#Comments
[2/11, 17:50] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._π*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}π
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
_Gareki Haleema yahaya (twenty)_πΉ
57-58
Na zauna Jiki sanyaye Ina tunanin wannan Sabon Al'amari da bansan meye sila ba!? Zuciyata tafara Rawa akan ko Wannan dalilinne yasa Dawood ke tozarta Ni..!? Me yasa besanar Dani cikin lokaci ba Kamar yadda na buk'ata!? Wata zuciyar takatse ni dacewa gaskiya Asmee wannan Sabon Al'amari ne ba tunfarko kike da wannan matsalar ba! shiru nayi kafun namik'e nashafa Mai sama² na gyara Masa D'akinsa nafito..." Dirsha nazauna kan kujera Zuciyata cike da mamaki dakyl dai namik'e nasaka Riga Doguwa bak'a gami da kwanciya akan Gado nayi lamoooo bana Jin k'arar komai se jawaban zuciyata..." nadad'e Ina saurara kafun najawo wayata nakiraki Amma Baki d'auka ba, na'aje wayar daga gefe nasake lulawa Duniyar tunani" Bayan Awa d'aya da kiranki nayi zurfi cikin sab'on Allah da neman mafita!! Kiranki yashigo.." hannu nakai A hankali nad'auka kafunn nayi magana kikace Asminah nace na'am Jameelata antashi lafiya yasu Ja'afar!? Kikaace Alhmdullah sun fita school Ina faruq!? nace Yana gurin Inna lami kikaace yauwah...shiru yaratsa mu na second biyar mukace hello lokaci d'aya" hallau kika d'ora da cewa kinkira ban d'auka ba y'ar matsala nasamu da Abbansu Ja'afar" da sauri nadafe kirjina da cewa hasbunallahu waniimal wakil muryata na wani Irrin Rawa nace Dr." murmushi kikayi me d'an sauti da cewa nashawo kan matsalar Asmeena karkidamu, Abbansu Ja'afar miskilin NAMIJI ne meson kanshi da yawa, ana zaune k'alau nashirya zanfita aiki yace ba'azuwa nazab'a Aikina ko Aure" to Ni nad'auka ma Wasa yake Asmeena nashirya tsaffff Wai zanfita se yace kinjifa Abunda nagaya maki Yana cin magani...d'an dawowa nayi gami da cemasa Abban Ja'afar me kake nufi..!? Abunda kunnenki yajimaki yafad'a mun kansa tsaye..nak'are Masa kallo Mai Fassarar *NAMIJI* sarkin butulci kana lab'b'ana suka motsa dafad'ar Aiki..domin Asmeena ba tonon Asiri ba aikina Babu Abunda beyiwa mijina ba, kana Wlh Abunda nayiwa babansu Ja'afar da Albashina ko iyayena banmasu kwatankwacin Abunda namasa ba" dayawa zancire 5k da sunan ba ummana se yace yayiyawa nakyaleshi dandai A zauna lafiya" Amma tsabar Butulci Irrin na y'ay'a *MAZA* haka yace mun dayaga Babu fashi Aiki zanzab'a Shine yafara Borin kunya..." Numfashi na sauke da cewa Allah ya dai²ta gidajen hausawa Domin *MAZA* sunzama Gobara A zukatan mata kowa tashi ta Isheshi" kikace Wlh kuwa Asmeena" lafiya dai ke kika kirawoni!? Nace Eh Amma naso nazo da kaina Gidanki mu tattauna Al'amarin, kikace to shikenan muka katse line.." k'arfe biyu nakira Dawood da fargabar ko zai d'auka... Ko bazai d'auka ba!? cikin sa'a kuwa yad'auka da cewa lafiya!? A daburce nace Dan Allah zanje gidan jameela, yace ohk gami dakatse line..." A sanyaye na sauke wayar daga kunnena zuciyata ta tabbatar mun da Isassun Mata ke tambayar fita ace masu Ah², Ballagaza da tambaya bamai jamata Aji..." Haka dai A silale nashirya nafito daga d'akin da tunanin ko zangane gida!? Tunda wannan ne Karo na biyu da zanje gidanki, haka dai nafito da hijabina har k'asa ma'aikatan gidan suka Fara gaidani Driver yad'an matso daffff dani yace hajiya ga mota can.." kallonsa nayi kafun na wayance da cewa nan bayan layi zanje yace Eh Megida yafad'a mun" da kamar nace Ah² se Kuma nabishi, zuciyata cike da mamakin Mugun miji Irrin nawa.." tafiya k'alilan mukayi muka bayyana layinku nashiga da sallamata" cike da jindad'i kikaace oyoyyyo Asmeena sannu da zuwa² nafad'ad'a murmushina nima da cewa Jameelata" sak'ale da hannuna mukashiga cikin falonki muka zauna kujera d'aya jameela Kamar mintuna biyu kika kawo mun Ruwa Nasha muka Soma firar duniya..munyi zurfi sosai nace akan maganar k'awatace da namaki bayani kwanan baya, to shine tace A fad'i maki togode Dan harsuna magana da mijinta Amma matsalar da take fuskanta Yayi tarayya da itah Babu wani Reaction jindad'i gareshi haka itama babuwata ni'ima gareta duk tabushe hallau A baya ba haka take ba! gwaron numfashi kika Ajiye gami da fad'ar wannan Abun bakomai ya haddasa shiba face tsoro da tasaka ma kanta, duba da Tasan tana da ni'imar ta abaya, wannan Al'amarin Dare d'aya yamata Dirar mikiya.." Kinga bazamuce Masa infection ba kamar yadda Mata ke ik'irari daga wata y'ar matsala ta samesu basa kallon da wane yanayi NAMIJI yazo musu tunda mafi akasari ni'imar macce na saukane in tana cikin kwanciyar hankali, ko yanayin jindad'i, ko Kuma tu'ammali da kayan fruits sosai, Shiyasa kullum muke ta bayani akan hakan domin mata dayawa na Rayuwa cikin Qunci da takaicin Rayuwa Wlh Asmeena da yawa Auren kawai suke Basu San dad'in Aure ba" wata macce tayi Shekaru ana murzarta Amma da zata fito fili tagayamaki gaskiya batasan meye realizing ba.." anadaiyi ana tashi, Amma hakan zakiji macce na kuka A Bata magani batada ni'ima! Alhali itace ke cousin Rashin ni'imarta da kanta, Wlh Asmee Mata kad'an ne keda Ilmin kwanciyar Aure.." kad'anne ke d'ebe kunya su murza Leda A shimfid'a...matar bahaushe Abu d'aya tasani kishi da Shan maganin Mata da sakin layi Gidan biki.." yanzu kidubi k'awarki dake kukan batada ni'ima, Asmee tun kafun yafara yamutsarta tab'ata Show d'in da jintsoro" batada niyar jindad'i.." ai a lokacin kamata yayi ace tabada himma gurin Wasa har yamatsu Yana gaf da Realized sannan tabari yashigeta..." Koda bataji dad'i ba se tafara irrin kukannan ssssssss, Ashhhhh, uhhhhhhh, ahhhhh, hhmmmm uhh ashh tana rirrkeshi Amma tayi kwance kamar ragga Babu wata kissah.... !? kifad'i Mata Asmee ta gyara kwanciyarta ta Ajiye kunya gefe tunda dai Daren mutuwa kad'ai yarage ma jemage yagani, Dan haka zancen kunya babushi.." kigaya Mata nace tayi wannan Abubuwan idan ni'imarta Bata kawooo ba kizomun da itah, nafarko tarik'a wawan zama har cinyoyinta su bayyana lokacin da suka kasance A tare takuma tabbatar da pant d'inta nacin Karo da Idanuwansa..takasance me yawan mik'a tana turo boobs d'inta in atsaye take tarink'a juya d'uwawunta tana gantsaro nonuwanta lokaci guda tana lasar lab'b'anta had'i da cizasu Kamar tanajin kwad'ayin wani Abu.." takasance me kwab'e towel A gabansa ya ganta zindirrrrr se tahau borin kunya rowel d'in yasub'uce batada labari, tarik'a mik'a Masa Mai tace yashafa Mata tabud'e cinyoyi tayi bala'i kashe murya tace uhhhm lolly saura nan!! Takasance me rok'o hannunsa cikin shagwab'a tad'ora kan nonuwanta, cikin tace lolly kaji wani kurji ciwoooo yakemun...
