Baba ya tambayeta ko lfy yau kawai cemashi tayi tanada test ne da safennan wanda yau shine rana ta farko da tayiwa baba karya tun farkon haduwarsu
Baba ya bude mata gate yana fadin toh Allah bada sa'a Ameen ta amsa sannan tace idan mama tafito ya gaya mata cewar tana sauri ne shiyasa bata shiga ta gaidata ba toh kawai baba yace
Ta shiga motar kuma ta tadata tana kokarin fitowa ne taga wata mota tana kokarin shigowa nan takoma da baya ciki shikuma yashigo wazata gani
Ashraf ne fitowa yayi yaje ya gaida baba bayan baba ya rufo kofar sannan ya nufo Aneesar da ko motsin kirki ta kasa tsabar mamaki sai faman tambayar kanta take meyakawo ashraf da safennan? Kodai shima ya fada ne? Tana kan haka ne har ashraf ya iso bata sani ba sai ji tayi ana kwankwasa mata glass
Ganin Ashraf ne yasa ta saki murmushi shima murmushin yayi nan ta saukar da glass bayan sun gaisa ne take tambayarshi meya kawoshi smile yayi kafin ya amsa mata da cewar
Ashraf yazo daukar gimbiyarshi ne yakai makaranta dan bayaaon..... Aneesa ta katseshi da cewa kaga malam nagode banaso karka damu zan iya kai kaina makaranta Ahsraf yace tabbas nasan zaki iya kai kanki makaranta amma ada badai yanzu ba kam domin kuwa daga yau nine driver dinki
Ido ta fidda waje kana tace ni banason driver nafiso in tuka kaina kuma..... Ashraf yace ok ooo i agree ki tuka kanki amma ni zan rika maki rakiya duk inda zaki
Smile tayi tace as in me dina?
Ashraf yace masoyinki,mai kishinki,mai kaunarki kuma mijinki inshaa Allah
Har cikin ranta taji dadin jin hakan daga gareshi saidai a fili ta yamutse fuska kana tace sabon salo toh ni nace maka ina yawo da maza a motata?
Smile yayi kafin yace ba maza ba mijinki to be in Allah yaso kuma ya yarda yafadi hakan yana kashe mata ido
Wani irin kunyarshi taji wanda batasan lokacinda ta rufe fuskarta ba smile Ashraf yayi kana ya furta a sannu sannu zaki gane bude fuskarta tayi kana tace zan gane me?
Shiru yamata bai kuma cewa komai ba ya bude murfin motar yana fadin can we? No ta fada ai kuwa nan yayi kneeling down yana rokonta akan tazo tashiga motarshi yakaita makaranta ganin kar su baba su gansu wanda daga idonda zatayi sai taga baba yana mata nuni da ta shiga ba laifi ta kwantar da hankalinta da ashraf hakan yasata
Daukar chainbag dinta ta sauko daga motar shikuma yashiga ya gyara parking sannan yafito motarshi suka nufa sauri yayi yasha gabanta wanda hakan ba karamin tsoro yabata ba tace me kuma haka idan motar ce bakason nashiga sai in..........
Smile ashraf yayi kana yace yi hakuri gimbiya na baki tsoro ko kawai dai banason gimbiyata tasha wahala ne nafison komai nayita mata hmmm.... kawai aneesa tayi
Aneesa batace dashi komai ba Ashraf ya bude mata kofa tashiga ta zauna sannan ya rufo kofar shima ya zagaya yaje yashiga shima zaman yayi yadan kura mata ido yana smile kafin ya tada motar suna isowa gate baba ya bude masu nan ashraf yamasa 10 na arziki sannan ya dagama aneesa hannu da duk kunya yabi ya rufeta ganin yauce rana ta farko da wani ke daukarta a motarshi kuma ba yayanta ba
Suna kan tafiya ne ashraf yace gimbiya?
Bata amsa ba
Yakuma cewa gimbiya kin karya kuwa?
Aa tace ashraf yace meyasa?
Tace bkm lokacin karina ne baiyi ba
Smile yayi kana yace Allah kiyayemin ke Gimbiyata kinfi presidor kyauta ya kashe mata ido ita kuwa gyalanta tasa ta rufe fuskarta dashi
Isarsu school keda wuya bayan yayi parking ne Aneesa tayi maza zata fita ai kuwa mota taki buduwa juyowa tayi tana kallon ashraf shima ita din yake kallo sai faman smile yake Aneesa tace me hk kuma?
Ashraf yace ai daman nasani da mun iso zakiyi saurin fita shiyasa nasa lock
Shiru tayi bata kuma cewa komai ba Ashraf yace gimbiya inaso mu danyi magana ta fahimta nidake
Gimbiya soyayyar sati 2 ce kacal dan haka ki saki jiki dani dan Allah Aneesa tace ban ganeba kaga nifa jibi zanyi tafiyama in huta da wannan takuran da kk neman yimin
Gabanshi ne ya fadi nan danan idonshi ta kada yace dan Allah kar kimin haka gimbiya nayi maki alkawari bazan kara takuraki ba duk abinda kk so shi zanyi
Smile aneesa tayi kana tace anything?
Ashraf yace yes anything
Aneesa tace ok now unlock d car lemme go
Da sauri yayi unlockin ai kuwa nan tafara yin dariya bayan tafito sai tace kadan ma kagani indai nice gobe ma ka kara tamashi qwalo
Ashraf ya dafe kanshi da har yafara yimashi ciwo jin aneesarshi zatayi tafiya saboda shi
Har tafara tafiya sai ta juyo dan tayi mashi godiya ganin ya dafe kanshi ne yasa ta dawo da baya ta tsaya tana kallonshi cen tace Ashraf lfy?
Meke damunka firgigit ya dago sannan yafito yace mata gimbiyata dan girman Allah gimbiya kar ki kara yimin irin wannan wasar in ba haka ba zan iya rasa raina
Dariya ta hau yi ashraf yace gimbiya am serious wallahi I 2rully loves u so much nan dariyarta ta tsaya cigaba da magana Ashraf yayi jikinta ne yayi sanyi ganin maganarshi tayi mata tasiri yasa yace yessssss.......
Nima na rama gimbiya ina kaunarki smile Aneesa tayi domin tunda ya furta i love u taji wani bugun 3 uku da zuciyarta keyi sannan yanda yayita mata magana akan yanda yakeji gameda ita ba wasa shifa da gaske yakeyi
Ganin ta fada duniyar tunani ne yasa ashraf tapin hannun shi nan hankalinta ya dawo jikinta ashraf yace yanzu muka fara gimbiya soyayyar sati 2 saiya zarce da yardar Allah
Aneesa ta watsa mar harara kana tace............
