“Allah ya taimaka ” inji Zubait , sannan ya cigaba da hira da abar kaunarshi. Daidaita kofar gidansu Hameeda yayi parking, ya dan tsaya for some seconds amma bsu ssani baa sbd sonyu nisa a duniyar love, tsaki yaja yace “toh lover boy sai kabari ta rmtafi ko .”
Zubair yace “Subhanallah har mukai ko?”
”Mtsw ya zaka sani tunda kayi nisa, sai zuba zance kake, pls kabri yarinyata je gida taa hutu dix past 10 olready, kuma kasan gobe ma da wuri zata tafi can .‘’
Dariya Zubair ya fashe dashi yace ‘’nagene logonka kace dai kana son aje gun buduwarka da wuri, to ba inda zata gobe sai jibi ehee.‘’
Murmushi Hameeda tayi sannan ta bude kofa zaya fita kenan, *RAYHAN* yace “Matar aboki pls a taimakamin da numbar sahibata.”
“La ba damuwa ai ba sai ka rokeni ba amma pls kar kace ni na baka”kiran masa numbar ta tayi bata jira amsa ba tafi.
Daga murya yayi ta yarda zat jishi yace“In Shaa Allah baxan fada mata ba kuma pls gobe idan zaki tafi a taimaka koda flashing ayi min inxo naki. ”
Zubair ne ya amsa mata da shi shima yafiya zai dan taka mata “ai baka isa ba ba inda matata zata tafi kuma gwamnati ai ta hana aiku banza,in kana son aiki ka biya kawai.”
“Ba damuwa zan iya biyan ko nawa ne in har zan samu syyr *RAYHANA*”
Hameeda tace “don't worry ai yiwa kaine nima ina sonku tare , sai kaxo din gobe.”
Juyowa tayi ta fuskanci Zubair tace “Dear wlh barci nake ji ya duk a gajiye nake tun safe muke asibiti.”
Zubair yace “eh sorry gashi baki zama tawa kk ba da na maki tausa, wai me aka ce yana damunta ne?.”
Zub'uro baki tayi sannan tace “oho! amma dai ance in tayi aure ciwon zai daina sbd kowani wata hakan yake mata.”
“Oh kice min bakon ku ne na wata shine wai je kunyar, amma da ftn ke baya maki haka dai ko?”
Rufe fuska tayi da tafin hannunta alamun kunya.
Murmushi yayi sannan yace “wlh dadi dake kenan magana daya biyu kice kunya amma kwana nawa ya rage , na kusa cire wannan kunyar…………” bai idda magana *RAYHAN* ya danna masa horn, da sauri ya tashi yace “sai na kira in mun isa.”
Waving nasa tayi tai masa Allah ya kiyaye sannan ta shige gida.
đđ«đđ«đđ«
*WASHEGARI*
Washegari da misalin karfe 8 na safe *RAYHAN* yayi parking kofar gidansu Hameeda sannan ya kirata ya shaida mata zuwa sa.
Bilkis Hameeda ta kwala wa kira tayi mata bayanin cewan da bako a waje tai masa iso zuwa parlour Abbansu, kan ta fito daga wanka donmin ko wanka bata ba sbd bata tsammaci zuwansa da wuri haka. Tashi tayi ta nufi toilet, ita kuma bilkis taje yiwa *RAYHAN* iso zuwa parlour Abbansu, sannan ta gabatar masa da breakfast. Kadan yaci donmin sanda ya karya kan ta fito daga gida.
A gurguje Hameeda ta shiya taje ta sallami Abban nasu da Umma sannan tazo ta sami *RAYHAN* suka tafi.
Suna isa asibiti *RAYHAN* yayi parking sannan suka fito direct ward din da aka kwantar da *RAYHANA* suka nufa. Sallama suka sannan su shiga dakin, Mami suka samu a tsaye tana hada kayakin su, gaida ita Hameeda tayi.
Mami ta amsa mata sannan tace “Hameeda kece tafe da safen ga bakya gajiya?”
Murmushi Hameeda tayi tace “ai dole ku gani bestyna ce fa ba lfy.”
Murmushi mami tayi sannan tace “kuka sani da shawara ma kika bata da yafi maku sbd kema dai kin san maganin matsalarta, dat aside ya anti Hanan ta iso gida jiya?.”
Hameeda tace “lfy klau Mami daxun ma sai da ta kira don jin yanayin jikin nata, mami Umma tace kiyi hkr wlh taso zuwa amma abubuwan ai a hankali.”
“lah ai bakomai ita da ke da biki a gaba, tunda kinxo kamar ita ce ma.”
Hameeda tace “Mami wai ina *RAYHANA* ta shiga ne?”
“Ta zaga amma ynx zata fito sbd ta dan jima a ciki.”
“Daman tare muke da abokin Zubair, yaxo gaida ta shima.”
“Allah sarki bawan Allah sanu da kokari Allah yasaka da alkhairi, jiya munga abun alkhairi da kayi, Allah kums ya hada ku da mataye nagani.”
A risine *RAYHAN* yake kansa a duke yace “Ameen” a xuciyarsa kuma yace ai nama samu matar sai dai ftn samu hadin kanta.
