Wani gumi yaji yana tsatsafowa daga jikinshi tsabar tashin hankali don ko numfashi batayi ga jikinta gaba daya yagama sakewa, small mom ya hango nesa dasu kamar tana duba wani abu ya kwalla mata kira tazo a gigice data hango samha yashe jikinsa . wani uban kara ta kwalla lakacin data karaso gurin dayaja hankalin dukkan mutanen gidan , vikin karamin lokaci gurin yacika da securities sai fasa ihu small mom take tana cewa"nashiga uku ni hawwau meyasa meki samha?,,,aliyu mai kamata nashiga uku zai kashemin 'ya." Ran mami yabaci sosea jin abinda take fada amma bata nunaba tace aliyu yasata mota sukaita asibiti. Ciccibanta yayi yasata mota duka da mami da small mom din suka tafi sai mota biyu na sojoji. Jikin sahra yayi balain sanyi sosea idonta yatara kwalla kamar zatayi kuka tacewa baby "sis meyasa meta?." Daga kafada tayi tace "ni bansani ba!." Takama hanunta suka shiga falon. A asibiti kuwa doctor yayi kusan awa uku kan samha kafin yafito yana sharce gumin daya gama wankesa, da gudu small mom tanufushi tana rusa uban kuka saida tazo dab dashi ta kashe mishi ido daya taci gaba da kukanta tana tambayarshi halin da 'yarta take cikin . wani abu daya rike masa makogaro ya hadiye ya kalli aliyu yace "sir inba damuwa mushiga ciki nai maka bayani." Dan yamutsa fuska yayi yace "its okey here." Gyara tsayuwa doctor yayi yadan saci kallon small mom yaga tayi tsim! Tana sauraron abinda zai fada yayi gyaran murya ce" tohm alhmdllh a yanzu munsamu numfashinta ya dawo , amma tana cikin matsaninciyar damuwa dalilin hakan yasa takamu da ciwon zuciya mafi harsari wanda duk sanda takara shiga damuwa zaikara tashi ...kuma zata..i'ya rasa ranta!." Wani wawan kara small mom tafasa tayi baya luu zata fadi yayi dai2 da isowan abba yariketa tafada jikinsa . a sume yadagota ya kinkimeta yashiga da i'ta dakin da'ake kwantar da marasa lpy doctor yabi bayansu don dubata. Daga aliyu har mami abun yatsaya musu rae kowa da irin tunanin dayake sukaga abba yafito yace sushiga ciki...jiki a sanyaje sukabi bayansa suka shiga. Ga gadon small mom gana samha mom ta farfado sai hauka take zubawa yarta zata muta sun sawa yarta damuwa zasukashe mata 'ya .. wanna surutun da mom keyine yakusa sa samha dake kwance ga drip a hannunta fashewa da dariya ,,,a hankali tafara bude idonta data maidasu alaman sun mata nauyi tabude tana karema dakin kallo. I'donta ne ya sauka akan aliyu ta fashe da kuka tana kiran sunansa a hankali tana rike zuciyarta. Cikin damuwa abba yataso yarike ta yana mata sannu, juyowa yayi ya zabgama aliyu daya kame gurin daya harara yace "come forward nonsense!.. Kanaji tana karan sunanka!.." Ran aliyu yabaci sosea abba yakirashi da nonsense saboda wnn jakkar,, fuska a matukar hade yakarasa bakin gadon yatsaya yana zabga mata harara batare da kowa yakulaba. Kara fashewa tayi da kuka tana fixgar numfashinta tana cewa "aliyu" dakyar kamar numfashin zai dauke,,ganin haka yasa small mom saukowa daga gadonta tana kara rushewa dawani kukan tayo gurin su. Tafowa mami tayi tareketa tana lallashinta...zaunarta mami tayi itama ta zauna abba ya kalla aliyu yace shima "ya zauna". kujeran dake gefensa yaja ya zauna k'asan zuciyarsa kamar wanda ake hurawa wuta, yaji matukar haushin maganar da abba yace masa saboda i'ta. Shuru gurin yayi sai numfashin samha dake dan fixga yana fita da dan karfi2 , dakyar abba ya lallasheta ta saita natsuwarta ya juyo ya kalli aliyu ba'alamun wasa yace"i'naso kafadamin duk abinda yafaru daga faduwanta a gida har abinda doctor yafada muku.. kuma don't hide any single word to me.." sauke kai kasa yayi yafara fadawa abba bai boye masa komai ba. Sosea abba yafusata yagama hangula yace "kai a matsayinka na mai hankali kayi dai2 kenan hakan dakayi?, idan baka sonta saika fada mata ta wnn hanyar?, kakauta kuma kabani mamaki . inda mutunci da kara bai kamata kayi hakaba.. na dauki samha kamar yarda na haifane. kamar yadda idan anyiwa baby haka bazanji dadi ba hakama i'ta.." Tari samha ta sarke dashi numfashin ta yafara gudu idonta suka fara kafewa dai2 nn doctor tashigo duk yace sufita daga dakin. Jikin kowa a sanyeye banda mom daketa zunduba ihu tana cewa"soyayya zata kashe mata 'ya Allah wadaran soyayya irin haka.." dakyar abba yashawo kanta tai shiru sai ajiyan zuciya datake saukewa. Suna fita ta saita kanta tatashi zaune tacewa doctor "ka tabbatar ka daga musu hankali sosea, kadafa musu cewa lallai idan bansamu abinda nake soba zan mutu..hope u get right!?." Gyada kai yayi yace "ki tabbatar kin turomin sauran kudina kina komawa gida ." harara ta zabga masa tace "kaine matsiyaci wllh..mu a gidan arziki muke...dalla malam yimun alluran bacci." Alluran bacci ya zurkula mata yafita yace masu tasamu bacci ba bukatar kowa yashiga. Hankalin aliyu gaba daya yagama tafiya gida, soyake kawai yaganta yaga halin da take ciki, har laasar bata tashiba gashi abba yace kar yaje ko'ina harsai tatashi in bata bukatar komai a gurinsa sai yatafi...sosea abun yakona masa rea haka yarinka ji kamar yaje ya daddalla mata mari. Sai kusan magrib tatashi nan ma da sunan aliyu radau bakinta , kawo matashi gabanta abba yayi ya rinka rarrashinta yana cewa "ki kwantar da hankalimki daughter ki natsu idan Allah yabaki lpy muka koma gida zansan abin yi.." Ajiyan zuciya mai nauyi ta sauke sai taji hankalinta yadan kwanta tunda har abba yayi magana laillai tasan hakarta zata cimma ruwa. Sai kusan karfe tara sanna yasamu ya zame daga asibitin hakan ma baason samha ba, don i'ta a sonta kwana zasuyi tare dashi. Ko parking driver bai gamaba yabude kofa yafito baima bari guard sun bude masa ba, bude kofar falon yayi ya shiga amma bata nan don haka kaitsaye yabude bedroom yashiga ya hango ta rakube can kuriyar gado idonta a cike da hawaye tab. Dasauri yakarasa yahaye kan gadon ya rungumota jikinshi duka sukaji wani irin shock tareda jin bugawar zuciya ko wannensu ya karu. Luf tayi ajikinsa sai kawai taji hawaye na sauko mata daga ido, a hankali yakejin shashshek'ar kukanta yadagota a sanyaye cikin wani kasalallen yanayi yana kallon kwayar idonta,,, d'ago habarta yayi yahade bakinsu guri daya yana kissing ya lumshe idonsa. bata hanashiba i'tama sai idonta data lumshe tana sauke ajiyan zuciya. A hankali salon nashi yafara sauyawa don duk jiyake yana tsananin bukatarta wanda hakan bai taba faruwa dashiba , hanun sa yafara yawo dashi bayanta yana unzipping riganta a hankali yanaci gaba da kissing dinta... Jin yana kokarin balle mata bra yasa ta rike hanunshi tazame bakinta dakyar tafashe da kuka. Tallabota yayi tafado jikinshi yana shafa bayanta a hankali alamar rarrashin , haka yakwanta still tana jikinsa sai numfashin yake fiddawa a haka bacci ya daukesa.
