa laurat
Miqama laurat din tayi ah kunne ta aza wayar
Hello dear
Wani yarrr taji daqet ta iya daurewa ta amsa ta gaedashi
Yamata ya kwana 2 dakuma gida
Sundan jima suna gaesawa sanan ta miqoma falmata wayar
Falmata ce tace plx darling 5mnt bari mugama magana.
Ohk badamuwa mae sayinta
Tho mai qankara
Dariya sukeyi atare
Wayar takashe
Sanan tacema laurat tashigo
A ah daman xuwa nayi kibani Number hubby kai tsaye tayi magana bawani shakuu
Uhmmm ohk badamuwa kawo wayar nasa miki
Miqamata tayi bayan tagama samata tamiqa mata tamata sae da safe rufe kofarta tayi
Ah fallo tazauna pics in naseer yajawo tana kallo ah wayarta da wanda yake shikadae dawanda suke su biyu atare
Laurat nashiga daki kiransa tayi har Two miscall bae dauka ba harta fara hasala tana ganin ae wanan raeni hankali ne
Sae chan taji wayanta na rurri dasauri ta dauka irin ko dan jan ajinan babu
Hello
Hello shima yace plx waye naga New number
Laurat ce
Auw kice dear ykk
Sake gaesawa sukayi
Fira take tajansa tawani make murya kamar antake kan berra
Shidae daga uhmmm sae a ah
Tana ta fadama sa yanda tayi missing insa
Bacci yafaraji
Sae dasafe yamata tare dace mata gobe xae dawo insha Allah
Dadii taji sossae
Sae dasafe sukama juna sanan kowa yakashe wayar
Wayar falmata yakira itama sae da safe Yamata yana mae bata hnkr akan rashin kira tun danzu yace laurat ce takirasa
Wow harnaji daddi darling Koh kaefa haka baefima kaga yanzu bawada xa ace ka cuta bakaso ah cikinmu yanzu kowa xaka dinga kula dashi Allah yata yaka riqo darling
Ameen yar aljana
Nice kuma yar aljana
Tho nagode sossae
Sae da safe Sukayi cikin kewa juna
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:13] Feedoh: *⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
MAGANIN CIWON HANTA FISABILILLAH
Daga Sister Amina Abdulhameed
Ciwon hanta na daya daga cikin manyan ciwuka da suke da wuyar magancewa a duniya amma da Yardar Allah duk Wanda yabi abun da zamu fadi za'a samu waraka da Yardan Allah.
ALAMUN CIWON HANTA
Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai,
Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani,
Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha,
Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.
Ga duk Wanda yaji wadannan alamu sai yayi kokarin zuwa asibiti domin Gwaji
A daina tsoron gwaji domin magance cutar tana farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta.
Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan haraswa da tashin zuciya suna magani ba sujin sauki suyi kokarin duba lafiyar hantar su domin takan hadu da masu ulcer sosai.
MAGANINTA
1. A samu garin habba cokali 10
2. Garin Sidir cokali 5
3. Garin tin cokali 5
4. Garin bawon kankana cokali 10
5. Garin Citta cokali 1
6. Garin tafarnuwa cokali 1
7. Garin Hidal cokali 5
8. Garin zogale cokali 3
9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6
Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a dinga shan cokali uku sau uku a rana.
Fadakakarwa
A guji amfani da nama musamman Jan nama da sauran abun mai ciwon hanta baya bukata.
-----------------------------------
Story,,, written
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
Brilliant Asso
🅿= *19*
Yau alhamis falmata tah tashi da azumi tunda safe tahau gyaran dakinta tagama takuma kan fallo da kitchen tsabb ta gyaran Gidan tulare tasa kamshi dae ketashi
Tagama kenan taxauna ta futa kebab sae ga laurat ta fito Cikin shiri dagani kasan fita zatayi less ne ah jikinta riga da sket tawani damme sae kamshi take xubawa wani dan iska gyale tayafa ah kafada daya
O"O ni falmata ina wanga xata haka Koh dae jikon barikancin yatashi ne tayi wani shiga kamar ba mata aure ba kuma tace fita xatayi ah haka
Tana cikin tunani bata ankara ba kawae taga ta gifta ta tawuce baki sake tabita tana kallo ah xuciya tace yau Koh magana babu balle ma acemin xa ah fita
Tanaji tanagani laurat tafita daga gidan koh ta kalli inda falmata take xaune
Ikon Allah kawae falmata ta iya cewa tace Allah yasawaqa mikewa tayi tanufi dakinta
Wanka tashiga tayi tayo alwala gabadae mae kawae tashafa tafesa tulare riga dogowa tasaka mara nauyi sallah tayi sanan tayi axkar dinta
Kwantawa tayi Tana tunani iri iri kiran naseer yashigo wayanta sae da tayi kamar bazata dauka ba sae chan tadauka gaeswa sukayi sanan yace mata yanzu zasu tasu tamasa fatan isowa lafiya laurat ya tambaya yace yakira wayanta kashe
Sae kawae ta tsinci kanta da cewa May be bacci take shiyasa takashe wayar
Ohk badamuwa inta fito kimata bayani
Ok insha Allah
Yar aljana
Na am dan aljana
Uhmmm plx so nike kimin towon shikafa mai rai da lafiya da miyan shuwaka kimji dan Allah
Laah kajika harda wwani hadani da Allah tho kasa ma ranka kamar harka gama ci
Yauwa cwtyna shiyasa nike masifar sonki
Tho nagode darling nima ina bala"i sonka
Bala"i datace yabashi dariya
Ahaka sukayi salama yace sae ya iso tace
Tho
Aje wayar tayi tana Murmushi
Oh oh ni falmata Allah kayafemin qarya danayi wa mijina Allah yaga manufata bazan iya fada masa tafita ba batare da ixininsa ba ya tambayeni ina taje narasa baki magana Allah yasa dae tadawo kafin ya iso
