.
yaga souvenirs ne na nasrin,yayi murmushi yace nasrin harda wani wahala,nan yakira kannensa suka shigar dashi parlour,yana shiga ya baje a parlor yace hajia sannu da gida nasameki lfy,tace lfy lau Nasir ya hanya,yace Alhamdll,Hajia tace saika kirata kace mata ka sauka lfy,nan take ya ciro wayarshi ya dialing number dinta ringing biyu ta dauka,yace nasrin gani ga hajiyata,tace alhamdll,sannu da hanya,ina kara godiya,yace don't mention,shine harda wani samin souvenirs koh,tace ay ni bakai nabawa nasu hjya ne,yace hhhh hakane koh to shikenan,tace agaishesu sosai,yace zasuji ngd,saida safe,tace mukwana lfya ahuta gjya.
Yace hjya tana gaisheku tace muna amsawa,yace hjya wlh iyayenta masu mutunci,kinga karramani da akayi kuwa,abin sai godiya,hajiya tai murmushi tace ay hakan nada dadi,yace hjya ga souvenirs ni xanje nai wanka nabi gado saida safe,tace to nasir akwana lfy ahuta gjya,yace ngd hjya,ya nufi side dinshi.
Alhamdulillah ansamata admission a Kaduna state university inda aka bata gynecology,bataso yin karatu a kd ba amma ba yadda ta iya,Tafara shirin tafiya kd,garin masoyi💔😢 dama baya nisa.
.
Yace serious,tace wlh serious,yace ok no probs,hope kun isa lfy,barin wuce gida,Ahuta gjya my rgrds to all at home,tace lfy lau,ngd sosai,my rgrds too,bye....
Yace aa lonely sis yaushe a jos,tace kajishi kmr bakasan da zuwana ba,dariya yayi yace sis kin rame,tace uhmmmm bro kenan boko ba wasa ba fa dole na rame,na missing dinka fa hope kana lfy,yace lfy lau,nan sukayita hira abinsu cikin jindadi da annashuwa.
Nasrin tace bro naufal yaushe xamusha biki ne,yace yarinya very soon nasamo wata yar india,ita da nawas dariya kawai suka dinga yimishi😂😂😂 saida sukayi mai isarsu tukun sukace yaya naufal angon yar india,duk dai kyanta bata fimu ba nida nasrin,tabe baki naufal yayiðŸ˜yace kwadai ji dashi nabar muku parlonðŸ˜.
Waye wannan patient din?
Shin Ana karamishi jinin nasrin kuwa?
Allah sarki nasrin duk tayi taimakon nan ne domin Allah,domin indai tausayi da taimako ne ita dai sam barka👌,
uhmmmm kucigaba da bin jikar .
.
Amma bro nawas shine koka tasheni muyi hira kohðŸ˜
Uhmmm in all indication jiya lil sis bakiyi bacci ba so dats y na barki ki rama na jiya.Tafito ya kulle motan,yace sis before we enter please could u jst tell me in a brief who's NASIR??
😳😳😳tears,meyayi xafi lil sis,I didn't mean to hurt u,am sorry koh,but its not normal sis daga magana sai kuka,something is hidden somewhere,ya share mata hawayenta cikeda mamaki,Nasrin tayi😊tace bro nawas NASIR is a friend,uhmmm its a long story,wani lokaci we would talk about it...
Mushiga karsu abba sujimu shiru tayi gaba yabiita abaya yayinda tausayinta matuqa ya kamashi domin yaga son Nasir tsantsa cikin idon nasrin,saidai yasan taimako daya dazai yi mata shine Addu'a.
Basu dade ba suka isa,sukaje suka kammals mata komai tukun suka rakata hostel,su yaya naufal suka shigar mata da kayanta,ba laifi wurin yayi su biyu a dakin kowacce da bed dinta da wardrobe,sai toilet da kitchen👌
NASRIN a iya sanina dukkanin tarbiyar da akeso iyaye nagari su baiwa diyarsu mun baki,Sannan ki daina kuka ki maida hankalinki ga abin da kikazo yi,almost everyone had gone through dis stage abd now here we're,don haka ki mance batun kuka.
