Aisha tace adai fita dai haka kawai dankunai mun
bakinciki dagidan mijina zakizo kina wasu gulmace
gulmacinke ANAL ce saina kafa layarnan sai Na
wulakanta ta wata banza ladi dawani karamin bakinta
tazo tanawane ihu adaiyi gaba, tagama masifarta
tadorah abinci ta kunna tv tana kallon wane series Na
yan Korea, yaya yana fita yaji kasuwa ararraba musu
kaya daganan yahuce office din wani abokinsa ahmed
inda yanazuwa Ahmed yace mutumina muhuce gidana
danallah yaya yakallisa niba'inda zani malam katsaya
muyi magana ahmed yace haba umar pls katawo muje
yace okay muje, suna isah Rahma matarsa ita bata kula
da bako ba tatawo dagudu ta rungume shi sweery
sannunka dazuwa ta anshi bag dinsa yanaga kayi baki
kodai bakace abunci ba nima xan fadaina cin abinci
tunda mijina bayaci no! Kar babyna ya illarta
baxaiyuba am srry sweery xandinga Ci takallisa yauwa
yanxu muje nayima wanka sai nabaka abunci abaki koh
yakallita Allah yayimuke albarka tare dakai mijina, yaya
Wanda tuntuni yayi mutuwar tsaye yadda yaga
masoyan kuma sunbala'in burgeshi Allah kasa ANAL
dinsa tayimasa haka ! Yayi gyaran murya Rahma tajeyo
duk borin kunya sai tabasar tace yau angone agidanmu
yaya yakallita fuska ayatsene kyaci haka kun shanyane
ba ahmed yace mu mun isah suka zauna sukasha hira
har yakemasa fatan Allah yabasu zaman lpya da ANAL
yaci amin abokina nagode ni natafi saimunzo
suna.........
ANAL 70
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Sai munzo suna ahmed tace toh, Yaya yana fita yahuce
gidansu yanashiga yatarar da umma afalo yagaisheta
tacemai ya matartaka yace lafiya umma tace toh mashaa
Allah a dai dunga kyautatawa iyali yace inshaa Allahu
umma tace yauwa ABBA yasa anfara jere a part din
ANAL yace eh yakirane yafadan umma ninatafi tace
toh inazakaje yanxu yace xanji gurin mumy tadakko
wasu tsumi a jarka tace akaiwa ANAL yace toh nina
tafi tace toh kagaishi su, ANAL tanadawo tayi wanka
tasaka riga da wando wadda tadaura dankwa li tasakko
mumy tatafi jairai atikaah kuma barci taki takwanta a
palour, yaya tunda yashigo yake kallonta tadan fara
barci saitaji kamar ana tsotsar bakinta tana Bude idonta
taga yaya yarungometa idonsa yayi jaa takallisa cikin
tsewa wai yaya wannan wani irin iskancine yace am ur
husband so babu iskance anan tatureshi yake turowa
yana kokarin kissing dinta ta gartsa masa cezo tagudu
sama mugu kawai yabiyota taruga aguje yakallita yace
xanka makin ya fita rai abaci...........
ANAL 71
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Yaya yafita rai abaci, yana isah gida yatarar dasu mumy
sunata saka kaya gida yayi kyau yagaida mumy ashe
kunanan naje gida bantarar dakiba tace eh wallhi
munanan munata aiki gobe za'akawota, yaji dadin
maganar yace toh Allah yakaimu, mumy tace toh
ABBA yakirah ne yace anal takoma gida kaji ka
dakko ta kakaita yace toh mumy Aisha takawomu ku
abinci , mumy tace au ashe tanagidan aibatama zo
tagaishemu, yace subhnllhi mumy batazoba inaxuwa
mumy tace kyaleta bakomai ya fusata yashiga gidan
yanashiga yatarar tana kallo yace ki Aisha bakisan su
mumy suna gidan tace toh maixan musu yace uwarki
xakimusu banza mara mutunci banga amfaninki ba
kitashi ki dafamusu abinci, tatashi tsayi bazanba saimai
yawanka mata mari saida yayimata 5 ajere sannan
yakyaleta, yafito yatafi gida yana zuwa yasamu su
atikah a palour atikah tagaishe sa ANAL tanacan
tanata waya da uncle hashim bata kulah Yaya yashigo
yamatso kusa daitah yawanka mata mari dawa kike
waya eh bazaki fadaba kidakko hijjabin ki ABBA yace
ki koma..............
ANAL 72
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Kidakko hijjabin ki ABBA yace ki koma yanzu tana
kukah tahau sama tadakko mayafi ya dakamata tsawa
hijjabi nace ba mayafi ba taje tadakko suka tafi suna
zuwa tatarar da ya teema kakus dawasu yan uwansu
tana shiga tafada kan kakus tana kuka kakus tace haba
jikalli tun yanzu kukah kiyi shiru kinji shi zaman aure
gaba daya hakurine acikinsa to kada ki
bayyanar da sirrinsa, kar kuma ki saba
umarninsa, saboda idan ki ka bayyanar da
sirrinsa ba ki san irin kafar ungulun da zai yi
miki ba, idan kuma ki ka saba umarninsa za
ki sa masa kunci a cikin kirjinsa.
Sannan yake 鈥榶a ta kada ki dinga farin ciki
idan yana bakin ciki, ko kuma bakin ciki
idan yana farin ciki, saboda yin farin ciki
lokacin da yake bakin ciki rashin sanin ya
kamata ne, idan kuma ki ka yi bakin ciki
lokacin da yake farin ciki to za ki gurbata
masa farin cikinsa.
