``` misalin karfe bakwai nadare motarsu hafkhas tasauka agarin yola dake jihar Adamawa sannu ahankali suka fito daga cikin motarnan izuwa bakin titin Mota wayar Amina nuhu Jidda take kira tadaga inbanda kida babu abunda ketashi acikin wayarnan Jidda takashe hafkhas tace,'. ___"yadai metace?,'. ___"banajinta domun kodana kira kida kawai nakeji yana tashi,'. Text message ne yashigo wayar Jidda kamar haka ```
_guys anfara kamu inawajan yanzuma haka ba asakani a lalleba nace adan dakata manyan kawayena suna hanya kutsaya daidai bakin get din tasha ganan direba zaizo yakaiku hotel dinda kawaye suka sauka kuhanzarta kushirya kuzo,"_
```hafkhas tace,'. ____"omo guys abunnan nayinefa kekiji watoma kawaye basu sauka agidaba a hotel akaimusu masauki wow inasan harkar arziki komai ayishi babu karanta wata zukekiyar motace tatsaya agabansu Me bakin glass mutuninda ke tuka motar yazuge glass din motar yace,'. ___"sannunku da isowa dama nine wanda akace inzo indaukeku zuwa hotel inji Amina,'. ___"okey to kafito kasamana kayan a both,' inji hafkhas kenan sakkowa yayi dasauri yasaka sannan yadebesu suka wuce motarnan tanawani kamshi gawani a c dake tashi acikin motar sai zare idanu sukeyi harsuka karasa kerarren hotel din kallo saiya koma sama hotel ne Na manyan mutane yana daya daga cikin hotels dinda Yan yole keji dashi suka sakko sunatawani yatsina har dakin yakaimusu kayansu sannan yace,'. ___"zanyi jiranku amota hajia,'. __"to yanzu zamu fito,'. Hafkhas tace,'. ___"ma'aikin allah Na madina ni Hafsat khamis kuduba waje wai yau mune zamu kwana a wannan kerarren hotel din dankari.' Jidda tace,'. __"a gaskia sunkashema aurannan kudi sosai saida suka shirya hafkhas tace,'. ___"kodaya bawani shiri Ai mahaifinta mashahurin me kudine nasani kunsani to bawani shiri dasukayi dama kudine komai kuma akwaisu,'. Kubra tace,'. ___"yakamata mufara wanka tukunna,' aikuwa sukashiga sukayo wanka kowacce tayi adanta nakece raini hafkhas tana sanye cikin wani lafaya green yayi matukar yimata Kyau tasanya takalmi da karamar jaka milk Kubra kuma ita lafayarta blue ce tasanya takalmi dajaka yellow Saikuma jidda tasaka nata pitch colour tareda takalmi da jaka brown sunyi mugun Kyau kasancewarsufarare sol Sol sunata tashin kamshi suka sakko direba yawuce dasu wajan kamu```
``` amarya tanadai zaune yayinda aketa gudanarda bidia daya daga cikin kawayanne tataso taketo jama'a hartasamu karasowa , ___"Amina yanzu sabida kawai muhimman kawayanki basu karasoba saikice dole sai anjirasu kiduba mutane kowa ananwajanfa suyake jira sai kace wasu shararru alhalin kab cikinmu iyayanmu sunkasance manyan attajirai haba Amina kamun Amina tabata amsa sukajiyo tafin mutane rabbbb rabbbb take mc yasoma magana,'. ___"ahhh jama'a masu waje sunzo dole masu tabarma sunade allahu Akbar manyan bakinmu alafiyadai hajia hafkhas Yar gayu banraina girmaba manya manya maganin kanana angaisheki hajia Jidda tareda hajia Kubra barkanku dazuwa ina Yan uwan ango bismillah saisu karaso domun muyi abunda yataramu ahhh wato kamu bismillah su hajia hafkhas kukaraso daga kan gadanda amarya take dan asaka mata lalli,```
