Comments
[2/21, 08:23] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._đ*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}đ
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
73-74
Hajiya Rabiya batakawo komai aranta ba tace suna school..." D'an zare Ido Jameela tayi hallau ta wayance da fad'ar Wai kinason kice mun Aurenku Da Br. Har yara sun Isa zuwa makaranta!? lallai lokaci nagudu.." murmushi tayi gami da cewa andai kaisu Raino ne, Amma Basu Isa ba, sabida Rurrutsa nakeyi Amma yanxu zan d'au mataki, kinga fa muneera shakara d'aya da wata Shidda nasake Aihuwa, Wanda kamata yayi Ace haihuwar nan danayi shine me bin Salman A tsarance" cikin sigar tausayi jameela tace Ayya gaskiya kam kid'au mataki Aihuwa kullum ko mijinka naso A kwai damuwar zubar jini da Rashin kwarin mahaifa.." sannan yara basa samun ingantacciyar kulawa...da cikakkiyar shayarwa" Wanda Barazana ne ga lafiyarsu dakuma tattakin Arzikin gida..." tace hakane bare koshi bayason Aihuwar sosai Dan dai Ina tsaye akan k'afafuna ne aka zauna lafiya..." Wani ciwooo jameela taji Amma Dole tayi kawaici ta had'eshi da cewa Ai *MAZAN* ne Zuma basuyi seda wuta, tace sosai ai Shiyasa narik'e wuta domin yanxu MAZAN se kahad'a da malamai, Jameela tace Wlh kuwa inbaka had'a dasu ba Babu zaman lafiya Rabiya...'" hmmm ai ni shiyasa sister ko haki banasha nafison nad'aura zane" yak'e jameela tayi sosai gami da cewa Wai nikam inatajin Mata na labarin zanennan meye sirri Rabiya!? Murmushi tayi itama me cikakken sauti gami da cewa karki badani zubinki da fasalinki sun nuna ke wayayyiyace kina sokoto kice labarin zane kikeji"!? Murmushi tasakeyi tace Eh kinsan kayan sokoto indai malami zai had'a ma damuwa ake samu musamman inkana da kishiya"! Baki ta tab'a da cewa lallai ke har tunanin kishiya kikeyi.." wadda ko wace dak'ik'a so take taga kinfad'a Ruwa ranta yayi sanyi..." Gaskiya kicirewa kanki wannan Asararren tunani domin kishiya ba Abarso bace, jameela tace haka k'awayena ke fad'a Nima dai inshallah zansiye zanen na Jaraba, tace Wlh kisiya y'aruwah Amma kisamu Asalin malami yabaki karki saye na hannu" tace to kodai Zaki had'ani dashi ne?! Tace sosai Amma karkice Masa kinada kishiya Dan bazaibaki ba..." In kinaso harda buta ta tsalki duk Yana siyarwa..Kuma yana lafiyayyar kaza da ake dafawa da Rubutun da aka gasa da wuta kafun a wanke, wlh kikayi su soyayyar A bokiyar zamanki se tazama tarihi A zuciyar oga..." Ke ko Abu intanaso wlh se tabiki tamkar karya inkice ayi" Ayi, inkince Ah² tazauna Kuma kinga bakishiga boka ko malami ba kawai dai gyara ne namu Sakkwatawa" tace hakane zan gwada.." tace Allah ki gwada nifa tun Ina Amarya Br. Yabijiro min da labarin wata first lover d'insa da Basu samun yin Aure ba, in nayi magana yace kishine yarinyar da Bata ma Nigeria Kuma tayi Aure, Yana ik'irari wai haihuwata tafari in macce ce zaisaka sunan..." Araina nace lallai to shiyasa nasamu wad'annan kaya Kuma Naga nasara sosai Dan be sake min maganar wata Asmee ba Kamar anyi Ruwa an d'auke...tace Allah Rabiya!?, tki gwada sister I believe zakiyi min kyakkyawan Albishir sunyi fira sosai Wanda Jameela tagano Rabiya jakace tabugawa A jarida daga ganin mutum seka yadda dashi har kabashi labarinka, gaskiya kal'u balene ga matan da kebawa mutum sirrinsa domin bakasan zuciyar mutum ba, haka dai suka Sha fira sosai daga bisani Jameela tafuto ranta na wani Irrin zafi..." Wanda A yadda ta fahimta Rabiya Bata masam tanada kishiya ba...Duk da yake itama tayi zalinci amm Dawood ne sila, duba da kalaman Asmee lokacin da yayimata Alk'awarin baxaimata kishiya ba, ta dakatar dashi dagayamasa bashi ke zana k'addararsa ba" gaskiya Dawood yazalinci Asmee zalinci me bala'in ciwooo" Yaya ma Asmee zata saurari wannan jazain mijinta nada Mata harda y'ay'a ukku!? Lallai Namiji barkono ne besan me shukashi ba"...da wad'annan sak'e²n ta nufi gidan