Kuma duk lokacin da ki ka fi girmama shi,
to lokacin zai fi kimanta ki, duk lokacin da ki
ka fi yin abin da yake so lokacin zai fi
abokantakarki.
Kuma ki san cewa ba za ki samu abin da ki
ke so ba, face sai kin fifita yardarsa akan
yardarki, cikin abin da ki ke so ko kuma ba
kya so, Allah kuma ya kare ki.
Sai aka kai ta wajan shi ta zama mai kima a
wajan shi kuma ta haifar masa manyan
mutane. Danhaka dole kiyi hakuri duk dadi duk
rashinsa kixauna dashi kishiyarki baruwanki daitah
hakuri shine nake kodaza ta cuceki kiyi hakuri ki
fawwala wa Allah zaimuke maganin komai kiyawaita
yin adduar ADDU'AR NEMAN KARIYA
DAGA AZZALUMAI
Idan kana tsoron cutarwa daga wani mutum, ko kana
fuskantar cin mutunci daga
gareshi, ko daga Jama'arsa, to ga addu'ar da zaka
karanta domin samun kariya
daga Allah. Kuma aniyarsu zata koma kansu in sha
Allah.
Ga addu'ar nan kamar haka:
锖嶏粺锘犢戀庯滑購锘①戀� 锖庯簭賾賻 锖嶏粺锖促戀庯护賻锖庯画賻锖嶏簳賽 锖嶏粺锖促戀庯簰賿锘娰愗� 锘庯涵賻锖徺戀� 锖嶏粺賿锘屬庯寒賿锖蒂� 锖嶏粺賿锘屬庯粓賽锘达虎賽貙 锘涃忥沪賿
锘熧愶徊 锖熧庯簬锖簫賸 锘Y愶沪賿 鈥�( 锖嵸愶撼锘べ忥华 鈥�) 锘庯簝賻锖Y掞喊賻锖嶏簯賽锘� 锘Y愶沪賿 锖з庯患賻锖嬞愶粯賽锘氋庁� 锖冑庯互
锘迟庯粩賿锖忥粊賻 锘嬞庯粻賻锘操戀� 锖冑庯海賻锖� 锘Y愶花賿锘忥虎賿 锖冑庯画賿 锘迟庯粍賿锘愘庯话貙 锘嬞庯喊賾賻 锖熧庯簬锖忥粰賻 锘庯簾賻锘炠戀� 锖涃庯花賻锖庯簨購锘氋庁�
锘庯粺賻锖� 锖囐愶粺賻锘� 锖囐愶粺賾賻锖� 锖冑庯户賿锖�
Allaahumma Rabbas-samaawaatis-sab'i, wa
Rabbal-'Arshil-'Azeem, kun lee
jaaran min (Sai ka ambaci sunansa), wa 'ahzaabihi min
khalaa'iqika, 'an yafruta
'alayya 'ahadun minhum 'aw yatghaa. 'azza jaaruka,
wajalla thanaa'uka, wa laa
'ilaaha 'illaa 'Anta.
Ki yawaitayi yi Allah zai tsareki zai karike inshaa
allahu tohm kakus godiya dubu Allah yakara girma babu
komai jikalli Allah yayi muke albarka tace amin ya
teema inayini lafiya ANAL yagida lafy to nema dai
abunda zancemuki bashidayawa KARKI DAUKI
WAYANNAN DABI'UN WANDA WAWAYE
DAGA CIKIN MATA KIYI:
1. Akwai wacce take daukar Miji tamkar wani abokin
gaba.. idan ya kyautata a
kyautata masa, idan ya munana mata wai sai ta rama..
(Ka ji sokuwa! Sai kace
ita ta auroshi)
2. Akwai wacce take kwashe Sirrin mijinta ta kai ma
Iyayenta da Qawayenta. ta
gaya musu laifukansa, ta zubar masa da mutuncinsa
awajensu. (Ta manta cewa
Mutuncinsa shine nata, kuma shine Uban 'ya'yanta).
3. Akwai wacce duk abunda mijinta yayi mata ba zata
nuna godiyarta abakinta ba,
ballantana a aikace. Sai ta raina masa, ta nuna masa
bai iya ba. (Kaji Butulu)
4. Akwai wacce kullum sai ta nuna ma Mijinta cewa
ita 'yar masu wadata ce, wai
gidan iyayenta yafi nasa.. (Don me baki yi zamanki
agidan iyayen naki ba, har
abada?).
5. Akwai mai tsananin Kishi, sai dai babu kyautata ma
Miji.. Kullum tana zarginsa.
(Idan kin hanashi Qaro aure, ai ba zaki hana zuciyarsa
tunanin wasu matan ba.
tunda baki da kirki).
ki kula ANAL abunda zancemuke kinan Allah yabaku
zaman lafiya amen ya teema..........
ANAL 73
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Allah yabaku zaman lafiya anal tace ameen yaya teema,
kakus takallita waccan itace faiza yargidan hashim ce
anal tace inayini anty faiza, tace lafiya lou anal Allah
sanya alheri nema ganawa gudum mawar anal tace
inajinki anty faiza:MAGANIN NI'IMANE zakiban
labari inkikayi Abubuwan da zaki nema:
1. Dabino dan agadas mai kyau. Rabin kofi.
2. Aya busasshiya. Kofi biyu.
3. Garin Zogale cokali 7.
4. garin hulba cokali 5.
