bayan tagama waya tace "yaya haidar mu wuce ko shidai nasir a iya tunaninshi yasan me wannan muryar ba wata bace illa yar kauyannan amma dai yaji muryar babu kauyanci a cikinta bude baki tayi domin talura da satar kallon da nasir yake mata tace you're well come my brother mutuwar tsaye yayi su dai su Fatima sun zama yan kallo yaya aliyu ne yace momy najiran mu a gida fa karasawa sukayi gun mota inda nasir yayi saurin shigewa baya don yasan inya shiga gaba zata iya shigewa baya yaya aliyu ne d Fatima suke a gaba itakuwa rannan yasha kinba sosai takulu can dai ya nisa yace "am brother ina yar qauyannan ne kokun barta a gidane ko kuma takoma qauyensune¿ zazzaro ido zainabu tayi jin ya kirata da wannan sunan murmushi aliyu yayi a zuciyarshi yace "wato nasir be san zainab ta zarce tunanin shiba a fili kuwa cewa yayi "ai ta dade da komawa.
hamdala zainabu tayi sannan ta jiyo karar wayarta acikin hand bag dinta tana ringing murmushi tayi tace hii daga can bangaren akace amincin Allah yatab bata agareki farincikina kinsan tunda nayi tozali da fuskar ki nakasa samun nutsuwa speak aut tayi amma na kusa da itane ze jiyo muryar fatima ko guntse dariya tayi nasirne yarasa tunanishi a zuciye yace wai wannan daga ina take kuma meta taka data ke damuna d waya aliyu najinshi yaki kulashi kara kuluwa yayi yaja tsaki fatima da ga darya na damunta amma babu halin yi sake kashe murya tayi tace wlh kasan kaina ke tunani tundazu sbda wlh in banji muryar kaba har zazzabi nake aliyu ne yakasa boye mamakin shi waishin yaushe zainabu tazama hakane itako zainabu tayine domin ta baiwa nasir haushi dan basan saurayin takeba shima dai saurayin wannan uban kalami da tazu bamai bakaramin farin ciki yayi ba sallama sukayi tamaida hankalinta ga titi hira suke jefi jefi itada Fatima nasir ko rannan kamar zeyi kuka sun isa gida inda suka sauka nasir d aliyu tare sukashiga falon momy fatimako d zainabu dakinsu suka wuce suna kuwashewa d dariya kan makeken gadonsu suka fada inda zainabu tace anty faty yanzu dai mungama d wannan sashin seme zanyi tunani tayi tace yawwa tunda dai haryanzu bega neki ba jeki shiga wanka kifito akwai wani shirin da zamuyi wlh sekin riki tashi.
Zainabu page 29
Inkinsan bazakiyi comments ba karki karantamin
Kwalliya take tsarawa fatimako se kara zugata takeyi bayan t feshe jikinta d turaruka masu kamshi tamike tace my sister wane kaya ya kamata insa domin burge yayanmu darya fatyma tayi tace yarinya barki fada hannu wlh zakisha mamaki idan y nasir ya ganoki hmm tafawa sukayi sannan suka nufi gurin kayan riga da riga da skirt na shadda pink ta dauko mata se farin takalmi d farin gyale wow wto zainabu kamar ba yar kauyen nan ba Tasha kyau yanzune ma kamaninta suka bace takowa tayi gaban fatyma tace ya kika ganni¿ dan kunne d sarka tadauko d zobenta d warwaro tasaka takuma feshe jinkinta daturare tafito Fatima m kyau ba,a magana kyakyawar wayarta tadauka suka fice suna zuba taku d sallama suka shiga momyce ta ansa dago kanda nasir zaiyi idon shi be sauka kan fatima ba d zainabu yayi tozali wayarshi yada ga sama kamar zeyi kira kawai ya dauketa photo dadyne yace wato kuba kujin yinwa ko¿ tunda kuka dawo daga airport shikenan ko kuzo kuyiwa yayanku y gajiya ko ¿