Hameeda ce ta tashi taje tana taya mami hada kaya sannan tace “mami nagan kina da kaya ko har anyi sallamar ne ko.”
Mami ta bude baki kenan zata bata amsa sai ga *RAYHANA* ta fito daga bayi daga ita sai 'yar vest ko lura da mutane daki batayi ba tace “toh da mau kike nufine, kar a sallameni ko?, sai ki rugume sorry donmin an rigada anyi sallamar ko ehee.”
Baki Hameeda ta sake tana kallonta sbd ta san bata lura da *RAYHAN* a dakin ba cewa tayi ‘’am sorry amma da alamar baki sannan da mutum bako a nan ko?‘’Nan take *RAYHANA* ta hada rai sannan ta jawo hijab ta saka.
Murmushi *RAYHAN* yayi yana mai mamaki halin *RAYHANA* kamar ba ita ke farha yanxu amma daga jin da bako a dakin ta hada rai “Allah kasa baiwar taka ta soni. *Ina kwana *RAYHANA* ya jiki?”
A dakile had'i da kallo mai nuna warning ta amsa masa wannan don ganin idon Mami ne tace “da sauki.”
“Allah yakara sauki.”
“Ameen” ta fadi a takaice.
Tashi yace “Hameeda ina waje in kyn shirya, call on me ” sannan yayi ficewarsa.
Binsa *RAYHANA* da ido har ya fita sannan ta ja tsaki ta koma tayi kwanciyarta.
Mami tace “lfy kike ko baki ji yana jiran mu bane a waje da kika koma kwanciyar.”
Hameeda tace “wlh Mami taji don harda tsaki tayi.”
Wani kallo *RAYHANA* tayiwa Hameeda sannan tayi kwafa.
Mami tace “mara kunya a dana idonki,ko karya taimaki?, wlh baki tashi ba ynx toh da kafa zaki koma gida don bbu mai zuwa daukanki, wlh ni bansan yaushe kika zama haka ba *RAYHANA*.”
Rai bace *RAYHANA* tashi ko rigan bata saba ila hijabin da canza zuwa mai tsawo, wasu kayaki ta kwasa ,Mami da Hameeda suka kwashe sauran xuwa inda yayi parking daga nisa *RAYHAN* ya hangosu, tahowa yayi da sauri ya amsa kayakin da ke hannun Mami ya kai mota.
*RAYHANA* tace “iyayi, tanan ya bullo kuma, muzuba ni da kai shege kafasa…………”duk wannan maganar a zuciyarta tayi, ranta yai mugun baci.
Mami kuwa in banda albarka ba abinda take sa mai.
Suna isa gun motar da sauri Hameeda bude kofar baya ta zauna,mamj ta shiga dayar gefen itama da zauna, ya rage *RAYHANA* tsaya tama rasa abin yi tasan fa biyu Hameeda tayi hakan sbd kawai Mami tayi mata fada, idonta cike da kwalla da shiga gabar motar ta zauna. Ta dau wayar ta ta Hameeda test kamar haka,
_Hameeda ni kike wa wulakanci sbd Mami ta min fada ko?, don't worry inda kika sani kuka yau kema sai na rama kuma bikin naki ma ba fasa zuwa kuma_ sannan tayi mata sending.
Karan shigowar msg Hameeda taji sai ta dauki wayar da duba msg din, murmushi tayi sannan ta dan leka fuskar *RAYHANA* ta mirror ta gan ashe dai kuka take da gaskiya don idonta ya nuna alama, reply tayi tama,
_am sorry dear neva mean to hurt you kiyi hkr pls bestyna saurin fushi ba naki bana, ayi hkr ai in bbu ke a bikin nawa me akayi kenan?_ sannan ita tayi mata sending.
Message naji wayar *RAYHANA* ta karanta amma bata amsa mata kuma.
Wani msg Hameeda ta kara mata sending shima ta karanta amma still bbu amsa daga baya dai ta hkr ta bari har su isa gida ta san dole ma *RAYHANA* tayi hkr sbd bata iya fushi mai tsawo.
Har cikin gida *RAYHAN* ya kaisu yayi parking a parking sannan shi da baba Iro suka kwa kayan zuwa parlour, sannan ya yiwa mami sallama yayi tafi yasar.
*RAYHANA* ta kwasa kayan ta kai ko wani wurinsa Hameeda na tayata amma bata ce da ita kalla ba balle taimata godiya suna gamawa. *RAYHANA* tashi toilet tayi wanka ta fito rikeda towel tana tsane jiki dashi tana gamawa ta sha mai sannab ta fidda kananan kaya ta saka, kwanciyarya tayi kamar bata sanan da mutum a daki ba ta jawo wayar tana charting.
Fisge wayar Hameeda tayi a hannunta,tashi tayi tace “ke bani wayata.”Hameeda tace “ai doke zan baki abinki amma sai kinyi hkr tukun.”
“Nayi” *RAYHANA* ta fada a takaice.
“Wlh ban yarda ai ba haka aka hkr ba.”
*RAYHANA* tace “toh ba sai ki koya min ba,danla ni ki bani wayana.”
“Allah bazan baki sai kiyi hkr kuna kin soke maganar ki ta daxu.”
“Ok naji na kuma soke sai me?”
“Promise you wil b there for 2ru out har a gama bikin.”