✍π»by Leemat
Ina yinku masoyaπΉπΉπΉ
π³π¬π©π»⚖ANEESA YAR PRESIDENTπ©π»⚖π³π¬
Na Hannatu Dada Kuta
π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELSπ€
22
Aneesa ta watsomai harara kana tace Ashraf ka kiyayeni fa smile yayi kana yace toh gimbiya zan kiyaye amma bake zan kiyaye ba domin kuwa domin ni kadai Allah ya halicceki
Wucewa tayi abinta bata kuma amsashi ba biyota yayi yasha gabanta yana smile yana fadin gimbiyar Ashraf Aneesa ta Ashraf shi kadai kallonshi ta tsaya yi wasu yan mata sukazo wucewa ai kuwa sai ashraf yakirasu yace yan mata ji mana
Bayan sun tsaya ne Ashraf yace dan Allah ku kallemu dakyau nida gimbiyata ya kuka ganmu?
Dariya suka sa kana dayan tace woww 2match wallahi kunyi kyau sosai kun ganku kuwa sai kace daga........ Aneesa ce tace dasu dan Allah kuyi tafiyarku ohh wannan yayana ne
Juyawa sukayi da niyyar barin wurin ai kuwa Ashraf yace yanzu kun yarda ni yayanta ne?
Ok ok naji ni yayanta ne amma ba muharraminta ba dan Allah kutayani rokonta ta amince da soyayya na nan Ashraf ya zube a kasa yayi kneeling down a wurin kafin kace me duk an taru ganin big guy haka a durkushe gaban Aneesa
Itako Aneesa duk kunya ya rufeta sai faman rokonsa take da yatashi amma yaki sai cemata yayi bazai mikeba har sai ta amince da soyayyarahi gareta
Nan wurin ya kidime guys sai faman cewa suke ki aminta dashi mana wasu nacewa ya bada maza wasu matan sai cewa suke inama nice wasu kuma na jinjinama Aneesa irin ajinta
Ganin yaki mikewa kuma ya tara mata mutane ne yasa tace toh mike na aminta dakai Ashraf yace I Love U Anee Dear
Yeeeeeeeehhhhh shewar mutanan gurin Aneesa tace naji pls Ashraf kamike tsaye kin mikewa yayi kana yace nima sai kincemin I love u tukuna
Ai kuwa Aneesa cikin bacin rai tace bazan ce maka I LOVE U Ashraf ba........
Mikewa yayi kana yace Alhmdllh kin riga kin furta ko am d most happiest man now i love u love u love u baby muahhhhh.........
Shewa aketayi ana woww gaskiya kun burgeni wani big guy na tsaye yace gaskiya dis call 4 a big celebration yessssss..........
Guy din yace 5pm dole mu chashe ni Abban Love na dauki nauyin komai na party din Ashraf sai godiya yaketama mutanen wurin banda Aneesa da kunya yarufeta sai ji tayi dama ta sani da bata zo makarantar yau ba
Adama ce ta iso ganin an taru ne yasa takaraso wurin ganin Aneesa a tsaye yasa tayi maza taje gunta tana kiran Anee yadai
Aneesa na ganin Adama sai tayi hamdala nan ta bude baki domin bama Adama labarin abinda ya faru sai caraf Ashraf ya karba yana smile ya kwashe komai ya gayama Adama
Smile adamar tayi kana tace woww gaskiya kamata yayi abaku sarauta a school dinnan na best year lovers sai Abban love yace noooo sai gun party zan laka masu sunanda ya dace dasu wowwwwwww.......
Ashe yau munada chashewa Aneesa ce tabar wurin ganin harda Adama acikin shirmensu
Ashraf kuwa digit din Abban love ya karba sannan yacema student dinda ke wurin yau kowa yaje cafteria ya karbi duk abinda yakeso for free
Kunsan student da son bati ai kuwa nan suka hau shewa wasu na tsalle yau kudinsu zai huta saboda love wata ce tace sai Babban yaro sai sarkin love sai kai na Kinfi president kyauta Allah barku tare ni zan rinka kulammaka da ita daga yau sannan na rattaba maka hannuna a matsayin support kai na zaba mata wata ma tace kai na dangwalawa hannuna
Haka gabaki dayan wurin suka tayashi yin zabe kan Aneesa da alkawarin cewa bazasu taba barin wani ya kusanceta ba bare har tayi soyayya da shi ba
Ashraf yaji dadin jin haka daga garesu nan ya sallamesu kowa ya watse shikuma ya shige motarshi ya bata wuta bai tsaya a ko inaba sai harabar gidansu
Ina labarin Aisha????
Aisha tunda Aneesa ta gaya mata abinda ya faru da ita hankalinta yaki kwanciya kullum sai nafil fili takeyi akan Allah tsare mata Aneesarta
Ga store nan kullum sai kara habbaka yake arziki kam ba a magana sai hamdala domin kuwa har mota Aneesa ta sayamma Aisha da gida kuma ta ba Aisha go ahead akan dukiyarta
Aisha mai rikon amana ce hakan yasa kome zatayi da kudi sai ta gayawa Aneesar wannan kenan
Karfe 2pm naga ana raba iv mai kyau gaba dayan skul kowa yaji domin kuwa labari har ya bazu kowa ranar saida yasha dadi banda Aneesa da duk a takure takejin kanta domin kuwa duk inda tabi ita ake nunawa wasu ma pics suka rinka mata itako Adama sai jin dadi take tana inama ace nice koda Adama ta karbo iv din a hannun wata beb tazo ta nunawa aneesa ai kuwa saida gaban aneesa ya fadi domin kuwa iv din ya hadu iya haduwa gashi portable dauke ta launin ❤ aciki an rubuta IV..... IV.... IV....
D BEST LOVERS OF D YEAR's
PARTY
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
A&A
ASHRAF ROMEO
ANEESA JULIET
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
Wich wil held at school premises by 5pm Inshaa Allah
God bless u as u come
By Abban love
Tsuka Aneesa taja kana tace marasa aikin yi bata gama rufe baki ba sai ga kiran ashraf na shigowa wayarta kin daukawa tayi har saida ya kuma kira nana ta daga gimbiyar Ashraf sai mun hade 5 ko dan Allah kar kibadani kinji gimbiya hmmmm Aneesa tace lallai kam bakada aikinyi nake gani koh Ashraf
Smile yayi kana yace gaskiya bandashi ko zaki ban ne yafada yana smile yana rumtse ido kamar tana ganinshi
Kaga sai anjima ni inada abinyi Ashraf yace pls ki saurareni kiji abinda zan gaya maki yauwa gimbiya naga iv dinmu gaskiya Abban love yayi kokari kuma da gani yana ba soyayya muhimmanci kinga anjima bayan partyn sai muyi masa godiya koh?