sun kuyar d kai kasa sukayi suna ba dady hakuri momyce takalli zainabu tace my dota wannan kwalliyarfa ina zuwa¿ kashe murya tayi tace momy wlh zamuje gidansu kawar anty fatyma suna d walimah dadyne yace to waze kaiku gashi abba yafita wato aliyu gashi driver n ya tafi gida jiya gashi nasir be dade d da wowaba fatymace tace dady semu hau napep ai kudi ya basu meyawa sukayi mai godiya dadyne yamike momy m tarufamai baya d alamun fita zeyi zainabuce tafara zuba musu abinci dama tasa wayarta a alarm ringing biyu tadauka tace hello big boy ykk kasan mun shirya ko zaka zone ka dauke mu wlh driver n mu yatafi gida amsawa tayi d to munanan fitowa takara da cewa I love you nasirne yayi mutuwar tsaye yace Fatima dan ubanki wacece wannan da zata dinga yimana iskanci a gida son ranta meys kawota gidannan zainabuce tana ksrkada kafa tace brother sorry me daukan mune ya kusa zuwa fatimace tace kayi hakuri yar uwarsu dadyce amshewa yayi d daga inata zo in kikayimin karya sena karyaki munafuka kawai fatimace tashiga zaro idanuwa bakinta namotsi tace zai se ragowar ya makale a bakinta mikewa yayi yace wath kina nufin zainabu ce wannan itako zainabu ko ajikinta se cin abincinta takeyi tsaki yaja yace aikin banza aikin wofi shiyasa haryanzu ruwan kauye bebarta ba haba nifa naga kama itace amma brother ya cemin wai ba itabace kutashi kubani guri fatimace tace sorry ko abincin banci ba tsawa ya daka musu yace wlh ko kufita koko insauya muku kamnni zainabuce ta kalleshi tace sister muje daki karki damu akwai lokaci kalmarnnan t konawa nasir rai amma ya kudurta a ranshi seya bata mamaki daukowa Fatima abincin tayi suka wuce daki dakinshi yanufa yashige bathroom yayi wanka yada de yana wanka yafito daure d towel a kuwan kuwasonshi yana tunanin shito menene na damuwa d yarinyarnan¿
★★★
Fitowa tayi yana kallonta a kasalance yace "ki gaida umma amsawa tayi da "to a gaidasu fatima megadi ne yabude mai yayi waje se abuja koda hafsat takoma gida tasami umma a kitchen itada me aikinta sallah tayi sannan tabita kitchen din sannu da aiki tayi mata ummace tace shine kika tafi ko sallama babu ko yayi miki kyau ai sunkuyar da kanta tayi kasa tace kiyi hakuri ummana wlh yayane yace in rakashi gidan hajiya.
Aliyune a hanya yaji ana kwala kiran sallah tsayawa yayi tukun yai sallah sannan yakoma mota gudu yakeyi a titi tareda tunanin hafsat be kirata a waya ba itama bata kirashi ba kowane a cikinsu da nashi tunanin seda yakusa isa Abuja sega kirantanan amsawa yayi tace hello yayana ka isa ne amsawa yayi da a a nakusa insha Allah zanki raki inna sauka daga nan sukayi sallama.
Isowarshi gida kenan ana sallar mangariba megadin gidannasu ya bude mai yanayi mai sannu da dawowa kudi ya mikamai yanata godia parking din motar yayi a gurin ajiye motocin gidan sannan ya fito ya nufi masallaci babu kowa a tsakar gidan dawo warshi daga masallaci kenan suka hadu da nasir da sauri ya karaso yarungume yayan nashi yace wlh bro munyi missing dinka duk da dai ba kwana kayi ba rike da hanun juna sukayi ciki momyce ta hangosu tana murna tace ashe har kada wo eh na dawo momy wlh natsaya sallah ne Fatima CE da zainabu suka fito Fatima sanye da riga da skirt na kanti d t sheet zainabu kuma riga da zanine na atamfa Inda ya zauna ajikinta kansu da yasha gyara babu dan kwali suka iso suna cewa oyoyo brother ka dawo lpy da fara,a yace lpy Lou my sisters ya kuke ya garin suka amsa da lpy y hafsat ¿
yace musu tna lpy nasirne ya daga kafa da yace nifa rainine banaso yayi dakinsu momyce tatsaya tana kallon tafiyar tashi aranta kuwa tana fadin oh nikam aina nasir ya dauko wannan rayuwar tashi oho suka zauna itada aliyu dasu zainabu sunata hira har dady yashigo kirane yashigo wayar dady ciro wayarshi yayi a aljihu yace aslamu alaikum ykk ya al amura nandai naji dadi yanacewa.....✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽.
