riggar tamu?. maryam ta sunkuyar da kai sannan
sai hawaye suka kwararo mata. tace sato ni akayi.
nan ta kwashe labarin duka ta fadawa aneesa.
anne tayi mamaki dajin wannan labari. ta gyada kai
tace tabb aradu kinyi gudun mutuwa. ko kin san
daga nan zuwa bakin titi tafiyar wuni guda ce kuwa
gamu wanda muka saba ma kenan. maryam ta
bude baki tace wuni guda fa kika ce?. annee tace
kwarai kuwa. maryam tace allah ne kawai ya cece
ni daga sharin su. anne tace yanzu kinga dare yayi
tashi mu tafi gida sai mu kwana tare. maryam tayi
godiya ta tashi suka tafi.**************
acan kuwa gidan kawu, kawu ne yake cewa wai ni
shin da ake cewa deeny yayi kisan kai wa ya
kashe?. hawaye ne suka biyu ta kan fuskar maman
deeny sannan tace gawar halima aka gani a motar
shi sannan gawar halima aka samu a cikin nan ta
kara fashewa da kuka. maman aliyu ce ke rarashin
ta tace kiyi hakuri yanzu tashi mu tafi gidan br
fadila din dakyar aka samu tayi shiru ita dai abun
ya mata yawa ba maryam ba zaharadeen din ta
tasa mayafi suka fita suka tsaida nafen sai gidan
barrist fadila. sunyi sa'a tana gida kuwa da yake ba
wani aiki suna isa ta tare su hannun bibiyu tasa mai
aiki ta kawo musu abinci da ruwa da lemo haka
kuwa aka kawo musu abinci aka girke a gaban su
ga lemoka kala kala. su duk hankalin su ba'a akan
abince yake ba su brfadila suke su ta fito su mata
bayani kawai. can after 5mnt sai gata ta fito daga
daki fuskar ta cike da murmushi tace a su maman
deeny manya ba'a ko ganin ku yanzu yaushe rabo
mu hadu. maman deeny kuwa murmushi ta nema
ta rasa duk batada sukuni. tace ai kune manya
bakwa ko neman mu. kallo daya brfadila tawa
maman deeny ta fahimci ba lafiya ba. taga duk ta
wani canza. tace maman deeny lafiya kuwa. haba
sai hawaye kamar jira suke dama nan ta kwashe
labarin duka ta fada wa barrist fadila sannan tace
yanzu haka sunce gobe gobe za'a shiga kotu
saboda baban halima ya kai kara. brfadila wani a
jiyar zuciya ta saki sannan tace tabdi babbar
magana. tace yanzu bari in shirya inje mu gana da
deeny inji kan lamarin ankama deeny ai bamuga ta
zama ba. maman deeny ta dan share hawaye
sannan ta kalla brfadila tace yanzu saiki fada mana
abunda zamu kawo dan allah ki ceci yaran nan
nasan bazai iya kisan kai ba kuma shike daukar
dawai niyar mu yanzu in bashi ya zamu yi gashi
maryam din ma bamu san inda tayi ba. cikin sauri
fadila ta dago kai ta dafe kirji tace maryam ta bata.
maman aliyu ce ta bata amsa tace kwarai kuwa tun
jiya data fita islamiya bata dawo ba har yanzu.
maman deeny kuka take sosai. fadila ta kalle su
cike da tausayawa ta taso daga kujerar ta ta dawo
kusa da maman deeny ta rike hannun maman
deeny sannan tace. ki kwantar da hankalin ki
isha'alahu zamuyi nasara kuma kibar maganar kudi
deeny ai dana ne sannan ta kara dacewa in allah
yayarda deeny zai fito ki bar komai a hannun na
yanzu zanje na sama deeny. maman deeny da
maman aliyu godiya suke kamar me sun rasa kalan
godiyar da zasu mata ma. tace ba komai muje
driver ya kai ku idan ya dawo sannan na shirya sai
mu wuce da shi station wajan deeny…………
mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group
bigboy
on-line 15.04 15:28
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 7
na bigboy isah
anne tace wai shin gidan suwa kika zo ne awannan
riggar tamu?. maryam ta sunkuyar da kai sannan
sai hawaye suka kwararo mata. tace sato ni akayi.
nan ta kwashe labarin duka ta fadawa aneesa.
anne tayi mamaki dajin wannan labari. ta gyada kai
tace tabb aradu kinyi gudun mutuwa. ko kin san
daga nan zuwa bakin titi tafiyar wuni guda ce kuwa
gamu wanda muka saba ma kenan. maryam ta
bude baki tace wuni guda fa kika ce?. annee tace
kwarai kuwa. maryam tace allah ne kawai ya cece
ni daga sharin su. anne tace yanzu kinga dare yayi
tashi mu tafi gida sai mu kwana tare. maryam tayi
godiya ta tashi suka tafi.**************
acan kuwa gidan kawu, kawu ne yake cewa wai ni
shin da ake cewa deeny yayi kisan kai wa ya
kashe?. hawaye ne suka biyu ta kan fuskar maman
deeny sannan tace halima aka gani a motar
shi sannan gawar halima budurwar aka samu a cikin
motarsa nan ta
kara fashewa da kuka. maman aliyu ce ke rarashin
ta tace kiyi hakuri yanzu tashi mu tafi gidan br
fadila din dakyar aka samu tayi shiru ita dai abun
ya mata yawa ba maryam ba zaharadeen din ta
tasa mayafi suka fita suka tsaida nafen sai gidan
br fadila. sunyi sa'a tana gida kuwa da yake ba
wani aiki suna isa ta tare su hannun bibiyu tasa mai
aiki ta kawo musu abinci da ruwa da lemo haka
kuwa aka kawo musu abinci aka girke a gaban su
ga lemoka kala kala. su duk hankalin su ba'a akan
abince yake ba su brfadila suke su ta fito su mata
bayani kawai. can after 5mnt sai gata ta fito daga
daki fuskar ta cike da murmushi tace a su maman
deeny manya ba'a ko ganin ku yanzu yaushe rabo
mu hadu. maman deeny kuwa murmushi ta nema
ta rasa duk batada sukuni. tace ai kune manya
bakwa ko neman mu. kallo daya brfadila tawa
maman deeny ta fahimci ba lafiya ba. taga duk ta
wani canza. tace maman deeny lafiya kuwa. haba
sai hawaye kamar jira suke dama nan ta kwashe
labarin duka ta fada wa barrist fadila sannan tace
yanzu haka sunce gobe gobe za'a shiga kotu
saboda baban halima ya kai kara. brfadila wani a
jiyar zuciya ta saki sannan tace tabdi babbar
magana. tace yanzu bari in shirya inje mu gana da
deeny inji kan lamarin ankama deeny ai bamuga ta
zama ba. maman deeny ta dan share hawaye
sannan ta kalla brfadila tace yanzu saiki fada mana
abunda zamu kawo dan allah ki ceci yaran nan
nasan bazai iya kisan kai ba kuma shike daukar
dawai niyar mu yanzu in bashi ya zamu yi gashi
maryam din ma bamu san inda tayi ba. cikin sauri
fadila ta dago kai ta dafe kirji tace maryam ta bata.