5. Nono fresh idan ba zai samu ba anemi chukwi ko
madara 'yar kanti.
YADDA AKE YI
Ki bare dabinon ki ciccire kwallon ki tsaftaceshi.
Sannan ki Qara shanya shi ya bushe sosai. Sannan ki
daka shi aturmi har ya zama gari lukwi.
Sannan ki dauki wannan busasshiyar ayar ki tsince duk
wata tsakuwar da take ciki. Sannan ki nika da
dutse ko a turmi. Sai ta zama gari.
Sai ki hadata guri daya da wannan garin dabinon, ki
gauraya su tare da wannan garin zogalen. Ki
tankadesu tare da garin hulbar.
A kullum da la'asar sai ki dauko wannan garin
abubuwan ki zuba Chokali 3 acikin madara kisha tare
da zuma ko sukari.
INSHA ALLAHU kafin kwana 3 zaki fara ganin
chanji da Qarin ni'ima a yanayin jikinki. Hatta fatar
jikinki zata Qara sheqi da haske.
Toh anty faizah nagode, kuma ANAL kisane Babu
Abunda ke karawa mace Test kamar ZUMA
DABINO MAZARKWAILA Babu abin
dake karawa mace ni ima kamar kankana gwanda Apple
musanman ki hada da madara Abun dake
matse mace kuwa sai sassaken magarya Wallahi yar
uwa kika riki wannan kingama. Ya teema taci ai wannan
ba anal kawaiba harsumu sukasaka dariya
Ya teema tace wai mayi matsalar zubewar nono daga
haihuwa amma wallahi ba ki ga yadda nono nuwan
wasu matan yakomaba Duk ya yamutse don Allah ki
taimaka kifade hadin da zamu dinga ya ciko ya yi kyau
kinji anty faiza.
Toh fatima Ga wannan hadin kigwada.....
1. Ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki saka
a tukunya da ruwaki ta fasa shi
sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki
sami zumar ki mai kyau inda yi
daya, garin gero ludayi daya, madarar PEAK na
gwangwani daya na ruwa sai ki juye su
kan ruwan tafasashen albasan nan ki sha, amma fa kar
ki bari ya wuce a wa 24 baki
shanye ba, in Allah ya yarda in za a samu biyan bukata.
Allah Ya sa mu dace.
2. Ki sami aya, gyada, ayaba (plantain) da alkama sai
madara, zaki wanke ayarki sai ki
hada da gyadarki ki markada su ki tashe, already kin
yanyanka plantain dinki kin busar
kin yi gari da shi kin tankade sai ki rika diban garin
plantain din kina hadawa da ruwan
ayaba gyadarki kina sa madarar PEAK ta ruwa kina
sha, zai gyara nono da yardar Allah.
Toh mungode sosai AMFANIN KANIMFARI
GA LAFIYA
1. Yana maganin ciwon hakori. Zaka iya amfani da
man-kanimfari
(clove oil) ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin
(dakakke) , a
jikashi kadan da ruwa a lika wajen hakori mai-ciwo.
Idan mai ( clove
oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man
kadan a lika
wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).
2. Za鈥檃 iya amfani dashi a matsayin abun wanke baki.
Yana
maganin warin baki (a tafashi a yawaita wanke baki
dashi sau 2 ko 3
a rana).
3. Yana hana zubar hanci ga masu mura. A tafasashi da
citta/jinja
(ginger) a sha shayi.
4. Yana maganin cututtuka (infections caused by
bacteria, fungi and
virus ) na cikin jiki ko na bayan fata, kamar kuraje
(spots and
rashes), makero (ring worm) da kyanda (measles).
5. Yana maganin zawo da amai da zazzabin cizon sauro.
6. Yana saukake narkewar abinci a ciki.
7. Yana maganin ciwon kai. A shafa man kanimfari a
goshi.Yana
taimakawa wajen ciwon kai da mura kan jazawa.
8. Yana kara karfin mazakuta idan aka shafa mansa
kadan ga
mazakuta. Da sauransu. Nidai sai da
safenku.........
ANAL 74
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Anal tatashi tayimusu saida safe tana hawa sama tayi
wanka tasaka kaya tayi adduointa takwanta, kakus
takalli umma tace gaskiya naji dadin auran nan kodan
anal tasha riwa yaya hawaye na wannan jarababbiyar
aisha ace mace bataiyah komai maiba haba wannan jika
nawa yana hakuri wallhi, ya teema tace aibakisan wani
abuba kakus rannan wai nakejin wannan zancen agurin
balaraba wai aisha kibata lamari idan yaya zai kwanta
daitah sai yabada kudi, umma tace subhnlhi amma
wannan da dazurfin ciki yaki ubangiji yayimai albarka
kakus tace ameen umma tace aibabu abunda zansakawa
dayaran nan sai auramai yata danayi kuma inshaa
allahu saita shari mai hawaye ya teema tace Allah yasa
nidai saida safe sukace Allah yakaimu kakus takalli
umma tace asa momin ganyan magarya danye ba
bushsheba tare da miski maikyau sai sabolon mata ahade
su adaka matasu tadinga wanke gabanta dashi kuma
tana gama alada tasamu miski tasamu auduga tagoga sai
tayi wankan tsariki intagama sai ta dafa ganyan
magaryar tashiga ciki , kigyamata jinkirin wankan alada
yana haifar damatsala agaban mace sosai umma tace toh
zangyamata kakus tatashi ni toh natafi sai da safe umma
tace Allah yakaimu............