Kai kasani cewar Aneesa sannan ta katse wayar Adama ko sai dqriya taketayi mata suna zaune saiga wani guy ya dauketa pic Aneesa tace wai me haka ne guy din yace ai yau kune da garin ina tayaki murna bai tsaya jin abinda aneesar zata ce ba yayi tafiyarshi
Karfe 4:40pm har an fara hada kayan party banda tashin kida babu abinda kk ji kuma ba wanda ya isa ya hana kasancewar Abban love dan gomnar kd ne yasa koda ya sanar ma shuwagabannin makaranta aka bashi go ahead
Aneesa ce tafito da niyyar zuwa gida Adama nata rokonta akan ta tsaya ayi partyn da ita amma ina taki bata an karaba taci tuntube saura kadan takai kasa subhanallahi ........ ta furta da karfi wanda hakan ya jawo hankulan mutane gareta ai kuwa sai ji tayi an tarota wani tsadadden kamshi ne ya bugi hancinta wanda batasan sanda ta furta ya salam Ashraf kuma y r u killing me wit dis ur charming cent
shiko smile yayi jin yanda takira sunanshi ai kuwa sai yeeeeeeee best lovers of d year aketa cewa hakan yasa aneesa bude idonta da tunda taso faduwa ta rumtsesu ita batamasan wa ya rikota ba ganinta a hannun ashraf shiko sai smile yake tayi yasa ta fisgi jikinta sannan ta juya da niyyar barin wurin ai kuwa shima yabi bayanta tazo wucewa daidai in da ake partyn sai ji tayi ance wowwww 2match dj yace ku kalli............
✍π»by Leemat
Love u allπΉπΉπΉ
π³π¬π©π»⚖ANEESA YAR PRESIDENTπ©π»⚖π³π¬
Na Hannatu Dada Kuta
π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
Jinjina da ban girma agareku masoya nagode da kaunarku gareni Abdul wahab Sudan πΉ
Yusufkhan india❤
Bazan mantaki ba sis Hajara yar kasar ghanaπ Allah bar kauna Ameen
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELSπ€
23
Dj yace ku kalli kalar kayansu iri daya takalmansu sai mutanen wurin suka amsa da kala 1 shi yasa hula ita tasa gyale amma kalarsu mutanen suka kuma amsama dj da 1 agogon hannunsu suka kuma cewa 1 wowww ku tafa masu a gaskiya sun burgemu cewar wata budurwa nan aka hau shewa ana tafa masu
Aneesa da ta kulu tsabar kuluwa har bata lura da kayan jikin Ashraf ba saida dj yayi magana nan ta juyo ta kurama Ashraf ido ai kuwa mamakine yakamata domin kuwa komansu kala 1 white short gown ne tasa da red leggis sai yar karamar gyalenta red yasha yar aiki da white stone takalmin kafarta white &red chain bag dinta ma haka hatta earings nata ma haka phone dinta ma red & white ANEESA YAR PRESIDENT kenan
Aneesa nakan mamakin Ashraf sai idonta ya tsinkayi wani babbar bama na pic dinsu ita da Ashraf kuma da kayan jikinsu nan ne tasamu damar bude baki tayi magana kana tace waye yayi wannan danyan aiki?
Tafada tana nuna pic dinsu da yatsa wani ne yafito yace nine nan hajiya kuma wallahi ba laifina bane sani akayi amma hajiya ke bakiga yanda kukayi bala in kyau bane
Aneesa tace ina zan gani bancin ni makauniyace bani da ido kaga malam kayi maza kacireshi kafin ranka ya bace Ashraf yace habaa gimbiyata kiyi hkr babu yanda kika iya da ikon Allah wannan ma kadan kika gani nanda wasu yan kankanin lokaci zakisha mamaki sosai kice nina fada maki
Aneesa ta tabe baki kafin tabudesu danyin magana ai kuwa nan dj yacigaba da tsarasu ashraf sai smile yakeyi yayinda Aneesa kuwa ko ajikinta hasalima Allah Allah take ayi a gama tawuce
Sai watsoma Adama harara taketayi da taga abin nasu bamai karewa bane ai sai ta kama hanya domin barin wurin kan kace me an mata zobe ba hanyarda zatabi tafito tayi magana amma ba wanda ya kulata dolenta ta hakura kujeru ne guda biyu aka nuna masu cewar su zauna bayan sun zauna ne Abban love yafito
Nan yafara magana yana yaba masoyan biyu sannan yana jinjinama Ashraf tabbas sun cika masoya Allah sa muga aurensu hakanan Ameen yan wurin suka amsa
Wasu yan mata ne suka shigo dauke da tray biyu a hannu an lullube tray din da red & white material
Ashraf ya rada mata a kunne cewar gimbiyar Ashraf ki nutsu dan Allah ki kwantar da hankalinki ki daina harara na ba laifina bane kinga taimakonmu Abban love yayi bai kamata mu watsa mashi kasa a idoba dan Allah koma me ke ciki indai kyauta ce ki karba dan Allah ya kare maganar kamar zaiyi kuka wanda har dariya ta kubucema Aneesa batasan lokaci ba bayan tadan nutsu ne tace jibi yanda kk abu kamar wani karamin yaro wallahi Ashraf zakayi bayani ne ai bari agama shashancinnan
Ashraf yace toh bake bane komai bakiso sai nayi maki kalar kuka tukuna ba yana maganar a shagwabe Aneesa tayi smile batace komai ba shima smile din ya mayar mata
A gabansu yan matan suka tsaya Abban love yazo ya bude Aneesa ido ta waro kunsan me tagani?
Kunsan meke saman tray din?