``` ahankali suke takowa ajere sunawani kasaita tareda TAKUN GIRMA harsuka karasa inda amarya take,' gabaki daya jama'_at wajan hankalinsu ya raja'a awajansu hafkhas yayinda kawayan amarya suka soma kuskus,'. __"dama wadannan hadaddun kawayanne aketa jira gaskia sungadu musamman me green kayan,' wato hafkhas,' dayar tace,'. __"daganinsu kuwa jikakkun masu kudine domun fatarsuma kadai tatona asirin hutun jikunsu gaskia,'. Aisha tace,' ___"Yan makarantarsune fa kai sunhadu over,' suna karasawa Amina ta rungume hafkhas tana murmushi,'. ___"kunsa jama'a saijira sukeyi wlh harna cire raina da zuwanku,'. ___"ahhh haba my dear gamu Ai munzo ina sauran kawayan dakuma dangin mijinki?,' karasowa sukayi dangin mijin Amina tareda ragowar kawayan Amina ,'. ___"to Yan mata kamar yadda al'ada yatsara gamu munzo gareku domun kuma amarya kara kufada mana Nawa kukeda bukata nasaka lalli?,' kowacce tayi shiru kawayan Amina sunyi shiru suna jiran amsarda su hafkhas zasu bada cikin wata hadaddiyar murya hafkhas tace,'. ____"dukkanmu dai bayara bane damma abun yazama da al'ada to kubada konawane it's okey ko?,' tajuyo tana kallon sauran frnds din cewa sukayi,'. ___"gaskia ne kubiya kawai konawane,'```
```suka miko musu bandir din dubu Dari,'. __"gashi kuyi hakuri to,'. Hafkhas tacema kawayan su amsa amma sukaki amsa sai Jidda ta amsa nantake akadinga fesama amarya turare akasata a lalli sannan akaci gaba da bidia saiwajan goman dare akatashi kawayan amarya suka koma hotel yayindasu hafkhas sukashiga gari chilling abinsu amarya kuma tana gida hartayi bacci sabida gajiya,'```
*love u oll*
[11/27, 1:17 PM] +234 814 518 6542: *BANI BA*
__________
*AURAN*
_________
*TALAKAπ¨π»ππ»*
_________________
*_______BY_______*
_*Badiat Ibrahim*_
*(episode)*
*51to55✍π»*
```matar shuraim tashigo cikin gidannan ahankali yayinda Rukayya take falo tanata jijjiga tacika tabatse kiris take jira tafashe yasakko rannan nashi abace yashiga falon suka hada idanu tawani zubamai harara karasowa yayi gareta afusace,'. ___"uban waye yabaki damar fita agidannan wakika tambaya kikazo company kikaci mutuncin rahma kika lalata mata lips dinta meke damunki domun wannan haukace ba kishiba,'. _______"dakata shuraim✋π» domun kai baka Isa kabudemun idanu akan wata karuwaba Mara daraja saika fadamun daman inkaje office abunda kakeyi kenan damata wayasan iya adadin yaranda ka lalatama nayi danasanin yadda dakai amstsayin masoyi why shuraim why kafiso sanka yakasheni kenan kasan zan iya aikata komai akanka wlh zan iya kisa indai akankane ,'. Tasss tassss ya gaureta dawani mari saidatayi xaman Yan bori kikukeyi tibb tibb tadafe kuncinta tana kuka yace,'. __"why rukayya kekanki kinsan ina sanki banida burin auren mata biyu sannan Neman Mayan banza basa gabana bakya tunanin ni babban mutunne sananne taya zanso in aikata aikin ashsha hw? Tana kuka tamike tamatso gareshi,'. __"nayima kaina alkawarin nikadai zanzauna azuchiyarka tareda gidanka kamar yadda naxauna acikin mahaifiyata nikadai shuraim karka fasa bin karuwai nima bazan gazaba wajan binsuba domun indauki hukunci,' fuuuu fuuu tawuceshi tareda bankado kofa,'. Kanshi yadafe zuchiyarshi tana suya yarasa yazaiyi da kanshi idanunshi suka kada sukayi jajir yayinda kanshi yashiga mishi ciwo kamar yadda yake aka'ida indai yayi hayaniya kokuma yasaurari hayaniya saiyayi ciwon Kai dakinshi yawuce yafada toilet yayo wanka kana yafito yaxauna akan gadon yana nazarin kazamin kishi irinna Rukayya yakada kanshi ya kwanta,"```
