*ASALIN MAMI*
Asalin sunanta Laurat Ibrahim dan yabo, mahaifinta a wancen lokacin yana d'aya daga cikin wainda suka tsani 'ya'yansu da ilimi bako domin shi a ganinsa ilimi bako bashi da wani fa'ida ga dan namiji bare macen da duk karantu ta a karshin wani zai kare, shi dai nashi a naima kudi. A haka mami da mahaifiyarta suke sanar amma yawanci kudi akan lalurar makaranta suke karewa. Da kar da sudin goshi mami ta gama secendary school. Bayan ta kammala makarantan ne mahaifinta yace ta fidda mijin aure, hakuri ta bashi akan don Allah yabari ta cigaba da makaranta tunda bata da wani tsayayye a wannan lokacin, kin yarda yayi farko amma daya gan ta dage akan haka yace ya barta ta cigaba amma ba da kudinshi kuma da sharadin in ta fara dole ta fidda mijin aure ko kuma ya aurata ga duk wanda yaga dama. Mami ta samu gurbin karatu a ABU inda zata karanta Home management, a gurin ne ta hadu Abban *RAYHANA* inda ya nace mata amma taki sauraronshi sbd da iskanci yaso ta da farko, da yagan dai ba yarda zatayi ba shine ya biyo ta sigar aure, koda haka mami yarda tayi.Gidan su mami ya tafi ba tare da saninta ba yaje yayiwa Abba ruwan kudi sannan ya fada masa bukatansa na son auren mami nan take mahaifinta ya amince ba tare da dogon tunani ko nima shawara ba.
Kwatsam wani hutu taje gida Ummata ke tace mata ‘’ wati Laurat kin iya turo da saurayi gida ba tare da kin nima shawarata ba ko, ke kina ganin kinma kanki adalci kenan?‘’
Gabanta yayi mugun fadi kime da mamaki mami tace ‘’ anya ba lamunde inna hafsat aka ce ba?, don ni wlh bbu wanda na aiko.‘’
‘’Hmmm kyaji dashi donmin an ma sa rana ko nan da sati biywu sbd shi wanda kika aiko yace yana son ayi da wuri, kuma ba sai baban naku yamaki komai ba shi ya dauki nauyin haka.‘’
‘’Innalillahi wa ina ilahi rajiun yanxu Umma sbd yanada arziki shine ba za'a yi bincike kanshi ba, Umma gaggawafa a lamarin aure bashi da kyau, baku sanya halayensa umma amma sbd burinku a aurad dani ya cika shiyasa za'a aura mashi ni, nidai gsky……‘’
Dakatar da ita Umma tayi tace ‘’ sbda nice baki tsoro shiyasa kike fadin haka,ai da sai ki sami baban nake ki mashi bayani, ni danllah tashi ki bani wurin.‘’
Kuka mami ta fashe dashi kanta hada da guiwa. Nan take jikin ummata yayi sanyi amma bbu abinda zata iya kai, illa hakuri da lalashin da tayi mata.
A haka akayi aure batare da tana so ba, a gidan nasa ta kara karatunta. A halin yanxu tana aikine ministry of education.
Misawa tayi bayan wannan dogon tunanin tace ‘’ kwadayi da rashi bincike ya jazamin auren mashayi, mazinaci ba don haka ba 'yar ta baxata tsinci kanta a wannan kazantaccen rayuwa ba.
*Annabi S.A.W yayi gaskiya yacd ku bazanma 'ya'yanku uba nagari da uwa tagari.‘’*
_*Iyaye kuji tsoron Allah kusani gaggawa aiki shaidan ne kuma ba mai wuce lokacin auransa, bincike a lamarin aure abu ne kyau karku bari kudi ko wani abun duniya rudaku ku kiyin bincike donmin kuwa watarana zasu kuyi da nasani.*_
ππ«ππ«ππ«
Da misalin karfe daya su *RAYHANA* fito daga exam hall, wurin icen ta suka xama sukaje suka zauna suna hira,
Hameeda tace ‘’ Alhamdulillah we are done with 300 level, we r nw final student, Allah kadai yasan irin farin cikin nake ciki.‘’
Maryam tace ‘’ kedai bari kawai can't wait to see myself ib 400 level, fatan mudai Allah yasa result yayi kyau.‘’
A tare Hameeda da Zaynab sukace ‘’Ameen.‘’
Hameeda tace “ yauwa *RAYHANA* don Allah zaki rakani gidan antina Hanan, wlh Umma ta tsamin wai sai naje, besty naji kinyi shiru ba ki cemin komai ba.”
