(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
41-45
"Tafe yake yana jan mota," amma duk lissafii ya watse mishii ,yarasa mike yi masa maidad'i." wani bangare na xuciyarshii yana bashii tabbacin ba matar aure bace....." tunanin kyakykyawar fuskarta yakeyi,yana wani qara, lumushe eyes , tunanin zamar mashi, dole, ko da i donshii na abude ko rufe kuwa."
"Ahaka haryasa mu ya isa asibintinshii."
"Wani bangare naxuciyarshii yace," anya marwan kana kyautawa kuwa?" ko kasauke hakkin dayarata akanka?" ace haryanxun bakasan wacece matarkaba?"
"Dan haka baruwanshi da ita ,watarana dakanta xata kawo kanta." Inji wani gefe na zuciyarshi,.'"
"
Yinin ranar bai attaka komaiba, haryakoma gida." yayi parking, a kofaar gidan, can kuma yaji yakasa shiga gidan."
"Yaja tsaki ya juya akalar motarshii xuwa gidan fauzan."
"Shikanshii abin saida ya burgeshii, dakyar yasamu cewa,"
Assalamu alaikum ."
"Fauzan da afrren," harsuna rigan gen amsawa, cikin fara'ah da sakin fuska ,"fauzan yace yah marwan ne agidan namu?" yace in nine ko inkoma ko?"
"Aaaaaaaa yah shigo mana," yashigo yaxauna suka gaisa da afrren, ta turomai kololin abincii tare da fadin bissimillah.!" bros ya'ansa da yauwa. Kamar kinsan abinda nake bukata .,yaja plate yafara xubawa."
"Yace yanda kinkace hakaxa ayii."
"Saita tashi Dan tabasu gurii suyii magana tayi ciki."
"Fauzan kam daii kallonshi kawai yakeyi, don yanason fahimtar wani abu dake damun yynashii."
Kwatsam! "Ya ji yace halama mikake son sanii a atare dani??"
"Dan naga wannan kallon da alamar tambaya acikinshi."
"Fauzan yayi daria tare da Sosa keya ."
"Yace hakane wai yah inceee.................
"Kawai sai yatseshi dafadin shin intambayeka?" yace
"Eh."
yah inajinka."
"Marwan yanisa tare dafadin shin tunfarko soyayya kuke kaida afrren?????"
Ko auren hadin Ne???"
Amma tun farko kunason juna???"
"Fauzan yayi murmushi," hhmmm....!
"Yah marwan kenan to miye dalilinka najeromin wadannan tambayoyin???'"
Yace saboda xamanku yabirgenii sosai."
"Fauzan yayi murmishi yace tunfarko ni bama son junanmu ,kuma ba soyayya mukeyiba nida afrren, kawai dai nadauketa matsayinta na qanwata ,lokaci daya kuma aka daura mana aure, to kuma naga basarki sai Allah dan haka, kobanisonta dole muzauna tare., dan haka nadinga kokarin koyawa kaina sonta ,itama haka." dan haka nayarda da xabin da iyayena sukamin, kuma natabbata sunyi acikin rashin Sani amma yau gani ina alfaharii da *ZABIN IYAYENA*_(asalin sunan novel din kenan wata naga tayi irinshi shiyasa nacanxa xuwa MIJIN BEAUTY)_
dan sun xa6amin mata wadda kowa ke gurin mallaka."
"Marwa yanisa tare da mikewa ,"yafara tafiya,"
Fauzan yace inakuma xakaje ?"
"Yace gida xani nima wajen beauty ta." Yana cikin zolaya."
"Yace haba yah tunyanxun ?'
Yace kaga tafiyata sai anjima."
"Son."
"Marwan yajuyo ,"Abba yayi murshin manya ,yace daxunko madam ta sshigo da safe ."
'"Gaban marwan yayi mugun faduwa ,ya xata takawo kararshine ."
"Mum takatse shi dafadin aii shukurah akwai son xumuncii."
Yah salam!'" Yana cikin zuciyarshu, Ashe sunansu daya da babyta."
"Tsohe tace aiii kam cikinta nabata lfy, ya qara bude eyes Ciki kuma?" kaganta mulmul mul komai tana iyayi, nace tadawo gida taki." akaimata mai aiki takii." nidai Allah yasauki jikata lfy."