Duk wanda ya bada amsar wannan tambayar dai dai akwai kyauta mai tsoka da zan bayar
Muje zuwa saina jiku masoya
π©π»π»by Leemat,
Ashraf dan sudan &
Shaba mai Uwar gida
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
π³π¬π©π»⚖ANEESA YAR PRESIDENTπ©π»⚖π³π¬
Na Hannatu Dada Kuta
π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
Wannan page din nakine ke kadai sweet sis Sajida marubuciya YAR MAHAUKACIYA Allah daukakaki, Allah sa kifi haka Dear, Allah barmu tare Ina yinki irin so much dinnan ππΉπ❤ππ»
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELSπ€
24
Aneesa ta waro ido waje ganin wata kyakkyawar farin kyalle yasha ado da red stones sannan ga wani abun hannu ajikinshi an rubuta best lovers of d year tareda crown irin na queens dinnan nan Abban love ya dauko ya kira Adama tazo ta daurawa Aneesar sannan ya bukaci Aneesar da ta tashi tsaye ai kuwa sai taki mikewa Adama na zuwa tayi kamar zatayi kuka tana rokon Aneesa kan ta mike kafin ta mike tsayen tana watsoma Adama harara irin na zamu hade ai
Ai kuwa nan Adama ta rataya ma Aneesa akan kafada irin wannan kyallennan ne na beauty contest an rubuta D.B.L.O.D.Year ma ana D Best Lovers Of D Year
Nan aka hau tafi da shewa sai faman kashe masu pics aketayi Nan Adama ta dauko crowm irin na queens dinnan ta daura akan Aneesa kyau kam gun Aneesa sai hamdala
Daga nan takuma dauko wannan abin hannun ta saka mata a dayan tray din kuwa hulace amma na sarauta shima abu daya ke kai irin na Aneesa sai abin hannu sannan sai wani mafeci fari an bishi da red stones an rubuta D best lovers of d year murna kam gun Ashraf baya misaltuwa sai ayyanawa yaketayi acikin ranshi inama ace yau ne yake angwancewa
Kai kaji Ashraf ko saurin me yakeyi ohoπ€
Abban love yakuma kiran wasu yan mata nan suka fito da wani basket mai kyau Abban love yasa hannu aciki yana fadin jama'a ku shaida sai suka amsa da mun shaida nan yafito da wani glass irin na award shima abu iri daya ke kai sai dai wannan harda sunayensu akai
Mamaki kam har Aneesa ta gaji da ganinsa ya mikawa Aneesa na Ashraf sannan ya mikama Ashraf na Aneesa sannan yace su ba junansu haka ba yanda Aneesa ta iya tana mikawa Ashraf ai kuwa nan ya rike hade da hannunta wani irin shock taji wanda tunda take bata tabajin irinsa ba
Kwace hannunta tayi tana harararsa shikuwa sai smile yaketa sakar mata nan aka fito kuma da gifts cikin bags guda biyu suma white nd red Abban love ya mikawa Ashraf ya mikawa Aneesa nan dai akata tafawa ana shewa ana cewa sai iyayen love Allah barku tare
Wata ce tace kaga LAILA DA MAJNUN
hahahahaha yeaasssss sunan kuwa ya karbesu Abban love yace ROMEO AND JULIET yeeeeeeassss correct wasu suce king and queen wasu suce prince and princess wasu ko cewa sukayi beauty & handsome sunaye dai iri2 akata basu daga karshe dai wani yace sai A&A Lovers of d year shewa aka rinka yi wato yana nufin Aneesa da Ashraf
Haka dai akata laka masu suna nan dai aka cigaba da gashi kida aka sa sai faman rawa aketayi itako ganin an fara rawa kuma an bude hanya yasa tayi niyyar fita tawuce gida ai kuwa Ashraf ne ya kamo mata hannu ta juyo da niyyar disgashi a idanun jama'a amma ina sai ta kasa ganinshi a durkushe a kasa nuni yayi da abashi mike ai kuwa aka mika mashi nan ya karba dj ya tsaida music din sannan wurin yayi tsit ana jiran jin me zaice Aneesa kam ta kagu taji kala manshi
Ashraf na kafa mike din a baki sai ji sukayi yafara waka kamar haka
Tsuntsu sama ya zagayaaaa
Kifi ruwa ya kewayaaaa
Aneesa Yar baiwa kizo muyi soyayyaaaa aaaaaaaaa
Aaaaaaaaaaa
Taho Aneesa muyi soyayya
Taho Aneesaaaaaaaa
Rumtse ido Aneesa tayi Ashraf kuwa yacigaba yana fadin Assalamu alaiki sahibata
Yaki kizo muyi aure mu huta
Na dade inata binki gimbiyata
Domin kinyi haskawa acikinta
Ke kike jamin ragamata
Kin dade acikin raina ya masoyiyaaaaaa
Fizge hannunta Aneesa tayi tafara takawa da niyyar wucewa nan Ashraf yace idan kika barni ina zan sa kaina gimbiya dan Allah ki aminta da soyayyata wallahi idan na rasaki zan iya rasa rayuwata
Aneesa cigaba da tafiyarta tayi ko juyowa batayi ba ganin haka ne yasa ashraf sakin wata kara ai kuwa da smile Aneesa ta juyo kana tace cikin waka itama
Mike sahibina
Ina sonka sahibina
Kaine farin cikinaaaaa mike kazo wurina mai sonaaaaaaa
Tafawa aka farayi ana shewa domin kuwa ba karamin birge mutane sukayi ba Ashraf kuwa da tunda Aneesa ta fara amsa mashi itama cikin waka yayi mutuwar durkushe dagowa da idonsa yayi yana kallon dan karamin bakinta yanda take wakar gwanin birgewa kashe masa ido tayi kana tace taso ka kaini gida ni na gaji pls sannan kabar kallona haka sai kace yau kafara ganina Ashraf ya mike tsaye ya tako har zuwa inda take kana yace Anee Dear anyaa kece?
Ba mafarki nakeyi ba smile tayi kana tace tabbas mafarki kakeyi dan haka kayi maza ka farka kafin ....... shiisshshsh cewar ashraf sannan yace Anee pls ki mintsileni domin in farka kar mafarkinda nakeyi ya jazamin domin kuwa zan...... mintsilarshi Aneesa tayi wanda saida ya danyi kara nan tahau yin dariya bata tsaya jin me zaice ba tayi gaba abinta smile yayi ya karbi mike yayi ma mutane godiya sosai sannan yace dasu bari nayi maza kar gimbiyata tagaji da jirana dariya suka hau yimashi nan ya karba bags dinda ke hannun Adama wanda Aneesa ce ta mika mata su ganin batada abinda zatayi dasu yana karba yabi bayanta yana sauri sukuwa sai faman dariya suketayi suna yaba irin wannan soyayya haka abin birgewa
Aneesa kuwa tana isa wurinda ake parking motoci nan ta tsaya ganin babu motar Ashraf a wurinne yasata cigaba da tafiya sai faman tunani take tana mamakin kanta anya kuwa nice Aneesa?
Nice nayi waka a gaban mutane ko kunya babu saboda Ashraf?
Toh wai yaushe nafara jin soyayyarsa a zuciyata hmmmm Gimbiyata.. ....
Jin haka yasa Aneesa ta tsaya cak saidai bata ko juyo ba domin kuwa tasan ko waye ke kiranta zuwa yayi yace habaa gimbiya ina zaki bataredani ba yakarashe maganar lokacinda ya iso gabanta ya tsaya sai faman maida numfashi yake tayi
Aneesa tace...........
