"Asharab! Tayi murmushin yake tace kada kadamu zan sanar da kai insha Allah...."
Munu ta shiga cikin gidan hankalin ta tashe jinta take kamar me saboda fargaba..... To wannan waye me yazoh yi anan gidan Anyah wannan mutun ne kuwa? ban taba ganin mutumin da ya tayar mun da hankali ba gani guda kamar shi, yazama wajibi nasan koshi waye nasan abunda yazoh yi agidan nan dole ne. nasan koshi waye da abunda yazoh yi anan gidan"
Har kofar gidan Asharab ta raka shi ya tsaya yana murmushi ya janyo hannun ta kanwata ki rage yawan damuwa please na gaya miki matukar muna tare bazaki koma shiga damuwa ba..... Asharab tayi murmushi tace insha Allah zanyi kokarin yin haka sukayi sallama ya ja motar sa yatafi"
Yana hanya yana tunanin Aunty su Asharab haka kawai yaji yana da shakku akanta tabbas akwai wani wani boyeyyen al'amari atare da ita kuma yazama wajibi ya gano ko menene...... Har zai nufi asibiti ya juya motar shi yanufi gidan kakan sa malan imam babban malamin ne anan yana matukar taimakawa jama'a....... Yana isa ya taddashi tare da mutane ya shiga gida hajiya ruma matar malan tana ganinsa tasoma dariya a'a a'a lallai yau muna da babban bako a gidan nan yau babana ne a gidan namu yayi murmushi yace eh hajiya yau dinnan na kawo muku ziyarah ta musamman wuni cur zanyi a tanadar mun fura da nono tayi dariya aikuwa yau fura har sai kaji ta isheka..... Yayi dariya ta shimfida masa tabarma ya zauna suka gaisa sosai tace ya su hajiya habiba suka nan qalau hajiya sunce a gaida ku dake ba daga gida nakeba naso muzoh da humairah tanata korafin sai na kawota gunki Ayyah kishiyata amma kuwa baka kyauta ba ai da ka, kawota inyaso idan muka gama zumudin juna sai mu farah fadan da muka saba dariya yayi yace humairah sarkin rigima ke nan zan kawota insha Allah cikin satin nan....... Ta kawo masa ruwa masu sanyi da Abinci suka cigaba da hirah har izuwa lokacin da malan ya gama da bakin shi.... Yaga motar shi, hakan yasanya yashigo gidan shima suna zaune a tsakar gida yayi sallama cike da barkwanci yace a'a lallai yau kace muna da manyan baki a gidan nan naga motar ka awaje to ina tare dabaki ya can gurin iyayenka? sunanan lafiya kalau malan"....... Yadan russunah ya gaida shi cikin girmama wa bayan sun dan taba barkwanci jika da kaka ......daga nan deen yace malan dama nazoh ne akan wata yar matsala wallahi malan ya dago ya kara gyarah zaman shi ya fuskance shi sosai matsala kuma deeni daga gun aiki ko kuwa...a'a
Wallahi wasu yarah ne suke tare da matsala kuma basuda wani wanda zai taimake su inajin tausyin yaran shine nazoh gunka koda akwai taimakon da zaka iya yimusu...... Malan imam yayi shiru na tsayin lokaci kana ya nisa yace Akwai wani abunda yake damun su ne? Eh malan wallahi yaran suna cikin matsala babba saboda ita kanwar yanzu haka a kujerah take kuma ayanda yayar take bani labari lalurar ta sameta ne haka siddam batar da hadari ko wata gagarumar faduwa ba suna zaune kawai sai ta farah yin wani abu kamar mai shafar jinnu daga nan sai kafa da hannu suka shanye bakinta ya rufe ayanzu haka ta kai kimanin shekara uku acikin wannan lalurar....... Ga yaran basuda wani mai taimakon su suna bani tausayi sosai shine nace zan sanar da kai koda akwai abunda zakayi akai"
"Tabbas suna cikin wani hali insha Allah za'a taimaka gobe kazoh dasu sai muga yanda za'ayi Amma tabbas acikin lamarin da akwai saka hannu aciki ansaka yaran agaba Amma insha Allah komai zai zama kamar ba 'ayibah...... Doctor yayi dariyar farinciki nagode malan Allah ya kara rufa asiri na gode. Malan yayi dariya ja'iri kodai da akwai surukata ne acikin su naga fah rawar kanka tayi yawa dariyar maganar malan tabawa deen dosai yasosa kansa batare da yace komai ba sai bayan la'asar yayiwa malan sallama yanufi gida......
Yana isa gida bai shiga cikin gidan ba ya wuce bangaren shi yadan watsa ruwa tukunnah ya shiga gun mahaifiyar shi..... Suna zaune a palour dukan su har mahaifin sa yayi sallama ya shiga a tare suka amsa fuskokin su akasa yakara sa shiga ciki humairah tana ganinshi ta rugo aguje ta rungume shi dady oyoo yoo dady oyoo cikin shagwaba tace dady ina icream dina dafa kansa yayi kashhhhh aikuwa na manta bansiyo miki ba yau shazumami sarkin kwadayi..... Ta turo baki agaba tace mukwance daga yau ni ba kawar ka bace dariya sukayi gaba dayansu ummah tace ashsha yau dai mungan ku aranah Abbii yace dama ni haka nake so zoh ga alawah nabaki tunda yau baki samu dan sadar taki ba...... Ta shagwaggwabe fuska zatayi kuka dady da gaske baka siyo mun ba ya janyota jikinsa da wasa nake dama nayi haka ne saboda naga yanda su Abbii zasuyi ne kuma na gani yafito da robar ice cream yace surprise aikuwa ta hau tsalle tana murna ta karba tayiwa su ummi gwaloh tace badai ansiyo mun ba Abbii yace kamomin ita nan ja'irah namafasa auren baturiya nake so bake ba wanka tarwada ai kuwa kamar jirah take tafara kuka ta kwashi robobin ice cream dinta ta bar falon dama idan akace ita baka ce to angama wasa π yace rabuda Abbii ke baturiya ce tayi gaba abunta... "
"Ummi tana dariya tace humairah rigima bansan yaushe zata girmaba yarinyar nan deen yayi dariya yacezata daina sai nan gaba Abbii yace naga yau bakaje hospital ba lafiya?