#Comments
#Share
#Wayyo Mata arage kunya Dan Allah tunda dai kowane dare jemage yagani Dan Allah kubadasu kunji mataπ’πΉ❤
[2/11, 17:50] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._π*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}π
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
59-60
Tace lolly kaji wani kurji nan tab'a kaji ciwoooo yakemun.." tahaka se tajawo hankalin mijinta.." kinga inma wasu ke d'auke Masa hankali waje se tayi karatun ta nutsu, diri sukafita!? kyau? mik'ak'un nonuwa!? iya kwalliya ko kissa!? Ko Kuma sakaci ne irrin namu na Mata!? se komai yatsaya mufara anci amanarmu an yaudare mu Alhali mune da wata matsalar"...haka dai kiketa min Sharhi me ratsa zuciya daga k'arshe kikace Asmee wannan sirrin harda ke ba k'awarki kad'ai ba" nayi murmushi da cewa muna godiya Jameelata bamu Musha" kema dariyar kikayi da cewa bawani Abu bane Vaceline d'inannan ne da Mata Suka Raina, wata har dukan kirji take da cewa Taya za'ayi nashafa Vaceline A jikina!? Bayan ga mayaku nan masu kyau da santsi da dad'in k'amshi..." D'an zare Ido nayi kad'an gami dacewa shi Vaceline d'in wani Abu yake ma jiki! Dr? Kikace Baga Jiki ba Asmee man Vaceline ga Nonuwa yake da amfani ainun Yana mik'ar da Nono sosai, Yana k'ara Masa girma da cikowa, yanasaka Nonuwa shek'i da walki'iya" kad'an natab'a baki da cewa to lallai kuwa mungode" sannan kikace se man zaitun shima Wlh bak'aramin gyara Nono yake ba kirik'a Shafawa kema Asmeena, kana inzaki kwanta kirik'a Shafawa A lab'b'anki Yana Hana masu bushewa da Hana warin baki...nayi murmushi dacewa bakida dama" kikace Wlh Asmeena kikalli nonuwana basuda tawaya kuma Vaceline ne da zaitun banashan komai da sunan gyara nonuwa" nace bakida matsala zangaya Mata Kuma Nima zanbi sahu muka tafa kikace aike sirrinki Daban ne zan had'a maki, daganan muka cigaba da firar muhimmancin gyara jiki..." Bayan la'asar mukayi sallamah nafito ga mamakina Drivern da yakawo Ni na nan betafi ba nabud'e mota nashiga..tunda muka hau titi nasoma tunanin kalamanki Amma k'arshen tunanina Banga wani *SAKACI* danayi ba kawai dai k'addarata ce tazo A haka banida zab'i da yawuce yadda da itah! Ina haka zuciyata tajefo mun tambaya da cewa bazakiyi Amfani da shawarwarin Jameela ba kenan Asmee!? Murmushi nayi har seda kumatuna suka lob'a..a hankali nace karkidamu zuciyata zanshayar dake mamaki tace uhmmm Allah yasa karkiji kunya tunda su matan hausawa Basu iya tado Sha'awar *MAZA* ba Haka Babu basirar neman miji, sedai ta kullum Ni da ayimin kishiya nafiso namutu, nafiso yasake ni, nafiso inyi yawo tsirara itace basirar MATAR bahaushe.." haka dai zuciyata keta sukar Mata har muka Isa gida yayi Perking nafita zuwa sashena" Bayan magrib Dawood yadawo nasihga sashensa namasa sannu da zuwa ya amsa mun ciki² muka zauna zaman shiru nidai bansan lokacin da nayi bacci ba" washe gari da sanyin Safiya yace mun zaije Abujah araina naji zafiyyy da d'arsawa zuciyata meyake zuwa yi Ah Abujah!? But A fili nayi murmushi na wayance da cewa Allah ubangiji yahad'aka da tarin nasarori da Alkhairai masu tarin yawa, Allah yatsare mun Kai yadawo da Kai lafiya.." yace Amin Asmee nagode d'an zumb'uro Baki nayi dacewa nifa banaso haka...!? Mene!? Godiya Mana mijina, murmushi yayi k'ad'an dacewa ok nadaina... yashirya tsafff cikin fararen Kaya nace Wow! gaskiya kayi kyau matsala d'ayace takkk" juyuwa yayi bakinsa yace tame Asmee!? Nace gwaibar kanka tafito hular Bata d'oru ba..." Baki yasaki kafun yace Asmee kinfa rainani, A sakalce nace in banyi Wasa dakaiba da wazanyi!? Ka manta Kaine jaririna nafarko da nafara bawa Nono!? Dariya yayi dacewa hummm naji haka dai naketa jansa fira har yashirya tsaffff nabiyo bayansa dacewa yanzu Kuma se yaushe!? Cakkk ya tsaya da fad'ar 2 weaks zanyi lafiya!? Nace k'alau zanyi missing d'in miskilancinka sosai.." kallona yayi Ido cikin Ido bece komai ba..." Yace faruq zantafi me zakabawa Salman da baby munira akaimasu!? Gabana naji yafad'i dimmmmm mood d'ina ya canza naso natambayi Dawood waye Salman da baby munira!? Amma nadake wata kil niyake gwada kishina A kansa tunda yasakayo munira harda cewa baby" shima yalura da canzawata but bece komaiba yatafi....tunda Dawood yafice nasaki kukan da nake Riritawa, tunda nikaina yanzu nadai gane Dawood yak'are Dani Aurene da bai k'are ba tsakanin nida shi..haka nakasance har Bayan sati biyu" kana yau nake tsammanin dawowar Dawood, nagyara kaina da k'afafuwana gidan Saloon" k'arfe 9:00pm dai² yadawo nikuma nashiga wanka Bayan nafito nad'an yayyafawa sumar kaina Ruwa ta kwanta sosai nayi Sexxzy Dressed Rigar batada bambanci da zirrrrrrr iya cinyoyina" nayi Ruwan tulale nasaka Dogon hijabi nayi d'akin Dawood.." zaune nasameshi Yana kallon k'wallo na cire hijabbbb nayi Wawan zama ta yadda na tabbatar yana hango Shape d'in farjina, kamar mintuna ukku nafitar da nonona na hagu se k'yalli yake Dan nashafa Masa zaitun dai² misali nadinga dubawa kamar wani Abu nake nema akan nipple d'ina.." Ina wannan naji muryar Dawood nafad'ar lafiya!? Kamar zanyi kuka nace uhmmm eham Allah Dawood zafi nakejiyy" yace Ina!? Nace a nan, tasowa yayi daga gurin dayake Yana d'an Dubawa yamatsa kad'an na lumshe idona gami dafad'ar Ashhhhh Dawood da zafifa...zaunawa yayi sosai tsakiyar k'afafuna na k'ank'ance Ido da cewa ko so suke Ashasu Ina k'ok'arin saka Masa kan nonon A baki......