Nasrin kina wani wuri da zaki rayuwa ne cikin tsantsar tsoron Allah da tausayin mahaifanki,domin bakida me saki bame hanaki,Saidai kisani Allah na kallon,don haka kiji tsoronsa ki tausaya mana ki rike mutuncin da darajar ki na diya mace,Banda shakku kan halayenki nasrin amma bansan wasu mutane zaki fara mu'amala dasu,don haka ki yawaita neman tsari daga sharrin xuciya domin bata da kashi sai nama"a wani hadisi akace idan ta gyaru dukkan jiki ya gyaru,haka zalika idan ta baci,dukkan jiki ya baci"kinga koh neman tsari daga baccinta dolene,Nasrin ki nutsu kiyi karatu domin shi ya kawo hakanne kadai farin cikinmu,banda indecent dressing,banda hulda da kawayen banxa,banda yiwa mlmai tsiwa,kiyi xaman mutunci da amana da kowa,kiyi amfani da iliminki na addinin da kike dashi don inganta zamanki a wurin nan,a karshe una miki datan alkhairi,Allah yasa ki fara lfy ki gama lfy,yabada abinda akazo nema ya kade fitina.
Har cikin dakin ya kaita yabata muhimman takardun da zata bukata da kuma atm dinta sannan sukai sallama har saida tasashi kwalla,a sanyaye yafito yaje yasamu su Abba suka dauki hanyar jos,nasrin na kallon motansu ta window har saida ta bace mata tukun takoma kan gado tazauna tayi tagumi.
Nasrin wacce tunda zenat tafara magana tacika da mamaki ta gaishe da zaks din ya amsa fuska ba yabo ba fallasa,tai murmushi tace am NASRIN NAZIR
Woow nyc name cewar xeenat,nyc meeting u,nasrin tace same,Zeenat taiwa saurayinta rakiya tadawo,Nasrin baki bazai rufu xeenat ina iyayenki?saurayi yakawoki skul,xeenat ta tabe bakiðŸ˜suna nan,kawai shi nakeso ya kawoni,Nasrim tace fine.
Murmushi tayi tace bro wato har sabon suna kasamin wai"lonely sis koh😞 "
Ngd,kamanta wayan ya jima akashe yanxu na kunna nadan shirya kayane nai dan gyare gyare hope kun isa lfy,
Yace yeah lfy lau jst missing u sainaji gidan so empty,😊murmushi ta kuma tace bani su Abba,nan ta gaisa da kowa na gidan harda mum,suka kara mata nasiha daga bisani sukai mata sallama badon taso ba.
"Nasrin kinsan halin dana shiga kuwa najinki shiru,ay sai inyi tunanin ba lfy ba,No call no text,nothing nothing,wayanki a kashe for more than a Month,haba nassy bby,haka ake aminta gskya banji dadi ba,ohhh kodai kinsai da wayar ne kinsha gullisuwa😜,Pls duk sanda kika kunna wayarki give me a call hope shirun alkhairi ne,in kuma naji shirun is 3much xaki ganni a jos,NY"
NASRIN:Salamu alaika Aminin nasrin
NY:ðŸ˜ay nayi fushi,haba nasrin meye duniyar haka ake aminta???kin kyauta,nasan matsayina agunki,ya kike ya mutan gida?
Duk sai nasrin taji ba dadi,lallai NY ya damu da ita,tunda tasan yanada gskya,tabbas hakikanin gaskya yake fada mata
NASRIN:ðŸ‘🼠ayimin afuwa,nasan nai laifi but kaji uxuri na wayana na nema narasa,gashi ban hadda number din ka ba,sai shekaran jiwa waccen ina hada kayan skul naganta,amma ban manta kana raina,mutanen gida kowa lfy,ina kd nazo karatu a KASU yau su Abba suka kawoni,ina fata kaima kana lfy da muten gida,
NY:uxuri rejected😜kowa lfy nima lfy,Eyye yarinya anxama yar jami'a,Allah ya taimaka ya kade fitina Insha Allah a weekend zanxo
Bayan likita yagama gwaje gwajensa ya tabbatarwa da nasrin cewan zaa iya sawa patient din jininta,batare da wani fargaba ba nasrin tahau gado takwanta tace mishi bismillah,Ba musu doctor yafara diban jininta.