Asmee" baiwar Allah tana zaune akan Sallaya tana zubda k'wallah batasan me kemata dad'i ba A duniya..." Itadai ga tanan Dataji sallamar k'awartane tayi saurin share k'wallah A sanyaye tace tawa yanzu nake zancenki A zuciyata tun jiya banjiki ba.." murya raunane Jameela tace Nima kina raina y'aruwata" shiru yaratsasu Gaban Jameela ya harba Dan A cikin mafarkinta akwai wannan zaman itada Asmeeih..." A zuciyarta tasoma Innalillahi waInna Ilaihim rajiun ³ ya Allah kasanya mafarkina yazama k'arya, Allah kada katabbatar dashi ya Allah" a zahiri Kuma tadafa kafad'ar Asmeeih suka zurawa juna Ido na kusan mintuna ukku sannan Asmeih tayi k'asa da Idonta Tana murmushi tace Jameela fad'a mun maganar dake Ranki zanyi tawakkali da k'ask'antar dakaina..." Kifad'a mun ko meyene inajinki tamkar ciki d'aya..." Da sauri tayi k'asa da kanta itama tarik'o hannun Asmeeh tace naji dad'in wannan furuci naki Asmeh kasancewar bakina nad'auke da magana me d'aci da harshena baya mararin sarrafawa, zuwaga kunnayenki, haka zuciyata ta k'yamaci Ajiye maganar Asashenta" Amma kisani wannan ba magana me tada hankali bace muddin kinyi Imani ke muslma ce"...d'agowa tayi da cewa Zaki sameni me biyayyah da kawaici akan kowane Irrin furuci ne....jummm tayi kafun tace Asmeeh Dawood yayi Aure harda yara ukku, A furgice takai tsaye d'iffff komai ya tsaya Mata jikinta yasoma Rawa zuciyarta tak'ara nauyi kamar an azamata wani k'aton dutse A sama" Jameela tarik'eta jikinta Gam tana karanto Mata Duk Adduar datazo Mata tana hawaye hankali tashe...Tsayin lokuta Sannan tarik'e faratan Jameela tana fad'ar nagode² Amma Jameela Bata fahimta, gashi Asmee batasamu Arzikin kuka ba...a wannan yanayi Suka kasance se bayan la'asar Abun yasaki Asmeeh tayi lamo A cinyoyin Jameela tana zubarda hawaye masu d'umi, sosai Jameela tayimata nasiha me shiga jiki..daga bisani tatafi da yanayin tsoro Azuciyarta sabida k'wak'walwrata na ziyarto Mata mafarkinta akan Asmeeih..." Lokaci yatafi misalin k'arfe ukku zuciyar Asmeeh ta tsananta zafi natashin hankali, se dafewa take tana birgima tana Kiran sunan Allah Arrahaman" Kamar mintuna 20 Dawood yashigo d'akin domin yajiyo sautinta..ba k'aramin sanyi jikinsa yayiba da yaga halin da Asmee ke ciki, tunda taganshi tsaye.." tayi murmushi gami dacewa Dawood lokaci yayi Dan Allah.......
Comments
[2/21, 08:23] Asmeenat: *_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._đ*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}đ
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
_Sadaukarwa ga Duk masu yimun posting group daban² Wanda nasani da Wanda bansani ba" Allahu yasaka maku da Alkhairi tsakanina daku se godiya_đš
75-76
"Gami da cewa Dawood lokaci yayi Dan Allah.."tsawon zaman danayi dakai kayafe mun kurakuran da namaka A baya Wanda nasani da Wanda nakasa fahimta".. ga faruq da Deena nan Kaine silar zuwansu duniya basuda wani shaqiqi se Kai karka juya masu baya!! Dawood"... Dan Allah karkabari suyi Dogon kuka da zaisasu nadamar Rayuwa" karka Bari Quncin maraici ya wanzu A zukatansu tun Basu Fara gane darasin duniya ba" Dan Allah ka nuna masu mahimmancin y'ar uwata wadda tasoni domin Allah Ja....Bata Isa fad'a ba Twari yasarqeta k'asan mak'oshi meyi sama da numfashin da Adam...daqiqu kad'an Numfashi ya tsaya cakkk..." A tsorace ya tallafota Yana fad'ar Asmee³ Amma Wanda yatafi yariga yatafi.." innalillahi² yasoma furtawa da k'arfi zufa naketo Masa duk inda yakeda gashi a jikinsa.." Yana jijjigata da furta Asmee Jin shiru hawaye suka silalo Masa masu d'umi Afata, gami da d'aukarta bako takalme yafito" Yana Kiran Driver A gigice ma'aikatan Suka fiffito ya Ajiye Asmee Gabansu Yana tambayar su me yasameta!?" lau jikin kowa yayi sanyi tunda Rayuwa batada tabbas" komai muk'aminka komai ikonka za'awayi gari karasa Ranka tunda har Annabi Muhammad yabar duniya! Lahaula Wala k'uwata illah