Zee tace‘’ anya tana jinki kuwa na gan kamar hankalinta baya tare damu sbd tunda muka zo nan batace kala ba.‘’
Juyowa Hameeda tayi ta jijjigata tace ‘’wai ke *RAYHANA* mai ke damunki ne nagan har 'yar rama kika yayi.‘’
*RAYHANA* da ta dawo daga tunanin da take ta hanyar girgizata da Hameeda tayi tace “bakomai komai marata ke ciwo amma da sauki dayake nasha magani kam in fito.”
Zee tace ‘’Allah sarki ubangiji ya baki lfy gsky ina tausayamaki ace duk lokacin da bakon ki zai zo sai kin wahala.‘’
Maryam tace ‘’ wallahi kedai bari kawai, amma naji wasu na fadin wai inkayi aure zai daina.‘’
Murmushi takaici *RAYHANA* tayi a zuciyarta tace ‘’ai in haka nayi yakamata tunda Abbanta yai mata fyade ta bar ciwon maran.‘’
Kala Hameeda bata ce ba tunda suka fara maganar sbd tasan da abinda *RAYHANA* ke boye masu don idan da ciwon mara ko skul bata iya zuwa.
Bayan sun kammala zance ne Hameeda tace ‘’besty wai ya maganar mu ne zaki rakani ne ko bazaki ba?‘’
*RAYHANA* ta dan yi shiru sbd bata san inda Hameeda ke son ta rakata ba amma gudun wani magana tace “kibari next week saturday I promise zan rakaki.”
Hameeda tace “Promise fa kikayi ya zama dole ki cika.”
*RAYHANA* tace “In Shaa Allah zanyi iya yina. Dudes ku tashi mu tafi gida time na tafiya.”
Tashi sukayi baki dayansu zuwa inda motar *RAYHANA*, takai ko wacce gida.
ππ«ππ«ππ«
*2 Weeks later*
Yau ne ranarda *RAYHANA* taiwa Hameeda alkawarin zuwa sai gashi ta tashi da matsanancin ciwon mara, a daddafe ta shirya taje taima Mami sallama.
Mami tace “anya zaki iya zuwa kuwa? nagan baki jin dadi.”
*RAYHANA* tace “In Shaa Allah mami zan iya, wlh in ban je Hameeda ba zata ji dadin haka ba.”
Mami tace “toh Allah ya kiyaye hanya.”
*RAYHANA*“Ameen mami ”sannnan ta tashi ta wuce.
ππ«ππ«ππ«
A falo *RAYHANA* ta iske Hameeda tagama shirinta tana kallon da alamun ita take jira, sallama tayi sannan ta karaso ciki ta zauna kan hannun kujeran da Hameeda ke zaune, ciza lebe ta sakamakon wani irin murdewa da mararta tayi da kar tayi iya magana tace “ki sani a mota in kin shirya.” Tashi tayi ta koma mota ta zauna.
Binta da kallo Hameeda tayi cikeda mamakin abinda tayi donmin ko gaisawa basu yi balla har ta kaiga gaida Ummata, tashi tayi ta dauko jakarta da gyale sannan ta sallamin Umma kanan ta tafi.
A mota ta sami *RAYHANA* taja sit baya sannan ta jinginar da bayanta a kujeran idonta lumshe kamar mai bacci.
Hameeda tace “ besty are ok?”
Murmushi tayi wanda bai wuce kan lebenta ba tare da ta bata amsa ba tace “ where are we heading to?”
Hameeda tace “gidan anti Hanan.”
Daga ba wacce ta kara magana cikisu, sunyi nisa da tafiya sbd daga inda suka bbu nisa da gidansu anti hanan, gefen titi *RAYHANA* tayi parking ta fito da gudu daga motar,fitar ke da wuya ta fara sheka amai kamar zata amayarda da hanjinta, da dafa ta Hameeda tayi tana tayi mata sannu har ta idda aman,canza gun zama sukayi sai Hameeda takarasa tukin.
Suna isa gidan Hameeda tayi parking sannan ta fito budewa *RAYHANA* ta rike mata hannu har cikin dakin antin suka gaidata, nuni hameeda tayi mata da hannu alamar ta kwanta.