maman aliyu ce ta bata amsa tace kwarai kuwa tun
jiya data fita islamiya bata dawo ba har yanzu.
maman deeny kuka take sosai. fadila ta kalle su
cike da tausayawa ta taso daga kujerar ta ta dawo
kusa da maman deeny ta rike hannun maman
deeny sannan tace. ki kwantar da hankalin ki
isha'alahu zamuyi nasara kuma kibar maganar kudi
deeny ai dana ne sannan ta kara dacewa in allah
yayarda deeny zai fito ki bar komai a hannun na
yanzu zanje na sama deeny. maman deeny da
maman aliyu godiya suke kamar me sun rasa kalan
godiyar da zasu mata ma. tace ba komai muje
driver ya kai ku idan ya dawo sannan na shirya sai
mu wuce da shi station wajan deeny…………
08096831009
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART8
na bigboy isah
salama tayi ya amsa kanshi a kasa yanata faman
zubarda hawaye duk wanda yaga deeny a wannan
halin dole ya tausaya masa sbd tsananin duka da
yasha. takare mai kallo sannan ta sama waje ta
zauna tace sannu deeny da kyar ya dago kai ya
kalle ta yace yauwa sannu sannan tace sunana br
fadila nice lauyan ka mai kare ka ina san sannan
wasu bayanai game da abunda ake zargin ka da shi
da fatan ka shirya?. shidai kawai ido ya zura mata
sannan ya daga kai alamun eh. nan sukayi yan
maganganun su tana tambayar sa yana bata amsa.
daga karshe tace zamuyi nasara isha allahu kafin
nan ina so in sanar da kai cewa karka yi magana
biyu a kotu dan hakan zai iya jawo mana matsala
yace toh sukayi sallama ta tashi ta fice.
***** alhj sunusi kuwa wani kwararan lauya ya
nema ana ce dashi barristr bashir ya biya shi kudi
har 500,000naira da yake shi ya kasan ce mai kudi
ne kudin sa kuwa sanadin wani yayan shi ya,same
su wani compny da yayan ya bar mishi sunan
yayan nashi alhaji bashir matar shi daya saratu. da
daya allah ya basu sunan yaran nasu yazeed yaran
nasu yana jida kudin uban sa shi kuma uban ya
sakar mai duk dukiyar sa a cewar shi shi zai gaje
shi ay hajj saratu taita fada idan taga yanda alhj ke
sakar wa dan nashi kudi.
*******
wata babbar kotu nagani a cike makil da yan kallo
da wanda aka bukaci ganin su. kotu tayi shiru.
alkali kawai ake jira ba'a jima ba saiga shi ya shigo
ai kuwa duk jama'a gaba daya aka mike alkali ya
nufi set din sa ya zauna .an fito da zaharadeen
cikin ankwa duk wanda ya kalle sa saiya tausaya
mai alkali yace assalamu alaikum warahmatul lahi
wabarakatuho.
duk jama'a suka amsa sannan alkali yaci "court
clerk call the
case" Court yafara bayaninsa "In the case of
murder between zaharadeen kabir and alhj sunusi.
yaci gaba da bayanin sa muna bukatar lauyoyi su
gabatar muna da kansu. ya koma ya zauna. my
name is barrister bashir lauyan mai kara shima ya
koma ya,zauna.fadilat ta mike my name is barrister
fadila mai kare wanda ake tuguma. sai duk kotu
tayi tsit har yan wajan ma kowa yayi shiru. babu
wanda bai hallara a wajan ba.maman deeny.amina
maman aliyu.alhj sunusi da matar sa. da wanda
yaga gawar da duk sauran jama'a dai duk sun
halara har da baban yazeed da maman sa duk…………
08096831009
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng←PART 9
na bigboy isah
br bashir ya nema alfarma ga kotu domin ya fara
tambayoyin sa. kotu tamai izini. sannan yaje gaban
deeny. yace zanso sanin cikeken sunan ka. ya
dago kai yace. sunana zaharadeen kabir. br bashir
yace. miye hadinka da halima. deeny yace budurwa
tace. duk jama'a suka dago kai suka kurawa deeny
ido.kai ka kashe halima?.deeny yace BANI NA
KASHE TABA. br yace an tabbatar da anga gawar
halima a motar ka muna da sheda ba daya ba ma.
yace haka ne. br yayi ajiyar zuciya. sannan yace to
waya kashe ta?. deeny yace nima ban sani
ba.bashir yace zaka iya fada mana dalilin ka na
cewa bakai ka kashe taba kuma bayan antabatar
kai kazo har gida ka dauke ta?. deeny ya fara bada
labari. ranar washe garin ranar da dare mu kayi
waya da halima take cemin dan allah gobe inzo mu
tafi yawan shakatawa ita kafin hutun su ya kare
tana so ta dan ga gari. da har naki amincewa nace
ni ba inda zani yawan shakatawa ay na masu
kudine muda muke nema ina mukaga samun damar
zuwa wani shakatawa. ai kuwa nan ta fashe da
kukan shagwaba wai ita wllh sai yazo ya dauke
ta.dai dai nan hjj hauwa ta shigo dakin halima ta
isketa da dan kukan ta hada hawaye. da sauri ta
karasa tace halima lafiya kuwa.tace momy lafiya
lau ba komai. hjj hauwa tace ban yarda ba sai kin
fada min. alokaci shi deeny kuwa yana saurarn su.
sai halima tayi sauri ta katse call din ta kamo wani
video fassara tace momy fin ne nake kallo shine
abun ya bani tausayi nake hawaye. momy dariya
tayi tare da cewa allah ya shirye ki. sannan ta
kama hanya ta fita. tana fita daga dakin. halima ta
sake kiran deeny duka daya ya daga wayar kamar
dama jira yake. yana dagawa yace kin gama
kukan. tace pls dan allah kayi hakuri kazo mu fita
gobe. yace kwantar da hankalin ki gimbiyata zanzo
isha'alahu ai kuwa dan murna hada tsale sannan
tace gobe karfe 10 ka shirya ko anguwar mu
sannan baban na ya fita nasan yada zanwa momy
ta barni in fita kaji yace to.allah ya kaimu haka taita
jin dadi. har allah allah take gari ya waye. ai kuwa
gari na waye wa ta yi sallah ta fito farllo sukayi
breek sannan momy ta dakowa dady jakar sa zai
fita dan har ya makara yanzu karfe 9:30 suka raka
shi har mota halima ce rike da jakar sai da ya shiga
mota sannan ta durkusa ta mika mai ya amsa yace
baby allah ya miki albarka tace amin sannan ya
juya yawa maman baby bye bye driver yaja shi
suka fice yana su kuma suka koma farllo suna
kallo ita kuma halima duk tabi ta damu ta rasa
wace karya zatayi ga waya a hannun ta sai
jujuyawa take. hjj hauwa ta fahimce ta tace ke me
yake damunki ne naga duk kin changer fuska.
