Suna isa gidan direban ya ɗauki basket ɗin yayin da ummu tabishi a baya zuwa falon gidan.
*sweet mum* shine sunan dayaga ya bayyana akan screen ɗin,wayar wanda ko baa faɗa masa ba yasan ƴarfillo ce,da kamar baze ɗaga ba se kuma ya ɗauka,tun kan yayi magana ta rigashi.