Kwanciyarta ke dawuya taji zuciyarta na tashi, da gudu ta tashi ta shiga toilet tana sheqa amai.
Anti Hanan tace “Hameeda anya ba ciki kawarki keda shi ba?, wannan amai haka.”
π³ gwalo ido Hameeda tayi sannan tace “ciki fa kika ce anti. ”
_π€Anya ciki *RAYHABA* ke dashi, in cikin ne toh cikin waye, kodai a ruwa tashaπ?_
*Ku kasance tare dani don samun cigaban labarin*
*Muje zuwa*
_*Taku har kullum*_
_*π Mummy's Friendπ*_
[29/07 01:19] Mumy's Frnd: Anti Hanan tace “Allah yasa hasashenki yazama……”
Kasa karasa maganar sakamakon jin fadin abun juyar da zasu suka gan *RAYHANA* kwance tana numfashi sama-sama, da gudu suka yo kanta amma karfin su isa ta suma.
Girgizata Hameeda tayi amma shiru bmkk gazau batayi ba, nan take Hameeda tafara kuka π kamar ranta zai fita tace ‘’Anti na shiga uku ta mutu.‘’
Matsowa kusa da ita anti hanan tayi ta aza kanta kan kirjinta don jin ko da sauran numfashita, tana aza kai taji tana numfashi, juya tayi gun da hameeda ke zaune sannan tace “ dauko min ruwan sanyi a freezer.”
Da sauri Hameeda ta dauko ruwan tabama Anti Hanan, wanke mata fuska anti Hanan tayi da ruwa sannan ta d'an watsa mata a fuska.
Wani irin ajiyar zuciyar tayi alamar ta dawo daga sumar da tayi kenan· Hamdala Hameeda da Anti Hanan sukayi,rike hannu *RAYHANA* sannan ta kira sunanta·
Bude ido *RAYHANA* ta maida duba gun Hameeda da kyar take magana tace “ na'am bestyna.”
Hameeda ‘’da fatan jikin da sauki ko?‘’
Gyada mata kai *RAYHANA* sannan ta maida ido ta rufe daga haka duk maganar da sukayi bata sake amsa masu ba sbd tsanin azabar da mararta ke mata.
Anti Hanan tace“Hameeda ina ganin zai fi mutafi da ita asibiti don magance matsala.”
Kuyi managing wannan bana jin dadin jikina.
_*Taku ce*_
_*πMummmy's friendπ*_
[29/07 16:11] Mumy's Frnd: πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*NA TSANI MAZA*
πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*π«Naπ«*
*πAysha Isa (Mummy's Friend)π*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)_
_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile & Exclusive Writer's Forum*
*Yaushe ne,yaushe zaki dawo Bilkisu, yaushe zaki dawo,ππππ π
±K wlh ina kewarki, Allah yabaki lfy*
*Masoyan kwarai a gaskiya naji dadin 'yanda kuke comment kan novel dinnan,nagode kwarai da soyayyarku, musamman ma NATSANI MAZA FANS GROUP, nima ina sonku, I love wujiga-wujiga, duk rintsi duk wuya ana mugun tare π€, Allah yabar zumunciππ*
*Ina kuke masoyan RAYHANA, RAYHANA na gaishe ku, musamma Hanan da Maman Sadiq, wai ince maku duk dadi duk wuya ana masifan tareπ€*
*I dedicate this page to NA TSANI MAZA FANS GROUP*
_*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
4⃣1⃣➡4⃣5⃣
Anti Hanan “kwarai kuwa, wannan irin ramar da tayi gashi sai amai.”
Hameeda tace “anti batayi aure ko ba fa, asalima ko sarauyi bata dashi sabida bata kulawa su, inkuma kika matsa mata son jin dalilin yasa bsta kula su sai tace maki wai *TA TSANI MAZA*.‘’
Ajiyar zuciya anti Hanan tayi sannan tace “toh baki ganin wani ne ya yaudareta yayi mata ciki shiyasa *TA TSANI MAZAN*?”
“Bana tunanin haka don da sabida hakan ne da tuni ta haifecikin ko sbd tun muna matakin farko a makaranta take da wannan akida ta tsanar maza.”
Anti Hanan tace “Allah yasa hasashenki yazama……”
Kasa karasa maganar sakamakon jin fadin abun juyar da zasu suka gan *RAYHANA* kwance tana numfashi sama-sama, da gudu suka yo kanta amma karfin su isa ta suma.
