Nahad'e jikina da Bangon d'akin, cikin d'isashshiyar murya nake cewa Dan girman Allah karka keta mun haddi" karka rabani da burin kowace macce Aduniya, ka Agajeni karufa mun Asiri, hum katuna Allah Yana kallonka Malam..." Amma dayake shed'an yariga ya k'awata Masa ni jinsa kawai nayi Yana goga mun penis d'insa Abayan d'uwawuna" sosai na rintse idona Ina karanto duk Addu'ar da tazomun...k'asa sosai yake Nishi yana cewa Asma'u wannan bakomai bane tahakane kawai Aljanin zaibar jikinki Kuma namaki rantsuwa akan Babu namijjn da zai Aureki yagane ke ba budurwa bace" sabida nayiwa Mata da yawa Kuma ba atab'a samun Akasi ba sunacan gidajen *MAZAN* su lafiya kinji Yana k'ok'arin sak'ala hannunshi A wuyana! Fisgeshi nayi da k'arfina' na koma tagefe na duk'ulk'ule Ina fad'ar Auzu billahi minka³ da k'arfi ganin zan tona Masa Asiri yasanyashi maida kayan jikinshi tare da yimun kashedi in nutsu Kuma in nayadda wani yafahimta se nayi Nadama arayuwata, Kai nad'aga Alamar nayadda" yace to yabud'e mun nafito kamar Mara gaskiya nake raba Ido Ina kuka...tunda nafito fili Almajiran Malam suka hau yimun sannu yayi gyaran murya yace da wani Almajirin shi zubairu yarakani gida..haka akayi tafe nake Ina kukan zuci da nafili tunda muka Kai k'ofar Gida na Arce da gudu Kamar hauka sabon kamu..da Kaka nafara Karo narungumeta sosai Ina kuka...! Tambayata takeyi lafiya³!? Amma bazan iya fad'amata Abunda yafaru Dani ba" ko bakomai Rayuwa sirrice wata maganar inkafad'eta to bakasan martanin da za'amaida ma ba" sannan nayi imani in maganar tabar cikina se tazaga kunnen mutanen Duniya hallau maganar tayi tacanzawa..."wannan shi yak'ara k'arfafa mun guiwa akan b'oye wannan sirrin.. Kaka Kuma se tambayata take" har aka Aiko kiranta waje bangaya Mata komai ba" Koda tafifa zubairu ne Almajirin Malam Wai Malam Isa yace Duk kukan danayi Kaka tak'yaleni Kuma kotaganni cikin damuwa karta matsa mun da tambaya Yana kan Aikinshinsa ne" daga k'arshe yabata Rubutu da natashi da safe inrik'a karyawa dashi..godiya Kaka tazuba Masa harda kyautar kud'i Koda tadawo kaina nacikin guiwowina Ina mamakin Rayuwar mutanenen da akewa kallon shed'anu a wannan zamani to sune na kwarai, Wanda Akewa kallon na k'warai ana girmamasu to sune manyan y'an ta'adar Allah" masu yad'a fasadi A bayan k'asa" haka dai nakasance Kaka Kuma batayi kaina ba tunda sak'on Malam yarisketa...wunin ranar haka nawuni zaune ko sallah Bata tadani ba domin Ina fashin Allah yau....misalin k'arfe 8:00 dai² mukaga ana shigowa da kayan Abunci...daga bisani Kuma kanshi tsaye yashigo da Sallama Jin Kaka tace Ah'ah Dawood Kaine adaren nan!? Yasanya Ni d'agowa" murmushi yasakar mun nima namasa suka gaisa da Kaka tace Bari inbaku Guri..tana fita yayo daf Dani...ya haska mun fitilar wayarsa murya k'asa² yace meyasa ki kuka Asmee..!? Shiru nayi kafun nace kaina keciwo" da yatsunsa yabuga labbansa yace lallai Asmee Kaka tasagartaki da yawa Dan kanki naciwo se kiyita kuka..!? Banbashi amsa ba" yace gaskiya fushi beyiwa fuska me kyau ma'ana murmushi yafi k'awatata..." Nan ma bance komai ba yak'ara matsowa cikin sigar Wasa yace haba y'ar baby kiyi murmushi Dan Allah mauh mauh mauh, yadda yayine yasani murmushi da cewa nice y'ar baby"!? yace Eh Mana ainine zandinga lallashin ki Ina saki dariya inkinyi fushi..." Nace uhmm kajika! yace mene ko kinwuce Wasa ne nace tun yaushe...yace kamar dagaske" haka yayitajana fira cikin barkwanci har naji damuwata tafara tafiyarta da Kuma yatashi tafiya yace muje kirakani waje tunda ke baki'iya karaba... Akunyace namik'e nabi bayansa har yashiga mota yafito da kansa yace kiyi mafarkina yau kinji...nace akan me!!!? Yace Zaki fahimta bayan natafi" ko senayi maki muah muah muah" sosai nayi dariya Dan A yadda nafahimta Dawood mutum ne meson barkwanci bayan yawuce nashigo cikin gida d'aure da fuska Dan karma Kaka taga damata...Haka dai dare yasoma shigowa Amma lokaci zuwa lokaci nakanyi murmushi innatuna Dawood da irrin yadda yake Abu Kamar yaro" anjah lokaci naji k'arar shigowar sak'o