```amma me baccine ya kauracema idanunshi yayinda maganganunda Rukayya taimasa yadinga dawomai,'. ___"wlh zan iya aikata komai akanka sannan inbaka FASA binsuba bazan gashida binsuba domun daukan mataki shuraim nika Mara akan wata karuwa?,'. Hannu yasaka tareda to she kofofin kunnen dukka biyu ππ yaruntse idanunshi dakyar dakyar bacci yadebeshi yayinda rukayyama tanacan tanata kukanta tana birgima sabida tsabar kishi itama haka garin allah yawaye da'ita,'```
```yana falo yana wayada abokinshi ,'. ___"ahh haba ango wlh kayan sunyi allah dai yanuna mana daran bawani Abu Ai uhm,' yace,'. __"hakane abokina kashirya dawuri saikazo kadan ragemun wasu kawayan amaryar,'. Daria shuraim yayi tareda cewa, __"aa waneni bazayi wannanba nadaisan zanzo bikin but bazan dauki kowaba kasanfa halin Me dakina sarai koya akace mata gani angannk da mata daru zatamun Rukayya tacika rigima,'. __"hakane shuraim Na mantane nayima uziri tunda matarka bataso arabeka okey saidai munhadu kawai,' sukayi sallama tareda ajjiye wayar,'. Rukayya tafito daga daki ranta abace idanunta sun kunbura sosai yakada kanshi kawai tana zuwa dab dashi zata wuce yajawota tafado cinyarshi cikin tsiwa zatayi magana yasaka bakinshi acikin nata yahau tsotsa tanata fisgs fisge tasamu takwace dasauri tamike,'. ___"meye haka kasani irin haka yakare atsakaninmu domun bazai yuyuba kadebo wata cutar ina zaman zamana ya yayibamun bazai yuyuba nafadama kenan to,' tawuce murmushi yayimata yarabu da'ita kawai yakarya yakoma daki yakwanta abunshi sai bacci,'```
``` hafkhas tana kwance tanata baccinta Jidda tacema Kubra,'. __"yakamata hafkhas tatashi haka musamu mushirya banasan azo anawani jiranmu gashi har anyi magrib kuma zata iyayin zazzabi ,'. __"Kubra tace gaskia ne kinga yanzu karfe bakwai kuma ance takwas za'atafi batareda bata lokaciba tundadai Amina nuhu kinga jiya bamusamu zuwa dawuriba yau yakamata ajemata dawuri sannan bamujefa Gidan bikinba tanata kiranmu,'. Hafkhas tayi mika tareda bude idanunta saitaga duhu habawa azabure tamike tareda zazzare idanu batareda bata lokaciba tawuce tayo wankanta suma sukayi wankan daidai anfara kwankwasa kofarsu hafkhas taje tabude wasu mata tagani su biyu,'. __"sannu madam dama anturomune muyi muku makeup daga Gidan amarya hop kunshirya k0? Hafkhas tace,'. __"yea bismillah kushigo mana aikuwa suka shigo batareda bata lokaciba suka somayi musu makeup Nagani nafada dan kayan kamfani dabanda nashago wadannan sune asalin masu makeup sungama musu sundauki Kyau saiwani haskawa sukeyi abunka da fararen fata kuma kyawawa,' hafkhas tadauko kayan tasaka rigace pitet gauwn wacce tazauna ajikinta lace ne gabaki daya jikin lace din milk colour ne saiwata sanda sanda ajiki baki tareda wasu stone Ami green ajikin lace din tasaka yaimata matukar Kyau wani irin abun daurawa akai akabama hafkhas Ami green dashi akaimata hadadden dauri nagani nafada hakama Kubra kayanta iri daya da hafkas Jidda kuma tasaka nata lace din yellow yayi mata mugun Kyau akadaura mata goggoro dak yellow sunfito sunyi dodar dasu abun shaawa sukansu masu makeup sunata fadin antys kunyi Kyau kunyi Kyau,' hafkhas tadauko wani high hill shoe Ami green hadadde tasaka tanata kamshi Jidda tasaka takalmi dak yellow Kubra tasaka nata baki,'. Budar bakin hafkhas data kalli mudubi tundaga kanta harzuwa kafarta tace,'. __"kura tafito damisa tafito gaskia dole zandau magana sosai konikaina nasan nafitunu over ,' dariar mugunta tasaka yayindasu Jidda suma suketamata daria,"```
