.
After two weeks*
.
"Zuciyata, gangan jikana, ruhina,soyayyata duk naka ne YA SALMAN sonka na *jinin jikina* Allah ya nunamin kai masoyina Amen.. Fadanta kenan kullum da addu'arta.
★★★
_2:00pm_
A vakin gate na school na hango MUSKAN ,meena da kubrah tsaye ga dukkan alamu an tashi ne Dan ga `yan skul'din a waje kowa na jiran azo daukarsa suna hira ransu meena tace
.
" Mum ce dawata Mata wacce baza ta haura shekara 40yrs tana da kyau Ba laifi gefenta kuma wata budurwace wacce itama da gani she would'nt past 25yrs amma kana ganin wanga 6udurwan zaka San yar boko ce kuma tasan duniya Dan wata arniyar armless ce a jikinta da wata karamar boyfriend jacket sai dankaramin gele da tayi rolling da shi ta toshe face da sunglasses kafa daya kan daya kamar Ba iyayenta ne va a zaune wajen MUSKAN ce takare mata kallo hade da tabe baki tace wannan dagani za'a yi `yar rainin sense hmmm., amsa sallamar da su Mum sukayi neh ya dawo daita hankalinta Mum tace;
.
"Matar tajuya da kallonta wajen Mum tace hajiya ina kika samo wannan kyakyyawar yarinya ga fara'a da murmushi matar ta tamvaya"
.
"Humaira tace indai wancan neh hk take yar abokin Dad ne muma nan bama sonta sai wani ji da kai ta dauko wani girman kai ta daurawa kanta ko kadan batayi halin mum nata da Dad dintaba, kuma kinsan wani abin haushi wai fa ahakan tana son big bro"
"Amma shifa ko kulata bayayi infact shima ya tsaneta ko hanya baya so ya hadasu balle suyi exchanging words"
.
_toh masu karatu kunji fa faty tace ta tsani MUSKAN, hk itama tace ta tasani faty.. Nidai Munie nace wannan akoi wata babban al'amari kenan amma 6oyayyiya ce Wanda ni kaina mai dauko rahoto bansani Ba but keep in touch zakuji sannu a hamkali_
Wanka sukayi suka daura alwala bayan sun idar da sallan suka shafa mansu hade da applying _light makeup_ kaya iri daya suka sa sunyi kyau sai kace _yan tagwaye_ coz humaira Nada kyau itama baza a barta abayaba .
"Harkun shirya daughters"
"Eh Mum"
.
Mamarta ne tace faty lpynki kike tsaki??
Ameen ta amsa a yatsine"
.
Haka shima bangarensa kullum idan sunyi waya aka baiwa MUSKAN yakanji kamar yasan muryan kuma shima yana feeling something about her gashi shi ko sunanta bai saniba and 6ai ta6a ganin koda pics dinta Ba koma dai menene shikam he lyks her sweet voice"
______
.
Itama bangarenta the same think takeyi kullum cikin kallon pics dinsa take ,akoi ranar da fareeda ta kamata tana kallo tayi tayi da ita kan ta ga pic din ammma MUSKAN ta hana haka ta hakura ta kyaleta amma ta dau alwashin sai ta ga pic dinnan ko da yaushe"
.
_bayan kwana biyu_
.
"Da kyau toh zo ki hada kunun ayan nan"
.
Daidai time dinnan suka isa airport kuma lokacin jirgi yake sauka, in Ka dubi fuskokin family's din zakaga tsantsan farincki a tattare dasu MUSKAN ma na daya daga cikinsu sai dai ita faduwar gaba da bugun xuciyarta ya tsannanta GIB! GIB!!GIB!!! Zuciyarta ke harbawa da sauri2....
_____
Wannan kenan!
.
.
"Baby boo so u r d one how possible will U b here at airport u miss me huh! I guess so I miss u too all does years I did missing and loving my baby gurl I love u so much, ita dai MUSKAN kokarin kwatan kanta take dan tasan su Mum na nan amma shi shafff ya manta dasu"
__________
______
.
"Ki fadama Dad din mara kunyan yarinyar kun wani sa _baby boo_ dina a gaba kun cikata da surutu,FARIS kenan yana magana ya doso so fitan sa kenan daga part dinsa, sanye yake da wata _red shirt_ da _blue jeans trouser_ yasha ado kamar mace _he look handsome_ fuskan dauke da killer smile nasa ya nufo so"
,
Mum da Dad kam sunfi kowa farinciki yadda son ke cikin farinciki kuma tunda can dama shi mai raha ne da wasa, da wasa da dariya suka gama cin abinci nan suka koma parlour"
"Zuwa tayi ta zauna akasa wajen kafan Dad nan ya shafi kanta yace my daughter ga FARIS ko zai kula dake kinji just obey him ,what ever he said stop u should stop dat and what ever he said u should do it just obey him and do that hope am clear, dama can nasan kina da hankali da biyayya so ki ci gaba da zama good girl kinji, Allah ya muku albarka dukka"
_____
.
"Ke tashi wlhy ko na hanaki tsaraban jin haka yasa humaira mikewa da sauri ta koma gefe, nan ya bude ya Fiddo da kayanki ya soma baiwa kowa nasa, da su mum ya fara"
"Babu suka basa amsa"
.