Barin inje in ba baba yataemaka yayomin cefane kafin yadwo nagama abunda xanyi har sallah in hau girki kawae tashi tayi taje gurin baba. Gaedashi tayi tabuqaci yayo mata sayaya
Shuwaka tace yasiyu mata sae naman rago dakayan ciki
Cikin gida takuma alwala tayi tagama sallah qur"ani tadauko tana karatu
Laurat na isa gida suka rungum juna ita da mamarta baqaramin daddi sukaji ganin juna ba abinci kala kala aka kawo mata hajiya tasa ah girka na musaman saboda laurat xatazo
Ci take suna fira
Hajiya asabe ce tace dan Allah kutaso mutafi lokaci xae kure muna
Haka suka shirya dasauri dasauri ana kiran sallah but sallah bata gabansu Bale su tsaya suyi moto Park sukaje hajiya baraka tace yanzu yazamuyi ba daman kiran driver yakaemu
Laurat ce tace abata Key ita xataja Koh banza Two day's tayi mising in driving hajiya ce tace gashi but kijamu ah hankali cux nasan halinki dariya kawae tayi
Tafiya sukeyi asabe namusu kwatacen hanya har suka iso gidane baba saeda aka bude musu gate suka shiga sukayi parking
Yara maza biyu sukazo suka musu sannu dazuwa saka musu jagora har inda boka tsormoko ke aeki layi suka cima gurin xama samarai inan suka nuna musu xama sukayi suna jiran layi ya iso kansu
Suda suka iso tun 3 sae yanzu 4 aka cemusu su shiga sukeda shiga atare suka tafi xama sukayi
Batare da bata lokaci ba yace wakeda matsala laurat tace nice yah boka sae tayi shuru
Asabe ce tace tho kimasa bayani kinyi shuru
Tabude baki xatayi magana kenan yadakarta da ita keeh sae dasu duka suka razana akan tsawar dayayi musu sae chan yabushe da dariya yace yarinya amin bayani komae nasan matsalaki kishiya kikeso ajuyama tunani karshe dae aturamata aljani masi"unu Means takasance kullun ciki masifa da rashin mutunci
Dasauri su uku sukace ehh haka ne ya boka
Da kyau
Tho itadae wanan yarinya aeki bazae yuh kantaba kuma koxae yu nikam bazan iyaba
Su uku suka zaro ido akanmi ya boka.....
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:14] Feedoh: *⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
Story,,, written
*By* *feedoh*
Dedicated too
*Brilliant* *Asso*
🅿= *20*
Yah boka bagane baka iya wanan aekin ba inji hajiya asabe tayi tambaya Murmushi bakusan abunda kenan ba yayi musu
Kasa yadafa yana wasu surutai irin nasu na matsafa
Kawae sae ga hoton falmata ya nunuh tana rike da qur"ani tana karatu
Suduka su uku Sun tsorata daganin aenafin falmata ce hardae laurat da take ganinta kamar tace mata keeh
Boka ne ya katse musu tunani dacewa keeh yanuna laurat wanan itace kishiyar taki
Dasauri tace ehh itace
Da kyau mekiga tanayi
Karatu takeyi
Karatun mae
Karatun al"alqur"an
Tho kubude kunayen ku da kyau gaskiya wanan aeki bazan iyaba saboda duniya ba abunda nike tsoro kamar wanan abu datake karatu ina tsoronsa kamar mutuwa ta
Dan haka kutashi kutafi
Hajiya asabe tace boka kenan aeki baexae yuba
Kyaleta yayi
Hajiya baraka taja tsaki aekin banza asabe daman kisan gurin shaken boka xaki kawomu wanda baesan aekinsa ba
Hajiya asabe ce keson tushe mata baki cux ita kawae tasan inda suke kuma tasan hatsarin boka tsormoqu
Aekafin tarufema baraka baki magana kawae sukaji daga sama keeeh yarinya ki iya bakin ki kisan inda kike iba haka ba xaki kuma gida ba baki
Kallo suke suga inda ake magana aman wayam bakowa koda xasu jiyu gurin Boka passs ya bacce musu kamar walqiya ba shiri suka bar gurin harda gundunsu
Suna cikin mota baraka sae masifa take asabe takawosu gurin Mara amfani mae tsoro
Hmmmm mama yafa iya aeki don nataba xuwa gurinsa yamin aeki da dadewa
Asabe ce tace wlh kedae laurat fadamata aekin tsormoqo bana wasa ba nima dae nayi mamaki yanda yace bazae iya aekinan ba basanshi da tsoro ba
Gaskiya yarinyar nan xamu bincika don dagani baqarama shaharara bace tunda tsormoqo yace bazae iya aekin akanta ba
Tabdi nidae ba wanan ba kee laurat bakisan wani gurin ba
Ehh nasani but fa aekinsa da tsada
Koh nawa ne muje
Hajiya da ambari ba yau ba karnayi dare yau fa Naseer xae dawo karda yadawo ya iske baninan
Tho mae miji tunda kanni ubanki ne ae gurin uwrki kikazo koxae hanaki ne
Hajiya baraka ce tace muje gida mu ajeki jibbi sae kifito mutafi inda kikace
Tho,, gida suka ajeta hajiya baraka ce tayi driving zuwa gida
Tana shiga Allah Allah kawae take kar ta isko yadawo
Falmata nagama karatun ta Tah tashi tanufi kitchen dumin yin abinci abun buda bakinta tafara yi ruwa xafi ta aza tajuye ah flask sae indomie da Egg inda tayi sae fruit salat ah gefe ta ajesu
Sanan ta were damtse don yima gudan mijinta abinci
Towo tafara sae da tagama sanan ta kwashe
Miya tafara kayan jajage tafara suyawa daman shuwaka ah wanke take egussi ta na gefe haka dae tagama miyar shuwaka da naman rago kamshi kawae ketashi daga kitchen har cikin gida
Shima ah food flask tajuye
Kayan cikin ta wanke ferfesun inshi xatayi
Wow kamshi dae ketashi ,,,,tana gamawa takaeshi nashi masauki
Cocunut and pine Apple drink tahada
Koda 6 tayi takabala komae ta gyrara kitchen kamar ba ayi aeki cikinsa ba
Dakinta tawuce toilet tafada tayi wanka tayo alwalla gabadae Koh Mae bata shafa ba jin ana kiran sallah tashi tayi don tayi sallah First
Laurat fallo tanufu dirrect gabanta nabada dumm dummm kar ta iske naseer tura kofa tayi ah hankali tayi salama kamar wata ta allah jin shuru ba ansa shiya bata ikon shiga fallo kai tsaye tana shiga kamshi Yamata maraba