Yace wallahi Abbii naje gidan su Ashraba ne bayan na dawo shine naje gun malan akan matsalar tasu acan ma na wuni..... Yace na gaidaku sosai Abbii yace masha Allah hakan yayi dama nima inason nace dakai matsalar yaran yakamata a dan saka malamai aciki a dinga addu'a.... Ai shine yasanya naje gunsa kuma Abbii malan fa ya tabbatar mun da sa hannun kamar yanda kace yayi dariya yace ni dama tunda kasanar dani mahaifiyar su tana raye amma ba ruwanta dasu nasan akwai wani abu
Yanzu yaushe zaka kai su..... "Yace gobe na tafi dasu Amma Abbii bana son yan'gidan nasu su sani fah banzan yanda zan fito dasu ba"....... "Wannan ba matsala bane Allah yakaimu goben za'a sanyanda za'ayi... Ya mike ummi bara naje na kwanta inason gobe na tashi da wuri zan dan shiga asibiti kafin naje daukar su.... "Bazaka ci komai ba yep am ok kinsan waccen tsohuwar bazata barni haka ba karamin fulon da yake hanun Abbi ya jefowa deen yace mamar tawace tsohuwa suka saka dariya gaba daya..... Yayi gaba yana dariya"
Yana shiga dakin sa yalalibo wayar shi ya soma kiran lambar Asharab tana kwance rungume da yar'uwar ta takasa bacci kwata-kwata rsyuwar duk ta isheta dama zasu mutu su huta da wannan bakar rayuwa sun rasa gata sun rasa madafah basuda wani tudun dafawa Abu daya yarage musu ayanzu sai deen shine kadai yanzu yake tausaya masu Farha tana daga nade a katifar su tayi shiru hawaye suna zuba tana tausayawa kanta da yar'uwar ta tabbas ta fahimci dan'uwa yanada matukar tasiri"
DAGA ALKALAMIN LAURAT M BELLOπ️
*idan kina bukatar cigaba da karatun wannan littafin zaki turo kudi naira 100 kacal ta wannan Account din RAMLATU BELLO MUHAMMAD 1381724404 ACCESS BANK idan kuma kati zaki/ zaka turo Katin MTN ta wannan lambar 08164949554*
*yanzu ne zanga irin soyayyar da kuke nuna mun*
COMMENT.....................
πππππππππ
BANGARE NAH
( part of me)
πππππππππ
STORY&WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO
DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
ALKAWARI
AND NOW
BANGARE NAH
( part of me)
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
ALHAMDULILLAHI ALAH KULLI HALIN AMEENπ€²
4️⃣6️⃣......⏩......5️⃣0️⃣
π____________________π️" Ta dago tana kallon fuskar ta tana jin matukar tausayin ta ahankali tace kiyi hakuri yar'uwa ta Allah kadai ne yasan irin yanda nakeji idan naganki acikin wannan halin dan kawai banida abunda zan iya yimiki ne....."
" *FARHA* da bata iya cewa uffan ta kalleta idanuwanta cike da kwallah yawunda ya dararo mata Asharab ta sanya tsumma ta goge mata cikin tausaya wa..... Tana murmushin karfafa gwiwa tace bana son naganki cikin damuwa yar'uwa ta kiyi hakuri...... Kinji insha Allah zaki warke kidawo kamar yanda kike ada ta kalle ta batare da ta iya cewa komai ba saboda bakinta baya iya furta komai saidai idoh.......
"Haka suka kwanta tanata tofawa yar'uwar ta addu'oin da baba direba yabata yace da ita taringa yimata kullin idan zasu kwanta....... Har sun fara bacci taji ringing wayar ta da kyar ta iya mikewa ta dauko wayar ganin mai kiran yasanya ta mike zaune cikin sauri doctor lafiya yake kirah irin wannan lokacin.... Ta daga wayar cikin girmawa tace hello cikin muryar bacci,
" Ayyah sweet heart na tada ke koh?"
Tayi murmushi kamar yana gabanta kada kadamu, ya kk?
" Shima murmushin yayi normal ya kanwata?"
Tadan juya ta kalli bangaren da take a kwance tace bacci take"
Good ina fatar dai tana samun sauqi Eh insha Allah hawaye suka cika idanuwan ta yanda yaji tayi shiru yasan kuka take yayi ajiyar zuciya mai karfi yanda zata iya jiyo sautin shi acikin wayar hummmmm!!
Zakifara koh ta langwabar da kanta kamar yana ganinta tace wallahi akullun ina kara jin jikina yayi sanyi idan naga yar'uwata acikin wannan halin..... Ya lumshe idanuwan shi yace kada ki damu insha Allah zata samu sauqi nan bada dadewa ba, ahankali tace inafatar haka doctor wallahi akullun sai nayi mafarkin yar'uwata ta jisauki tadawo normal kamar yanda take a da...... Yayi murmushi yace lokaci yayi kusa insha Allah,"
Yace gobe ki shirya da wuri zamuje wani guri insha Allah.......tayi shiru har saida yace Asharab kina jina kuwa?.......eh tace ahankali yace naji kinyi shiru tace ina tunanin yar'uwata ne wazan bari tare da ita kasan fah ni nake taimaka mata kayi hakuri bazan iya tafiya nabar yar'uwata ba........murmushi yayi yace kada kidamu da wannan tare zamuje har ita hasalima tafiyar saboda ita zamuyi...... Ina zamuje ne?