*More comment more typing.*
*MOM ISLAM CE!!!✍🏽.*
*MOM ISLAM CE✍🏽.*
*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{metagwayen suna}_.
🌹🌹🌹
*STORY & WRITING BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*
*PAGE 7.*
_____Washe gari kowa ya gama karin kumallo sun koma kan kujerun da suke zagaye a palorn zuna kallo momyce ta kirawo sunan nasir amsawa yayi yamaida hankali ga momynshi tambayarshi tayi "kana da wacce kake sone¿
sunkuyar da kai kasa yayi yana Sosa keya yace "momy wlh haryanzu dai bansamu ba amma dai inanan ina nema fatimace d zainabu suka hada ido sukayi murmushi momy ce a karo na biyu ta kuma kiran sunan nasir tace "munyi maka mata. a gigice ya dago kanshi idanuwanshi sun kada zuwa launin ja yace "momy auren dole¿
amshewa tayi da "karu femun baki nasir tun yaushe mukayi dakai akan kafido matar aure amma kaki¿
hakuri ya shiga bata murmushi tayi tace "bani ce nazartar da hukunci ba hajiyace d dadynku d sauran yan uwa shi yayanka be yimana gardama b sekai zaka kawomana matsala to wlh karma ka kuskura dadynka yajika dan ranka ze baci. momyce tace "Dama d zainab zamu hada ku nan da wata biyar saboda mungama shawar warinmu kuma harda bikin abba za a hada. takira sunan Fatima amsawa Fatima tayi momyce tace to dadynku yace kituromai saurayin da kikeso koda yake anjima m zai kiraki seki shirya nasirko salati ya shigayi yana maimaita sunan zainabu a bakinshi yace "Momy yarinyarnan yar kauyece gashi du du du du shekararta sha biyar fa wlh ni tayimin karama ko kwalliya bata iyaba yanzu idan abokanaina sukaji drya zasuyimin please momy nasan halinki zaki iya temaka min.
Zainabuce ta dago da idanuwanta da sukayi ja tsabar bakin ciki d cin mutunci dama yayan masu kudi sun iya cin mutunci ? Azuciyarta taketa saka d warwara momyce takai duban ta gurin zainabu talura d yana yinta setayi kamar bata gantaba cewa tayi "zainab kinason yayan naki kuwa da gowa nasir yayi a razane yana tambayar kanshi wai dama itace wannan kodai b wacce yasani bace wanan¿ kallonta ya karayi yakuma cewa amma ai to kamar waccan tafiya tsiwa. momyce tayi maga ta dawo dashi daga duniyar tunanin da yaje cewa tayi "zainab baki bani amsa ba dago jajayen idanuwanta tayi takai dubanta gun momy seta ga bekamata tace batason nasir b kodan rikon da momy tayi mata bata bam bantata da fatimaba momyce a karo na uku takuma maimaita tambayar t tace ",Zainab bazamuyi miki auren dole ba kifadamin abinda ke cikin zuciyarki in baki sonshi wlh karki damu sunkuyar d kai tayi tace "momy na yarda. nasirne ya dago kai ya dubeta kanta a kasa tana wasa da kayanta. momy farinciki taji domin tana tunanin kaf yayanta sunyi sa ar surukai zainab u ce tamike da gudu domin takasa rike kukan da ya zomata nasirne yayi tsaki dagowar da zeyi sukayi ido 2 da momy Harara t dallamai yamike yanufi dakinshi se jin kanshi yakeyi a farin ciki ne koko bakin ciki yakasa bawa zuciyarshi amsa zainabu ko kuka takeyi sosai gunin ban tausayi
Da daddare dadyne yakuma tarasu a dakinshi domin tattauna maganar biki .
yaya aliyune ya gaida dady inda dukkansu suma suka gaidashi sunan nasir ya fara kira ,amsawa yayi yace "na,am dady" magana dady yafara kamar haka "nasani mune mukayi muku zabin matan aure dalili kuwa shine shekarun baya mun baku zabi amma seku kayi watsi da maganarmu to shine muka ga ya dace d muhadaku d yan uwanku dama tun zuwan hajia mun gama maganar.
Abba saura kai to alhamdulilahi munyanke shawar hada ka aure da zainab tunda ya sunkuyar da kai bedago ba shidai yanjin maganar d dadyn keyine kawai.