#Comments
#Share
[2/14, 19:21] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._π*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}π
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
*Gareku*πΉ
_Ikeen mama_
_Miss Deejah_
_Mamman Abba kd_
61-62
Ina k'ok'arin saka Masa kan nonon A baki.. A hankali yasoma lumshe Idanuwansa Kasalance..."nikuma Ganin sak'ona na tafiya dai² nad'ora Masa hannayensa biyu saman Brest d'in cikin wata murya nace kasha mana.." Kamar k'aramin yaro yarik'e nonon yafara tsosata mun shi cikin fisgar hankali Yana Rik'e bayana Ina Sosa Masa kansa Ina sssssssss kayi kad'an² Ashhhhhh, uhummm ehammm zafiyyyy nakeji Dawood..."Intak'aice Miki daga nan labari yacanza saloooo Aranar nayi kuka sabida maimakon dad'i nadinga Jin Wani irrin zafiiii A k'asana Kamar Raina zaifita...Amma Dawood se shagali yake Yana wani gurnani tamkar Zaki yaga Abunci"...haka Dawood ya murjeni murza bayan yasamu nutsuwa yakwanta A gefe Yana maida numfashi nikuma se Rintsa Ido nake shigarsa da d'an fitowar nan" nadawo mun haka dai nayi yunk'urin tashi dan wanke Gabana tunda barinshi yajima na haddassar da Warin Farji...Amma me senaji k'afar Dawood a cinyoyina Wai zaikoma" A razane nace Ah² Dan Allah wlh yanzu me zafi kakemun Babu dad'i nafad'a Asagarce..." Be saurareni ba yasake shigewarsa haka dai nadaure inata Ihuuuuu masu isar da sak'o...har yasake fitowa" nayi kwance lamo tamkar Ruwa ya cinyeni Ina maida numfashin wahala..Amma tsabar mugunta Wai komawa zaiyi...wuffff na zille da cewa indai be gamsu ba sedai nasha Masa penis Amma Wlh zafi nakeji..." Shirin lallab'ani yafara Amma nakafe da nuna Masa shima Shan penis yanada dad'i.." yace Oyahhhh, kunyace nace to tashi tsaye kagani Kamar me rad'a yace A kwance nakeso asha.." haka na rarrafo nabud'e k'afafunshi nasakaina Ina lasar penis d'in dai² huduwar nan zuwa Round Kamar mage Ina karkad'awa..."in few seconds ta mik'e tsaffff da sauri nasaka bakina nacijeta da lab'b'ana nafara tsotsrta da sauri² yayinda shikuma gogan se shure² yake dad'i yakaimasa karo....bayan dagani harshi munsamu nutsuwa mukayi wanka nafito nannauyan bacci yayi gaba dani, washe gari ma ba laifi munrabu lafiya yafita office nadawo d'akina da tunanin gaskiya in haka sex yadawo da zafii akwai matsala Dan bazan iya ba..." Anayi Kamar ran mutum yafita gaskiya nikam da sake" haka dai naketa sak'e sak'e hallau duk Daren Jiya yafad'o mun se naji tsikar jikina ta tashi.." namik'e najawo wayata na hau Online Kai tsaye ke nafarayiwa magana" kika amsa min..." muna"fira nace Dr. nikam meyakesa mutum yadinga Jin zafiyyy in ana Sex! Kuma Sam bayajin dad'i? Murmushi kikayi dacewa Vaginitis toilet infection, STDs da UTI, Irrinsu fibroid da dai sauransu..." Nasake Rubuto maki nikam gaskiya bangane ba kibani misali bangane UTI d'innan... seda kikayi Dariya da cewa Asmeena Wai meye damuwarki ko kene da matsalar!??? Nace A'a A group Naga wata natambaya shine natuna kince Mata insuna fuskantar irrin matsalolin subud'e Baki suyi magana, kikace hakane Asmeena.."gamida rubutu Kamar haka!!! _Daga cikin Abubuwan dake Hana macce Jin dad'in Jama'i tarik'a Jin zafi A mararta, shine sanyin Gaba me zuwa da k'ananun k'uraje Wanda kaida kake da farjinka baka Isa kagansu ba, sabida k'ananane sosai Kuma can ciki suke zamansu to shikesawa macce najin zafi sosai gurin saduwa lokacin da penis ke kaikawo cikin farjin se k'urajen su rik'a fashewa sabida gugarsu da penis keyi shine sai macce tarik'a Jin zafiiiii wani bin harda jini se Wurin yazama Rauni, ciwoon sanyin nadakushe Sha'awar macce ko Namiji kanshi....ciwoon sanyi yana haddasa vaginal dryness ni'ima ta d'auke sannan da k'aikayin gaba, shima kololon maihafa Wanda A turance muke Kira fibroid in macce nadashi yakanci Karo da penis cikin Farji se macce taji wani Irrin yanayi marar dad'i yana yawan saka zubar jini dama Hana haihuwa._ gwaron numfashi nasauke da cewa to wane magani yakamata Tasha!? Kikace taje hospital akwai Antibiotics da akebawa Mata dakuma muhimman tambayoyi da yakamata amasu tanan za'agane wane Type take sabida bamusani ba tanashan wani magani ne!? Ko tayi planing ne!? Domin in macce na Amfani da Antidepressive ko wani method haka na family planing tana iya Rashin ni'imarta badan komaiba se Effects ne na maganin..." Nace Allah ya kyauta Amma itafa Dr. Tanada ni'ima zafi takeji kawai..." Kikace oh! Asmeena taje hospital nace shikenan amm intak'ara tambayata zandawo kikace naji tunda kece Asmeena" nayi murmushi muka sake babin wata fira...Amma zuciyata se kaikawo take yaza'ayi nasamu maganin wannan matsalar!? tunda dai nagano bakin zaren! Ina nan zaune har Dawood Yashigo nayi Masa murmushi da fad'ar sannu da zuwa"? yace yauwa shima ya zauna miskilance" tunda Nike bid'ar Shiri haka na'aje wayata nadawo daffff dashi nad'ora kaina bisa kafad'arsa...shiru yad'an Ratsa mu nakatse shi da cewa Banda lafiya" Kuma natambyi Dr. Jameela tace se naje