Idan muka je zaki gani, please ka gayamun dan Allah naki wayon sai goben kishirya da wuri idan naje asibiti zan biyo na dauke ku..... To Allah ya kaimu tace asanyaye sukayi sallama a tare suka ajiye wayar........
Kwanciya tayi shiru a zuciyarta tunanin yanda zasu fita daga gidan nan take..... Soronta daya ne kada Aunty munu ta ganta haka kawai tanajin shakku akan hakan......
Saida ta kara tofah addu'a tukunnah ta kwanta bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita......
Abangaren su hajiya salma kuwa suna ta cin amarcin su kamar ba gobe ta manta kwata-kwata da wasu yaranta abu daya takan zauna ita kadai cikin zurfin tunani amma kuma bata iya tuna komai *Bassam* kuwa yakasa aiwatar da komai akan su Asharab duk lokacinda zaiyi wani abun yakasa amma zuciyar shi tana son taimakon yaran.....
...................munubiya kuwa tun lokacinda sukayi ido biyu da doctor deen takasa samun nutsuwa tsoron yaron take matuka haka kawai idan ta tunashi sai ta tsinci kanta cikin faduwar gaba mai tsananin gaske.......tana son taje gun bokanta ta kasa zuwa jinta take kamar an daureta kwata-kwata batada wani kuzari...... Kai har kwaryar tsafinta ta kasa dubawa baranta taga sbunda ake ciki ita dai kata nan gata nan dai kamar marar lafiya........ Babban bakin cikin bassam ya daina wani kulata duk wasu kadarorin da take hari ta gurinshi ba wan I abunda yabada kullun idan tayi masa magana sai yace yana kan hada takardun ne......... Dan saukinta daya satar da takeyi a company itace kawai zatace tana dan rage mata radadi"
_____________Ayau duk suna gida kasancewar ba aiki weekend ne hajiya salma tana kan cinyar bassam kawai ta mike tsaye kamar mahaukaciya tayi waje cikin sauri munu tana zaune tana kari itama ta mike tana kwallawa hajiya kirah mum lafiya ina zakije batare da ta juyo ba tace naji kamar ana kirana ne ina zuwa gaban munu yayi wata mummunar faduwa darammmm!! dammmmm!!! A firgice tace kitsaya ba wani mai kiranki bara naje na gani a'a ni zan je da kainah hankalin munu atashe jikinta har wani rawa yakeyi saboda firgici.......
Alokacin su Asharab da doctor sun fice daga gidan bayan motar su kawai ta gani tashiga kwallawa baba direba kirah baba ummaru waye can yafita da mota yayi tsaye can yace hajiya bakonane lafiya hankalinta atashe tace wallahi kirana naji anayi kuma jikina yana bani a cikin motar can ne ka tsayar dashi dan Allah,
Baba direba da kansa yagama kullewa yace Ayyah ai ya tafi bana tunanin ma kinsan shi hajiya kawai dai kunnenki yake miki gizoh kamar ana kiranki arude tace baba ba gizoh bane tabbas naji ankirah ni har lekawa tayi get din gidan amma wayam ba kowa hakan nan ta juyo jikinta asanyaye jinta take wani iri yaudin nan"
Itakuwa munubiya har cikinta yafara kugi saboda firgici ahankali ta sulale tabi ta baya ta window ta leka tagani ko su Asharab ne hajiya tagani fuloluwan da baba direba yajerah ya rufe da zanin gadon ta gani kamar mutun akwance dan idan dai ba angaya maka filo bane bazaka taba ganewa ba ajiyar zuciya tayi mai karfi tare da murmushi mugunta tace wai Allah na gode maka ashe ba su tagani ba yau da na shiga uku......
Ta fito daga bangaren baba direba yana ganinta a zuciyar shi yace kifi naganinka mai jarkomah tare dayin murmushin samun nasara cikin nuna kulawa ta karaso mum muje ciki dama na gayamiki ba kowa Amma duk kin tashi hankalin ki....... Bassam dayake atsaye ya kai dubanshi kan munu ya wurga mata wani irin kallo yaja hanun matar shi suka shiga ciki suna shiga ta fashe da kuka mai karfi tarungume shi kam.......zuciyar shi a raunane ya soma magana kukan na menene ta dago jikakkun idanuwanta tace ji nake kamar narasa wani bangare a atare dani......munu datake shigowa alokacin ta wutsila kamar zata fadi saboda faduwar gaba..... Jikinta yana bari tabar gun tana shiga ta nufi kwaryar tsafinta jikinta na rawa......
Comment...................
πππππππππ
BANGARE NAH
( part of me)
πππππππππ
STORY& WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO
MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
ALKAWARI
AND NOW
πBANGARE NAHπ
part of me
★BISMILLAHIR★ RAHMANIR★ RAHEEM★
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
5️⃣1️⃣⏩5️⃣5️⃣
★★★★"Jikinta yana mazari ta karasa gun ta dauko kwaryar tsafinta ta bude wani bakin abu ne ya mamaye cikin kwaryar babu wani abunda take iya gani aciki hankalinta atashe tasoma magana cikin razani tace meyake faruwa ne wai?
"Nashiga uku banga ta zama ba yazama wajibi na je gun boka tamike cikin hanzari ta shirya a gaggauce ta bar gidan ta nufi gun boka bawanda ma yasan tafice daga gidan"
"A bangaren su Asharab kuwa suna fita daga gidan basu zame ko inaba sai gidan malan cikin wasu daga cikin yaran malan ne suka dauko Farha aka shigar da ita cikin gidan Asharab da doctor kuwa suna biye dasu abaya har suka shiga ciki"
"Ganin halinda Farha take ciki yabawa mutane da dama tausayi yarinya karama tana cikin jarabawa haka, matar malan ma ta tausayawa Farha matuka an karbe su hannu bibiyu sun dan taradda layi sai da suka dan jirah tukunnah layin yazoh kansu atare suka shiga tare da doctor malan yana zaune rike da carbin sa yadan jima tukunah ya dago ya jima yana kallon Farha kafin daga bisani ya soma magana........ Yace zakiya tuna abunda yafaru tun daga farkon faruwar matsalar? Yake tambayar Asharab.