billh" dakyal wani yayi k'arfin hali cikin muryar kuka yace yallab'ai muma bamusani ba Akaita hospital" Dawood cikin muryar kuka Arud'e yace bazan iyaba humm bazan iyaba hum hannuwana da baya² sukeyi Dan Allah ku kaimun itah Dan Allah..." Ina rok'on ku, Hawaye suka sirnanowa duk Wanda ke gurin aka tada Inna lami Abunka da macce tana duba Asmee tad'ora hannu aka tafallah uban Ihuuuuu hankalin Dawood yaqara tashi jikinsa nawani Irrin Rawa" yakasa furta komai" wani ne yazaunar dashi Aka Sanya Asmeih mota aka sanya Dawood mutum mutuni zuwa hospital" kalaman Asmee ke tamsa yawoooo Arayuwa" yad'ora hannu Akah duniya namasa wani Irrin Duhu ransa na wani d'aci.." k'wak'walwarsa na neman hautsinewa da jini...suka Kama hanya" Emergency aka karb'i Asmee" kafun Abud'e Mata File" bayan Anshiga da ita d'akin da majinyaci baya Burin zuwa ICU" Dawood yafara zariya Yana wani Irrin kuka me ratsa zuciya a cikin d'akin kuwa Duk wani likita da Akeji dashi b'angaren zuciya se girgiza Kai yake..haka dai da guda¹ likitocin ke fitowa fuska Babu farincikinki hallau duk Wanda Dawood yayiwa magana cemasa yake Sorry ana kan bincike Amma kutayata Addu'a..." Gefen Jameela kuma zaune take kan praying mat tad'aga hannu biyu Asama tana zubda k'wallah Allah ka juya mummunan mafarkinta zuwa Alkhairi ga Rayuwar Asmee" tadad'e kafun takalli A gogon dake manne jikin bango, k'arfe biyar tamik'e gami da cewa Abban Ja'afar zanje gidan Asmee" kallonta yayi sosai bece uffan ba" tana Kuka tace Wlh se naje Asmee nabuk'atata" juyawa yayi da kwanciyar sa Amma ga mamakinsa se yaga tabud'e d'aki.." wuffff yataso yarik'eta tace Ina yanzu zanje zuciyar Asmeena hummmmn hummm yanzu zance..A sanyaye yace muje na'ajeki haka yatada mashin Suka nufi gidan Asmee" masu gadi na zazzaune Rai Babu dad'i duk da yake akwai duhun dare..tun Bata sauko ba tace masu Ina Asmee!? D'iffff kowa yad'auke kafun tadaka masu da cewa cikin Rishin kuka nace Ina Asmee take!???" seda wani yakauda Kai gefe yace hajiya duk se muyi hak'uri Amma da wuya hajiya takai labari" Kai tadafe sosai da fad'ar Lahaula Wala k'uwata illah billh' lailaha illah lallahu Muhammad Rasulillahi sallahlahu Alahi wasallam" Asmeeh meyasa kika mun haka"? wayyo Allah meyasa bataga k'arshen wannan k'addara ba???" kaico³ Rayuwa Hmmm" humm" humm" wayyo hummm Asmee karkimutu humm" muryar wani sukajiyo nacewa hajiya ku Isa hospital kugani" tun kan tayi magana baban Ja'afar yajah mashin hallau dai² wannan lokacin wani Arnen likita yafito" Dawood yasha gabansa kansa tsaye yace zuciyar tace saura qiris tafashe" tassss tassss Dawood yafaffala Masa Mari akayo cah Dawood hawaye nabin kuncen sa Yana nuna doctorn da yatsa Amma baya iya magana se lab'ab'ansa dake Rawa..." Duka subiyu akajah" kowa yarasa ma me zaice fad'an manya Babu Wanda zakaba gaskiya" ana wannan yanayi Jameela tashigo" tunda sukayi Ido biyu da Dawood tayo kansa fau fau fafafu ta daddala Masa mari gami da cin kwalar rigarsa" iskanta yatashi dayake Azne ne maganarsa Bata fitah Babu Wanda yafahimci me take fad'i hallau dakyal mijinta yayi nasarar rabata da Dawood" Yana kuka shima Dan besan matarsa da Aljanu ba se yau" dukk tama lauyan gwamnati jaha lahani A fuska..." Abun dai bakyan gani" yayinda mutane suka Fara zargin Br. Dawood da wani mugun Aiki...' haka dai dakyal aka lallab'a mutane kowa yakoma waiting area harda Jameela da tasome...da tafarka Ido Rufe take tambayar Asmee" Amma mijinta yadasqale yakasa fad'a...girgijewa tayi Ajiknsa tanufi ICU tana layi zuciyarta na neman bugawa Itama" tunda takawo wani Dr. Zaid yace...gaskiya Dr. Jameela kinfasan Dokar gurinnan kiyi Hakuri" kallonsa tayi Ido jajir sunwani kumburi da me Raunin zuciya in yakkala se hawaye tace Ina Asmee....!? Yayi shiru Alamar ta rasufa yanzu za"akawo form mijinta yasaka hannu...." Hancinta nakawo Ruwa ta girgiza Kai bakinta na furta Ah² Dr Zaid......
