Comments
Comments!!!!đ„đ„đ„
About family planing me neman Karin bayani yatuntub'eni domin shiga Health's section BWA..ko k'arin bayani ta 090-1890-2685
Asmeenat
[1/30, 11:06] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._đ*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}đ
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
23-24
Asagarce nace Babu Abunda yayi mun kawai dai...se nayi shiru Dan maganar Bata da lissafi" itace tace sedai me Asma'u na!? nace komai kaka, zogala nakeso! Tayi dariya tace yanzu kuwa nayi godiya gami da katse line, nafara fargabar dawowar Dawood" sosai nayi zurfi cikin tunani sega Mak'ociyata Asiyah bayan tayi Sallama na Amsa tace k'anzo ne nakawo Miki..da hanzari nace Kai gaskiya nayi mugun godewa, ta zauna muka soma tab'a firah domin matar wayayyace akan sha'anin Addini da boko, munyi nisa sosai nace Wai nikam Asiya in ciki ya tsufa ana Sex!!? Seda tayi shiru kafun tace Eh Mana anayi Amma masana lafiya sunce ba'ason Miji na hawa ruwan cikin matarsa, anfiso tayi goho ko Kuma tagefe sabida kwanciya akanta na iya wahalar da yaron cikinta wani lokaci ma harjaririn yarasa ransa" gabana naji yafad'i Dummm nad'an sauke numfashi nace ngd Amma sister Asiya ya yakamata me ciki tadinga kwanciya Dan se inga Kamar ba dai² nake kwanciya ba" murmushi tayi tace ai rigingine ne ba'aso macce ta kwanta inciki yafara tsufa, sabida nauyin jariri Dana mahaifa na had'uwa su takura jini, hallau hakan na haddasa wa jariri toshewar jinin da yake zagayawa da Kuma iskar da yake samu...kirink'a kwanciya gefe² nace nagode...daga bisani tayi tafiyarta" ba Ajima ba d'an Rigimar yadawo ko hutawa beyiba yayo kaina yace Wshhhhh Allah Ina office zuciyata na nan" hararsa nayi nad'an tsuke fuska" Kamar yadda akewa yara haka yarik'e kumatuna yad'an cakwal kwalasu yace haba baby Asmee meye nab'ata Rai..!? Tureshi nayi Ina dariya kana nace gaskiya Ni banason haka" shanye Idonsa yayi yace fad'i mekikeso!? Ka k'yaleni kayi tafiyar....ban Isa fad'aba ya toshe mun baki da cewa Ah² Dawood bazaibar Asmee ba Abadan, kinkuwa San Irrin dad'in da kike dashi..!? Hannayensa biyu na rik'e na d'ora kaina Ak'irjinsa shikuma yasoma shafa cikina A hankali nace Dawood karkaja mun wata matsala" nidai yanzu Wlh gabaki d'aya banason sex Kuma nayi ta nunama but baka fahimta" d'agani yayi daga Jikinshi gami da cewa shikenan Asmee farincikinki yafi nawa" nikad'ai nasan ya nakeji game dake kuma banaso kiji me nakeji yakarashe Kamar zaiyi kuka" tare da mik'ewa yashige d'aki...tunda yashiga zuciyata tasoma yimun fad'a ban kyauta ba" in banbashi ba wazai bashi...!? A hankali na Mike natura k'ofa " Koda nashiga yakifa kansa da gado tabaya narik'eshi Ina dariya A hankali yajuyo nayi murmushi nace kardai kuka kayi...!? A kasalance yace ba doleba gami da saka nonona Abakinsa" rintse Ido nayi Dan Allah yagani dolece tasani biyoshi, haka dai yayita k'ok'arinsa Akaina har yasamu nutsuwa" mukayi wanka nazauna Akan cinyoyinsa nace Dawood yace na'ammmmmm medad'i" nayi shiru yace fad'amun menene!? nace shawarace" yace uhmm fad'a naji..nace nidai yanzu Abunda nakeso dakai shine karink'a A zumi kaga kasamu Lada sannan yarage ma sha'awa! Ko me kagani!? Cike da damuwa yace hakane Amma gaskiya bana iya Azumi ni ba farilla ba" Ni bakisa ba, numfashi na