.
Tana nan kwance tanata tunanin irin halin da wannan bawan Allah ke ciki,can saiga likitan yashigo yazo ya xare syringe din da alluran yace tadan kwanta tukun yadau jinin ya fita.
Yaje yasamishi yayinda yagyara mishi kwanciya yana sa ran inhar ya farka komai xaixo da sauqi.
Tana dai kwance tanata saqa da warwara can kawai saita tuno da motan wannan bawan Allah,ay ba shiri ta tashi tadauki jakarta ta bude ta fiddo da key din ta nufi waje yayinda jiri ke dibarta tana isa wajen motan ta bude ta fara dube dube cikin saa kuwa taga wayanshi tadauka,taga 2 missed call"Hajiya"nan da nan ta dialing number din ringing daya biyu aka picking.
Assalamu alaikum,Nasrin a sanyaye tace wa'alaikissalam,sai kuma taji ance Alhaji,sai tadanyi jim tace bashi bane,sai aka kuma ce to ina yake???cikin murya me kama dana kuka ta labartawa hjya abinda daya faru tafada mata asibitin dasuke,Innalillahi wa inna ilaihirrajiun shine abinda hjya taketa furtawa,tace ma nasrin gasunan xuwa yanxu ta ending call din.
Nasrin ta rufe motan takoma ciki rike da wayan a hannunta taje dakin da patient din yake tazauna daga waje dashike kofan na rufe,kuma private ward tace akaishi,da kudin dazata kasuwa duk ta biya kudin asibitin beside wannan baima dameta ba burinta kawai Allah bashi lfy.
Jim kadan sai gasu sun shigo su kusan goma suna isowa gurinta wani dan matashi yazo ya fixge wayan Abba a hannunta ya fara zazzaga mata rashin mutunci,wato don ba mahaifinki bane shine baki damu da kixo kimana jagora ba shine baza ki iya wallahi saina.........kafin ya kareshe me xaice yaji ta bayansa ance haba dan saurayi karka xama BUTULU mana,a zancen da kakene nagane wannan yarinya batada alaka da wanda takawo asibiti,wallahil azim nazaci mahaifinta ne domin sanda takawoshi hankalinta bai jikinta,kuma ce makan datayi tanajin jiri,jininta aka diba aka samishi,because ya zubar da jini munxaci mahaifinta ne muka fadamata yana bukatar jini ba fargaba bakomai tace a diba nata,da munsan ba mahaifinta bane da bamu yi wannan danyen aikin ba,dan saurayi stop judging a book by its cover in baka godewa yarinyar nan ba ay bai kamata ka zage ta bata,nandai likitan ya sanar dasu komai,yayinda jikinsu yayi sanyi suka jinjinawa nasrin wanda idonta keta ZUBAR HAWAYE,musamman saurayin wanda naji sun kirashi da suna HYDAR yaje har gabanta yace tayi hakuri da sauran yan'uwan patient din sukayimata godiya sosai lallai kin cika yar halak cewar kanin patient din wanda naji sun kirada Alh MAHEER,godiya dai nasrin tashata,nan suka dunguma xuwa dakin inda suka tarar da Abbansu yanata sharar barci dama akafa ne yaji ciwo sai gefen hannu,an dressing duka,likita yace insun ganshi su fito kada su tadashi nanda wasu hours ma zai tashi dakansa,duk suka fito,lokacin anata kirayen kirayen maghriba,Nasrin taje tai musu sallama tace zata tafi insha Allah gobe zata zo dubashi,
Hajiya tace yar albarka ya sunanki?ahankali tace NASRIN,tace wacce unguwa kike??nan nasrin ta zayyano mata komai gameda ita,tace kasuwa xata daga skul ,ahanya taci karo da wannan tsautsayi,Hajiya ta kuma jinjina mata tace lallai kincika ya' dama haka akeso dukkanin musulmi ya kasance mai taimako,mungode sosai nasrin,sai ki bamu account numbern ki da phone number in Alhaji yatashi akiraki yamiki godiya,kudi kuma zansa haidar ya tura miki,murmushi nasrin tayi ta karanto mata phone number dinta amma account number fir taqi bayarwa acewarta wannan tayine don Allah,sukayi sukayi taqi badawa,sukai ta mata godiya duk sai sukaji ta burgesu matuqa,Lallai Nasrin kin tarbiyantu cewar wata agefe danaji sun kirata da PHERTY,
.