ANAL 75
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Kakus tatashi tace ninatafi sai dasafe umma tace Allah
yakaimu, da asuba umma tatashesu sukayi sallah tare da
alzkar ya teema takalli anal shiga wanka nibari naje
nadaura breakfast tasakko tanufi kitchen tadaurah
tagama komai tadaura akan dinn anal tasakko sanyi
dawata duguwar riga tagaida su ABBA tazauna tana
karyawa yateema tace bari naji nayi wanka kamun mai
gyaran jikin tazo, umma tace sai kuyi sauri bata dadi ba
tasakko suka tace inda sukaji gurin sumayya tayimata
lalle jada baki Mashaa Allah anal tayi kyau yateema
tace gaskiya anal kidinga kunshi duk bayan 3weeks kinga
yadda yayimiki kyau aidole kiriketa yaya sukasaka
dariya sumayya tace aiko Dan kishiyar ta tadinga yi
yateema tace aikuwa karfe 2 akagama ta wanki sukaba
wa sumayyah 15k suka huce denxou saloon inda akafara
yiwa anal kitso Mashaa Allah dama gata da gashi
gakuma baki kitson yayi maana Dan harda heart ajiki
baagamaba sai 3:30 suka huce gurin aleeyah ta bata
wani maganin mata na turare tace tayi anal tagama
akayi gyaran jiki sai wani sheke takeyi sukace abinci
anal tace zatayi fitsari ina tana xuwa da kyar tayi
fitsari saboda gaba daya wannan turaren ya mannitah
tafito tanata mita aleeya tace lpy anal, anal tace aikin
kawai kunji kunbani wani magani zaku kashine sukasaka
dariya aleeyah tace ke anal kwantar da hankalinki aibari
ingyamiki gwara namiji yajiki a tsuke koina yana shiga
ciki yaji niimah to fa daganan kin mallakishi wallhi sai
yadda kikai dashi ke dai kidage da shan fruit akoda
yaushe ki'iyah kissa, kwalliya, tsafta, tattali hmmm
aibasai na karasaba wlhi sai yadda kikayi dashi, kinga
dai namu mazajin yadda muke dasu komai yimana suke
harwasu sunatunanin ko............
ANAL 76
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Har wasu mutanen suna tunanin ko asiri mukai musu
wallhi babu daya anal sirrin shine aduk lokacin da zasu
sadu damu mu nafaranta musu niimah koina toh anan
famuke samarwa kanmu Ince kiga muji ka marzai
goyake Dan murna kidai kidinga shan kankana da
madara akai akai kinga kwanda walhi sirrin niimah
nacekinta, idan Allah yabaki miji mai muguwar shaawa
tohfa karki kosa dashi domin yanada cikin hanyar
mallakar miji kinji yaruwa, anal takallita to anty aleeyah
nagode da shawararki ya teema tashimu tafi karfi 5 fa
sukadau hanya sai gida suna'isah umma tace tafada
wanka ta nafitowa tashaka sharaton wadda akaimata
dinkin ctlace tayi kyau wata alkyaba da ABBA
yasiyomata gaba dayanta stone ne ajiki tayi adduo'inta
aka sakko daitah akakaita gurin umma taimata fada anal
nasanki kimai hankalice dahakuri banason fada kuxauna
lpya da kishiyarki Allah yayimiki albarka, Aisha da
mumynta sunata hira acikin dakinta mumy tace yaushe
zakisaka layarnan Aisha tace aisai nan da kwana hudu
ko mumynta tace ainaji labarin wani sabon boka gobe
kishirya zamuje tace toh yanxu zasukarasu, Anal
saikuka take akakaita gurin ABBA yayimata fada
sosai anal yaya yayimin biyayya yaso abunda naso inaso
ingayamuke duk ranar dakika batamai kokika tozartashi
kidauka nikekayiwa kuma nayanki alakarsa daki tafashe
dakukah ABBA yace Allah yayimuke albarka suka fita
akasa anal a mota sai............
ANAL 77
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Aka fita da anal amota sai gidan mumy anazuwa mumy
taimata nasiya takuma yimata umarni da taxauna da
mijinta banda rigema kiyi hakuri Dan rayuwar duniya
saida hakuri tana kuka sukatafi suna isah gidan Yaya
akashigar daitah part din aisha wanda sunashiga
sukaganta akankujera tana danna waya ita dawasu
mutani lailah tafara gaishesu tace ga amanar kanwa
ankawomiki ayi hakuri dajuna aisha takallita tace
akagayamuke xaman kishi yanada hakuri naji kutashi
kubarmun daki sunafita wasu mata sukace kinyimana
daidai manafukai kawai akakai anal bangaranta tatsaya
a gate tanata adduoin harsaida kakus tace jikalli ya'isah
haka yateema tace kakus barta tayi zama damiji masai
addua ballantana xama da kishiya kakus tace Ai Allah
zaikareta kuma zai tsareta yateema tace kakus bafa mai
kishiyar akeyiwaba halinta akeyi kakus tace aikuwa
hakane sukashiga gidan tayi kyau palour guda 2 ne sai
bedroom 4 datoilet 3 sai kitchen gidanta yayi kyau sosai
akakai tawani dake wanda akasaka gado ash and fari
yayi kyau mutane sai shiga suke anaganin dakuna karfe
takwas kowa yatafi sai ya teema takalli anal wai ina
besty da kawayenki anal cikin dashar shiyar murya inaje
suna gidan su ateeka yateema tace sis kikula kuma
karkigaza dayin addua kinga yadda kishiyarki take kinji
tashi kiyi sallah tatashi tayi alwala tayi sallah ya teema
tabude jakarta tadakko mata kurani anshi karanta
suratul bakara kafin sukaraso tace to. .........