_🤸🏻♀bansan ta'ina zan faraba masoyan buk dnn , bansan kalan godiyan dazan makuba especially groups din danake ciki ..a gaskiya ina matukar jin dadin yanda kuke nunawa akan buk dnn ..ngde sosea ina maku fatan alkhaira masoyana a duk inda kuke ._
Ooo wai ace duk masu karanta buk dnn fan's din samha biyu kawai naji🤔,,ina zakikai bakin jini samhatu ?🤣 gaskiya da sake yakamata fans din samha kufito Ku nuna mata gatanta🤪.
View wattpad @habiebahlurv.
Beenaf/beelurv👄
💖SAHRA💖
Hot Love💋
27.....
Misalin karfe biyun dare wayar abba yashiga ring, dama baccin nasa bawani nisa yayi saboda tunanin dayake na yadda zaifara taro wnn alamari. Yanason samha har cikin ransa kodan maraicin rashin uba datake, kuma bayaso yatakura aliyu yayi abinda baiyi niyaba. Dasauri yay picking call din ganin small mom ce kekira yasa a kunne yana sauraran yanda take zuba uban kuka tana cewa "nashiga uku Alhj 'yata zata mutu akan soyayyar d'anka... dan Allah karka bari tamutu kayi wani abu kai kataimaka kaduba maraicinta." Kuka tarinka harta Jan majina kamar zata hadiye ranta. hankalinsa in yayi dubu to yayi bala'in tashi yanda yakejin kukan small mom kamar an mata mutuwa ga nishin samha dake tashi tana kiran aliyu. Hakuri yarinka bata yana kwantar mata da hankali da kyar harsai kusan karfe hudu snn tahakura takashe wayar. Washe gari Sunday sassafe abba yakirashi a waya yazo sutafi asibiti, badon yasoba yashirya yafito lokacin sahra bata tashi daga bacci ba. A parking lot ya angi abba tsaye yana sanye da farin suit, yakara dan dad'a sauri suka shiga driver yaja suka bar gidan. A asibiti kuwa small mom da samha nazaune sai plan dinsu suke had'awa sukaji motsin mutane dasauri samha ta kwanta ita kuma tadawo kujera tazauta tarafka uban tagumi tana hawaye. Dasauri abba yakaraso dakin jin nishin samha tundaga bakin kofa yazo ya zauna gefen ta da damuwa a fuskarsa yace "Daughter!, ki kwantar da hankalinki dan Allah kisama zuciyarki ruwan sanyi, indai akan aliyu ne wnn ciwon naki to ki kaddara kiwai kinsamu lpy!..zaki sameshi kamar yadda kikeso!. Kamar andoka masa guduma a kunnesa da kirjinsa haka yaji saukar maganar , a hankali yafara dafa kujeran dake gefenshi ya zauna kai don kafafunsa gagara daukansa sukayi. Jajayen idonsa ya dago ya kalli abba da duk attention dinsa nakan samha sai lallashinta yakeyi yana cewa da zarar tasamu lpy za a daura musu aure, tashi yayi yafita daga dakin yana dafe da kansa dake bala'in sara masa . wani irin farinciki ne da anna shuwa mara misaltuwa suke yawa a zuciyarta da kwakwalwarta, jitake tunda aka haifeta kunnu wanta basu tab'a jiye mata abu mai dadi kamar haka ba , kamar a mafarki takejin wai i'tane aliyu zai aureta. Kawar da fuska gefe small mom tayi tarinka sakin murmushi tanajin kamar tatashi tayi rawa " uhm! Gida yakusa zama nawa dazarar samha tashiga dakin aliyu!." Tafada aranta tana kara sakin wani murmushin. Karfe takwas mami takawo musu breakfast tareda baby dakuma sahra, duk sanda suka tada ido da sahra saita takar mata murmushi a ranta tana cewa "lallai yarinya kinkusa shiga uku...saboda ina shiga gidan aliyu zai zamo nawa ni kadai kukema saidai kizama 'yar kallo. Yana fita daga asibitin sabon gidansa yatafi yabude yashiga lokaci daya zazzabi mai zafi yarufesa ga yadda kansa ke bala'in sara masa...Sai magrib yafita a daddafe bayan yayi salla a masjid din unguwar yakoma gida. Ko masjid bai iya zuwaba da isha a daddafe yayi salla jikinsa sai rawan sanyi yakeyi yana idarwa yashige bargo bayan yakashe wutar dakin yakashe ac. sai karfe goma suka dawo daga asibitin, har kofar falo baby tarakota taimata saida safe tajuya tatafi. Shiga falon tayi a hankali tarufe kofar don a tunaninta harya kwanta amma taga baya ciki, bari tayi a ranta akan bai dawoba tashige bedroom donyin bacci saboda already tayi dinner dinta a asibiti. Ganin wutan dakin a kashe batayi gigin kunnawa ba saboda akwai hasken lamp gakuma wutan palo shima yad'an bada haske. toilet tashiga tayi wanka tazo tabude gurin kayanta tadauki kayan baccin ta tasa batare da wani tunaniba tafada kan gado saboda tasan i'ta kadai ke kwana kai. Kara yadan saki tareda kasalallen nishi ya jayota cikin bargon ya zagayeta da hannayen sa tazama tana kasanshi,,, Wara ido tayi jin mutum tafara kokarin tashi yakara zagayeta tareda dan sakar mata nauyinsa . dan kara tasaki kadan tace "abeg! ka d'agani nauyi gareka!." Murmushi yaji ya kufce masa yadan ciji kunnenta cikin kasalallen murya yace "Ni bakisan kinjimin ciwo ba!, har yanzu gurin zafi yakemin!." Yafada yana kamo hanunta ya daura saitin zuciyarsa ..da karfi taji tana bugawa tai saurin zame hanunta tadan dago kuskarsa ta kallesa sai lokacin taga yadda idonsa suka fada ga zafi da jikinsa yayi a hankali cikin sanyi murya tace "bakada lafiya ne!?." Baice mata komaiba sai fuskansa daya daura kan wuyanta yadan goga mata kwantaccen gashinsa ,,,tsikar jikinta ne yazuba sosea tasa hanunta tarike fuskan tasa tana kokarin tashi yakara danneta yana dawo da dayan hannunsa kan waist dinta tareda daura dayan saitin mararta,,, Idonta ta lumshe tanajin wani abu na mata yawo a dukkanin ilahirin jikinta.. tasake mishi jikinta jin yanda duk wani karfin datake dashi babu sai wani kasala daya rufeta. A bangaren shima dsame abinda takeji shima shiyake har nashima yazarce nata don yakasa controlling kansa sai shafa dukkanin jikinta yake..ganin abinda yakeyi yana neman zarce tunaninta yasa tafara kwace kanta dadan karfinta data tattaro,, wnn karon kam duka nauyinsa yasakar mata yafara kokarin rabata da kayan jikinta don yau yana son sanin wacece ita.