Girgizata Hameeda tayi amma shiru bmkk gazau batayi ba, nan take Hameeda tafara kuka π kamar ranta zai fita tace ‘’Anti na shiga uku ta mutu.‘’
Matsowa kusa da ita anti hanan tayi ta aza kanta kan kirjinta don jin ko da sauran numfashita, tana aza kai taji tana numfashi, juya tayi gun da hameeda ke zaune sannan tace “ dauko min ruwan sanyi a freezer.”
Da sauri Hameeda ta dauko ruwan tabama Anti Hanan, wanke mata fuska anti Hanan tayi da ruwa sannan ta d'an watsa mata a fuska.
Wani irin ajiyar zuciyar tayi alamar ta dawo daga sumar da tayi kenan· Hamdala Hameeda da Anti Hanan sukayi,rike hannu *RAYHANA* sannan ta kira sunanta·
Bude ido *RAYHANA* ta maida duba gun Hameeda da kyar take magana tace “ na'am bestyna.”
Hameeda ‘’da fatan jikin da sauki ko?‘’
Gyada mata kai *RAYHANA* sannan ta maida ido ta rufe daga haka duk maganar da sukayi bata sake amsa masu ba sbd tsanin azabar da mararta ke mata.
Anti Hanan tace“Hameeda ina ganin zai fi mutafi da ita asibiti don magance matsala.”
Kuyi managing wannan bana jin dadin jikina.
_*Taku ce*_
_*πMummmy's friendπ*_
[29/07 16:12] Mumy's Frnd: πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*NA TSANI MAZA*
πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*π«Naπ«*
*πAysha Isa (Mummy's friend)π*
*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's*
_*GΟ∂ΞΉΡΞ± ΡΞ± ΠΌΟ
ΡΞ±ΠΌΠΌΞ± gΞ± ΡΟ¢βΟ
ΡΞΉΞ½Ρ ΟΡΞΉΡΡΡΡ ΖΟΡΟ
ΠΌ ΞΉΞ·Ξ± ΡΞΉΞ·ΠΊΞΉ ΞΉΡΞΉΞ· ΡΟΡΞ±ΞΉ, AββΞ±Π½ ΡΞ±ΡΞ± Π½Ο
ΠΊΟ
Ξ·¢ΞΉΞ· ∂Ξ± ΠΊΟ
ΠΊΞ± ∂Ξ±Ο
ΠΊΞ± ΡΞ±zΞ±ΠΌΞ± Ξ±βΠΊΠ½Ξ±ΞΉΡΞΉ, AββΞ±Π½ ΠΊΟ
ΠΌΞ± ΡΞ± ∂Ξ±ΡΞ±Ρ ∂Ξ±ΠΌΟ
Π½Ξ±Ξ·ΡΞ±Ρ ΠΊΟΞ±ΡΞ±ΞΉ.*_
_*NA TSANI MAZA GROUP FANS wallah ina yinku irin totally, you guys are killing me with ur words, karda ku damu RAYHANA bata mutu yanxu ba π*_
_*Ban mantaki ba bestyna nagode da kaunar ki gareni, Halissa I love yhu wujiga-wujiga❤❤❤❤*_
_*I dedicate this page to you only Halissa my besty like no other*_
_*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
4⃣6⃣➡5⃣0⃣
Hameeda tace “ok anti.‘’
Daukar ta sukayi suka sanya cikin motar,anti hanan tajasu zuwa asibitin da suke ganin likita,suna isa anty Hanan ta fita da sauri ta kira masu daukar emergency, jim kadan sai gasu da keken tuka marasa lafiya suka cicibeta suka aza kan keken,tuka ta suka straight zuwa emergency sbd har ynx idonunta a rufe suke. Luckily for them bbu layi nan take Dr. din ya fara duba ta yayi mata su alurai, ya danyi rubuce-rubucen sannan ya fito yace ‘’ ina 'yan uwan patient dinnan?‘’
Da sauri Anti Hanan tashi sbd a lokacin Hameeda taje kiran Mami ta sanar da ita abinda ke faruwa tace “gani ni.”
Dr. yace ‘’ya sunan mara lafiyan?‘’.
“RAYHANA Saleh Maikudi.”
Dan rubuce-rubuce yayi sannan ya mika mata wasu paper yace “wa'inan papers zaki je dasu lab. sai kice daya daga cikin staffs din su biyoki diban jini donmin yiwa mara lafiyan tests din nan.”