*RAYHANA* tace “wani irin promise bacin sbd promise din da na maki ne yakaink kwanciya asibiti gsky I cnt zan dai yi iya yi na.”
Hameeda tace “eyyah fa amma ai baki fadamin baki da lfy ba ai.”
“Da na fada ai ba yarda zaki yi, cewa zakiyi damar banyi niyya ba.”
Hameeda tace “ok naji am sor…………kafin ta idda magana wayar ta soma ruri, ga wayar ki kira ma ta shigo‘’.
*RAYHANA* ta amsa wayar ta duba screen amma bbu suna tace “toh waye wannan kuma?.”
Hameeda tace “ki dauka mana daga bisani zaki sanan ko waye.”
Picking tayi sannan ta kara a kunni amma bata yi magana ba,
“Assalamu alaikum warahmatullah.”
Tana jin muryan namiji ta hada rai kamar yana ganin ta sannan ta amsa shima sbd sanin hamin manci sallama.
“Da fatan kin yini koshin lfy da kamala, ina da ftn jikin naki da sauki?”
“Alhamdulillah” ta bashi amsa a takaice.
“Ina ftn kin ci abinci ko? don bana son kiyi zauna yunwa.”
“Wai ina ka sanni ne ka ke faman cikani da surutu.”
“Subhanallah don kiyi hkr manta nayi ban gabatar da kaina ba kan na fara zance. *RAYHAN* ne.”
“Waye kuma haka mall. wrong numba.”
Murmushi yayi sannan yace “ba wrong numna bane abokin Zubair ne wanda ya dawo da ku gida daxu.”
“Oh nagane, lfy dai ko?”
“Lfy klau, na dai kirane mu gaisa kuma donmin jin ya kika kara ji.”
“Toh da sauki, nagode sai anjima” bata jira amsar saba ta katse kiran sannan taja tsaki “mutum sai kace maye.”
Murmushi Hameeda tayi tace “wlh kibi a sannu.”
“Ina ruwanki rayuwata ko taki?” taja tsaki sannan tayi kwanciyata.
đđ«đđ«đđ«
Yau ya rage sauran kwana bakwai aure Hameeda da Zubair shirye-shirye ake bbu kama hannun yaro ta kowani bangare.
Hameeda tace zaune gabar anti hanan rike da kofi sai zabga kuka take har da macina.
*Taku ce*
_*đMummy's Friendđ*_
[29/07 16:13] Mumy's Frnd: đđđ«đ«đđđ«đ«đđđ«đ«
*NA TSANI MAZA*
đđđ«đ«đđđ«đ«đđđ«đ«
*đ«Nađ«*
*đAysha Isa (Mummy's Friend)đ*
*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*
_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family.*_
_*Ina mai baku hakuri akan jina da kukayi kwana biyu.*_
_*Time writers wallah nayi kewanku sosai,musamman chief editor na brilliant writers @ Meelat Musa a gaskiya kina kokari, heart you dearie.*_
_*Ina mika ta'aziyata ga Aunty Faiza (marubuciyar DAN FASHI) Allah ya jikansa, yasa aljannace makimarsa.*_
_*Ban mantaku ba Aunty Samira Umar (SS),*_
_*Munary*_
_*Haleema*_
_*Ummu Humaira da duk members din group din NA TSANI MAZA , na nagode da soyayyarki, nima ina matukar sonku.*_
_*Eloquence Writer Association, a gaskiya kunada hadin kai da karamci, nagode da soyayyar ku, Allah yakara hada kawunan mu kuma ya barmu tare.*_
_*Muhievert 'yar india, wish happy birthday day in arriars,age with grace dearie.*_
_*Na sadaukar da wannan fejin ga duk masoyar wannan littafin.*_
_*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHEEM*_
6⃣1⃣➡6⃣5⃣
“Mtsw! nifa bana son shashanci, kin sani gaba sai kuka kike bbu gaira ba dalili, ko kanki aka fara auren ne?,wlh baki maza kin shanye sai na sab'a maki kuma ki wannan hawayen munafuncin da kike, abinda wataran da kanku zaki bada kudi a sai maki.”
Zunb'uro baki tayi ta share hawaye sannan ta kafa kofin baki a tana sha tana yatsina fuska har ta shanye.
“Yauwa ko kefa maza tashi kuje kuyi kunshin tun daxun take jiranki.”
Tashi tayi ta nufa dakin nasu tana isa da tarda har suyi kunshi ko ita daya ta rage, zama tayi aka zana mata kunshi mai masifar kyau, wanda kana ganinta kasan amarya ce.Zee tace “wow in ga yanda kikayi kyau kuwa, anya Zubair zai ganeki kuwa?”
Murmushi Hameeda tayi tace “mai zai hana ai ko cikin niqab nake zai nageni balla fuskata a bude.”
Tabe baki Rayhana tayi sannan tace “Allah yakai ranar ayi aure na kowa ya hutu wannan zumud'in haka!.”
Murmushi Maryam tayi tace a sigar zolaya “Haba Rayhana ai bata mayi zumud'i wlh dani ce ko barci bana iya wa.”
Rayhana tace ”Kwaji dashi yara sai shegen son maza.”