_Sako daga samha...tace she's never give up don haka kowa yagwada sa'arsa. Niko ince oll d best!!!🤷🏻♀._
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv👄
💖SAHRA💖
Hot Love💋
28.....
Gaba daya ya gama ficewa hayyacinsa, soyake kawai yajishi a duniyar da ma'aurata kezuwa. wareta yayi sosea yafara forcing kansa ciki tafasa uban kara duk jikinta yasaki lokaci daya ko motsi batayi, Jin yanda gaba daya kamar tadaina motsi ga yadda yaji gurin a rufe da babban padlock yakasa wucewa yasashi fitowa ya dagota ya mannata da kirjinsa yana fidda numfashi kamar wanda yayi race. Iska yafara hura mata cikin kunneta a hankali yana cewa "Sahrr wakeup!." Yafi minti ashirin yana mata haka snn ta sauke ajiyan zuciya tafashe da kuka tana kwace jikinta tana cewa,"banaso.. kasakeni.! Riketa yayi sosea a jikinsa yana shafa bayanta yana rarrashinta, luf tayi jikinsa sai ajiyan zuciya da take saukewa tana tuna irin azabar daya fara dand'ana mata a haka bcc ya dauketa. shima a zuciyarshi tunani yake i'naga yashiga duka baisan abinda zai faruba ,,, dabanta yayi yaga yarintarta sosea yagirgiza kai azuciyarsa yace "kinyi yarinya da yawa!..bayanzu ba, saikin kara kirma!." Gyara mata kwanciya a jikinsa yayi yana kara jin wani irin shaawa na taso masa ,,hanunsa yadaura kan nudeboobs dinta yana shafawa a hankali yanda bazai tasheta ba yana lumshe ido tareda cizan lips dinsa, dakyar ya i'ya controlling kansa ya daina tab'ata saboda jiyake kamar kawai yayi a wuce gurin. a haka shima bacci ya daukesa. Karfe uku alarm dinsa yatashesa, saurin kashewa yayi gudun karya tasheta ya zameta daga jikinsa a hankali ya kwantarta tareda kurawa jikinta ido,,bin ko'ina da kallo yaringa yi yana yaba kyan surarta cikin ransa , komai nata is perfect ...kurawa Boob's dinta ido yayi yafi ko'ina daga mishi hankali , kissing din bakinsu yayi yalumshe ido yanajin wani sabon feeling na taso masa , saida yayi da gaske snn ya'iya barin gurin yashiga toilet bayan ya rufeta da bargo. Yana fita masjid da asuba tatashi tana dan cije lips don gurin har zafi yake mata tasawa kofar key tashiga bayi. Tsarkake jikinta tayi kafin tayi wanka da ruwa mai zafi tadan zauna cikin ruwan zafin snn taji dadin jikinta ta daura towel tafita already tayi alwala. Daguwar riga ta zambula tasaka hijab dinta har kasa ta shimfada abun sallah tatada ikama . Bayan ya dawo daga masallaci ya murda kofar bedroom din yajita a rufe yayi murmushi yajuya falo don shima kansa kunyan hada ido yake da ita bare kuma ita . sassafe small mom takira abba a waya da murnarta tace mishi samha taji sauki har doctor yabasu sallama kawai basai yazo ba yatura musu driver ya dauko su. Jinjina kai abba yayi yana mamakin irin son da samha keyiwa aliyu wanda zaiya wuya asamu mai irinshi yanzu , gyare zama yayi azuciyarsa yace "lallai aliyu saidai fa kayi hakuri ,,,don dole kayi hakuri da auren kodan faranta ranta saboda irin wahalan sonka datake. Karfe takwas abba yakirashi yace yasameshi a general falo, ransa ne yaji ya baci don yasan bawai wuce zuwa asibiti , adole yatashi yafita badan yasoba. Mamaki ne yakamashi yarinka bin samha da kallon yanda tai garau kamar ba i'ta bace wanda jiya take gangaran mutuwa , guri yasamu yazauna ya gaida mom ciki2 kamar wanda bayaso don yanzu har i'ta yakejin haushi. kawar dakanshi gefe yayi ganin yanda samha take kashe masa ido tana lashe lips kamar wata karuwa yatashi yawuce dakin mami don abba bai fitoba. Abakin gado yasameta tazuba uban tagumi idonta duk sun kumbura tsabar kukan datasha jiya ga baby zaune gabanta tana tambayarta abinda ke damunta tana kuka, sosea hankalinsa yatashi yazauna gefenta da damuwa yadaura hannusa a bayanta yana tambayarta abinda ke damunta. kallonsa tayi wasu hawaye masu zafi suka zubo mata don matukar tausayinsa takeji indai harya auri samha to tasan yagama zama nasu.. I'ta kadai tasan irin zaman datayi da small mom.. bata da kirki ko kadan kuma bata tsoron Allah,,kuma dawuya kagane cewa i'ta munafuka ce don bata abunta a bayyane,, i'nka ganta haka kamar mai kyakykyawar zuciya. Share mata hawayen fuskanta yayi shima kamar zayyi kukan yace "don Allah kibar kuka haka ki fad'amin abinda ke damunki..plss mami." Kamo hanunshi tayi cikin sanyin murya tace " bakomai son , kawai natuno da mahaifiyata ce." Kallonta yayi don tabbatar da abinda take cewa tadan yi murmushi tace "yes son, ko mami na karya ne?." Sauke kai kasa yayi shima yadanyi murmishin yace "a'a mami." Gyaran murya sukaji abba yayi yashigo yace "to duk kusameni falo." Daga haka yajuya. Sai a lokacin aliyu yatuna da zancen kiran abba yatashi jiki a sanyaye yafita don yasan bazai wuce maganar samha ba. haka mami ma jiki a sanyaye tafita baby ce dai batasan abinda ke faruwa ba. Da mamaki mami ke kallon su samha zata budi baki tayi magana abba yacd "ki zauna mana hajiya maryam, i'na sauri zanfita wani meeting ne." Zama tayi har lokacin mamakin bai sake taba abba yayi gyaran murya yafara magana kamar haka"nasan zakuyi mamakin yanda lokaci daya sahma tasamu lpy , kamar dai yadda kuka sani cewa ciwon nata dama akan soyayyarta da aliyu,, kuma tunda Allah yasa tasamu lpy lokaci kawai zaasa na aurensu banason jin wani abu kuma daga gurin wani,,, wnn auren daza'ayi dai2 yake da ceto rayuwar samha kuma duk rufin asirin juna ne.." A matukar hangule baby tamike tsaye tai wulli da throw pillow dake gefenta tace "abba wai mekake fada hakane?,,,kasan cewa kake wai yaa aliyu ya auri sis samha..taya hakan zata faru?, shi yanada matarshi bazai taba aurenta ba ko matan duniya sunkare!." Kamar zata tashi sama tabar gurin tashige falonsu tabugo kofa. Dakinta tashiga tadau wayarta tai dailing number hajja, hajja tana daga dining tana breakfast kiran yashigo mata, saida tai tsaki ganin baby ne tace "shegiya gantalalliya kome zata cemin?." Dagawa tayi tasa a kunnata taji baby ta fashe da kuka tana cewa "hajja dan Allah kizo yanzu,,wai kiga abba ne zai aurawa yaa aliyu samha ..wllh bazai yiyuba nidai bazan yarda ba." Hajja jitayi kamar kunnuwanta ne sukai mata karya saida takara tabbatar da hakan snn tabuga uban ashar tace "wace hawwu ma bare wata samha? Shi mahammdun ne yace zai aura masa koshi aliyun ne yace yamaso." "Wllh hajja shi yaa aliyun bayaso i'ta tace tana sonshi shine abban yace saiya auret.. Bata jira ta karasa maganar ba tai firi da wayar tata tazari mayanfita tai hanyar fita tana kwalawa driver'n ta kira.
