Suka jero tarike mishi hannu har dakin Ammi yagaida Ammi ta amsa kallo daya Ammi tamishi tasan akwai abunda ke damun dan nata wayan Lu’u Lu’u ne yay ringing da gudu tashiga dakinta dan faruq ne…Ammar yaji badadi amma yay shiru Ammi ta kalleshi tace Ammar meke damunka???yace Ammi bakomi tace karkamin karya duk Lokacin da abu ke damunka ina ganewa meke damunka??yace Ammi wlh zazzabi nayi tun jiya mura tace Allah sawake yace Amin harya gamaci Lu’u Lu’u bata fitoba tanachan tana waya da faruq dukyaji ranshi ya baci yama Ammi sallama yatafi wurin hisma.
Hajjo ce zaune kusa da alhaji tace alhaji gaskiya kasan abunyi dan Amina tace Ammar takeso Abba yay shiru yace zan tambayeshi danni bazan ma dana doleba ta tabe baki tace dukma yanda kaga dama kayi tawuce tabar dakin….
Abba yakira Ammar kan zancen amina baimusaba yace bakomi Abba duk abunda kaban inaso saidai Abba banason Lu’u Lu’u tasan niba asalin yayanta bane Abba ya kalleshi yace mesa??yace hakanan Abba..Abba yay shiru yace amma kasan dole wataran zatasani ko?yace eh Abba zan fada mata dakaina yace to shikenan Allah ma albarka….
Maman shakurπ
[05/09 11:21 AM] aishat muh’d: ππ38AMEESHAππ
ππππππππ
Ammi tadage sai gyaran yarta take ciki da bai.
Bangaren amina da hajjo farin ciki kaman su mutu.
Ankawo akwatin Ameesha hankalin Ammar yakara tashi tun daga Lokacin yadinga ciwo Ammi tai juyin duniya yafadi mata abunda ke damunshi saida yace bakomi zazzabi Abba ma haka duk yaki fada hisma ne kadai yasan ciwon me yake kuma yahanashi fada…..
Yau kaman kullum yadawo daga wurin hisma mai gadi yabude get yashigo da motarshi kawai ya hango Ameesha da doc faruq sai fira suke tanata zubamai murmushi hakanan ya lallaba yay parking yafito…
Lu’u Lu’u na ganinshi da gudu taje ta rungumeshi tana oyoyo bro ya daure kaman ba komi yace ya kk taja hanunshi suna tahowa tare doc faruq yazo yamika mishi hanun suka gaisa daganan da sauri ya shiga ciki….
Doc faruq ya kalli Lu’u Lu’u yace kince yayankine mamanku daya babanku daya?? Ameesha tace eh.,yace naga wani abu a idanunshine Lu’u Lu’u tace kamam me???yace bakomi abar maganan suka cigaba da firansu bashi yatafiba sai mangariba….
Maman shakurπ
[05/09 11:32 AM] aishat muh’d: ππ39AMEESHAππ
ππππππππ
Tunda Ammar yakoma daki jikinshi yay tsanani wani irin ciwon kai yakeji sosai kanshi na juyawa jikinshi yay zafi radau da kyar yadau waya yakira hisma yazo koda hisma ya iso yariga yasume a rude yafita yakira Abba dasu Ammi
Ameesha da Amina kuka kawai suke Ammi itama daurewa tayi tana lallashin yaran.Abba da hisma suka sashi a mota sai asibiti ,ana kaishi likitoci suka dukufa akanshi….
Lokacin da doc yafito hisma kadai ne a wurin Abba yatafi masallaci yabi doc din office doc yace a gaskiya zuciyar dan uwaka tana gab da bugawa ,kuma ga hawan jini dan yana yawan tunani ,hisma duk ya rude….hisma yace doc dan Allah karka fadama kowa abinda ke damunshi doc yace amma iyayenshi nada right susani nan dai yafadama doc abunda ke kasa doc yay matukar tausayama Ammar…
Kwananshi 5 a asibiti yaji sauki kullum Amina da Lu’u Lu’u na wurin shi ya tsani yabude ido yaga Amina…. Ana gobe daurin aure aka sallameshi suka koma gida…Amina wani irin murna take itada uwarta gobe tazama matar Ammar, Ammar shiko yafi kowa bakin ciki dan bayason gobe tayi …bacci barawone yadauki Ammar..itako Ameesha da faruq sun kosa suka anshafa fatihaπππ
Maman shakurπ
[05/09 11:56 AM] aishat muh’d: ππ40AMEESHA ππ
ππππππππ
Ayaune asabar da misalin karfe 2:30 za’a daura auren..