halima tace momy mun dan sama sabani ne da
deeny wai shine yace inje yana kofa zai
bani.hakuri. momy tayi murmushi tace kude yaran
nan bakwa gajiya da rikici ko shiyasa naga jiya kina
hawaye. ta sadda kanta kasa. momy tace hmm
shiyasa naga bai shigo ba kenan yasan yau ba a
shirye kuke ba ay saiki tashi ki fita. halima
a,zuciyar ta cike da farin ciki a fuska ko kamar
bata so. ta tashi ta shiga dakin ta tayi yar kulleyar
ta sannan ta chanza kaya. wata atamfa ta saka mai
kyau green & water riga da siket sun mata cip cip
sun kara fito da kyan ta ta dau gyalan ta fari ta yafa
sannan taje jikin mirror ta kalla kanta tayi
murmushi sannan ta fice a dakin …………
mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group
bigboy
on-line 17.04 12:52
→BANI NA KASHE TA BA← PART 10
na bigboy isah
ta fito tace momy na tafi momy tace to a dawo
lafiya kuma kice ina gaida shi tunda shi yau bazai
shigo ya gaida mu ba. tace ameen momy zai ji.
ta fita da murnan ta ta nufi inda yake a mota ta bude
motar ta shiga sannan tayi ajiyar zuciya tace to sai
motafi ko ina zamu fara zuwa. wani kalan kallo ya
mata mai cike da so da kauna. yace saida kika
wahalar dani na zo sai jira nake kinki fitowa. ta
mararai raice tace haba sweethr kasan irin faman
da nasha kafin in samu a barni na fito kuwa sai da
nayi karya fa. gaba daya suka kwashe da dariya.
sannan yaja motar yayi gaba suna tafiya suna ta
zuba hirar su ta soyayya tana tamai shagwaba kala
kala tace wannan yatsaya ya saya tace wancan
haka dai suke ta tafiya suna soyayyar su abun
gwanin ban sha'awa. sune har wajan la'asar yace
tabari tunda ga masalaci a kusa kuma ankira sallah
to tabari yayi sallah tunda kinga ko sallahr azahar
banyi ba. tace to nifa nima ay banyi ba. yace ai ku
mata ne kun saba dama idan ana biki sallar huni
guda duk kuke hadawa lol. ta jefo mai bisket din
hannun sa ya kare da hannun sa kuma ya fita da
gudu yana dariya itama dariyar take. ita kadai a
mota shi kuma ya nufi masalaci ya dauki buta ya
zuba ruwa ya nufi ban daki.
kotu dai tayi tsit deeny kadai ake ji sai zuba labari
yake nima ina gefe ina sauraran sa.
yace bayan na gama sallah ne na nufi mota ina
zuwa na iske halima a kwance ni a tunani na barci
take haka nayi murmushi nace yarinya ai gobe
bazaki kara cewa a taho yawan shakatawa ba
gakinan duk kin gaji har kinyi barcin dole. ni kuwa
nace deeny ka kashe yarinya kace barci take ko
lol. yaci gaba da jan motar shi bai tsaya ko inaba
sai gidan su halima yana zuwa ya tsaya a kofa
yakama dan babuga ta yana cewa my luv tashi
mun iso my heart ki tashi ko duk gajiyar ce haka.
yayi yayi yaga ko motsi taki yi. nan fa duk ya rikice
ya shiga gida ya kira mai gadi wai yazo ya tada mai
ita ta shiga gida. ni duk a sannan ban fahimci
halima mutuwa tayi ba inji deeny. mai gadi yazo
yace ban gane in taya ka tadata ba mai ya faru.
deeny yace nidai nayi nayi taki tashi kuma daga yin
barci. mai gadi ya matsa kusa da ita ya kama
hannun ta ya daga ya sake shi yaji hannun ya dawo
kamar dai yadda gawa take. shima duk bai gamsu
ba tukun ya bude idan halima yaga fari fat ai kuwa
dama tsoho ne da gudu ya ban kade deeny ya nufi
cikin gida.deeny har zai bishi sai yaji mai gadi na
cewa hajiya ya kashe miki yarinya…………
mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group
bigboy
on-line 18.04 18:45
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 11
na bigboy isah
deeny da gudu yayi baya duk jikin sa na rawa ya
fizgi mota yayi ciki gudu yake ba kaf kaftawa yace
ban tsaya ba nabi wani barji a tunani na duk wajan
daji ne ba mutane. yace haka na je na tsaya da
mota na juya ina ta kallan halima ina kuka a zuciya
ina cewa wai yanzu halima ta ta mutu kenan. nan
hawaye suka fara zarya a fuskata na fito na dauki
halima. wai ni a nufina binne ta zanyi idan na koma
gida koma me za'ayi sai ayi. ina tafiya inata sake
sake na dan yi nisa da mota ta nan na ajiye halima
inata kuka ina jijigata ina cewa ki tashi ki tashi.
shiru nine har magariba ina wajan nan fa na gaji sai
kawai na fara haka rami da yake wajan ba tauri nayi
rami mai dan tsawo nan kuma sai na tsaya ina
tunani toh in binne ta anan ko kuma in maida ta gida
a mata sallah a sa mata lukafani. inata saka
wancan kunce wancan. sai ji nayi ance waye nan
ban ankara ba sai ganin kibiya nayi a gaba na ta
caki kasa ina juyawa naga wani saurayi ne ya
durfafo ni hannun shi rike da kwari da gwafa. ashe
wai nan garkar rogwan sune wai yana ce ni
barawan rogo ne lol. da gudu na bar waje nayi
wajan motata sai na danyi gudu kadan sai na tsaya
a zuciyata nace gwara in tsaya in cemai yar uwata
ce ta mutu shine zan binne ta. wata zuciyar kuma
tace wannan da yake fada a kan rogo baya ko
tsayawa a mai bayani toh ina zai tsaya sauraro
na.yana cikin hakan sai ganin mutum yayi a guje ya
nufo shi yana barwo aradu barawo ne. ni kuma sai
nake cewa ka tsaya ka saurare ni. haba ba sai ji
nayi ya sako wata ki biyar ba badan na guce ba da
sai ta same ni. da gudu na fada mota naja ta da
gudu ya biyo ni. yana har bi yana jifa har dai na
samu na tsere. can naje bakin titi na ajiye motar
sannan na taho a kasa sai dai ina fargaba amma a
haka nace kai gwara inje duk abunda zai same ni
ya same ni amma sai na dako halimata na nufi
garkar na dan bi a hankali na leka nayi zatan yana
nan. amma sai naga wayam tun a nesa naji gabani
yana faduwa da na hangi wajan da na ajiye halimata
ba komai a hajan tun a nesa na dora hannuwa a kai
ina isa wajan kuma na iske ba komai a wajan sai
dai ga dan ramin da nayi nan. haka nata ratsa daji
ina neman saurayin nan ko sama ko kasa na
nemeshi na rasa. bana jin kukan komai a wajan sai
kukan tsintsaye da na dabobi da yake dare ne
rananr dai haka nata yawo ina kuka kamar
mahaukaci ina tunanin shikenan na rabu da
masoyiyata abar kaunata hasken zuciyata bugwan
zuciyata. na fashe da kuka a ranar duk wani tsoro
ya fita a raina bana jin ko tsoran duhun dajin nan
haka na hakura na koma naja mota na inata tunane
tunane. na nufi gida…………
mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group
.