hospital" kamar bazaiyi magana ba sannan yace meye ciwonki nace nan k'asana nadinga Jin zafi da kana saduwa Dani Kamar ana yanka mun Reza Kuma can baya banajin haka..." Yayi shiru Tsayin mintuna nace meye shawararka Dawood!? Mtss wlh Duk k'arya ne ba'azuwa" Baki galala nabishi da wani irrin kallo" Amma ga mamakina se tashi yayi yatafiyr sa.." to tundaga wannan Rana nayanke Shawarar amfani da garlic wurin Abuncina, natafasa Nasha sabida nasan tana kashe sanyi sosai.." muka cigaba da Rayuwa kullum da yadda muke tashi nida Dawood har Allah yabani ciki Wanda yazo min da wani bak'on Al'amari Dan bangane ina da ciki ba seda yayi wata hud'u..gashi tafiye²n Dawood sunk'ara yawaita, wasa² Ina k'ok'arin Rik'e sirrina har Allah ya Azurtani da samun y'a macce kwananta biyar Duniya sannan Dawood yadawo daga tafiyarsa bayan kwana Biyu akayi suna yarinya taci Sunan KAKA shine nake kiranta da Deena" kwanaki sukajah muna da kwana Ishirin Dawood yazomun da buk'atar sa..." Fafur nak'i Amuncewa sabida jini da yadawo mun Ranar da sanyin la'asar Kuma na nuna Masa Amma yace Da shi nake zancen...." Washe gari da sanyin Safiya nashiga toilet jinin ya d'auke nayi wanka zuciyata cike da tsoron Kar inbawa Dawood kaina yad'irka mun ciki da d'anyen goyo.." nayi zamana" wannan shine mafarin gabata da Dawood innayi mgn baya amsawa har nayi kwanaki Arba'in currrrr....
#Comments
#Share
[2/14, 19:21] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._π*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}π
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
_For you guys_πΉ
_Mmn khalifa_
_Ummee Zaria_
_Fatima Hassan_
63-64
Har nayi kwanaki Arba'in currrrrr..."Wanda kikabani gagarumar gudummuwa ta hanyar gyaran jikina da shawarwari na musamman da bazan manta dasu ba har inkoma ga Allah...."Ranar takasance jumu'a da sanyin la'asar Ina zaune kikashigo.. k'afafuwana sunji Jan lalle anmin kitsoooon gargajiya kana Alhmdullah zance domin yakarb'i kaina.."Ina Rungumi da Deena kikashigo dacewa har nafara Jin k'amshin Amarci Asmeena" nayi murmushi Dan nasan ba Amarya nake ba sabida ko magana banayi da me gida 20dys..." Bayan kinzauna kikabud'e wani Nama tsoka bakawai cikin kula kikace nacinye yanzu nabaki kula..." Gabana yayi dukan 9³ dacewa nifa Dr. Banason Abu med'aci Amai yakesa ni Wlh.." kikayi murmushi da cewa Asmeena *MAZA* fa Duk irrin k'aunar da sukewa macce inbata gyaran jikinta to ansamu nak'asu" Kuma ke na lura kinada SAKACI ta wannan fannin Koda kina ganin kin iya kwalliya da styels d'in kwanciya iri Dabn² ..." Tofa bekamata ki kwanta da fad'ar ko anan natsaya Ina cikin Isassun Mata ba..."Ah² Asmeena kirik'e takowane Fanni..." kasancewar *MAZA* zumane basauyi seda wuta" A hankali nasauke nannauyan Numfashi, gami da cewa bakida damuwa zanci..kikace bazakici ba yanzu nakeso kucinye A gabana" Idanuwana na tsura maki sannan nayi murmushi inaci Ina waswasi² cikin zuciyata yazata Kaya min da Dawood Adaren yau??? Ina d'auko tsoka ta hud'u kika sassauta murya da cewa Asmee Naga kamar bakyason cin naman"nan ko be kwanta maki Arai bane!? Cakkk! natsaida taunar danakeyi nace bangane ba Jameelata" kikace naga kinaci yanayinki nacanzawa daga fara'a zuwa akasinta" murmushi nayi sosai kafun nace nifa Dr. Banasan matsuwa Wallahi shiyasa nake nesa da kayan matan nan..." Sosai kikayi Dariya harda k'yalkyalawa sannan kikace Allah sarki Asmeena, hak'uri zakiyi sabida wlh idan kikabari kikasamu matsala a wajen kwanciyar Aure to lallai kin gama yawo kinkuma b'ata komi haka zakifara Rayuwar hak'uri baza kigano kuskuren ba se yayi Amarya me iya d'aukar nauyinsa.." shiru nayi Ina tunani wani Abu Araina" kika dafa kafad'ata gami dacewa Abunda naketaso ki fahimta yanzu kinshiga wata sabuwar Rayuwa, Wanda wajibine ki tattalah kanki, Farji da kike gani Tamkar robace me talalah" lokacin da kike budurwa tsuke yake, kikazo gidan Aure penis ta rage Masa tsukuwar sakamakon bud'ewa da Rufewa da yake lokacin saduwa, Sega Ikon Allah kinhaihu yak'ara talewa, tabiyu, mahaka yanzu ta ukku shine lokacin da Mata ke fuskantar Barazana ga mazajensu na Aure sabida wurin yak'ara talewa Kuma Babu gyara" nace hakane asanyaye, kikace Asmee in kinada wata matsala kisanar mu domin na taimaka Miki inada sanayya dai gwargwado akan Farji da penis, nace gaskiya Dr. Banida matsala tun wattanin baya dai nayi fama da Infection Amma yanzu Alhmdullah yakau.. murmushi kikayi da cewa Allah yatsare gaba Amma Asmee duk da hakan kirage amfani da Ruwa masu zafi sosai ga farjinki..." Nace toh sabida me Dr!? Kikace ai Ruwa masu zafiiiii sosai da Mata ke amfani dasu nataka muhimmiyar Rawa gurin samuwar toilet infection" nace kamarya!? Bayan hospital ana cewa Mata sudaina Amfani da ruwa masu sanyi wa farjinsu..." Kikayi murmushi hallau kikace Asmee Ruwa masu zafi sosai nace maki sabida cikin vagina akwai bacteria's masu amfani dake fad'a da k'wayoyin cuta" Kuma su wad'annan bacteria's d'in basuda