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv👄
💖SAHRA💖
Hot Love💋
29......
Bala'i hajja tarinka zabgawa driver'n wai baya sauri , saida taga anbude get din gidan snn tarufe bakinta . ko parking bai gama ba ta bude kofa tadiro takara bude wani sabon shafi na bala'i tana cewa "i'na i'ta wnn shegiya mai kufsa-kufsan kumatun take?, wato kene zaki zuga 'yarki kice tace tana son jikana ko?...to wllh ta Allah batakuba...i'na muhammadun yake shima?." Hankada kofar falon tayi tagansu cirko2 suna tsaye, don sunajin muryarta duk sukatashi. Kollon banza tarinka bin samha da uwar dashi sannan tajuya gurin abba saikuma tafashe da kuka tana cewa"na banina ni Aisha, yanzu mahammadu ashe da gaskeni abin mai sunana tafida min?, wato aure zaka karawa aliyu shine baza'a sanar dani ba saboda ni ba'a daukeni a bakin komai ba?." Kara fashewa tayi da wani kukan tana karshe majina. Jikinsa ne yay sanyi yazo yarike hajja yace "haba hajja , meyasa kike haka? Bawai bazan sanar dake bane ai dole nafada maki hajja na." Fizge jikinta tayi tayi gurin aliyu takamo hanun sa tace "aliyu kafadamin gaskiyar ka karkaji tsoron kowa a nn kanason wnn yarinya mai zubin 'yan duniya ko babaka so?." Kanshi a kasa batare daya dago ya kalli kowaba yace "bana sonta hajja!." Tafa hanu tayi tarike kugu tatsaya a tsakiyar su tana nuna mom da samha da yatsa tace "to wllh tallahi kufita daga harkar jikana, tunda yace baya son 'yarki sai a kasa a faranti afita tallah..kufita daga harkarshi wllh na karajin wani abu makamancin haka wllh sainasa mahammadu yasakeki..shegu gadon tsiya wanda basu gaji arxiki ba,, wato ansami gidan arxiki an baje har zakice wani kunason jikana?,, to na cicci uwar nakwana lafiya kwalelenku wllh li'ilafi kuraysh aniyarku tabiku" Ta zungurewa samha kai tajuya gurin abba ta nunashi da yatsa tace "kaiku wllh nakara jin wnn maganar a bakinka saina maka abinda bakayi zato ba,sha3 kawai. Kai bakasan wnn matar taka ba matar arziki bace har kakeson hada auren danka da yarta,,to wllh kul karna karaji tunda yace bayaso baza'ayiwa jikana dole ba. Ga matarsa yarinya kyakykyawa mai hankali mai zaiyi da wnn guzumar wanda tagama tsufa a layi ."Ragajab sukaji samha ta fadi tana k'akk'afe ido..kanta small mom tayi da gudu tana cewa "wayyo Allah nashiga uku zasu kashemin 'ya." Akidime abba ma yay kansu yana cewa "innalillahiwainnailaihirrajiun." Hajja tai tsaki takoma hanun aliyu tace "dilla zo mutafi saji da munafircinsu.." Tajasa suka fita. I'tade mami tana tsaye takasa cewa komai don i'ta bamai tashin hankali bane batason rigima. Fitowa daga daki baby tayi taja hanun mami suka shiga falonsu tarufe kofa. Kinkiman samha abba yayi yakaita dakinta ya kwantarta kan gado yadauko ruwa mai sanyi a fridge yafara yayyafa mata, ajiyan zuciya mai nauyi tasauke tatashi tazauna tashe da kuka tana rike kirjinta, kuka small mom ma tafashe dashi tana cewa "shknn nikam nashiga uku ..zasu kasheta." Gaba daya abba kansa yagama daukan zaki abubuwa sun taru sun mashi yawa dakyar yasamu ya lallashesu sukayi shiru."kikwantar da hankalinki daughter ninasan yanda zanbi da hajja dole aliyu ya aureki." Kwantar mata da hankali ya rinkayi har saida yaga tasami natsuwa snn yace ta kwanta tahuta shikuma da Mom suka koma falo. Hajja kam jan aliyu part dinsa tayi sai surutu takeyi tana cewa"daukeka duka zanyi mubar gidan don naga asirin wnn matar yayi tasiri jikin mahammadu kada natafi yadaura muku auren nan bansani,,gara mutafi inganka kusana." Ita tafara shiga falon yana binta a baya dai2 lokacin da sahra tafito don samarwa kanta abinda zatayi break saboda yunwar data fara addabarta. Sunkuyar da kanta kasa tayi tadan risina tace "ina kwana hajja." Ganinta yasa yaji wani irin dadi take natsuwa tazo masa duk wani tashin hankali da yake ciki yakau, Washe baki hajja tayi tace "lpy lau 'yar albarka. Kagane min aliyu ga matarka mai hankali da natsuwa za'ace wani wai za'a hada k.." Saurin rufe mata baki yayi yace "hajja muyi sauri kinga abba zai iya samun mu." Harara ta watsa masa tace "dan uban uban naka i'dan nace zantafi dakai akwai ubanda zai hanane?." Baice mata komai ba kawai yashige bedroom ya dauko wayarsa tareda hijab din sahra yafito. Hanunta Yakamo yasaka mata hijab din ciki yana sakar mata murmushi yace"kisaka mutafi." Kanta a kasa batare da tadago ba ta karba tasaka dudade batasan i'na zasu jeba, tsakiyarsu hajja tashiga takama hannayensu tace"to muje." Kamar wasu yara haka tarinka jansu tunkafin sukarasa gurin motan daya kawota ta kwalawa driver kira tace yakaraso inda suke kafin su karaso, yana zuwa gabansu tabude motar tasakasu ciki kafin i'tama tashiga driver'n yayiwa motar wuta fuka fita bayan mai gadi yabude masu get.
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv👄
💖SAHRA💖
Hot Love💋
🙏🙏
30.....