Daga kanta tayi tace Eh malan yace menene mafarin abun, ta kalli farha hawaye masu zafi suka fara zubo mata tace bazan manta ba muna zaune adaki muna hirah nida yar'uwa kwatsam wannan matsalar ta faru da ita haka kawai ta kwallah kara ta zube akasa shike nan ta koma haka yau ta kai kimanin shekara hudu je anan acikin wannan lalurar.
"Jijjiga kansa yayi yace kintaba saninta da aljanu A'a gaskiya banta'ba sanin tanada aljanuba abokin fada fah babu gaskiya mutun daya ce nasan basa shiru itace Aunty munubiya wacece kuma munubiya yar' sister mum din ce to ita nasan farha bata shiri da ita kwata-kwata........ Yayi shiru na tsayin lokaci sannana yabude alkur'ani mai tsarki yajima yana karatu daga bisani ya dago yace ciyon yar'uwarki ba haka siddan bane yi mata akayi.
π¨ido a waje Asharab ta dago tare da mamakin maganar malan bakinta yana rawa tace yanzu dama ciyon nan ba haka kawai bane wani ne yayi...... Jijjiga kansa yayi yace tabbas wannan ciyon yanada nasaba da wani kuma najikin ku ne dafe kirjinta tayi tace nashiga uku malan waye wannan murmushi yayi yace kada kidamu da son sanin kowaye ayanzu ranar zata zoh kiwaye zai fada da bakinsa amma tabbas duka gidan ku yana cikin matsala kuma matsalar tana jikin ku har abunda mahaifiyar ku take yimuku ayanzu yanada nasaba da hakan"
Kuka ne ya subucewa Asharab tace me mukayiwa mutane mukuwa da suke kokarin tarwatsa mana gida ya dago komai ya kusa zuwa karshe insha Allah daga nan yasoma jero addu'oi yana tofawa a jikinta tana kwance agaban shi bayan yagama ya basu wasu ruwa galan yace wannan ruwan za'a dinga shafa mata duk dare idan zaku kwanta wannan kuma hayaki ne shikuma sau uku arana kidinga daura mata alwala duk lokacin da kika fuskanci ta karye alwalar dan gaskiya aikinda akayi mata bana wasa bane tsafi ne da siddabaru ba matsafa dole sai anyi da gaske dan kuwa maiyin aikin har yanzu yana kanyi bai fasa ba"
Son samu dama zaku bar gidan na wani lokaci dan tabbas aikin zai iya samun matsala idan har kuna gidan doctor yace to malan ko zan iya tafiya dasu can gun ummi inyaso idan tasamu sauqi sai amayar dasu can gidan nasu Asharab ta dago kaunar doctor tana kara shiga cikin jikinta kimar shi takara karuwa acikin zuciyar ta babu abunda Asharab tace malan yace hakan yayi yarinyar ma zata kara samun kulawa bakamar idan yayar kadai bace ai tama yi kokarin jinyar sun kai yammah agidan sannan ya dauke su zuwa gidan ummin sa"
" Ita kuwa munu tana fita ta hau taxi tanufi kauyen da bokan yake tafiya akeyi amma ganin take kamar direban baya sauri saboda a matse take dan haka suna tafiya tana zazzagawa direba masifar baya sauri har sun kusa isa motar ta tsaya cak yayi yayi amma mota kememe taki tashi gashi da sauran tafiya ran munu biya a matukar bace tasoma yiwa mai motar masifa Amma wallahi bakada mutunci dama kasan motar taka batada lafiya amma shine zaka daukoni kasan uzurin da nake dashi ne da zaka kawo ni nan ka jibge sai kace kayan wanki.... Ran dan taxi ya ka kololuwar baci yadago afusace yace ke malama daka ta mun bafa haifata kikayi ba tun dazu sai rashin mutunci kike yi dan kinga ban kula kiba kibarni da takaicin mota ta tsaya mun mana wallahi idan kika kara magana agun wallahi sai nayi maganin ki anan bakuma abunda zaki iya yi"
Cikin tsiwa tace me ka isa kayi to marar mutunci duk abunda kake jidashi nafi karfin kayi mun rashin mutunci wallahi ai kuwa mai taxi yace lallai yarinyar nan bakisan dawa kike magana banzu zanyi maganin ki yafito da wata sharbebiyar wuka yace wuce muje ganin wuka ahanun sa hankalinta ya tashi tafara mazari yace shige nace muje ya buga mata tsawa mai rikitar wa"
Ai kuwa tayi gaba ba shiri said da sukayi nisa Cikin dajin ya tsaya dan ubanki zakin San ke karamar yar'iska ce yau sai naga karshen rashin mutuncin ki tube kayan jikin ki dan uwarki jikinta na rawa ta kwabe kayan yana ganin manya- many breast dinta saida ya hadiyi wasu yawu masu kauri kuttt!! saboda shi kansa yasan yau dawa tayi nama don tsohon rashin mutunci irin nasa zanita ya shinfida ya tube haihuwar uwarshi ya fincikota kamar kayan wanki ya danna mata kai a gurin ayabar shi ya turata abakin ta to dama dai itama yar akuyar ce haka ta ringa tsotsa yana wani irin gurnani kamar tsohon jaki yana jima'i yan biyunta kuwa murzar su yake kamar tsohon mayun waci dagana yafara aiki babu sassauci abun fa bana wasa bane ba sai gashi ya dauki kimanin awa daya yana abu daya tun munu tana daukar abun da wasa har tafara kuka tana rokon sa amma ina bama ya jinta saboda yafada wata nahiya ta daban ya kawo yafi akirga yana kara cigaba da aiki jini kuwa kamar wacce tayi bari amma mutunmin nan kamar ba mutun ba aiki kawai yake har saida ta fice ahayyacin ta takoma ko motsi bata iyayi saboda wahala"
" wata iriyar gyatsa yayi alamar koshi sannan ya dagata a dai-dai fuskarta ya kwararo mata fisatari firgigit tayi tadawo hayyacinta da kyar ta iya mikewa zaune kasanta kamar anzuba mata barkono saboda azabar da takeji ya saka kayansa ya sunkuyo bani kudi na kona kara wallahi danni bana gajiya da jima'i ko yanzu badan na gaji na dagaki ba na nuna miki ne babba ba sa'an yaro bane kuma idan kana cin kasa to ka kiyayi ta shuri ina fatar kingane banbancin kasa da tsakkuwa yanzu"
Bakinta yayi nauyi bama zata iya cewa komai ba ita kadai tasan masifar azabar da takeji jakarta ta janyo ta debo kudin da bata masan adadin ko nawa bane ba ta bashi yamike yayi tafiyar shi yabarta anan yashe kamar kayan wanki..........