Tsaye tayi tana kare ma fallon kallo ba kowa ah ciki hancinta keta ansa salaama kamshi kasa tantacewa wani kalan kamshi ne kamar na abinci kuma kamar tulare mstwee koma miye bari naje kitchen din inga ME ake girkawa yau oga xae dawo ae inba ah girkamin naci ba xanci saboda shi kitchen tawuce bata Koh kalli dining ba wayam ta iske kitchen dagani ba ayi komae ah ciki mstwww aekin banza xaki masa bayani inyadawo ya iske ba abunda xaeci nidae yasan ban iyaba balle yasa ran namasa daki tawuce don rage kayan jinkinta batasan liyaffa na chan bisan dining ba
Tana gama sallah mae tashafa ta shafa su humra yau kam kwaliya tazauna tayi ta mutunci wata arniya riga tasaka gown laaf tabi jikinta kallan purple sae yar hula tasaka Pink kamshi kawae take fallo tafita
Itama laurat cikin gown take but half gown itama tazubu kwaliya kamar ba gobe kallon kallon suka hau juna dashi laurat ce harda harara hade da haushi kirikiri boka yakasa aeki akanta
Mstwee kawae tayi
Falmata ce takau da kanta hade da daga kafada irin koh ajikinta tawuce xata xauna harxata aza duwawunta kawae taji murya farin cikinta but tazata Koh ah mafalki ne sae kawae tayi xamanta sakejin salamar tayi koda tajuya taga darling inta ne
Ae ba shiri dagudu tasheka ta tsale bisa jikinsa tana dariya murna sauketa yayi sanan ya rugemeta sossae kamar xa ah kwaceta itama tabiyemasa sam tamanta akwae mutum tamanta da laurat nazaune gurin😅
Dageta yayi daga jikinsa yafara sunsuna jikinta yana fadinn cwt Heart I really Miss so much
Murmushi tayi tace Miss u to darling har yakamu bakinta xaeyi kissing ita cux tuni kallan data sama bakinta yatafi dashi
Taku laurat kasa hankuri tayi ganin take raeni hankali yayi yawa
Ehem ehem ehem tari ta tsirayi ba dalili
Cak suka tsaya suka jiyu dan ganin mae tariii
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:14] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA KISHIYA* 🤦♀
🆙
🆙
🆙
Yan brilliant ina tayaku murana gama buks inku Allah yasa anyi ah sa ah yakuma qara basira dazakin hannu
*Bakin ganga*❤
*So* *makamin* *cuta* ❤
*Iya* *kudinka* ❤
°
_*Manzon Allaah(ﷺ)* *ya ce:{KAICO GA WANDA AKA SAN'YA SHI (YA ZAMA) MAKULLIN ALKHAIRI, KUMA MABU'DIN SHARRI.}*_
°
°
```[Kitabus Sunna;296-299]```
~~
~~
_Tabewa da hasara sun tabbata ga mutumin da ya zama sanadiyyar rasa alkhairi da kuma samun sharri cikin al'umma. Irin wa'yannan mutane basu da alkhairi face sharri. Allaah Ya mana tsari. Allaahu a'alam_q
~~~
~~~
Story,, written
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
Brilliant asso
🅿=21
Laurat ce sukaga tana tari irin da gaske inan naseer ne yakali falmata yana murmushi falmata ce tamasa alama da ido
Kawae yanufa gurin laurat dear lafiya mike damunki meya Saki tarri kawae sae tafashe da kuka makirci wae ba tun danzu yashigo ba but ya kyaleta Koh ya kulata
Eyyah sorry dear nafara kula antynki ne shiyasa kesan baryada xan ki kula gudan amaryata daddi taji sanan tace sannu dazuwa ya hanya
Alhamdullah kuma yakuke dafatan na iske ku lfy
Nidae qalau nike
Basarwa yayi yatashi yana Murmushi
Falmata yakala antyn gida Am tied inason rage kayan jikina muje daga ciki bae gama rufe baki ba laurat tace habba hubby muje mana ae barage kayan jikin ba ae harda wanka sae nama
Kafin su ankara jikawae yayi tajawo hanunsa tarike tana jansa xuwa dakinsa kallon falmata yayi Murmushi tamasa alamun suje mana shiga dakin keda wuya duka suka sauke wani nauyayaen numfashi saboda wani dadan kamshi dake tashi daga dakin
Itadae laurat tasan bata gyara ba tasan dae aekin wahalala ce shima Naseer dagani gyaran yasa ae sae aekin cwty nsa kayan sa xae fara cirewa sae tazo taya sa har xae hanata sae ya Tuna inda yayi haka baeyi adalci ba cux in falmata ce bazae hanata ba
Riga sa ta cire tasama tacire singlet belt din wando tacire tazare wando yarage dagashi sae boxer wani miyau tahade na tsoro yanda taga lollipop insa suke ah cike daqet tasaeta kanta dan Iskanci towel tadauko hanu tasa xata zare towel din hanunta yarike gamm koda ta daga taga ransa ah hade
Sakin hanun yayi har xae wuce tarike masa hannu but takasa magana kawae tayi fuskar marayu towel din ta dauko ta daura masa bakin toilet taraka shi plz kibani wuri inyi wanka
Rae baeso ba tawuce taje bakin gado tazauna taje jiransa kamar minti goma ya fitoh mae yashafa kayansa yace tamikomasa ah wedrobe gutun wando tadauko masa there quarter da T-shirt mara nauyi tamika masa tulare yafesa jalabiya ya aza yashifida abun sallah yayi sallah bayan yagama yayi adu"oinsa sanan yamiqe yacire jalabiya
Inda take zaune yazo yazauna yana Murmushi amarya yadae naga kibata fiska
Uhmmm hubby ba duk kaene ba meyasa kakemin wlknci hardae gaban matarka halan so kake ta raena ni haba haba plx kadinga min adalci
Hanunta yakama am sorry dear wlh bawae inason wulakanta ki bane kinji chicks dinta yaja karkiso kiyi fishi da hubby ki dariya tayi yawa Koh keffa dear nah muje kibani abinci naci Hope kin girkamin abu mae dadi
Uhmmm kawae tace taja hanunsa fita waje ah fallo suka isko falmata tana waya kamshin mijinta taji juyawa tayi sae kawae taga hanunsu rike da juna ae laurat nagani falmata na kallonso kawae sae take kara shigema naseer ita alla dole kissa