A wayata banduba sabida nayi Amannah sak'on MTN ne" bayan wasu dak'ik'u naji wani yasake shigowa da sauri naduba tun kafun Kaka tace wai waye sabida Allah yayimata baiwar sa Ido....katin naira dubu goma nafara karo dashi A wata bak'uwar number" da sauri natashi zaune Dan Duba sak'o nabiyu _Slm uhmm uhmm gaskiya Asmee ni kiyi bacci kidaina tunani na haka...!? Lumshe Ido nayi nace Ina yasamu number na...!? Lallai ko tantama banayi Dawood ne" daga sama naji Kaka tace me Dawood yayi...!? Kallonta nayi sosai bance uffan ba Araina nace wannan tsohuwa Allah yayimata diddigi mutum ko motsawa yayi se ance meyace!? Ina wannan tunani kiranshi yashigo" nad'aga kai k'arfe 12 dai² band'auka ba Kaka tace Kamar ana Kiran wayarki fa" A k'ufuke nace ba kirane ba tare da saka wayar silent haka dai yayi takira band'auka ba! Dole yahak'ura yaturo sak'on _kiyi bacci cikin Amunci da kwanciyar hankali..._ murmushi nasaki sosai nidai haka kawai naji salonsa namun dad'i..... anashi b'angaren Kuma bedamu da halin reply da banayi ba" sabida yakaranci Rayuwata tsaffff Kuma irrin matar da yake burin mallaka kenan....haka dai lokaci yacigaba da tafiyarsa" bayan wayewar gari Kaka tamik'o mun rubutu ban Musa ba na karb'a hakan yasa batajira ko zanshaye ba tafita tunda taga gurin karb'a ban Musa ba...A cup na tsiyaye shi na Aje Leda A saman kujera Alamar nashanye...Bata wani jima ba tashigo dacewa Au harkinshanye nace Eh" tace Allah yayi maki Albarka nace Amin....haka Rayuwa taci gaba da tafiya...bayan satibiyu Kaka tamik'a wuya cewa buk'ata tabiya akan aikin da Malam yayimini sabida A kwanakin nan da suka shud'e munyi shak'uwa taban mamaki da Dawood...Wanda takai takawo har Jigatuwa nakeyi inbekirani ba"....kwanci tashi Asarar me Rayuwa soyayyata da Dawood tayi nisa Dan har manya sunshigo lamarin mu kakaf dangin su Dawood Babu Wanda be sanni ba duk da cewa k'auyawa ne, Amma sunada Arzikin noma sosai Kuma A garin su Dawood mahaifinshi hakimi ne shiyasa Allah yasa Dawood yayi Boko yanada ilmi fiye da tunani, Kuma Allah yashimfid'a Masa baiwar zance shiyasa tun Yana primary ake gaya Masa idan yagirma yazama lowyer" da wannan burin Dawood yagirma har Allah yanunamasa zana jarabawar SSCE sakamako yayi kyau matuk'a wanda hakan yasa govanati d'aukar nauyin karatunsa k'asashe Daban² naduniya..silar haka kuma Allah yak'addara had'uwarmu ab Amurica....A wata safiyar laraba natashi da wata muguwar kasala duk bana Jin dad'i sabida Jiya Dawood bekirani ba" haka nakirashi line baya tafiya zaune nake inata juya ko yasauka Abuja lafiya...to meyasa yakashe layukansa!? Ina wannan sega kiranshi A jiyar zuciya na Ajiye tare da d'aukar waya a sanyaye Amma banyi magana ba se shine yace Tuba nake Wife...fari nayi da Ido ciki² nace ykk!? Be bani amsa ba ya jefo mun tambaya da cewa bakida lafiya ne....!? Nace eh" ohhhhhhhhhhh my Asmee meyasa ne kike ciwooooo Kamar me sabon ciki...!!? Nace to see inkai kamun! Baki yatab'a dacewa lalalalah rufa mun Asiri nida bana ma wani zama zakice Ni namaki...indai lokaci yayi zandage nayi" shiru nayi" yace ko bakya so namaki ciki!! naji kin d'auke....!? Nanma kasa amsawa nayi sabida kunya ganin haka yasa shi dariya dacewa kwana talatin yarage mun nayi babban shagali A k'asan wata yarinya...da sauri nakatse line yasake Kira nak'i d'auka....daga k'arshe ma nakashe Wayar nafice makaranta tun bakin Ajinmu nake Jin hayaniyar y'an class da yake kaso 80 matan Aurene Kuma ba malami se d'aga harshe Akeyi tun ban Isa ba nagane Firar *MAZA* ce akeyi Dan naji sautin muryar wata zoramawa nacewa Ai shi *NAMIJI* d'an kunama ne kana goyashi yake har beka....... Wata Kuma tace Wallahi kuwa zoramawa *MAZA* Se Allah gaban su fari cikinsu baki" Bata Rufe baki ba wata tace Kuma fa *MAZAN* kaso 99 MATa nada cikinsu hallau anarasa hanyar da za'ahaifesu...haka kowa ke tofa Albarkacin bakinsa Kuma har nashiga banji Wadda tace batada Dafin Namiji ba....zaunawa nayi nikam inatunanin waye mijina...!? gaskiya bana tsamannin Dawood yayi kyawooo d'an maciji..