#Comments
#Share
#Thanks
*_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._đ*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}đ
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
_Mmn baffa, ummu hydar, Mss dejah, Ikeen mama, omu khalifa,mmn samihat, Ummu imtihal, hajja, hajiya kausar, ummu kalmar, ummu Ammar, fuzee, jawaheer, hadiza murtala, Baby, ummu Yusuf, mmn Bilal, Amina lamid'o, mmn khady, name sake, mariya,mmn khalifa, Maryam, momy, Rabiatul Adawaiya, Rabia sani, Jameela, hinadatu, ummu ummita, ummu Abdul, mmn kausar, najaati, sadiya, murjanatu, ummu fu'ad, ummu khadeeja, omu kalil, sis Deejah, mmn Labila, hauwa, fateema zarah" fateema Hassan, mmat humaira, mmt hibba, mmn Habib,sa"ade jannat, sulticee, Raihanatu yahaya, mmn sadiq Kai da Duk Wanda ke group d'in Asmeenat Xeeyan, da Asmeena page kuyi haquri dashi yanayin sharhinku yafi qarfin paginđ_đš
77-78
"Hancinta nakawo Ruwa ta girgiza Kai bakinta na furta Ah² ....hum Asmeena bazata mutu ba" hummm bazata mutu ba, hummm hmmm Dr. Zaid zaiyi magana Sega H.O.D Dr. Ummar Baba" shiru yayi tare da gaisar da Docton cikin Nutsuwa" ya amsa Masa tare da tambayar meke faruwa!? cikin harshen turanci Dr. Zaid shima yalasa leb'ensa yafara gayawa Dr. Ummar Baba Abunda ke going daga Daren jiya zuwa safiyar yau" seda yajinjina Kai sosai sannan yace Sorry Dr. Jameela" har haqoranta ke had'ewa sabida kuka dakyl tace Dan Allah Dr...." Da sauri yayi qasa dakansa yace Shiga.." a hankali ta taka zuwa ciki, kana Dr. "UB" yace Dr. Zaid yad'auko mashi file d'in Asmee sabida Abunda yagaya mashi ya girgizashi matuqa Ace y'arkimanin shekaru talatin BPnta 250/100mmhg so sad news" Jameela Koda tashiga Ana Shirin tosa ma Asameeh kad'a A hanci Alamar dai bata numfashi Aduniya" Lahaula Wala k'uwata illah billh" haka takai hannu ta toshe baki tajah wani Irrin kuka gami dacewa Dakata" cak! nurse d'in ta tsaya tare da juyowa" takasa ko motsi sabida tausayi" Jameela Ajigace tafad'a jikin Asmee tana fad'ar Ah² Asmee kitashi, bazan iyabah hum Dan Allah Asmee karkimun haka I love you pisabillah Asmeeih...hammmm hammm hummm ya rabbi yarabbi yarabbi humm innalillahi waInna Ilaihim rajiun²" ya rabbi kayi wani Abu Asmeeh taji dad'i ko sau d'aya Aduniya" wayyo hummm Allah..." Tana wannan gumjin kukan taji numfashin Asmeeh kamar yabuga" hallau dai² time d'in Dr. Umar Baba yashigo Idonsa sun wani mugun kad'awa" cak yatsaya" Jameela cikin Rishin kuka tace zuciyarta nabugawa Dan Allah kayi wani Abu tanada yara k'anana" k'addarar mugun miji naso takai ga silar barin duniyarta" batada kowa marainya ce shiyasa yayi Iko da igiyoyin Aurensa yaci A manarta" hmmm uhmm Wayyo Allahana kasa mafarki nake" hummm, hawaye suka kwaranyo Masa yad'aga k'afafunsa zuwa gadon Asmee tunda ko mutum ya mutu zuciyarsa nad'aukar mintuna tana shaid'awa" hannunta yariqe cikin nashi yarage tsawo ta hanyar durqusawa, dakyl yace Ruhinki zaisamu Salama Asma'u Muh'd koguna" humm tamkar yadda na mahaifinki yasamu A Tsayin Arfat" hum hum humm kaico Rayuwa batada tabbas" hummm Allah kajikan koguna da iyalinsa har zaibar duniya Asmeih na Abakinshi" hummm Ashe itama ba maitsawon Rai bace" shed'a yaji cikin hannunsa da sauri yace Akunna mashin me bayarda numfashi" bawani Bata lokaci aka had'a gaggauce akasawa Asmeeh" sannan Dr. UB yayi k'arfin hali yace zo Jameela" bayansa tabi" wani k'aramin d'aki suka shiga" Dr. UB na kuka tamkar macce yace Ina kikasan Asma'u Muh'd koguna!? K'awatace Dr. Kataimake ni" hawaye yashare da fad'ar nikuma y'ar Amini nace Koguna" ya taimakeni Arayuwa taimakon da u'wata da ubana basumin irrinshi ba" mahaifinta ubanane" ya wuce Amini A gareni hallau Ina Raye Aduniya ace y'arsa takamu da ciwoon zuciyah me tsanani haka!!? fashewa da kuka yasakeyi me sautiii ....A hankali Jameela tace Silar d'a *NAMIJI* ta had'u da