Kau dakae falmata tayi tacigaba da waya tana fadin mummy plx kiyi hankuri xanzo insha Allah xan tambaya inda yabarni gaskiya banyima Uncle adalci ba ayi auren yaya musa banje ba sanan yanxu xa ayi na ummi gaskiya yakamata naje
Tho mummy sae kinjini jini yada mukayi
Murmushi tayi auw amarya da ango har anfito laurat ce tace Ehh munfito sae atashi muje gurin ah abinci falmata dae batace uffan ba aranta take cewa sae nayi maganinki cikin ruwa sanyi
Akasa yasa suka sauke kolulin abincin falmata ce taka da baki tace tho amarya sae ayi serving inmu tunda yau kice da ango kinga nagirka sae ki muna serving
Uhmmm ganin tayi batada amsa bata sanan batason class inta yazube mijinta yace bata iya girki ba kuma yanzu tace bata iya Koh serving ba ae yawwa ne dakewa tayi tabude Kuloliin wani dadan kamshi ya garwayen fallo sae da ya lumshe idanunsa sanan yabude kan fuskar falmata ya saukesu wani sanyaya Murmushi ya sakamata itama tamayar masa
Taku nachan sae faman serving take duk tabi tabata wanan plate tabata wachan duk ta dabirce tarasa abunyi
Falmata sae dariya kawae takeyi aranta
Nasser ne yace dear miye haka kinkasa saka abinci
Falmata ce tace haba darling duk murna ganinka ne shiyasa ta rude
Harara tagalama falmata
Naseer ne yace plx swty xoki taemaka mata wlh yunwa nikeji
Falmata ce ta tashi taje tayi serving kowa Cikin nutsuwa ta ajema kowa gabansa itama tasama kanta santii kawae naseer keyi harda fadin yaushe rabo dayaci irin abincina shi ae gara ata bashi irin girkin nan da ata bashi wani abu santti kawae yakeyi
Haushi yacika laurat dasauri dasauri tagama cin abinci tah tashi xata tafi
Nasser ne yace dear inazuwa
Uhmmm nakoshi xanje na watsa ruwa kafin ka shigo
Ohk tho sae na shigo
Tana shigewa yatashi yaje gurin falmata rugumeta yayi swty ina sonki sosae Allah yamiki albarka kinbiyani naci nakoshi inmiki irin ta yara harda cin haram nayi dariya sossae falmata keyi wae harda cin haram
Shiya taya ta kwasan kayan xuwa kitchen dakinta yaraka ta sanan yajuya xuwa nashi wanka taje tayi ta shirya cikin sleeping gown inta milk colour mae daukar hankali kamshi kawae take xubawa harxata haye gado sae gashi yashigo tsayawa yayi yana kallinta dukar dakanta tayi kasa takowa yayi yaxu gurinta huging ita yayi yana mae shinshinata yana fadin I miss u My little Baby
Mee too Miss u dear xatace meyasa kashigo nan bayan tanachan tana jiranka bata rrufe baki ba kawae taji bakinsa anata sae daya tsoce bakinan tass kamar ba gobe har yafara shafanta Romance ita yakesinyi but fafur tahana da qet tajeye jikinta daga nashi idanunsa jawur Koh kallinta baeyiba rae abace yafita daga dakin
Dakin sa kawae yawuce baeji xae iya shiga dakin laurat ba Illah kawae ta ishe sa da jaraba mstwee kwanciyarsa yayi addu ah yayi tunani yake tayi har bacci yayi awon gaba dashi
Laurat ce tagama shiri cikin wata arniyan riga bacci mae daukan hankali xaman jiran hubby ta takeyi but shuru shuru batagansa ba mikewa tayi taqara feshe jikinta da tulare tana mae fadin Allah yasa ba gurin shegiyar chan ya maqale ba bara naje naduba tana fita dakinsa tawuce ajiyar xuciya tasaki da taganshi kwance har yayi bacci cute face insa ta tsaya kallo tana smiling itaka dae gurin gadon tahaura bisan Kirjin sa ta kwanta
Kamar ah cikin mafalki yaji ana shafarsa har yaso yadene ya kyale but sae yaga abun yawuce gona da iri daqet ya iya bude idonsa laurat ce suka hadà ido da ita idonta jawur jawota yayi taqara shigewa jikinsa sorry dear nabarki ke kadae bacci ne mae nauyi yadaukeni kinga ina bukarta hutu yakamata kibarni nahuta,,,,, badon rae yaso ba takara shigewa jikinsa ta kwanta
Falmata ce xaune duk abun duniya yadameta tana mae dana sani meyasa tamasa hakanan Koh ba afada ba tasan cewa fushi yayi gashi Koh duniya abunda na tsana fushin mijina insha Allah gobe zabasa hankuri dawanan tunani yadauketa
Asuba tagari tunda safe ta tashi sallah tayi sanan tashiga toilet tayi wanka cikin riga da wando na yan Pakistan Blue colour tayi kyau sossae mayafinsu tayafa kitchen tanufa fovourite food insa xatamasa koxae sa yayi saurin sauka daga fushinsa
Indomie tadafa da antah sae Egg data soya daban kunun ayyah take hadawa
Salama taji anayi
O"O waye haka da uwar safiyanan yanzu fa 8 tayi
Salamma ake taqara rangadawa
Nashigesu kamar murya hajiya in itace tho metazoyi tunda uwar safiyanan dasauri tafita daga kitchen tanufa fallo gabanta taji yayi dunmm gani hajiya dagaske daurewa tayi tace hajiya ina kwana antashi lfy hajiya ga guri kixauna
Keci gidanku da gaesuwarki ja ira kawae daman kina ciki kikaji ina salaama kika kyaleni ehhh maya banza kawae inbada cii ba abunda kika iya tunda uwar safiya kina kitchen tho uban miye kikeyi ah ciki inbada ci akae masae ankasa haehuwa mtwsee bani wuri nidae karki canyeni da mayun idanuki ana magana sae ki kafe mutum dashi
Yi hankuri hajiya
Shin xaki tafi koh Yaya kuma yanzu kina jiran sae nace kika ramin shi tunda kisan ba gurinki nazo ba
Summ summ falmata takama hanyar barin fallo
Mutum dae ayishi ta kwanyar kiffi debeta kamar wata tah Allah sae zallah makirci yacikata
Nikam salamatu ya kwasomuna anubba....