k'arfi sosai sabida low Immunity dake ga vagina, to ruwa masu zafi sosai suna iya kashesu kowace irrin cuta tazooo se tashige" na Ajiye gwaron numfashi A hankali nace da wanne Ruwa yakamata mutum yayi amfani Dan ganin be kashe wad'annan bacteria's d'in ba!? Kikace Masu d'umi bamasu sanyi ba bakuma masu zafi sosai ba.." is better ma kitafasa Abunki kizube cikin mazubin da baya rik'on zafi kirufe" insun Sha iska tsaka tsaki se kisaka Ah flakes duk lokacin da zakiyi amfani dashi.." nace tom nagode Sosai Amma Wai shi infection meyasa mutum na magani yanadawowa!? Kikace Wlh Asmee k'azanta shiyasa wasu Mata se yamutu kwana biyu yadawo" domin ko shekara nawa zakiyi kina Amfani da maganin Infection muddin Baka tsaftace farjin kana barinshi Kamar Durin Akuya lallai bazaku rabu da Infection ba..." Dariya nayi sosai harda rik'a ciki da fad'ar bakida dama Jameela" wace macce zatabar farjinta kamar Durin Akuya" kikace mudake hospital ai munsani Asmee" Wlh wata intabud'e farjinta bakya iya Shan Ruwa sabida k'azanta" Wanda kamata yayi ace Ak'allah macce ta canza pant saubiyu arana, ta kula da Shaving, tadaina Amfani da panties masu Roba, tarik'asa cotton Wanda iska zaishiga sabida yanayi bashi da Allahu yayi gurin dashi, tarage matse²n hauka da sunan gyara" dariya nayi sosai da cewa Allah yasa Mata sukuklla da tsafatar farjin naci gaba da cin namana" Bayan na kammala kikafito da wasu Ruwa Ajakar ki, A tsorace nace kardai nizakibawa Dr. Kikace ke kuwa zanbama sunan had'in Sama Ruwa k'asa Ruwa Injimu Sakkwatawan Shehu..." Nayi dariya da cewa nidai Dr haka ma nayi Wlh yaufa sati d'aya kenan Ina tsalki da Ruwan kanunfari da lemun tsami, kikace Eh wannan ma zakisha bawani Abu bane Ruwan kankana ne da Nonon Rak'umi da zuma" d'an bubbuga k'afa nayi da cewa uhmmm gaskiya ni bazansha ba Dr. Abarni haka, Baki kikatab'a da cewa Bari har Abban Deena yazooo kiyi shagwab'ar ungo shanye...na Amsa nakafa Kai kafun kuwa nasauke nafara Jin tsinkewar Ruwa kad'an² nagayamaki kikace ai shi haka had'in yake Asmee Ruwa luntsun, luntsun Daren yau zakiyi min kyautar Addu'a Ina dariya nace bakida damuwa..." Muka tab'a fira kikatafi...tun misalin 10:00pm nashirya shiri me wuyar fassara da misali..nad'ora Deena aka fad'a nayi Sashen basarake...Yana zaune yanacin gasashiyar kaza tun kafun na Aje Deena naji muryarsa cikin......
#Comments
#share
#Asmeenat
[2/14, 19:21] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._π*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}π
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
65-66
Tun kafun na'aje Deena naji muryarsa cikin hayagaga da yasa y'an hanjina kad'awa..." Hallau tun kafun nashigo d'akin nakejin k'asana na numfashi da sauri²..." kasa Ajiyeta nayi na tsura Masa Idooooo wata irrin Sha'awa nafisgata har Ina d'an ciza leb'e gami da lashewa, A tsawace yace kifita kafun nak'irga biyar..." kikawani zobo mun Ido kamar ta Allah!....yawu nahad'a Ina cigaba da yimsa lalataccen kallo" A dodon kunnena naji yana kinmanta da bakinki kikace bazaki k'ara zuwa d'akina ba...!? Muryata na Rawa² amarairaice nace Wlh ba haka nake nufi ba Abban Deena in Ina jini nake nufi bakadai fahimta bane A lokacin..." Naji banfahimta ba fitar mun daga d'aki yau Nima jini nake bana Sab'awa Allah..." Yana mun kallon mugunta..." Akan k'afafuna nadurqusa Adai² lokacin da na ji yace hud'u A k'idaya nazuba Masa Idona cikin wata muguwar Sha'awa da bana iya magana...kallo yak'are mun da cewa biyarrrrr..." Tas³ naji gabana yafad'i ga k'asana na neman cirewa sabida motsin da yake min A hargitse yace kifita Asmeeh koni nafita nabakin gurin" dkyal na iya cewa kayi hak'uri Dan Allah ka kalli halin danake ciki Abban Deena" wlh na yadda daga baya kad'au matakin da yadace da laifin da namaka..." tsakiy yajah me sauti Yana huci tamkar kumarci yafita..." Jikina yad'auki wani Irrin Rawa Babu Abunda nake ganin Sha'awarsa nake buk'ata A wannan dare se NAMIJI...A hankali nakai hannu nasoma shafa farjina naji wani Irrin dad'i sunan Abban Deena namak'alewa A leb'ena...da sauri na d'auke hannuna kasala na d'ibata nabi sawun Dawood da zummar komai Walak'ancin da zaimun zanbishi indai zai take ni" Amma Ina fitowa yanatada mota hallau da k'arfi yabar farfajiyar Gidan...." Innalillahi waInna Ilaihim rajiun³ nasoma furtawa domin yadda nakeji ko Karuwanci zanyi..." Haka nataka jikina na karkarwa zuwa d'akina tun A Palo na Ajiye Deena danaji namun wani nauyi A kafad'a.." Istimna'i se fad'o min yake domin k'ololuwar tunanina shine kad'ai mafita..." To Amma yazanyi da Alk'awarin danayiwa Allah!? Wace shaida zankafa.... Lahaula Wala k'uwata illah billh, haka nashiga toilet nasakar ma kaina Ruwa Ina Romancing d'in jikina Ina jindad'i me had'e da kuka" ganin hannuna na neman ziyartar farjina yasa nafito d'aure da towel Ruwa nabin k'afafuna Babu takalme Ak'afafa" Idanuwana sunkad'a sosai, nabud'e k'ofa nafito Inakai kawo tsakar gida Ina ciza