sauke A zuciyata Ina jinjina son zuciya irrin na Dawood zahiri kuma nace dama shawarace tunda bazaka iya ba saki ranka yarona" murmushi yasakarnun Yana d'an tattab'ani...haka dai Rayuwar mu tacigaba da tafiya! A wani Daren talata Ina tsaka da bacci naji bayana kamar anyaka mun Reza, Amma ban motsa ba Dan nasan Dawood da yasan ba bacci nake ba se yayi" Cikin Raina nasoma ayyana meke faruwa..!? Kafun nabawa kaina amsa nasake Jin wani zogi yaratsa har cikin k'afafuwana bansan lokacin da nace Innalillahi wa Inna ilaihim rajiun ba" gashi yau saura sati biyu EDD na yacika" Ina haka nasake Jin wani zuuuuuuuuu Ak'asana narintse Ido naciza leb'e tare da fad'ar yasalam da k'arfi" firgigit yamik'e yace Asmee lafiya...!!? Amma ban iya bashi amsa ba sabida nikad'a nasan ya nakeji...be tsaya komai ba yasaka jalabiya ruwan Madara yakamani mukafice zuwa hospital....cikin gaggawa aka karb'eni ana k'ok'arin d'orani bisa gadon haihuwa Amma Ina haihuwa ta kawo" zuuuuu naji Abu yafad'o Yana k'arahhhhh yahhhh yahhhhhh likitoci suka soma aiki tuk'uru kafun wasu mintuna suka mik'omun santalelen d'ana suna tamin barka da Arziki" nidai hawaye kawai naji domin Allah yacika ni'ima A gareni yau..nadinga duban yaron Araina infad'ar wannan nawane gashi Babu inda yarago ubansa ko A yatsu da nakallah irri d'aya ne...A waje Kuma sunk'i fad'awa Dawood Aihuwa se kaikawo yake..Yana tambayar ta haihu..!? Amma amsa d'aya suke bashi Aa, sabida su A k'aidarsu in macce ta haihu se tayi rooming in itada Infant d'inta..." Haka dare yajah har gari yawaye besan anhaihuba" jiki Babu kwari yaje yad'auko Kaka..suna shigowa nafito da babyna...mutuwar tsaye Dawood yayi kafun yace Allahu Akbar! hannunsa nab'ari ya Amshi d'ansa..baya yamasa hud'uba yabawa Kaka yarungumeni Yana fad'ar mezancewa Allah yagane ngd Asmee!? Murmushi nayi nace Kai mutane fa naganinka...yace suyi tagani wane darene jemage begani ba....!? Nace Daren mutuwarsa Mana" dariya yayi sosai shikenan ai mutane Alk'alaine tunda nayi k'ok'arin saka....yatsana nad'ora Abakinsa nace Dan Allah Dawood kadaina dubi se kallo mu ake" A tsiwace yace sukallah Ai baharamun nakeyi ba" nace duk da haka dai kanutsu kazama baba" gemunsa yajah yace hakane fa nazama baba, nidai dakyar nasamu nakwace yashiga Kiran Jama'a" kafun kace me hospital tacika da Abokansa se d'aukar hotuna akeyi ana watsawa social media...misalin k'arfe biyar Aka sallamemu nakoma gida...Jama'a kam se godiya domin kullum gidan cike yake da masu ganin jarari har Ranar suna tazo yaro yaci suna Umar faruk! Hallau Dawood yayiwa naira wulak'anci gurin hidimar bikin Kuma Alhmdullah zamuce Dan Anwatse taro lafiya...mukaci gaba da jegon mu Amma Kaka tamatsu nakoma dakyar taga nakwana sittin sabida Irrin Abunbuwan da Dawood keyi tun yanajinkunyarta har yakai bayaji sabida dayawa yake Sa'a inyazo inabawa Faruq nono se yatallafe yace yamasa nauyi haka zairik'e har faruq yayi gyatsa kana baya Bari namayar seshi zai mayar" wannan dalilin yatilasta Kaka fad'awa Dawood lahadi yazo yad'auki iyalinshi...me makon godiya da kawaici cikin murna yace I love you Kaka ..." Tare da Mata kyautar kud'i yatafi nikuma Kaka tafara gyarana sosai...har lokaci yatafi, yau takasance lahadi tunda safe kiransa yatadani bacci" Ina d'auka yace na gyara Miki d'akinki yau akwai babban