“Nagode sir amma don Allah wani irin test zance masu?”
Dr. yace “jeki kawai in kin basu papers suma zasu duba su gani ko wacce iri ce.”
Godiya tayi masa sannan ta nufi hanyar lab. din da sauri, tana isa taba daya daga staff din wurin takardar da doc. yabata, karantawa tayi sannan ta mike ra dau kayan aiki suka koma inda aka kwantar da *RAHYANA*.
Sallama sukayi a emergency room amma ba amsa masu ba bbu kowa a daki kuma har yanxu *RAYHANA* bata farka ba. Karaso matar tayi taja jini cikin allura ta tafi dashi don aiwatar da aikinta.
Mami ce ta karaso wurin tare da Hameeda hankalin ta a tashe tace “sanda nace kar ta fita sbd yanayin ta ya nuna vata da lfy amma tace min zata iya ynx ba ga irin taba.”
Anti hanan tace “Maman *RAYHANA* pls kiyi hkr itama ai bata tsammanin haka sai kasance ba ai, In Shaa Allahu komai zai zo da sauki.”
Mami tace “yanxu mai aka ce yana damin ta.”
‘’Wlh basu ce komai ko ba, Dr. ya bada tests din za ayi mata har ma an dauki sample ko, result muke jira ynx.”
Mami tace “Allah yasa muji alkhairi, amma wani test
yace ai mata?”
Anti Hanan tace “wlh baimin bayani ba amma nagan PT test a daya daga cikin.”
Mami da Hameeda suka kwalo ido π³ cike da mamaki bbu ma kamar mami sannan suka fadi a tare “Pt test kuma mai ya hada *RAYHANA* da test din masu ciki ita ba matar aureba?.”
Hameeda tace “kardai hasashen yazama gsky fa.”
Ajiyar Zuciya Mami tayi tana sake sake a cikin ranta.
Jim kadan sai ga doc. yashigo yace “zaku koma ward sbd nayi admitting dinta, don muna son mu gan yanayin jikinta. Madam inkin amso result ki same ni a office.”Anti Hanan tace “ok sir mungode.”
Fita yayi ya nufe office din shi.
Yana fita Mami tace “Hameeda ya kamata ku taf haka tun safe kuke nan gashi har karfe 2pm ya wuce ko.”
Hameeda tace “Mami nafi son ta farka da ido na nr
e.”
“Toh Allah yasa ta farka da wuri.”
Atare anti Hanan da Hameeda suka ce ‘’amin.‘’
Tashi Anti Hanan tayi tace“bari in je in amso result.”
Gabar mami ne yayi mugun fadk tace “toh a dawo lfy” amma a zuciya addu'a take Allah yasa kar hasashen su yazama gsky, ita ba wai bata yarda da *RAYHANA* bane amma irin halin mijin nata take gudu karda bayan faruwan na farko yasake afka mata ne,‘’ya Allah ka ji tausayin baiwarka kasa hanka kar ya kasan ce.‘’
‘’Ameen‘’ anti Hanan tace sannan ta fice.
Bayan fitar Anti Hanan da kanar minti 10mins *RAYHANA* ta farka tare dayin sallati da sauri Mami da Hameeda suka iso gurinta da sauri, Mami tace “sannu *RAYHANA* ya jiki?”
Murya kasa-kasa *RAYHANA* tace “da sauki.”
Mami tace “ina ke naki ciwo ynx?”
Mararta da nuna da hannu.
Mami tace “sorry amma da ftn zaki iya tafiya koh?”
Gyada mata kai *RAYHANA* tayi alamu zata iya.
“Toh tashi muje, Hameeda ta talla bamaki.”
Mikewa *RAYHANA* tayi Hameeda ta riketa suka nufi ward dinda akayi transferring dinsu.
_*20 minutes later*_
Anti Hanan tashigo dakin da suke tace “Mami doc. na nimanki.”Mami tace “ina ftn dai lfy koh?”
Anti Hanan tace “wlh bansani ba nima nidai ya tambayeni matsayina ne gateta shine yace inda mahaifiyarta kusa in kira ta.”
Mami tace “ok” sannan ta tashi tayi ta nufi office din doc. zuciyarta cike da fargaba. Da sallamarta ta shiga yamata nuni da kujeran dake facing din sa sannan yafara mata bayani kamar haka,yace “Sakamakon tests din da mukayi duk sun nuna negative.”