Murmushi sukayi, Zee tace “ai gwara mun so su donmin zama haka ba miji wlh batayi, haka kawai mutum yace ya *TSANI MAZA*, ni kam wlh bana iyawa. ”
Murmushi Rayhana tayi don inda sabo da saba da irin wannan maganar da Zee take yab'a mata.
Maryam tace “Zee zaki yafara ko?, pls let change topic. Yauwa Rayhana wai baki da lfy ne ko kina taya bestyn ki zullumin?. ”
“Haba wani zullumi kuma ba ita tace tana son sa ba, halan mai kika ganin ne kike tambaya?.”
Maryam tace “Gani nayi kin rame ne.”
Hameeda tace “Wlh mantawa nayi banfa maku ba, bai fi sati daya da aka sallameta daga asibiti ba ai.”
Atare Zee da Maryam suka ce “eyyah Allah yakara sauki, halan fever ne?”
Murmushi Hameeda tayi tace “ba wani fever ciwon dai da tasaba yi ne duk wata‘’. Juya tayi da kalle Rayhana sannan ta cigaba ‘’mutun yafi mu bukatan namiji amma sai a fake da akidan da fidda ka ba wai *NA TSANI MAZA*, wlh gwamma an soke wannan akidar ko duk wata mutum yaji jiki,mtsw‘’ taja tsaki donmin har ga Allah alamarin Rayhana ya fara bata haushi.
Tashi Rayhana tayi tabar dakin donmin bazata iya tsayawa tana sauroransu ba sbd yakan tuna mata abubuwa da dama.
*WASHEGARI*
A yau alhamis aka gavatar da walimar bikin Hameeda da misalin karfe biyu, wanda ya samu halatar dinbin jama'a, ayi nasiha akan zamantake wan aure sosai da irin mijin da ya dace mace nagari ta aure. Jikkunan mutane dake gun ya mutukan sanyi bbu kamar Rayhana da take takaicin rashin zaban uba nagari da Mami batai mata.
Da misalin karfe 4pm aka gabatar da kamu a farfajiyar gidan su Hameeda. Hameeda tasha kyau tsayawa fadar urun kyau da tayi kauyanci ne.
đđ«đđ«đđ«
*RANAR JUMA'A*
Zubair ne tsaya gabar mirror ya sha farar shadda babbar riga da 'yar ciki shaddar sai daukar ido, maganar zuciya yake don idan yake kallonsa ta jikib na madubin a gsky shima yasan yayi kyau. Agogo ta dauko yana cikin sakawa a hannu.
Nasir ya shigo da sallamar bai jira amsa ba ya karaso ciki yace “wow bros ka gan yanda kayi kyau kuwa, bari na tayaka daura agogon.”
Mika masa agogon Zubair tayi tare da turo masa a hannun.
Daura masa agogon Nasir yayi sannan yace a sigar tsokana “ango kasha mai.”
Murmushi Zubair yakwaso wasu had'addun takalma ya sanya kafarsa ciki yace “a'a ni ban sha mai ko ba amna zandai sha nan bada jinaea ba.”
Rike hab'a Nasir yayi sannan yace “bros yaushe ka zama haka?”
Murmushi Zubair yayi yace “ranar da kafara tsokana, haka kawai ba daura aure koba ka cemin na sha mai”. Fita yayi sannan Nasir ya biyo shi a baya. Falon daddy suka nufa suka iske shi zauna da su Mama da Anti zaune suba tattaunawa, gaida daddy sukayi bayan ya amsa masu, Zubair ya mike ya zauna kusa da na mama sannan ya daura kansa kan kafadanta yace “Mama a sama na albarka mu shirya ko.”
“Toh d'ana Allah yasa albarka, wlh nima na kagu naga an kawo mani sirika ta.”
Tashi shima Nasir ya zauna kusa da Anti sannan yace ‘’ai nima da uwata kusa ba kai kadaine da ita, Anti nima kisa min albarka.‘’
Murmushi tayi sannan tace “Allah ya maka albarka, ya nuna min ranar auranka kaima.”
“Ameen Antina”
Murmushi Daddy yayi yana mai godewa Allah da ya hada masa kan iyalinsa don bazaka taba sanin cewa Zubair ba yaron Mama sbd irin dake nuna masa ko mahaifiyar batayi sbd kasan cewar shi d'an fari gunta. Gyaran murya Daddy yayi yace ‘’kuyi maza ku tashi ku tafi naji hayaniyar abokanku a harabar gidan kamar sun iso ko, Allah yama ku albarka‘’.
“Ameen Daddy” sannan suka tashi suka tafi.Da misalin karfe uku aka dauren Zubair da Hameeda akan sadaki dubu dari. Zubair ya sai farin-ciki yake bakin sa yaki rufuwa sai washe hakora yake. Abokansa sai fama tsokanar sa suke, Rayhan kuma ji yake ina na dashi aka daurawa da Rayhanar shi a yau dinnan, hmmm Allah kadai yasan irin farin cikin da zaiyi. Gidan su Zubair suka nufa don cin walimar da ake gabatarwa bayan daurin aure.
Da misalin karfe shida 'yan daukar amarya suka iso, Hameeda kuwa ido ya raina fata hawaye sun ciko mata ko. Su Zee da Maryam kuwa sai tsokanarta suke. RAYHANA kuwa sai murmushi take.