Hydar har cikin school yakaita,tafito tamishi godiya yayinda yace ay suke da godiya Dan Allah ta dada hkr kan abin dayayi mata,murmushi😊tayi tace bakomai yawuce sai anjima,tanufi hostel dinsu shikuma yaja mota yayi gaba cikeda dana sanin abinda yayi mata.
Nasrin ta taimaka mata suka shiga toilet tahada ruwa me xafi tace mata tagasa jikinta sannan tayi wanka,tafito parlon ta gyarashi tsaf ta fesa freshner daidai lokacin xeenat tafito daure da towel taje tahaye gado,nasrin ta kalleta cikeda takaici ta nufi kitchen taje ta dafa musu jollof din couscousðŸ²ta hado tea mai kauri☕ ta dire a kasa tace zeenat sauko kici abinci,xinat jiki ba kwari haka tasauko suka fara cin abinci,saida suka gama cin abincin nasrin takwashe plates din takai kitchen tadawo tazauna face to face da zeenat yar kyakkyawan fuskan tannan kamar ba ma'abociya fara'a ba.
Tace zeenat kifadamin meya sameki?
Sannan bansan karya😡😡
Ke nake sauraro👂ðŸ½
A sanyaye zinat tace nasrin abortion pills nasha,so sai abun yazomin da gardama but Alhamdulillah yafita dama 1month ne,kinji abinda ya sameni,ngd da taimako,,,,,,
Uhmm xeenat kenan hala kinmanta cewa ABINDA KA SHUKA shi kake girbewa,,,,,
Kinsan me kika aikata kuwa,ZINA😢
Shin kinsan babba ce cikin laifuka ko bakiyi karatun addini bane,
Kina diya mace zina lalata miki tarihin rayuwarki zatayi,
Sannan zina ga ya'mace tamkar jefa rayuwarta da zuri'arta ne cikin masifa,
Abdullahi Ibn Mas'ud yace:
Idan mace tasan zina,in an bata duniya da abinda ke cikinta ta aikata,wlh bazata karba ba,haba zinat
Idan da guba zaa danne mace abata,dayafi mata alkhairi akan wannan maniyin xina da aka xuba mata a mahaifa,domin zaiyi tasiri cikin xuciyarta da ruhinta yadda guba kebin jikin dan Adam,
Yake yar'uwa wannan maniyi masifa aka zuba miki,domin xai lalata miki mahaifa ne,kisani cewa duk dan daya kwanta cikin mahaifar da aka zuba maniyin xina,yana zuwa duniya daban ne,
Domin yana rasa tausayin zumunci,ma'ana bazaiji tausayin uwarsa ba,kannensa,yayyansa da sauran yan'uwansa,
Hadin kai yakanyi karanci ga yayan dasuka kwanta a mahaifar da aka zuba maniyin xina,,,
Shin yar'uwa wannan ba masifa bace,ko xaki iya gyara wannan da kudin da aka baki yayinda kikayi xina,Kaico😞
Bakuso iyayenku su ganku
Bakuso yan'uwanku su ganku,
Bakuso jama'a su ganku
Amma kun manta yayinda kuka kebe kuka kulle ko ina kofar Allah bata kulluwa,shin kunyarsa da girmansa bazaisa ku fasa ba😞
Domin ranar kiyama cikinnan da kika xubar yaron xaixo ya tuhumeki laifin me yayi miki kika kashe shi Shin kin tanadi amsar
Bashi?xaki cemai sbd kunyan duniya,ina kunya ga wanda baijin kunyan Allah kaico kaico zinat
"Innal laha yubibbut tauwabinaa"
Lallai Allah yanason masu tuba,amma fa kisani....cikin sharudan tuba baa komawa aikata wannan sabon da akayi alkawarin barinsa har Abada.