Comments🔥
[1/30, 11:03] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._🖊*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}💉
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
*_SHAFIN NAKINE_*
_Muhammad Kareem kd brilliant na godiya da karamci_
13-14
Gaskiya bana tsammanin Dawood yayi kyawon d'an maciji...nad'ad'e zaune maganar Bata canza salo ba kowace macce tabud'i baki Dafin *MAZA* take ambato, haka nake tufka da warwara kafun nace Wai toku hala ba Auren soyayya kukayi ba..!? Dariya wata tayi harda shewa tace wlh Asmee indai *NAMIJI* ne ba Auren soyayya kukayi ba ko u'warki kika yanke kika soyamai yaccinye Intafiya tayi tafiya to se yaci Amanarki! Inadai bahaushe ne" baki natab'a nace lallai Amma Wai Kuna ganin ba laifin *MATA* bane Duba da yadda suke gudanar da zamantakewar Aure!? Wani kallo zulaifa nasir ta Aiko mun wadda tunda Ake firar batace uffan ba" kana tajah dogon numfashi tace Ai Asmee bazaki fahimta ba" Amma indai *NAMIJI* ne kina gaf da wakanki hisabi zaijiyar dake dad'i A lokacin da yake farautarki, Amma daga zaran kinshiga zaki gane zancen da Mata kefad'a cewa *NAMIJI* Bad'angoyo bane! Nidai murmushi nayi nace nifa zulaifa Ina da jah akan hakan nafi bawa *MATA* Laifi wata inkika shiga d'akinta dakyar zakiyiwa kanki gurin zama sabida k'azanta tayaya za'ayi *NAMIJI* yasota.. yak'e tayi tace Duk matar da kikaga Takoma k'azama bincika kiji Wlh bakincin *NAMIJI* ne domin maganar da nake maki akan kaina tafaru yanzu haka Ina kwana biyu bansakawa d'akina tsintsiya ba" sabida da inyi shara Dakar inyi u'warsu d'aya ubansu D'aya ga *MIJINA* shiru nayi ganin macce me tsafta zahiri tace haka...!? Inaga masu fitowa Kamar ba Mata ba sukuma wace Jaraba ce tamaidasu haka...!? Ina wannan tunani wata tace kinyi shiru Asmee" kafun nayi magana naji muryar Malam husaini na fad'ar waiku class d'inannan daga Babu malami bakuda aiki se firar *MAZA*!? Zoramawa tace ai Malam shima Ilmine tunda inkana da niyar aikata wani Abu seka gane bakaid'ai bane Abun yashafi kowace macce Aduniya, kana wata k'addarar Aurenta ma tafi taka Muni..." Dariya yayi sosai, sannan yace naji sarkin zance Amma maganar gaskiya ku Mata kune da matsala" bakwa kyautatawa Mazajen Aurenku, ba kwa tattalasu Amma dakuna taririyarsu kunabasu hak'k,'insu to wlh zakugane *MAZA* rahamane ga mata" gabaki d'aya y'an Ajin suka amsa da uhum Malam kenan...." Shikanshi seda yayi dariya kafun yace kusauara² mintuna biyu sannan akayi shiru yace akwai wadda zata mik'e tafad'i hujjja d'aya da yasa *MATA* ke dandazo suna Aibanta *MAZAN* su na Sunnah....!? Zoramawa tamik'e yace bayaso seda kakaf masu surutun Ajinmu suka mik'e yace bayaso wata hajiya Rabi tad'aga hannu wadda cikin Ajinnan har ayi fira A k'are bakajin bakinta.... Bismillah hajiya inji Malam" tamik'e tace Malam dole matar bahaushe takira *NAMIJI BALA'I* Dole matar bahaushe takira *NAMIJI* k'addara mafi munin k'addara" dole matar bahaushe takira *NAMIJI* Ibtila'in zuciya" sabida yarabata da Iyayenta, danginta, da duk wani Wanda take huld'a dashi...haka zaikawar da budurcinta Wanda tun batasan muhimmancinsa ba ake killlacashi, yamoreta iya moruwa Amma da Rana tsaka se yajuya Mata baya" intayi kwalliya baagani, intayi Abunci ba'ayabawa, in aka kwanta da ita Babu godiya, kullum sabon pagin walak'anci yake bud'emata intaje gida takai k'orafi se ace kowa hak'uri yake...! Taje tayi shin Malam tayaya macce zata kasa mummunan Furuci akan d'a *NAMIJI*? Malam kaje Psychiatric hospital female Ward kagani sekayi kuka matan hausawane gasunan burjit sun haukace in kad'auko tarihi sekaga Duk silar *MAZA* ne! shiga Drug Abuse kaga matan hausawa sunfad'a wannan harka sabida sharrin *MAZA* shin Malam idan *MAZAN* Hausawa na shimfid'a Rayuwar Aure yadda yakamata Mata zasu fad'a wannan Rayuwa"!? Malam kadubi yadda Mata ke gudanar da zina me lasisi sabida su inganta Rayuwar aurensu! Malam meye laifin Mata dan sunkira *MAZA* uk'ubar Rayuwa.....!? Shiru Ajin yayi na dak'ik'a Arba'in da Shidda" Malam yayi gyaran murya yace Duk naji zancenki Amma ni zanbawa Mata laifi kafun nabawa *MAZA* Sabida ku nutsu kuga farkon zamani yadda ake shimfid'a Aure kafun ayishi se Kuma kuduba na wannan zamani! Ada zakiga har ayi aure ak'are Mata batasan mijinta ba" miji besan matarsa ba se taje gidansa" kinga ita tanason ganin waye mijina shi yanason ganin waye matata..." To ana haka se Allah yakawo mu wani lokaci macce da Akasani da kunya itace ke zana irrin mijin da takeso Bata tunanin hallayarshi indai yanada kud'i da gidan shiga me kyau" batadamu da jahili ne ko aa ba!? Hallau haka zata saki jiki tungida acinye soyayya Koda zata shiga budurcinta kawai yake marmari in yakawar yagama marmari se yasoma nuna Mata hallayarsa" Babu sauran mutunci tunda tunfarko shi besan Abunda ake cewa Aure ba" Dan Zaki tsaida Namiji d'ari dakyar kisamu goma masu ilmin zamantakewar Aure" to kinga anan tunfarko laifinkine kud'i da soyayya sukajah ki kuma lokaci garsu Kun cinye fad'amun tayaya zakiji dad'in Aure d'ari bisa d'ari...!? Wlh bazakiji ba tunda yanzu muna wani yanayi da inmutunin kirki yazo yace Yana son macce bashida ko sisi...k'awarki za kijah gefe kice kinji wane Wai Ni yakeso!? Setace Amma yakashe ki shi k'azami dashi Babu ko sisi wlh inyakoma cewa Yana sonki d'auke shi Mari, se kiyi kyacci kice bashshege yadawo se na gogar Mai uwa to anan kiyi hukunci Mata na wulak'anta bayin Allah Wanda Allah bayason kukan su tayay zasu Mori Rayuwar Aure a gidan *MAZA*....?