Tun safe gaban Ammar keta fadi yakasa komi baida karfi wani irin bakin ciki yakeji da takaici dagayau shikenan yarasa abun kaunarshi.
Hisma ne yashigo ya karbo musu kayan su daga wurin tela dan Ammar baya komi nabikin hisma shinema ya gayyaci duk abokan nansu..yana shigowa yaga Ammar zaune durshan a kasa yarike kirjinshi dasauri yakarasa wajen yace lpy Ammar jikinne??? Itakuma daidai Lokacin Ammi tashigo falon don taga har 10:30 baizo yakarya ba….
Hisma yace Ammar jikinne??Ammar yasoma kuka yace hisma yau zan rasa abun kaunata Lu’u Lu’u yau zata zama matar wani.hisma i want to die ban rayuwata batada amfani…πππhisma ina sonta insonta ,hisma yace tun tuni nafadama kafadama su Abba kaki gashi yanzu kana neman mutuwa abanza ciwo zai kasheka ,Ammar yace hisma tanason faruq nikuma duk abunda takeso banason nazama ninai sanadiyyan hanata..nariga nacema nahakuraπππkaran fashewa plat sukaji rasssssss
Maman shakurπ
[06/09 8:44 AM] Aishat muh’d: [05/09 5:50 PM] aishat muh’d: ππ41AMEESHA ππ
ππππππππ
Gani sukayi Ammi tashigo dakin hawaye a idonta tarike Ammar tace Ammar yauka nunamin ni ba mahaifiyarka baceπππdasauri Ammar yasa hannu yakare bakinta yace Ammi karki fadi haka ke kadaice uwata banda wataππ….Ammi tace maisa zaka boyemin abu mai amfani haka????dama son Ameesha kake??kasan ni mai baka duk abunda kakeso ne inhar baifi karfinaba Ammar yay shiru hawaye nafita daga idonshi ππ..Ammi tadau wayanta takira Abba tace yazo side din Ammar yanzu arude Abba yace jikinne??tace kadaizo …arude Abba yashigo dakin yaga hisma tsaya Ammar hawaye Ammi hawaye…yakaraso yace lpy meke faruwa anan????nan Ammi ta kwashe komai tafadan mishi Abba ranshi shima yabaci yahau ma Ammar fada kan me zai boye mishi Abu mai amfani haka?????
Gani sukayi Ammar yarike kirji yana numfashi sam sama yace Abba wlh nahakura ta auri faruq shi takeso da sauri Ammi tarikeshi amma ina harya sume……
Maman shakurπ
[05/09 6:00 PM] aishat muh’d: ππ42AMEESHA ππ
ππππππππ
Ammi kuka take tana jijjigashi Ammar dan Allah karka mutu Abba ma yakaraso duk ya rude Ammar kai amana ne a wurin mu. babanka yace mukula dakai indai Ameesha saika aureta yau dinan maba iyayen faruq hakuri….Hisma tsayawa yayi yana mamaki wani irin so mutanen nan kema Ammar shima yaji hawaye yazo mishi Abba ne yace hisma ban ruwan sanyi da gudu ya bude fridge yadauko ruwan sanyin…Abba ya karba yashafa mishi saida yadau lokaci kan ya farfado Abba ya rungumeshi Ammar na hawaye Abba ya dago ya sharemishi hawaye yace yau Ameesha zata dawo matarka namaka alkawari Ammar zaiyi magana Abba yace kamin shiru bazabinka nake nemaba….yajuyo yace Ammi jekisa hijab muje gidansu faruq..kaikuma hisma ka zauna dashi ka kula dashi suka fita.Ammar dai yay shiru…
Masu karatu baku tambayen ina amareba???