```atsaye yake yagama shiryawa cikin farar shadda malum malum wacce tasha surfani da yellow zare dinkin dakuma kayan sunmatukar mishi Kyau yadaura hularshi yellow sannan yakawo takalmi yellow yasaka tareda daura farin agogon fata hadadde shuraim yayi mugun Kyau yanata fidda tattausan kamshinshi Na asali,'tundaga falo Rukayya tana jiyo kamshin turaren shuraim,"```
```wayar Jidda tasoma kida tadaga,'. __"Kawata yaya akayine,?'. __"kusakko gani aharabar hotel dinku saimutafi tuntuni ansoma sauran kawayan sunacanun ango yana bakin hol muyake jira,'. __"gamunan fitowa mungama Ai,' suka fito ajere suna takun kasaita harzuwa cikin motarnan nikuwa Anty Badiat Ibraheem nakada baki nace,'. __"wow ammafa Yan matannan sun burgeni sunyi Kyau sosai,' motarnan tawuce yayinda Amina tadinga yaba kyansu tana murna,' sunkarasa batareda bata lokaciba kallo yadawo garesu sunfito da amarya angonta yarike mata hannu suna gaba yayinda sukuma suke tafiya abayansu, ```
```kowa nacikin holl din atsaye yake yayinda DJ yasakarma amarya da ango wakar auransu,' suna tattakowa atsanake habawa basaiwaje kayaureba kallo yadawo garesu baki daya waje yayi waje yahada manyan attajirai daga gari gari mazada mata sunraka amayarya wajan zamanta yayinda sukayo tattaki domun samun wajan zama,' gabaki daya atenshion din jama'ar wajan tana kansune yayinda hafkhas takasance acikin murmushi Na burgewa sukadan matsa nesa suka sunsamu wajan zama harzasu zauna hafkhas tace,'. __"ohhh no bara nadaukemu selfi mana oya kukalleni,' aikuwa suka jiyo suna kallonta yayinda tadan kwanto jikinsu tana kokarin daukar hotannan nikuma Anty Badiat Ibraheem daidai shigowata kenan aikuwa nima nasaka wayata nadaukesu hotannan hafkhas tazauna tana daria,'. ___"guys munfitunu sosai kukunga yadda ragowar kawayan amarya jikinsu yayi sanyi kuwa?," Jidda tace,'. __"guys kukunga yadda aketa kallonmu kamar za'a cinyemu,'. Kubra tace,'. ___"Ai girman yakai munyi mugun kyaune musamman hafkhas,'. __"kunga kuwa ni Matar manyace hamshakin mekudi ba talakaba danni bamatar talaka bacce,'. Wayartace tasoma ruri tana dubawa sunan lawan yafito wata daria takeyi irinta Yan gayunnan ajebortas tanadan wani dafe kirjinta,' ___"guys manyan kasane wato lawan kekirana awaya kubarni da lawan zanshiga zamaninshi inna koma gida dagashi har Umma,' takashe wayarta dukka"```
*love u oll*
[11/27, 1:17 PM] +234 814 518 6542: *BANI BA*
_________
*AURAN*
________
*TALAKAπ¨π»ππ»*
_______________
*_______BY_______*
*_Badiat Ibrahim_*
*(episode)*
*56to70✍π»*
``` ahankali shuraim yafito adaki yanata yauki yasaka wani katan farin eye glass me tsadar gaske murmushi yataho yanayima Rukayya wacce hankalinta inyayi dubu yatashi tamike tsaye,'. __"Malam mewannan shigar take nufi miting da gwamna ko shugaban kasa irin wannan kwalliya kana tunanin mararka metsananin kishinka zata amince kafita haka idanun kowacce macce akanka?,'. Murmushi yayi tareda dan zare glass dinshi yakamo kafadarta yanadan shafo lips dinta yace,'. __"ba miting zaniba bikin Dinnie zani Na abokina bama dadewa zanyiba sabidadai inje yaganni shiyasa kinji karki dagama kanki hankali kece kullum acikin raina kenake gani duk sauran mata ina kallonsu tamkar duwatsu kekadaice macce,'. ___"kai shuraim dawani dadin bakinka dawani kyaran saje dakayi dawani cakaro hula dakayi wlh bazaisani in hakura kashiga cikin taron maza da Mata ahakaba waceni rufamun asiri kazabi daya cikin biyu imma kaje kasake kaya kazo katafi imma ka hakura muzauna agida,'. Yahade ranshi tareda nunata