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:14] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
*Story* ,, *written*
By feedoh
*Dedicated* *too*
Brilliant asso
🅿= *22*
Dakinta tanufa wayanta ta dauka tafara kirana wayansa but yanagani yaki yadauka cux har yanzu fushi yakeyi da ita itakuma tazata May NE baekusa ne gashi kar hajiya tace taraena ta tunda xun sunki su fitoh
Miqewa tayi tafita hajiya ta cika fam kamar tafashe Dakinsa tanufa kan gado ta iskesa waya ah hanunsa wani iri taji ganin waya na hanunsa Tana ta kira bae daga ba daurewa tayi taqarasa kusa dashi tazauna
Shikam yi yayi kamar baesan da mutum kusa dashi ba
Antasshi lfy tace
Lfy qlw
But Koh kallonta baeyi ba
Kanta ta kwantar kan kafadarsa haba darling me yayi xafi haka badae fushi kayi da cwty ka ba har inta kira baka dauka ba
Nan shuru bae ansa ba
Marairaice murya tayi kamar xatayi kuka cikin jikinsa tashige haba darling Koh wani laefi nayi baekamata amin irin wanan hukunci ba yarda tayi maganar ne cikin wata murya tajefasa cikin wani yanayi nan yaji jikinsa ya mutu
Dago fuskarsa tayi plx am sry my darling cikin wani salon tayi haka
Ae baesan sae dae yarugumeta ba am sry swty na kece kika batamin rae plx kidaena hanamin abunda nikeso kisan I nid u more than everything kinsa da haka
Ehh haka ne yanxu dae katashi muje tun danzu hajiya na chan najiranka
Nashigesu hajiya fa yaushe tazo yanxu zata fara masifar nan nata babu dallili
Uhmmm nidae baruwana kadaeyi ah hankali uwace
Uhmmm mudae tafi
Koda suka tafi hajiya ce da laurat xaune sae magana kasa kasa suke
Wani mugun kallon sukabi falmata dashi chan nesa dasu tazauna tamaeda hankakita gurin tv
Naseer ne ya isa gurinsu hajiya antasshi lfy
Lfy qalau mara mutunci ae wlh sae yau nasan cewa banda mutunci ah gurinka wae har ka iya tafiya kwanaki wah kwanaki basani ba harka tafi ka iya bari amaryaka ae in tafiyar tazama dole ae sae kaje da ita bawae katashi kabarta gida daga ita sae mayar matarka
Hajiya ayi hankuri
Bama wanan ba diyata tace har yanxu wani abu baeshiga tsakininku ba me kake nufi ne dan bakin ciki wada baeson albarka bakason naga jikana Koh tho wlh kayi qarya ka bude kuneka da kyau nan da wata nabaka komae yakabala inga diyata da ciki iko ba haka ba xaka ga fushina
Tho hajiya xa"ayi yanda kikeso
Diyata fadamin Dame suke miki
Uhmmm kamar jira take wlh hajiya baya sona yafi sonta bae kulani kullum yana dakinta Koh tana Dakinsa bakiga yanzu tare suka fito ba abinci intayi bata bani kuma sae ya kyaleta bayan yasan ban iyaba haka dae laurat tazauna tazayema hajiya qarya da gaskiya
Falmata da naseer ne gaskiyan Allah ya cika so jin magaganu laurat
Ae koh hajiya ta ari na mahaukaci fada tashigayi ba kyakyatwa sosae tacima naseer da falmata mutunci takae dacewa Koh tsinke aka bari laurat tadauka daga gidanan bata yafema naseer ba kuma dole ah girka ah bata taci
Falmata takira gabanta tazo tace ke yar matsiya ciya kinajina wlh talahi kika kuskura kikabatawa diyata rai ah bakin aurenki auren ki yaqare ah gidan yar banza sae ci gashi sae wani habaka kikeyi kamar wata kaza agric mstee tashi kibani wuri kidaeji Mae nacemiki
Daki tawuce tana kuka tana Mae bakin ciki hadata dawanan irin uwar miji itakam batasan yaza tayi daranta ba
Yawanan xama xae kasance musu
Yawanan *xama* *da* *kishiya* *xae* *kasance*
O"O ni falmata nice aekin gida nice ta girki Koh kulada miji nice
But sae wurin sharing miji xamuyi tare means banda maraba da House girl gaskiy da sake
*Tho* *Koh* *falmata* *xata* *iya* *xama* *da* *kishiya* *ah* *hakan* *kobazata* *iyaba*
*Koh* *saurareni* *next* *page*
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:15] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
*Story* *written*
By feedoh
*Dedicated* *too*
Brilliant Asso
🅿= *23*
Tana cikin tunani naseer ne yashigo jiki sa ah sanyaye kamar wanda bayada lafiya gurin falmata yanufa yakusan 10mnt xaune but yarasa taya xae fara mata magana
Chan dae yace falmata
Jajayen idanunta tadago takaleshi but batace uffan ba
Falmata kiyi hankuri nasan ba ah miki daedae ba but hankuri dakikeyi shixaki qara akai nasan kinada shi kuma karkiyi xaton akan haka nike tauye hakinki noo kawae don banida yarda xanyi
Plx kiyi yarda hajiya tabukata koh xa ah xauna lafiya
Daqet ta iya magana yanzu inda na fahimceka kana nufi nice xandinga girki gyaran gida da dakinka dakae kanka komae nice sae in azo gurin sharing inka xamuyi tare
Ehh mana
Ido tazaro auw harda cemin Ehh
Tho yazanyi falmata yakikeson inyi kidaeji mae hajiya tace Koh tsinke tá dauka bata yafe minba tho so kike nakin bin umarnin tá tsiniwa yahau kaena
Kema tace dakin batawa laurat rai ah bakin auren ki tho yazakiyi kenan dole kibi umarninta kixauna lfy ah gidanki