Bayan dady yaga jawabansa suka mike sukayi waje kowa yanufi sashin shi.
washe gari yaya aliyune na hango yashirya cikin shadda meruwan kasa tasha aiki sanye da hula d takalminshi me kyau ya fito da mukulin motarshi yayi dakin momy besameta a dakin ba domin tana dakin dady kiranta yayi a waya bata dau lokaci ba segashi ta iso bude baki tayi tace Abba " inazuwa d safiyarnan murmushi yayi yace "my momy wlh yau inason zuwa Zaria ne adu,a tayimai sannan tashige bedroom dinta tadan jima kadan tamikomai wani Abu aleda tace yakaiwa umman hafsat mikewa yayi yazo fita suka hadu da nasir nasir ne yagaisheshi yake tambayrshi ina zuwa aliyu ne ya dake yace "gurin matata mana can zani, nasir ne ya rike baki yace uhm brother Allah dai yakayauta wlh wannan ai raini zejanyowa mutane gaba aliyu yayi y je inda motarshi take yatayar yanufi Zaria.
Tuki yakeyi amma hankalinshi yana ga hafsat dinshi domin a ysnzu yana jin sonta nashiga jikinshi gudu yakeyi a tskiyar titin kirane yashigo cikin wayarshi dauka yayi hade da sallama momyce daga can bangaren tace "abbana kakusa kuwa ? amsawa yayi d wlh momy yanzu nawuce kaduna amma insha Allah bazan kai la asarba adu a tayimai tareda fatan Allah ya saukeshi lpy katse wayar yayi number n hafsat yakira bta daga ba akaro na byu ma shiru ana ukun ne tafito daga dakin ummanta kenan taji karar wayarta shigowa tayi da sauri takara a kunnenta tace "Assalamu alaikum. wani sanyi yaji tukun yace wlaiki salam my hafsat murmushi tayi tace my brother munyi missing dinka kaki zuwa ko¿
Amshewa yayi da ba haka bane my baby wlh aikine yayimin yawa bude baki tayi azuciyarta tana cewa kodai yamance dani yake waysrne shirun da yajine yace "baby kinajina kuwa¿ uhm tace domin kunyace tacikata magna yafara kinsan menene tace a A yace albishirinki tace goro fari koja tace fari kal kal yace insha Allah nakusa zuwa Zaria wani tsalle tadoka tayi dakin umma da gudu tace umma wlh yanzu mukayi waya d brother na yace yanan zuwa anjima kashe war yayi domin yanata mgna bata jishiba suna mgna d umma kicin suka shiga suka fara hidimar tarbar angon hafsat number hajiya yafara kira dauka tayi domin tagane me muryar tace megida ykk suka dan taba hira kadan yafada mata yanan zuwa itama mikewa tayi ta kwalawa me aikinta kira.
Bangaren su zainabu kuwa fatimace taketa aikin rarrashi a cewarta bazata yarda da cin mutuncinda nasir yake mataba domin wannan cin fuskane kirane yashigo wayar Fatima murmushi tayi tace ysushe zasuzo yace mata gobe insha Allah murnatake farincikin fuskarta yaki boyuwa tarungume zainabu suna murna zainabu tace wai yaron abokin dadyne iyayenshi zasuzo gobe ?fatimace tace eh mana kinsan wlh inasonshi sosai.
Aliyu yasauka lpy gidansu masoyiyarshi yafara zuwa wato gidan ummanshi horn yayi megadi ya budemai yanayimai sannu, kudi aliyu yaciro ya mikamai yanata zubamai godiya sbda akuwais.....
*More comment more typing.*
*MOM Islam CE*
*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{metagwayen suna}._
🌹🌹🌹
*STORY & WRITING BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
*BIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*
*PAGE 8.*
___ Da shigarshi cikin gidan beci karo da kowaba saboda dukansu suna kitchen gurin hidimar abinci, kai tsaye yawuce palon yazauna lalubo number umma yayi kira ringing daya ta dauka yace "Umma na karaso fa gani a Palo hafsat bata jira me umma zatace ba tayi waje domin tasa wayar a Hans free kara sowa tayi a hankali tana boye fuskarta da murmushi ya kalleta yace "oh my baby yau kuma kunyata akeji ¿ kodai inkomane da sauri ta bude fuskar domin tayi kewar kyakyawar fuskar yayannata karasowa tayi kujera me kallon wace yazauna tace "barka da zuwa, kin kulata yayi domin ba hakan yakeson jiba a karo na biyu takuma cewa "barka da zuwa lumshe idanuwanshi yayi ya bude yace "keee ba haka zakice ba ido ta kwalalo waje tana kalonshi yace inason inji kinci barka my my heart❤saboda shine yaneson kidinga kirana da wannan sunan hafsat ce tarike baki azuciyarta tana mamakin ba yajin kunyar yimata ko wacce irin maganace tanata mai maita sunan azuciyarta tanacewa anya zan iya kuwa kallonta yakumayi sekuma ga umma takaraso tareda yar aikin gidan da kayan abinci a hannun su dinning suka wuce suka jera abincin juyawar da aliyu zeyi yaga babu hafsat babu alamarta itako alokacin da umma tashigo da taga hankalin aliyun yayi gurin umman tamike tagudu...