Amare Ameesha da Amina na makota gidan wata kawarsu dan anan suka kai kawayensu saboda gidansu yacika saisa akayi wanan draman duk basu gida basu saniba
Maman shakur π
[05/09 6:48 PM] aishat muh’d:
Abba da Ammi ne zaune a falon iyayen doc faruq iyayen doc faruq suna wurin tare da faruq din kowa yay shiru suna sauraron zancen Abba…..Abba ya warware musu komi yafadan musu ko waye Ammar kowa yay tsit baban doc faruq ne yace Hakika mu musulamai ne kuma Annabi yace imanin dayanku baya cika harsai kasoma dan uwanka abunda kake soma kanka yajuyo yace faruq ahankali yace naam dad ,yace inason a matsayinka na likita kuma musulmi ka ceci rayuwar Ammar daga halaka ta taimaki zuciyan Ammar karta buga kahakura kabar mishi Ameesha idan yaso kai saika auri Amina..nasan kai yaro mai biyayyane kuma ka kasance mai tausayi dan Allah ni baban ka ina rokonka daka barma Ammar Ameesha ka auri Amina ahankali yace dad nayarda Allah yasa hakan ne mafi alheri sai ga hawaye sharr sun zubo daga idanunshi..alokacin Abba yazo kusa dashi yadafashi yace yau ka nunamin irin son dakakema yata.. nai farin ciki daka karbi auren Amina dan bazanso rasa mutum irinka mai zuciyar muminai a matsayin surukiba ina addu’a Allah yasakama da gidan aljanna faruq kai mutum nagarine yasharema faruq hawayenshi…
Dad ne yace alh yakamata kutafi saboda baki yace hakane yamike sukai musa baha dad da faruq suka rakosu har mota sai gida kowa zuciyarshi kall…dad saibama dannashi baki yake dayake faruq mutum ne mai sanyi yahakura da ita yay addu’a Allah samishi son Aminar…
Maman shakur
[06/09 7:35 AM] aishat muh’d:
Su Abba nakaiwa basumanbi takan su Ammar ba ,daga bayane da Lokacin daurin aure yayi Abba yaga Ammar da hisma basu fitoba shine yakira hisma yace su fito a daura hisma yace Abba dawa??Abba yace da abar kaunarshi mana Ameesha wani irin ihu hisma yayi yace bro sun hakura yi sauri yi wankan mufasa…….Ammar jiyayi kaman bashi ke ciwoba yaji dadi sosai yay murmushi yace hisma Ameesha anfada mata kuwa???hisma yace banjin anfada mataba amma dont worry na Ameesha mai sauki ne….yay maza yay wanka sukasha fararen shadda anko sukayi….sunyi kyau dan komi fari sukasa har takalmi……
Sunfito waje sai kirari ake musu takawarka lafiya ango
Karfe 2:30 dubbanin jama’a suka shaida daurin auren Ammar da Ameesha akan sadaki dubu 50 saikuma faruq da Amina akan sadaki dubu 50 shima ,,Ammar yay sujjada yagodema Allah ranan kaman ya zuba ruwa akasa yasha…
Saida yan jama’a suka ragu Ammar yaje har wurin faruq yagode mishi suka rungume juna…..dama haka abun yake hausawa sunce matar mutum kabarinsa…to yau gashidai Ammar ya auri Ameesha
Maman shakur
[06/09 7:46 AM] aishat muh’d:
Abba yahana kowa yafadanma Ameesha da Amina abunda yafaru ……karfe 8 nadare Abba ya aika ayi kiransu su biyun suna shiga falon Abba sukaga Abba Ammi hajjo faruq hisma da Ammar suka nemi gefe suka zauna…