Rayuwarma nawa take,yau kaine gobe babu kai,mutuwa bata knocking sannan bata barin wani don wani,Ina fata zinat xakiyi amfani dawannan tunin dana miki,Dukkanninmu muna sabon Allah saidai na wani yafi nawani,the best thing kawai muyi kokarin gyara rayuwarmu mu koma ga Allah don samun kyakkyawan karshe da dacewa a lahira,
Zan cigaba da tayaki da addua,Allah ya shiryemu baki daya yasa mugama da duniya da iyayenmu lafiya.
Nasrin bansan iyakar godiyar dazan miki ba u really put sense in me,wlh NAYI NADAMA,gaskiya kincika🌹AMINIYAR KWARAI🌹ga duk wadda tasameki matsayin aminiya,wlh nasrin am deeply feeling guilty,Nasan baya nayi asararriyar rayuwa,Amma Insha Allah daga yau xan sauya rayuwata inkoma mace tagari,duk dadai gyara baikaiwa kashi,ðŸ˜kaico,wannan to KADDARA KO TSAUTSAYI ne,kai bako daya nice najawa kaina😠Ya Allah na tuba nakomo gareka ka karbi tubani da tsarkakakken xuciya da niya xanyiðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Nasrin ta taimaka mata ta tashi tahau gado,yayinda itama tayi shafa'i da wutiri ta haye gado cikeda tunanin halinda Abbansu haydar ke ciki,gashi a kwanakinnan wani sabin son NY ke shigarta wadda ta kirashi da jarrabawa tana kuma fatan cinyewaðŸ‘ðŸ¼
Asuba tagari NASZEE🌙
Kiran na gab da tsinkewa tayi picking "Salamu alaikum,NY ka mantani koh haka aminta take? nagode"
Abinda ta furta kenan,
Murmushi NY yayi yace "Wa'alaikissalam nassy baby haba-haba na isa na manta ki kina raina wallahi, Abubuwa ne suka yimin yawa kuma bana so na dameki da kira nafiso ki nutsu kiyi karatu, Dafatan kina lafiya"
Murmushi itama tayi sannan tace mishi "lafiya ta kalau dafatan kaima haka yasu Hajiya?".
Yace "bana kaduna amma jibi zan dawo Abbana baiji dad'i ba"
"Ayya Allah yabashi lafiya yasa kaffara ne,Nagode da gaisuwa" cewar nasrin, shima yace "Amin amin nasrin Nagode sosai, Idan na dawo zan zo in ganki, mukwana lafiya"
Tace "Ok,Allah dawo dakai lafiya Asuba ta gari,".
Wayar ta k'urawa ido kamar me son ganin fuskanshi ta ciki "Allah kasa na cinye wannan jarrabawa ta son Ny" ta k'areshi maganar tana goge hawayen dake k'ok'arin zubo mata. Duk sai taji karatun ma ya gundureta, tashi tayi ta kwanta abinta.
Yamma lilis tadawo daga makaranta,Tana shigowa band'aaki ta nufa tayi wanka da alwala ta fito, ta shafa mai ta zira abaya tayi sallah.
Bayan ta idar ne taji shashek'ar kuka, wazata gani.... Zinat ce akan gadonta ta had'a kai da gwiwa sai kuka take, Nasrin tayi mamaki meya sata kuka to?