#comments🔥
#mata kunjj àshe laifin namune inji Malam Husain😴
[1/30, 11:05] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._🖊*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}💉
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
15-16
Tayaya zasu Mori Rayuwa A gidan *MAZA*...!? Shiru Ajin yad'auke dashi kafun Wata suwaiba Galadanci tamik'e cikin d'aga murya tace Wlh Malam duk yadda kuke d'aukar Al'amarin *MAZAN* hausawa ya wuce nan" Babu me Ilmi, Babu jahili.." haka Babu talaka Babu me kud'i, ko Ina kashiga ba agudanar da Rayuwar Aure d'ari bisa d'ari..Dan according to report" matan dake Auren talakawa sun ninka masu Auren masu kud'i yawa... mudai koma karatu Kar class yakoma gurin tonon Asirin *MAZA* Dan kaina yafara zafi ji nakeyi Kamar na tona Asirin zuciyata..." Da sauri Malam yace shikenan A wuce gurin Allah yadaidaita zamantakewar Aure Gidan Malam bahaushe...aka amsa da Ameen muka koma karatu" Amma nidai har ga Allah banyadda laifin na *MAZA* ne ba nafi yadda da zancen Malam har dai akatashi tunani na d'aya ne nikam nayi Sa'a Dawood baya cikin *MAZAN* da akewa kirari Uk'ubar Rayuwa haka zuciyata ke fad'a mun..da nadawo gida ma haka Abun yakasance mun Dan har Kaka seda na tattauna Al'amarin da ita...sedai itakam tabawa b'angarorin guda biyu laifi..." Bayan sallar magrib Ina kwance Ina tunanin zuci wayata tayi Ruri" har takusa tsinkewa nad'auka cikin sigar Wasa yace fito ganinan waje y'ar raini" lumsa Ido nayi tare da fad'ar saukar yaushe...!? Yace wlh tundaga Abujah bandire ko Ina ba se gurinki" nace Kaiiiiiiyy yaro, yace waye yaro!? Nace kaimana" sosai yayi dariya daga bisani yace Wlh Asmee bana da nutsuwa se nakkali fuskarki, murmushi nayi nace ganinan zuwa muka katse line....Kaka sarkin sa'ido batace Dani komai ba Dan ta fahimci waye...!? Haka nafita nasameshi tsaye kallo da na aika Masa yasashi mutuwar tsaye kafun dakyal yamatso kusa Dani yatsura mun Ido ko k'yaftawa bayayi..da sauri nayi k'asa da kaina, cikin muryar kuka naji yace Asmee" d'agowa nayi nakalleshi Ido cikin Ido A razane nace lafiya!? Ganin hawaye nabin fuskarshi...hannu yakai yashare tare da cewa Wlh Asmee bazan maki k'arya ba" dayawa nakanyi kukan farinciki innatuna kece matata, Ina maki k'auna irrin wadda Babu wata macce da akayiwa irrinta Aduniya... hawaye naji nima sun ziyarce ni Ashe haka kalmar so take da zak'i ga zuciya...!? Afili Kuma nace Allah yabarni dakai Dawood nayi Imani baka cikin *MAZAN* da Mata ke danasanin bawa Alk'alancin Rayuwa....hannu yakawo yashare mun k'wallah tare dacewa bana ciki Asmee zakiyi Alfaharin zab'ina amatsayin uban y'ay'anki, kuma har ink'are zaman Duniya kece kad'ai Mata....be Isa fad'aba natoshe Masa baki nace karkayimun Alk'awarin bazaka mun kishiya ba Dawood, bamune kejan ragamar zuciyoyinmu ba" Rayuwa takancanza tamkar Duniya" banaso watarana na k'alubalance ka akan Alk'awarinka nafad'ar bazaka mun kishiya ba....A silale yace bakiyadda Dani bane Asmee....!? No Dawood karka jahilci maganata Nayadda dakai D'ari bisa d'ari Amma k'addararka anzanata tun kafun muzo Duniya, Kuma kasan Allah baibawa bawa ikon goge k'addararsa ba" hannuna yarik'e sosai dacewa hakane Asmee ngd da tunatarwa" mukaci gaba da firarar mu ta soyayya" daga bisani yatafi.......haka dai kwanci tashi Asarar me Rayuwa Aka d'aura Aurena da Dawood Alhmdullah anyi biki cikin nasara da kwanciyar hankali da dare yayi aka kaini Gidan mijina dake Ark'illah" Bayan nasihohi da nasamu daga kakata da wasu y'anuwa da Abokan Arziki bawani k'aton gida bane domin zaman macce d'ayane ko gurin zaman mota babu... Amma se godiyar Allah nake da nakawo budurcina ga Wanda Allah Yace yayagashi, Ina zaune akan gado mijina yashigo da zugar Abokansa yayi Sallama na amsa yadawo dafff Dani yazauna akayi Adduo'i tare da fatar Alkhairi suka fita da Furucin Br. Ajah dad'i lafiya....Tass naji gabana yafad'i dayace ko bakuce ba yau zanjah dad'i...haka ya sallamesu yarufe k'ofa..daga ni seshi se Allah" yadawo kusa Dani yabud'e fuskata yace Alhmdullah Alhmdullah nikam ko yau ubangijina yakasheni yagama mun komai Aduniya ban iya amsa Masa ba kana A hankali yasoma tafiyar da hannunsa aka wuyana dai² k'irjina yatsaida