Abba ya bude taro da addu’a daganan yafadima su komi dakuma yanzu Ameesha ce matar Ammar itakuma Amina matar faruq……Ameesha ba abunda takeyi sai kuka Amina ma haka chan kawai gani sukayi Ameesha ta mike tsaye tazo kusa da Abba tana kuka tace Abba ni wlh bazan iya zama da yaya ba banasonshi wlh faruq nakeso banason yaya ,jikake tass tass tass Abba ya wanka mata mari abunda vai taba yiba yace nikikema rashin kunya faruq ya hakura kece bazaki hakuraba yace Ammar ka shirya tafiyanku ku koma india gobe gobe dan bazan iya juran kallon mara kunyar yarinyar nan ba ,yawuce yafita takoma kan Ammi tace Ammi ki taimake wlh banson yaya a matsayin miji Ammi itama ta rufeta da duka hisma ne ya kwaceta Ammi ta tashi tafita hajjo dai zuciyarta kuna take amma batace komiba itama tafita Amina tabita abaya…..akabar daga Ameesha dake tsuggune tana kuka sai mazan uku
Maman shakur
[06/09 7:57 AM] aishat muh’d:
Ammar yanda kukasan shi ake duka yazo yace kiyakuri Ameesha nasan ban kyauta miki ba wlh ina sonki dayawa plz kiyakuri ki zauna dani ,,jitayi maganarshi kaman wuka ya daba mata a zuciya ta dago da nufin tamai rashin kunya amma saita kasa koba komi yayan tane ya kula da ita shiya mata komi sai ta maida kanta cikin guiwa tana kuka ,faruq ne yazo kusa da ita yace Lu’u Lu’u kiyakuri kiyi imani da kaddara kaman yanda nima nayi na yarda na auri yayarki da haka zance miki bissalam nariga na hakura da soyayyarki…kiyi hakuri ki karbi yayan ki mai sonki yawuce yafita tawani kara fashewa da kuka chan tamike zata tafi daki tana kaiwa tsakar gida kawai tafadi a sume da gudu Ammar yakaraso duk arude yace dan Allah karki mutu Ameesha ya dauketa yakaita dakin Ammi yana Ammi fito kar Ameesha ta mutu Ammi na fitowa Lokacin ta farfado tacema su hisma da Ammar su fitan mata daga daki aka barta daga ita sai Ameesha dake uban kuka
Maman shakur
[06/09 8:09 AM] aishat muh’d:
Ammi tazo kusada Ameesha ta zauna tajawota tarugume ahankali tana shafa kanta tace Ameesha nasan yanda kikeji yanzu amma kisani komi mukaddarine daga Allah, idan kaddara tasamu mutum saikayi imani da kaddaran kacigaba da rayuwarki… Ammar tun kina karama yake sonki amma yaki fada ,ko kinaso ciwon zuciya ta kashene?? Tace a’a….Ammi tace abunda nakeso dake kiyi hakuri ki zauna dashi kiyi imani da kaddara kikuma mishi biyayyan aure tare da bashi hakkin shi amatsayin mijinki..tace lada biyu zaki samu na farko kin ceci rayuwarshi daga halaka nabiyu kuma ladan aure kinjiko yata….ahankali tace to Ammi..Ammi ta share mata hawaye tace Allah miki albarka hakika ke ya tagarice.tace tashi kije kiyi wanka tatashi ahankali taje bayi tayi wanka Ammi tabata wasu jike jike tasha …….
Maman shakur
[06/09 8:18 AM] aishat muh’d:
Abangaren Amina tabi uwarta daki sai kuka take rusawa tana mama wlh ni Ammar nakeso bazan yarda ba….hajjo tai wani dariyan keta tace ke dadina dake banziyace ki zauna da faruq shima yanada kudi…amma abunda nakeson kisani Ammar da Ameesha bazasu taba zaman lafiya ba zan hargiza auren na tarwasashi na tsani Ameesha da Ammar saboda babanki yafison su kan yayana …tace gobe zanje kauyen dudu mangalaye wurin wani malami wlh bazan taba bari su rayu cikin farin cikiba Amina dai bude baki tayi tana kallon uwar tata kawai jisukayi anbude kofa ashe Abba tuntuni yake tsaye a wurin yazo yacema Amina ta shirya faruq yace zasu tafi shine yaji hajjo na magana duk yaji komi ..
