Wasu 'yan mata hudu na hango zaune a wurin shakatawa suna hira.
Hameeda, Maryam, Zaynab da Rayhana, suna hirar su irin ta kawaye.
Hameeda tace "cuties an sa rana fa da Zubair."
"Zaynab tace Waoh congrat wlh ina tayaki murna Allah ya nuna mana namu muma haka."
"Dukkan su suka da amin."
"Maryam tace gaskiya nima Khaleel yazo hira yau zance ya aika gida domin ina son ana yin biki sai nawa ko ya ganin?.
π."
"Ai hakan yayi kyau inji Maryam da Hameeda."
Hameeda tace " besty ya naji kinyi shiru ne?".
ji
[29/07 00:29] Mumy's Frnd: πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*NA TSANI MAZA*
πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*π«Naπ«*
*πAysha Isa (Mummy's Friend)π*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)_
_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family & Exclusive Writer's Forum*_
_*Ina mai baku hakuri akan rashin jina kwana biyu. In Shaa yanxu zaku ta jini amma shima ba kullum ba da fatan zaku min uzuri.*_
_*Maman Ihsan nagode da soyayyar ki nima ina sonki❤.*_
_*Ban manta ki ba Fatima Ahmad (Nasiha ga mata grp) tnx 4 the love and care*_
_*BIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
6⃣ ➡ π
Murmushi tayi sai tayi shiru nasu dan lokaci……"am sorry it's my secret that I cnt share wit anyone."
Zaynab tace "har da mu kawayenki ma bazaki iya fada ma ba? do u trust us at all?."
Parking tayi daidai gaban hostel din su, shiru sukayi ko waccen ta baza kunnai tana jiran amsar RAYHANA. Jin shirun yayi yawa kuma bbu wanda tayi yunkurin fita daga motar yasa tayin magana tace "toh cuties ai sai ku fita koh domin ina da abun yi in baku da."
Maryam tace ai amsar ki muke jira game da tambayar da Zee ta maki.
Toh ai sai baku bari muje daga ciki. Mikawa Hameeda car keys din tayi tace "gashi in kun fito ku iya kullewa in kuma kun ga dama zaku iya kwana aciki sannan tayi ficewarta."
Zee ta bushe da dariya tace "ke da ta raina zata yiwa haka ai, nima kun ga tafiyata."
Maryam tace " zee jirani mu tafi tare." Hameeda itama ta fito ta rufe motar sannan ta rufa masu baya.
Hameeda na isa dakin ta cima RAYHANA kwance jefa mata keys din tayi tace " dix shouldn't repeat it self again ehee."
Zaynab tace " dat a side pls ans my question first."
Murmushi RAYHANA tayi tace "zee kenan ,eh har da ku do u knw why?"
Girgiza mata kai zee tayi.
"Bcos no 1 is to be trusted even ur parent a time aren't to be trusted talk less of a friend. Baki gani irin kusanci da ke tsakanin Ihsan da Husna a novel din mai suna KAWARTA CE SANADI bt still yet husna dince one time enemy dinta. Mugu fa baida kama bt bana nufin ku din zaku cuce ni amma ku hkr wlh banzan iya fada maku dalilin na na *TSANAR MAZA BA* bt time shall tell. Nagode da irin syyr ku gareni ", tana cikin magana da fashe da kuka (nidai banga abin kuka a nan). Rugumeta Hameeda tayi tana rarrashinta jikinta yayi sanyi.
"pls RAYHANA kibar kuka nasan ka menene wannan dalilin naki to lallai ba abu bane karami amma ina ki zaman mai imani da kaddara domin *KOWA DA KADDARARSA* ki kaiwa Allah domin maji rokon bawa ne amma pls ki soke wannan akidar na tsanar maza sbd abin so ne su kuma anyi mu ne domin su. Pls inji RAYHANA."
Gad'a mata kai tayi………
" Maxa goge hawayenki and given that your cutie smile."
Goge hawayen tayi sannan tayi murmushi π sai da dimple din ta lotsa.
Sai a sannan zee da maryam sukayi mgn…"pls we're sorry neva mean to hurt you."
Murmushi tayi tace " I knw it was jst a coincident. Ai nasan afta Mami na kunfi kowa son farin cikina."
Hameeda tace "pls dat a side muyi maganar aurena. RAYHANA kece best lady saura kiyi disappointing dina."