bigboy
on-line 19.04 09:54
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng←PART 12
na bigboy isah
TUN DAGA BAKIN KOFA naji gabana yana faduwa
duk tsoran maman mu nake. sai kuma nayi tunanin
ay bata san komai ba. kawai na shiga gida na nufi
daki na na kwanta. banyi barci ba har safe da
asuba nayi sallah a daki dumin bazan iya fita ba duk
na gaji saboda yawan da nasha jiya a daji ina gama
sallah na nufi dakin momy ai kuwa ina isa kamar
ance mata gani nan sai saukar mari naji tass tace
ina kakai musu yarinya nasan bazaka iya kisa ba
amma ina kakai.musu yarinya.nace mama wllh
BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng momy ta zaroo ido dagaske
ta mutu. ai kuwa ta shake min wuya tana cewa. me
yasa kakashe ta me tama kane da zaka kashe
musu ita banyi zatan zaka iya kisan kaiba
zaharaddin sannan ta sake ni daga shake min
wuya da tayi idanuna duk sun cika da kwala. momy
ta koma gefe tana kuka. a hankali na durkusa nace
momy wllh BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng ana nan yan
anguwa suka zo zasu toya mu sannan police suka
kore su aka kamoni akayo nan dani. ya mai girma
mai shari'a wllh gaskiyar abun da na sani
kenan.mustapah ne yace yallabai wannan ba abun
kamawa bane idan kayi la'akari da maganganun sa
akwai karya a ciki sannan yace na gode ya mai
shari'a. sannan alkali bayan yagama yan rubuce
rubucen shi yayi aziyar zuciya sannan yace
barrister fadila fa tana da tambaya. tamike tace
akwai ya mai shara'a. tace ina rokon kotu data bani
izini in kira hjjy karima maman deeny.alkali yace an
baki izini. ana bukatar ganin hjj karima maman
deeny. ta taso taje ta tsaya a inda aka tana.br
fadila tace da farko muna bukatar jin sunan ki dana
mijin ki.ta goge dan hawayan dake fuskar ta domin
ta tausayawa yaran nata. tace sunana karima mata
ga alh kabir . fadila tace wannan fa danki ne
kokuwa dan riko ne. maman deeny tace dana na
cikina. fadila tace maganar da ya fadi duk gaskiya
ne haka sun faru. maman deeny tace duk abun da
ya fada dangane da ni haka ne. tun safe ko karin
kirki baiyi ba yace min zashi gidan su halima da
yake ni nasan tsakanin su shiyasa ban tugume shi
mai zaiyi a can din ba. haka naita jiran shi amma
shiru bai dawo ba kanwar shi ma kuma haka da ta
dawo daga school ta takura min da tambaya ina
yaya deeny sai dai nace ya tafi gidan su halima. da
yake itama halimar kawar ta ce.har tayi shiri
makarantar islamiya amma deeny bai dawo ba
abun ya daure mana kai gaba daya. yaran da yake
cin abincin rana a sai gashi har 3:30 bai dawo ba.to
bayan fitar maryam ne ba'a jima ba sai ga mai
gadin gidan su halima da yan sanda wai sun zo
kama deeny anan ne suke shaida min wai ya kashe
halima. na dafe kirji sakamakon hani mumanan
faduwar gaba da naji. sannan na fada musu rabona
da shi. amma basu hakura ba suna ce boye shi
nayi duk saida suka har gitsa gida suka shiga ko
ina amma basu samai ba. suna gidan tun lokacin
har bayan isha'i amma bai dawo ba. ni kuwa abun
duniya ya isheni dan a lokacin har jini na ya hau.
saboda yada abun suka min biyu ga deeny ana
zargin shi da kisan kai sannan ga maryam bata
dawo ba. hakan yasa na shiga daki na kwanta
zazabi ya rufe ni ban tashi ba sai da safe………………
08096831009
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 13
na bigboy isah
barrister fadila. tace mun gode. zaki iya komawa
mazaunin ki. sannan br fadila tasa akata kira
mutane daya bayan daya. daga kan maman halima
har mai gadi duk wanda labarin deeny ya shafa. sai
yace eh maganar da ya fada gaskiya ce. barrister
fadila. tace ina rokon wannan kotun mai adalci data
rike labarin wannan bawan allah karta dauke su a
karya. bayan ga shaidu mun samu kuma duk sun
tabbatar da zancen sa haka ne. sannan ina rokon
kotu da ta tura jami'a tsaro dumin su tafi da deeny
ya kaisu har wannan wajan da yayi rami dan
tabbatar da gaskyar sa. na gode ya mai shari'a.
deeny kuwa duk ya tsure dumin a lokacin bai san
ma inda ya tunkara ba balle ya kai wanda za'a hada
shi da su yanzu. turkash. alkali yace munji kuma
mun yarda da zan can ki barrister fadila gobe za'a
hada shi da jami'an tsaro dumin su je su bincika
dan tabatar da gaskiyar sa sannan mun dage
wannan zama har zuwa jibi. alkali ya buga
gudumarsa…………kotu ta watse >>>>> cigaban labrin
deeny>
lokacin da dan fulani ya dawo wajan sai ya tarar da
mutum a kwance kuma ga duk kan alamu wancan
da ya kora binne wannan din yazo yi. adan tsorace
ya nufi wajan a hankali ya juyo ta sai yaga ashe
macece ma daya kula sosai sai yaga da sauran rai
da sauri ya sabe ta ya nufi gida da zuwa kuwa
gwaggo ta tarye shi suka kamata suka ajiye a kan
wani gadan kara ita kuwa har yanzu bata dawo
hayyacin ta ba. nan gwaggo take tambayar isah ina
ka samu wannan yarinyar gata kamar yar bunni.
tana dan jujuyata.isah yakwashe duk labarin
abunda ya faru ya fadawa gwaggo gwaggo tace to
hike nan allah hukumusa'a. ya tashi yace gwaggo a
kula da shi ni na komai dawa. da yabi kwari da
gwafan shi yayi ciki.