Dakinsu ta wuce tanata dariya hira suka dan taba da umma tamike domin gabatar da sallah shima duba lokaci yayi yamike yanufi masallacin dake cikin gidan bayan yayi sallah ya tsaya a gurin flowers din gidan yana kare musu kallo yana murmushi domin ma abocin son furanni ne wayarshi yaciro ya danna number hafsat tanata ringing bata daukaba har ya fidda rai zata dauka can seyaga tayi receive tace "ka dawone ¿
kasa da murya yayi yace "kizo kisameni a gurin flowers dinnan zatayi magana yace kiyi abinda nace tashi tayi daga kan sallah yar ta dauko hijab dinta tafito a hankali take tafiya ,ashe tunda tafito yake kare mata kallo niko nace sekace ba daga gidan kafitoba .
Karasowa tayi tace brother memakon kashigo cikin gidan shine kazauna anan ,tunda tafara magana yake kallonta harta kare beku lataba , kujera taja nesa dashi tazauna .
Aliyune yace baby magana nakeso muyi , kallonshi tayi taga babu alamun wasa a tattare dashi yace kina jina ¿hankalinta ta mayar gurinshi .
Hafsat. Seda gabanta yafadi domin yaushe rabon da yakirawo sunanta amma yau shine harda kiran sunnan to wanne lefi ta yimaine ¿ take tambayar zuciyarta shirune yabiyo baya domin takasa magana .
Yakara dacewa kina sona ¿ shiru tayi domin a tunaninta an wuce wannan fanni amma yana dawo da baya gaba .kuma cewa yayi hafsat bakibani amsaba ,abinda yasa na tambayeki shine domin intabatar kar azo nikadai nakeyin kidana nayi rawata .
Dariyace taso kubuce mata se kuma ta dake tace "a tunanina ai mun riga da mun wuce wannan level din ko? Farin cikine ya mamayeshi ya daga hannu sama yana yiwa Allah godiya domin yadade yana mafarkin wannan ranar gashi yaganta ido bude...
Mikewa yayi yaje yayiwa umma sallama kana yafice daga gidan umma nata samai albarka gurin parking din motocin gidan yanufa yadauki tashi yana shirin ficewa sega mutuniyar tashinan na dagamai hannu alamar yatsaya kintsayawa yayi seda yanufi gurin get din megadi nashirin budewa takaraso da sauri dariya yake tayi itakuwa rantane ya baci domin tsakaninsu da get din akwai tafiya seda tayi gudu bude motar tayi kana ,tashige ko kulashi batayiba .
Shikuwa dariya yaci gaba dayi kukane ya kubuce mata domin takasa tare bacin randa yazo mata har yafara tafiya yaja yatsaya domin gimbiyar ta rikicemai . parking yayi a kusada kofar gidan domin basuyi nisa ba .
Hanunshi ya dora akan nata ,saurin janye nata tayi ,kana tajuya fuskarta tana kallon wace domin tunda take ,wani bata mu amula da namiji da har zesami damar taba mata hannu ba shiyasa take kiyayewa a matsayinta na mace me rauni.
Hakuri yashiga bata domin yakuma gano yabata matarai seda yasata dariya tukun tabude mota zata fice yace gidan hajiya zaki rakani fa rau ,rau tayi da idanu alamar zata kumayin kukan tace please am sorry my bro yarufe mata baki kana yace mena fada miki dazu tace sorry na mantane amma yanzu kaina ke ciwo ficewa zatayi ya ce kitsaya kikarbi tsara barki tsayawa tayi yamiko mata Abu a bakar leda kana yace kikulamin da kanki semunyi waya.