RAYHANA tace " indai events dinki ladies only ne I will surely be there In Shaa Allah"
Maryam tace "tab wani irin mata zalla, ni tare da masoyina zani ko ya kika gani Zee?"..
Zee tace " wlh nima da prince charming dinna zani, wacce ba ta dashi ta sha haushi π."
Ajiyar zuciya *RAYHANA* tayi though tasan da ita Zee keyi amma bata ce komai ba donmin bata son yawa magana.
ππ«ππ«ππ«
RAYHAN na isa gida dakin sa ya nufe direct yana shiga ya fada akan gado. Murmushi yayi saida fararen hakoransa mai wushirya suka bayyana…………hv got a wife, she damn beautiful n calm. Firgit ya tashi zauna yace " meyasa da nace ina sonta dey were ol r suprise, anyway inna gan su I will face her myself." Tashi yayi ya shiga toilet.
Wannan kenan.
Kuna gani RAYHAN zai iya facing RAYHANA kuwa, ko RAYHANA zata saurarashi?.
Ku kasance da 'yar mutan Niger domin jin wannan amsoshin.
_for comment, correction or advuce conrtact me on dix number_
*08186212985*
*Taku ce*
_*Mummy's Friend*_
[29/07 00:30] Mumy's Frnd: πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*NA TSANI MAZA*
πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*π«Naπ«*
*πAysha Isa (Mummy's Friend)π*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)_
_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family & Exclusive Writer's Forum*_
_*Bani da kamar ku a social media, kun zama ni na zama ku, wlh ina son ku irin sosai dinnanπ,Allah yabarmu tareπ€. Ina yinku irin totally. One love to all members of EXCLUSIVE WRITERS FORUM mu gudu tare mu tsira tare, ana mugun tare deariesπ.*_
_*Ummie Xeey thanks for the correction I really appreciate ina yinki irin totally❤*_
_*Real mai dambu muma muna alfahari dake. Hatta new members din EXCLUSIVE WRITERS FORUM sun san da zamarki. Thank for the dedication muna yinki irin sosai dinnan*_
_*Wanna know yhu more real mai dambu*_
_*I dedicate this page to REAL ME DAMBU*_
_*BIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
1⃣1⃣➡1⃣5⃣
*2 months later*
" *RAYHANA* ce zauna a gidin bishiyar dake facing hall din faculty dinsu tana duba wani handout da alamu bata gane abinda take karanta bcoz is written allover her. Tsinkayar murya mutun tayi akanta."
"Sannu Maths guru har kin fito daga examz ko?"
Ajiyar zuciya *RAYHANA* tayi tace "wallahi Hameeda har kin ban tsoro wasnt expecting yhu. Hmm wani irin guru nadai yi wanda na iya kinsan next paper zaifi wannan zafi……"
"Haka nefa wlh bana son fill in the gap dinnan sai ka rasa daga inda zaka fara karatun kuma gashi sai ka hada da cramming and am not good at that……"
Tana cikin magana Maryam ta iso……" washh wallah exams din yau sai a slow gskya wannan combination din bai yiba maths & anatomy fa……"
Murmushi *RAYHANA* tayi tace "wannan surutun bazai fiddamu ba let revise kafin time yayi".
Zee ce ta iso wurin da isarta ko zama batayi ba tace "cuties don Allah ku tashi muje muci abinci yunwa nake ji……"
Hameeda tace "kowa da ya fito maganar next paper yayi amma ke da fitar ki sai maganar abinci…acici kawai ai shiyasa kullum sai kiba kikeyi."
Zunburo baki Zee tayi tace "ai toh gwamma naci in habibina yaxo daukana in that bridal way da akeyi yajini da dan nauyi ba kamar wata da take ji kamar karan kad'a miya ba π."
Murmushin yake *RAYHANA* tayi domin tasan da ita Zee keyi kuma yau maganar yai mata ciwo amma still yet bata ce mata kala ba illa tashin da tayi tace "masu guyz am off to the library"……
Bin ta a baya Hameeda tayi tace "bestyna pls dnt be angry nasan wasa take maki kinji habibatynaπ."
"Banyi fushi ba ai."
"Amma gashi is written allover you nidai kice kin yafe."
" Toh na yafe r yhu ok with that?."
"Yap I'm……ina sonki bestyna."
*RAYHANA* tace "ina sonki nima habibatee."
"Off to the cafeteria bcox nima yunwa nake ji."
"Ok bye…ki siyo min my favourite choco."