Driver yana gama parking hajja tabude kofa tafito, takamo hanun sahra tafito da i'ta banda aliyu daya fita ta dayar kofar. gaba ta sasu kamar wasu kananun yara tabude musu falo suka shiga, bin dakin da kallo sahra ta rinkayi tana mamaki dakin tsohowa kamar hajja saikace dakin wata amaryar ?. hanunta taji anrike ta kallesa yasakar mata murmushi tareda kashe mata ido daya, kunya ce takamata tazame hanunta tabi bayan hajja. Dining hajja tanufa tana cewa "dan bakin wulakanci ina cikin ci abinci na akawani dagamin hankali..niko bahakura zanyi ba sainaci." Takwalawa mai aikinta kira tace tazo ta zuba mata wani. Juyawa tayi taga ba aliyu falon don tuni yawuce wani extra bedroom ya kwanta yana tunanin halin dayashi ayau!. "Toke kinyi karin kumallon ne?." Hajja ta tambayeta, girgiza kai tayi a hankali tace "a'a." Sake baki hajja tayi tana kallonta snn tace "to kuma kike me anan?, baga abinci nan ba...nifa wllh banason irin wnn hali na sukurewa ,kisaki jiki dani ba cinyeki zanyi ba." Tasowa tayi taja kujera ta zauna hajja tace "ganan abinci cikin kula kizaba wanda yay maki kizuba kici banason fulaku." Da dare suna zaune falo hajja sai hira take zuba musu taga duka sunyi shiru basa wani sauraranta ta tabe baki tace "idan kebewa zakuyi, kuyi ea bahanaku zanyi ba, mata da miji halal din juna ne,, kutashi gacan daki Allah tashemu lpy." Tagyara zamanta tazuba wa TV ido tana kallon arewa24. Kallonta aliyu yayi ta gefe yaga kanta kasa yadanyi murmushi yace "muje mu kwanta." Yafada a hankali yanda ita kadai zataji. Yitayi kamar bata jiba saida yakara maimai tawa tadago takalleshi ya daga mata gira daya yece "hajja tace mutafi mu kwanta!." Yamike tsaye yana kokarin mikarta tai sauri tatashi,. murmushi yasakar mata yay gaba tabi bayan sa,, da kallo hajja tabisu tatabe baki tace "munafukai dama sokuke kushige daki shine harda yin wani kamar bakujina." Kara tabe baki tayi taci gaba da kallonta. Suna shiga yarufe kofar yadawo cikin dakin yanafara cire kayan jikinsa ta juyar da kanta gefe , bayan yagama cire kayan yashiga wanka bayan kamar minti shabiyar yafito daure da towel ya zauna gefenta tareda tallabota jikinsa. Wara ido tayi jinta jikinsa batayi tsamma niba tafara kokarin kwacewa amma takasa don sosea ya riketa. Hanunta biyun ya ruko ya zagaye kugunsa dashi snn shima yazagaye mata nata da hanunshi daya dayan hanun kuma ya daura a bayanta yana shafawa a hankali yanajin wani mugun feeling na taso masa. Bakinsa ya daura saitin kunnanta cikin wani irin yanayi yace "Sahhrrr!." , tsikan jikinta ne ya tashi tafara jin wani abu na yawa jikinta wanda bazatace ga exactly abinda take jiba. Kara matsota yayi yadaura fuskarsa a kirjinta yana fidda wani irin numfashi yace,,,"sahhrr!, yakamata kisake jiki dani, banajin dadin yanda kike nuna kina jin tsorona!." Yafada yana cigaba da goga kansa gurin, numfashinta ne taji yakusa dauke wa dataji yakara danna kansa yana gogawa saman kirjinta gawani irin nishi da yake fiddawa, kamar zatayi kuka tace "pls ...kabari!.." Bai saurareta ba yaci gaba da abinda yake yana yamutsa mata gashin kanta at dsame tym yana tura hanunsa sama rigarta , jiyaya tasaki nishi takara rikon datayi waist din nashi tana cije lips dinta a hankali tana kara sakin jikinta, ganin tafara enjoying abinda yake mata yasa yakwantar da ita yahade bakinsu guri daya yana shocking. ga mamakinsa yaga takamo harshensa tana response wanda dagani kasan tafice hayyacinta, Sosea yake romancing dinta sai juyata yake yana yamutsa boobs dinta dasuke bala'in daga masa hankali. Gaba daya yagama fita a hayyacinsa ko ranarcan baiji irin abinda yakeji yauba saboda hadin kan daya samu , skart din jikinta ya cire yay kasa da pant din dama already anyi waje da riga yafara introducing kansa tafasa kara tana tarewa da hanunta dai2 nan wayar shi tafara Ring. Jin Ring din abbane yasa ya zame jikinsa daga nata yakoma gefe yana fidda nishi . saida yadan saita kansa sannan yay picking yakara a kunansa tareda yin sallama ya gaidasa. A fusace abba batare da ya amsa sallamarba yace "kana i'na aliyu?." Rea a bace." Dan kara saita kansa yayi sannan yace "i'na gidan hajja abba." Naiman guri yayi ya zauna snn yace "i'ta matar taka fa?." Kallon inda take kwance idonta lumshe yayi saida ya lumshe ido ya bude sannan yace "abba tana tareda ni! ." kashe wayar abba yayi yadafe kansa don bazaima fara cewa su dawo ba, saboda i'nyace su dawo laifinsa zai karu gurin hajja..gara yashawo kanta a hankali ta dawo dasu da kanta. Jiki a mace aliyu ya ajiye wayar ya matso gurin datake ya dagota ya kwantarta kan kirjinsa, yarufa musu bargo yana cigaba da wasa da boos dinta.. a haka bcc mai dadi gaske ya daukesu.
_Kuyi hakuri kunjini shiru banajin dadine wnn ma da kyar nayi don son faranta maku._
View wattpad@habiebahlurv.
Snapchat@habiebahlurv06.
Ig@habibamohammed59.
Email@habiebahlurv@gmail.
Facebook@Habiba Mohammed.
Beenaf/beelurv👄
💖SAHRA💖
Hot Love💋
31....