Tooooπ¨ dama ance fah Alhaki kuikuyo ne fah munu kadan ma kika fara ganiπ€
Kuyi manage bana iya zaman typing da yawa
COMMENT
SHARE
VOTE.............
πππππππππ
BANGARE NAH
( part of me)
πππππππππ
STORY& WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO
MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
ALKAWARI
AND NOW
πBANGARE NAHπ
part of me
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
★LAHAULA WALA KUWATI I'LL AH BILLAH★
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
5️⃣6️⃣⏩6️⃣0️⃣
★★★★★★"Ta kai kimanin awaya daya agurin batare da ta iya koda motsa yatsan taba tamike zaune dakyar kamar mai sabuwar haihuwa gabanta ya gama kumbura yayi sumtum da kyar ta mike tasanya kayanta jini sai zuba yake da dan kwalinta tayi kunzugu ta mike jakarta da takalmanta duka ahannu tarike tana tafiya kamar yar kaciya dakyar da sidin koshi taga titi wani azababben zafi takeji,
Da kyar ta samu taxi ta kwatan ta masa inda zai kaita saboda zuciya irin tata taki hakura saida ta karasa gidan boka da kyar take taka kafar ta yana ganinta ya wage baki da yaringa babbaka dariya sannan kuma yatsaya cak yakalleta yace dama nasan hakan sai ta faru nagaya miki bazaki taba ganin dai-daiba har sai kin amince dani,
Cikin matsanancin jin zafi ta daga baki da kyar tace kayi mun rai boka komai yana nema ya lallacemun daga mata hannu yayi cikin daga murya yace ba abunda kika gani wata tabarbarewar sai gaba lalacewar al-amura kuwa kice silar shi zabi ya rage naki koki bani kanki ko ki rasa damar ki ta karshe, bakinta yana rawa tace wallahi bazan iya yin komai ba ayanzu fade akayi mun idan har na amince dakai zan iya mutuwa boka ka gayamun kudin ko nawa ne zan baka dan Allahπ
Dakata malama yanzu kika san Allah toni ba wani abu dana sani illah ki bada hadin kai idan har kina son biyan bukata idan kuma bakya so yanuna mata hanya kisan inda dare yayimiki
Hawayen wahala suka gangaro mata tayi shiru na tsayin lokaci tace indai bukatata zata biya na Amince Amma dan Allah kayimun ahankali wallahi ina cikin jin azaba boka,
Lashe baki yayi kamar tsohon maye yace kinyiwa kanki dabara kuma kin kuru da ayau dinnan sai asirinki ya tonu, ki mike ki shiga ciki ki komar haihuwar uwarki ki jirani.
"Da kyar ta mike tashiga cikin bukkar wacce baka jin komai aciki sai tashin hamamin dauda dana kazanta wandunan mata kuwa aciki kamar kinje gurin yan gwanjoπ haka ta tube takoma sirara haihuwar gyatumar ta tadan leka gabanta ya wani zazzago kasa kamar mai ciyon gwaiwa,
Boka yamike ya shigo ciki yana washe baki ya kwabe nasa kaya jikin sa har wani natson dauda yake saboda kazanta yana matsowa kusa da ita breast dinta yakawo wa cafka yashiga lugwigwitasu kamar yasamu fulawa daga nan yad'aga kafar ja'irah sama baiji wani kyankyamin gurin ba ya jefa taliyar sa ciki yafara aiki wata iriyar kara tayi daga nan ta dauke wuta hakannan boka yagama budirin shi batare da tasan aduniyar da take ba,
Allah ya kyauta munu Allah ya shiryeki
Babu inda yadamu yagama biyan bukatar shi ya dagata jini kuwa ba'a maganar shi zuba kawai yake haka ya mayar da kayan sa yakoma bakin aiki dama yajima yana hararen ni'imar jikinta yau kuwa ya dan-dana ya maida yawunshi,
Munu kwana tayi asume kuma tsirara bokan bai kuma bi takanta taba sai wajejen hantsi tukunnah ta soma farfadowa bazata iya tashi tsaye ba rarrafe tayi ta dauko kayan ta tasaka gabanta kuwa haryafi na mai haihuwa kumbura da rarrafe tafito ba kowa a gun sai boka yanata wani irin surkulle can yadago yace aljanu basu yarda da wannan aikin naki ba kije sai kin samu lafiya kidawo sunki amincewa da wannan"
Suna bukatar ki cikin koshin lafiya bayan kwana uku ki dawo ta runtse idanuwanta tayi takasa cewa komai da rarrafe ta fita daga gidan bazaka taba cewa tana da lafiyar kafa ba haka taringa curoling har ta isa titi a zaune ta tari taxi ta shiga da kyar mai motar ya juyo yace hajiya ina zamuje kamar mai ciyon baki tace cikin garin Abuja Amma dan Allah drop kada ka dauki kowa to yace ya figi mota aguje"
A can gida kuwa su hajiya salma basuda ma masaniyar ko bata gidan, sai wajejen 1:00 pm hajiya salma ta fuskanci munu bata nan delu ta kwallawa kira tace wai ni delu munu bata nan ne Eh hajiya tun jiya naga ta fita kuma banga lokacin da ta dawo ba lafiya kuwa A'a kawai naga banganta bane ba basu karasa ba tashigo palour tana rarrafe a tsakiyar palour ta zube ragwab kamar kaya hajiya da delu sukayi kanta a guje ina ta suma ruwa suka dauko a fridge suka antaya mata firgigit ta farka hajiya salma hankali atashe tace lafiya munu meyasa meki fadeeeeee aka mun takarayin luluuuuu zata kuma faduwa hajiya salma ta tareta suna sallallami fade kuma inalillahi wa'inna I'llaihi raju'un delu ta daga zanin ta tadan leka ta yamutsa fuska saboda gurin bakyan gani wallahi kuwa wannan wane irin rashin imani ne haka.