"Ok…"
Su RAYHANA na barin wurin Maryam tace "Zee gaskiya abinda kike wa RAYHANA ya fara isa na wani irin wasa kenan kullum sai kin bata mata rai inma ba don tanada hakuri ba ai da kullum cikin fada kuke da ita."
Zee tace "wlh ban yibane donmin in bata mata rai nayi ne don in sata magana amma saboda tsabar miskilanci still bata ce komai ba but In Shaa Allahu daga yau baran kara yimata irin wannan wasan ba."
Maryam tace "better for you."
Suna cikin haka Hameeda ta dawo tace "muje cuties is almost time."
ππ«ππ«ππ«
Zubair ne parlour tare da wasu abokansa Ahmad da Sadiq suna planning yanda bikinsa zai kasance. Ahmad yace "Zubair nifa tunda aka fara shirye-shiryen biki banga *RAYHAN* ba kuma shine best man karfa yaxo yayi disappointing dinmu."
Zubair yace "In Shaa Allahu bazai yayi disappointing dinmu ba bcos daxu ma nayi wata dashi kuma ya shaidamin zai zo amma in kira"……
kafin ya ida maganarsa sai ga *RAYHAN*ya shigo da sallamarsa. Amsa masu sukayi a tare.
Ahmad yace "dan halak yanxu haka zancen ka mukayi sai gaka ka iso."
*RAYHAN* yace "am sorry dude for keeping yhu waiting."
Sai a sannan Sadiq yayi magana ……"longest time no see, *RAYHAN* kana nan kuwa?."
Murmushi *RAYHAN* yayi yana mai susa kai alamun baida gaskiya yace " wallahi ina nan just that nayi losing contact dinka ne am sory."
"Ba damuwa. Back to business, whynot ayi dinner kawai randa aka kawo amarya?."
Zubair yace "eh hakama yafi ayi ta ta kare kwana daya the next day kowa ya tafi gidansa ya huta gajiya."
*RAYHAN* yace" kai dai fadi gaskiya kana dai son a barka da matar ka ka kwashi gara daiπ.5
Zubair yace " ai matata ce ba ta wani ba gwamma ni nafi wani da har yanxu shiru ko buduwar baya da. Bari in kira sahiba bata musha love."
*Muje zuwa*
_For any correction, advice and comments contact me on this number_
*08186212985*
Ina mai baku hakuri fans din yanxu baza ku dinga jina akai akai ba sabida wasu uzurori da suka sha min gaba.
*Taku ce*
_*πMummy's friendπ*_
[29/07 01:15] Mumy's Frnd: πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*NA TSANI MAZA*
πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*π«Naπ«*
*πAysha Isa (Mummy's Friend)π*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)_
_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family & Exclusive Writer's Forum*_
_*Nasa rasa irin godiyar da zan maki komai nace zan fada sai nagan ki wuce hakan, ashe mutun yakan hadu da wanda baya k'ashin sanar da kai wani abu domin karda kafi shi watarana?., nikan na hadu da gwanata, π
±K ki dad'e kiyi karko ina yinki irin sosai dinnan. Nagode, nagode, thank for the love.πππ*_
_*Members dinnan exclusive writers forum masoyan kwarai a kullum soyayyar dad'a k'aruwa take a cikin zuciyata ina sonku irin totally, Allah ya barmu tare ya karemu da sharrin maqiya. Words alone cannot express how happy I am being with yhu guyz. Love yhu wujiga-wujiga❤❤*_
_*I dedicate this page to my dear π
±K*_
_*BIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
1⃣6⃣➡2⃣0⃣
*Ranar Juma'a da yamma*
Wasu enmata biyu ne zaune a parlour suna hira dayan cikin sua shakaru akalla zatayi sha biyar dayan kuma bata wuce sha uku ba. Babban cikin tace "Jidda wallahi na K'agu ayi bikin nan."
Wacce ta kira da Jidda tace "Aunty Billy ina ganin nama fiki k'aguwa, kinsan fa wannan shine first time da za'ayi bikin aura gidan mu, I can't wait to see that day".
"Kedai bari kawai sai nayi inviting dukkan 'yan class dinmu harma da 'yan islamiyya".
"π³ kai anty sun fa yi yawa, nidai best friend d'inta kawai zan gayyata sbd in samu time din kwasar shokiππ½".
Suna cikin hira Hameeda ta shigo parlour da sallamar kafin ta karasa inda suke zaune wani yaro wanda ba zai wuci 5yr ba ya shak'o da gudu ya d'ane jikinta. Rungume shi tayi daga bisa ta sauke shi suka zauna kan cushion din dake fuskantar su billy da Jidda.