Ranar aliyu bai tashi ba sai kusan karfe bakwai ko sallan asuba bai yi ba, a hankali yazare jikinsa daga nata yashiga toilet yayo wanka snn yazo ya shinfada praying mat ya tada salla. Bayan ya idar yajima yana azkar snn yatashi ya nade daddu man yanifu gadon don tashinta. Iska yasoma hura mata a kunnanta a hankali yana kiran sunanta yana shafa mata kasan cibiyanta, bude lumsassun idonta tayi wanda kana ganinsu kasan akwai bacci cikinsu ta kara lumshewa ta bude su tana kallonsa, gani tayi yakurama kirjinta ido tasa hanunta taji ashe nude take tai sauri kifa cikinta taja bargo tare ds kankame idon, sai yanzu abinda yafaru tsakanin su jiya ya fado mata. Murmushi yayi yadan shafa kansa sannan yace "sahhrr kitashi kiyi salla."yafada yana sa hanunsa zai cire bargon . kara dukunkunewa tayi ta runtsa idonta tace " kabari zan tashi, amma pls u should get out. " murmushi yayi yasauka yabude kofa yafita dai2 nan hajja tafito daga bedroom dinta ta watsa mishi harara tana cewa"wato dan kun maidani yar iska ina tashinku da asuba amma kukayi banza dani ga shigiya tana ihu ko?." Dafe goshi yayi yace "OMG! Hajja!. Nifa banji bane amma ea de kinsan bazanki magana ba idan idona biyu ne." Tabe baki tayi tace "in kaji kaki mgn ma ea asararka don kanka zakayiwa sallar baniba. Kuma i'na i'ta matar taka?." Dan shafa k'eya yayi snn yace"hajja tana shiryawa. " hanyar dining tanufa tana cewa.."nidai zanje inci abinci don bana jurar yunwa, inkunga dama kuzo muci yanzu inkuma saikun gama aikata abinda kukaga dama ne, tu kuje Allah yabada sa'a,, i'dan kun gama gashi nan yana jiranki. Tawuce abunta . girgiza kai yayi yana murmushi yawuce bedroom dinta yafada kan gado yana lumshe ido, moment dinsu na jiya da sahra na dawo masa. Bayan tafito daga wanka tsayawa tayi tana tunanin kayan sawa, wardrobe din data gani tabude taga duk kayan mazane ciki, duddubawa tarinka yi ciki amma ko kadan bataga kayan mace ciki ba, rasa inda zata sa ranta tayi ga lokacin salla saikurewa yake kara yi. Turo kofar dakin taji anyi, da saura i'tama tajuya tana wara ido kamar wata mara gaskiya, murmushi yasakar mata yana mika mata kayan dake hanunshi yace "idan kingama kifito muyu break." gyada mishi kai kawai tayi tawuce bayi, binta yayi da ido yana murmushi har saida yaga shigewanta snn yashafa kansa yafita
tanajin fitarsa tafito tasaka doguwar rigar da hijab tafara salla. Tana idarwa tadanyi azkar bayan tagama tacire hijab din ta yafa dankwalin rigar tafita, yana kwance kan three sitter takarasa ta zauna kujeran dake pesing nashi tana k kallon fuskarsa haka kawai taji tayi murmushi, murmushi taga shima yayi tai saurin dauke idonta wato ma yasan tana kallon shi knn? , tashi tayi tanufi dining tana kuma yin wani murmushin. A bangaren abba kan yana cikin tashin hankali don kuka samha take kamar zata mutu tana kiran aliyu inka ganta harsa tabaka tausayi saboda raman daya sameta lokaci daya .tana kwance kan gado rike da kirjinta sai numfashi take fiddawa da kyar tana cewa"abba zuciyata zata fashe, kataimaka min..acire min ita zafi takemin ..zata kashine abba...mom dan Allah ki taimakeni mutuwa zanyi." , small mom dake zaune gefenta tana hawaye tafashe da kuka tana cewa"kiyi hakuri dota, da i'nada halin magance miki matsalarki wllh dana miki, amma banida hali saidai inmaki addua Allah yacire maki wnn soyayya mai cutarwa cikin ranki..yakuma kawo karshen wahalar da kikeyi saboda i'ta. " Hawaye kawai abba yaji ya sauko masa baiyi zatoba ," yanzu da'ace baby ce ke cikin wnn yanayi da ya zanyi?, yazama dole inkawo karshen wnn matsala tunda i'nada halin yi " yafada a cikin ransa . yaciro wayarsa yay dailing no din aliyu. donba makawa sai an aura auren ayau! Inyaso koma yayane zasu gama da hajja daga baya. Aliyu naganin kiran Abba yasa ya tsaida cin abincin nasa ya daga cikin ladabi yay sallama yace "abba i'na kwana?." Gabansa ya yanke yafadi jin muryar mahaifin nasa cikin wani irin yanayi mai wuyar fassara jiki a sanyaye yace "to abba, ganinan zuwa." Kallon sahra yayi yaga ta tsaya da cin abincinta tana kallonsa da alamar tambaya ganin inda yanayinsa ya sanza, murmushi ya kirkira yayi yace "abba nakirana, amma pls idan hajja ta tambayeki kice kawai nafita kinji?." Gyada kai kawai tayi yadanja hancinta yana murmushi ya fita. Ajiyan zuciya mai nauyi ta sauke ta dafe kanta tana tunanin wai me yake faruwa a gidan ne?, lallai tasan akwai matsala duk da bawanda yafada mata..haka nan kuma fitan dayayi bai mata dadi ba duk taji jikinta wani kala. Tashi kawai tayi daga cin abinci don duk yafita a ranta tashiga daki ta kwanta. Driver'n hajja ne ya kaishi yana fitowa ma'aikata suka fara gaidashi, hanu kawai ya d'aga musu yashiga ciki don yasan ba lpy ba,,shidai fatansa Allah yasa koma menene bawani abinda yashafi bangaren mami bane kokuma baby. Ajiyan zuciya yasauke da yaga mami tafito daga kitchen hanunta rike da bowl ta dakar mishi murmushi tace "son abun harda 'yar guduwa?." Murmushi shima yayi yashafa kansa ya gaidata snn yace "mami hajja nefa ta daukemu." Gyada kai tayi tace"tohm..zaku gama da abbanka don jiya yayta magana wai nina saka katafi,,bayan kuma yasan hajja tazo." Yanayinsa ne taga ya sanza lokaci daya zuwa kalan tausayi tace "yadai son?." Tadafa shoulder dinsa, murya a sanyaye yace "mami abba ne kekirana, yanzu ya kirani yaze nazo, kuma naji yanayinsa duk ba dadi.. snn yace karna fadawa hajja nan nazo." Shafa kansa tayi cikin tausayawa da kulawa tace "nikam saidai inmaka addua son, don abbanku ya dage sai anyi auren, yanzu haka yana dakinsu tanacan kwance ba lpy wanda nakasa gane kansa..uwar taki yadda akaita asibiti wai saina doctor sageer, kuma shi yayi tafiya." Daga kadafa yayi yace "ni ba'abinda ya dameni da ciwonta, bazan taba aurenta ba saidai ta mutu!." Kallonsa mami tayi tace "idan kuma abbanku yace dole saika aureta fa!?." Shiru yayi baice komai ba nan wayar shi tasoma ringing. Picking yayi yasa a kunnanshi tadi da sallama yace "eh abba nakaraso, to kawai yace snn ya kalli mami yace " mami zanshiga." Gyada mishi kai kawai tayi tawuce dakinta shikuma yashiga site din small mom. Tun daga falo yake jiyowa nishi da surutu na samha yatura kofar dakin a hankali yashiga tareda sallama, mikewa tayi ta zauna tana nunashi tana cewa"abba gashinan dan Allah harka barshi ya tafi...pls yaa aliyu stay with me wllh inka barni mutuwa zanyi.. Inasonka dan Allah kada kabari sonka ya kasheni..." Riketa mom tayi tana rarrashinta hakama abba dayake cewa"shknn ki kwantar da hankalinki a yau dnn za'a daura muku aure!." Gaban aliyu ne yabuga yadubi abba yaga shiyake kallo abba yace "kasamu zama." Da kyar yaja kafarsa yasamu guri ya zauna yana jiran tukuncin da za'a sanar dashi."
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv👄
💖SAHRA💖
Hot Love💋
32.....