shagali k'asa.. murmushi nayi kawai nakashe Wayar gaba d'aya" Ina kimtsa kayana har yamma tayi nayi wanka Kaka tayiwa faruq Ina shafa Mai se gashi yazooo....aikuwa Kaka tadinga matsa mun akan inyi sauri..dakyar nashirya yad'ora faruq akafad'a yafita...yayinda kaka tace Asma'u nace na'am tace kigafarce ni bansan halin Rayuwa ba" zuuuuu naji hawaye dakyal nace nidai Kaka kidaina gayamun haka Dan Allah" matsowa tayi tana murmushi tace shikenan jikalle nadaina Amma fa kisani yanzu Rayuwa zata sauya maki kiyi k'ok'ari kidage da biyayya ga mijinki ko yafaranta maki ko yab'ata maki, kicire ranki cewa wani kikewa biyayya' kisa aranki Allah da yahallice ki shine kikeyiwa domin Allah ya umurceki da Aure tare da biyyar, kibi mijinki duk rintsi domin nanne Zaki samu Aljannarki" Dan Azamanin nan Mata Sam basuda lissafin Rayuwa daga miji yab'ata masu se suce se sun kwaci y'ancinsu, ta hanyar bijire masu" karki kuskura kizamo cikin su domin Babu Riba ka kwaci yanci karasa Aljannarka" jikina naji ya sanyaye kamar Kar intafi Dan gaskiya Ina son kakata...baiwar Allah da talura cikin taushi tace tafi Asmee kinji Ina maki fatan nasara... d'aga k'afafuna nayi Ina zubda hawaye A zuciyata kuma rok'on Allah nake yabarni da kakata, har nashiga mota inajin kalaman kaka...
Commentsđ„đ„đ„đ„đ„

25-26
Har nashiga mota inajin kalaman kaka Araina... kana Dawood yad'ora mun Faruq A cinyoyina yajah mota zuciyarsa fyas da farinciki..har muka Isa gida Se surutai yake mun, but nikam iyakacina dashi Eh A'a, Dan yau nasan Allah ya kyauta! haka har muka isa muka doshi cikin gida kana garin shiga falo har tuntub'e Dawood keyi sabida Rawar jiki..Bayan munshiga yadire faruq akan gadonsa yajawo min hannu da cewa tashi kibani, hararar Wasa namasa gami dacewa wai tashi kibani Kai nifa A gajiye nake.."dariya yayi sosai tare da cewa ai nasaba kinsan lokacin da aka kawoki haka kikace _Dawood Al'ada nakeyi Kuma in ana Al'ada ba'ayi_ dariya nayi sosai Dan sakkkk irrin muryata ya kwaikwaya nace naji...Amma kasan me" yace Ah Ah medad'i, nahad'a faratana nace I will Rama letter" kafad'a yad'aga Yana kashe Ido Yana dariya gami dacewa kamar da gaske Zaki Rama oya yarinya kiban hakkina.."zanyi magana Faruq ya motsa tare mukayi kanshi sedai gogan yariga ni d'auka da kanshi ya zaunar Dani yafitar da nonon Yana bashi Yana fad'in karka shanye karage mun kaji..yadda yake mgnr ba k'aramin dariya yake sanyani ba har faruq yakoma bacci yasaki nonon dankanshi, banyi Aune ba naji bakin Dawood Wlh mamaki da tsoro yahana ni Dakatar dashi, Dan bantab'a tsammanin zaisha nono me ruwa ba" Jin nadask'ale yasa shi saki yad'ago Yana kallona cikin wata murya yace yadai.!? Gami da karb'e faruq yamaidashi makwancinsa" nikuma namik'e nashiga toilet wanka nayi nafito d'aure da towel iya cinya Koda nafito shima yayi ni yakejira" murmushi nayi Masa meshiga Rai yataso yarik'e mun k'uguuuuu yasaka hannunshi d'aya Yana mun tafiyar tsosa akan cinyoyi kafun inyi wani Abu towel yacire daga jikina" ya kafamun Ido Yana mun wani Irrin kallon me kashe jiki...a hankali yasoma yimun kiss nan kas'a Yana lasa Kamar yadda mage ke lasa jikinta har yazo gun cibiyata...wani dad'i naji nashigata, Abu d'aya nake iyayi shine tura kansa nan k'asa A kasalance" kafun wasu mintota k'asana ya tsure da ruwa ganin haka