Yaron yace "antyna oyoyo, I miss yhu".
"My Khaleel I miss yhu too. Ya makaranta, da fatan dai kana karatu sosai ko?."
"Eh ina yi, ranar na ma Aunty mu ta siyar min biscuit wai ina da kokari sosai".
"Yauwa haka nake so, give me five π€". Hannu ya bata suka sha.
Billy tace "ina yini anty".
"Ina gajiya Billy ya kuke?". Jidda ba gaisuwa ne.
Zunburo baki Jidda tayi tace " toh ba tun daxu inata gaida ke baki amsa ba".
Tashi Hameeda tayi takoma kusa da Jidda sannan tace "eyya kiyi hkr Khaleel ya cikani da surutu ko gaisuwar banji ba kiyi hkr kinji little sis".
Murmushi Jidda tayi ta sake gaidata ta tashi tace " bari in kawo maki ruwan sanyi".
"Ok sis".Am waiting.
Jim kadan Jidda ta dawo da ruwa a kofi ta nika mata sannan wurin ta zauna tace "yauwa sis daman hira yanda biki ki zai kasance muke sai gashi Allah ya kawo ki, so sis wat are your plans?".
Murmushi Hameeda tayi tace "your plans r also mine duk abinda yayi maku nima yamin".
Suna tsaka da hira Ummansu ta shigo tana fadin "wai muryan wa nake ji kamar ta Hameeda?".
Mikewa Hameeda tayi daga inda take zaune tace "nice Umma".
"Shine baki shigo kin gaida ba ko sbd kisan zan tambayeki dalilin daawowar ki ko?".
Risinawa tayi tana ba Umma hkr tace "wlh umma ba jima da shigowa ba".
Umma tace " toh me ya dawo da ke yanxu, inace nxt week zaki gama exam dinki?".
"Eh Umma amma bani da exam sai ranar thursday kuma ina kewar ku shiyasa na dawo".
Umma tace " yhu beta get use to it ke da ke shirin barin gida gabaki daya".
Zunb'uro baki Hameeda tayi sannan tace "ai Umma zan ta kawo maku ziyara a kodayaushe".
Murmushi Umma tayi ta tashi daga zaune sannan tace "a ta ki wautar ba da shike shi mijin naki bashi da nayi kullum yabarki kina ziryan gidanku ba". In kun gama hiran ku kintsa ko ina kafin Abbanku yadawo ni na tafi daki.
Hameeda ta amsa mata da "toh umma" komawa tayi zaune suka cigaba da hiran su da k'annenta.
ππ«ππ«ππ«
Horn *RAYHANA* tayi a gaban wani gida mai dank'arin kyau, wani tsoho ne ya wangale gate din ta kunno kan motar ciki gidan tayi parking wurin ajiye motar sannan ta fito, ta karasa wurin shi a gajiye tace " Baba iro ina yini".
"kin yini lfy d'iyata ya makaranta?".
"lafiya kalau baba".
"Toh madallah Allah ya bada sa'a.
Ameen baba kudi ta mika masa tace "baba ga wannan ka rike".
Kin karb'an kudin yayi yace "rike abinki diyata ke da ki ke makaranta".
*RAYHANA* tace " ai ba yawa baba sai dai in ka rena ne".
Ansar kudin yayi yace " Diyata ba renawa nayi ba, nagode Allah ya maki albarka".A zuciyar shi kuma tausayin yaka saboda ita da mahaifiyarta duk mutane kirkine amma saidai kash *RAYHANA* batayi sa'ar uba ba.
"Ameen baba, nagode". Juyawa tayi ta nufi parlour tun kafin ta isa parlour take kwalawa mami kira "Mami, Mami am ba……
turus ta tsaya sakamakon abinda idanuwarta sukayi tozali dashi nan take hawaye ya fara zubar mata tana mai furta _Innalillahi wa ina ilaihi raji'un , Allahumma ajirni fi musubati wa khalifibi khairu minha._
*Muje zuwa*
_Ko mai *RAYHANA* tagani ya firgita ta haka?._
Ku kasance tare dani domin samu amsar wannan tambayar.
