NI DA SHUGABAN KASA Page 61-70
.
Duk yanda Mr president yaso a wuce da Shuairat xuwa gidansa bai samu bh momsi taki amincewa tace lallai a wuce da ita gidan iyayenta babu yanda ya Iya dole ya hakura . gidan cike yake makil da jama'a cki kuwa har momsi da daddy, Shuairat kam dakin mama ta wuce bayan ta gaisa da surukan nata .momsi kuwa murna...
Tuesday, May 1, 2018
NI DA SHUGABAN KASA Page 51-60
NI DA SHUGABAN KASA Page 51-60
.
Haka rayuwa ta kasance kullum shuairat da mr president suna Dada shakuwa da juna akwai kyakkyawar fahimta a tsakaninsu kuma suna girmama juna sosai babu raini a ciki mr president ya siyawa mahaifin shuairat wani dankareren gida a can maitama gidan ya hadu sai San Barka shuairat tare da iyayenta sunje hajji sun dawo...