ANAL 78
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Mumy tace ki atikah kotawo kutafi tara fa takusa tohm
mumy kaya zansaka tanasakawa suka sakko su 8 sukace
mumy muntafi tace ai motar taimuku kadan kurabu ke
nusaiba sai kuja civic din tace to mumy sai kundawo
suna fita suka hau motor atikah tamanta key tadawo
dauka tana dauka tafito kenan taga Yaya dawani
kyaykyawan saurayi tagaishesu mukhtar yadinga
kallonta yaahh umar! Nasamu matarda nakeso Yaya
yadallamai harara to haka akacema batada mijine haba
umar danallah kataimaka min kaji Allah inasonta yace to
muje ciki sunashiga sukagaida mumy tace sannunku
mumy tayiwa Yaya nasiya babama yayimai yace nagode
Allah kara girma baba yace Allah yayimaka albarka
yace amin suna fitowa suka tarar dasu doctr suka shiga
mota sai gidan Yaya, sunashiga sukatarar da anal tana
karatu suka zauna tagama tayi adduo'inta takallisu
kunkyauta sai yanzu sukace haba amarsu kiyi hakuri
tayi murmushi tace bakomai besty takallita anal wallahi
kinyi mutum mai addini yayi sukace kudai kubarxancin
sunahira sukaji sallama a palour anal tayi sauri rufe
fuskarta suka shigo sukayi sallama suka amsamusu
akagaisa abokanan ango sukace nawane kudin siyan baki
sukace mubama bukatar kudi bokatarmu ayimusu addua
kowa yayi haka sukadinga yimusu adduoi harsuka gama!
Mukhtar yace amma Allah yasakamuku da alheri
kuncika mata nagari wannan abu yaburge mu da atsaya
ana jayayya akan kudi mungode atikah tace ai babu
gatan dayawuce addua yace hakane dalilin haka ga 20k
kuraba duka sukace aa kubarshi, aisaikun ansa sukayi
godeya sukaiwa amare fatan xaman lpya
sukatafi.......
ANAL 79
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Yaya yakalli anal yace amaryar Yaya tayi shiru yace
jikeyi alwala kizomuyi sallah tayi alwalah sukayi sallah
yayi addua yace jike chanja kayanki adaya dakin batai
masa musuba taji tachanja kayanta takwanta takulle
dakin tadauki littafin tafara karantawa jibe xasufara
exam tagama tayi adduo'inta takwanta,Yaya yaji shiru
yaji yamurda kofa yaji akulle yakyaleta yaji yayita
sallarsa sai bayan asuba yakoma, anal tatashi tayi sallah
tasaka tamparta riga da skirt tayi kyau tafito taga
baitashiba tanashiga dakin tagansa akwance yana barci
tarasa tayarda xata tashesa tana tunani taga yabudi
idonsa anal lpya tace yaya dama yace dama mai
makaranta koh to tafi tunda baki daukine da mahimman
civa, yaya wallhi ba makaranta zaniba dama dama,
damame jiya daga kichanja kaya shine kika rufe kofa
Allah yaso ba kikadaice daniba tun yanxu yaya
bakasona aisha kakeso ohhh sht taya xan fahimtar daki
son dana keyimuke tunkafin kixo duniya nakeson ki yau
shekara 20 inadakon soyayyarki inasonki inakaunar ki
please nima kisone ko kadan, amma Kikwantar
dahankalinki baxan kusancikiba harsai kin fara sona sai
kinji soyayyata taratseki yafita yaji part din aisha yayi
wanka yashirya yace aisha ina breakfast dinane tace
yana kan dinnn yakarya, ateekah taji tasamu anal tana
kuka haba anal mai akaimuke bakomai kigayamun please
tace kawai natunakune shiyasa nake kukah to kidaina
kowa dahaka yasaba, aisha takalli yaya zanje gida
anjema yace to yafito tanashiga yaga sunata hira
ateekah tagaishi she anal dataga xai basar daitah kar
ateekah tagani tatashi tarungumeshi yayana inakashiga
abun yabashi mamaki yayi shiru yaxauna akan kujerah
ateekah taci agaban nawa anal tace wayaka woki kitafi
mana ateekah tace toh sai anjima anal tana cinyar yaya
tace wa ateekah kigaidamin mumyta yaya kallonta
kawai yakeyi yanda boobs dinta suka ciko yakai
hannunsa kai anal tatashi yafara kissn dinta tatureshi ,
anal ko romance ne kibarne nayi karnashiga cikin wani
hali, kaye hakuri yaya baxan i'yaba tashige
daki.......
