A yan kwana kin nan an samu Bayyanan Sababbin fuska a Masana'antar Shirya fina-funan Hausa inda Tauraran su ya Haskaka a dan kankanin lokaci Har ya zamana suna niman su danne tsufaffafin jaruman Masana'antar.
Ku kalli tarihin wasu daga cikin Jaruman
Ma su iya magana auka ce SARKI GOMA ZAMANI GOMA
0 comments:
Post a Comment