leb'e...danaga wankin hula na neman kaini dare nashiga kitchen Ido Rufe nad'ibi gishiri cike da hannayena najik'a A cup Yana wani mak'ak'i A mak'oshina na shanye Burina d'aya nadaina Jin Sh'aawar, banji sassaucin komai ba nak'ar d'ibar wani najik'a nashanye tun A gurin nasoma Jin wani Irrin ciwoooo A cikina hanjina Suka k'ulleh gefe d'aya....." dakyal natako zuwa falona..nadurk'ushe A k'asa duniya na juya mun sama da k'asa" zuciyata da marata Suka hau zafiiii lokaci d'aya..." Ciwonnn yasoma tafiyar mun A hankali tun Ina fahimtar Duniya nake har nadaina gane na mutu ko Ina Raye ko Kuma nasuma...!???? Haka wannan Daren ke tafiyar min cikin wata Irrin Azaba Kamar Ana d'ibar Raina Numfashina nafita dkyal..." Sama² nakejin kukan Deena Amma bana iya ko bud'e Idona haka taci kuka har Takoma bacci...Ina cikin wannan naji Kiran Safiya Amma ban iya tashiba se juyi nake.... ciwooon ciki bala'i ne da masifa me zaman kansa" gashi ni innamutu ni nakshe kaina jahannama takasance makomata..." Wayooo Rayuwa! Haka dai har misalin 9:00am Inna lami tashigo tasameni na jigata ta tallafoni A jigace nake Mata nuni da hannu takaini toilet..." Bayan takaini na nemi Kashi narasa Kuma inaji...wurin Nishi seda Duburata ta bultso waje gashi bana iya kuka, kana Babu kashi...Haka na rarrafo nafito Ido sun Raina fata..." Inna lami tad'auki Deena...ba'awani jima ba Natuna in mutum nason Kashi yasha lemu yanayi na samu ukkku na yanyke masu Ruwa Nasha...Kamar mintuna goma kashin yataddo ni Wlh sabida A azba jinayi gwara na haihu da Abunda nakeji...dakyl nasamu yafito..." Da kuwa natafi wankewa bansan lokacin danakai kwance ba cikin toilet sakamakon zogi da Azaba Dubura dukkk ta b'ulce ga zafin gishiri...seda nad'au lokaci nayi k'arfin hali nawanke nafitooo tattale Kamar y'ar kaciya na kwanta jagwamm bisa gado gami da sakin kuka me sauti..." Seda naci² bacci wahala yasureni" Bayan kwana biyu kikazo Ina kwance da zazzab'i ke anaki tunanin buk'ata tabiya yayinda nakejin Kamar nafad'a maki gaskiyar lamarina..." Haka dai nacigaba da jinya wasa² har sati d'aya sannan nadawo dai² da Alk'awarin Fara yawon karuwanci araina tunda mijina yazame mun *ALLURAR GUBA* Ina wannan shirye shirye Daren shekaranjiya natashi da Azabar Nono Wanda nikaina bansan yazan kwatanta rad'adinsa ba kika taimaka mun...Bayan naji sauk'i kikafara tuhumata da Rashin kula da lafiyata na labarta maki bani da laifi domin mijina yazame mun *ALLURAR GUBA* kikace narik'a A'uziya da lokacin da Abun yazo mu gami da fad'ar nazo naji Akunne kika Rad'a mun zakibani maganin da Dawood zai Raina kansa gareni..." Kika Aiko mun Abdulrrrahaman yakawo mun jiya..." Wlh Da farko banyi niyar Shaba zuciyata ta hau ihuuuu Nasha shine silar warakata Ashe k'aryatake domin Jiya seda naji ko penis d'in faruq zaniyasawa A farjina" danaga ba mafita bani da zab'i nasab'awa Allah ta hanyar Istimna'i.... Jameela A labarina Zaki gayamun Ina matsala ta take!? Shin ba Auren soyayya nayi da Dawood ba!? Meye mafarin wannan juya bayan!? Me yasa yazame mun *ALLURAR GUBA* kodai fad'ar hausawa ce duk *MAZA* hallayar su d'aya ko Kuma nice banyi Sa'a ba....!? Meye sunan Aurena"!? shin wannene mafi Aalah gareni Saki!? Karuwanci" ko Kuma Rayuwar k'unci!? Tare Asmee tajerawa jameela tambayoyin wadda tunda Asmee tabud'i baki take Rizgar kuka Babu sassautaw..." Dkyal ta tsagaita gami da fad'ar....
#Comments
#Share
π₯
[2/14, 19:21] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._π*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}π
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
_Alhmdullah³...." Godiya da kyakkyawan Sakamako ya tabbata gareki y'aruwata Jameela Musa, Hannun ko kalami Basa isata gurin jinjina namijin k'ok'arin ki gurin Rubutu KWARATA Mun mik'aki Wurin Allah yasanya hannu Adukkk cikin lamarinki Taki A kullum Asmeenat nake maki fatan Alkharan duniya da lahira_
67-68
"Da kyal ta tsagaita tace hak'ik'a Asmee Allah yajarabce ki da Jarrabawa me tsanani da d'arsawa zuciya nadamar Aure, Sabida maimakon kiyi murmushi Gidan Aureki se kika had'u da K'addarori daban²..." Banga laifinki ba Asmee hmmmmmm kikira *MAZA* Da duk Furucin da yazo Miki bawai iya *ALLURA GUBA* ba domin mijinki yad'ora Dutsen Wuta A harshenki..." Hallau yasanya tafashin ruwa a dodon kunnenki" yajiyar dake Qunci me lasisi sabida kawai Allah yabashi Alk'alancin Aurenki, Wanda sabida zalincin sa kike neman Aikata Zina mafi Muni da nadama Rayuwa..." Domin nayi Imani fasiki kawai ke murnar saka penis d'insa A farjin matar da natashi ba.... Tana Kai nan tak'ara sakin kuka da cewa Innalillahi waInna Ilaihim rajiun³ hummmm hummmmn" hak'ik'a Allah yajarabci *MATA* A gidajen Aure wayyo Allah Yaushe *MAZA* Zasu fahimci sune silar fad'awar mu zinace²!??? Hmmm yaushe *MAZA* Zasu Ankara Silarsune muke Shaye² ??? dan mu mance damuwoyin mu!? Wayyo *MAZAN* Hausawa Jahilcine kedamunsu ko son zuciya"!? Yaushe zasu kallle kukan mu Dan muji dad'i