manyan K'addarori daban² What!!!!? Wlh *NAMIJI NE* sila DR. "UB" Bata dakowa se shi Amma...Haka yayi tabata gasashen dutse Atafun hannu" Yana ciyarda ita Tuwon wuta, Yana Bata tafasashin ruwan zafi sabida Tsabar yaudara irrinta *MAZAN* AREWA" Hannu yad'ora aka Yana karanto hasbunallahu waniimal wakil⁴.." kafun Jameela ta labarta Masa komi" Koda tak'are shima zuciyarsa kamar tafashe sabida Qunci ace mutum kamar Br. Dawood gwarzo da Nigeria ke Alfahari dashi me Ilmin sharia ya Aikata wannan badaqala"!? Kai duniya Ina zaki Damu!? Zahiri Kuma bakinsa narawa yace narantse da girman Allah idan Asma'u ta mutu se najefa fitina da tashin hankali a zuciyar Br. Dawood se yayi walaqantacciyar mutuwa da qasqantatta Rai Bata tab'ayiba Abayan k'asa, zanjiyarda shi d'aci mafi munin d'aci Koda kuwa hakan na nufin shine k'arshen Numfashina A duniya" zaifita Jameela tace Dakata Dr. UB" cakkkkk!!!!! yatsaya tace muje muga halin Da Asmeih ke ciki" hawayensa na malala yace can zanje Koda suka Isa Asmee na respond! Bata mutu ba" bayan gajeren shiru Dr. Jameela tace tunda kanada Dama Aje mutuware A d'auko sabuwar gawa A rufeta Afito da ita, lokacin da Dawood yazoooo kusa da itah zan Rik'e nashaidawa duniya Asmeih tace in yatab'a gawarta Bata yafeba" Da taimakon sauran ma'aikatan mu se Asa gawar Ambulance driver yajah yadawo tabaya A maida gawar, nan ciki se Acigaba da bawa Asmee kulawa ta gaggawa muga Abunda Allah zaiyi" sosai shawarar
Jameela tashigeshi beyi Sanya ba yakira me gadin mutuware da waya yace Afito Masa da gawar macee cikin frezer me Tsayin 52-54 inches" cike da girmamawa yace Ok Sir! Kana Ashigo da ita k'ofar baya nabud'e, yace ok" baafi mintuna biyar ba akashigo da itah...aka saka Mata kad'a A kunne da hanci, aka d'aurte sosai..." Sannan yafito da form A hannu yasami Dawood nazaune hawaye sunyi zariya har sunbushe" Masa Dr. UB yace Br. samana hannu Arazane ya girgiza Kai yayi baya² dacewa Dan Allah karkace mun matata ta mutu Dan Allah hummm" kafun UB yayi magana akafito da gawar Jameela nawani Irrn kuka...luuuuuu Dawood yayi baya hallau dai² lokacin wata Kyakkyawar Budurwa me Kama da Rabiya tamkar antsaga Kara tayi parking.....A waiting area...
Comments
*_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._đ*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}đ
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
79-80
"Me Kama da Rabiya tamkar antsaga Kara tayi parking a waiting area.." tadad'e tana hangen dandazon taron Jama'a hallau fuskar kowa Babu dad'i har wasu na k'wallah, silale tabud'e mota tana k'arewa Jama'ar da ke Kai kawo kallo" Da kyal ta iya tare wata dattijuwa tana wani yatsina fuska take tambayar me ke faruwa!? Kallo d'aya matar ta Mata tagane irrin Sagartattun y'ay'an nan ne da Iyayensu Suka martaba Biro akayi handama da babakere gurin tauye hakkin talaka" walaqantaccen kallo Dattijuwar tayimata kafun tace jeka kigani..wani d'an ciwooo taji aranta tare da mik'e hanya zuwa Inda zata..domin gabaki d'aya ji tayi Bata ma son sanin menene!?" Kuma Ah irrintata wayewa ba girmanta bane tayi tsaye cikin tsamayen Wanda tunfarko A Baqin littafi sukazo duniya (tallakawa)....A gefen Kuma d'aukar Dawood akayi zuwa wani private Room" Dan Akauda hankalin Jama'a aka fita da Ambulance+ tana kuka wiiii, wiiii, wiiii Alamar dai Anrasa Rayuwa" bayan Ambulance tafita" Jama'a suka Fara silalewa da labarin k'arya Abakunansu domin kowa Abunda yamasa dad'i yake labartawa Wanda besamu gani ba" ana fad'a Masa yadda mutuwar ta faru Kuma fad'a ne kowa keyi besan Gaskiyar Al'amarin ba" Dan harda masu fad'ar lafiyarta qalau, wasu nafad'ar accident tayi, Kai har Wanda sukace poisoning kanta tayi ansamu! Sedai Abunda Basu sani ba wannan shaidu ne nazir Abunda bakada tabbaci kace Anyishi.." Yana d'aya daga manyan kaba'irai Guda bakwai da basuda kaffara