Hajiya salma tace bara na kira bassam akaita asibiti delu tayi sauri tace a'a hajiya bara na kula da ita ai tanada girma zan iya kibar zancen asibitin zan kula da ita to tace cikin jimami haka suka riketa suka nufi dakinta a gado suka kwantar da ita delu ta shiga ta hada ruwa masu masifar zafi wanda duk munu ta yi kuskuren zama aciki sai tayi karamin hauka ta zuba detol isheshshe suka riketa suka shigar da ita bandakin atare suka taimaka mata ta shiga tana zama data buga wata iriyar kara har farfajiyar gida anajinta hajiya salma tace delu ruwannan basuyi zafi ba kuwa tace A'a ranki ya dade kinsan ciyon danye ne tana bukatar kulawa sosai ta dannata ciki tace hajiya ki taya ni kada ta fito har sai sun huce haka suka danneta aruwan tana ihun bala'i saboda zafin ruwan yawuce hankali..... Munu baki ya mutu babu abun da zata iyayi akai delu kuwa mezatayi inba dariya ba aranta tace kema yau ki dandana irin zafin muguntar da kike yiwa mutaneπ
YAWAN COMMENT YAWAN TYPING
SHARE
COMMENT.. ...........
YAR'MUTANEN ARGUNGU CEπ
LAURAT M BELLO
TYPINGπ²
BANGARE NAH
Part of me
ππππππππ
STORY&WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO
MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
AND NOW
πBANGARE NAHπ
Part of me
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
Bismillahir rahmanir Raheem.....
*Assalamu Alaikum masoya nah ina mai neman afuwarku saboda jina shiru da kukayi Na tsahon lokaci sakamakon haihuwa da nayi*
*To Alhamdulillah Na sauka Allah Ya azurtani da samun baby Boy Insha Allah zaku ringa jina yanzu ina iyiwa daukacin masoyana godiya Allah Ya sanyamana hannu acikin dukkanin al-amuran Mu Ameen*π€²π»
6️⃣1️⃣➡️6️⃣5️⃣
"cikin matsanancin jin ciyo suka mayarda da ita kan gadon ta kwanta jinta take kamar bazata iya kara moruwa ba,tabbas tasaba tarayya da maza amma Wannan ta daban ce lallai maza ma suna suka tara....
Haka taringa tunani maganar boka ce taketa yawo acikin kwakwalwarta yazama wajibi ta sami lafiya kafin kwanaki ukun da boka ya dibar mata
Da kyar ta samu bacci barawo yayi awon gaba da ita
Ita kuwa delu mamakin Wannan lamarin take ace kamar munu Za,ayiwa fade haka kawai zuciyarta ta kasa yarda da hakan
A bangare hajiya salma Kuma abun Ya tsaya mata arai yayinda tausayin munu Ya cika mata zuciya cikin tausayawa ta nufi bangaren su *Bassam* yana zaune ababban falon gidan yana kallon wani series firm a unmask I will never say good bye hajiya salma ta shigo jiki a sanyaye remot dinda yake hanunsa ya ajiye Ya mayarda hankalinsa kanta cikin kulawa yace dear Lafiya naga mood danki ya canja a raunane tace munu ce sai hawaye sharrrrrr suka gangaro mata
"me Kuma ya same ta?"
Ta dago dear me yasa wasu mazan basuda imani ne?
Menene fa'idar fade ne meyasa ake cin zarafin mata ne ta hanyar rabasu da mutuncin su?
Ina tausayin munu jiya ta hadu da kaddarar fade....
Wani kallon mamaki yabita dashi aransa yace ke kikasanta yanzu ba wani fade ta ninkeki ne kawai
A fili Ya sanya hannu Ya janyota jikinsa Ya rungumeta sosai Ya soma magana kirage yawan damuwa tabbas a kwai ciyo amma kinsan kowa baya wuce kaddarar sa
Allah Ya tsare gaba
Ameen tace a sanyaye dan gaskiya abun Ya tabata sosai
Harcikin ranta bata jin dadi
Shi Kuma ko a jikinsa saboda yasan wacece *munubiya*
Ta jima tana baccin wahala har yamma bata tashi ba sai gab da magariba sannan ta tashi a wahale saboda tsaminda kasanta yayi
Da kyar ta shiga bandaki ta kara hada ruwan zafi ta Kara shiga saboda ita kadai tasan azabarda takeji a gun
Tana shiga delu ta shigo dakin jin karar ruwa a bandaki yasanya tasan tana ciki guri ta samu ta zauna ta jima aciki kafin nan ta fito
Ganin delu a zaune tace Lafiya? delu ta hadiye dariyar da taso kubuce mata saboda ta koma kamar yar kaciyaπ
tace nazo naga ya jikin ki ne
ta dago fuska a murtuke tace ko dai kinzoh gulma
"Gulma kuma?"