Gidan hajiya yawuce yasamu ta tafi yawon nata nafama domin bata gajiya da ziyara shiyasa takeda mutane sosai.
Hanyar abuja yadauka karatu yakunna kira,ar al,qur ani megirma dan danan se gashi har yashigo abuja yanufi gidan su yana shirin fitowa daga moto sega kiran hafsat nan yashigo gyara tsayuwarshi yayi kana yace baby seyanzu kika kirako muryar dayayine yabawa hafsat dariya domin akwaishi da ban dariya sallama sukayi yafada mata ya iso amma beshiga gidan ba .
Da shigarshi ya hango yammatan gidan suna shirin fita domin yagansu kowace da gyle a hannunta zainabu ce takaraso da sauri saboda takalmin da tasa babu halin tayi gudu ,🤔nikuwa nace su zainabu anwaye .
Gaishe da yayan nasu sukayi kana sukayi hanyar fita ,kwala musu kira yayi yace ina zakuje¿ kame kame suka shigayi domin momy kawai sukayiwa karyar inda zasu kosun fadawa dady baze barsu ba nuni yamusu da su koma gida babu inda zasuje karfe hudu na yamma da dudu suka shige suna mita .
Washegari dadyne yakuma kiran iyalan nashi bayan sungama breakfast ya kirawosu zuwa dakinshi dukansu sun zazzauna a kasa momy na kujerar kusa da shi sunajiran jawaban da dady zeyi dadyne yace,kunsan dacewar bikinnan saura 1 month ko nasa anyi other kayan dakin zainab dana Fatima kukuma kuje kudu ba gidajen inbeyi muku ba sekuyi magana yaya aliyune yace dady wlh gidan yayi Allah yakara nisan kwana , dadyne yanisa kana yace amen abbana Allah yayi muku albarka ina alfahari daku .
Dady ne yakai dubanshi ga nasir da tunda suka shigo kanshi yake sunkuye bedago ba .
Dady ne yace nasir naji kayi shiru koda problem ne saurin dago kanshi yayi yace no dady Allah yakara budi momy ce takarada baza muyi muku abinda ze cutar dakuba .
Kowannensu suka tashi sukayi dakunnansu nasir ne ya lula duniyar tunani yace wlh ko na auri wannan yar qauyen nan sena auri wacce nakeso domin ba zabina bace zabin iyayena ce mtsw .
Momy ce tafito domin raka dady zeyi tafiya zashi gurin hajiya sallam sukayi yawuce yadauki hanya zuwa zariya .
Remain 3 weeks biki momy sekara gyara yayan nata takeyi domin kudi taware na mussaman domin su gyara ake yi musu Wanda babu algus acikinshi kuzo kuga amare gunin ban sha,awa domin zainabu tafi Fatima haske amma dukkaninsu sunyi kyau .
Ayaune kayan dakunan su Fatima ya iso daga London acan dadi yaba yar , ayimusu .
Abinku da masu shi basajin gari domin ba,ason ayi harkar karanta a bubuwan da suka siya a Nigeria basu da yawa domin komai nabukata tun ana biki saura 5 month aka fara ruruvutasu gashi kwanci tashi asarar merai saura two weeks .
Yaya Aliyune dashida abokananshi suka shigo kaitsaye dakinsu ya wuce dasu wata ledace a hannunshi me kyali .
Fadawa kan kujerun da suka kwata dakin sukayi domin dakin nasir na jikin na aliyu kuma kayan ciki duk kala dayane dakunan ma dukan su ciki dayane se gado se bed site a gefen gadon dakunan sun tsaru kamar na wata amaryar abokanan nasune suka shiga yiwa aliyu tsiya akan cewar yaje ya bugo invention card batare da sanin nasir ba......✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽
*More comments more typing.*
*MOM Islam ce✍🏽✍🏽✍🏽.*
ZAINBU ABU.
🌹🌹🌹
{Metagwayen suna}.
🌹🌹🌹
STORY & WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM}.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.
Page 9
____washe gari nasir ne, ya’'tashi yanata mita ,domin daka ganshi kasan yana cikin bacin, rai momy ce ,tarukomai hannu .
Tace haba my son, a yan kwana,kinnan duk, kabi ka rame meke damunka?”gashi kafito kanata mita meke faruwa ne ¿‚‚ sunkuyar da kai yayi , kana ya fara dacewa .