yasashi tsayawa Yana kallon Reaction d'insa, nikuma kamar zautacciya narike kansa Najah sisssssssss yace meyene!? Idona na rufe nace dad'iyyyy nakejyyyyy..cak yad'auke ni muka Lula wata duniya" Rayuwa taci gaba da tafiya cikin nutsuwa da farantawa Juna Rai, Kuma Every 8 weaks Ina Amsar Noristra injection domin tsarin iyali, kasancewar da farko nasaka Implant Bata amsheni ba mugun bak'i da Rama tasakani, sannan da watsatsen jini...shiyasa Dr. Nuradden yace tunda dai munabukatar tasarin iyalin nacigaba da noris ko sau biyar inyi indakata..." A wata safiyar jumu'a Ina zaune Ina ma faruq Wasa Yana k'yalkyala dariya har hak'oransa biyu na bayyana" se naji tsayuwar motar Dawood, gabana naji yafad'i na kalli A gogo 11:30am lafiya kuwa!!? nafurta zahiri kafun na lalubo amsa yashigo yazauna jugumm, A silale nima nazauna kafun nace lafiya...!? Numfashi ya sauke da cewa Ina cikin Wanda zasuje Jarrabawa high court A Abujah domin Babu babban lauyan govnatin jaha A Sokoto" murmushi nayi me sauti nace to shine Ni harkasa gabana yafad'i wlh.." yak'e yayi yace Ni Asmee nagaji da tafiya tunda inbakada wani galihu ko kaine kaci se kiga anbawa Wanda ma be cincanta ba" hannunsa narik'e nace hakane Dawood, Amma karkaji sanyayewar guiwa Dan kanayi ba'abaka..." ita Rayuwa tana tafiya da Abubuwa guda biyu k'alu bale dakuma nasara" kasaka rashin baka da akeyi shine k'alu balenka nasara tananan zuwa lokacin da baka tsammanin tazo.." numfashi yasauke sosai dacewa nidai bazanje ba Asmee, kinga dai Banda zarafin Kama hotel da zan zauna dake A bujah inkuma nace intafi dake inda Gov. Takama Mana ana iya samun matsala" jikinsa nafad'a cikin murya me sanyi nace karka damu da wannan mijina zandinga Azumi ta yadda sha'awa bazata bijoro min ba..." Kuma kaima kayi azumin...." kina ganin zaiyuyu nace sosai fad'ar ma'aiki Allah ce fa" yajinjina Kai, nashafa gemunsa gami da fad'ar Abu d'aya nakeso dakai shine kasa aranka Kaine da nasara kaji yarona! murmushi yayi yace to shikenan kuma Babu shakka kalamaina sun shigeshi... yazauna dai muna tafira" washe gari tun Assuba muka shirya komai da zaiyi amfani dashi kuma muntashi da Azumi...dazaifita seda yadubi faruq yace kaima kayiwa babanka Addu'a" karkayi kuka katausayawa ma manka maccece tanada rauni kajiya faruq.." dariya nayi sosai nace shi faruq d'in kake gayama haka!!? yaron da har yanzu bekai biyu ba..!! Yace Eh ai faruq yajini Kuma zakisha mamaki Dan bazaiyi rigima ba" nace nidai naji Allah yatsare" au korata ma kikeyi...!? Na girgiza Kai nace dubi A gogo time yatafi, kallonsa yakai inda na nuna yatsana tare da kissing d'in goshina yashafa k'asana gami dacewa kak'ara dad'i kaji, da sauri najah baya da sauri nace Azumi fa' baki yatoshe sosai dacewa namanta Amma yananan tubda bamuji dad'i ba" da haka dai yafita namasa fatan nasara, tunda yatafi...duk sainaji Babu dad'i..."Amma babu yadda zanyi sedai fatan nasara..."haka mukaci gaba da tafiya, sedai tun tafiyarsa dakyal muke samu muyi waya saud'aya..har Allah yanuna Mana sundawo lafiya...Ranar da yadawo nayi murna da farinciki kana nagyara jikina fiye da tunani...sannan mijina yayi mugun yabawa" kana gadan² muka dage da Addua ubangiji yabashi nasara...." bayan wata d'aya muna kwance sa'ko yashigo nataya murna Ga Br. Dawood shine babban lauyan Govnatin