Hanunta yakama ido cikin ido yake kallonta falmata kiyi hankuri watarana sae labari kinji,,,,,yanzu kitashi ga hajiya chan Natã masifa yunwa takeji sae kije ki tambayi mexa ah dafa matá yana kaewa nan yafita daga dakin
Bayan sa tabi dá kallo tarasa komae kemata daddi toilet tashiga tawanke fuskarta
Fallo tanufa Laurat ce kwance kan kafafun hajiya,, gurin dasuke taje tá tsuguna hajiya mesa ah girka tãkusan kai 15mnt tsugune agurin sanan hajiya tace laurat mezakici
Uhmmm hajiya ni dan wake nikeso
Bayan shi bakison komae
Eeh
Ok tho yar banza kinji mae tace tanaso
Kinji 1
Nikuma towo nikeso damiyan dayan kubewa sae 2 kimin jellop Na shikafa dan Koh wani xan iya ra"ayincinsa
Abunsha kuma kimuna kunu ayya ya isa kawae
Tho hajiya angama
Sae dae babu dayan kubewa saedae busashe
Kewanan yashafa nidae nafada miki abunda nikeso dubara tarage taki sae kitashi ki bani guri kuma nanda awa daya nabaki kigama don yunwa nikeji
Miqewa tayi jiki asanyaye gurin Naseer taje wanda kamar yae kuka akan takaici durkusawa tayi gabansa Mexa ah girkama yanda yayi magana ne yaji mugun tausayinta
Cewa kawae yayi xanci abunda xaki girka musu
Ohk darling
But plx kataemaka kasiyumin dayen kubewa
Ba inda xaeje aekisan kasuwa kuma kinada kafa bazakina ta wahalarmin dá daah ba kibari har kikae ganaki
Kitchen tamiqe tanufa kuka ya subuce matá jitake duniya ya isheta kunci yacika matá raii
Wayarta tadauko takuna qira"ah na sudaiz nantake kucin xuciya yarage matá
Aekinta takeyi cikin nutsuwa towon hajiya tafara yi sanan tayi jellop datagama ne tayi dan wake,,,,,, kunu ayyah tayi musu
Kowani ta kwashe ah food flask ah Tire tá aje takaemusu ae masifa hajiya tahau dashi wae abinci sae kace nagama gari duka kusan yini tashafe tana abunda bae kae yakawo ba mstwee andaeyi raguwa anan
Serving insu tayi sanan tamiqe tanufi dakinta gajiya ne soosae tare dá ita wanka tayi sanan tadauro alwala sallah tayi tashirya cikin dogowa riga tá atamfa komae batasa ma fuskara ba dankwali tá aza bisa kaii koh daurawa batayi ba saboda kiran dá hajiya ke rangwada matá dasauri tafito
Tho raeni hankali mu kike jira mu kwashe kaya Koh raba muna aeki kikayi tunda kinkawo muza mu dauka koh
Batajira hajiya tagama fadan tá ba tá kwashe kaya xuwa kitchen kayan tá wanke tass harda wanda tayi amfani dashi kitchen din tashare ta gyara kamar ba ayi amfani dashi ba tanagama tasaka masa tularen wuta tajawo tarufe
Dakinta tanufa wani ajiyar xuciya tasaki kawae kan
gado tafada shin kuka xatayi mexatayi tarasa abunyi ahakan dae bacci mae nauyi ya kwasheta ................
Haka dae xamã yacigaba kullun falmata ce ke aeki laurat nazaune daga kallo sae bacci sae intaci takoshi tá dirki rawanta
Ah kwana atashi yau kwana yadawo dakin falmata........
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:15] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITTERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
*Dedicated* *too*
Brilliant Asso
Story,,, written
*By* *feedoh*
🅿=24
Sashenta ta gyara fess ta gyara fallo Koh ina ta gyara gidan but banda gefen laurat abinci rana tamusu spark tadafa musu dan nasir bayanan bayan tagama sae da takae mata har gabanta ta ajiye mata kulla ta miqe xata tafi laurat tace baki xubamin ba
Wata dariya raeni hankali falmata tayi tace yau Allah yakawoni ina ruwan keda house girl inki
Uhmmm tho miye ke ae baki da maraba da ita
Uhmmm Allah sarki yarinya ni banda time na batawa Bale na biye miki but kisani abu guda kinci daraja miji da aure wlh badon shi ba wlh Koh tsinke baki isa nadauke miki ba tunda bani nahana ki koya ba but inda yawo gantali ne xakici aword but tunda fane xaman aure ne baki iya komae ba sakara kawae wlh kinci sa"ah dani aka hadaki xama da kishiya da wani gidan aka kaiki sae kicin ubanki lokaci guda xakisan yanda xaman aure yake
Tho wlh ki yayeni banaso shishigi ah harkata dan karkiji hajiya tace inda nabata miki bakin aurena tho sae me inda nabar gidan wa gari ya wayama kuh hardae ke xama da yunwa tunda baki iya komae ba kuma kiss naser bazae zauna dake baki iya komae dole yakaro aure wada xata gasaki da kyau ta gyara ki nikuma Koh ina naje hankalina kwance banda fargaba dan haka ki kiyayeni tana kaiwa nan tawuce dakin ta bisan gado tafada tana Mae da numfashi wae ni falmata yaushe Nayi bakin fadin irin wa enan magana wae kam nadaure ae haka ne daedae yanzu xata dinga dari dari dake bare harta miki rashin kunya wani Murmushi tayi takuma kan gado tayi baccinta
Baki sake tabar laurat mamaki yacika ta ashe daman falmata nada baki haka maganganu data sakarmata keta mata yawo ah raii suna mata xaffi gaskiya bazakici pagass ba hajiya xataji gaskiya asan yanda xa ayimin dake
Fuuh dakinta tawuce