Momy brother ne wai yaje yabugo ,invention card bansaniba gashi harda ra, rabawa a bokannan ,mu'' momy ce tahau salati domin lamarin yafara bata tsoro. sedai ta ,tayashi da adu,a nasiha tafara yimai me ratsa jikin a haka ,dai yanuna alamun komai ya,wuce domin har sunyi hira ,akan inda bikin ze kaya dakuma shirye,shiryen da yakamata suyi .
Kwanci tashi asarar merai, yaudai biki saura one week .
Yan uwa na nesa sunfara hallara , domin gida fa yafara cikada yan uwa a yan kwana,kinnan amaren basa samun time dinda zasu zauna kulum suna hanyar kasuwa , a yaune zasu fara gabatarda shirye shiryensu .
Sunday
Yaune aka dauko hafsat daga zariya , akabar momy da abban hafsat .hajiya kuwa tunda taji ance tun ana ,biki saura sati za, a fara wasanni ta tattaro komatsenta tabiyo motar amarya .
Aikuwa hajiya tayi,dana sanin ”biyo motar domin kuwa basa yiwa gargada uzuri wuceta sukeyi gashi motar daga hajiya da take zaune a gaba se gogan wato yaya aliyu da amaryar sa, kodayake ba,a daura, ba ammadai ai saura sati musha biki 💃.
Suna baya suna soyewa hajiya kuwa ,tayi dana sani domin inda tadauki jikan nata yauce tunaninta .
Sun iso ABUJA lpy Lou sedai hajiya fa,takasa tashi seda aka janyota tukun kafa tai tsami wata kanwar momy ce ta rikowa hafsat hannu sukayi cikin gidan da ita dakinda sauran amaren suke tanufa da ita, karfe uku pm sukayi,yi sallar su aka wuceda amare gurin makeup dayake gurin kwaliyar ,ba mutum daya bace meyi ,sunkai su biyar a kayataccen dakin.
Dan,danan aka fara yimusu gyaran gashi da gkwaliya kai amarennan sun hadu karfe 4:30 suka wuce gurin Hausa day angwaye sun bada kala domin nasir be bada kunyaba sunsha rawa sunyi photo sosai basu suka tashi daga Hall dinba se karfe takwas na dare motoci biyune a gaba sabbabi ,yau aka fara hawansu .
Kyautarda dady ,ya bawa nasir da yaya aliyu domin tayasu farinciki .
Motocin fararene bawasu manya canba ,Aliyune rikeda hafsat kai kace za,a kwace masa ita .
Babban abokin nasir ne yace oga gafa hajiya najiranka ko dagowa beyiba bare yakallesu damko mata hannu yayi yadata gidan gaba.
Amma inba kaluraba sekace ,riketa yayi irin na lover's dinnan ,tunda suka shiga motar babu me magana se karar AC dakuma kamshin,da ke tashi acikin motar har suka kusa zuwa gida shiru sekace kurame seda suka isa wani gurin cin abinci daya kawatu da furanni masu ,ban sh,awa ya,yi parking din motarshi yace zaki iya fitowa inkin shirya .
Ita dai batace komai ba tabude murfin motar tayi waje da isarsu gurin yamata nuni da hannu zaki iya zama anan.
Samun guri tayi tazauna domin yau babu rashin kunya kar yagurje mata baki🤣 wucewa yayi yabarta a gurin se alokacin ta tunada wayarta na gurin momy , wani ma aikacin ,gurinne yakaraso da takarda a hannunshi yace , madam gashi dubawa tayi tace kawomin ice cream kwai ya isa komawa yayi be jimaba yakawo mata a leda shikuwa shugaban hangoshi tayi yana waya yana dariya da alamu, wayar cema tasa,shi farin ciki
Mom Islam cee😘
✍️more comments more typing
*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{Metagwayen suna}._
🌹🌹🌹
*STORY & WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM}.*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*
*PAGE 10.*
____washe gari nasir ne, ya’'tashi yanata mita ,domin daka ganshi kasan yana cikin ɓacin, rai momy ce ,tari ƙomai hannu .
Tace "haba my son, a yan kwana,kinnan duk, kabi ka rame meke damunka?”gashi kafito kanata mita meke faruwa ne ¿‚‚ sunkuyar da kai yayi , kana ya fara dacewa .