jaha..dagani harshi kuka muka Sanya sabida k'armain farinciki akewa murmushi" mundad'e kafun yace Asmee kidaina kuka Ni yakamata nayi, hum badan komai ba sedan maganar magabata da kecewa komai namiji yazama Arayuwa zakasamu da sa hannun macce" ya ta'allaka daga matar takirkice ko Aa!? Asmee nagode Miki kihaifa mun yara duk masu irrin halinki kinji" dariya nayi nace ngd da wannan yabo da nasamu daga bakinki Zumar zuciyata" muka zauna Kamar Awa d'aya sak'on taya murna da kiraye² yasoma shigewa, adaren dai bansan yazan kwatanta girman farinciki mu ba...." Da gari yawaye kuma Abun ba'acewa komai sabida da meson Dawood da Wanda bayasansa yatayamu murna zahiri...bayan sati d'aya da faruwar Al'amarin aka Rantsar dashi inda yayi Alk'awarin zaiyi aiki tsakaninsa da Allah" Rayuwa tasoma tafiya Babu dad'i A gareni domin tunda yafara fita office kullum se goma da rabi nadare yake dawowa" Kuma inyadawo na nuna Masa harka se yace mun A gajiye yake tun Ina Masa uzuri hartaka Wata Alhmis nahad'a tarko tawata muguwar shiga domin nonuwana ma seda nabasu hakkinsu gurin shafe su da man zaitun yadda zasuyi k'yalli sud'au hankalin Dawood" Amma wani bak'in ciki Yana dubana ya d'auke Kai... Innalillahi wa Inna ilaihim rajiun itace kalmar da na Ambata da d'an k'arfi...nayi k'arfin halin mik'ewa nashiga ciki Yana waya cewa ga yanan tafe..A tuhume natsura Masa Ido muryata narawa nace Ina zaka yanzu...!? Gaskiya Yarooona Ina Da buk'ata.. !! Fuska ba yabo ba fallasa yace kijirani innadawo induba yuyuwar Al'amarin....wani Abu naji ya tokaremun zuciya....

_Mrs Jameela musa_đđč
27-28
Wani Abu naji ya tokaremun zuciya...Wanda ya hanani cema Dawood uffan.." hawaye suka silalon mu dai² lokacin da motarsa ta tashi" zahiri najah kuka na d'ora hannuwana biyu aka nace meyake faruwa Dani ne...!? Innalillahi wa Inna ilaihim rajiun, hum Allah karufa mun Asiri ka karkato mun hankalin mijina.." Allah karka jarbaceni da Rashin Dawood, Ina wannan Furucin! b'aren zuciyata yadaka mun tsawa dacewa meyasa bakida uzuri Asmee.!? Tunda kinsan yanayin Aikinsa! cikin sanyi nace hakane Allah yayi Mana jagora gami da share hawayena namik'e nayi Alwalah na tada sallah" bansan Adadin Raka'a nawa nayiba, sannan yadawo, ya zauna kan gado..Ina sallamawa nayimasa murmushi shima yayi mun, Amma A" nazarin da nayi dolene tasashi murmushin, jiki sanyaye nazo na zauna kusa dashi nace sannu dazuwa mijina!? Ciki² yace yauwa sannu" nace inkawo ma Abunci... ah'ah yafad'a a tak'aice, wani Irrin hayak'i naji yataso daga zuciyata Amma nadake nadurkusa Ak'asa nad'ora hannayena akan cinyoyinsa, Idona.." cike da k'wallah nace Dawood Dan girman Allah in laifi namaka kayafe mun, baki yatab'e A d'an hayaniyance yace nifa banason haka" wani Abu nace kinmun"!? Idona na zuba masa hallau k'wallar da nake riritawa Kar taxubo seda ta sub'uce mun" nace shikenan ko zaniya samun hakkina!? Dan gaskiya hak'uri na yak'are ji nake kamar Abun yacire" kiyi hak'uri zuwa gobe nagaji Asmee" A raunane nace Dawood in Wasa kakemun kadaina wlh Amatse nake irrin hakane kesa Mata jefa kansu zinace² wannan horon yayiwa kowane Irrin laifi muni" me makon magana me sanyi naji yace se dama inkasaba da yawon zinace² kake Bari zuciyarka ta rayama haka" nace hakane! Be sake magana ba yakwanta Abunsa, gabaki d'aya Duniya ta