Abba ya kalli hajjo yace inason kisani duk randa kafanki yataka gidan boka abakin aurenki kuma wlh wlh wlh duk randa wani abu yafaru da Ameesha ko Ammar kosuka sami matsala a aurensu kowani Abu to wlh hukumace zata rabani dake…..azuciye yarike hanun Amina suka bar dakin
Maman shakur
[07/09 11:39 AM] Aishat muh’d: [07/09 9:52 AM] aishat muh’d:
Abba yakamo hanunta suka shiga dakinshi ya zaunar da ita ya share mata hawaye yace Amina inson kisani dukan ku yaranane ina sonku gabaki daya,karki dauki huduban mahaifiyar ki dan zata saki a halaka…nasan Ammar kikeso amma Allah ya kaddara ba mijinki bane saiki hakuri kiyi addu’a Allah sa shine mafi alheri a gareki kinji yata??ahankali tace Abba naji kuma insha Allah zanma faruq biyayya yace Allah miki albarka yariko hanunta muje kitafi dakin mujinki takara kankame Abba tana kuka ahaka yabude mota yasata sai kuka take Abba yace faruq ka kulanmin da ya amana ce nabaka ,yace to Abba naji zankularma da ita insha Allah yatada motan suka tafi….
Ammar da Hisma a daren sukayi booking flight na gobe da safe jirin karfe 9:30 mai suna ARIK AIRLINE murna kaman Ammar ya haukace…..
Washa gari dasafe Ammi ce tashirya Ameesha cikin bakin doguwan riga na larabawa tai kyau kaman matar sudais din makka
Maman shakur
[07/09 10:03 AM] aishat muh’d:
Tayi kyau sosai Ammi tace taje tabama Abba hakuri tashiga dakin taga Abba da yaya sakuma hisma tagaida hisma Ammar daya saki baki yana kallonta yaga tai wani irin kyau duk yaji yakamu…ko kulashi batayiba tazo ta tsugguna gaban Abba tace Abba dan Allah kayakuri kayafemin yay banza da ita tace Abba am sorry ,tana kuka tarike kafanshi tace Abba dan girman Allah kayakuri tabashi tausayi yadagota yace kimin alkawari zakima Ammar biyayya ahankali tace Abba nama alkawarin yace to shikenan Allah miki albarka jekici abinci karfe takwas zaku tafi airport din abuja …..tana kuka tafita
Karfe tara harsunkai airport din abujan Abba da Ammi suka rakasu hisma zai bisu india din saboda mr president ya shiryama Ammar welcome party shida Ameesha saisa yakeson hisma yabisu dan shikadai ne abokinshi….Ammi taba Ameesha kayan mata dayawa cikin karamin akwatinta takuma ce mata tadinga shan fruits sosai….Ameesha kuka kawai take da kyar Abba ya janyeta daga jikin Ammi suka tafi sukahau jirgi nan ma tai kauyenci dan dis is her 1st tymππniko ko shakur dina yasaba hawa kai har tukawama ya iya
Mamam shakur
[07/09 10:13 AM] aishat muh’d: jirginsu yay landing a airport din india maisuna Mumbai international airport……suna sauka sukaga motoshi dayawa mr president yaturo a daukesu Ammar yarike hannun Ameesha tana kokarin kwacewa tace nika sakemin hannu ya juyo ya kalleta fuskamshi a daure yace kinga mutane na kallonmu so ki natsu banason rashin kunya yariketa gam suka karaso sai gaisawa yake dasu hisma ma haka dasuka gama suka shiga mota sai presidential villa na india suna kaiwa mutane makil anfara party dinma dan ango da amarya ake jira … 1st lady tazo dawani abu tarufe fuskar Ameesha dan ba’ason kowa yaga fuskarta tajata ciki sukuma Ammar suka tafi wani daki dan chanza kaya….