Amma haka mutane ke daddagewa suna bada labarin k'arya Wanda A wani hadisi Annabi cewa yayi Alkazzibu minhu laisa k'alila..." Ko y'ar kad'an yace kanisanceta" mutane muji tsoron Allah domin A Tsayin k'iyama shaid'an zaiyi Asmbuli wa y'an uwatah cewa Fala ta lumuny walumu Anfusakum.." (karku zargeni ku zargi kawunan ku) Lahaula Wala k'uwata illah billh Allah yasa mu gyara" haka dai mutane suka silale da jimami Arayukansu kana kowace kusurwa labarin mutuwar akeyi cikin hospital .." cikin d'aki Kuma Dr. UB ne da Jameela ke k'ok'arin ceto Rayuwar Asmeeih..." Duk da cewa da wuya tarayu A doron k'asa" A gefen budurwar Kuma Kanta tsaye ta nufi k'ofar likita, jama'in tsaro yatareta da fad'ar hajiya akwai wani A ciki" Kuma se kinkarb'i kati, wani kallo ta watsa Masa me nuni da ko lahira Ana Alfarma" yayi dariya da cewa Bari yafito kishiga bayan ga tarin bayan Allah kwance suna buk'atar taimako" haka kuwa yanafitowa tashiga masu layi suka Fara sowa da Allah ya isah idan Anci da Alhakinsu..Amma sabida son zuciya irrin na d'an Adam ta toshe kunnenta" tana shiga Dr. Yabata hannu sukayi shaking bakinsa na furta Galadeema" murmushi tayi gami da fad'ar musty ya Aiki!? Yace lafiya" ya school!? Tace zaddad'i Wlh...jum yayi Yana kallonta kafun yace ya Ake ciki!? Tace musty duba k'uraje ne suka futo mun Afuska Kuma Ni bana Sha'awarsu" dariya yayi gami da cewa Galadima bakwa Bari bani tayi kwana yanzu wannan k'urajen k'waya biyar Zaki buk'aci magani!? Tace Eh wlh ai fuska shine macce! Yace hakane Amma naki beda matsalar da zakice haka" tasalima na period ne Wanda kina k'arewa zasu tafiyarsu" tace naji nidai...Kuma Wanda nake shafawa naje pharmacy da yawa Babu Dan Allah karubuta min Wani.." cikin sigar Wasa yace to kuka zakimin...!? Wai" sukasa dariya yayi Rubutu irrin nasu na ma'aikatan lafiya ganin D da farko yasa ta cewa musty "Dama back cream" ne fa Kuma kasanshine nake shafawa bansamu ba" tab'a Baki yayi da cewa oh God" naso Asamu sabida cream d'in nada kyau sosai but G-Derm cream 30mg shima ba laifi" kisiya, godiya tayi hallau tace yauwah musty harda me tabo nashafawa!? Shiru yayi kafun yace da yake Mata bakwajin shawara kunfison cream Koda zaidawo muku da ciwoo Amma da nad'orata akan wani Abu" tace me kenan??? yace Zuma da lemun tsami kicewa me tabon tashafa su mintuna 30 zuwa 60 ta wanke da Ruwa me d'an sanyi 2weak's Wlh zatasha mamaki inkuma Bata samu sauyi ba Akirani nabiyata kud'in zumarta, dariya tayi sosai kafun tace shikenan" zansa ta gwada..yace wlh kiyi council d'inta zatayi murmushi" da haka dai tace zanwuce har za tafita" yace anrage taro Waje!? Cak ta tsaya da fad'ar Wai meye ke faruwane Naga Ancika sosai but bantsaya ba" canza fuska yayi zuwa ta tausayi da fad'ar Matar Lauyan govnatin jahace tarasu shikuma ya...be Isa fad'a ba tace wace jaha kenan musty!? Yace sokoto, kai ta girgiza da cewa Ah ² sedai mataimakinshi" kallo yaqare Mata dacewa serious matar Br. Dawood Adam tarasu yanzu haka ba'ayi jana'izarta ba" murmushi tayi da cewa zance kake matarsa fa yayata ce u'wa d'aya uba d'aya kana daga gida nafuto kaga Ai koma menene wajibi ne nasani" jiki sanyaye yace to Yana yuyuwa kuskure ne" tace shine gami da fitah, kaitsaye tana sauko kaf'arta A wani d'an tudu taji wani nafad'ar da wuya Br. Dawood Adam yakai labari" Ras! Ras! Ras! Gabanta yafad'i da sauri² tayi gurin motarta tabud'e tajawo wayarta hannunta nab'ari takira yayarta hartakusa tsinkewa sannan aka d'auka A tsorace tace Yaya Rabiya.." itama cikin tsoron tace Maryam lafiya naji muryarki wani irri!? Seda ta Ajiye ajiyar zuciya tace lafiya ba lafiya ba Ina Abban Salman!? Subuhanallah me yafaru Maryam!? A k'age tace bani Amsa tukuna Yaya Rabiya Ina Abban Salman"??? tace Yana Abujah tunjiya yabi jirgin Assubah..." Tace kunyi waya yatabbatar maki da hakan Yaya Rabiya"!? Numfashi