_Domin shawara; gyara ko korafi kofa a bude take zaku iya samuna a lamba kamar haka_
*08186212985*
*Taku ce*
_*πMummy's Friendπ*_
[29/07 01:16] Mumy's Frnd: πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*NA TSANI MAZA*
πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*π«Naπ«*
*πAysha Isa (Mummy's Friend)π*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)_
_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family & Exclusive Writer's Forum*_
*Sisters dinna abin alfaharina sonku daban yake a cikin ruhina don jini ya wuce wasa*
_Aunty Hauwa (maman waleed)_
_Aunty Aisha_
_Aunty Hauwa (maman rayhan)_
_Aunty Fatima_
_Zee_
_Hajjo_
_Hafsah da_
_Amina_
*Ina sonku sosai da sosai, Allah ya hada kawunan mu (Ameen)*
*UⓂMIEY XEEY ina tayaki murna kammala littafinki mai taken A DALILIN MATAR UBA hakika kin fad'akar, kin ilimantar kuma nishad'ar a cikin wannan littafin, Allah ta kara basira, hazaka da karfin. Kar ki/ka bari a ba ki/ka labari. UP!! UP! UⓂMIEY XEEY kina k'amshi ina biki da humra.*
_*This page is dedicated to my sister*_
_*BIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
2⃣1⃣➡2⃣5⃣
Abba ne kwance kan wata akan three seater daga shi sai boxers ita kuma yarinyar kuma tunbur take kwance a haihuwar uwarta sai murzarta yake, ba abinda kake ji a parlour sai gurnanisu. Maimaita addu'ar tayi wannan karan da karfi take karanta addu'ar ko Allah zai sasu farga da ma'ashar dasuke aikatawa amma ina sunyi nisa. Hanyar da zai sadata da dakinta ta nufa tana juya suka hada ido da Abba ya yana kokari cire wandonsa, da sauri ya maida wando ya dukar da kai cike da kunga. Da gudu *RAYHANA* ta isa daki ta fada akan gado sai ta fashe da kuka. A zuciyarta kuma tana mai kara jin tsanar maza, take abinda ya faru da ita shekarun baya ya dawo mata sabuwa fil har a lokacin abin ya faru.
*2 years back*
Gidan shiru yake kasancewar ta Monday Abba ya tafi wurin aiki, Mami kuma tayi tafiya zuwa k'auye bikin yarinyar Yayatar amma itama tana hanyar dawowa.
Da misalin karfe 4:00 pm *RAYHANA* ta dawo daga skul d'aki Mami ta nufe ta bud'e kofar, Mami kin dawo shiru ba'a amsa mata ba tace
" Ashe ma bata dawo ko ba. Dix house damn boring."
Dakin ta nufa ta ajiye bag dinta akan bedside drawer, toilet ta shiga ta watsa ruwa sai ta dauro alwala d'ayani tana fitowa ta gabatar da sallah. Rigan shan iska ta sa sannan ta jika cornflakes ta dauki littafi a nufi balcony ta zauna tana duba littafin exam din suke da ita few days time, tana yo tana shan corn flakes, d'ago tayi zata kai spoon din cornflakes baki sai ta hango Abba ya fito daga parking lot yana tangad'i da alamar a buge yake. Tashi tayi cikeda fargaba gabar ta na fadi ta isa inda yake ta karb'a briefcase dinsa ta sakaya hannunsa kan kafad'arta ta kaisa falo tana isa ta zaunar dashi ta cushion. Ruwan sanyi ta dibo masa a kofi risinawa tayi ta mik'asa ruwan gabanta na cigaba da fadi.
Amsar ruwan Abba yayi ya dan sha sannan yai mata nuni da ta tashi da dawo kan cinyarsa.
Tashi tayi daga durkuson da tayi da nufa kujeran dake nisa dashi xauna.
Girgirsa mata kai Abba yayi sannan ya kara mata nuni da inda yake nufi.
Kin tashi *RAYHANA* tayi ta basar dashi.
Wani irin tsawa ya daka mata sai da hanjin cikinta suka kad'a yace a cikin maye " watoh Haleema kin raina ni ina ki magana baki amsa min ba, inma saboda kin gane manufata ne kika basar dani toh wlh kisani yau sai na karbe hakkina koda karfin tsiya kuma a yanxuba sai anjima ba".
Tuni idon *RAYHANA* ya ciko da kwalla donmin ta san bbu mai kwatanta yau sai Allah. Tashi tayi da niyyar gudu amma kafinta ankara har iso inda take, kuka ta fashe dashi tace " Abba ba mami bace fa wlh *RAYHANA* ce don Allah kayi hakuri karka cut…" shiru tayi sakamako saukan marin da kaji a kuncinta.