hannunsa ganin jikina nawani irrin kyarma Akasalance yace sallah zamuyi ko!? Yawuuu nahad'a bashiri nad'aga Kai Alamar eh" yace oya muje ko nad'aukeki,!? jumm nad'auke ganin zaid'aukeni, kamar yarinya nace Dakata zantashi.... murmushi yayi sosai yace tabbbbb Ashe yau inada aiki yakwaikwayi muryata Dakata zantashi...nanma bance komai ba harmukayi Alwala mukayi sallah yaciyar Dani kamar yadda Sunnah ta tanada" natakure gefe Dan A yadda nalura da take²n Dawood yau zai rabani da darajata ta y'ay'a Mata, ganin na tsorata da yawa yasashi matsowa daffff Dani yad'ora hannunsa akan nonona na hagu yalumshe Ido ya Ajiye numfashi me k'arfi A razane nace Kai bahaka akeyi ba...!? Dariya yayi harda tsalle, yayi kwance rigingine yakashe Idonsa d'aya yace yauwa y'argari nuna mun ya akeyi...!!? kuka na aza Dan k'arshen firgita na firgita yataso yamatse Ni cikin jikinshi yace kukan me kike dad'i ko.....!? Na girgiza Kai yace tomeyene Dan Allah karkisa Ni kuka nima" murya k"asa sosai nace "Wlh Al'ada nakeyi".....yadda nayi maganar kad'ai yabashi dariya Kuma yafahimci Sam bani da gaskiya yace Bari induba...ganin dagaske Dawood zaitura hannu yasa narik'eshi Ina girgiza Kai A zuciyata Ina fad'ar Asmeen kace³ karka mun haka" kasan ko matawalle shi yakasheta......
🤣🤔🤣 Takwara Kar amaki haka ko
🔥🔥🔥 comments
[1/30, 11:05] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._🖊*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}💉
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
17-18
Kasan ko matawalle shi yakasheta..."Amma be saurara munba domin dama A zuciyata maganganun suka mak'al'e basu bayyana sarari ba" danaga da gaske fa yake Ina kicin² Amma shi kamar guiwa nake k'arfafa Masa" se nasa kuka da d'an k'arfi nace wayyohhhhh kakata" Dan Allah karka keta mun haddi, da sauri yasakeni yad'ora yatsansa d'aya Abakina..yak'are mun kallo Jikina kamar wasu b'angarora zasu cire sabida Rawa" doguwar Ajiyar zuciya ya sauke yace cikin murya me sanyi da muguwar kasala Asmee!? D'agowa nayi muka had'a Ido da sauri nasauke sabida yadda Naga idonsa suntashi daga farare, dkyal yace ba yadda akayiwa matawalle zanmaki ba" nimijin kine A hankali zansa maki kinji" A rikice nace ai ba'ayi in ana Al'ada" baki yatab'a yace k'arya batada wani muhalli a bakin da yasaba fad'ar gaskiya wannan Furucin iya harshenki ne Amma Bari kiji mezuciyar ki kecewa" na sakankance yafad'a da baki senaji yayiwa nono na hagu wata matsa da tasani cewa Washhhhhhhhhhh bashiri, dariya ya k'yal²la cikin zafin nama yahad'a bakina danasa sosai yashamun shi tayadda bazan iya aiwatar da komai ba" tahaka dai cikin da Bara yarabani da komai daganan labari yacanza salo nayi kuka nayi Duka harda cizooo Amma Dawood se shagali yake a k'asana, gashi jinake Kamar Raina zaifita sabida zafi...cikin kururuwa sosai nake cewa zanmutu Dawood zanmutu Allah da zafyyy banaso kadaina" Amma se gurnani yake kamar mayunwacin zaki har yasamu nasarar kawarda budurcina Koda yagamsu befita daga jikina ba, anan yatsaya Yana maida numfashi kana hannayensa biyu rik'e da nonuwana...Amma nikam ko motsi bana iyawa Idona na lumshe Kamar wadda akacirewa lakka" yad'ad'e ciki sannan yacire penis d'in daga jikina yadawo dai² kunnena yace barka da zama babbar macce" Asmee Allah yayimiki Albarka yagafartawa su Ammy yakuma k'ara Miki lafiya Yana fad'a Yana Wasa da zagayen nonona sedai ban iya bud'e Idona ba gazafi ga kunya' seda naji yace ko nakoma wuff namik'e zaune tare dasaka hannayena nakare nono na Amma ban iya matse k'afafuwan ba" sakamakon ciwooo da naji, dariya yayi harda tsalle kana yataso yarad'a muna A kunne gaskiya Asmee kinada dad'i...!? Harara na gallah Masa, yayi saurin rungumeni nonuwana suka had'u da kirjinsa munad'e A haka sannan aka Kira sallah yashafa bayana yace tashi muyi wanka..." Nayi kamar banjiba Dan zahiri bana iya had'a Ido da Dawood Wlh.." danaji yad'an sahafo k'asana cikin wani salo yasani barin jikinshi Ina kuka ciki² Amma ga mamakina se naji yace cikin murya irrin ta yara uhum uhmnn Yana d'an dokar mun kafad'a Asmee Nono zansha..." Tare da soka bakinsa akan nonon yajah da k'arfi...hhhhAhhh humm shine Abunda nace cikin wata murya" da sauri yasaki yace da