ta sauke da cewa wayarshi Akashe Maryam Wai me ke faruwa!? Bata Bata amsa ba takatse line sakamakon ganin wasu k'usoshin gwamnati nashigowa hallau ciki harda lauyoyi Lau jikinta yayi sanyi..." Da tambayar kanta Wai meke Shirin faruwa!? Hausawa fa na Amai kullum kawanan Duniya ba'abawa *NAMIJI* Amana tana wannan tunanin ta hango PA d'inshi yashigo A hargitse da sauri Tanufeshi Amma yanayin tafiyar da take har yab'ace Mata" gashi Anata kalar Boko bud'e Baki tayi magana ta kwafasa" tana tsaye Kiran Rabiya yashigo d'auka tayi da cewa Bari zan kiraki daga baya Yayah...tace inajira Dan Duk hankali na yatashi Wlh.." tace Tom suna katsewa ta Kira Hajiyarsu, hamshak'iya me ji da kanta" y'ar duniya ce taqatshe domin sabida yanayin bokonsu Akwai Abubuwan da ko K'ura'ani yazo dasu gani Ake yawane in Anyisu ba'acikin wayayyun mutane" seda takusa tsinkewa ta d'auka da cewa Yaya dai Maryam!? A sagarce tace mah Wai A hospital nakejin wani labari Wai matar Yaya Dawood ta rasu nace yanada wata matane!? Ko Auren sirri yayi bamuda labari!? Zancen banza kenan Maryam A bakin wa kikaji Dawood bashida Mata se Rabiya..Allah mah kizo dai kigani ga manyan mutane nan nashigowa...sunayi Sashen da Akace min Yaya Dawood naciki Wai har yasome sabida jikata" tace to ganinan yanzu Amma indai Auren Sirri yayi se yayi danasanin zuwansa A jinsin y'ay'a *MAZA* Dan Wlh bazan barshi yahuta Kai baima yuyuwa ayiwa y'arta tafari kishiya....
Comments
Share
*_BRILLIANT WRITER'S ASSO...._đ*
_{pens of freedom, home of exceptional and magnificent writer's}_
*_MAZA_*
{ALLURAR GUBA}đ
_*NA*_
*_ASMESNAT@ZEEYAN_*
https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/
_Gareku masoyana na Niger da Gana, sak'on ku ya iso na Amsa Allah yasoku tamkar yadda koka Aike saqo Kuna Sona_!đš
81-82
Kai bayama yuyuwa ayiwa y'arta tafari kishiya..." Bata tsaya komai ba tajawo gyalenta fari k'al tadaidaita zamansa Akanta, ta gangaro zuwa k'asa.." da d'anta taci Karo Ibarahim Wanda shine kebin Maryam Kuma Autanta, A qiyasi bazaiwuce shekaru 21 zuwa 22 da haihuwa ba" Yana sanye cikin farar shadda Fara, da hanzari yace mah Ina zuwa!? Ashar ta zunduma da fad'ar Wai mijin Rabiya yayi Auren sirri" k'asa yayi da kansa zuciyarsa tace Wace irrin Asarace zaisa macce me kimanin shekarun hajiya tayi wannan Ashar!? Wanda zahiri Abun yayi Muni mace tabud'e Baki tayi wannan k'askancin ko Arubuce kaga kalmar kasan babu tarbiya..shin in y'ay'anta sukayi me zatace dasu!? Wuce hujjah zata kafawa Allah Ranar lahira akan kiwon da yabata na y'ay'anta!? Yana wannan tunani yaga zata wuceshi yarik'e gyalenta idon sa cike da k'wallah gami da fad'ar....mah kiji tsoron Allah" Kamar yadda Annabi yabarmana wasiya A lokacin da yayi hud'ubar bankwana ga sahabbai cewa Duk Wanda yarayu daga cikknku zaiga sab'ani me yawa to nayimuku umurni da tsoron Allah maigirma da d'aukaka da Kuma ji da bi Akan Koda bawane ya sarautu akanku" hallau yace na horeku da bin sunnata...na kiyaye ku da fararrun Al'amura bidi'a ne, Kuma kowace bidi'a b'atane...to hikimar wannan labari mah Yaya Dawood sarkine akan Matarsa Rabiya, Aure sunnah ce me qarfi, Abunda zakije kiyi fararrne babushi cikin Addini mah babu mamaki garin tafiya Allah yakawo Miki Ibtila'in Accident" inkuma kinje lafiya labarin ki zaiyi tayawo Abukunan *MAZA* da Matan duniya, mutuncinki zaizube mukuma zaki barmuna Abun fad'e hallau kinyi jayayya da Ayar Allah fankihu ma d'aba lakum...." Jikinta yayi sanyi sosai Amma sabida BOKON ta nagayamata k'arya tsaki tajah da fad'ar bakasan meye duniya ba Ibrahim shiyasa" tafice shikuma ya silale qasa yana hawaye da ciwoooo Arayuwarsa..." A can hospital dai² wannan lokacin Dawood yafarka cikin wani Irrin kuka me jigata zuciyar bayan Allah, bakinsa nada d'aci zuciyarsa na tafarfasa da k'arfi yake fad'ar Dan Allah karkuce Dani Asmee tabar Duniya" A