tamkar su!? Yaushe zamu fita A k'angin bauta gidajen Aure!? Yaushe zamu koma y'ay'a!? Cikin Rishin kuka Asmee tace inaji A jikina Babu lokacin da zamu huta jameela haka suke Aurenmu sud'auki amanar mu A gun iyayenmu, su cuci k'uruciyarmu" su Azabtar damu tamkar bayin ulah humm hmmm in munje Gidan iyayenmu basa bincike bare su k'watar Mana hakkinmu kalmar d'ayace muyi hakuri nikam nawa yak'are" tunda har nafallasa sirrin da nayiwa Kaka Alk'awarin Duk rintsi bazan tona ba ah duniya" hannunta jameela tarik'e tace Ah² Asmee kikara hak'uri domin *MAZAN* Duk halayyarsu d'aya" Ido suka had'a suna Tsiyayar hawaye Tsayin mintuna biyu Asmee tace amma Babu Kamar Abban Deena Jameela" kuka tajah sosai gami dacewa karkice haka Asmee indai A Duniya ne akwai " *MAZAN* da sukafishi bala'i" Anyah Jameela!? Rungume ta tayi gami dacewa Wlh kuwa Asmee hmmmmm hh nikaina nad'and'ana kud'ata A hannun d'a NAMIJI, Wanda nayi Imani dashi yakeda kud'in Dawood se anlalubo Asamu zuciyata ta buga sabida baqinciki" Auren soyayya mukayi me cike da cakwakiya nida Abban Ja'afar sabida bashida aikinyi Amma nadage inson shi A haka badan komai ba sedan ganin mu jibge nida yayata A gaban mahaifiyar mu" gashi mutane sun samu da magana bamuyi Aure ba..." Mahaifiyata ta goyi Bayan nayi Auren ko Ni zanciyarda kaina tunda ina Aiki Kuma yabari...." Asmee gidan gadon su Abban Ja'afar shi muka zauna da tarin y'an haya" k'awayena dukkk wadda tazooo se tatafi da zancen nayi Bokon banza" nayi wayewar banza to Amma haka nadage dagayawa zuciyata Aure shine mutuncin y'a macce" nafara gudanar da Rayuwar Aurena cikin Aminci da lumana...Ni macce ce dabansan meye kunya ba gurin Ibadar Aure" Naga y'an haya sun hanani Walawa, se nace mashi Habib me zaihana muyi katanga mu huta da y'an haya sun dameni tunda kaine da d'akuna ukku saura na k'annenka..." Yace haba Jameela Ina zansamu kud'i!? Tunda kinsan ko cefane kekeyi kiyi hakuri dai komi lokaci ne..." Shiru namasa batare da yasaniba naci loan A Bank 350+38, akayi katanga da bayi, nasiye frixer 65k shikenan sauran na hannunshi, Bayan shekara d'aya nahaifi Abdul-rahaman nayi hidimar suna, nasamu nabiya bashin, nasake cin 200k akayi Mana tyels cikin Palo da toilet sannan akayi interlock tsakar Gida, humm Asmee Ah 2010 nasake cin loan nayi sabon gado nasayar da nawa kud'in dayarage Wlh bansan meyayi dashi ba nidai A zauna lafiya! Kuma kinsan me Asmee duk hidimar nan ba Wanda yasan ya'akayi gidanmu, nabarwa kaina" Amma hakan Abban Ja'afar yajuya mun baya inkikaga Ina dariya to anyi salary daga kud'i sunk'are zanfara kuka kamar inkashe kaina" akadawo ATM d'ina yadawo hannunshi, shike zuwa amsar kud'i in anyi biya yabani Abunda yaga dama' innayi magana yace bashi ake binshi yabiya..." Innace nimafa anabina bashinnan se yace yaushe naci besani ba!? Bakin ciki ke hanani cemasa uffan" idan nace zanbawa iyayena 5k yace sunyi yawa innayi magana yace in wuce Gida...." Bana iya zuwa tundaga yayata gashi nafara haihuwa harda ciki nabiyu...." Na haihu Abban Ja'afar yakoreni wata bakwai bashi ba labarinsa" naje kwashe kayana gidansa tsabar wulak'anci inda nataka Ruwa yakesawa Yana wankewa" gida yarana sukafara Jin Gori nakashe Aurena domin Ja'afar yafiye fitina da babana yaji kukansa zaidinga zagina amaida yaron gidan ubansu baya iyawa" Asmee u'wa son da takewa d'a Daban ne" mutuwa kad'ai kerabasu" ammma inaji Ina gani haka aka kaisu gidansu" zuciyata takasa nutsuwa Abban su ja'afar bashida u'wa bashida uba meye makomar yarana!? Wannan dalilin yasa nanemi Abban Ja'afar nakoma d'akina haka nasake bud'e shafin kuka Danaga kuka ba mafita bane gareni namik'e tsaye gurin fad'awa Allah Inada damuwa" Ahankali Abubuwa suka Fara canzawa nafara samun y'ancina Asmee kijaraba Lahaula Wala k'uwata illah billh na rantse tana maganin masifar y'ay'a *MAZA* duk dacewa yanzu haka....." Hak'uri nakeyi Amma Wlh bakamar bayaba..." Kuma yasamu aikin Yi" Asmee na wani Irrin kuka Tace hak'ik'a *MAZA Sirad'in Mata ne* mesa'ar Duniya ke shallakewa Amma nidai nak'are Aure banayi Wlh banayi.." ah² Asmee kiyi hak'uri duk da cewa inada Ayoyin tambaya sosai akan Dawood domin zuciyata nafad'a mun tabbas Aure yayi..." Aure jameela!? Tabbas Aure Asmee in ba Aure yayi ba meyasa kullum Yana hanyar Abujah!? Waye Salman!? Waye muneera!? Meyasa kullum suna akan harshensa" lallai ko haufi banayi Dawood yayi Aure" Baki da hancin Asmee bud'e sunakawo k'wallah zuciyarta na tabbatar Mata *MUGUN BUTULCI* se y'ay'a *MAZA* Ruwane masu dad'in Sha'ani sedai Dare d'aya suke tada Gari..." Hannu jameela takai tarungume Asmee Suka Kama Risgar kuka da laluben Ina ne zasu gane gaskiyar Al'amarin!? K'asan zuciyar Asmee tabbatarwa yake yau ko Dawood be saketa ba ita tasakeshi taqare dashi har Abadan Duniya" ga Kuma mamaki da yacika Mata kwakwalawa wai Dawood yayi Aure" hak'ik'a Duniya makaranta ce da Babu Ajin k'arewa mafiyawa Wanda kayadda dashi shike cin Amanarka".........