Subhanallah shine abinda Ammar yafada Lokacin da aka fito da Lu’u Lu’u yanda kukasan yar india haka tadawo dan kayan yan indai aka samata
Maman shakur
[07/09 10:32 AM] aishat muh’d:
Kayan yan India irin na amarenan suka samata jaa ga sarkuna farare tai bala’in kyau tafito sak yar indai aka fito da ita mutanen wajen kowa yamike tsaye anata tafi daganan aka fara cin abinci ana wakoki akace amarya da ango sufito su yanka cakeπ suka fito shiya fara bara bata abaki Ameesha dan kawai bataso ta kunyatashine gashi suna gaban jama’a masu kudi saisa tayanko tabashi ta daure fuska tabashi yaci yanata mata murmushi bayan sungama kawai akaga mr president yatashi yace musu u have to kiss each other nanfa akeyinta dan Ameesha jitayi kaman ta mutu waiyau yayanta zatama kiss shiko Ammar kaman ansashi a aljanna dan yasan daga yau Allah kadai yasan randa zai samu damar mata kiss
Maman shakur
[07/09 10:44 AM] aishat muh’d:
Mrs president yace we are waiting kawai gani tayi Ammar ya rungumeta yakai bakinshi cikin nata ya tsotsa sosai abunda bai taba mataba gashi ba daman tureshi suna gaban jama’a dadi kaman ya kashe hisma ko banza yau abokinshi yamore saida Ammar ya tsotsi bakin tas sanan ya saketa har idanunshi sun chanza itadai daganan bata kara bari sun hada idoba bakin ciki kaman ya kasheta… wajen ya cika da hayaniya …..daganan akabasu kaututtuka dayawa sunsami kudi shikuma mr president yay musu kyautar kudi gida da mota kai sunsami kyauta sosai sai bayan sallan isha sukabar gidan mr president……ita Lokacin tagaji iya gajiya takosa suje gida sukakai gidan Ammar mai kyau duplex yahadu komi fari ne a gidan….yaja hanunta ta fixge yakalleta yace dama bakida kunya ko yace to muje nakaiki dakinki yakaita yanuna mata dakinta tashiga
Maman shakur
[07/09 10:54 AM] aishat muh’d:
Tashiga shikuma ya koma wurin hisma suka shiga dakinshi….tana shiga tai wanka tadinga dirje bakinta da soso tana kuka abayi tace faruq kaine naso kafara shan bakin nan bawaniba tadinga kukaππdaganan tafito daga wanka tasa wata pink rigan bacci iya guiwa ta kwanta saboda bata salla …habawa tana kwanciya sai barcii….
Suko hisma da Ammar suka dinga fira hisma ne yaduba agogo yaga karfe 12 nadare yace bro tashi katafi wurin amarya ka tsareni da fira saloon nakasa tashi gobe nai missing flight dinako kanaso summy tai kuka ne???suka tafa yace to bari natafi nasan konatafi ba barci zakayiba waya zakuyi da sumy….yafito yashiga dakin Lu’u Lu’u yaganta kwance tana barci duk cinyoyin nan a waje tai matukar burgeshi nan danan yaji yana sha’awarta ahankali ya kashe wutan yacire jallabiyar ya jawota jikinshi sosai ya rungumeta ya sauke ajiyar zuciya yau gashi ga Lu’u lu’u yarungumeta yace Allah nagodema ya Allah kasa tasoni yaja bargo ya lullubesu ahankali yadaura hanunshi kan kirjita wani irin taushi yaji…..
Maman shakur
[07/09 11:14 AM] aishat muh’d:
Hakanan ya hadiye miyau danyasan inta tashi bazata taba bari su kwana tareba…
**** dasafe data tashi taga wata yar letter kusa da ita ta dauka ta karanta “amarya dafatan kin tashi lpy??natafi kai hisma airport akwai komi a kitchen inkinji yunwa bazan dadeba luv u my Lu’u Lu’u ” tai tsaki ta ajiye letter tace ni mai ruwana daku munafukai ta tashi ta wanka ta gyara jikinta tasa wata jar atamfa riga da sket tafito tanata neman kitchen daga baya tagani ta shiga dahar zatayi abincin ita kadai amma saita tuna alkawarin datama Abba da Ammi tadafa egge pizza da tea mai kauri taci tana ta koshi ta bar mishi nashi a kula daganan tashiga dakinshi ta gyara mishi tsaf ta wanke bayi tafito tokama dakinta nan ma ta gyara tagama ta kwanta .