Falmata bata falka ba sae 4 sallah ta tashi tayi sanan tanufi kitchen rasa mexa ta dafa tayi chan shawara yaxo mata towon semo tayi sae miyan dakaken wake wanda yajji busashen kifi dakayan jajage
Orange juice tayi
Gamawa tayi tanufi dakinta wanka tayi sanan tashirya cikin swiss less inta Sky blue simple make up tayi sae bari tularen datayi lokacin yayi daedae da kiran sallah,,,, daman da alwala ta sallah tayi qur"ani tadauko tana karantawa har akayi isha sae data gama sanan ta tashi hijib taninke sanan taje gaba mirror tasake daurin dankwali Mae daukan hankali tulare tasake sawa xata bude kofa kenan sae taga anturu tsorata tayi wae harnaji tsoro darling Koh knocking babu
Hancinta yaja tho sarkin tsoro nine hanunta yakama bisa gado suka zauna still yana rike da hanun kiss din hannun yayi yace I miss u dear
Miss u too,,,, jawota yayi hugging inta yayi cikin jikinsa talafe kamar wata lizard chan cikin makoshi yayi magana yau xan jagwal jagwala yarinya yanda nikeso ba baki hanani
Uhmmm nadae ji yanxu kar ka shagala katashi kaje kayi sallah kaci abinci sae kayi wanka
Uhmmm bayanta yake shafawa still voice insa in low yake magana humm duk kigamashi yau sae kinshigo hannu ni nayi sallah abinci kuma yanzu gurinki xan cici dan nadade inajin yunwarsa wanka sae nayi daga baya,,,,,,,, cikin jikinsa takare shigewa alamun kunya
Chan tace darling najji but plx katashi muje muci abinci laurat naji ranmu kartaga mun dade
Yiya yi kamar baejita ba sae chan yace tho mutafi miqar da ita yayi ahakan tana cikin jikinsa suka isa daqet yasaketa ,,,,,,kululin abinci ta fidda tajera akan carpet dakin laurat tashiga tana Salama but shuru ah fallonta ta tsaya kusan 15mnt xaune but shuru miqewa tayi tace amarya kinajina kin kyale abinci ne zaki fito muci inda kina ra"ayi
Tana kaewa nan tafita abunta naseer ne ta iske yahade fuska dasauri ta isa gurin tana fadin darling lafiya
Aekisan abunda kikayi taya zakuje ku shareni kubar ni xaune nan
Plz kayi hankuri wlh laurat ce tabarni xaune taki fitowa
Karta fito cikin waye aenata
Kullolin tabude tazuba musu ah plate daya abinci suke ci shine yake bata dasunan inda takoshi sae tabashi har ya koshi
Suna cikin haka sae ga laurat tafitoh cikin tafiya yanga Koh kallo bata ishe su ba
Xuwa tayi tazauna sannu dazuwa kawae tace masa
Yauwa ya amsa
Abinci yakebata sae Zuba soyayarsu suke falmata ce tace takoshi yace tho bani ninaci haka tafara bashi kadan kawae yaci yace ya koshi kaii darling yanxu har ka koshi
Ehh tho so kike inci dayawa anjima nakasa komae murmushi kawae tayi tana wanke hanunta,,,,, laurat ce yakalla auw ke bazaki ci abinci bane
Falmata ce takalli laurat auw yaushe taxo ni sam bankula da ita ba
Laurat batasan lokacin data ce raeni hankali
Naseer ne yace wake miki raeni hankali
Bata fuska tayi tho ni ba asakamin ba
Nashigesu kekam anyi sakara mace anan ko Zuba abinci bazaki iyaba tho inbazaki saka ba kixauna haka
A ah Darling bara nasamata miye ne kasan rashin sabo xubamata tayi ta tura mata gabanta
Miqewa tayi Takwashe kaya takae kitchen
Darling nashiga,,, sae ka shigo,,,, amarya sae dasafe
Tana shiga room freshner tasaka takuna a.c wanka tasakeyi wani mahaukacin humra tasaka Mae shegen kamshi wata arniya riga tasaka pitch colour Baki cinya ta tsaya riga da ita da babu duk daya
Gaban mirror taje tana juyi dadi kawae takeji wanda tarasa na miye hango naseer tayi tsaye us harde hanenya sa yan kalonta tundanzu yashigo yake tsaye
Rufe fuskarta tayi tajuyu laah tun yaushe ka shigo
Takowa yayi yazo daff da ita sunaji numfashi junansu kasa daurewa yayi sae da yajawota jikinsa dan yaji dumin jikinta itama kamar jira take tashige jikinsa abunta cikin wata sanyaya murya T
Yamata magana yace naga kinata juyi alamun murna tho murna ME kikeyi
Nima basani ba
Tho fa nikam nasani saboda yau gani dake guri daya xamu kwana Koh Murmushi kawae tayi gaskiya cwty kiyin kyau sossae hardae kayana sumiki kyau kara shigewa Tayi ah jikinsa dago fuskarta yayi badae kunyata kikeji ba inko shine karkidamu yanxu xan cireshi baki tabude tayi magana kenan charab taji bakinsa anata kissing inta yake kamar mayunwaci itama da abunda kayi missing biye masa tayi tana aeka masa nata salon nadaban gogan kara rikicewa yayi ga kamshin tulare kar fisgar sa kawae yake riga bacci yasamu Yacire Dauketa yayi chak saman gado suka nufa bra dinma cirewa yayi saboda yaga xata takurasa hot Romance yafara aeka mata wanda ita kanta kanta yakasa dauka wasa yayi da ita sossae wanda Koh wani su nabukace da juna balle andade ba ah hadu ba shigarta yazo yi but sam bata hanasa ba
Takam wahala because sae da yayi iya yinsa na ranaku da baesameta b
🖊
[9/3, 18:15] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