Anti Hanan ce ta shigo dakin da suka tace “ku kintsa abinda kuke bukata yan daukar amarya sun iso ko, ke kuma Hameeda ki dau mayafinki RAYHANA ta raka ki sallama.”
RAYHANA tace ”anti amma tare dake zamu tafi sallamar ko?‘’
“eh tare zamu.”
Tashi Hameeda tayi ta dauki gyalenta sannan suka tafi.
Gun Umma suka fara zuwa tai mata nasiha wanda ya sanya Hameeda kuka sosai kamar ranta zai fita. Daga nan gun Abba suka nufa shima yakara da nashi nasihar.Tasha kuka haka kannanta.
Ana kiraye kurayen magrib suka sauka gidansu Zubair, direct gun Mama aka kaita sannan suka damka mata amanar Hameeda. Mama sai murna take, ta ashe su hannu bibbiyu.
Bayan su gabatar da sallah aka daida iyaye don gari dayana ba sai sun kwana ba. Enmata kuwa sai gobe sbd a yau za'a gabatar da dinner da misalin karfe 8pm.
Hameeda na hango cikin shiga ta alfarma tai mutukar kyau gafenta kuma Zubair ne shima cikin shiga ta alfarma.
RAYHANA tayi kyau cikin dogon riga A shape amma samar ya dan ta mata daga gefenta kuma RAYHAN ne zaune sunyi matukar dacewa zaku zata ta wasu couple ne zauna.
Magana Zubair kewa Hameeda kasa kasa yana mata nuni da su RAYHAN yace “how do see them.”
Murmushi tayi sannan tace “they look jst like couple.”
Zubair yace “Allah kawayarki karta watsa mana kasa a ido don min sunyi dacewa da juna.”
“Hmmm Allah don alamarin sai ita you never can tell wat shex upto.”
Suna cikin magana Mc ya kira babban abokin ango wato RAYHAN SHAREEF yazo ya bada tarihin angi a takaice. Tashi yayi ya nufa gun Mc din tuni hall ya cike da sound din tafi, yaba tarihin ango a cikin harshen turanci salon maganar ma abin kallo ne, enmata sai binsa suka da kallo ita ko RAYHANA ko kallo bai isheta ba. Ya gama wa aka kirata itama don bada tarihin amarya a takaice, da k'arar ta iya tashi don kunya sbd kayan jiki, taku take kamar wacce kwai ta fashe ma a ciki , tuni hall ya cike da tafi, sallama tayi sannan magana cikin harshen turanci.
Wani guy na hango tare abokansa sun mata kur da ido basu var kallon ta har taje ta zauna. Dayan cikinsu yayi ajiyar zuciya sannan yace “OMG! see shape, nidai gsky tamin.”
Daya cikin su yace “haba TJ ka dai san a rule din business dinmu ba syy ko?”
TJ yace “AB ban manta, da gani kuma za'a samu jikinta cx kana ganinta ka gan 'yar masu kudi bt I swear I mst fuck dix chick. ”
Dayan yace “haba dai we mst fuck her dai ya za'ayi kai kadai ka huta a irin wannan jiki, da gani she will be good …………” sai ya lashe lebensa.
Hannu suka sha TJ yace “Tboy amma baka da ma wlh har naji tausayinta ya shigeni.”
AB yace “nikam bbu tausayinta ko kadan a zuciyata, kai baka gan irin shiga da tayi bane, gashi da hada abubuwan dayawa da mutum zai huta dashi.”
Tana komawa sit RAYHAN ya mata murmushi sannan yace “sannun da kokari.”
Shiru tayi kamar bata sannan da ita yake ba.
Wayansa ya jawo sannan ta boye numba ya mata kamar haka:
_*Tamkar wata, tamkar rana, ke zinari ne a zuciyata. Ke kuma kyakkyawa ce da nake so ki zama abokiyar rayuwata. Masoyita wannan shigar bai dace da mace kamar ki ba donmin duk mallakan jiki in banda fuska da tafin hannun yakamata yazama a boye tamkar koma fiyeda yanda zaki boye zinari.*_
_*Daga masoyinki*_
Sannan mai mata sending.
Tana tsaka da charting wayarta yayi kara alamar msg ya shigo, budewa tayi ta gan private numba ne,tabe baki irin ko a jikinta sannan tafara karanta msg dinki, jikinta ya mugun sanyi take rasa natsuwata,tana idda karantawa ta karawa kanta kallon tagan maganarsa gsky ne, daukar wayar ta kuma dubawa ko zata gan numba wanda yai mata msg amma bbu.
Da sauri ta mike kamar wacce aka tsikara ta nufa idan tayi parking mota.
Binta RAYHAN yayi a baya,daidai zata shiga motar, yayi mata sallama don Allah inada kibani aron wasu lokuta daga cikin time dinki.
Amsawa tayi sannan ta juyo don ganin ko waye, tana tozali da RAYHAN ta hada rai sannan tace“Mall. kai nake sauraro sauri nake.”
Murmushi yayi yace “pls idan ba damu ina son in turo gidan ku don niman izinin kulla syy dake wacce zata kaimu da matakin zama ma aurata.”
Murmushi tayi wacce tafi kama da yake sannan kai tsaye tace masa “bana sonka.”