Tashi tayi taje ta zauna gab da ita sannan ta fara magana "Zinat na fuskanci a cikin kwanakin nan kina cikin damuwa yau abun har ya kai ga kuka, idan bazaki damu ba zan so ki fad'amin koda taimakon da zan miki"
kukan ta ya tsananta, nasrin ta rungumo ta tana bata baki, sai da zinat ta nutsu tukun nasrin ta kalleta tace ''Zinat idan na fahimce ki so kike ki dawo da budurcinki, kimarki da mutuncin ki koh?"
Zinat ta gyad'a kai alamar eh, Nasrin ta Cigaba "Zinat budurci dai ya tafi ba dawowa har abada, mutunci da kima kuwa zaki iya dawo dasu. Kinyi kuskure k'warai wajen sayar dasu sai dai ina godiya ga Allah da yasa baki yi nisa ba kika gane kuskuren ki, kike son shimfid'a sabuwar rayuwa,Wannan ma Rahama ne".
Ta Cigaba
"Zinat matsayina na 'yar uwarki Musulma wacce ta 'danyi karatun addini kuma nake sa ran zama cikakkiyar likitan mata nan gaba Insha Allah.
Dukkan wata di'ya mace da kike gani da budurcinta ake haifanta, budurcin nan in miki a taqaice wata fata ce dake gaban kowacce d'iya mace wacce bata da wuyan fashewa domin kuwa bata da 'kwari.
Zinat tace "Amin" a sanyaye.
Murmushi nasrin tayi tace
"Zinat kenan,ba wani kud'i zaki kashe ba kawai ki saurare ni,
Zinat inda hali ki daina tsarki da ruwan sanyi kwata-kwata sai na d'umi, Ki yawaita amfani da ganyen magarya, bagaruwa, tafarnuwa, Ma'ana kina tsarki dasu.
Ki yawaita yin lalle idan so samu ne, Sannan kina sirace dashi.
Ki yawaita shan ruwa, rake, cin fruits (ya'yan ita'tuwa) da Vegetables (ya'yan ganye)
Ki dinga shan kunun Aya, na Alkama, Shan nonon raku'mi dana shanu, insha Allah Zakiji canji sosai sannan basuda illa ga lafiyar ki Allah yasa a dace."
"Zinat ina mai jan kunnen ki da shaye-shayen magungunan zamanin nan, Abun ya zama kamar hauka ban gajiya da mamakinsa. Wallahi in kinji wani abun kyace wacce tayi amfani dashi jaka ce, because of illiteracy a woman inserting animal dung into her vagina(saboba jahilci mace tana cusa kashin dabbobi a gabanta), Zinat a musulunce ma yin magani da najasa haramun ne amma abin takaici yanxu kar kiga yadda kasuwar Magungunan hausa take ci. Ace mace cusa wannan, yi matsi da wancan yi hayak'i da wancan ta maida gabanta kamar wata bola, wallahi akwai had'ari sosai wurin amfani da magungunan nan mara asali".
Zai auri yar' wani lecturer a Jami'ar Jos, Nawwara Abdallah Abbas. Nawas ko cewa yayi baiga matar aure ba har yanxu, Abba da yaji haushi cewa yayi "nawas ka mutu ba aure in kaga dama"
Nasrin ko murna take za'ayi biki a gidansu domin ba'a tab'a ba.
Tana ta Allah-Allah jarabawa yazo suyi su gama ta koma Jos kar ayi biki ba ita.
Tana kunna wayarta saqon NY yashigo "On my way to Kaduna" ta duba taga tun bakwai ya turo tace k'ila ma yanxu yana gida. Tayi mishi reply kamar haka "Sannu da hanya fatan ka iso lafiya? Agaida su Hajiya da Abba da jiki"
Tana tura mishi ta tashi ta zura hijabi ta fita zataje tayi printing wani assignment (aikin gida)
NY ya amsa da Amin, tukun yace "Abba kasan Abubuwa sunyi yawa ban samu na kirata ba amma yanxu bani lambar agabanka na kirata nayi mata godiya"
Abba ya dau'ki wayarsa dake gefensa ya jero mishi lambar Nasrin Yayinda NY ya rubuta ya danna domin ya kira Amma me zai gani..... Sunan Nasrin ne ya bayyana a fuskan wayarshi, Yace Abba dai-dai kaban lambar kuwa?