da sasafe halima a hankali ta bude ido ta ganta
cikin bukka tayi mamaki sosai. a hankali ta taso
jikin ta ba kwari. tana tagal tagal. gwaggo ta taho da
gudu ta tare ta daga faduwar da zatayi. ita kuma
halima deeny take ta kira tana ina deeny na. deeny
nan inane. duk ta wani rikice. gwaggo tace kiyi
hakuri mana ki saurare ni nan ba garin ku bane.
nan kina cikin rugga ne. halima ta zaro ido rugga
kuma. gwaggo tace tabbas kuwa. jika na ne ya
tsunto ki jiya a can garkar su wani na kokarin binne
ki. halima tayi ajiyar zuciya tace yanzu ko wane
hali mamana da abbana suke cikin. hawaye kawai
suka shararo mata. gwaggo tace jikin ki ba kware
muje ki zauna. ai kuwa haka gwaggo ta taimaka
mata a hankali taje ta zauna…………>
mu hadu a https://m.facebook.com/
groups/1232550283531628.
whatsapp→ 08096831009 Group
bigboy
on-line 21.04 11:05
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 14
N@ BIGBOY isah
acan kuwa bangaran maryam tashe sukayi suka
nufi gidan su anne. suna shiga suka iske iyayan
anne a tsakar gida suna hutawa suna yar hirar su.
suka karasa maryam ta gaishe su suka amsa cikin
fara'ar su sannan maman anne tace aneesat
wannan fa daga ina haka kamar yar bunni. anne
tace yar bunni ce mana yan fashi ne suka sato
ta,zasu kashe ta shine ta tsero har allah ya kawo ta
nan kuma a dandali muka hadu tataima ka mana ta
nuna mana maciji zai sare mu. shine har nake
tambayar ta gidan suea tazo sai ta bani lbr shine
nace bari muzo nan gidan ta kwana kafin akaita
garin su.abban anne yayi murmushi yace allah ya
miki albarka kinga dadin zaman birni kenan yaci
gaba da cewa ni naso in sama kudi ma a wannan
shekarar mu koma birnin nan mu duka har gwaggo
da yayan ki ya kalle anne. maman anne tace wllh
malam ba inda zaka halan kaje ka likewa wata kace
auranta zakayi ko wllh baza mu ba toh. su anne
gaba daya suka kwashe da dariya har maryam
dariyar take. ai kuwa sai gani nayi. maman anne ta
tashi ta shiga bukar su. nan anne da maryam da
baban maryam sukaita hirar su. maryam kuwa ta
saki jiki.baban anne yace aneesat tashi ku tafi daki
kusha fura sai ku kwana daki daya keda bakuwar
taki ko. anne tace to abba. suka shiga dakin daga
wani gadan kara bazai ci mutum uku ba na mutum
biyu ne ko katifa babu sai tabarmar da aka shin fida
da kuma barguna. da yake anne mai tsafta ce dakin
yar bukkar tata tsaf tsaf da ita. gefe kuma ga yar a
kwatin ta. hada nunawa maryam wai yayan tane ya
sayo mata. kuma duk ruggar nan babu mai kalan
ta. maryam kuwa me zatayi banda dariya. taga an
dakko wata tsohuwar akwati wai nan abu mai
daraja ne a garin. nan dai suka gama shirman su
suka gaji da hira suka kwanta. ai kuwa ranar da
dare maryam tasha jifga.daga anjima sai dai taji an
laf to mata kafa ta janye ana jimawa ta kara jin an
wullo mata. maryam tace na shiga uku wannan
kamar mage dai wannan ai mijin ki ya shiga uku. a
haka dai har asuba tayi. maryam ta tashi ta fito ta
dauki buta dama annee ta nuna mata bandaki. ta
fito tayi alwala. sannan taje tayi sallah tayi
adda'au. nan fa ta fara tunanin maman ta da kuma
yaya deenyta. tana cikin wannan tunanin taji matsin
anne ta farka ta murge ido taga maryam a kan
sallaya. tana kallan ta. tace ke kuma haka ake a
garin ku kita shi kiki tada mutane ko. maryam tace
ke tada ki ai sai jirgi ko kuma azo da bulala. anne
tace to miyasa baki dakko bulalar ba. maryam tace
ba komai ai akwai gobe. da sauri anne tace toh
gobe me zakiyi?. tace ahah bulala zan samo mana
saboda tada ki ba kince mi isa ban samo bulala ba.
anne tace wasa nake miki kinji yar kawata. ai
wannan lalausan jikin nawa bazai dauki bulala ba.
gaba daya suka kwashe da dariya. maryam tace.
katashi ka nema ruwa ka yi alwala kazo kayi
sallah. anne tace kai abun hada tsokala ai dai
allahn da yasa ni maganar fulanin ma bata kama
baki na ba.kinsan mu a burni muka girma. maryam
tace wai ina wannan yayan naki yake ne. sai kira
kike yayan ki yayan ki. anne tace yayana yana
gidan gwaggo gwaggo ta kwace mana shi ay. tace
bari dai in tashi wannan hirar ba karewa zata yi ba.
ta tashi taje tayi alwala. ta dawo ta iske maryam
tayi tagumi sai tunani take. anne tace maryam
maryam.firgigit ta dawo hayaccin ta daga tunanin
da take. anne tace kinga indai gida ne ki kwantar da
hankalin ki. yanzu da muka gaisa da mamana tace
gobe zata bawa yaya isah kudin mashin ya maida
ki garin ku. cikin fara'a da murna tace wow na gode
na gode. sosai.sis.anne tace bari inyi sallah ki
rakani zan kaiwa su gwaggo abin kari. maryam
tace toh shikenan………<
mu hadu a https://m.facebook.com/
groups/1232550283531628 whatsapp→
08096831009 Group
bigboy
on-line 21.04 11:08
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 15
N@ BIGBOY isah
>tunda sasafe police uku tare da deeny suka hau
mota suka nufi daji shidai deeny ba zai gane
wannan garkar ba wacce yaje yayi rami haka sukai
ta shara gudu deeny na nuna hanya duk da ba gane
wajan yayi ba saboda da dadare ne shi sadda yazo
ana tafiya da ya hangi wasu garake can nesa yace
toh a tsaya aka tsaya aka firfito daga motar.
yansanda suka sa deeny a tsakiya har suka kunce
mai unkwar dake hannun sa wai a cewar su ya
za'a yi wannan dan yaran ya iya tserewa daga
hannun mu mu uku. ni kuwa dake gefe ido kawai
na zuba inga mai zai faru. haka sukai ta tafiya suje
wannan garkar suga babu rami deeny kuwa ya fara
tsurewa dan ya sare ganin ba'a gane karkar ba. a
haka suje wannan yace inaga wacan ce su kara
gaba yace la na tuna wacan ce wllh. sai da ya
musu haka wajan sau 15 sannan suka ce kai zamu
ci uban ka fa ya zaka raina muna wayyo kaita sako
mu cikin daji. sai daya ya juya baya yaga baya
hango titi balle motar su. yace kan uba. ku duba
baya. suka waiga suma sunyi mama kin nisan
da,sukayo. daya ya falle deeny da mari yace dan
uban ka dama karya kake. deeny yana sheshekar
kuka yace wllh yallabai ba karya nake ba. can
deeny ya daga kai yaga wata garka can makekiya.