ANAL 80
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Tashiga daki, yadafe kansa innalillahi yafuta yaja
motarsa yatafi kasuwa tashiga kitchen tadafa abinci
tanafito takera ya teema sukasha hira, Aisha tana
shiryawa taja mota tadauki mumynta sai gurin bokah
sunazuwa mumy zatayi bayani bokah yafara bayani akan
yarinyar nance anal kudaina wahalar dakan kufa anal
tanada tsari ajikinta yarinyace mai addini danhaka
kudaina wahala, mumy tace yanxu bokah yaxa ayi
kawai sharri zakiyima ta tunda tanazuwa makaranta
asaka wani namijin yayimata magana shikuma umar din
kutafi tare inyaganta tana hira dawani zaiyi fushi sosai
daitah sukayi godeya sukatafi, Aisha tace mumy dama
gobe zasufara exam sainasaka nafiu yayimata magna
nikuma zansan yadda xanyi yauwa yata, anal tayi sallah
tacigaba da karatunta sai gurin 9 yaya yadawo yaji yayi
sallama da aisha yana shigowa yaga anal tadafa abinci
yace yakoshi sai yakashi fitulolin dakin yashiga daki
yana shiga yaga tasaka slpn drss sun mata kyau yadadi
yana kallonta tsoransa karya tabata ta tashi yayi
alwalah yakwanta yajawota jikin sa lokaci daya yaji yar
ajikinsa dakyar dai yasamo yayi barci, anal tana tashi
taga yadda yarungumeta tayi murmushi tatashi tayi
sallah tayimusu breakfast tashirya jera take yatashi yayi
sallah yayi wanka..........
ANAL 81
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Yana fitowa tagaida shi yayi breakfast sai 9 sukatafi
tanazuwa ba'adadiba sukafara exam's, Aisha tacewa ya
ya yakamata mutafi tare adakko anal ahaka xamu saba
yace yauwa aisha aikuwa kinkawo shawara suna isah
makarantar yahango anal tanata murmushi itadawani,
lokaci daya
idonsa yakada aisha tace waccen kamar anal itadawani
yaya yayi shiru, anal tana hango motar tayi sauri
takaroso tashiga tagaida aisha taamsa tace yaya sannu
dazuwa yayi mata banxa abu yadamita dama basonta
yakeba wacce yakeso gatanan agabansa suna isah
sukafita tanashiga tafada kan gado yashigo yana huce
kida ubanwa kike hira tayimai shiru totunda haka
kikazaba yayimuke kyau kije kiyi abunda kikeso uffan
batacemaiba sai ranta dayabace wato shi yaya baya
tambaya sai fada aikuwa tafashi dakukah yafita daga
dakin.........
ANAL 82
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Yana fita yatafi part din aisha yazauna akujerah
takallisa Allah mayasan abunda takeyi a skul din
yakamata kahukunta ta, malama yimun shiru banson
munafurci fa mai ruwanki kije kibata shawara man
shine zakizo kina bani shawara kije damatsalarki, aisha
takallisa saidai kai, tun daga ranar yaya yadaina shiga
harkar anal saidai tagaishe ya amsa mata harsun gama
exam yanzu zasutafi skul of law, rannan yana shigowa
tace yaya danallah zanji gida yace kishirya anjima
nakaiki tace to sukaji tatarar dasu yateema sukasha hira
sai 8 yazo yadauketa tabiya tagaida mumy tana dawowa
tayi wanka tasaka wasu fitunannun kayan barci ta
yanki shawara taje tabashi hakuri tasaka hijjabi
tanashiga part din aisha tagansa yanata tunani....
ANAL 83
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Yana tunani taje ta rungumeshi tafara kukan shagwaba
yaya danallah kayi hakuri wallhi bani nakula yaronba
yadda ta rungumi she tankalinsa yatashi tohm anal
bakomai nahakurah nima kiyafemun nayimuke rashin
fahimta bakomai yayana I love you yace alhmdlhi
abarda banyi tunani yanzuba bari nakerawo Aisha
yashiga bedrm batanan yanafadawa toilet yaganta tana
soka laya lpya aisha takwallah kara kacuceni mugu
azzalumi shikenan yadawo kaina!!! Ta suma yafito
daitah yaajiyeta akan gado anal dataji shiru tatashi taji
takwanta yana yayyafama ta ruwa tana tashi yaga jini
duk yabata gadon, washe gari dasassafe suka tafi
asubuti akayi akayi jini yatsaya amma babu haza haka
yakira anal gurin 9 nadare yagaya mata abunda
kifaruwa tadafa abunci takerawo atikah suka kaimusu
ba'adadeba mumynta tashigo tana kukah aisha yaakai
haka aisha tafashi dakukah shiyagan ni likita yace
munrasa maiyajawo mata wannan jinin amma zamuyita
bincike yaya yace toh baadadiba saigasu umma ABBA
da baba sukashigo sukaya jiki ABBA yace tayaya haka
tafaru daitah yaya yace wallhi bansaniba aisha kiyimusu
bayani takara fashewa da kukah sai galadi tashigo
nagayamuku karkuyi gayadda takaremuku ninatafi, tana
fita aisha tabada labarin komai anal saikukah take
anal..............
ANAL 84
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Anal kiyafimun nayi hakan dan nacuceki gashiyanxu
yadawo kaina nakuma yi imani da duk Wanda yaki
tsoron Allah kuma yayarda da Allah xaiga riba
arayuwarshi kinkasance mace mai ibada kinfaw walawa
Allah komai kin nemi tsarewarsa gashi yanxu yatsarike,
anal tamatso kusa daitah aisha Allah zaibaki lpya
kikwantar da hankalinki kuma nina yafemiki duniya
dalahirah anal nagode yaya kayafemun yakallita yakauda
kai nayafemuke mata masu irin halinki Allah yashiryesu
kowa yace amin sati 2 a asubuti cuta babu sauki yaya
yana kasuwa akakerashi awaya aisha tamutu, yadau
mota ya tafi asubuti yanazuwa yayimata addua
yakerawo su ABBA akayimata wanka, akakaitah ma
kwancen taa akwana atashi yau wata 3 da mutuwar
aisha, anal tatashi tadorah girkin dare tagama tayi
wanka tagyara gidan tanaxauni tanakallo taji sallah ma
tatashi aguje taji ta rungumeshi yaya dube yadda karame
yace aiduk kice kike azabtar dani................