✍π» by Leemat
Toh wannan karan babu wanda yaci wannan gasar ni nacinye abina πππ kai amma anshaa daku masu karatu ππππ
Ina yinku so much πππ
π³π¬π©π»⚖ANEESA YAR PRESIDENTπ©π»⚖π³π¬
Na Hannatu Dada Kuta
π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
Wannan page din nakine ke kadai SIS FEEDOHM marubuciya ZAN RAYU DAKE ina mai tayaki murnar kammala novel dinku lfy kamar yanda kk farashi lfy Alhmdllh Allah saka da alkhairi darasinda ke ciki kuma Allah bamu ikon yin aiki dashi Ameen
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELSπ€
25
Aneesa tace yoh toh ko ina zani dole saida kai? Ko kuwa wata salon takurace ka fito dashi kuma?
Ashraf yace Allah huci zuciyar gimbiya sarautar mata amin afuwa tuba nake ya karashe maganar yana rike da kunnuwanshi biyu2
Abin yaso bata dariya amma sai ta matse kawai tace toh idan na tsaya jiranka dame zaka kaini gida bancin baka zo da car dinka ba
Smile yayi kana yace baga bayana nan ba basai ki hau na goyaki ba ya juya mata baya alamun tahau
Aneesa batasan sanda dariya ya kufce mata ba saida tayi mai isarta sannan tace lallai kam Ashraf sannu da kokari kaga nidai na tafi domin yamma tayi kar su mama sujini shiru
Ashraf yace toh dan Allah kizo muje na kaiki da kaina banaso wani ya ganemin kyakkyawar fuskarnan ......
Aneesa tace kaidai kasani toh muje nan yayi mata nuni da suje ba musu tabiyoshi komawa sukayi inda ake parking motoci
Nan yamata nuni da wata kyakkyawar moto kirar BMW fara sal sai flowers da aka ma motan kwalliya dashi red Aneesa tayi smile kafin tace........
Ashraf wai shin in tambayeka mana Ashraf yace ina jinki gimbiyata
Aneesa tace wai meyasa kasa flowers red akan motarka kuma meyasa ka canzo dressing dinka into red nd white?
Ashraf yayi smile sannan yazo ya bude mata murfin mota alamar tashiga yamata ba musu ta shiga ta zauna ya rufo kofar sannan ya zagayo yashiga mazaunin driver ya tada motar bai bata amsa ba kuma itama bata kuma cewa dashi uffan ba
Ashraf ne ya katse shirun dacewa Anee Dear uhmmm kawai tace sannan yace kinsan ina kaunarki kaunarda ban taba yimawa wata ya mace irinsa ba apart 4rm mom dita ba
Ko kinsan ke kadaice macenda na fara furta mawa kalmar i love u
Ko kinsan..... Aneesa ce ta katseshi dacewa nifa ba abinda na tambayeka kenan ba tohm
Ashraf yace ok naji amma ai naga ba laifi bane dan ina amayo maki abinda ke raina ba
Aneesa ina matukar kaunarki fiye da tunaninki shiyasa komai namu nake kokarin in ga yazama daya dalilina kenan nayin hakan tsabar kaunarki ne yasa haka
Aneesa ko kunya ya hanata dagowa ta kalleshi dan ganin yanda yamata kwarjini
Fuskarta na kallon gefe tace soyayyar karya mukeyi ai skyayyar 2 weeks wanda bazai ........
Bata iya karasawa ba jin yanda Ashraf yawani taka burki tsoro ne ya kamata nan ta dago ai kuwa ido biyu sukayi ganin yanda idon Ashraf ya canza kala lokaci 1 yaba Aneesa tsoro sosai
Ta bude baki tace Ashraf lfy meke damunka ai kuwa kamar data sani da bata tambayeshi ba nan yahau yimata kuka kamar wani dan small boy dakyar ya iya bude bakinshi yace Aneesa kasheni kikeson yi koh?
Aneesa wai ya kikeso inyi da rayuwana ne?
Aneesa bazan iya rayuwa ba in batare dake ba
Aneesa ki....... bai karasaba ya kamo hannunta ya daura saman kirjinshi Aneesa sai kokarin janyewa take amma ina takasa
Ashraf yace kina jin yanda take bugawa domin ki
Toh duk randa kk rabu da ita a ranar zata daina bugawa
A ranar zata.....
Aneesa tace Ashraf pls rake me home
Ko kana tunanin zuciyarka ce kadai take bugawa hk
Ko kana tunanin ko Aneesa bata damu da wanda ya damu da ita bane
Ko kuwa ka dauka Aneesa batada zuciya ne
Ashraf ina kaunarka
Ashraf I Love U too ..........
Rike bakinta tayi domin kuwa batasan lokacinda ta furta hakan ba wani smile Ashraf yayi hadeda ajiyar zuciya kiss yamata a hannu fizgewa tayi
Ashraf ya daga hannayensa bibbiyu yanama Allah godiya Aneesa tace pls take me home
Tada motar yayi yana smile har cikin estate din yashiga da ita kokarin fita tafaryi ai kuwa taga yana lock
Wani harara ta watsomai yi yayi kamar baimasan tanayi ba har saida tace wai Ashraf me hk ne
Cemata yayi kamar me?
Sweetheart pls kicemin nayi kyau mana kamar yanda nace maki dazu
Smile tayi kana tace ok toh idan nace kayi kyau zaka budemin eh yace
Ai kuwa nan tace mashi kayi kyau ashraf kuma tsarinka yamin kyau motar nan dakamata kwalliya itama tamin kyau
Lumshe ido yayi wani irin farin cii na ziyartar zuciyarshi
Anee Dear komai naki yamin Allah barmu tare niko nace Ameen
Nan yabude mata zata sauka yace wait fitowa yayi yabude mata tafito sannan yace mata pls tek very gud care of ur self 4 me I really really so much love U my queen uhmmm..... kawai tace
Har tafara tafiya kome ta tuno kuma oho sai ta juyo tace tanks 4 today Ashraf I Love U
Sannan tawucewarta part dinta Ashraf kuwa komawa motar yayi cikeda farin ciki yau fa kakarshi ta yanke saka
Da shigarta bayan tayi wanka tafito bata fi 20mins ba saiga kiran Adama kin daukawa tayi dan tasani iskanci kawai takeaon yimata
Ashraf kam tunda ya isa gida sai faman waka yakeyi yana godiya ga Allah yaje ya sanar ma ummanshi itama tayi murna sosai nan tace ranar saturday ya kawo mata Aneesar ta ganta sannan tamasu fatan alkhairi
Koda dad dinshi yadawo shima nan mom dinshi ta sanar mashi shima murna yayi sannan yabisu da Addu'a
Karfe 8:30pm Ashraf yashigo bai tsaya ko inaba sai part din Aneesa wacce take zaune a varanda tana karanta wani novel mai dadin gaske mai suna LEEMAT DA CHOKALI na Hannatu Dada Kuta
Da sallama ya isa gurin yana smile a hannunshi dauke da bag mai kyau ya zauna nan suka hau hira ta masoya bashi yabar unguwarsu ba sai 10pm shima dan Aneesa ce ta matsamai kan yawuce
Yana isa gida ya kirata ta waya nan suka cigaba daga inda suka tsaya har saida sukayi barci basusan lokaci ba
Washe gari da safe Ashraf yazo yakai Aneesa school soyayya ce mai karfi yashiga zukatansu cikin yan kwanakinnan biyu
Yau takama friday Aneesa ta shirya domin karfe 10am π« zai ✈ zata kaima yayanta Abdu-basit ziyara
Ashraf kam yacika fam dan ba ason ranshi zatayi tafiyar ba koda yazo cemata yayi ......... .........