yace yallabai wllh kaga garkar can.suka ce lalai ka
raina mana wayoo wajan sau ashirin fa kenan kana
muna haka. amma karka ce mun kware ka da
sharadi. kaga daga nan zuwa garkar can da ka
nuna yanzu da nisa ko. deeny yace haka ne. police
din wanda shine babba a cikin yan sandan yace. to
idan muka je mukaga ba haka bane. wllh ka kuka
da kanka dan wllh sai mun zanee ka kuma kayi
tsallan kwadi tundaga wajan har nan. deeny gaban
shi na faduwa yace naji. na yarda. suka kama
hanya suka nufi garkar deeny kuwa gaban shi sai
faduwa yake yaji irin abunda za'a mishi idan ba
garkar bace. ai kuwa tun daga nesa ya hangi wani
rami irin an cire rogo a wajan ai kuwa ya fara
murna. sukuwa hararan shi kawai suke. suka
karasa bakin ramin. daya ya kalli deeny yace dan
ubanka wannan rogo aka cira a wajan ba ramin da
kace kayi bane. deeny duk da yasan ba shi bane
amma haka ya rike gardama wai wllh shine. deeny
hada hawaye yana tunanin idan aka koma kotu fa
hukuncin kisa za'a yanke mai bayan wahalar da
zasu bashi a nan.
yana cikin tunani. su kuwa har sun aika a ciro
bulala. haba sai ganin wanda aka aika nayi ya dawo
a guje yana fadin kura kura. su kuwa cewa suke
dalla can a wannan dan dajin ya za'a yi a sama
kura. deeny kuwa add'au yake allah yasa kurar ce
ma ya samu ya tsere. suna juyawa kuwa sukaga
wani katan kare kai saika ce kura. karan baki wul
da shi ga gashi kamar buzun kare. suka ce wa
wanda ya rugo yana cewa kura.,banza ashema
kare ne kake cewa kura. bari mu kashe. wannan
dan iskan karan. ai kuwa suka nufi karan da
kulakan su da nufi suci uban shi. shi kuwa karan ko
matsawa baiyi ba. daya yaje maka ma karan kulki
kawai sai gani sukayi ya bace bat. ai kuwa ido ya
raina fata. shima deeny da yake gefe yana kallo
abun ya bashi tsoro dan saida ya razana. suka
duba sama ko kasa basuga karan ba. ashe wannan
karan mai gonar ne ya tsafa su sunkai su 20 irin su
ashe dayan tafiya yayi ya kirawo sauran. ai kuwa.
suna tsaye sai ji sukayi wata irin guguwa ta tashi
sama……………https://m.facebook.com/
groups/1232550283531628
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 16
N@ BIGBOY isah
> suna tsaye suka ga irin karnu kan nan sai
zubowa kasa suke yi. ai kuwa da yan sanda da
deeny duk suka ari ta kare. sai gudu. su kuwa duk
karan da ya fado kasa sai ya nufe su da gudun
bala'i haka sukai ta tsere a cikin daji gudu kuwa
har sunyi sun fara gajiya daga sun waiga baya sai
suga wannan karnuka na biye da su da gudu.sunkai
mint 30 suna wannan mugun gudu. daba na wasa
ba gudun cetan rai sunsan in har suka bari
karnukan nan suka kamo su baza su bar ko da
kashin su ba. ai kuwa suka hango wani makeken
gida. auka nufe shi kuwa suna zuwa suka tura
kofar gidan suka ci sa'a ta bude su duka hudun
suka afka ciki suka rufo kofar. su basuyi tunanin ko
gidan waye bama a cikin dokar daji haka. su officer
anji jiki. duk sun yarda hulonan su a cikin gudun
nan nasu. kowa ya zauna sai haki suke sai huci. to
da suka huta ne fa suka ce ku tashi mu tafi suka
tashi ai Wannan dan iskan yaran duk shi yaja wo mana
wannan bala'i ai tashi sukayi daya ya kama get din da
niyar ya bude ai kuwa ina gamgam take ko motsi bata yi
ogan cikin su yace me ke faruwa akace kofa taki buduwa
yace baku da hankali gyara nan ya kama get din da kansa
yaja yaja kuwa kofa taki buduwa abun ya basu
mamaki sukayi sukayi kofar taki buduwa. ido kuwa
ya raina fata duk sukayi zuro zuro su basu karasa
cikin gidan ba kuma kofa taki budewa. haka suka
ce ta fanjama fanjam suka nufi cikin gidan duk su
hudun yanzu kowa ta kanshi yake ba maganar sa
deeny tsakiya.shi kuwa deeny ba haka ya so ba so
yayi ya tsere tun kafin su shigo gidan. to sai dai
daga ya juya sai yaga kare ya kusan kama mai
kafa. da yaga dai ba wajan tsira shi isa ya biye
musu har suka shiga gidan<
>
acan lagos kuwa aliyu ne ya nema Transfer da
yake shima police ne. a cewar shi gwara ya koma
gida kano zai fijin dadi. ai kuwa aka bashi Transfer
hada hutu ya samu na 1month. ya taho gida kano
da murnar shi. su maman deeny ne a tsakar gida
da ita da amina matar kawu kenan duk su biyun
sunyi jagwam jagwam suna ta tunani gobe idan aka
sama matsala za'a yanke wa deeny hukuncin kisa
fa. Idan ba'a gaskata zancan saba. sai sukaji sallama da
sauri amina ta daga kai da
yake tasan mai wannan muryar aliyu suka ga ya
shigo ai kuwa murna duk suka amsa slm suka
tarye shi sai farin ciki suke sun ma manta da
damuwar da suke ciki..