Maman shakur
[07/09 11:26 AM] aishat muh’d:
Ta kwanta ta dauko littafin besty na humairat maisuna SAMRA tanajin dadin littafin amma tace ita gaskiya bazata iya abun nan da yaya Ammar ba bazata iya kwanciyar aure da yaya Ammar ba ita a matsayin yaya kadai ta daukeshi yazataji randa zaiga jikinta????tabdi ai abunda bazai yuwu bane wai taba nonon sirika…….kujifa masu karatu?? tana cikin karatun taji an fixge littafin ta dago atsorace taga ashe yaya Ammar ne sai takoma ta kwanta ya kalleta yace kin tsaneniko???tai shiru batace komi ba ahankali yace kiyahakuri Ameesha wlh ina sonki dayawa bazan iya rayuwa bakeba yatashi yabar mata dakin yaje dining yaci abinci data dafa ya kunna kallo yanayi amma daga gani kasan tunani yake….itako Ameesha tacigaba da karatun ta sai 12:30 tafito taganshi zaune amma ta dauke kai tashiga kitchen tadafa musu abincin rana white rice tayi da chicken stew tare da drinks din data hada dan Ammi tace tadinga cin fruits kuma tanayin juice dasu… ta kawo komi dining koda tagama taga daya tayi tawuce sama tai wanka tana fitowa taga yaya zaune kan gadonta…
Maman shakur
[07/09 1:19 PM] Aishat muh’d: [07/09 12:43 PM] aishat muh’d:
Duk ta daburce tana kokarin komawa cikin bayin ne taji yarikota gam nan da nan datafara kuka yaya dan Allah kasakeni ya daure fuska yana wani irin kallonta da mayun idanshi dinan ya matseta a bango yace nazo kiban hakkina kona karba ta karfi ta zaro ido:oops::oops:yaya dan Allah karufamin asiri wlh kai yaya nane tanayi tana kuka yakai bakinshi kan nata yafara tsosa dukta rude tana tano kokarin kwace bakin amma ina Ammar yay nisa danji yake kaman zuma yakesha chan ta gantsara mishi ciwo ta tureshi tana kuka tashiga bayi yabiyota dagudu amma kafin yakai ta kulle…Ammar yay tsaki yafita daga dakin yaje dakinshi ya kwanta kan gado yay shiru yana tsoron kar Ameesha tasashi a halaka karya fara neman matan banza taki bashi hakkinshi gashi yana bukatan ta sosai dan sha’awarta na damunshi haka yadinga bakin ciki har bacci ya kwasheshi
Maman shakur
[07/09 12:52 PM] aishat muh’d:
Bangaren Ameesha kuwa kuka tadinga yi abayi ita bata tsani yaya ba tana sonshi amma wlh bata sonshi a matsayin miji bazata iya kallonshi a matsayin mijiba tadinga kuka saida taji alamun yafita tafito ahankali, tasa kaya tazauna tai shiru tana tunani………sai 5 tashiga kitchen tadafa abinci taci nata tai maza takoma daki dan karya kamata anan…
******-haka rayuwar auren tasu tacigaba Ammar tundaga ranan yafita harkanta yazuba mata ido abun na damunshi ga sha’awarta kaman ta kasheshi amma ya kyaleta bazai takuramata ba… yau gashi watansu 3 da aure yanzu saura sati daya bikin hisma …..
Yauda daddare tana zaune taga yashigo duk ta tsorata daga ita sai wata shimi da bom short yana kallonta ahaka yay maza ya juya dan bayason hankalinshi yace ki shirya gobe zamu naija bikin Hisma yawuce yafita…….
Washe gari da sassafe tagama komi sai Nigeria
Ammi tai murna ganin yaran nata saidai taga Ammar yay baki ya rame amma Ameesha bul bul takara kyau da haske….
Maman shakur
[07/09 12:59 PM] aishat muh’d:
Anata murnan hajjo dai tai murna ganinsu tanata jan Ameesha a jiki abu kamar tayi tuban gaskiya….Ammi tayi tayi da Ammar yafada mata maisa yarame yaki fada yace mata aiki ne….
Yaune aka daura auren hisma da amaryanshi summy sai murna yake kaman anbashi aljanna…..