mezai saka nayi miki gulma
delu ta mike bara naje Allah Ya Kara afuwa
harta Kai kofa munu tace dan Allah ko kinsan maganin da zan sha wallahi inajin zafi gun sosai
A zuciyarta tace yar jakar uba a she rashin kunyar karya gareki
A fili tace ruwan dumi ake shiga akai-akai saboda gun yayi saurin warkewa Kuma masu zafi ba salam ba
Daga kanta tayi tace na gode tashi ki fita zan dan kwanta
Delu ta kume dariyar ta tace to ta fice daga dakin a zuciyarta tace Allah Ya kyauta ace yarinya bata Ganin kowa da mutunci
*****************
Munu Ya dage sai shiga ruwa take saboda bata son ta samu matsala da boka
Kuma gashi gun yaki yayi mata normal har yanzu zafi take ji Kuma sosai tarasa ganema abun kwata-kwata
Washe gari tun safe ta bar gidan ta nufi gun boka dan Sam bata son tasamu matsala akan abunda tasaka a gaba
Tana son burinta ya cika ta kowane hali
π€tabdijam lallai.......
COMMENT
SHARE
Laurat m bello
TYPINGπ²
BANGARE NAH
Part of me
ππππππππ
STORY&WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO
MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINH
AND NOW
πBANGARE NAHπ
Part of me
Alhamdulillahi Alaakuli haliin
6️⃣6️⃣➡️7️⃣0️⃣
"Boka yagama yin shiri Na musamman saboda so yake Yau yaji dadin harkar sosai ba kamar wancen lokacin ba....
Cikin lokaci ta isa ta tarad da mata da yawa agurin haka ko wacce sai da Ya biya bukatar sa da ita sai kace inji ko gajiya baya yiπ€£
Saida layi yazoh kanta ta shiga Saida ya gama Kare mata kallo sannan yace lallai ashe kina son kanki da arziki
Gabanta Yana faduwa tace Kaima Kasan bazan saba alkawari ba wata shu'umar dariya yayi tare da lashe bakinsa ya kurawa kirjinta ido can Ya nisa yace
Bukatar ki zata biya batare da bata lokaci ba amma Kuma a kwai sharadi ta dago wane irin sharadi ne wannan dariya yayi yace
Sharadin shine har sai *BASSAM* ya daina tarayyar auratayyah da hajiya salma na tsahon sati biyu
Kada ki sake ki barsu su yi komai a tare Idan kuma har kinyi sake to tabbas allurah zata tono garma dan tabbas asirinki zai tonu
Kuma hajiya salma zata dawo hayyacin ta daga nan komai zai lalace miki
Cikin matsanancin tashin hankali bakinta yana rawa tace nashiga uku boka kasaka mun wani sharadin wallahi wannan yayi tsanani bansan ya zanyi ba
Wata dariya ya saki kamar wani kamun hauka yace wannan shine sharadin dan kuwa hakan shine mahadin maganin ki Idan kikayi sake kin kade.........
Ya dago ki tashi Kiyi tsirara Kada ki bata mun lokaci...jikinta a sanyaye ta mike tayi tik gabanta Yana bari saboda tuna irin wahalar da zata sha sakamakon gurin Yana nan bai karasa warkewa ba
Shi kuwa boka ba abunda ya shalleshi burinsa kawai yajishi yana yawo acikin koramaπ€£
Wani wari da hamami ne ya daki hancin munu hammatar sa kamar salangar kashi saboda wari haka Ya dinga hakar ta kamar Ya sami jaka
sai sambatu yake washhhhh shafamini nan taba Minni can haka yadinga zuba kamar Kanya..... itakuwa zafi kamar zata yage haka take ji cikin disasshiyar murya tace dan Allah kabarni haka wallahi ji nake kamar zan mutu
Cikin santi yace Ai dole kinji dadi yakaimiki har cikin kwakwalwa ta Kara fashewa da kuka mai karfi Wallahi azaba nake ji ba wani dadi dan Allah ka daga ni, ina boka baima San tana yi ba kara zagewa yayi yacigaba da bidirin sa
Atakaice dai ranar tasha bakar wahala haka ta koma gida a galabaice
delu tana farfajiyar gidan ita da baba direba ta shigo tafiyarta kadai Idan ka kalla zaka fahimci akwai wani abu wujiga- wujiga ta karaso tana zuwa gunda suke a zauna ta zube kasa sumammiyaπ¨
Ido delu ta zaro tarike baki tace to itakuma Wannan Lafiya
Baba direba ya yatsine fuska yace makirci mana to inbanda iskanci kalau fa ta shigo amma kinga ta wani zube mana anan kamar kayan wanki...
suna cikin haka sai ga hajiya tare da bassam sun fito sakale da juna
Tana hangosu ta sake shi takarasa gun cikin sauri Ganin halinda munu take ciki yasanyata rudewa baba direba lafiya me yasameta haka kuma
Wallahi tana shigowa ta fadi subahalillahi Ba lafiya dear ku taimaka Mu shigar da ita
a yatsine ya taya baba direba suka shigar da ita shi warin da jikinta keyi yasaka shi jin tashin zuciya
Wani karni yakeji hakan Ya tabata masa da wani ya kusanceta
Ransa yaji yakara baci azuciyar sa yace Wannan wace iriyar akuya ce kowa ma ya nema ya samu Allah ya kyauta
Akan gadonta suka jibgeta hajiya salma zuciyarta ta a dagule tausayin munu takeji matuka..... Sun dauki dogon lokaci a dakin sannan *bassam* Ya Mike dear muje koh ai munu tana jin haka takara kankame hanun hajiya salma ta soma kuka kamar mai shigar Aljanu
Dan Allah mum Kada ki tafi Wallahi zan kuma Ganin su ki taimaka mun dan Allah
ta dago ta Kalli *Bassam* tace dear kaje zan shigo kaga tana bukatar kulawa.....