Ajiyar zuciya Mami tayi hada da murmushi tace “Alhamdulillah.”
Doc. yace “da ftn dai ynx ta farka koh?”
“Eh amma har yanxu mararta ke ciwo.”
Doc. yace “bazai baryi mata ciwo da ftn dai ynx va aman kuma?.”
Mami tace “eh dashi bata ci komai bako.‘’
“In Shaa Allah ma bazata yiba shima nada din ma ciwon maran ne ta haddasa hakan. Kuma ina mai baku shawaran yimata aure sbd shima yakan magance haka,” shiru yayi yana rubutu yana gama ya bata yace “wannan maganin zaku siya sai drip daya sbd ta samu karfin jiki, maybe zuwa gobe na sallene ku in nagan yanayin jikin. ”
Godiya tai masa sannan ta fice daga office zuwa wurin siyan magani.
ππ«ππ«ππ«
*RAYHAN* da Zubair ne tsaye kofar gidansu Hameeda misalin karfe 8pm, kira wayarta Zubair yayi amma taki shiga, yace“*RAYHAN* ka gan sharrin network ko!, wlh ynx sau uku kenan ina kiran wayar Hameeda amma yaki shi…………“. kan ya idda magana sai ga wani yaro yazo wuce wa Zubair yace “yauwa na samu dan aike”, nuni yama yaron da hannu alamar yaxo.
Da gudu yaro ya sheko sbd ya gane mai kiran nasa, yana isa ya gaishesu.
Amsa masa sukayi sannan Zubair yace “don Allah shiga kace Zubair na sallama da Hameeda.‘’
Yaron yace “toh” sannan ya shaka da gudu sai cikin gidan, jim kadan sai gashi ya dawo yace “ance wai ta tafi gidan anti Hanan.”
Godiya Zubair yai masa sannan ya fidda naira dari yaba yaron. Juyawa yayi ya fuskanci *RAYHAN* yace “bismillah mu tafi bata nan.”
*RAYHAN* yace “da ftn dai gida muka nufa daga nan ko?”
Zubair yace “wani irin gida kuma kana jin ance tana jgidan anti ta, pls kayi hkr kawai mu kasara bafa wani nisa.”
Kwafa *RAYHAN* sannan yace “wlh in ka dade tafiyata zanyi in bar ka a wurin.”
Murmushi Zubair yayi amma bai ce komai ba.
Suna shiga mota Zubair ya sake kiran wayarta luckily for ya shiga har ya kusan tsinkewa ta dauka, sallama yayi mata sannan ya tambaye inda take “subhanallah, waye bashida lfy?, *RAYHANA*?, yaushe kenan?, yau?,ok In Shaa Allahu gamu nan zuwa.‘’ Juya akalar motar yayi zuwa hanyar da zata sadasu da asibitin.
*RAYHAN* yace “ya haka kuma ba gidan antinta kace zamu ba?”
Zubair yace “don Allah kayi hkr wlh kawarta ce ba lfy ynx haka suna asibiti anti admitting dinta.”
Shiru *RAYHAN* yayi baice komai donmin bib ta mugun bata masa rau.
Daidai baki asibitin Zubair tayu parking sannan yafito ya siyo fruits cike a
leda, dawowa motar yayi yaja su zuwa cikin asibitin. Kiran Hameeda yayi ya shaida mata ya iso suna wurin da ake parking motoci.
Jim kadan sai gata ta iso ta sakamarsa murmushi shima ya maida mata martani,
gaidashi tayi sannan ta amsa ledar dake hannushi. Sai an san nan ta gani ashe bashi kadai bane gaida *RAYHAN* tayi wanda duk hankalinsa na kan waya, dagowa yayi ya amsa mata, suna hada ido ya karafeta da ido yana tunanin inda yasanta,ita haka yake gunta.
Zubair ne ya lura da irin kallon da suke yiwa juna yace “halan kunsan juna ne ba sai nayi introduction kuma ba?”
Hameeda ce ta fara magana donmin kuwa ta gane shi tace “no gsky ni bansan shi, waye shi?”
Zubair yace “toh mu karasa mana daga ciki muna tafiya ina introducing dinku ma juna.”
Hameeda tace “ok.”
Kafin su iso ward dinZubair yagama introducing su ma juna ko.