zafi ko...!? Duba wa nayi nabashi baya Ina mamakin Rashin kunya irrin na Dawood Amma me zanji Wai kitashi ko sokike nak'ara maki.." silale nace Aa Dan Allah kayi hakuri yace to tashi Akunyace natashi nad'aura zanina amma ban kalkeshi ba yajah hannuna mukayi toilet Wanka mukayi mukafito yacanza zanin gado sabida Wanda muka kwana dole se anwanke da kanshi yashafa mun Mai nakwanta yafita masallaci Inaji aka tada sallah Amma bana iyawa sabida yadda k'asana kezogi, jikina na wani tsami....haka dai lokaci yatafi baccin wahala ya sureni" Koda yadawo nayi bacci yayi murmushi kawai yashiga kitchen yahad'a Mana break...Bayan yakammala yadawo cikin bacci nasoma Jin Yana busa mun kunne Yana d'an Wasa da yatsuna..A hankali nabud'e wutsiyar Idona yasakar mun murmushi me zak'i yace barka da tashi me dad'i..hannuna biyu nasa narufe fuskata! Yace medad'i kitashi kici Abuncin mijinki kinji Yana shafa fatar cikina" rik'eshi nayi nad'aure fuska nace Dan Allah kadaina banaso...zare Ido yayi yace Asmee Lada ne bakyaso...!! Nace Eh da d'an k'arfi...." dariya yayi harda buga k'afa....yace shikenan nikam Ina so gyara nasamu" harara na watsa Masa tare da tureshi akan k'ok'arin Ware mun k'afa da yakeyi fuska yad'an d'aure yace to tashi konayi..." Ganin da gaske yake natashi na kuskure bakina nadawo dakanshi yabani Abunci..."seda ya tabbatar nakoshi yace Aikin Lada zaayi ko...!! cikin yanayin Jin bacci nace sallah" zare Ido yayi yace bakiyi sallah ba!? to tashi haka namik'e Ina ciza leb'e nayi sallah Ina k'arewa nabi gado.... Seda ya tabbatar nayi bacci yafita" misalin shabiyu dai² naji bugun k'ofar gidana firgigit natashi nazira dogon hijab na d"an kimtsa Koda nabud'e wa zangani su zoramawa...dariya suka saka mun dacewa lallai Asmee angoge..nidai murmushi kawai namasu mukashiga ciki da muka zauna falo ma zubewa nayi kan kujera muka gaisa zoramawa tace Asmee koruwa baza mu samu ba!? D'agowa nayi A kasalance nace zaku samu namik'e dakyal..nakawo masu Bayan sun Sha zoramawa tace sannu kinjj dask'alewa nayi ban Amsa ba" tace Asmee nace na'am tace kiyi hak'uri zannaki shishigi...nace bakomai tace shikenan Abunda zangaya maki kisamu nutsuwa kisawa ranki Dan haka wlh ko matar da batasan *MAZA* ba takalleki Tasan jiya an kauda d'an tattali....Kuma kisamu ruwan zafi da gishiri kizauna Dan Ayyadda na lura kinji ciwooo A majiya dad'inki, shiru nayi Dan maganganun sun shigeni sosai Kuma nasan gaskiyace su zoramawa ke gayamun..Bayan sunk'are bani shawara nayi godiya suka tafi Abunsu..." Suna fita na kunnah cylinder nad'ora ruwan zafi, suka tafasa, najuye sukasha iska nazuba gishiri nashiga da sauri na zabura sabida yadda gurin yad'auke gabaki d'aya Kamar dak'ik'u Sha bakwai na rintse Ido tare da ciza leb'e nashiga dafarko kam naji kaifin zafi, daga bisani Kuma nasoma Jin dad'in ruwa" mintuna shabiyar namik'e nayi wanka nafito nazube gaban D.M bawata kwalliya nayi ba Amma danak'arewa kaina kallo seda nayi tasbihi ga ubangijin da yak'erani badan nafi kowa ba" daga bisani na Mike nasaka less d'ina leemon green me watsin farin dutsi, sosai yakama jikina nayi b'arin turare na zauna Ina zama naji shigowar Dawood" gabana yayi Duka9³ domin nikam daga Daren jiya zuwa yau yasaka tsoron sa A zuciyata" da Sallama yashigo muna had'a Ido yayi saurin Kai goshinsa k'asa domin sujada ga jallah wa'azza Yana d'aukakowa yace salati da Aminci su k'ara dad'uwa ga Wanda akayi Duniya domin shi....tsarki Kuma yatabbata ga mak'agin wannan sura....yataso da sauri namik'e da gudu nashige d'aki yabiyo ni shima da nasa Gudun...kuka nasaka murya na b'ari nace wlh yanxukam ba k'aryata nikaiba kajimin ciwooooo...sosai nabashi dariya yatallafo fuskata yace meye na wallewa bud'e inga ciwoooon" k'wacewa nayi nace basaika gani ba Amma kayi hakuri karkamun komai Dan Allah" saitawa yayi yace bayifa zanyiba ki nutsu inga ciwooon kawai...nagirgiza kai- yad'aure fuska yace to wlh inbaki bud'e naganiba se nayi...bashiri nazuge zipp d'in skyat na rufe idona" yad'an had'ani da bango yarik'e k'uguna cikin wani salo yaddana lafiyayyy kisss A Vulva d'ina bashiri nadafe Masa Kai tare da d'an sakin k'afafuna Dan kisss d'in ba k'aramin join yayi ga jikina ba...