d'auke mun d'ifffffff" nadad'e kafun na Iya mik'ewa tsaye...na dawo falo zaune nayi Dirsha Ina kuka, gami da laluben kuskurena ga Dawood, Amma bansamu ba" adaren gabakid'aya banyi bacci ba se tufka da warwara narasa tudun dafawa" har Assuba sannan bacci yad'aukeni kana banfarka ba seda naji kukan Faruq A hargitse natashi na kalli A gogon dake manne jikin bango k'arfe goma da rabi nasafiya..." Gabana yayi mugun fad'uwa" kunyar mahallici na tad'i beni, banyi kan faruq ba nashiga toilet nayi Alwalah Ina sallah Ina kuka tare da k'ask'antar dakai zuwa ga ubangijina, Bayan na idar na d'aukeshi Ina lallab'ashi...Ina hawaye" haka wunin yau ke tafiyar mun Babu dad'i se ciwooon Kai da k'uncin Rayuwa, Wasa² dai har wata biyu nakasa gyara zamantakewata da mijina, wata Ranar Alhmis Yana shirin fita office nace Dan Allah Ina son zuwa gidan Kaka" be tanka ba Kuma nasan yaji" har zaifita nasake cewa Dawood" cakkkkk yatsaya nace Dan Allah zanje gidan kaka' ba'azuwa yafad'i Kai tsaye yafice, nikuma nafad'i kwance Ina kuka" cikin kururuwa nakecewa menayi maka!!? Menayi maka!! Hummm hummmm hum nayi kuka har idona suka kumbura" dak'arfe biyar dai² yadawo Amma baniya kallonsaba" haka yawuceni yaje yaduba wasu takardu be ganiba" Babu kunya Babu tsoron Allah Yace Asmee⁴ na k'yaleshi har yazo gabana yace Waike me akamaki ne!? Nayi banza yasake cewa dake nake magana" harzandaka mashi magana me zafi se natuna kalaman Kaka na hak'uri da take bani akan sha'anin zaman Aure, cikin muryar tausayi nace ba'amun komai ba Dawood" shiru yayi nadak'ik'u kamar me nazari sannan yace indai zuwa Inda kakane kikewa fushi kije...Ido na tsareshi dashi Ina mamakin sauyin Rayuwarsa" wata zuciyar tace meye Abun mamaki ai su *MAZA* kullum sabon shafi suke bud'ewa Mata narayuwa, Ahankali kana shafi me dad'i da sauk'in bita harkazo Shafin dazaka kasa sarrafa k'wak'walwarka bare ka iyashi" Ina wannan naji yace Ina takardu da nabaki Ajiya...!! firgigit namik'e nashiga d'aki Duk yawatse mun kayan sawa harda na faruq" kallo d'aya namasu nad'auke kaina tunda ko nayi magana Babu Amfani, haka najawo Dirowar mirror na d'auko nabashi yafita..dafarko har nayi zuciya banzuwa gidan Kaka...Amma inak'are sallah zuciyata tafara lallashi na da Inje ko wanka banyiba Nagoya faruq nafita...dak'afa natafi Danhar ga Allah gani nake jiran Abun Hawa b'ata Lokacine" haka na Isa inata zance zuci, Koda nashiga Kaka nata kakarin Amai ko Sallama banyiba naje gareta nariketa sosai Ina famar sannu" Yana tsayamata na kwashe na wanke gurin Ina fad'ar Kaka bakida lafiya shine ko nasani...!!? Bata bani amsata ba takawar da zancen dacewa Naga kinrame me yake damunki...!? Nace komai me kikagani Kaka!? Kafe Ni tayi da Ido tace kodai cikine dake!? A kunyace Nace Ah'ah wlh" shiru tayi tace shikenan Ina mijinki..!? kwana biyu be lek'oniba..." Nace Yana office tace har yanzu bedawo ba!? Nace Eh yanzu yanakai goma" wani zubin har Shad'aya tace Allah sarki bawan Allah...." Mukayi shiru, se naji tace nako siyamaki madarar Rak'umi ga tacan kid'auko" seda na Ajiye numfashi nace gaskiya Kaka abarta" Ido tatsura mun tace meyasa bakyaso!? Kamar zanyi kuka nace Kaka Dawood ya canza yanzu Rabon da....banfad'a ba naji hannunta A bakina ta ciza leb'e tace kull wannan ba maganar me tarbiya bace, Kuma shi Aure yagadi