By Leemat & Chokalin potiskum
Love u allπππ
π³π¬π©π»⚖ANEESA YAR PRESIDENTπ©π»⚖π³π¬
Na Hannatu Dada Kuta
π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
Wannan page din nakune yan group din YOBE STATE WORLD WIDE sama tayima yaro nisa sai dai ya............... saimu masu kaunar juna saimu masu....... π€ Allah bar kauna Ameenπ
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELSπ€
26
Cemata yayi yanzu da gaske kike sai kin tafi cen U.S.A din? Habaa mana dear ya kikeson nayi da rayuwata
Aneesa tace dama ya kk yi da rayuwar taka habaa Ashraf meyasa kk so ka takurani ne ko kasan kuwa shi kadai nakeda?
Banda wani dan uwa daya wucemin shi ko kasan yanda nakeji ko yakeji idan mukaga juna hmmmm bakasani bane Allah yaya nasona nima ina sonsa kuma na tabbata...........
Maganar ce ta tsaya mata a makoshi lokacinda taga hawaye na kwaranya a idanun Ashraf nan tafara tambayarsa ko lfy?
Murmushin karfin hali yayi kana yace Aneesa wai ko kinsan yanda nakeji ne a duk lokacinda naga ya da kaunarsa suna tare
Baki taba tambayata ko ina yan uwana sukeba saboda baki damu dani ba kamar yanda na damu dake ba
Ko kinsan inajin radadi acikin zuciyata duk lokacinda naji kuna hira da yayanki ko kuma kuna shawara da juna
Aneesa ko kinsani cewar Ashraf dinki shi kadai ne da daya tilo agun iyayensa da Allah yabasu banda wanda zan iya yin shawara dashi ko da ita ...........
A lokacinda nafara ganinki nayi godiya ga Allah na roki Allah yasa kizama tawa matata ta har abada sannan na........
Aneesa ce ta katseshi dacewa cikin muryarta na kuka domin ta tausaya ma Ashraf tabbas Ashraf abin tausayi ne toh saidai ba yanda ya iya tunda haka Allah yaso ganinshi a gaban iyayenshi shi 1
Tace Ashraf kayi hkr wallahi ban sani bane amma bkm Allah yana tareda kai sannan kuma inaso daga yau ka daukeni a matsayin kanwarka abokiyar shawarar ka nima daga yau na daukeka a matsayin wa na kuma abokin shawara na kajiko ta karashe maganar tana share hawayenta
Ashraf yace toh nagode gimbiya shima share hawayenshi yayi nan yace mata nidai a matsayin uwar yarana zan daukeki sannan kuma.......
Aneesa ta watsomai harara shima hararan ya watso mata wanda hakan saida yabama su biyun dariya
Su mama kam kamar za ayi kuka don batason Aneesa tayi nesa da ita hakama baba nan dai ta shaida masu sati 1 kawai zatayi tadawo in Allah ya yarda
Ashraf yabude mata mota tashige suka kama hanya saidai ba hanyar airport suka kama ba wanda hakan yasa Aneesa yin magana
Tace Ashraf ina zaka kaini ne wai? Ashraf yace zan kaiki ne gidan yankan kai saboda ina bukatar kudi
Kuma kinsan irin kannan naki zaiyi kudi sosai domin kuwa kan masu tsaurin ido yafi tsada
Aneesa tace ni nafi karfinku ta Allah ba taku ba ta murguda mai baki smile yayi kana yace zakiyi bayani ne yarinya
Aneesa tace nidai ba yarinyarka bace Ashraf yace toh ke me dina ce inba yarinyata ba
Banza tayi mashi bata kuma cewa dashi komai ba dan ta fahimceshi so yake yayita sata magana ita kuma bataso
Bakin gate yatsaya yayi horn aka bude Aneesa kam bata tsorata ba kuma batace dashi komai ba sai faman kallon ikon Allah taketayi
Kana ta furta inga iya gudun ruwan mutum tayi smile
Zakiyi bayani yace yafito yazagayo yafito yazo ya bude mata kofar amma tayi kamar batasan da mutum a wurin ba ya gaji da tsayuwa nan yace da ita gimbiya kifito mana dan Allah muje
Aneesa tace muje ina?
Wato da gaske ne kk son yin kudi dani koh shiyasa ka daukoni ka kawoni wannan makeken gidan na yan yankar kai.............
Ganin wata mata kyakkyawa a tsaye yasa ta hadiye sauran kalamanta matar sai faman murmushi take sakar mata nan tace lale lale diyata sannu da zuwa
Son shine kabarta a nan baka shigomin da itaba cewar matar sosa keya Ashraf yafarayi kana yace umma bakiji abinda taketa fada bane sai faman fada taketa yimin waini nakawota gidan masu........
Aneesa tafito dawuri ta rusuna tana gaida umman Ashraf din wanda hakan yamata dadi ts tabbata daga gidan mutunci da tarbiyya tafito
Aneesa kam da tunda ta hada ido da matar sai tagane cewar itace mamar Ashraf dan suna kama da juna sosai
Dagata umma tayi suka shiga daga ciki Ashraf kam yana biye dasu a baya suna shiga palo nan umma ta zaunar da Aneesa takira daya daga cikin yan aikin gidan tasa aka kawo mata abin motsa baki
Yayinda Ashraf yaje ya zauna kusa da mamarshi yace Umma ya kika ganta dan Allah bata birgeki ba
Aneesa tadan yi masa harara irin na zan kamaka ai smile yayi yatashi yaje ya zauna kusa da Aneesa kana yace umma kallemu ya kika ganmu kamar Amare ko
Umma tace wowwww bari na daukeku pic da 4ne dina dan wallahi kunyi kyau wowwww kunyi sosai yakamata a baku award na world best couples
Aneesa ce tadanyi smile a zuciyarta tace lallai kam wacannan wata irin uwace so free nd friendly wit her son
Koda yake shi kadai din kenan mata batada wani ko wata tabbas ..... Ashraf ne yayi tafi wanda yadawo da Aneesa hankalinta
Umma tace r u ready smile kawai Aneesa tayi nan tahau yimasu pix saida tayi masu 10
Different pics kafin tabari zuwa tayi ta zauna kusada Aneesa tace yata ki saki jikinki dani nan tahau bata labarin rayuwarta har haduwarta da baban Ashraf da bagwarmayarda sukasha kafin Allah yabasu Ashraf aneesa sarki tausayi har tafara sana'arta wato kuka
Umma tace diyata ki aminta da soyayyar dana ki taimakemu kema Allah zai taimakeki Aneesa ce ta dago ido suka hada itada Ashraf wanda idanuwanshi sunyi jaaa
Umma ce tafara kokarin tsugunawa Aneesa dan gani take in ba haka tama Aneesa kila tana iya wata rana tace su rabu wanda take gani kila yazama sanadiyyar mutuwar danta tilo
Ganin haka yasa Anesa tayi maza tariko umma sannan tace me kikeso nayi maki?