Hameeda tace a cikin zuciyata “how I wish *RAYHANA* zata accepting dinshi from ol indication is a nice person, anyway Allah tabbatar mana da alkhairi.”
Da sallama suka shi dakin Mami suka sama tana yiwa *RAYHANA* fada kan ta karbi magani da sha,da kuka *RAYHANA* ta karbi maganin tasha ,abin dariya ya baiwa Zubair inda kuma shi *RAYHAN* tausayi ta bashi. Risinawa sukayi suka gaida, Mami ta sannan tace “Hameeda suwayd wa'innan ?”
Cike da kunya ta fara i'ina tace “shine…………” shigowar anti Hanan yasa ta yin shiru,
Anti Hanan tace “Hameeda dare nayi fa kizo mu tafi.”
Karasowa tayi ciki tagan su Zubair a risine tace “sannuku su amma ynx ko iso ko?, ja'ira ai sai kice min inyi tafiyata tunda kin sami nai kai ki gida.”
Mami tace “waye angon a ciki?”
Anti Hanan ta nuna Zubair da sai kara dukar da kai yake.
Mami tace “Allah ya sanya albarka yasamu cikin masuyi yin wannan bukin.”
Sai a sannan *RAYHANA* ta gaishe su amma akan cikin gwuiwa sbd kukan da ta sha daxu, Zubair ya amsata sannan yace “*RAYHANA* ya jiki ?”
Dago kai tayi zata bashi amsa sai suka hada ido da *RAYHAN*, ras taji gabanta ta fadi shima hajan yakasance an wurinsa.
_*Muje Zuwa*_
_*Taku ce*_
_*πMummy's Friendπ*_
[29/07 16:13] Mumy's Frnd: πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*NA TSANI MAZA*
πππ«π«πππ«π«πππ«π«
*π«Naπ«*
*πAysha Isa (Mummy's Friend)π*
*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*
*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family*
*ππΌππΌππΌ Ranar farinciki yau gashi tazo,nima da tamburata gani nazo, farin ciki nake π
±K taji sauki.*
*Alhamdulillah Allah mungode maka akan wannan ni'iman da Kai mana na azurta 'yar uwar π
±K da lafiya, Allah ya baiwa duk musulmai da suke gida ko asibiti kwance ba lafiya sauki (Ameen).*
_*I dedicate this to all readers of this novel*_
_*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
5⃣1⃣➡5⃣5⃣
Hade rai tayi ganin irin kallon da yake mata don in bata manta ba wannan guy dinne da suka hadu dashi kwanakin baya, sannan tace “Alhamdulillah jiki da sauki.”
“Allah ya kara sauki.”
“Ameen” tace sannan ta koma zuwa ga kwanciyata.
Tashi Hameeda tayi ta koma kusa da ita sannan ta rad'a mata mgn a kunni tace “kin ganeshi kuwa?”
Halin ko kin kuluwa ta nuna tace “in na gane shi sai mai kuma,in fara tsalle ko rawa?”
“Allah ya huci zuciyar ki.”
“Ameen”.
Shidai *RAYHAN* hankalinsa na kan *RAYHANA* donmin tunda yake a rayuwarsa bai taba samun diya macen ta tafi da imaninsa ba irin *RAYHANA* komai nata burgeshi yake, ya nisa cikin tunani Zubair yayi taping nasa ya rage murya ta yanda bbu wanda zai ji maganar tasu yace “man lfy kuwa,wannan kallo haka ai sai kasa wacce akayi mawa tsarguwa.”Ajiyar zuciyar yayi yace ”kai bari kawai wlh bayin kaina bane."
“Kodai kana ciki ne?”
“Eh don Allah a tayani da addu'a da gani ba karamar wahala zata bani ba.”
Murmushi Zubair yayi sbd yasan kadan ne daga aikin *RAYHANA* sbd da ma xata iya yin fiye da haka, yace “Hameeda in kin shirya tafiya bismillah, mu zamu tafi. *RAYHANA* sai mun dawo gobe In Shaa Allahu, Allah yakara sauki.”
“Ameen nagode”
Hannu *RAYHAN* yasaka cikin aljihu ya zaro kudi baiwa Hameeda yace “ga wannan a siya lemu, Allah baki lfy yasa zakkan jikine.”
Shiru *RAYHANA* tayi kamar bata jishi ba,Hameeda tace ta amsa masa da ameen tare da godiya.