ANAL 85
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Yace Ai duk kice kike axabtar dani toh natubah kar
allah yakamani muje kayi wanka tasakamai ruwa
yanafito tashafamai mai yakallita bantaba tunanin akwai
ranan nan zatazo anal I love u soo much yayana nima
haka toh tashi muje kace abunci yanace sunata hira yaya
sai dasafe ninatafi yace Allah yakaimu tanashiga tayi
wanka tasaka wata doguwar riga iya gwewa tayi addua
takwanta acikin barci taji kamar anashafata tatashi
furgit taga yayane, yaya wai mayi haka yayi murmushi
yace bari kigani yafara kissing dinta ina yana hango
dukiyar fulaninta ina yafara sarrafata inah anal tatsure
sai ihu takeyi bata ankaraba saidataji wani mugun zafi
Wanda saidayasa tayi wani karah, hmm su yaya anji
indararon niimah ina hankalinsa bayakansa sai sumbatu
yakeyi baibartaba sai 2 yatashi ya hadamata ruwan xafi
duk babu laka ajikinta takallisa cikin muryar kukah yaya
dettol yace anal baidace aci kuna amfani da dettol ba
saboda shi dettol yana kashi duk kwayoyin cutani kinga
inkikasaka saka a gabanki zai kashi duk kwayoyine masu
KYAU damarasa kyau! Yagasata tayi wankan tsarki
takasa tashi yashigo ya daukita yasamata kaya ya gyara
gadon, bacci yadaukita bayan sallar asuba yacemata
zaikara bata hanasaba haba suyaya saisubatu dasafe
yadinga shimata albarka...........
ANAL86
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Ta dafamusu abunci tayi sallah wannan mujin nata
yanada shaawa akalla arana saiyayi sai 4, anal sai
yadda tayi dashi Don yananu namata so gakulawa suna
xauni sai amai tadinga a mai sukatafi asubuti asaida aka
karamata ruwa daganan likita yace cikine daitah wata 3
murna gurin yaya ba'amagana tana tashi takalli yaya
tace yayana goyane yace toh kawai sai taji muryar
ABBA yanacewa baza agoyaba kakus tace
mairuwanka kai goyata shida matarsa yaya yaji kunya
yafita aka sallami su babu wuya agurin Allah yau anal
takusa haihuwa.............
ANAL 87
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Suna zaune suna hirah anal tace sweeryna yace naam
lyfe tace as die yace daina kiranta bayanxuba sukasaka
yace kinsan mai tace aa idan kika haihu namiji
muhdsani, zansaka in macece kuma kizaki zaba tace
tohm in allah yasaukine lafiya bazan manta da antytaba
inufin anty hajiyayye sunan yarta zansa wacce tarasu
yarinya mai hankali danutsuwa da hankali kuma
yarinyar nasona yace gaskia yakamata asaka tace
MAIMUNA za'asakamata amma MINAL zaadinga
cimata yaya yace suna mai dadi allah yajikanta itakuma
allah ya bata wacce tafita anal tace ameen.
Yau akafara bikin atikah anal tanachan suna ta
tsokanarta mai ciki zaatafi dinner sunyi kyau anal tafito
tashiga motar yaya yakallita matata please karkije
dinner nan karkiji nakuda takamaki kuma aitakallimun ki
tace tunda bakaso naji nahakura mijina yauwa mutafi
gida ko tace aa anan zankwana yace yace toh kakus
tace jikalli maiyadawo dake tace nafasa kakus kokifa
tahau sama takwanta karfi biyu taga sun kwanta akasa
tatashi tayi alwalah tayi sallah tayi adduo'inta ta daga
hannu tana rokon allah ya ubangiji kajikan musulmai
kahaskaka musu kabarinsu, ya allah kasauki masu ciki
lpya, marasa lpya kabasu lpya, ya ubangiji katsare mun
mijina ka daukakasa kaxaunar damu lpya ya ubangiji
kasaka mai sona da kaunata karkabashi damar
wulakantani, taji umma tace ameen takallita anal allah
yayimuke albarka yasaukeki lpya kin burgena adduar
damata dayawa yakamata suyi amma basayi kukasance
masuyiwa mazajinku addua...........
ANAL 88
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Allah yayimuku albarka anal tace ameen anal inafata
kinacin Dabino; saboda ita haihuwa abune wanda yake
motsa jiki sosai yakan wahalarda mace,
shikuma wannan wahalar qona energy yakeyin to abinda
yake dawo da wannan energy nan taake
shine gaudan dabino, idan taci tana gamaci agurin zai
dawo mata da abinda tarasa tanaci yana maida
gurbin, sannan kuma yana wanke ciki, domin duk abinda
yake cikin na datti, zaqi da sauransu
kashesu ike nanda nan zai rabata dasu, yakan kuma
samarda magani sinadari amahaifa, wanda xaisa
mahaifa ta dausashe, shima shan ruwa yana taimakawa
sosai wajen wannan, shisa
asbiti sai ace ansawa mace ruwan naquda, saboda
wannan ruwandaxe shiga jikinta nanda nan yake
sauqaqa hanyar haihuwa, to idan tasha ko aka dura
mata shikenan sai allah yasaukita lpya.