Gyara zama abba yayi ya juyowa yana fuskantar aliyu yagyara murya yace "kana jina son?." Gyada kai yayi kamar wanda aka zaremai lakka duk jikinsa yayi sanyi , cigaba abba yayi da cewa"kasaurareni snn kuma kayi hakuri da abinda zan fada maka son, kana ganin dai alinda 'yarinyar nan tashiga kuma duk a dalilinka take fama da wnn ciwo, yanzu da'ace y'ar uwarka baby ce ke cikin wnn hali nasan koyaya saika samo mata farin cikinta ka nemo mata abinda takeso..." Saurin katseshi aliyu yayi yace "abba!, Kadaina misalta wnn akan kanwata, nasan insha Allah, Allah bazai daura mata abinda yafi karfinta. i'tama da takeyi i'ta ta daurawa kanta ..kuma abinda yafi sauki shine kawai kukaita asibiti abata magani zata warke daga baya kuma sai asan abinyi!." Abba sake baki yayi yana kallon aliyu ganin yanda yadage yana magana rea a bac'e wanda hakan bai taba shiga tsakaninsu ba sai yanzu!." Mikewa aliyu yayi yace "abba nizan koma!." Daka mishi tsawa yayi yace "go back nd sit down.. Nonsense! Kawai. ni sa'ankane!?." Ransa ne yay mugun baci jikinsa har rawa ya soma idonsa yay jajawur yakoma yasauna yana dunkule hanunsa, ganin yanda yanayinsa yakoma yasa jikin abba yayi sanyi don bakaramin bacin rea bane zaisashi yin haka, kuma yasan ba kyautatawa cikin wnn lamari dafari anmishi aure badasonshi still yanzu asake mishi kuma wnn ma daya fito da bakinsa yace baya sonta, wani irin rayuwa zasu?. Ajiyan zuciya abba ya sauke cikin sanyin murya yace "yakake so ayi yanzu son?." Daga jajayen idonsa yayi yace"Abba kawai akai asibiti subata magani daga baya sai asan abinyi. " zaro ido samha da uwarta sukaye ko wanne yana tunanin munafurcin da zasu kirkiro na kashe maganar zuwa asibiti, Kallon sa abba yayi yace "to kai bazaka i'ya dubata bane?." Girgiza kai yayi yace "abba eani ba likitan zuciya bane!." Gyada kai yayi yace "Alryt , za'a kaita asibitin kamar yadda kafada, ammafa za'a iya nemanka daga baya..zaka i'ya tafiya." Fasa ihu samha tayi tace "abba ni bawani asibiti daza'a kaini, shine maganin jinya ta ko yanzu yace yana sona zan samu lpy, plss abba kataimaka min." Juyowa abba yayi yazare mata ido yace "nace kiyi mgn ne!?." Kif! taja bakinta tayi shiru kirjinta na bugawa a ranta tana cewa" taya haka tafaru?, abba yay mata haka?...meyake shirin faruwa ne?." Take zufa yafara ketowa small mom tana tunanin kilan maganin ya karye, kwantar da samha tayi tace "kiyi shiru, karna karajin bakinki nan." Tsaki aliyu yayi cikin ransa yace "munafukai!." Yatashi yafita. tashi abba ma yayi yace"inkun shiryawa zuwa asibitin kumin mgn inkuma bazakuje ba shknn." yafita batare daya kalli inda suke ba. Da i'do duka suka bishi baki a sake duk sun firfito da i'danuwansu gaje, Juyowa mom tayi ta kalli samha snn tahadiye wani abu mai daci tace "Samhatu!!! Abubuwa sunfara karewa!." I'tama kallonta tayi tace "meye abinyi mom..daduk alama maganin abba ya karye. Gaskiya musake salo!." Gyara zama mom tayi tajingina jikin bango tana nazari can kuma tataso ta zauna dakyau tace" gawata hanyar . abinda yafi komai yanzu shine, mutashi muce zamuji asibiti sai mukira doctor sageer yafada mana magungunan daya dace da irin ciwonki, sai mudawo gida muce masa ga drugs din da'aka baki..bayan kamar kwana uku saiki fara samun sauki kiyi shiru da zancen son aliyu.. indan kika samu lpy saiki koma kamar da, kija kowa a jikinki daga nan saimu fara sabon eaki. wnn karon gurin boka zamuje..kuma kowa da kowa za'a had'a dashi cikin eakin, harda kuwa i'ta wnn mayyar tsuhuwar." Ajiyan zuciya samha ta sauke ta lumshe idonta ta bude murmushin mugunta dauke kan fuskarta tace "gaskiya mom kwakwalwarki na aiki." Tafawa suka suna dariya snn suka fara shirin tafiya asibiti. Suna gama shirinsu mom ta tarike samha suka fita, driver mom tama magana yafito da mota suka shiga yama motar wuta suka tafi. abba nadaga cikin balcony dinsa yana kallonsu sai kuma yaji duk bai kyauta ba , yarinya na ciwo akan dansa. ciro waya yayi yay dailing no din small mom bugu biyu ta daga murya a sanyaye tace "alhj dan Allah kayi hakuri da abinda yafaru, naga duk ranka ya baci." Jikinsa ne yadanyi sanyi yace "bkmai,,yanzu wani asibiti zakuje ganinnan zuwa." Dariricewa tayi tace "uh...am..kar..karka damu,,yanzu zamu dawo..baisai kazoba." "A'a kawai kifada min ganinan zuwa." Yafada yana fitowa yanufi parking lot. Zufane yashiga ketowa mom tace"gamu nanfa yanzu zamu dawo har doctor yarubuta mata drugs, zamu tsaya musai mata a hanya." "To shknn..saikun dawo." Yakatse wayar. Ajiyan zuciya ta sauke tana dafe kirjinta, wani babban pharmacy tagani tace driver ya tsaya dakanta tafi tasayo magun gunan tadawo suka koma gida. Aliyu yana fita dakin mami yawuce yafada mata duk abinda sukayi da abba ta girgiza kai tace "Allah ya kyauta.", part dinsa yaje yadauko uniform din sahra daga nan yaje driver ya maidasa. Suna zaune i'ta da hajja a falo yay sallama yashigo hajja tawatsa masa harara tace " daga gidan uban wa, wato kasamu nakwato ka shine kakemin rashin mutuncin da kaga dama kana fita bazaka sanar daniba...to wllh zankira muhammadu ince yazo yakwasheka kutafi koma mezai maka yamaka..kuma bazan bada wnn yarinyar ba." Takarashe maganar tana nuna inda sahra ke zaune. Murmushi yayi yadan shafa kansa a zuciyarsa yace "hajja dangerous!." Azahiri kuma yace "hajja uniform dinta na makaranta fa na dauko mata." Washe baki tayi tace"awo ae datun farko kasanar dani bazan maka surutu ba..ashe jikar tawa makaranta zata rinka zuwa?, kai amma naji dadi Allah yasanya alkhairi.. Kuma kikula sosea karki biye shashashun kawaye." Tajuyo tana kallon sahra, gyada kai tayi tace "to hajja." "Yawwa to,,yanzu yaushe zata fara zuwa?." Tadawo da dubanta kan aliyu,"gobe hajja,,,tun jiya yakamata tafara zuwa amma baisamuba anjuma zasu je islamiya da baby , gobe kuma sai suje boko." Sosea taji dadi a ranta kamar tayi tsalle a hankali