Ni wllh alhj duk jikina yayi sanyi da jin zancan yaran
nan wllh gani nake kamar ba zai iya kashe halima
ba. maman halima ce ta fadi haka. wai ke wace iri
ce toh kin san manufar sa ne kika san ko dama can
ba santa yake ba so yake ya sace zuciyar ta daga
nan sai ya kaita yayi kudi da ita ko ai mazan yanzu
basu da gaskiya duk yan yau darane. ni kuwa nace
har kai ko. yaci gaba da cewa ai ba'a gane mugu
daga fuska ko daga dabi'arsa. ita dai maman
halima bata yarda deeny ya kashe halima ba. Domin
tasan irin shakuwar dake tsakanin su har
zata kara magana sai ya daga mata hannun yace
dakata dan allah. kawai ya tashi ya shige dakin sa.
wayar hajiya ta dau kara. tana dubawa taga maman
Yazeed ne. ta dauka suka yi gaishe gaishan su. nan
maman yazeed take cewa maman halima. gasu nan
zuwa.…………… https://m.facebook.com/
groups/1232550283531628
mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group
bigboy
on-line 23.04 13:57
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng ← PART 17
@N BIGBOY isah
tace gamu nan zamu zo dama shima yazeed din yana
da dan aiki da,zai yi a kano din. wannan karan har
da abban shi zamu zo. ko dan jin maganar
.maman halima tayi murna sosai da jin wannan
maganar. tatashi cikin farin ciki ta nufi dakin alhj ta
fada mai shima yaji dadi sosai. sbd ya dade bai
gana da yayan nashi ba. haka ranar akai ta girke
girke da soye soye. da yake shida
dan nasa kudi har sunyi musu yawa zance amma
duk kudin yazeed alhj bai san inda yake samo su ba
yasan dai albashin yazeed bai ko kama kafar kudin
da yazeed din ke facaka da su ba. alhj ya tambaye
shi ya tambaya har ya gaji amma saidai ya cemai
wai kudin salary sa ne da kuma busines da yake
dan juyawa da ita.amma alhj bai yarda ba sbd
kudin ba na wasa bane kuma lokaci daya kudin
akaga sun shigo masa. suna abuja amma a sati
sau biyu yake kwana a gida. idan suka ce ina yaje
sai yace wai harkar Businesses dinsu ne duka ya
koma kano. Misalin karfe hudun yanma anata jiran su
maman yazeed amma shiru su alhj sanusi ne da matar
sa zaune a parllo suna jiran zuwan su alhj bashir. Ko lfy
har ynz basu karaso ba ai yaci ace sun karasa ynz kafin ta
rufe baki wayan alhj yayi ring ya dauka alhj bashir ne
yace mai suyi hkr baza su sama zuwaba sbd wani aiki da
ya taso mai..<
>acan kuwa su anne ne suka fito sukaje wajan
maman anne. maryam ta gaida ta.ina ta amsa tana
zolayar maryam.wai yau ta kwana a bukka.
maryam tayi murmushi. anne tace mama ina abun
karin su gwaggon mu tafi maryam ta raka ni mu kai
musu. maman anne tace toh gashi ku kai musu
kuyi sauri ku dawo kuma kuzo ku karya. koko da
kosai ne sai tuwo. wai sune wayayu a garin shine
kokon aka zuba shi a cikin wani tshohn jog ne ja.
cike da koko. sai kosai a wata kula. towo da miya a
langa babba da karama. anne ce ta riko kwanan
tuwan da miya maryam kuwa ta dau koko da kusa.
suka fito suka kama hanyar gidan gwaggo suna
tafiya suna hira kamar dama can kawaye ne. fulani
kuwa sai kallan su ake ga anne da bakuwa yar
bunni. anne kuwa sai bude baki take. tana kallan
mutane tana dariya.ita kuwa maryam gaban ta sai
faduwa yake ta rasa dalili har sai da ta fadawa
anne. anne tace kodai gamuwa da yayan nawa ne
ya jawo haka kin san fa yayana kyakyawa ne.
maryam murmushi kawai tayi. a zuciyar ta tace
haba wa a kauyan nan har akwai wani saurayi da
zan so. suka dai ci gaba da tafiya anne sai zuba
surutu take.
gwaggo ce ta zauna kusa da halima tana cewa ya
jikin halima tace wllh da sauki sosai wai ni kuwa
har yanzu fa banga jikan naki ba gwaggo. gwaggo
tace ai yanzu zaki ganshi kin san yana wajan
farauta ne.assalamu alaikum. sukaji ance. suka
amsa. halima kuwa dayar muryar taji kamar ta
maryam amma da tayi tunanin me zai kawo
maryam nan sai kawai ta basar tace ba ita bace.
sai ji sukayi ance tsohuwa fito ga kokon ki. kina ina
ko dai kin mutu ne. anne ce tace haka. gwaggo
daga daki tace ai bazan mutu ba sai kin mutu ynz
yara suke fara mutuwa. sannan ne anne ta isa
kofar dakin tayi salm ta shiga ita kuwa maryam a
waje ta tsaya da kofin koko a hannun ta. yanda taji
gaban ta sai kara faduwa yake da ta matsa kusa da
dakin. anne ta kalli halima da itama kallan ta take
tace. gwaggo bakuwar yar burni mukayi halan.
gwaggo tace ke sai kin nuna kauyan cin naki a ko
ina ko. anne tace hb tsohuwa ai nima ga kawata
yar birni. ta mika hannu daya baya wai ta kamo
maryam sai taji bata nan.da sauri ta juya maryam
maryma. sai ta sama maryam a kofar daki
tsaye.anne tace haba maryam kamar dai ke ma
yar fulani ce. zomu shiga mana. kawo kokon.………
https://m.facebook.com/groups/1232550283531628
08096831009
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 18
@N BIGBOY isah
tana shiga dakin tayi tsaye tana kallan halima.
itama halimar kasa yin motsi tayi ta kurawa
maryan ido itama. anne da gwaggo su kuwa duk
sun saki baki ganin kallo kallo da ake tsakanin
maryam da halima. gwaggo ce tace lafiya ko kun
san juna ne. sannan ne maryam ta gane ashe suma
su anne suna ganim halima da ta dauka ita kadai ke
ganin ta. maryma tace halima wai kece anan me ya
kawo.ki nan. halimar ma cewa tayi maryam me
kika zo yi nan. maryam ta karasa kusada halima ta
zauna a kan gadan da halimar take sannan
tace.aunty nayi mamakin ganin ki anan. halima
tace hmm kedai bari allah ne yayi da sauran
rayuwata ai. nidai tun lokacin da muna tare da dina
ya tafi sallah ya barni a mota. ni kuma ina nan a
mota nayi zuru zuru sai raba ido nake gani a bakin
titi mutane kuma duk an shiga sallah shima deeny
tuni yayi alwala ya kabara sallah. basai ganin mota
nayi an parka ta a kusa da ni ba wasu karti na gani
sun fito da sauri daya ya bude lid din motar dayan
kuma ya dauko wani pillow ga duk kan alamo dai
cikin wannan pillown akwai guba. cikin hanzari tayi
shirin fita ta dayan kofar kawai sai mutum ta gani a
tsaye da pillow a hannun sa kafin tayi yin.kurin iho
tune ya hada mata baki da hanci ya danne da pillow
dayan kuma ya ririke hannun ta kuma ya danne
mata kafafu saboda shure shuren da take can
sukaji ta yi lakwai bata iya motsi baban naku mugu
sai cewa yayi kai kumurci saketa mana bakaga ta
mutu ba ko gawar ma kashe ta zakayi.dai dai nan
suka kula anyi zaman tahiya a masallaci za'a salam
ce ne da sauri suka kukule kofofin motar suka ruga
da gudu tasu shi kuma ogan nasu yana ciki yana
jiran su aikuwa suna shiga yaja mota . nidai tun
daga lokacin ban farka ba sai a nan gidan. gwaggo
da anne duk sun tausaya mata. suna tunanin to
waye yazo binne ki tace nima dai ban sani ba itama
maryam tayi jum kadan sannan itama ta kwashe lbr
ta duk ta gaya musu sukayi mamaki sosai.