"Abba yace aminn."
Mum tayi murmushi,sun bar
Marwan cikin tunani樂dan yayi mugun girgixa shin ya akai tayi ciki?"
A ina tasamo shi?"
Waye??"
Shikam taxaiyii da hakkin yarinya??"
"Wata heart tace kama futa ashe biyar maxatake??"
"Yayi firgigit tare, dafadin ke tsohe nace nagajia ne.?" nixan iya kula da beauty.' Dan yadaura, ya kuma gusar da hankalin fmlynsu, nad'a mata suna beauty, dan ace yana sonta."
Tsohe tace biita kuma,?" Wai beauty takeson cewa, kaikam ja iriine." kuma biita kamaida ta suku kwashe da dariia."
Yace tsohe hooo."
"
Aii tun da ta tashii baccii takekiran itafa wurin tsohe xata kwana biu., bataga Ummah da Abba ba .'
Nace bata gajia wai waxaigajii da iyayenshii?" nace adawo lfy sai nashigo ."
Shi abinda yafi daure mashii kaii cikin dasukayii magana??"
3g tace nifa nafison inga ankashe boss ."```
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
Jira kawai yake asuba tayii." yakira faruq," dayakedai baccin barawo ne ,yakwashe shii ,sai da akayii kiran asuba." agurguje yayi alwala xuwa masallacii."
"Faruq cikin faduwar gaba ,ya daukii wayar dan yaxata wanii abu yafaruu ."
"Lafiya marwan kake kirana yanxun daga gama sallah asubahii inafatar dai lfy??,"
Ninazata kace min madam shukurah ta haihu,haka kawai wani murmushi, yayi dn an anbaci mairin sunan babynshi, yacen yaji qarshen mgnr Faruq, sai kataran da surutun banxa."
" Marwan yace banson shiriirita tahaifu ina ?"badai gidana ba, ka dai kajii inxo ko kaxo??"
Faruq yace wallahii
Yanxundai muhadu a hsptl dinka."
"Ya tashii yayi wankin toilet ya share dakii yayii mopping kana ya kwanta barcii .,yayi awon gaba da shii."
Koda yyafarka 7:45
A guje ya y
Fada bayii yayi wanka ya yafito ya gyara ."
"Yaxira makullanshii sai hospital yana isa faruq baimaxoba."
Aikuwa marwan ya kwashema shii da dariia ,
Yace saki ranka oga
Yace ankii ya mutum yana tare da iyalinshii akafa axaxxalarshii, toganii yanxun inajinka." dan yanxunma awa daya taban."
"Yasoma da fadin baba nafayii sabon kamu fa, yafada mai duk inda yaganta da yanda take dakomai sannan ya nisa yace yakakeganii?' xanbiima wannan al amarii nawa?? "
"Faruq yace kacewa su Abba mi??"
Yace kainifa wai shi natambayeka ne duk nasan dasu inaason incika burin raina, asan yanda xa'ayii mana."
Ko number ta insamuu,
"Faruq yace tunda kanace muje wurin nasirr."
"Amma niyanxun inada aikki, sai anjima yace gaskia yanxun xamuu, dan nasir yaxata inada tabin hankaliii suka kwashe da daria ."
Sun ka kwasa sai wurin nasir amma kash baifitoba yau, hajiarshii ta tashii ba lfy."
Yace aibakomai xan isko shii gida."
(¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.)
"Suna haka saiga nasir suka gaisa ya gabatar da marwan ,'
Yawuce,'
Marwan xaifara magana tace bawon Allah banson jin komai inafatar Mlm nasir yafada ma komai gamedanii ?"
Dan Allah kisaurara koda sunanki kifadamin ,"
Tace bayacikin abinda yaxama dole ."
"Shin dagaaskene ke matar aure CE??"
Yace yanxun idan nace *inasonki* nayi laifii???"
Tace idan bakasan
darajar aureba kuma, baka kishin addininka, da duk wani Wanda xai rabeka, iyacewa kayi lafii kashiga taitayinka dan ruwa ba sa'ar kwando bane." harya bude baki xaiyii magana tace idan kasake yimin magana wallahii saidai kotuu tarabamuu, dan naga alamar bakasan darajar aureba ."