Abba yace "amma Haleema kin maidani mara hakanli *RAYHANAR* nazan gane ba." Jawota yayi da iya karfin yasa hannu ya b'arka rigan ya rage daga ita sai bra. Ture shi tayi da iya karfin amma ina ko gazau bai yiba ila kwashe da yayi da zube kasa, hannu sata tana kare kirjinta, kuka take tana majiya amma ina Abba ya riga yayi nisa donmin kallon mami yakewa *RAYHANA*.
Mari ya kare kifa mata sannan yayi kanta. *RAYHANA* na gani abu da gaskene ta fadi wurin summiya. Daga bata sake sani idan kanta yake ha sai farkawa tayi ta ganta a dakin Mami kwance kan gado rufe da bargo bbu komai jikinta.
*RAYHANA* na dawowa daga duniyar tunanin da ta lula ta fashe da kuka tana fadin " Abba ka cuceni, kasa *NA TSANI MAZA* donmin dukkan jinsin ku kallonsu nake da iri halinka, mai zan fadawa mijina in ya sameni ba a matsayin buduwarba?, abinda kunya ince wai mahaifina ya min fyade. Amma a hakan ma wannan bai sa kadai na aikata zina ba. Kaicona , Ya Allah ka shiryarda Abbana Kasa ya gane kafin lokaci ya K'ure masa." Tashi tayi ta dauro alwala ko zata ji dan dama a zuciyata.
ππ«ππ«ππ«
Ummi ce kofar dakin *RAYHAN* akalla tayi sallama yanxu ya kai sau uku amma shiru bai amsa mata, bude kofar tayi ta karasa ciki dakin tana fadin "ina *RAYHAN* ya tafi da wuri haka ko gaisawa bai tsaya mu………"turus ta tsaya sakamakon ganinsa da tayi rashe-rashe kan gado idanuwarsa na kallon silin da alamun bai ma san da shigwarta ba, gefen gadon ta zauna takira sunan shi tare da taba shi.
Firgit ya tashi daga kwanace yasa zare idoπ tamkar wanda ya gan abin tsoro ,ganin Ummi yayi zaune gefe gafonsa kallonta yake cikeda mamakin lokacin da ta shigo.
Ummi tace " kana mamakin shigowa tane?".
Sunkuyar da kai yayi cikeda da kunya sannan yace " Ummi ina kwana".
Murmushi Ummi tayi tace " in tashi lfy amma da ban zoba yau da bazaka da gaida niba kenan?, *RAYHAN* wai mai ke damun ka ne kwana biyun ga duk ka canza, kasan dai a duniya ynxu ba kada wacce tafini kuma kasan dai kai ka maizame wa k'ennanka tamkar mahaifi yanxu , pls ka fada min abinda ke damunka.
Ajiyar zuciya yayi sannan yace "Ummi ba komai bane ila………………"
_*Muje zuwa*_
_*Taku ce*_
_*πMummy's friendπ*_
[29/07 01:17] Mumy's Frnd: πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*NA TSANI MAZA*
πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*π«Naπ«*
*πAysha Isa (Mummy's Friend)π*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)_
_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family & Exclusive Writer's Forum*_
_*My mentor, π
±K (autan exclusive) Allah yabaki lafiya ya yaye maki dukkan lalurarki, yasa yazama kaffara. Zamuyi kewarki π. Ni har nafara missing dinki. GWS π
±K*_
_*Masoyana nasan kuna hakuri amma don Allah dad'e yin hakuri abubuwa sun shamin kai banxan samu maku typing kullum kamar yarda kuke bukata ba pls a min afuwaπ. Ina sonku domin da bazarku nake taka rawaπ, ana tare irin totally dinnan*_
_*I dedicate dix page to π
±K & to you my masoyasπ*_
_*BIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
2⃣6⃣➡3⃣0⃣
Shirun da Ummi taji yayi ne yasa tace " *RAYHAN* kaifa nake sauraro in kuma baka shirya fad'amin ba inyi wuce wata ehee. Ai ba kai kadai na haifa ba ka maida ni kamar sa'arka ina magana sai wahalar da ni kake."
Tashi tayi ta nufi hanyar fita. Da sauri *RAYHAN* ya tashi ya sha gabanta sannan ya risina yana bata hakuri;
"Ummi don Allah kiyi hakuri zan fadi maki ".
"Toh fad'a ina sauraronka."