“Subhanallah, Mal. ko wani laifin na maki ne?”
Wannan karan muryan tafi da donmin bata tare da natsuwa tace ”nace maka bana sinka, kai bana kai kadai ba, *NA TSANI MAZA* baki daya don haks wannan yaxams maka ta karshe da zaka sake tsaida ni don wannan zance banzan mtsw‘’ taje tsaki sannan tayi shigewar ta mota taja ta tafi.
Haka RAYHAN yatsaya sokoko cikeda mamaki a ransa yace “ni kuwa ba zan barki ba In Shaa Allah har sai kin zama mallaka ta donmin inajin a jikina ke alkhairi ce gari, kuma nadan ko meye dalilin ki *na tsanar maza* ba zai kasance karamin ba.”
Su TJ da abokansa na hango tsaye kusa na RAYHAN suma cikeda mamakj da alamun sunji maganarsa da su RAYHAN sukayi.
Ta gefensu RAYHAN yabi ya tafi, suka bishi da ido.
TJ yace “guys munada aiki ja a gabar mu, baku ga irin haduwar da guy dinnan yayi amma yarinyar nan ta watsa masa kasa a ido.”
AB yace “wai ya kake magana haka sai kace yau muka fara wannan harkan.”
Tboy yace “wlh zamu koya mata lesson kuma daga kan wannan guy din bazata furta wannan kalmar *NA TSANI MAZA* a gabar kowani da namiji ba,sai munci moriya biyu akanta.”
*Babbar magana, su RAYHANA na shiga uku, ko su waye wa'innan guys din?*
_*Taku ce*_
_*đAysha Isa (Mummy's Friend)đ*_
[29/07 16:15] Mumy's Frnd: đđđ«đ«đđđ«đ«đđđ«đ«
*NA TSANI MAZA*
đđđ«đ«đđđ«đ«đđđ«đ«
*đ«Nađ«*
*đAysha Isa (Mummy's Friend)đ*
*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*
*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family.*
_*đ»đ»đ»đđŒđđŒđđŒđđŒ cuta ba mutuwa bace da maganinta da maganinsa,sannan ba mai warka da cuta saidai Rabbi Allah,cuta ba mutuwa ba samun ta daga Allah ne watarana sai labari. Alhamdulillah gashi yazama labari Rabbi ya bama my mentor lafiya, ubangiji ya dad'a lafiya yasa anyi dace da maganin kenan. Allah yabama dukkan musulmai lafiya. Welcome Bilkisu Ya'u đ
±K.*_
_*Readers please in kunga mutum yana son kauce hanya a rubutun sa please kubishi private chart ku masa gyara ba wai kuje groups kuna cecekuce akansa ba, kusani we writers just like you guys and we a prone to mistake. Ni Aysha am always free zaki iya biyoni private chart ki min correction, ko kuma shawara (08186212985).*_
_*Momma Ubangijj ya baki lafiya ya ja da nisan kwana, my everlasting lover, my best friend, my …………, gosh words alone can't express how much u mean to me. May you live long to see your grand children from your dearest friendđ.òąI love you whole heartedly.*_
_*Ban manta kuba 'yan uwa rabin jiki*_
_*Hajjo*_
_*Hafsi*_
_*Aunty Aysha*_
_*Aunty Hauwa*_
_*Zeeyan*_
_*Tnx for the encouragement, ina sonku irin totally❤*_
_*Ina son ku masoyana, kuma kusani duk wuya ana mugun taređ€.*_
_*I dedicate this page to you đ
±K, kiyi yanda kike so dashi*_
_*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHEEM*_
6⃣6⃣➡7⃣0⃣
Bilkis ce ta karaso gun a guje tana waige-waige ko zata gan motar *RAYHANA* amma har ta karaci dubanta bata gan motar a gun ba.
“Mtsw, dana fada mata tare zamu koma gida, ynx dole a gida xan kwana,nida naso kwana gidan Aunty Hameeda.” Cino baki tayi tana tafiya sai magana take da kanta, dadai zata shiga hall TJ yace “enmata don Allah tambaya muke.”
“Allah yasa nasani.”
“In Shaa Allahu kinma sani,please number sistet ki muke son kibamu.”
“Kana nufin Anti *RAYHANA*?.”
“Eh ita.”
“Toh!da da ftn bawani tayi ba.”
“A'a ba laifi tayi, daman last week ne da taje shagon mu shopping ta manta da ATM card dinta.”
“Allah sarki toh ina katin yake nakai mata.”
Susa kai yafara alamu rashin gsky don rasa abun fadi yayi, Tboy ya amshe maganar da da sauri yace “wlh mu manta da katin ne, don ko zaki dan taimaka mana da number ta in yaso zau mu kira mu kai mata har gidan.”
Jim tayi tana nazarin naganat tasu, daga bisa ta basu number tayi tafiyarta. Sai fa suka bari ta shiga hall sai suka fashe da dariya tare da shan hannu. AB yace “kai baba ka sofa ka kwaftsa, in ba don Tboy da ynx ka jaza mana hasara.”
“Kai dai bari ai shiyasa nayo sauri karb'e zance,ynx dai bari nayi saving number dinta sai a bata hutun kwana 2,kunga lkcn ta riha da ware daga gajiyan biki ko.”