Wani kallo ya wurgawa munu na tuhuma Sannan ya fice a zuciyarsa yace tanan Kuma kika bullo ai kuwa zanyi maganin ki
Too π€ashe a kwai cakwakiya kenan munu *Bassam* ya harbo jirginki.......
YAWAN COMMENT YAWAN TYPING
SHARE
LAURAT M BELLO ce
TYPINGπ²
BANGARE NAH
Part of me
πππππππ
STORY&WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO
MARUBUCIYAR lITTAFIN
SUKHAINAH
AND NOW
πBANGARE NAHπ
Part of me
Bismillahir rahmanir Raheem
Alhamdulillahi Alakulli halinπ€²π»
7️⃣1️⃣➡️7️⃣5️⃣
"Yana fita daga dakin yanufi bangaren su zuciyarsa cike da tambayar me yasa munu bazata barsu su haka ba ya tabbata akwai abunda take nufi da hakan.....
Ya dago koma Menene bazaiyi tasiri ba dan kuwa tabbas sai Ya rusa nufinta bazai taba bari wani abun yakuma faruwa ba matukar yanada yanda zanyi
Ya kwanta yanata tunanin abunda yakamata yayi
--------waiwaye-------
Tun lokacinda su *Asharab* suka bar gidan hankalinsa su baba direba da delu ya kwanta sosai koba komai Susan suna cikin kwanciyar hankali ba kamar nan ba dasuke cikin halin takura da rashin gata
*suraj* yana tafiya dasu gun malan suka nufa da mutane sosai a gidan masu neman taimako hakan yasanya suka shiga ciki halinda *farha* take ciki a bun akwai ban tausayi ga mace har mace amma ba kafa ba hanu tabawa mutane tausayi matuka matar malan ta taimakawa Asharab suka kwantar da ita kafin malan ya gama da bakinsa.....
Asharab ta goge hawayen da suka gangaro mata hakika tana tausayin yar'uwarta sosai gashi basuda wani Wanda zai taimaka masu suraj dayake zaune yana danna wayar sa ya dago tare da girgiza kansa yace kukan Kuma na Menene......
Ta dago ta share hawayen tace inajin tausayin Farha gani nake kamar Wannan ciyon bazai barni na rayu da YAR'UWA taba
Murmushi yayi ya kara matsowa kusa da ita hancacif ya zaro ya mika mata takarba ba musu yasoma magana cikin sigar rarrashi yace ki rage damuwa Insha Allah Wannan lalura da yar'uwa rki take ciki zata zama tarihi babu wani abu da ya gagari Allah
Ta dago ahankali tace ina fatar hakan amma Idan naga ganta ahaka jikina yana yimun sanyi
Yakara sakin Murmushi yace ki saki ranki komai yazoh Karshe da izinin Allah
Farha dake kwance tana jinsu ta rintse idanuwan ta hawaye suna tsiyaya a idanuwan ta kaunar yar'uwar ta ta kara kamata hakika rashin dan uwa yanada ciyo dan kuwa shidin wani bangon dafawa ne
Ya Allah ka tashi kafadu na kaji tausayinaπ€²π»
Sai da malan ya sallami bakinsa duka Sannan ya shigo cikin gidan dama yasan da zuwan nasu
Tabarma aka shinfida masa a tsakar gidan ya zauna kallo daya yayiwa Farha Ya fahimci tabbas akwai asiri a jikinta ya dago suraj dauko mun galan din tofin nan yana ciki ya Mike Ya dauko kadan Ya tsiyaya a dan kofi ya mikawa suraj yace ku dagata ku bata ta sha da hajiya da Asharab suka daga ta suka bata tofin yana Fara shiga cikin ta ta kurma wata iriyar Kara mai makutar razanarwa
Ta Mike sambal kamar ba Farha ba amma fa ba numfashi hankalin Asharab yayi mugun tashi na shiga uku Farha!!!
Malan ya dago yace ku shigar da ita ciki zata farfado sai zuwa wani lokaci saboda lalurar ta dade ajikinta amma ba matsala da bakinta zata gaya mana komai......
Asharab ta danji sanyi aranta ta share hawayen fuskarta tace Allah yasa hakan .......ta kalli yar'uwarta a hankali tace Allah yabaki lafiya Farha...
Atare suka amsa da Amen ya Allah....
Ta kai kimanin awa uku a sankame ahankali ta fara bude idanuwan ta bakinta yayi mata nauyi sosai bazata iya magana ba ....
Amma ta dan mike kadan hanunta yana rawa ta soma yin wata maganar da bazaka iya fahimtar abunda take fada ba saboda bakin a sarke yake ......
Malan ya dago ya kallai Asharab yace kada ki damu insha Allah zata sami lafiya ya dauko katon galan cike da tofi yace za'a ringa bata safe rana dare sannan kuma aringa shafe jikinta dashi
Tare da daura mata alwala duk dare saboda hatsarin aikinda yake jikinta tsafinda akayi mata yanada hatsarin gaske....dole sai an kula sosai......Jikin Asharab a sanyaye tace to insha Allah za'a kiyaye.....Amma dan Allah malan inada tambaya?
Yana murmushi yace ina jinki waye yayiwa kanwata asiri?
murmushi ya karayi sannan yace zata yi bayani da bakinta idan ta dawo hayyacinta
Sannu ahankali komai zai warware.....ya dago yace kada amayarda da ita gidan su saboda akawai matsala
Suraj yace ba matsala zan kaisu can gida gun hajiya sai tafi samun kulawa acan......
COMMENT
SHARE.....
LAURAT M BELLO
TYPINGπ²
BANGARE NAH
Part of me
0 comments:
Post a Comment