.
_You alwys saying_ hakuri, _how could you imagine_ cewa kai akai ma wannan yankar kaunar, _am not a kid fa,am enop mature,how Alhaji do such king of things like this,am very much angry about this_"ya fad'a ranshi na matukar suya idanuwan shi sun kada sunyi jawur.
.
"Zan d'auki hakan a matsayin kaddara,kuma bawai dan ba'a 'kaunata ba,isa ce tasa akai mani haka,kuma ma ai kai fa ka jama kanka *_ALI_* tunda _strogling_ din ka da mata yayi yawa,Alhaji zaiyi la'akari da tunda matan kaki so bari ya cika maka gida da duk irin wadda kaki so"
.
"Sannan ita kanwar ka *_AZEEMA_* _i dont know why_ tayi _involving_ kan ta cikin _track_ dina, _sorry to say she cant cercrifys her self to me,_saboda ita ma d'iyar zamani ce,ba zata iya zama dani ba, kuda ina cikin matsin rayuwa da halin babu, ka gaya mani amfanin zama dasu?duk fa babu wacce take za'bina ma babu wadda zan kalla inji sauki sai dai inji zafin zuciya da bakin ciki,bansan _truble_ ba sai akan su ban san tunani ba sai a kansu,kullum tunanina yanda zan fidda su daga rayuwa ta.
.
*_"OMMAR_* yace lallai akwai matsala kinan"
.
A can kuma bangaran su *_DEJI_* bayan ta fito da zanin gadon da niyyar taje baya ta wanki,sai ta hadu da *_MUNNERA_* tace mata" ina zaki da wannan _bedsheet_ din?"
Daga bakin kofa sukaji sallama *_OMMAR_* ne ya amsa *_ALI_* kuwa baki ya saki yana mamakin mai gan-gancin shigo mashi d'aki kuma mace ma.
.
Anan suka ganu cewa *_MUNNERA_* ce,ta gama kashi *_ALI_* je yake kamar yaji ya shakita kawai ta mutu,lallai yaran nan suna son haukata shi kinan.
.
Ta rasa wace tambaya zata amsa sai kawai ta fara kuka saboda gaba d'aya ta rikice ga wata nadama da ta zu mata.
.
"Cewa tayi in kawo maka kai ya kamata ka wanki tunda kai ka aikata,jinin ya fito,kuma zanji baya in wankine sai tace in kawo maka kai ya kamata ka wanki"
.
Wani mugun kallo *_ALI_* ya jifa mata,'kara 'kan'kami zanin gadon tayi yace _"stop all this nonses_,ka barta ta kuma dashi inda ta fito,kawai kada raina ya idasa baci inyi abinda har ni kaina sai nayi dana sani _so please"_
.
*_OMMAR_* yace"khadeeja ki tafi kawai, idan zaki iya wankiwa ki wanki idankuma baki iyawa ki magana sai a samu mai wankiwar?"
.
Safa da marwa ya fara yana neman hanyar da ya kamata ya fara dai-dai ta yaran daki cikin gidan shi kamar an tsinkule shi ya mike da sauri zai fita waje,shima *_OMMAR_* da sauri ya kamu hannun shi, ya rike yace _"please control your self_ mana,wannan shine 'kalubalan auran hakuri da d'auki kai akan abubuwa da dama"
.
Kamar zaki haka ya fita,har ta kusa fita ta 'kofar baya ya 'kwala mata kira,da sauri ta juyu,zuba mashi idanuwa tayi,cikin kad'uwa,shima idanuwan ya zuba mata cikin yan mintika 'kalilan ya gama gane ta sai dai ita wannan babu kazan ta jikin ta, amman _still_ da ka ganta kaga yar kauye fitk ba laifi babu kazanta ku d'aya jikinta,sannan kuma farin wannan yafi na wacan yawa ma, ga idanuwan ta manya da tsari,ranshi baci yayi tsaki yace"zo nan wajan"
.
Da kamar ba zata zo ba sai kuma ta dinga tahuwa a hankali saboda tsananin tsoro d'an nisa dashi ta tsaya.
.
Dakin ya kuma yace ma *_OMMAR_* _"lest go"_
.
Cikin farin ciki Alhaji Ma'aruf yace"barka da zuwa my boy"
.
Sallama suka kara yi,Alhaji Ahmad ya tashi domin ya d'an taka masu,a bakin kofa suka ci karu da *_OMMAR_* yana niyyar shigowa suna niyyar fita,cikin girmamawa ya duka har kasa yana gaishi da su,sunji dad'in hakan suma hakan ya bayyana ne akan fuskar su.
.
"A mutunci nawa da daraja da mutane ki gani bazan iya baka umarnin da zaka saki iyalinka ba kuda saki daya ne ballantana saki ukku, kai tsayi lokaci guda,kuma kada tunanin ka ya yaudarika ya kawo ma ranka cewa zan aminci maka ka saki matanka,wallahi bazan taba ba,har sai inda dalili kwarkwara,shima sai in abin yaci tura to wannan kuwa,amman _for know_ kama bar wannan maganar kawai dan bazan maka abinda kaki so ba"
.
Kanshi ya dafi yana jin wani abu yana yawo a cikin kirjin shi, ji yake kamar ya mutu ya huta,anya kuwa Alhajin da yake ikirarin yafi son shi feyi da kuwa yana son shi? anya shi ya ma haifishi kuwa ai sai wanda ba'a su za'a hada ma mata hudu a cikin gida a lokaci guda.
.
"Ba wani taimaku da zan mashi musamman idan kukayi duba da kuwacce ni da kaina naji na nemu auran ta,ba aikawa nayi ba,ni ba karamin mutum bani da mutunci na da daraja ta ba mai maidani tsohun banza,kuma kai fa kaja ma kan ka,ban taba tsammanin cewa kana aikata abinda aka fad'a mani ba,wanda ya fad'a mani ma cewa nayi sharri yake maka sai da na gani da idona ,duk kalar macan da kaki so akwai a gidan ka saboda haka kama bar maganar nan kawai zai fi alkairi"
.
Idanuwan shi sun kada sunyi jawor ya dago kai yace ma Alhaji "inason zan kuma in karasa wannan coase din da nakeyi"