Ajiye mata kudin tayi a gefen ta sannan ta rage murya tace “ai in baraki amsa addu'ar da aka maki ba ai sai ki godiya ko!”
“Mtsw,idan an kifa."
Hameeda tace “wannan kuma ya rage gareki, ni kinga tafiyata, gwara dai a bada kai bori ya hau ko za'a samu sauki wannan ciwon.” Bata tsaya taji amsarta tayi ficewarta.
Tsaki *RAYHANA* tayi tace “ina ruwani da ni, ina ce jiki na ne ba nakowa.”
Sai sannan Mami tayi don bayan su gama gaisawa ta tada sallah, tace “ana fada maki gsky shine kike wannan maganar ko, wai nufinki ke bazaki yi aure bane ko me, haba mana *RAYHANA* ai yakamata ki tausayawa kanki ko sbd wannan wahalar da kike sha, ko baki min zance ba nagan alamun sonki tattare da yaron da yazo da Zubair, meye aibunsa nasa, ina laifin mai sonka.”
Zub'uro baki tayi tace “toh ni *NA TSANI M…………*”
Bata idda zancen ba Mami ta buge mata baki tace “akul dinki, karda in kara jin wannan zancen daga bakinki, in ba sbd wannan laluran taki ba ai kamata yayi ina gida ynx ina hutasa, this will the last time da zan zaune dake asibiti kan wannan lalurar, in kin ga dama kiyi auren in kuma baki gama karda kiyi, shashasha kawai kullun sai ai ta magana daya dake sbd kingan ina lallashin ki.”
Jikin *RAYHANA* ya mugun sanyi sbd ta manta rabon da Mami tayi mata fada haka, hakuri taba wa Mami akan hakan zata sake kasancewa. A zuciyar ta kuea wani irin tsanar *RAYHAN* taji ya dasu a zuciyar ta donmin sbd dashi Mami ke mata fada, K'wafa tayi a cikin ranta “wlh sai na baka mamaki, sai kace ana so dole.”
ππ«ππ«ππ«
Tafe suke a mota *RAYHAN* na tuki, Zubair na gefen sa Hameeda kuma na zaune a baya duk sunyi shiru kowa da abinda ke sakawa a zuciyarsa. *RAYHAN* ne ya katse shirun yace”Dazun yayi tunani na sanki amma ina ce ko kamace ashe ke din ce.”
Murmushi Hameeda tayi tace “ni kuwa ina ganinka na gane ka.”
Zubair yace “toh ke ina kika san shi?”
Labari ta bashi inda suka hadu.
Murmushi yayi “ina ruwa *RAYHAN* sarki zumud'i. Meyasa kuma kuka tafiyar ku daga yace yana sonta, ni a ganina ai baiyi laifi ba.”
*RAYHAN* yace “nidai haka nagani amma dukkansu ba wacce ta tsaya ta saurari ballanta a fadin ko sunanta ne.”
Zubair yace ‘’gsky basu kyauta maka kam, amma ynx tunda ga Hameeda In Shaa Allahu komai zai zo da sauki.‘’
Hameeda tace “Nidai ban maku alkawari ba sbd kaima ka san halin *RAYHANA* idan har bata yi niuuar yin abu bbu wanda ya isa yasa ta dole, hasalima bsn taba ganin ta kula kowani namiji ba.”
*RAYHAN* yace “Alhamdulillah haka nake son matata ta kasance, amma don Allah ko zan iya sanin dalilin da yasa bata sauraron su?”
Ajiyar zuciya Hameeda tayi sannan tace “dalilinta shine wai ta *TSANI MAZA*.”
Zare ido *RAYHAN* da Zubair sukeyi suka fadi a tare “ ta *TSANI MAZA*!”
“Kwarai kuwa.”
*RAYHAN* yace “pls ko zamu iya jin dalilinta na *TSANAR MAXA*?”
Hameeda tace “nima abinda har yau ban sani ba kenan, ranar da sauran frnds dinmu suka sa gaba kuka ta fashe masu ita tace is her little secret don haka baxa iya fada mana ba, nasan dalilin nata will be something terrible.”
Zubair yace “babban magana, wlh *RAYHAN* kana da babban aiki nidai fatana Allah ya daidaita tsakanin don kun dace da juna and a part from that *RAYHANA* is a very nice person jst as you……”
Pls manage this, wlh jikin ne har yanxu, nagode da soyayyarku.
*Taku ce*
0 comments:
Post a Comment