Zunb'uro baki yayi cike da shagwab'e "toh Ummi ki shigo ciki ki zauna mana".
Murmushi Ummi tayi sai ta karaso daga ciki ta zauna edge din gabon tace " Shagwabebe kawai ka girma amma sai abin yara kake."
*RAYHAN* yace "toh Ummi ai ni yaro har yanxu gun ki."
"Ni dai ka fada min abinda ka tsaida ma, bani da lkcn wannan shashacin naka."
"Ummi wata yarinya na gani ina so amma da gani ta tashi ta bar gun………" kwashe labarin yanda sukayi da kawayen *RAYHANA* yayi sannan ya kare da fadin "Ummi tun daga ranar ban kara sakata a idanuwa na ba."
Tunda yafara magana Ummi ke kallonsa cike da mamaki tace " yanxu *RAYHAN* sabida mace ka canza haka?, yanxu duk yawan 'yan mata da suke sonka ba wacce ta maka daga cinsu, anya ba gamo kayiba kuwa?."
" Ummu ina kyautata zaton mutun ce kamar ni, pls ummi ki tayani da addu'a ."
"Toh *RAYHAN* in itace mafi alkhairi gareka Allah ya tabbatar."
*RAYHAN* yace " Ameen my everlasting angel, nagode Ummi na ina sonki."
Murmushi tayi ta fice daga dakin.
ππ«ππ«ππ«
_*ASALINSU*_
_*RAYHAN*_
*RAYHAN* d'a ne ga Alh. Shareef Aminu da Haj. Hauwa wacce suke kirada Ummi, shine d'a na farko yana da kannai uku Kamal, Shuaib sannan auta Fatima wacce suke kira da Inteesar. *RAYHAN* sun tashi cikin maraici sakamakon rasuwar da mahaifinsa yayi a hatsarin mota a hanyar zuwar sa kaduna. Yanxu kimanin shekaru goma kenan domin a lokacin yama matakin karshe a makarantar secondary, ita kuma Inteesar sherakanta daya a lokacin.
_*RAYHANA*_
Alh. Saleh Maikudi shine cikakken sunanar mahaifin *RAYHANA* shaharren d'an kasuwa ne, ya kasance mutun ne yawan aure-aure domin ya cika burinsa na samun d'a namiji amma duk cikin matar sa bbu wacce ta samu haihuwa sai mahaifiyar *RAYHANA* mai sunana laurat, itama daga *RAYHANA* bata sake haihuwa ba . *RAYHANA* tashi cikin tsangwama da kiyayya irin-irin gun mahaifinta sbd kasancewar ta 'ya mace. Sakamakon haka ta tashi da *TSANAR MAZA* tun tana karama.
_*ZUBAIR*_
Alh. Sambo mai yadi shine uba ga Zubair yanada mata biyu Hafsat wacce suke kira da Anti yaranta biyu Zubair da Saudat sai uwar gida Hauwa wacce suke kira Mama ita kuma yaranta uku Haleema, Asiya sai d'an autan ta Nasir wanda yake sa'ar Zubair.
_*HAMEEDA*_
Mall. Ahmad Bako da mal. Shafa'atu sune iyaye ga Hameeda. 'Ya'yan su hudu Hameeda, Bilkisu (Billy), Jidda sai auta Ibrahim (khaleel). Mahaifinsu ma aikacin gwamnati ne.
wannan kenan.
ππ«ππ«ππ«
_*2 days later*_
Hameeda…… Umma ce ta kwalawa Hameeda kira.
Da gudu hameeda ta iso inda take ta risina tace " na'am Umma gani."
"Yaushe zaki gun anti ki ne? nagan lokaci sai gabatowa yake kuma kin ki zuwa wurin nata."
Dukar da kai tayi cike da kunya saboda ta san me Umma ke nufi watau taje anti mata gyaran amarya ita ba ta gyaran ke damuta ba, a'a wasu abubuwan da anti ke bata ta sha ne bata so sbd har amai take inta sha su.