Ta dauki jakarta da keys dinta tawuce
Da kyar ya iya tafiya gida."
_Dr Eyshart tace ai yanxun yafara ganii ."_
_Asmeey Ankahh tacee badaii ya hau network ba, kuma ya lulah_
_Exaaart tace kusha kurumin ku xaiyii danasanii ehe.!"_
*Nikam jinsu kawai nikeyi inarubuto makuu."*
51-55
"Yah salam." Ta fada, cikin sanyi murya, sobada dai tasan lafiya lau,ta fito gida, amma da yake ,shi k'arfe ba ruwansa."
Ko wane lokaci yana baka matsala,
Yanxu, ya zanyi?"
Can wata zuciya, taba ta shawara, ta kira wayar Fauzan, that is gud, ta fada cikin murmushi,
A hankali ta dauki wayarta, ta danna kiran Fauzan, kawai taji ance mata bata da crdt!"
Da daki staring mota, tasan halin Asmeey Anka, ne ita ,ta canyemata crdt!"
Tun da gashi wani ya fara cewa, yana sonta,,,
Ga yunwa, ga shi yau, wannan guy din ya 6ata mata, rai!"
Duk laifin dadynta,ne da yace su dawo gida 9ja, gashi yanxu tana ganin walaqanci!"
Ko yanxu da sun san, irin zaman da sukeyi, da yanxu sunyi maganin abu!"
A rayuwarta, ta tsani sakin aure, tana ,tau sayama matan da ke samun irin wannan matsala,
Wani irin kuka, takeyi, wanda har bata san lokaci ya ja ba."
" Gashi kowa na qoqarin halarta, gida, saboda yammata tayi, almuru ya fara shigowa!"
Can dai ya juyo, da motarshi, yana matsowa, ai kuwa ita ce!"
"A hankali yayi parking, ya fito, ya kwan-kwasa mata, motar,
"Ina ta shagala wajen kuka, dn kanta a duqe yake, sai da ya qarayi da karfi!"
Ta zabura, cikin firgici, eyes din ta, sun yi jawur, kamar gauta."
" saboda yawan kukan da tayi, "Fauzan hankali sa, ya tashi," Shukhrah , lafiya kuwa?"
Naganki anan?"
Ina yayah?"
,"Mi yasame,ke keyin kuka haka?".
Ya juro mata wadannan tambyoyin acinkin second din da, bai wuce 5."
Tayi saurin fadin haka ne, dn kada ya qara jehomata wasu questions din nasa."
Miyasa baki, kira yayah ba....."tayi saurin katse shi,wayar ba crdt ne!"
Toh shine sai ki zauna anan kina kuka?"
Fauzan, shi sam bayarda da kukan lalacewar mota, take yi ba, akwai dai wani abu!"
"Amma bakomai zai ci gaba da bincike!"
"Ok fito muje,nakai ki, zan kira mai gyara muna mota!"
"Dan shi sam! Bai yarda tana da aure ba,
Gashi Naseer mamarshi ba lafiya bare, suyi maganar."
Faruq kuma yace ba ruwansa, dan ya dauko masa, maganar ,Beauty, wanda shi ya qara 6ata masa rai." Da ya tuna jiya ,ance wai tana da ciki!"
Uhmm....no wonder!" Za a rina, wai matar dan sanda ta haifi 6arawo!"
"Haka dai, yadinga sak'a, da warwara,."
A haka, ya koma gida, dn kanshi ke ciwo, yau baisa abincin kirki acikin sa ba!"
Ga kuma, tunanin wasikar jakin da ya yini, yana karantawa."
Ko da ya koma gida, bai ga motar,ta, ya dan yi shiru.'
"Har yaso ya kyale, sai kuma, yaji, ya kasayin haka, dan some time tana riganshi dawo, wa!"
"Baba, ya ce, a'ah bata da dawo ba,kawai yasamu wuri yayi parking, zuciyatshi, na saqa masa, tana can wajen yawon biyar mazanta!"
Ya yi tsaki,,,mtsw,!"
Can zuciyarshi tace ,"toh ina ruwanka, tunda ba sonta kakeyi ba,!"
A haka dai ya tafi, masallaci!"
In kuma yana so ,toh yana sona!"