*Story* ,,,, *written*
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
Brilliant asso
🅿=25
Dagari yawaye daqet ta iya tashi naser ne yataemaka mata hada ruwan wanka tashirya tayi sallah tana gama sallah bacci takumayi
Shikam yana dawowa daga masalaci Dakinsa. Yawuce yakwanata
Sae 9 ta tashi wanka tayi tashirya cikin riga da wando jeans and T-shirt sae yar hular ta baqaramin kyau tayi ba waje tanufa sae Zuba kamshi take dakinsa tanufa cikin shiri fitansa ta iskesa
Darling antashi lfy
Lfy qlw cwt Heart dafatan kema kintashi lfy yakuma gajiya
Wayen cewa tayi tace badae fita xakayi yanxu ba bakaci komae ba
Ehh wlh yau dasauri yakamata nafita
A ah gaskiya kam bari dae Koh ruwan xaffi kasha baza kafita haka ba,,,,haka dae tahada masa Tea yasha da Sauri yafita
Haka dae zama keta tafiya falmata ce ke aekin gida laurat daga ciii sae shaaa sae bacci
Hajiya ce takira naseer tanata masa fada sosae akan rashin kula laurat dayakeyi Koh haqin dake bisa kanka ka kasa saukewa sosae yabata hankuri akan zae gyara insha Allah
Ah kwana ah tashi gurin Allah ba wuya laurat nadauke da ciki wata biyu vaqaramin murna dagin Nayi ba hardae hajiya da naser kulawa sosae akebama laurat sae nan da nan akeyi da ita hardae naseer daketa rawan jiki kamar wani sabo Ango
Falmata bata dae damu ba itama tanuna farin cikita sosae takuma taya Su murna aeki kam yanzu take shansa harta Dakin laurat ita ke gyarawa komae itace
Xama dae haka akeyinsa falmata bataji dadin xaman yanzu naseer yadaena kulata Koh yashigo gida bae damu daya ganta ba kawae muradi idonsa laurat da cikinta abu kadan falmata zatayi yahauta da fada wae bakin ciki take musu saboda Sun samu karuwa abunda takasayi shekaru da yawa
Ranan kuka sossai falmata tayi yau naseer kemata gorri akan haehuwa hannu ta daga sama yah Allah kajji tausayi na kabani nawa ciki nahaehu lafiya
Wulakanci yau daban na gobe daban abunda falmata batasani ba hajiya baraka da hajiya asabe Sun cigaba da shige shige but duk inda sukaje sae ace bazaeyu ba ayi ma falmata magani ba Sun rasa yaza suyi balle ji laurat nada ciki yanzu sae suka yanke shawara yima naseer akan yafita haraka falmata yaci gaba da damuwa da laurat da diyan dazata haefa baeda wani buri sae farinciki laurat karshe dae akasa masa tsana falmata ah xuciya sa
Kuka yariga yazama ma falmata abinci hartazo tasaba tsangwama naseer daban na laurat daban na hajiya daban kowa ya tsaneta
Hka dae taketa rayuwarta ran baccinta inda yaga dama xae xo Inkuma baega dama ba yayi zaman sa ko yazo bawani wasa koh soyaya bukatar sa kawae zae biya yayi gaba
Ah kwana atashi cikin laurat nada 5month
Washe gari akama falmata waya Allah yayima qaninta rasuwa baqaramin shock taji ba duk tabi ta rude hankali tashe dan Sun mugu shaku da qaninta gashi yazama saurayi da gudu tafita koda ta isa fallo xaune ta iskesu Naseer da hajiya laurat ce kwance kan jikin hajiya dasauri taqarasa tana ta kuka kamar ba gobe
Chan tsuki hajiya tayi ke malama lafiya kinsa mu ah gaba sae faman kuka ki ke tayi muna
Da shesheka tace hajiya qanina ne akace ya rasu
Mstwee nazata ae ubanki ne yarasu sakara kawae zaki wani zo ki ishemu
Nasser ne yace munji tho yanxu mikeso ayi
Dan Allah inaso inje inyi gaesuwa
Bazaki ba,, ba inda zaki tunda dae bake zaki masa wanka ba ko kece liman dazakiyi salatansa
Tho tsaya kiji nagane bakin ciki kikeyi da mu kinason kitafi tho ma ikitafi uban wazae tayi aeki wazae tabata abinci ko so kikeyi tamutu ita da danta kiji dadi tunda ke vakisamu naki ba
Xuciyata zaffi kawae takeyi haka ta tashi tabar gurin rae ah bacce tana zuwa dakki kuka takesonyi but takasa
Wayarta ke ta kuka ankirata anty amina ce ke kiranta bayan tadauka suka gaesa,, gaesuwa amina tamata sanan tace su shirya gobe suje suyu gaesuwa
.
Kuka tafashe dashi bayani tamata duk abunda yafaru
Kambuuu.... Ae wlh sunyi qarya zuwa kam kamar kingama kijirani inxo haka anty amina tazo gidan sae surfa masifa take gashi bata iya fushi ba Koh kadan Case dae yakae gurin abba kowa da kowa kowa aka kira sosae yayi fadan akan abun akayi Nantake yace falmata taje tashirya ta tafi 10K yabata kudin mota sosae falmata da anty amina sukayi masa godiya
Sosae hajiya taji haushi but bayanda ta iya dole tasa naseer yadauko laurat yamaeda ta gurinta kafin falmata tadawo tunda bamae kula da ita
*Feedoh* 🖊
[9/3, 18:15] Feedoh: ⚜ *BRILlIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊
*XAMA* *DA* *KISHIYA* 🤦♀
*ASSALAM* *DAFATAN* *KOWA* *NA* *LAFIYA* *INA* *MUKU* *BARKA* *DA* *SALLAH* *ALLAH* *YANUNA* *MUNA* *WATA* *SHEKARA* *LAFIYA*
🐃🐂🐄 *gashinan* *kuyi* *hankuri* *dashi* *readers* *aci* *ba* *yawa* 😅😅😅
*Story* ,,,, *written*
*By* *feedoh*
*Dedicated* *too*
*Brilliant* *asso*
0 comments:
Post a Comment