haka ai Duk Wanda yace zo muzauna to yace zo musab'a, Kuma kowace macce dakike gani Aduniya hak'uri takeyi, kikoyawa zuciyarki rik'e sirrin Aurenki duk Rintsi karki fad'awa wani, domin narantse da Rabbul izzah Babu wata macce da zata ce tana gudanar da Rayuwar Aure d'ari bisa d'ari, inkuwa tagayamaki tana hutawa gidan miji d'ari bisa d'ari kid'auka labarin ne tabaki na k'arya, kituna da kalmar nan da keyawo tsakanin kunnuwan ma'aurata wato hak'uri kiyi k'ok'arin magance damuwarki da kanki sannn...Bata Ida fad'a ba Twari me k'arfi yakwace Mata nadafe kafad'unta nawani lokaci se naji ta sauke numfashi tana fad'ar la'ilaha illahllahu muhamadur rasulillahi" nace sallahlahu Alahim Wassallam Ina yaimata sannu.. nad'ad'e rungume da itah Sega Mak'ocin mu Alh. alu bayan mungaisa yace yajikin hajiya!!? nace da sauk'i Dan tasamu bacci matsowa Naga yayi yad'aga hannunta tare da fad'ar Allahu Akbar!! Jikina ne yad'auki Rawa Arazane nace lafiya Alhji...!? kawarda kansa yayi gefe tare da fad'ar Allah yacika Alk'awarinsa na gaskiya da yafad'a acikin kur'ani surori Daban ² cewa kullu nafsin za'ikatul maut..
Commentsđ„
[1/30, 11:07] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._đ*

[1/30, 11:08] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._đ*

_For you guys! Hassana Hassan, Hajjah fati, ummu Auwal, Ikeen mama, maman nannah, ummu hydr, mmn Abba kd, hajiya kausar, mss Deejah, Sumeee k/s, mammy, saratu buhuri, mmn Habib, mmn hydar, ummu Fatima, Mrs lawal, mmn Ihisan, ummu Yusuf, mmn Bilal, Raliya beji, Su Rabi'a, y'ar mutan Yola, mmn pahad, da Duk wasu members dake Asmeenat zeeyan fans da Asmeenat page" Ina matukar gode maku gaba d'aya...inayinku_đč
29-30
Kullu nafsin za'ikatul maut..."wani hadarin Qunci naji yaratsa Ilahirin gangar Jikina" cike da kad'uwa nace mekace Alhaji...!? Seda yashare k'wallah, sannan yace Hajiya tariga mu gidan gaskiya.." iya Abunda kunnuwana sukaji kenan daga bakin Alhaji...." bansake sanin Inda kaina yake ba" kana beyo kaina ba yafita da sauri yakirawo Jama'a aka tabbatar da mutuwar Kaka" 12 dai² nafarfad'o da wani Irrin kuka me firgitarwa da k'arfin gaske nake Fad'ar Allah menayimaka karabani da Kaka!!? Wayyo Allah kasanya mafarki nake bazan iya d'auka ace Kaka tabar duniya ba" wayooo hummmm hummmmn hummm wayooo humm wayyo humm" Lahaula Wala k'uwata illah billh humm yanzu shikenan banida kowa meyasa.!? Ina wannan kuka wata dattijuwa tarungumeni itama tana kuka tana fad'ar kiyi hak'uri Asma'u"cikin d'isashshiyar murya nace Inah, hum bazaniya ba" Ina bukatar mutuwa ta d'aukeni kamar yadda tad'auke Baffana, Ammeena, k'awata da Kuma kakata" banason Rayuwa humm hummm" wayooo Allah meyasa zaka mun haka!? Ganin zanyi sab'o tarufe bakina da hannayenta tace haba Asma'u kiyi tawakkali Mana" Allah da ya amshesu shine zaizama gatanki, kiyi hak'uri mutuwa yanakan kowa, Amma samm ban"iya fahimtartaba se kuka nake me shiga Rai, haka lokaci yatafi, hallau Adaren Unguwar ba'ayi bacciba, sabida jimamin mutuwar Kaka, Dawood Kuma tunda yadawo gida bandawo ba" yarufe yanata sak'a Irrin hukuncin dazaimun har 11 bandawo ba" 12 shiru ya d'auko waya yakirani Off dazafin Rai yayi k'yacci ya kwanta zuciyarsa na gayamasa inma yaji nayi yak'yale ni nice medawowa, haka har bacci yasureshi Yana barkataccen tunani.."Bayan