Umma tace kimin alkawarin zama da dana har karshen rayuwarku komai runtsi komai wuya bazaku rabe ba
Aneesa tace umma indai wannan ne karki damu nayi maki alkawarinnan inshaa Allahu
Murna kam ba a misaltashi agun umma da Ashraf albarka kam Aneesa tashashi kamar me data tashi tafiya kam umma tamata 10 na arziki
Nan tarakota tayi masu Allah kiyaye hanya niko nAce Ameen
Wannan kenan
Aneesa tayita mashi masifa acikin mota kamar zata cinyeshi shiko sai dariya yaketa yimata dan gani yakeyi tana kara masa kyau
Cen Aneesa tace Ashraf meyasa kaki fadamin cewar gidanku zamu shiru ysmata itama shirun tayi
Ashraf yace saboda nasanki kamar yunwar cikina idan da cemaki nayi zo muje in kaiki gun ummata da baki bini ba nasani Annesa tace tabbas kuwa da ban yarda munzo ba kai amma umma ta burgeni wallahi ji yanda kuke wasa da juna kamar wani kanin mijinta .........
Smile sukayi gaba daya sun isa Airport nan suka sallami juna Ashraf kam kamar yabita yakeji
Hajja rahma kam yau aka tafi gun boka still dai kan Aneesar ce
Wannan karan kuwa boka cemata yayi tabashi sati daya kafin nan yariga yagama abinda zaiyi duk saboda kishi ne yasa hajja Rahma hk Allah kyauta Allah shiryemu Allah tsarkake mana imaninmu
Aneesa ce na hango sun rike hannun juna itada wani sai faman smile suketayi suna kama da juna sosai wanda ko ba a fada ba wannan yayanta ne wato Abdul-Basit
Suna tafe abin gwanin sha awa kiran Ashraf ne yashigo nan yayants yafara yin magana suka gaisa harda hira kamar yanda suka saba dan har sun zama yan uwan juna
Nan Ashraf ke shaida mashi cewar ai ya na aiport ne yanzu zaizo ganin gimbiyarshi Allah kawoka kawai yace vayan sun gama ne yamikoma Aneesarda ta kagu taji muryar Asraf .... .......
✍π»by Leemat
π³π¬π©π»⚖ANEESA YAR PRESIDENTπ©π»⚖π³π¬
Na Hannatu Dada Kuta
π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
Barka da juma'a Allah sadamu da alkhairinda ke cikinta Ameen π€
UMMU SAFWAN HAUSA NOVELSπ
27
Sallama tafara yimai shima ya amsa Ashraf yake shaidamata ai shima yana nan zuwa ai kuwa nan tafara smile wani farin cikine ya ziyarce ta wanda ta kasa boyewa
Tayi mai Addu'a Allah kawoshi lfy ya amsa da ameen nan sukata hirarsu ta masoya yayanta sai mamakin ta yakeyi sannan yana mamakin yaushe tazama haka
Sun dade suna hira daga karshe dai sukayi sallama da juna akan saiya iso
Cikin ikon Allah kuwa saiga Ashraf ya iso itada yayanta ne sukaje daukoshi tsabar murna batasan sanda taje ta rungumeshi ba
Ai kuwa nan yayanta ya harareta kunya ce ta kamata shiko Ashraf mutuwar tsaye yayi dan bai taba zaton Aneesa zata iya haka ba
Dan tabashi tayi wanda ya dawo dashi hayyacinshi dariya tayi kana tace ya hanya gaskiya habibi naji kewarka fa sosai
Kullum saiji nakeyi kamar in zama tsuntsu in...... yayanta ne yayi gyaran murya wanda yasa Aneesa rufe fuskarta da tafin hannunta
Smile yayi yace mara kunya a gabana koh
Ashraf yamika masa hannu sukayi musabaha da juna nan suka kama hanyar komawa gida Ashraf sai satar kallon Aneesa yakeyi wacce tunda yayanta yace mara kunya ta kasa bude ido bare ta kuma yin magana
Dan karfin hali tayi ta dago dan kara kallon masoyinta saidai tana dagowa suka hada ido dashi kashe mata ido yayi wanda batasan sanda tafurta ya salam toh wannan wane irin kallo ne haka eh Ashraf
Sun isa an bashi masauki cewa yayi bari ya watsa ruwa haka kuwa akayi Abdul basit yafito ya shaidawa Aneesa yashiga bayi dan haka tadan bada lokaci kafin takai mashi abinci minti 20 Aneesa tamike ta kwashi lafiyayyun food flask tayi hanyar dasu tana isa bakin kofar tayi sallama Ashraf dake zaune yana waya da ummanshi ya amsa shiga tayi wani irin kyau yaga ta kara mashi jin wani yar yar yasashi dauke idonshi daga gareta yana Astagfurullahi
Aneesa kam smile taketamar cema umma yayi eh itace tashigo in bata ne ok mikawa Aneesar wayar yayi yana kallonta
Sallama tafarayi umma ta amsa sannan tace yata kina lfy ina nan inata kewarki yaushe zaki dawo ne
Smile Aneesa tayi kafin tace next week inshaa Allahu
Allah kaimu yata ki kulammin da kanki sannan inaso idan kin dawo kibamu izini muje muga magabatanki domin son dina ya kasa zaune ya kasa tsaye but am sure yau yana cikin farin ciki ganin gashi ga masoyiyarshi kai wannan abu yanamin dadi Allah sanya Albarka Allah sa ayi damu
Aneesa ta mika mashi kafin tace ameen jin muryar Ashraf ne ya shaidawa umma Aneesa kunyarta take cewa tayi lallai kam yarinyarnan batasanni bane smile tayi kafin tace son ka kulammin da diyata fa dakyau sannan karka takuramin ita
Ashraf yace toh umman gimbiya bayan ya katse wayar ne umma tace gaskiya Aneesa tayi a rayuwa duk da ban zauna da ita ba amma inajin kaunarta har cikin ❤ dina
Aneesa kenan haka take yar baiwa ce.............