"Mikewa yayi yace _*Baby Boo*_ tayani daukan trolley ki kaimin shi daki, Ba musu ta rufe hade da daukawa duk yana kallon ta ido kawai ya xubamata har ta soma ja suka je dakin, suna shiga ya fada gado yace ahhhh kaina yaran nan kunsamin ciwon kai, sorry tace dashi bara nakwo magani fita tayi cikin 2mins ta dawo da paracetamol ta ballama tace ya FARIS ga maganin tashi yayi ya kai hannu zai karbi maganin ya hada da hannunta hade da jawota ta fada gefensa yace zauna anan ya nuna mata gefensa Ba musu ta zauna ya gama shan maganin kanta na akasa tana wasa da Zara zaran yatsunta kallonta yayi ya lumshe ido yasake budesu ya gyra murya cikin husky voice dinsa mai kashe jiki yace _*baby boo*_ tace na'am yace look at me"
akanki nasan zafinta cikin shekarun da nayi Ba ke kusa Dani Bana kuma jin murayanki kona kira wayoyin Abba basa shiga hk na umma I suffer wlhy nazama kamar wani zararre every were anytime maganan baby boo kadainake u knw what abokan wajen aikina ko wani lokaci sukance kona tabu ne idan na fara kiran Baby boo Anwar kam Frnd dina dake najeriya cewa yake na haukace idan nafara maganan Baby boo I so much loves you I can't do without u, u have already being part of me u r d Queen of my heart, my heartbeat,I don't knw how to tell u buh wat I knw is I love u more than word can say"
.
"Lumshe ido yayi tabbas Ba karya ya San yayi dacen mace Allah ya barsa da MUSKAN dinsa"
______
Suna fita falon yana shigowa sanye yake cikin jenci mai dagon hannu da dogon wando kana ganinsa kasan ya tasone daga training kayan sun amshesa yayi kyau dukda Ba wata ado yayi va zubamasa manyan idanunta tayi fuskanta dauke da murmushi shima ita yake kallo tayi bala'in yimasa kyau duk da itama uniform ne a jikinta shima fuskansa dauke da murmushi har ya karasa wajensu, su suka soma gaidasa ya amsa hade da cewa yan matan Mommy sai ina yanxu ya tambayesu, sai school muna da papern 9-12 yau zamu rubuta biology suka basa amsa'"
.
Cikin 30mins duk suka kammala shima har ya shirya cikin wasu kananan kaya shirt blue da jeans baki, hannunsa dauke yake da wata haddadiyar agogon na kamfanin Gucci, yatsunsa kuma suna dauke da zobunan azurfa guda uku daya a hannun hagu ,guda biyu kuma a hannunsa na dama har ya karso wajensu MUSKAN couldn't stop staring and admiring his beauty cikin zuciyarta kuwa cewa tayi gaskiya idan ta mallaki ya FARIS tagama morewa Dan yakai namiji iya namiji da duk burin mace ta mallaki irinsa tana cikin tunanin nan taji ya ja karan hancinta, shagwa6e fuska tayi tace wlhy ya FARIS da xafi fa, yace toh meye kina ta wani kallona tundazu baki ma San nazo wajenkuba kin kafeni da idanunki, bu66uga kafa ta soma kamar wata karaman yarinya cike da shagwa6a tace nifa Ba kai nake kalloba kawai kawai sai kuma tayi shiru ganin yadda ya zubamata ta idanunsa masu rikitar da ita, kwaikwayanta yayi ya marairaice fuska yace kuma meye ai baki karasaba, humaira CE tace ya FARIS Dan Allah ni Ka kaimu school tundaxu kunxo kuna ta zuba soyayya kalan Ku samu late invigilator ya hanamu paper ke kuma MUSKAN gaki lover girl kinata biyemasa ko, LA LA yarinyarnan ni kike fadawa hk tho baza a kaiba invigilator'n ya hana papern Oya wuce ki ban waje kona bugemiki baki stupid girl kawai yafada yana nuna mata kofan fita"
.
Basu suka gama exam Ba sai wajajen 12:30 nan driver ne yazo ya daukesu ya kaisu gida, basu tarar da kowa agidanba illah mai aikin su daki suka nufa bayan sun watsa ruwa suka nemi lpyn gado nan da nan bacci ya kwashesu"
.
FARIS yace ina wlhy idan za'atara Mata duka na duniya toh MUSKAN ta dabance tana sona kamar yadda nake sonta kumafa kar Ka manta yarinyace am her first and last love insha Allah da soyayyata ta tashi kuma da soyayyata zata rayu kamar yadda nima ban taba son wata ya`mace Ba face ita kuma insha Allah ita zata kasance mace ta karshe a rayuwata nayi alkawarin sonta a raina son dan Bana wa wata irin sa sai mahaipiyata da kannena, My lyf is all depend on her lobe I cannot do without her,she mean a lot to me, I lobe her so much"
.
Bayan sun gamane FARIS ya gabatar wa su Aliyu MUSKAN ita ma ya gabatar mata su Anwar, sun sha hira sosai har sun saba da juna a dan kankanin lokaci, sunyaba da zaben abokinsu kuma vasu karyata shi Ba gaskiya yayi dacen Mace kamila,kunya,nitsuwa dakamun kai,sai maghriba suka bar gidan"