🧕🏾macce baiwar Allah comments
[1/30, 11:05] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO_🖊*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}💉
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
_for you Surayyahms (besty)_🌹
19-20
Ba k'aramin join yayi ga jikina ba....banyi aune ba yad'aukeni yaduba hallau sosai ya tausaya mun tare da yimun Adduo'i na musamman..." Tundaga lokacin muka soma gudanar da Rayuwar Auren mu cikin farinciki da lumana" Bayan wata ukku da Auremu nasan dad'in harka sosai Kuma Wlh Jameela Ranar da Dawood beyi dayawa ba yake biyar, mijina jarabbene na k'arshen² Amma seda Akawayi gari nafishi Jaraba" ko yayane zaisadu Dani banajin wani gajiya" haka gurin inganta Ni'imata bana wasa da Duk wani nau'i da nasan nak'ara Ruwan maniyi..na k'ware gurin tsotar penis d'in Dawood badan komai nake yawan shansa ba sedan binciken masana lafiya da sukace Ruwan maniyi na rage tawayar fata (tsufa) sabida shi maniyin nad'auke da sinadarin da ake kira spermadine Wanda Yana taimakawa sosai gurin hanawa macce tsufa..Ada Ina shafawa se nagano cewa k'azanta kawai nake shafawa jikina, Shan dai shine ke gyaran jiki fiye da Duk wani Mai da nake b'ata kud'i Ina siya Dan gyara...wata ranar litanin Ina zaune na idar da sallar Azahar yadawo tunda naji motsinsa na sake mik'ewa na kabbarta sabida zanyi bak'uwa Kuma nasan daga nayadda yashigo tofa Rabuwarmu ne aiki" Yana shigowa yadubi A gogon dake d'aure A hannunsa 2:30pm yayi tsaki iya leb'e yazauna saman Gado, Yana mitar nayi lattin sallh nikuma nak'i Kare sallah har yafita yadawo inayi" yayi tsaye daga shi se wando iya guiwa Babu komai A jikinsa..." Ina zaman tahiya zan mik'e yarik'e Ni tabayansa" gabaki d'aya naji jikina yamutu Jin yadda mutuniyata tayi karf'i Kuma Ahankali yake yawo da jikinsa tana tafiya anawa jiki, akasalnce najuyo na d'an rik'eta nace Wai Dawood meye haka!? Abu sekace d'an Robalin" Ina sallah kana so kakira mun ruwa" kafun yabani amsa nagama Daburcewa sabida yadda penis d'in ked'agawa cikin hannuna" ganin haka yajawoni muka fad'a kan gado..muka Fara ibada...k'arfe hud'u dai² mukayi wanka yafita masallaci Ina tada sallah b'akuwata tazooo Bayan nasallame nafita muka gaisa" muka Fara firar Duniya munayi Sega shi yashigo A mutunce yagaisa da ita yatake mun babban d'an yatsa...da sauri nace Ashhhhhhhhhh ba bak'uwa ba ko Dawood seda yaji kunya da sauri yayi cikin d'aki tak'are mun kallo har Idanuwana sun canza ta matso kusa Dani tace Asmee tashi kishiga zanwuce " dariyar k'arfin hali nayi Dan wlh A matse nake..haka dai sama² muka d'an labarta ta wuce Koda naje shima niyake jira mu huta haka kuwa akayi..da isha'i Bayan munci Abunci inzaune A cinyoyinsa Yana Wasa da wasu private part d'ina kwatsam se naji wani Abu tamkar Aradu A marata, da sauri naciza leb'e tare da yarfa hannu nasaka kuka...cikin hanzari yasaki Abunda yake shafa Yana lafiya....!? Dakyl najah kuka nace..humm bayana" mik'ewa yayi Yana subuhanallah Asmee tashi ingani...Uhmm hummm bazan iya ba Dawood" dakanshi yakamani Amma kafun Inkai tsaye meza mugani......Jini" Arikice yahad'a yawu nikuma nawani zaman Dirsha Ina rishin kuka...tsayin mintuna sannan Dawood ya lalubo wayarsa yakira Dr. Nuradden, cike da tsoro yagayamasa yazo Dan Allah" bayan sun katse yarunguneni Amma be iya cewa komai ba" mintuna ishirin Sega shi yazo Dani da Dawood duk jikinmu yab'aci tun beyi min komai ba yace b'ari tayi....tare mukace b'ari kuma...!? Yace Eh Dan haka ku kimtsa se kasameni da ita hospital mugani Dan miscarriage yanada matuk'ar had'ari wasu lokutan sauran jini na dask'alewa macce A mahaifa..." Jiki sab'ule yace shikenan Dr. gamunan zuwa" yace to tare da musayar hannu yafice Abunsa, zaunawa yayi yad'agoni cikin sigar rarrashi yace haba Asmee kiyi hak'uri kidaina zubar da hawayenki indai cikine kamar gobe ne zanmaki wani kinji...bance