Serving dinshi tayi ci yake yana sumbatu har yakoshi yayi yayi da ita taci taki wai acewarta ta koshi
Bayan ya gama ne ta kwashesu takai kitcen koda tadawo domin goge wurin sai tagani a goge smile yayi yamtso inda take saura kdan su tabi juna kallonta yakeyi kunya ce ta kamata nan ta juya domin barin dakin dan yanda kirjinta ke bugawa da sauri da sauri
Ai kuwa sai ji tayi ya riko hannunta ta tsaya chak saidai bata juyo ba Ashraf da tun shigowarta yakeji inama ace halaliyarshi ce ita ai da babu abinda zaisa ya sassauta mata yau
Yace Gimbiyata nagode da wannan lafiyayyan girki mai kamshi da dandano da kikamin Allah biyaki dan Allah gimbiyata kibar azabtar dani ki bani izini natura magabatana domin a daura mana aure wallahi ina kaunarki
Aneesa ta juyo saidai ta kasa hada ido dashi dan tausayi yake bata matsowa kusada ita yakuma yi ya rungumeta abu kamar wasa ya fara kokarin shafata ganin haka yasa Aneesa ta zame jikinta da gudu ta fita bata tsaya jin abinda zai fada ba
Jikinta ne ya hau kyarma data tuno cewar Ashraf fa ba muharraminta bane ya rungumeta kuma yake neman shafata
Bayi ta nufa don jin fitsari na neman zubo mata saidai ga mamakinta data shiga bathroom din koda tacire pant sai gani tayi wani ruwa mai yauki yana fitowa ta gabanta cewa tayi oh ni Aneesa me hk π€¦♀
Wai meke shirin faruwa danine?
Ashraf kam dakyar yasamu nutsuwa yadan kwanta dan hutawa har karfe 6pm bai kara sa Aneesa a ido ba sai ji yayi bai kyauta ba kilama tana fushi dashi ne
Ita kuwa tanacen tana hada musu better da zasuci na yamma hira suke da Abdul basit saidai ina hankalin Ashraf ba akanshi yake ba jin kamshi ya gauraye gidanne yasa Ashraf lumshe ido cen yakuma budesu kafin yace Allah mallakamin ke gimbiya
Abdul basit yace Ameen dan tun dazu yake ganin take taken Ashraf ya gane hankalinshi baya jikinshi kana yace Ashraf karka damu indai lil sis ce inshaa Allahu kai zamuba
Kunya takama Ashraf dan shi baimasan a fili ya furta ba nagode kawai yace nan yace da Abdul basit ko zan iya shiga na ganta
Y not yace dashi mikewa yayi ya nufi hanyar kitchen din dan har yariga yasan ko ina na gidan domin kuwa dazu daya fito Abdul basit ya shigar dashi ko ina lungu2 sako2 na gidan
Ashraf ya tashi ya nufi kitchen din tana kwashe abinci daga pot tana zubawa a flask gimbiya Asraf yace amma bata ko kulashi ba matsowa yayi yana kokarin rikota ta baya ne tajuyo tana fadin kar ka sake ka tabani
Hawaye suka ciko mata Ashraf yace yi hkr natuba ya tsuguna yana rokanta
Smile tayi tace toh mike habibi amma pls mubar yin haka baida kyau kar shedan watarana ya......
Shiiiiii..... Ashraf yamata nuni datayi shiru kafin yace Allah tsaremu da sharrin shaidan Ammen ta amsa smile sukawa juna yajuya taci gaba da aikinda ke gabanta shikuma yana taimaka mata har suka kammala tare bayan sun fito ne Aneesa tace bari taje ta watsa ruwa shima haka yace mata yawuce dakinda aka ware mai bayan sun fito karfe 6:40pm sukayi sallar magrib sannan suka zauna cin abinci har sunci sunsha Aneesa ta kimtsa wurin ta dawo ta kwantar dakanta akan cinyar yayanta gyaran murya yayi wanda ya maido da hankulansu kanshi
Yafara dacewar nasani kunason junanku sosai wanda bakwa kaunar daya yayi nisa yabar daya amma inaso kusani kar ku bari shaidan yayi amfani da soyayyarku har tagaiku ga halaka
Jikin Aneesa ne yayi sanyi nan tafara tunani kenan yaya yasan komai shafa kanta yayi yace lil sis dazu daya wuce kitchen nabiyoshi domin kuwa nasan ba muharraminki bane duk da na yarda dashi nan ya kwashi komai dasuka fada a kitchen din baki suka sake suna mamaki
Bayan ya gama fada masu tareda yimasu nasiha ne yace masu shi zai shiga daga ciki da yayi sallar ishaa'i zai kwanta dan yanada lectures da safe toh Allah tashemu lfy suka mashi yace Ameen yamike yashige ciki Aneesa tamike tace tashi muje mu sauke farali
Bayan sun idar da sallah ne suka fito dan cigaba da hirarsu ganin Abdul basit sukayi a zaune wanda duk gwadasu yakeyi saidai bai bari sun ganoshi ba
Zama sukayi hira sukeyi hankali kwance su ukun idan hkagansu saikace sun tare suka taso
Nan Ashraf ke shaida masu cewar zuwa jibi zai wuce Syria dan akwai abinda yakeso yayi acen fuskar Aneesa ce ta canza nan tamike tana fadin saida safenku ni inajin barci smile Ashraf yayi dan ya dagota batason wucewarshi ne yasa tamike shikuwa Abdul basit yace ok Allah tashemu lfy ameen tace tashige abinta
Hajja rahma ta kasa samun biyan bukatarta abin sai haushi yake bata musamman da taji hajja fatima na fadin ai yarku takusa aure in Allah ya yarda a wurin meeting dinsu
Ji tayi kamar ta hadiye zuciya ta mutu nan taci alwashin raba Aneesar da koma waye ne
Ashraf yamike shima yace saida safe Abdul basit yace kudaiji tsoron Allah sannan ka kulammin da lil sis dita banda tabata smile yayi yace ok big bro promise
Yana isa kofar dakinta yasa hannu ya murda ta da sallamarshi yabude yashiga nan yasameta tana shirin kwantawa ai baisan sanda yaje ya rungumota ba
Tana kokarin kwatan jikinta bata ankara ba sai jin bakinshi tayi cikin nata duk yanda taso kwatan kanta kasawa tayi shafata yakeyi ta ko ina.....................
✍π»by Leemat
Love u all❤❤❤
0 comments:
Post a Comment