"Momy brother ne wai yaje ya bugo ,invitation card bansani ba gashi harda rabawa a bokannan ,mu" momy ce "tahau salati domin lamarin ya fara bata tsoro, sedai ta ,tayashi da adu,a nasiha tafara yimai me ratsa jikin a haka ,dai yanuna alamun komai ya,wuce domin har sunyi hira ,akan inda bikin ze kaya da kuma shirye,shiryen da yakamata suyi .
★★★
Kwanci tashi asarar merai, yaudai biki saura one week .
Yan uwa na nesa sun fara hallara , domin gida fa yafara cika da yan uwa a yan kwanakinnan amaren basa samun time ɗin da zasu zauna kulum suna hanyar kasuwa , a yaune zasu fara gabatar da shirye shiryensu .
Sunday
Yaune aka dauko hafsat daga zariya , akabar momy da abban hafsat .hajiya kuwa tunda taji ance tun ana ,biki saura sati za, a fara wasanni ta tattaro komatsenta tabiyo motar amarya .
Aikuwa hajiya tayi,dana sanin ”biyo motar domin kuwa basa yiwa gargada uzuri wuceta sukeyi gashi motar daga hajiya da take zaune a gaba se gogan wato yaya aliyu da amaryar sa, koda yake ba,a daura, ba ammadai ai saura sati musha biki 💃.
Suna baya suna soyewa hajiya kuwa ,tayi dana sani domin inda tadauki jikan nata yawuce tunaninta .
Sun iso ABUJA lpy sedai hajiya fa takasa tashi seda aka janyota tukun kafa tai tsami wata kanwar momy ce ta rikowa hafsat hannu sukayi cikin gidan da ita dakin da sauran amaren suke tanufa da ita.
karfe uku pm sukayi,yi sallar su aka wuce da amare gurin makeup da yake gurin kwaliyar ,ba mutum daya bace meyi ,sunkai su biyar a kayataccen dakin.
Dan danan aka fara yimusu gyaran gashi da kwaliya kai amarennan sun hadu karfe 4:30 suka wuce gurin Hausawa day angwaye sun bada kala domin nasir be bada kunya ba sunsha rawa sunyi photo sosai basu suka tashi daga Hall dinba se karfe takwas na dare motoci biyune a gaba sabbabi ,yau aka fara hawansu .
Kyautarda dady ,ya bawa nasir da yaya aliyu domin tayasu farinciki .
Motocin fararene bawasu manya canba ,Aliyune rikeda hafsat kai kace za,a kwace masa ita .
Babban abokin nasir ne yace oga gafa hajiya najiranka ko ɗagowa beyi ba bare yakallesu damko mata hannu yayi yadata gidan gaba.
Amma in ba laluraba sekace ,riketa yayi irin na lover's dinnan ,tunda suka shiga motar babu me magana se karar AC dakuma kamshin,da ke tashi acikin motar har suka kusa zuwa gida shiru sekace kurame seda suka isa wani gurin cin abinci daya kawatu da furanni masu ,ban sha'awa yayi parking din motarshi yace "zaki iya fitowa inkin shirya .
Ita dai batace komai ba tabuɗe murfin motar tayi waje da isarsu gurin yamata nuni da hannu zaki iya zama anan.
Samun guri tayi tazauna domin yau babu rashin kunya kar yagurje mata baki🤣 wucewa yayi yabarta a gurin se alokacin ta tunada wayarta na gurin momy , wani ma aikacin ,gurinne yakaraso da takarda a hannunshi yace , madam gashi dubawa tayi tace kawomin ice cream kswai ya isa komawa yayi be jima ba yakawo mata a leda shikuwa shugaban hangoshi tayi yana waya yana dariya da alamu, wayar cema tasa,shi farin ciki
*Mom Islam cee✍*
*More comments more typing*
*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{Metagwayen suna}._
🌹🌹🌹
*STORY & WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM}.*
*✍️alkalamina baze iya rubuta yawan godiyar dazan yimiki ba domin Allah shine kadai ze iya biyanki Allah yabaki lada doctor maryam Ibrahim jinjina 👍 Allah yakara miki lpy me dorewa da yan uwa musulmai*
*Anty hauwa shugaba ta gari (maman uswad Allah yabaki ladan temakon al, umma*
*Tabbas masoyana naji dadin comments dinku dole inyi rawa 💃💃*
0 comments:
Post a Comment