Ko yanxu abinda yasa, ya amshi auren, don bayan sun, ya6atawa su "Abba rai!"
*shaukin so!"*❤
"Baba, ya ce !" "Eh."
Nan dai ya ga abun, bazai kaishi ko ina ba, ya yarda, da hukuncin da zuciyar shi ta bashi,
"Ya dauko ta karda dabiro✍ ya fara rubutu kamar haka............!"
"Yafara rubutuu kamar haka.............
Bayan ya gama, ya linke ya tashi, ya shigo part dinta, a hankali.'
Kamar wani ,sabon 6arawo, ya ajiyeta, a k'ofar d'akinta, yasan comfan, dole ta gani!'
Ya juya daki,ya cigaba da tunanin, har 6arawo, sarkin sata ,ya sace shi, bacci!"
"Afreen, ta CE, yah, har na fara jin tsoro, ina tunani ko lfy?" Har yanxu baka dawo ba?"
Ya dan ja k'aramin, tsaki, "Mtsw!"
......."Fauzan ya ce ," gud may baby, Ashe kina, kula, sai dai, in tazo, ace yanzu ya fita, ko kuma shima, in yazo ace ya fita, bayan wannan, dazu, yah Faruq ke cemin wai Lafin mi Shukhrah, ta yiwa, Yayah da har yake batun qara aure?"
"Afreen ta zareyesaure Yayah?" Ta tmby cikin rudani,!"
"No baby calm dawn, any way, komiye za cigaba da cigaba, da bincike, gobe sai muje gidan ko?'
"Ya na fad'_a tare," da wani dan autan murmushi,;"
Muje daki, nayi ceking din babyna, yau ,"Dady yayi mising shin!"
Da ya ke, "Afreen na daukeda cikin dan wata 3!"
"Jin ringing din wayarta da tayii sama2 ,"ya tada ta koda takalli agogo 12 o'clock.'"
Tare da duba mai kirantaa."
"Antyna ganii kofar dakinkii."
"A guje takai kofa, ko mita tuno tadawo. tasaka hijab xata bude gamabun."
"Afrrren tayii daria tare da kyalla idonta ga farar paper ."
"Tace waike anty kullum ne innaxo mijin nakii ya ke yarda papers dinshii ko mii?"
"Sallamar fauzan ta katse su."
"Inda gaban shukrah keta dukan ukku2 kada kuma wanii abun takomayii ko ya umarceta,"
Tare da warwarewa afrren tace akaranta da karfii !'
"Tagalla mata harara,"
Fauzan yace miye ake gossip?"
'Suka sa daria,'
"Shukurah tafara karantawa kamar haka...
Xee tacii da muncii ta tsanee
Asiya tayi karaf ta amshe batun dafadin nixan dako yajii
Lol!
*marwan special hospital*
'Afrreen sai yan'n matan hawaye ake yi,
Emergency aka karbesuu, anfara treatment dinta ,"amma ina abin yacii tura dole sai ankira Dr marwan." kuma yashiga operation akamaidata dakin futu amenity ward ."
Har wannan tym takarda na makkale ahannunta," chan afreen ta janye ta karanta aifaa sai sabon kuka,' fauzan ya karba yayiu ,"Dan guntun tsakii tare ."
dafadin
" Ya iyarda Shiga dakiin baitsaya ganiin mutanen ba direct gadon patient dinyaje .,"
" Tunkan ya iso Abba ya dakatar dashii tare dafadiin,"
'"Basai ya juyaba duk, yarude yana tambayar fauzan !"
" Wacece wannan?'
"Ina kuka sameta?"
"Miye hadinku da ita?."
Shashashan banza!' "Wanda ni ubanshii ban isagareshi ba, acee ko matar ka bakasanii ba, kabanii kunya wallh...
" Cikin saurii yafara kokarin cetoo ranta, yasha wahala kamin asamota, sama2 take bude ido tana lumshewa." afrrren namata sannun !"
"Cikin karfin hali da rawar murya take fadinn,'
. miya kawo kanan?"
"Fauzan kufitar dashii Dan Allah.'
"Da kkyar ya iya fadin ki kwantar dahankalii ni mijinki ne."
.afffff basai ta koma suma ba.'"
Lol."