Abba ya kuma karanto mishi yayinda ya sanya ya kuma k'ira yaga dai sunan Nasrin ne dai ya dad'a bayyana kan fuskar wayarshi. Abba ne ya kallesa yace "Nasiru lafiya........."
Zinat na fitowa tashafa mai tasa kaya,nasrin ita harta gama shirinta suka zauna sukayi breakfast,bayan sun gama nasrin takwashe plates din tadawo tabawa zinat wasu tablet tasha sannan ta roketa da kada taje ko ina tayi mata sallama ta nufi cikin school domin tanada lectures.
Sai 11 suka fito daga lectures,fitowarta keda wuya taji wayanta na ringing ta duba taga sabuwar number,kamar bazata daga ba saikuma ta daga,Taji anyimata sallama,ta amsa cikeda girmamawa,Nasrin baki gane mai magana ba koh,Nasrin tace eh,Hajyan su haydar ce,Nasrin tace laaa barka da safiya hjya,ya kwanan Abba?hajiya tace lafiya lau,Nasrin tace gani nan xuwa yanxu nafito lectures,hajiya tace to yar'albarka saikin iso,cikeda jin dadi nasrin ta kashe wayan ta karasa bakin titi ta tare keke napep tahau bayan ta fadamishi inda zai kaita.
Abba ina kwana,katashi lfy,ya jiki kuma??Abba wanda tun shigowar nasrin dakin yake binta da kallo saboda ta matuqar burgeshi,Murmushi yayi mata yayinda ya bude hannunsa nasrin ta kwanta jikinsa,har cikin ranta tana jinsa kamar Abbanta,Muryarshi tajiyo yana cewa nasrin bansan iyakar godiyar dazan miki ba domin kinmin abinda ko jinina iyaka,yanxu hakama jinin kine mai amfani a jikina,Wato na jinjinawa iyayenki,Nagode sosai nasrin,Allah yabani damar taimakonki kamar yadda kika taimaken,Allah yayi miki albarka yasa kigama da duniya da iyayenki lafiya.
Nasrin wacce taji dadin maganganun Abba tace mishi Abba nidai godiyan ta isa haka,jiyafa dakina cika yayi da godiya da kyar nasamu wurin kwanciya😀😀😀duk yan dakin kowa saida ya dara,yace nasrin kenan kamar Nasiru kike wajen raha,😊murmushi tayi tace waye shi,Abba yace babban wan su haydar yana abuja amma next week xai dawo,Nasrin tace Allah dawo dashi lfy.
Haka nasrin tayita kula da zinat da zaryan zuwa asibiti,zinat tadawo kamar wata mai jego,har farfesun hanta da ogun leaf nasrin tayi mata sannan ga soyayyan kaza,kullum cikin godewa nasrin take.
Satin Abba daya a asibiti aka sallamesa,harda nasrin suka tafi taga gidansu taji dadi matuqa yadda suke sonta,Abba ya isar da saqon dansa Nasir na godiya ga nasrin,ya dada da cewa nabashi numbernki xai kiraki,😊murmushi nasrin tayi wadda ke kara fiddo da kyaunta,tace Abba wai duk godiyan bai isa haka,daya barshi wlh,aa yata ina,yace inya dawo takanas xaixo har skul dinku ya miki godiya,Ta kuma murmushi bakomai yasata hakan ba sai tuno NY dinta tanason me suna Nasir,duk sai taji ta kosa taga Nasir din Abba don tanada yaqinin yanada irin halayyarsu,Haydar akasa yakaita har skul.
Zinat ta dauki nasihar nasrin domin rayuwarta ta sauya matuqa,abun yabawa kowa mamaki amma dasukayi la'akari da room mate dinta sai suka jinjinawa nasrin.