gari yawaye tunda duhun Safiya Akaje gidana Aka bubbuga k'ofar Dawood yak'i bud'ewa Dan zuciyarshi tafad'a mashi nice Kaka takawo, Andad'e ana k'wankwasa sannn yataso.." Kamar Wanda Akace u'warsa ta mutu, Koda yabud'e se yaga wata fuska Daban bakamar yadda yake tsammani nibace..hannu suka had"a gami da Sallama daganan yashaida Masa Allah yayiwa Kaka Rasuwa" Innalillahi wa Inna ilaihim rajiun⁴ Itace kad'ai kalmar da Dawood ke furtawa kana betsaya komai ba yawuce zuwa gidanmu, Allahu Akbar! Koda ya iso mutane har Antaru dan ayiwa Kaka Sallar da takeyiwa kanta, Amma yau wasu zasu Mata Wanda batasan ko suwanene ba, bayan yayi Sallama yayi Alwalah yazauna layin masu jira kafun A fito dagawa" Kamar mintuna talatin akafito da gawar, akayi sallah gami dakaita gidanta na gaskiya Wanda Babu ko shakka kowace Rai zatasamu kanta wannan Gida, gidan duhu da matsi kafun tashin k'iyama, lahaula Wala k'uwata illah billh...haka dai lokaci yajah misalin 12 narana Duk Wanda yadubeni se yakoka sabida har Idanuwana sunfita layin farare sunkoma jajir fuskata ta kumbura haka lab'b'ana da hancina, Duniya tayimin bak'ik'irin Babu wani sauran haske acikinta Wai yau nice nake da sauran numfashi Babu Kaka Aduniya...!? Innalillahi wa Inna ilaihim rajiun" haka dai zaman makoki yacigaba da tafiya.." Bayan kwana biyu Ina kwance akan Sallaya hawaye nabin kunnuwana wata Y'ar uwar Kaka tace Asma'u kinyi bak'uwa dakyl nad'aga Idona Naga Sister Asiyace tayimun ta'aziya tare da nasihohi masu ratsa jiki..! Daga k'arshe tanemi Ayi salati goma ga Annabi tayi Addu'a akan ubangiji yagafartawa Kaka..har zatawuce y'aruwar Kaka tace Dan Allah tayimun magana tunda akayi Rasuwarnan banci komai ba" se kuka Babu dare Babu Rana" Ah raunane tazauna dafff Dani tarik'e hannuna nahagu tace haba Asma'u Dan Allah kiyi hak'uri hakan dakike nunine da bakiyadda da hukuncin Allah ba" Ina hawaye nace bazaku gane ba sister Asiyah Kaka itace komai nawa Amma narasata lokacin da bana tsammani" tace hakane Amma ai inkikayi hak'uri Allah zaijibanci lamarinki" kaina jinjina Alamar hakane, tad'auko fura tace Kisha Dan Allah nakawar da Kai gefe Ina ciza leb'e" hannunta tasa tashare mun hawaye tace Dan Allah Asmee kidaina kuka Adduarki Kaka kenema" seda nasauke Ajiyar zuciya nace Wlh Asiya bani nake kukannanba shiyake yin kansa" jinjina Kai tayi tace Kisha kinga ko faruq zaisamu ruwan Nono" y'aruwar kakace tace wlh tunda Akayi Rasuwar nan besake Shan Nono ba kinga yaye yatabbata garshi tunda dama sati d'aya yarage Masa ayayeshi..Asiya ta girgiza Kai tare da kawar dakai gefe ta share k'wallah sannan tace Dan Allah Asmee Kisha haka na Amsa nad'ansha Babu dad'i....nabata taso na shanye Duka Amma nak'i sabida Wlh Jameela Alokacin bala'in danakeji yayiwa zuciyata girma...Bayan Sati d'aya kowa yawatse dagani se y'ar u'war Kaka Itama yau zatakoma k'auye tayimin nasiha sosai da la'asar ta tafiyarta" kuka yadawo mun sabo...Ina zaune Sega Dawood yashigo kallo d'aya namasa nad'auke kaina Dan Tunda Akayi Rasuwar ko text naban hak'uri bansamu gareshi ba bare yakirani yamun ta'aziya" gabana yadurkusa tare da fad'ar yak'arin hak'uri Asmee...!? Tamkar saukar Aradu haka naji maganarshi Domin narantse da Allah wannan Lokacin ko ganin Dawood banason yi.....
Comments......
0 comments:
Post a Comment