#COMMENTS
#SHARE
*_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._π*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}π
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
69-70
"Mafiyawa Wanda ka yadda dashi shike cin Amanarka..." sundad'e Rungume da juna" suna Risgar wani Irrin kuka me ciwoooo bamai Rarrashin wani, kafun su raba jikinsu hallau bakin Jameela nafurta Asmee wa kikasani kusa da Abban Deena"!??? Kanta nasoke da k'asa Idonta nad'igar Ruwa tace manta da wa nasani kusa da Abban Deena Jameela" domin bakin Alk'alami yariga yabushe, kinga kenan ko nasan wani Babu Amfani, Dawood ne nak'are dashi *ABADAN* wlh bana'iya zama da *MUGUN MIJI* Mesaka hallaci da haramci ya cuceni cutar da nasan ko baya aka maida tarihina bazan iya Ramawa ba.." sedai najira Hukuncin Allah Alahira Dan haka banida zab'i da yawuce Intafiyata Koda bansan Ina nadosa ba" da sauri Jameela tace karkice haka Asmee kiyi tunanin inkintafi meye makomar Faruq da Deena!? Kituna ke Wani bangoce da inkikatafi komai na iyasamun Rayuwar su" Zamani yayi bala'in canzawa mutanen da suka San Allah sunyi k'aranci, zumunci ya lalace kowa Ido yakeyiwa karamci, ba Atuna baya, tana kawowa nan tayi shiru me bantausayi gami da Rik'e yatsun Asmee, sannan tad'ora zancen ta daga Inda ta tsaya nasan bazakiso yaranki su shiga Gararin maraici ba Alhali kina Raye Abayan k'asa" kiyi tunani Inma kintafi da Deena faruq fa,!? Wacece u'war rik'onsa"!? Mutuniyar kirki ko tabanza!? Wace irrin tarbiya zairayu da itah?" Dawood zaibashi cikakkiyar kulawa kuwa!? Asmee dayawa *matan Arewa* sundaina zaman Aure da sunan Ibada sedai su zauna Dan y'ay'ansu kasancewar *MAZAN* Wani Babi sunfi k'arfi akirasu *ALLURAR GUBA* Sabida Munin Azabar da suke ganawa Mata, Asmee da kitafi Babu tudun da fawa gwara kizauna ki koyawa Rayuwar ki mance Waye Dawood, kirungumi Addu'a k'addararkice tazoo A haka bawanda ya Isa yagoge duk kuwa Irrin Soyayar da yake maki, kiyi hak'uri kafun muyi bincike mugane Ina Dawood yadosa!? Fuskar Asmee sharkaf da k'wallah murya na bala'in Rawa sosai tace yanzu har nakai munzalin da zanzauna zaman Y'ay'a Jameela!? Yanzu Duk Abunda Abban Deena yayimun yaci bulus kenan..."!? To lallai in hakan takasance Dawood zaizamo silar Ajalina" bana cikin mutanen da zanga k'arshen wannan k'addara.." da Sauri jameela takai hannunta bakin Asmee tana girgiza Kai hawaye namata Ambaliya Alamar ah'ah Asmee tsanani fa natare da sauk'i, Babu Ajalin bawa akan bawa kidaina kiji Babu kyau, wani d'an murmushi Asmee tayi tace tabbas bazaki gane ba Jameela, ni nasan Abunda nake gani nake Kuma fahimta Amma Wlh yadda Zuciyata ke fad'a mun Dawood zaizamo silar mutuwata" tana Kuka da d'an k'arfi tace k'arya zuciyarki keyi Asmee batasan gaibi ba" tabbas batasan gaibiba nayi Imani da wannan Amma Zakigayawa matan Duniya nafad'a maki haka, A wata Safiya danagayamaki sirrin Rayuwata, Inda zakiji k'orafe² da dama ba Akaina Abun yafaaraba da yawa *MATA* sun bar Duniya silar y'ay'a *MAZA* Innalillahi waInna Ilaihim rajiun³ Asmee hakane Amma da yaddar Allah zakiga k'arshen Taki k'addarar, wani murumushi tasaki gami da jinjina Kai me Fassarar ninasan Abunda nake gani ke labari nake Baki" wani bala'in Shiru yaratsasu na daqiqa d'ar da Arba'in da bakwai bakaji komai se k'arar AC.." k'asan mak'oshi jameela tace nidai nasan Duk girman Qunci ba Ajali bane" haka duk Girman Rahama barayuwa bace hallau bazangaji da gayamaki kiyi hakuri ba domin shine matakin nasarar kowace kaddara, maganar karuwanci ko tserewa ki Ajiyesu ko domin ni Asmee, kasancewar zanyi dogon kuka in mummunan labari yasameni kin Aikata d'aya daga cikin Abunda zuciyarki kisaqawa..." Hawaye Asmee tashare da fad'ar namaki Alk'awari bazan Aikata ba, muddin k'addarata batazo da d'aya daga cikin Abunda kike buk'ata ba" haka dai suketa musayar kalamai masu Sanya me Rauni zuciya kuka, daga bisani jameela tatafi..." A hanya se tufka da warwara take Yadda *MAZA* ke zamewa Mata *ALLURAR GUBA* shiyasa inbakada Imani me Rassa kake caka masu wuk'a sumutu kahuta da tsantsar bala'i....haka dai ta Isa gida zuciyarta na k'alu bale gareku malaman Sunnah domin *MAZAN* Arewa na bukatar wa'azi A gidajen Aure Amma kuntoshe kunne Mata munada tambaya shin su *MAZA* akwai Ayar da ta hallita masu Zina!? Akwai Ayar datazo da cewa Mata bayin *MAZA* ne!? Lallai inbabu wannan karon malamai suyi wa'azi sujefa tsoro A zukatan *MAZAN* Arewa, kugaya masu idan Basu gyara ba Allah zaiyi hukuncin gaskiya lokacin da Babu kaciya Ajikunkunasu zasuyi Nadama saka Alk'alamin A farjin matan da Allah yayimasu shamaki, Wlh malamai *MAZA* Basu fahimci K'ura'ani da hadisi ba...." Domin narantse A bai² suke gudanar da zamantakewar Aure mu muke hak'uri dasu Basu suke hak'uri damu ba Kuma kunsan munada Rauni karkace muke, da kufito Kuna Wa'azi MATA, kuji tsoron Allah kidaina Zina ku zurfafa bincike mugane meye mafarin matsalar!? Mune ko *MAZAN*!? Tad'au lokaci Ahaka , gfen Asmee tana nan kwance Dawood yadawo Bata dubeshi ba kasancewar ko Ganinshi batason Yi tsanarsa takeji Kamar tasa wuk'a tasokeshi kowa ma yahuta Daren yau dai A hankali yake tafiyarsa Babu dad'i ga zuciyar masoya Asmee da meelatl.."washe garin da sanyin Safiya jameela tayi shiga ta Alfarma da zummar zuwa offishin Dawood.......
0 comments:
Post a Comment