AB yace “ban ki taka ba amma gsky na karu in lasa wannan zuma.”
Tboy yace “kwantar da hankanlinka zaka sha zuma har kaji ta isheka domin da dukkan alamu 'yar hannunce,yanayin shigarta ya ya isa ya tabbatar ma da haka.”
Murmushi TJ yayi wacce tafi kama da yake sannan yace “gwamma dai munbi a hankali don na haga alamu rashin nasara.”“Wai wani irin magana kenan nifa da lakura kamar kana mana bakin ciki da wannan yarinyar, dadin abin ba kai daya bane Tboy ma ba wasa a wannan fannin na tsara mace.”
“Danlah rabu dashi mubai sai mu d'ana.”
Murmushi TJ hadi da jirjixa kai ya tashi ya koma hall.
Wannan kenan.
đđ«đđ«đđ«
*Bayan Wata uku*
Abubuwa daman sun faru a wa'innan watannin ciki har kuluwar soyayya mai tsanani tsakanin *RAYHANA* da Tijjani wato TJ. Donmin tun bayan bikin Hameefa da sati guda yake kasheta da salon sakon syyr 2ru tun bata damuwa har yakai ga in bai mata sending sakon ba sai ta tsince kanta cikin matsananin damuwa.
A gefe guda kuma *RAYHAN* shima yana ta zuba nashi salon amma kullum numbar a boye. Ita kuma Gimbiyar tana zaton duk mutun daya ke mata wannan zafafen kalaman amma a zahirin tafi fuskanta tashi hankali in bata gan sakon unknown sender ba.
Zauna suke, su uku suna hira amma banda Hameeda, suna tsaka da hira sai ga Hameeda ta iso rike da ledan wara a hannu tana ciki,Dariya *RAYHANA* ta fashe dashi tace “Sannu besty yau kuma da kwadayin wara aka zo, Allah dai ya raba lfy ko zamu samu sararin wannan kwadayin.”
Hameeda taja tsaki sannan “Gwamma ni ai, in fitsari banxa ne kaxa ma tayi……”
Kan ta ida magana wayar *RAYHANA* tayi kara alamu msg ya shigo wayar ta fidda daga bag dinta fuskarta cike da murmushi donmin kuwa ta sannan sako ne daga annurinta wanda idanuwarta suke muradin tozali dashi, sakon ta fara karanta kamar haka:
_*Assalam alaikum ya ma'abociyar kyau da kamala, zan iya rayuwa daidai da minti guda ba tare da ke ba, saboda kedai ce a cikin zuciyata, bana son na rasa ki, ki soni kamar yanda nake sonki don in na rasa ki rayuwata tana cikin garari. Ina sonki *RAYHANA*._
_*Daga mai sonki har abada.*_
Lumshe ido tayi tare da ajiyar zuciya.
Kallonta suke cike da mamaki sbd basu taba ganinta a wannan yanayin ba, Hameeda ce tace “ke lfyarki kuwa?”
Shiru *RAYHANA* tayi bata amsata ba, fisge wayar Hameeda tayi ta tashi da gudu sai a sannan *RAYHANA* ta bude ido ta bita a guje tana fadin “pls ki bani wayata, kidai fan ba ki daya bace ko karda ki jaza wa bawan Allah hasara.”
pls manage dix.
*Taku ce*
_*đAysha Isa (Mummy's friend)đ*_
[29/07 16:18] Mumy's Frnd: đđđ«đ«đđđ«đ«đđđ«đ«
*NA TSANI MAZA*
đđđ«đ«đđđ«đ«đđđ«đ«
*đ«Nađ«*
*đAysha Isa (Mummy's Friend)đ*
*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family.*
_*UDKHULUL JANNAT BISSALAM Enter PARADISE in peace... I pray for u and your family to be among those who will be told this statement yaumul qiyama. Jummat mubarak.❤đ¶œòœòŁ°ŒôȘ_
_*Ina mika gaisuwata ga mummy na real smasher, ina kuma tayaki murnar farawan sabon littafinki,kamar inda kika fara lafiya Allah yasa ki gama lafiya.*_
_*đđŒđđŒđđŒđđŒ Ranar farinciki yau gashi ta zo, nima da tamburan na gani nazo, murna nake my sis ta haifi baby……, Allah yara kan sunnah, godiya ga Allah ubangijin mu mabuwayi. Masha Allah, wat a unique birth Aunti Fatima, born in March, Married in March and Masha Allah bless with bouncing baby girl still in same month. Allah ya raya baby ya kuma kara karfin jiki ya sauka dukkanin musulmai masu ciki lafiya. Ameen.*_
_*I dedicate this page to Aunty Fatee*_
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHEEM*
7⃣1⃣➡7⃣5⃣
“Ina ruwanki ki, ai bake zan jazawa hasaran ba.”
“Ok, naji pls ki bani wayata mana.”
“Wlh in kinga na baki wayar toh nasan dalilin lumshe ido da kikayi daxun saida na fisge waya kika farga.”
“Uhmm toh karanta ki bani wayata.”
Sakon Hameeda tashiga ta karanta sannan ta jiyo da dubarta zuwa gareta tace “ *RAYHANA* you are in love ait?”