Anal takalli umma yanzu umma damai zan godemuki
umma tayi murmushi ki ya'tace in banga yamukeba
waxan gayawa hakane umma.
ANAL 89
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Hakane umma, kuma anal Sannan Annabi SAW yace
idan xa'a haihu akwai batun akarantawa mai naquda
alQur'ani, dan haka
Nana Fadima R.A daxata haihu, Annabi A.S yatura
biyu daga cikin matansa sukaje suka karanta mata
( inna rabbakumullahul lazi kalaqassa mawati war arda
fi sittati ayyamin summastawa alal arsh,
yugushillailann ahara yadlubuhu hasissawwash shamsa
wal qamara wannujuma musakkaraatin bi
amrihi, ala lahul kalqu wal amru, tabarakallahu Rabbul
alamin (54) ud'u Rabbakum tadharru'awwa
kufya, innahu la yuhibbul mu'utadin (55) wala tufsidu fil
ardi ba'ada islaahiha wad'uhu kaufawwa
dama'a, inna rahmatAllahi qareebun minal muhsinin(56),
cikin suratul a'araaf, da kuma falaq da nasi)
inma matan baxasu iya wadannan ayoyi na suratul
a'araf to suna iya karanta mata falaq da nas dan
korar shaidanu, mala'iku xasu xama sune awannan guri
saboda idan Dan yaxo xa'a samu sauqin
galabar shaidanu akansa.
Sannan ana haihuwarsa in an yanke masa cibiya, an
masa wanka, abinda akeda buqata maxa maxa ai
masa shine ai masa huduba akunnen dama da hagu,
domin kiran Allah yariga shiga xiciyarsa kafin na
shaidan yaxo, shisa akeso amasa kiran sallah akunnensa
kuma arada masa sunansa, sannan atada
iqama akunnensa na hagu, akuma gayamasa sunansa nan
take, ko na shaidan yaxo baxe samu gurin
shiga ba, Danhaka Yi kokari kumai huduba da suna mai
ma'ana sannan a samu zuma ko dabino a lasa mai abaki.
Ubangiji yasaukike lafiya anal tace amin nagode
umma..............
ANAL 90
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Takoma barci saida asuba suka tashi sukayi sallah da
alazkar suka sakko kasa umma tace anal gawayarki
yaya yanata kira ta'ansa tagaidashi sukayi brkfst gida
yacika karfi 10 akadaura auren Atikah da mukhtar akan
sadaki dubu 70, Atikah baki harkunni don muryana
kamar fiddausi sani ayage lokacin dabikinta yakusa
kamartakai.......
Da yamma akakai atikah gidanta karfe shida anal
taruke cikinta tanata salati sai akatafi asubuti su yaya
hankali yatashi basufi 30mins ba akafito acemusu
tahaihu baby girl murna gurin yaya ba amagana yashiga
ciki yakalli anal sannu matata tayi murmushi yayiwa
babyn kiran sallah yayimata huduba, ya tauna dabino
yasa kamata abakinta dadashe, ya lasamata zuma, aka
sallamesu sukatafi gida kakus taji taxauna mata anyi
suna ranar jumma'a inda karadawa yarinya maimuna
wacce akekiranta da (minal) ansha buduri
...........
ANAL 91
鉁嶐煆烩湇馃徎鉁嶐煆� Aliyu Ultimate-3mc
Yauda gobe bubu wuya agurin Allah yau shekarar minal
biyu aduniya inda akasakata amakaranta , Atikah tazo
da tumbulilin cikinta sunata hira sai ga minal tadawo
takalli atikah tace inayini anty tace lpya lou minal ,
ummi nadawo ga jaka barinayi sallah ko nace abinci,
ataci ahh ANAL mayi sirrin raino ANAL tayi dariya
shiraino wani abuni abunda yatashi yagani dashi
zairayuwa minal tatashi taganni ina yawan ibada haka
kuma babanta tuntana shekara daya taki kokarinyin
abunda nayi karkisabawaa dayarki da kallo ko jin
wakye wakye ki saimata digital tatashi dashi ki
koyamata karatu kafin kisamata amakaranta ahaka
kwakwal warta zatatashi kidinga karanta mata adduo'in
alazkar safe da yamma tuntana jaririya idan tagirma
Zatanaimu taiyah , atika tace inshaa Allah natafi toh
kigaida gida, ba adadibah atikah tahaihu, Allah
yabunkasa kasuwancin Yaya yazama abban mutum
sunkacegab dazama shi da matarsa cikin so da
kauna.............
ALHAMDULILAH!!!
Anan nakawo karshen littafina ANAL!!! UBANGIJI
ALLAH:- katsaremu kakaremu daga sharrin shaidan
da aikin danasani, Allah yakara mana imani da hakuri,
yahanemu dabin mushirikai yayafemana zanubanmu
MATAN AURE:- ubangiji Allah yakaramuku
soyayya damazajinku yazaunar daku lafiya
AMARE:- Allah yasa zakushiga a saa yabaku ikon
yin biyyayya ga mazajenku.
YANMATA:- ubangiji Allah yabaku mazaje nagari
masu sonku kuma masu kaunarku ubangiji yabaku masu
addini. Ni naku a ko da yaushe Aliyu Ultimate-3mc
BISSALAM!!!