cikin sanyi murya tace mishi "ngde!." Gyda mata kai yayi yana murmushi yashige ciki bag din kayan na hanunsa. **Borno, duniya tayiwa momy dadi ba'abinda ta nema tarasa kudi yana balain shigo mata . tafita a harkan abba ko gaidashi batayi i'ya kaci kallon raini ne tsakaninsu idan yayo cefenen sa yakawo taita surutai tana magana"ita ba matsiya ciya bace dazataci irin wnn abincin yakwashe kayansa yafita dashi don bazata dafa ba. Hakan datake masa yasashi daina cefene, kullum takeaway yake yowa safe, rana, dare yaci abunsa hankali kwance tunda tilo 'yarsa tafita daga cikin matsala. Yau dasafe momy nazaune falo tabaza fruit a gabanta tanaci ta daura kafa day kan daya tana kallo aka turo kofar dakin aka shigo, washe baki tayi ganin safwan da feena sunyi wani irin fresh kana ganinsu kasan suna more rayuwarsu, sannu da zuwa tai musu suka zauna ta daibo musu drinks a fridge tashiga kitchen ta debo musu gasassun kaji a jiye musu gabansu. Kallon feena momy tarinka yi cike da fargaba saboda gaba daya alamun masu ciki ya bayyana a jikin ta, tashi tayi tama feena alama data biyota tashiga daki. Bayan kamar minti uku feena tace "Baby bari inshiga gurin momy sai mu wuce ko?." Gyada mata kai yayi tatashi yabugama bombum dinta daku tawuce tana dariya. A bedroom ta tarda momy sai zagaye take tana hada zuba, feena tana shigowa momy tarufe kofa taja hanunta suka tafi can kuriyar daki. "Ke kinsan meyake faruwa dake kuwa feena?, ciki nefa dake!." Gabanta ne ya yanke ya fad'a ta dafe kirji tace"ciki fa kika ce momy." Tafada tana yowa waje da i'do. "kwarei kuwa , ciki ne ga alama ya tabbata, har yaushe zaki sake kidau ciki kinsan ba aurene tsakaninku ba,,to wllh kiyi gaggawar zub dashi tunkafin yasani saboda nasan yana ganowa koroki zaiyi da abin kunyar ki." Hanu feena ta daura akai zata fara kuka wayarta tai ring safwan ne don haka kawai tafita suka tafi da cewa zasuyi waya da momy anjuma.
View wattpad @habiebahlurv.
Beenaf/beelurv👄
💖SAHRA💖
Hot Love💋
33....
Karfe biyu sahra tagama shirin isalamiyya, tana tsaye gaban mirror sai murmushi take don bakaramin amsarta uniform din yayi ba. pink&milk colour ne kayan, babban hijab ne har kasa pink mai hanu sai milk din riga i'ya gwiwa da pink din wando. Turo kofar akayi tajuya tana kallon mai shigowa ganin shine yasa ta sauke kanta kasa murmushi dauke a fuskarta k, shima murmushin yayi ya karaso gaban ta yana zuba mata lumsassun idonsa. "My Sahhr kinyi kyau." Yafada yana dago habarta da hanunshi , rufe fuskanta tayi da duka hanu biyun tana murmushi tace "ngde!." Rike waist dinta yayi yamaida i'ta gaban mirror yana murmushi yace "bude idonki nagani!." Kunya takeji sosea amma gudun karyaga kamar tamishi taurin kai yasa ta sauke hanunta murmushi ya bayyane kan beauty face dinta., hade kansu guri daya yayi yana yakura ma karabin bakinta i'do tacikin mirror yana lumshe ido, sunkai minti uku a haka kafin ya juyo da i'ta yahade bakinsu guri daya ya lumshe idonsa, Itama lumshe idonta tayi tanajin wani irin dadi na gauraye dukkan ilahirin jikinta. Saida yagaji dan kansa snn yacire bakinsa yakoma bakin gado yazauna yadafe kansa idonsa duk sun kada sunyi ja. Shigewa bayi tayi tatsaya gaban mirror tana gyara sakun hijab dinta karkace, lips dinta dasukayi jaa takurama i'do lokaci daya tasaki murmushi. Jitayi yakirata yace tafito driver na jiranta , kamar mara gaskiya haka tafito kanta a kasa yasaki murmushi yazo yakama hanunta suka fita. afalo suka tarda hajja tana kallo tawashe hakora tace"ji yadda wnn kayan makaranta yay maki kyau , Allah dai yasato ba maza cikin makarantar , don da'alama zasuyi maki wawaso insukaga kyau irin naki." Ran aliyu ne yabaji jin abinda hajja tace yabata fuska yakama hanunta suka fita. Baki hajja tasaki tabishi da i'do "yoo jiwani bakar jaraba, waishi mai kishi." Tabe baki tayi taci gaba da kallonta. Awaje bakin get motan su baby ke jiranta , har bakin mota ya kaita yabude mata tashiga baby tagaidashi tana murmushi, harsaida yaga sunyi nisa snn yakoma ciki yanajin kewar matarsa. Da yamma karfe biyar da minti shabiyar aka sauke sahra kofar gidan hajja ita kuma baby aka wuce da i'ta. Da sallama tashiga falon hanunta rike da littatafan da'aka bata , aliyu dake kwance kan cinyar hajja yatashi ya zauna yana murmushi lokaci daya yaji wani farin ciki da annashuwa ya dirar masa. Gaidasu tayi hajja tawashe baki tace "kai sannu dadawowa yar jikalle, kingaji ko?, sannu. Kishiga kiyi wanka saikici abinci kinji?." Gyada kai tayi tace "to." Tawuce bedroom dinsu. Da i'do aliyu yabita yana murmushi wanda baisan yana haka ba, sai hajja ta tallabi keyarsa sannan yajuya yace"meye kuma nayi hajja?. " zungure mishi kai tayi tace "wnn kallon dakake mata fa?, kaida baka sonta meye kuma na kallonta?." Bata fuska yayi tace"wani irin mgn ne haka, nida matata zakice wani bana sonta.. Banson haka!." Yatashi yabi bayanta. Tafa hanu hajja tafara yi tana salati tace"yau jimin shege, yafadi abun da bakinsa yanzu kuma yazo yace wani gazance ga magana." Rike haba tayi tana jijjiga kai tajuya taci gaba da kallonta. Mami na zaune general falo Small mom tafito ta kirkiro murmushi tazo ta zauna gefenta tace "brk da hutawa aunty." Murmushi mami tayi tace "yawwa..yamai jikin da?, ina zuci2 zanshiga dazu kuma wllh nakama wani sangan." Harara ta zabga mata kasa2 yanda bazata ganin snn tasaki murmushi tace "wllh alhmdllh jiki yafara warwarewa, dazu mukaje asibiti kamar wasa aka bata magani kuma da izinin Allah daga sha harta fara samun lpy." Gyada kai mami tayi tace "abu tayi kyau kam, saida muci gaba dayi mata addua Allah yakara bata lpy." Hira suka rinka yi suna dariya inkaga small mom saikace bawani abu a ranta, a haka abba yashigo ya samesu shima yazauna suna hira, kagansu gwanin sha'awa. Saida akayi kiran sallan magrib snn kowa yatashi yakama gabansa.
0 comments:
Post a Comment