da yatsa,'. ___"ke wannan kishin yagama isata haka saikace Duk duniya nine kadai namiji mekyau to yaukam zanfita kuma yanzu tareda kuma kayan jikina saidai kuwa kiyi abunda kike tunanin zaki iya excuse me,' yatureta yawuce key yasaka ya kulleta tabaya yayinda tashiga daki dagudu dandauko mayafi tabishi yashiga morarshi kirar range rover megadi ya wangale mashi get yazo zaiwuce yace,'. __"Malam hudu karka budema kowa get yashigo gidannan nafadama sannan karkabar kowa yafita,'. Yace,'. ___"insha Allah Al'haji angama yadda kakeso haka zanyi,'. Yaja motarshi yawuce yana kada kanshi,"```
```mc ne yake magana,'. __"am jama'a yanxune zamu fara ainihin bidia amma kamunnan inasan inkira daya daga cikin tahannun damar amarya tazo taima bakinmu barka da zuwa tareda kirawo mana sunayan wadanda zasu zauna akusada amarya da ango bakowa bace face Hafsat khamis wacce kowa yafi saninta da hafkhas amm dan allah inkin shirya gareki hafkhas ,'. Wani murmushi taimasu Jidda yayinda suka kashema juna idanu,'. ___"zanbada tsoro Ku saurareni kuji ga wayata kuyimun video,' ahankali take takowa cikin tafiyarta hadaddiya cikin fashion takaraso wajan tareda tsayawa akan steg din,'. ___"ahhhh jama'a dan allah kufama wannan bakuwa tamu wato hafkhas innalillahi kayan kamfani daban Dana shago wato wannan Shiga ta hafkhas ita ake kira London must come,' rabbbbb rabbbbb rabbbbb wajan yadauki tafi tareda jinjinama hafkhas itakuma tadan dago hannunta ta amshi abun maganar cikin cikakken turancin inga take maganarta,'. __"assalamu alaikum maza da mata wajanda suka halarci wannan taron inayima kowa barka dazuwa musamman abokan ango da kawayan amarya ammm ammm batareda bata lokaciba zansoma kiran kawayan amarya dansuyi tattaki suzo sutaya amaryarmu zama,' dafarko zanfara dani kaina danagani nice tafarko taredani akwai Jidda tareda Kubra sannan kalisat dan allah insuna kusa bismillah,' rabbbb rabbb rabbb wajan yadauki tafi su Kubra suka mike tareda zuwa kujeruunda aka tanadar domunsu ,'. ___"abokan ango gareku Aliyu tamasi tareda Umar Musa sai babban aboki wato shuraim gidado tareda Musa a rabiu insuna kusa bismillah,' ahankali yashigo cikin holl din yanata takunshi Na girma yayinda kamshin turarenshi yasoma dukan hancin al ummar wajan dagowa yayi carab suka hada idanu da hafkhas daidai tana murmushi har saida shiryayyun fararen hakoranta suka baiyana tsayawa yayi cak tareda kurama halittar daya gani idanu baisake yunkurin motsawaba yashagala wajan kallonta kawai cinkayo daddadar muryarta yayi tana fadin,'. ___"ammm banga shuraim gidado ba kobai shiryaba bane dan allah indai yana jina toya fito domun musoma abunda yataramu," dakyar yasaisaita hankalinshi da tunaninshi yasoma takawa ahankali har zuwa cikin inda aka tanadar domunsu,'. __"ammm nagode jama'a I don't know hw to say so much but zanbarku da mc mc bismillah nagode,'"```
```ahankali hafkhas tajuyo tareda nufar kujerarta hada idanu sukayi daidai takashema Jidda idanu wani faduwar gaba tayi tayi sauri takauda kanta tareda zama awajan zamanta kuma kusada shuraim aranta tace,'. ___"wow wannan labaren fa amma yahadu,' shima magana yakeyi azuchiyarshi,". ___"wow kamshinta da Dadi furicinta da taushi gatada Kyau dama akwai kyawawan mata hada anan kasar najeria haka wow taburgeni yadda take fidda turancinta,' tahadu duk yadda akayi tahada jinsi da larabawa ko hafkhas ce dagani,'```
0 comments:
Post a Comment