Bayan kwana biyu da bikin faruq shida Amina sukazo gidan..suna zaman lpy faruq na kula da ita dukda haryau bayajin sonta..ita kuma tana mishi biyayya…. tuntuni baikawotaba saboda laulayin cikin datake fama dashi…tana tare da Ameesha adakin Ammi sunata fira Ameesha ta mike tace yaya nidai wurin hajjo zani tace yau zatamin dambu tamike tatafi tabar Amina da Ammi..tanako zuwa taga hajjo tagama dambun yaji yaji da wake tabata tana Lu’u lu’u kifa cinyeshi duka ita kuma tace ai hajjo daga gani zaiyi dadi zan cinyeshi tas…tana murmushi tamike tafito..
Maman shakur
[07/09 1:10 PM] aishat muh’d:
Tana fitowa sukaci karo da Amina..Amina kuwa tana ganin dambu washar washar abunku da mai ciki kwadayin ya motsa kawai ta finciki dambun tace wlh Lu’u Lu’u bazaki ciba yabiyamin rai nizanci dayake har yanzu suna fadan abunku da sako da sako…Ameesha tace kibani abuna konahada ki da Abba Amina takai loma baki ita kuma Ameesha ta zuciya tai hanyar dakin Abba a zuciye …tana shiga taga Abba da Ammar saikuma faruq . Abba yace lpy kika shigo haka tace Abba kaga yaya Amina ta kwacemin dambuna ko…..jin karan Amina sukayi tana wayyo Allah cikina zanmutu da gudu dukansu sukayi waje suna zuwa sukaga tama fadi kasa kumfa na fita daga bakinta da hancinta sai mukurkuso take ga kwanon dambun a kasa taci kusan rabi…da gudu faruq yariketa yasata akan cinyarshi Abba yace maiya faru Ameesha???tace wlh Abba dambu hajjo tamin nafito shine Amina tagani ta kwace wai ita zataci nikoma nataho nafadama
Maman shakur
[07/09 1:19 PM] aishat muh’d:
Abba yace yanzu dai bari mukaita asibiti maji maiyafaru Ammar jeka futo da mota da gudu Ammar yatafi itakuma Lokacin Ammi da hajjo suka fito tare sunji hayaniya..hajjo da murnanta tafito dan tazaci hakan ta ya cimma ruwa ne..amma me tana zuwa taga yartane a kwance tace maiya faru ???ammi ma tambayan datake sosai Lokacin amina tafara aman kumfa sosai daga baki da hanci..hajjo tazo ta tabata dai dai Lokacin ran Amina yabar jikinta shidai faruq ya rude hawaye kawai yake Ameesha tarike Abba tana kuka Lokacin da Ammar ya taho da motar yafito sudauketa susata a ciki Abba ne yalura kaman tadena numfashi yataba zuciyanta yaji bata numfashi ya daga haunuta yaga a sake ahankali yajuyo yaga kowa shiyake kallo yace musu Amina tarasu Ameesha ganin abun tayi kaman karya Amina da yanzunan suka gama fada dince za’ace tarasu kawai sulalewa tayi tafadi a sume……
Maman shakur
[07/09 6:32 PM] Aishat muh’d: [07/09 3:42 PM] aishat muh’d:
Da sauri Ammar yakamota ya yayyafamata ruwa ta farfado Abba ya kalli hajjo wanda tamakasa magana sai hawaye yace ance inzaka gina ramin mugunta ka gina ahankali yanzu Ameesha kikaso kashewa amma gashi kin kashe mutum biyu da yarki da jikan ki kinma kanki Allah ya isa kuma nasake ki saki uku zai kara magana Ammi tace yanzu ba lokacin magana bane ashirya Amina akaita gidan gaskiya yace hakane….da kyar faruq ya iya kiran iyayenshi kafin kace me gida yacika kuka kawai aketayi …..haka aka shirya Amina akaje aka birneta….bayan andawo saiga ishaq da musa dayake suna ABU ne suna zuwa Abba yafada musu komi yaran ransu ya baci ishaq ya kalli hajjo yace mama kinga abunda bakin halinki yaja miki ko kin kashe mana kanwa yana magana yana kuka yace mama na tsaneki nai bakin cikin samu uwa irinki Abba ne ya kulle mushi baki yay shiru yace ya isa ban hadata da hukumaba amma nasan zataga sakayya tun aduniya…..
0 comments:
Post a Comment