jikina take fad'ar Dawood me namaka kake wulaqanta ni!? Ban iyabata Amsa ba sabida Babu dalili" ya Allah karkace Asmee tabarni inasonta Always takance Dawood kaine u'wata da ubana karkabari hawayena su zuba" Asmee takance Dawood ka girmama zubar hawayena domin Kaine kad'ai ke tsaidasu..humm hummm wayooo Allah kaico da nadamar bayan Rai" haka dai yake Risgar kuka na banuwa da tsananin tashin hankali Yana cikin wannan bala'i Sega Hajiyar Rabiya cikin hayagaga tace baka Fara kuka ba bany k'as² farawa dai zakayi domin se nasakaka dogon kuka ta gefen da baka tsammani Kamar yadda kamun...mutanen da ke tsaye gefe suka Fara haba hajiya kidubi halin da yake ciki mana ..." Seda tazaunar da gilashin idota tace kurabu da wannan jaki da u'warsa ta d'au cikinsa ba Azkar ta tashi Babu wankan janaba..." Shiruuu kowa yayi Dan kalamin yayi Muni tacigaba da cewa munafukine.." dai lokacin Jameela tafito da cewa hajiya aiki daina b'ata yawunki akan wannan kibarshi mugunta takasheshi Baki galala kowa yasaki da Son sanin me Br. Dawood yayi!? Mata ke tsine Masa" Nanfa Jameela tabud'i baki dacewa Abunda wannan gayen yayi Wlh tallahi Aranan Da ma qyamatarsa sukeyi" kunne kowa yasaki dason Jin makaman labarin aikuwa Babu sirri tasoma tona Masa Asiri gaban kowa Hawaye suka cika idon kowa Hajiyar su Rabiya duk Zamanta y'arduniya seda hankalinta yatashi..hallau ta gasgata Aranta baabazan Allah ya hallicci shed'an cikin jinsin *MAZA* ba Domin itakanta silar d'a *NAMIJI* ta Afka biyar malaman tsibbo wadda Tama kanta Alk'awari intana numfashi bazata bar jinsin Y'ay'a" *MAZA* su ganawa y'ay'anta A zaba tamkar yadda itama da farkon Rayuwarta Mijinta yazame Mata *ALLURAR GUBA* Wanda batasamu sassaucin Rayuwa ba seda ta had'u da wata qawah gurin Aiki ta kwad'aita Mata ta mallake mijinta yasota ko badan Allah ba sannan ne zataji dad'in Rayuwa' to se gashi Allah yacika Al'amarin sa Y'arta second hand Mata Aura sabida yaudararrin kalamai irrin na y'ay'a *MAZA* A jahar AREWA zarrrrr taji hawaye sun wankemata da tatuna irrin k'aryar da Dawood ya fesahhh masu gurin nuna wahalar macce yasha shiyasa yadaina neman macce yabasu labarin d'anyar yaudara da akamasa" Wanda tausayin hakan yasa sukabashi Rabiya in two weeks akayi Shagalin biki.." Ashe qaraya yake" da d'an k'arfi tace qalu bale ga iyaye Susan waye zasuba y'ay'an su" karsuyarda da zaqin kalamansu kasancewar *MAZAN* Halayyarsu d'aya" Kuma daga ciki akwai y'an taaaddar Allah, tsifffff gurin yad'auke da shiru yayinda wasu suka Fara tsinewah Dawood wasu Kuma najin tausayinsa ganin yadda yake kuka me nuni da tsantsar Nadama Andad'e a wannan yanayi hallau Hajiyar Rabiya tace yasakar Mata y'arta" mutane suka Fara Mata waazin k'addarah..." Taqare masu kallo d'aya¹ sannan tace narantse da Allah ko be bud'i baki yasakar mun y'ar ba dai² wannan lokacin zata Fara lissafin iddahhh" yanzu wannan d'an taddar Allah kuke goyon baya!? Mazanbaci!? Maci Amana!? D'an haihuwar innalillahi waInna Ilaihim rajiun!!!! Mak'aryaci Kuna nufin duk Abunda yayi yaci bulus kenan!? Ko kunaso kununawa *MAZAN* dake gurinnan sucigaba da zambatar matansu...."!? Insuyin kukan k'arya zaayafe masu!? To badani ba leqa gindin surika..." Kasakar mun y'artahhhhhhhhhhhh" yadda tayi maganar sedai kwakwalawar Dawood da Jama'a tad'an daina Aiki na daqiqu.." cak hawayen sa Suka tsaya.." yayinda yayiwa Ranar yau Inkiya da *MUMMUNAN* sabida baitab'a tunani Ranar yau zata rik'eshi ba..." Se gata tazo Masa da balo'a Daban ² da bazaisamu lokacin gyarwa ba" Yana wannan tunani yaji yasake fad'a Masa yasakar Mata y'arta kana qwaqwalwarsa taqara tunatar dashi Asmee fa tabar Duniya zumbur yamik'e yabuga kansa da gini shhaaa jini ya wanke Masa fuska aka rirrk'eshi bakinsah na b'arin jini yake cewa ya Allah ka amshi Raina yarabbi hmmmmm hmmmm hummmm
0 comments:
Post a Comment