Murmushi tayi sannan ta sake lumshe ido hadi da gyada mata kai.
“Who is he?”
“Don't knw him yet amma muna dai exchanging words.
Murmushi Hameeda tayi sannan ta koma gun su Xee da sauri *RAYHANA* ta bita sbd bata son Hameeda ta fadama su Zee don kuwa zata sha tsokana. Da isar su gun, Hameeda tace “dudes albishirinku?”
“Goro”
Tace “Masha Allah daman kawarku ce ta………………”kafin ta idda magana *RAYHANA* ta rufe mata baki da tafin hannunta sannan ta rade mata magana a kunne.
Murmushi Hameeda sannan taja bakin tayi shiru , wayar *RAYHANA* da ke hannunta ya ruri alana wani msg ne ya shigo da sauri Hameeda ta bude ta karant đđ«đđ«đđ«
*BAYAN KWANA BIYU*
“Kai guyz mun kusan kwasan gara fa.”
“Kai TJ da gskyr kake, chick din ta yarda kenan?”
Tboy yace “AB sarkin zumud'i, kabari yabamu details mana.”
Murmushi TJ yayi sannan “ta yarda,ynx zuwa karfe uku zamu hadu da ita a lace resturant, don haka kuyi making necessary arrangement kan nazo.”
AB yace “ok badamuwa zanje ina da abokin gun wanda yake aiki as waiter a zanje a matsayin zan taya shi aiki ina so sai muyi duk abinda zamu ba tare dawani yasani ba.”
TJ yace:“Yauwa kagan kenan abin zai zo mana da sauki, ni na tafi samu gurin da zamu huta ba tare da wani ya dame muba.”
“Ok all the best sai munji ka kenan.”
A b'angaren *RAYHANA* kuwa yau a daddafe ta tashi sakamokon matsanacin ciwon marar da kwana dashi yau kimanin kwana 3 days kenan tana fama dashi shiyasa ma tasa a haduwar su da Tijjani a yau cx tana expecting yau ciwon zai mata sauki, amma sai lbr tasha banban sbd yau har faduwa gabata keyi, ga wani ciwon kai da ya adabe ta. Wanka ta shiga tana fitowa da ta goge jikinta da towel ta shafa mai, light makeup tayi sannan ta sa jallabiya baki,sannan ta yafa veil dinshi, bag dinta ta dauka banda car keys cx bata bukata zuwa da mota kar ta tafi da ita wani yazo ya kawo wa Mami karen a gan motar wani gun daban ba skul ba. Dakin Mami ta shiga da sallama,ta risina ta gaida mami. Amsa gaisuwa Mami tayi kannan tace “lfu naganki haka kamar wacce bata da lafiya?”
“Mami wlh mararta ke ciwo shine ya hada min da ciwon kai amma da sauki ynx.”
“Tun yaushe kenan?”
“Yau kwana uku kenan.”
“Shine baki fada min ba sbd kar na maki fada ko?, toj wlh ko ynx ba fasawa zanyiba inma zaki fidda mijk kiyi aure da yafi maki in ba haka ba zakuwa ta fama dashi, kuma na baki nan zuwa ending of dix year in ba haka da Abbanki zan hadaki ya samu wani wanda ya dace ya hadu kawai, shasha danllah tashi kibani gu.”
Tashi tayi jikinta ya mugun sanyi kuma ta kudurci aniyar amincewa da Tijjani koda kuwa bata wani sonsa ko Mami zata koma sake mara fuska kamar da.
Da misalin karfe uku dadai TJ ya iso skul yazo ya dauke suka nufi Lace resturant murna kamar ta kashi, ita kuwa *RAYHANA* in banda fadiwa aba abinda gabanta yaki, da ganin shi kawai taji bai kwanta mata ba amma ta fison in suna iso gun suna fara cikin abinci da fada masa don su rabu lfy batare da jin haushi juna ba.
Suna zama bada jimawa ba sai ga AB ya iso gun su as waiter yace “mai zamu kawo maku?”
TJ tace “gimbiya mai za'a kawo maki ne?”
Murmushi tayi sannan tace “any soft drink is ok by me amma wlh a koshe nake.”
Ido TJ ya kashe ma AB yace “ka kawo lacasera kawai nima bazan ci komai tunda gimbiyata ma bazata cu komai ba.”
Lashe leb'e AB yayi sannan yaje ta taho da biyu goran lacasera hade da stroll ya ajiye guda a gaban *RAYHAN* dayan kuma ya ajiye gaban TJ.
Buda mata goran TJ yayi sannan shima ta bude tasa yafara sha itama tafara sha, suna dan raba hira daga k'arshe dai ta fada masa gskya bai mata ba. Bai nuna damuwarsa ba iya cewa ma yayi ta tashi ya kaita gida ai ba, suna shiga motar ko mintin goma baiyo bacci ya dauke. Dariyar mugunta ya fashe yace “ai in kinsan wata baki san wata mu za'a
raina wa wayoh.” Wayar ya dauka yakira Tboy da AB, suna isowa yaja motar sai………………
[29/07 16:21] Mumy's Frnd: đđđ«đ«đđđ«đ«đđđ«đ«
*NA TSANI MAZA*
0 comments:
Post a Comment