Masa komai ba haka bandaina kukana ba" shikuma se aikin rarrashi yake dakyl dai nayi shiru, muka shiga toilet da taimakonsa nagyara jikina muka fita d'od'ar se hospital....da muka fito mota ma se lallab'ani yake Yana gyara mun hijab..har muka Isa ciki Bamu wani jimawa ba Dr. Nuradden yafito yace Inshiga wani d'aki da Aka Rubutawa "Observation" Zanshiga naji murya Dawood nafad'ar Dr. nashigo!? Cak! yatsaya yajuyo cikin nutsuwa kana yadafa kafad'arsa yace No Br. Dawood" health bakamar sauran Aiki bane" da sauri yamaida yawuuu yace to ba macce ne"!? Dariya ta sub'ucewa nuradden yace Babu Br. Kuma laifin nakune *MAZA* kowa bayasan matarsa tayi akin Gov. Akan wani dalili da bashida tushe bare makama, Dan haka dole kumaida kishinku *MAZA* suduba lafiyar matanku" wani Abu yaji ya tokare Masa kafun yace hakane kuje..." Muka wuce tunda muka shiga Dawood kekai kawo zuciyarsa nafad'a Masa Dr. Nuradden yad'auke nauyinsa yaga private part d'in medad'i...gaskiya Da matsala ace Babu k'wararrun ma'aikatan lafiya Mata""""" a cikin d'aki Kuma Vagina Examination yayi Mata, sosai taji ciwooo Amma yad'an kwashe Mata jini kana yagoge komi sukafito... Dawood nata wani cin magani" Nuradden yace kubiyoni haka muka shiga consulting room yarubuta mun magani tare da cewa gobe da safe muzoooo A bud'amun file Dan se anmin wankin ciki....seda Dawood ya Ajiye gwaron numfashi yace shikenan sukayi musabaha muka fito" muna shiga mota yace hala me yace Miki dakuka shiga...!? Dan likitocin nan y'an iskane" seda nayi nazarin maganarsa kafun nace wata na'urace yad'ora mun Ahannu....kin tabbata..!? Nace uhmm k'arya zanma"!? Numfashi ya sauke me zafi tare da fad'ar Alhmdullah yatada mota" muka soma tafiya..dai² tauheed pharmacy yayi parking yashiga yasiyo magani muka hau hanya..." Mintuna goma Allah ya sauke mu gida lafiya" dakanshi yad'ebo mun ruwa yabud'e tabs d'in yabani Amma naki Sha...danaga yamatsa mun nasa kuka haka yashiga magiya dakyl nasha kana Adaren bamuyi bacci ba" sabida rigimata" da safe tunda yafita sallah be dawo ba" seda yad'auko kaka, itama ta jajinta Al'amarin daga bisani mukayi hospital...Babu wani b'ata lokaci aka d'anyi mun aune aune, akashiga Dani wankin ciki....k'arfe biyu dai² akafito Dani banmasani ba" Kaka da Dawood nazaune gefena....har tsakar dare Babu Wanda yarintsa a cikinsu can nafarka da salatin Annabi kana nad'an Kira Dawood da Kaka daga bisani nasake yin shiru....bansake motsawa ba se Assuba" nabud'e idona nafara tozali da Dawood Kaka Kuma na lazimi da sauri yataso yace Asmee nace na'am" kinganeni!!? Nayi murmushi tare da kawar da kaina gefe, Kaka tataso tace Asma'u nace na'am Kaka! Tace Alhmdullah ubangiji yabaki lafiya" haka muka kasance daga bisani yabud'e pure milk zaibani nakawar dakai gefe" yad'an k'ank'ance murya haba medad'i Kisha Mana seda na lumshe idona nace Bakina Babu dad'i Dawood se nawanke" tasa yad'auko yarik'e yaban ruwa Abaki yace kuskure kizuba " nace nifa se nasaka man wanki baki" y'ardariya yayi yad'auko nashi dakanshi ya wanke mun yabani Madara" sedai Abunda bamusani ba Kaka tadad'e da fita d'akin.......haka dai muke cin jinya me cike da tarihi a gadon hospital" Bayan sati d'aya jikina se godiya Dan har ansallamemu muna d'akin Dr. Nuradden zaune muna jiran me zaice sabida shi yakira mu bayan gajeren shiru yagyara murya yace Dawood a yadda bincike yabamu in matarka tasamu ciki sau d'ari zai zube..sau d'ari....A furgice mukace innalillahi wa Inna ilaihim rajiun!? Cikin nutsuwa yace ku kwantar da hankalinku, domin matsalar kuke haddasata da kanku" jagwam mukayi Dawood yace Kamar ya muke haddasata....!? Yace yawan kusantar juna da kukeyi yakamata daga kungane Kun samu k'aruwa ku sassauta Al'amarin....Wlh ba Dawood nikaina seda nakai tsaye sabida cewa murage kusantar junanmu tamkar tada k'urane A ruwa.......
Comments
0 comments:
Post a Comment