Umma tace " ke dake nake magana kinyi shiru"
_*Taku ce*_
_*πMummy's Friendπ*_
[29/07 01:17] Mumy's Frnd: πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*NA TSANI MAZA*
πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*π«Naπ«*
*πAysha Isa (Mummy's Friend)π*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)_
_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family & Exclusive Writer's Forum*_
*Mumcyna kuma kawata wallah bani da kamarki, da ke nake tinkaho, thanks for the support momma na. Allah yabaki lafiya mahaifiyata, may you live long to witness bikin kawarki π. Words alone can't express my love for you, ina sonki sosai da sosaiπππ*
_*Na sadaukar da wannan shafin ga duk mai sunar momma watau HAUWA ina sonku*_
_*BIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
3⃣1⃣➡3⃣5⃣
Zub'uro baki Hameeda tayi tace "Umma ina je fa sai tayi ta dura min wani abu ina sha, kuma wallahi Umma amai yake sani nidai ba zani ba sai kin mata magana tadaina bani su" ta karasa magana kamar zata yi kuka.
Umma tace " kaji min ja'iran diya, yoh ba ke akewa gata ba, toh in kin isa kiyi zamarki karda kije kin ji?, maza b'acen min da gani."
Tashi tayi tana guna-guni ta cika tam kamar zata fashe ta bar dakin Umma.
ππ«ππ«ππ«
*Tuesday morning*
*RAYHANA* kwance a dakin tana bacci da alamar baccin ta kwasheta ne ba tsamani domin rike take da takarda ga wasu kuma watse a gefenta. Umma ce da shigo dakin ta ganta kwance, matsowa kusa da ita tayi ta tasheta . Mik'a *RAYHANA* hade da salati tana murza ido.
Umma tace "ba morning paper kuke da ita ba?."
Gyada mata kai *RAYHANA* tayi tace "eh Mami."
"Shine kika kwanta barci this already 9 o'clock ."
"Subhanallah" da sauri ta sauko daga kan gadon tace " tnx Mami har na kusan makara 11 muke da papern amma nayi dasu hameeda 10 zan shigo don akwai abinda zan koya masu." sannan ta nufi hanyar toilet.
Murmushi Mami tace " Allah yabada sa'a babyna ki sauri fito ina jiranki da akwai maganar da nake son muji in kim fito."
"Ok Mami jst give me 10mins."
*15 mins later*
*RAYHANA* ta fito daga toilet rike da towel tana tsane jiki, kusa Mami ta zauna ta aza kanta kan kafadar Mami sannan tace "Mami na fito, aina cika alkawali ko!."
Mami tace " eh babyna, daman tambayarki zanyi ko mai ke damunki kwana biyun nane?"
*RAYHANA* tace " mami bakomai."
Mami tace "kamar ya bakomai alhalin daxun da nazo tashin ki naji jikinki da zafi kuma ynx ma haka jikin naki da zafi, ina hankalce dake tun ranar friday kin canza daga yanda nasanki, kinsan dai baki da wacce tafini,ki fadamin tsalarki mayb ina da shawaran da zanbaki , kuma kinsa damuwar ki nima yana sanyani damuwa, common my dear tell me wat ur problem is."
Kwalla ne yaciko idon mai *RAYHANA* tana tsoron ta fadawa Mami taje tunkuran Abba ciji ya zama k'ari, dom Abba zai iya bugunta kanta wannan dalilin koda a gabar kowa ne, ita kuma *RAYHANA* idanda abinda ta tsana bai wace ta gan abbanta ya muxantawa Maminta ba, Ajiyar zuciya tayi sannan tace "Mami bakomai bane fa illa cikina dake ciwo amma tunda nasha magani yanxu naji sauki ko."
Murmushi Mami tayi don bata yarda da abinda *RAYHANA* tace ba sabida a duk lokacinda ta ganta wannan yanayin baya rasa nasaba da irin halin mahaifinta, tace "are you sure?"
Gyada mata kai *RAYHANA* tayi tace " yes Mami."
Mami tace " toh maza ki karasa shiri k'arfe 9:30 ta riga tayi kuma nasan su Hameeda najiran ki, am off to work, Allah yabaku sa'a a jarabawarku."
"Ameen Mami, nima sai nadawo, bye."
Mami tace " ok my baby Allah yabada sa'a, ni na tafi."
A gurguje *RAYHANA* ta kara shiri ko breakfast batayi ba wuce sbd damunta da kira da su Hameeda ke tayi.
ππ«ππ«ππ«
Mami ce office zauna tayi tagumi da dukkan alamau ta lula duniyar tunani, tunani take akan irin rayuwar auranta tun tana buduwar har zuwa yanxu na take matsayin matar mazinaci, azzalamin bawa, hawaye ne ya ke malala akan kumatun ta, " kaicona wallahi gaggawa a lamari aure ba abu bane mai kyau".
*ASALIN MAMI*
*Muje zuwa*
0 comments:
Post a Comment