sallam sukaji anyi duk suka amsa. halima kallan
saurayin take azuciyar ta tace wannan da alamo
shine wanda ya cetoni. ita kuwa maryam kanta a
kasa ta kasa dagowa ta kalle shi ma. sakamakwan
gaban ta da taji yana faduwa. cewa yayi gwaggo
ina kwana ya jikin bakuwar gwaggo ta amsa. tace
bakuwa gatanan har ma ta warware har hira muke.
anne ce ta durkusa tace yaya isah ina kwana.yace
lafiya lau ya mamana. maryam jin anne tace yaya
da sauri ta daga kai tana kallan sa taga ita yake
kallo shima. ai kuwa a tare suka kauda
kai.sakamakon wani mumunan faduwar gaba da
sukaji su biyu. wai me hakan ke nufi daga kallan
yarinya gabana ya fadi. nida naga yan mata kala
kala. iri iri. duk ina kura musu ido amma ban taba
jin irin haka ba sai yau isah ne ke fadar hk a
zuciyar shi. maryam kanta a kasa tace ina kwana
yaya isah ya dan kalle ta sannan yace lafiya kalau
yace sis wannan fa ya tambaya annee. annee tace
wannan sunan ta maryam jiya muka hadu da ita
yan daba sun biyo ta allah ya kawo ta garin mu a
dandali muka hadu kuma a gidan mu ta kwana.
bayan anyi shiru daga can halima tace yaya ina
kwana ya amsa lfy ya karfin jikin tace jiki da sauki.
yace to allah ya bada sauki amma baki bani lbr
abunda ya faru da ke ba. halima ta kwashe lbr kaff
ta fada mai. ya girgiza kai alamon mamaki. sannan
kuma anne ta ci gaba da bawa yayanta lbr maryam
sai da ta fada mai duk tun daga fitowar maryam
daga gida har zuwa sace ta da tserowar da tayi da
haduwar su duk ta fada mai komai yayi jum kadan
can sai yayi wupp! yace mutum nawa kika ce ya
kalli halima tace uku.ya juya kan maryam yace
kema uku ko. maryam da kanta ke a kasa ta dago
ta kalle shi da kwala kwalan idanon ta masu daukar
hankali tacje eh su uku ne. .......... Washhh har naji dadi
halima bata mutu ba kufa ???? ."
→BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng←
Part 19
N@ bigboy isa
Yace tabbas mutum daya ne yasa ayi muku wannan aiki
domin kuwa la'akari da labarin ko wacce daga cikin ku
amma ba wani wanda kukawa laifi kuwa ko wulakan ci
ko maka mancin hk duk suka girgiza kai alamun babu
yace to alhmdulilah ynz dai tunda allah ya tsalllakar daku
ku biyun yanzu abunda yafi shine zamu jira kudan huta
kafin mu tatara mu tafi birni can wajan iyayan ku domin
kuwa bamu san wane hali suke ciki ba a halin yanzu. Duk
wannan zancan da yake yanayi yana satar kallan
maryam lokacin nema ya dan gaskata zcyar sa a bisa
zargin da yake akan maryam. Gwaggo tace gaskiya ne
allah ya maka albarka sannan yace gwaggo ni zan fita ya
mike hade da kallan wajan da Maryam ke zaune ai kuwa
kamar hadin baki suka hada ido wani zazafan faduwar
gaba sukaji a tare cikin su kowane ya rasa daliln
haka.nan dai ya fita ya barsu sai hira suke shi kuma ya
nufi gidan su wato gidan su anne domin haka yake duk
safiya sai yaje ya gaishe da iyayan sa ( hmm iyaye ba
abun wasa bane ya kamata mu lura mu kyautata musu
wani zaka same shi shi gani yake gaida iyayan sa ma
kamar wani zubar da class ne alhalin kuma wannan
dabi'ar banza ce bata kirki ba allah yasa mu gane ameen)
yaje yayi sallama aka amsa ya kuwa iske su a daki suna
hira ya tube takalmi ya shiga dakin ya ce ina kwanan ku
suka amsa ya gwaggo inji maman anne yace duk suna
lafiya wllh baban yace kaga munyi bakuwa ko eh baba
nima dama ina so in gaya muku jiya bayan na fita
farauta da dadare sai na biya ta garka to kaiwai sai naga
mutum yana rami na dauka barayi ne kawai sai na far
masa na bisa ina harbi amna allah bai bani saa na same
shi ba ya shiga motanshi ya gudu to ina dawowa wajan
kuma sai na iske mutun ashe wai mutum yazo binne wa
dana taba kawai sai naga macece lokacin kuma anyi sa'a
ashe wai dogwan suma tayi kuma lokacin da naje ta
farfado kawai sai na dauke ta na kaita gida ynz dai tana
can ta farfado ta sama sauki sosai sudai kawai gyada
mai kai suke jin abun sukayi kamar al'mara badan mgnr
daga bakinsa take fitowa bama da wanine ke fada musu
cewa zasuyi karya ne. yaci gaba da cewa umma kuma
wani abun mamakin shine da yarinyar da ta zo nan
gidan da kuma wacce na tsinta sun san juna wai kawaye
ne ma maman anne ta rike baki tace sarautar allah
kenan shine yayi ikon sa a kansu. sannan tace to ai yanzu
kamata yayi muje can gidan gwaggonka domin asan
mafita domin kuwa iyayansu zasu shiga wani hali. baban
anne yace to kuyi gaba nima gani nan zuwa ynz ba irin
tashi hankali da kuma fargaba da maman deeny ta shiga
ganin har an kwana kuma ba labarin su deeny har yanzu
basu dawo ba domin sai zarya take police. su ma haka
yan gidan su halima ya daya kenan ita kadai gare ta
yanzu idan ta mutu ya zatayi gashi yanzu na daima
haihuwa hawaye ne zafafa suka kwaranyo a idanonta
can kuma sai naga ta tashi ta bude wardrobe ta dauko
hijab tasa ta fito ta ko ina zata oho haka ta fita rai a bace
ko ta kan driver bata bi ba domin gani take bata lokaci
ne ta fito haka mai gadi ma ko kallo bai isheta ba balle
ma ta fada mai inda zata napep naga ta tsaida..... ..........
0 comments:
Post a Comment