Bayan komay ya lafa abdallah ya kara rungume Mimi gam yana kukan farin ciki yana kara sa mata albarka, sai yanzu ya gane cewa Ruky Ashe bata kawo masa budurcin ta ba domin yanzu ya gane dan da ya shige Mimi yaji komai a dadaure yake komai gam, babu inda ya saki, dan ma Allah ya taimaka tanada ruwan ni'ima a jikin ta badan haka ba da sai tafi jin zafi fiye da haka.....
Murmushi yayi ya kara sumbatar ta Ga wani shauki da yakeji a ransa daukanta yayi cimak ya kaita toilette yasata cikin bahon wanka mai ruwan gumi, shima tube kayansa yayi ya shiga Mimi tace" zafi yake min GA ruwan da zafi "tana maganar hada yar kwolar ta tsaye ta tashi saboda zafin da taji, tausayi ta basa ya tashi ya kamota "aya sorry Baby zo in miki wani abu bazakiji zafi ba "nan ya maidata cikin bahon, ya fara kama mata ruwa kadan kadan da ruwan gumin baki yakai kan bobs din ta ya fara tsutsa yasa harshen sa yana wasa da kan bobs dinta, hanun sa daya kuma yana kasan ta yana shafawa a hankali, take taji radadin ya bace sai nishi take dan abun na mata dadi, yakai minti biyar yana wasanni da jikin ta,ji yayi kasan nata jagab hakan hakan yasa shima hajiya baba tayi tsaye, kikam, a kunne ya rada mata sada yasa halshe yana lasar kunnen, yace "Baby plz ki karamin bazan miki da zafi ba kadan Kadan zanyi,plz ki shayar dani zumar ki mai dadi."
Ido Mimi ta zaro 😳
Tace "da zafi fa" cikin shagwoba tace hakan, "Baby yanzu bakinji zafi ba kamar wancan kuma ma a hankali zanyi kin yarda "da yake itama takai mukura kai ta daga masa anma tace a hankali zakayi kaji"
Kai ya daga mata cikin farin ciki zai kara komawa wanan duniyar mai dadi,da yashiga ta jiya, kamota yayi ya kunna madannar zuke ruwa tuni ruwan suka zube kamota yayi ya fara sarafa ta cikin kworewa a hankali yake shigar ta bakin sa a bobs dinta hana tsutsa,bataji wani zafi ba sosai kasancewa a hankali yake tafiyar da ita, jinta ma yayi kamar yanzu ya fara budeta, itako Mimi sai dan kuka take tare da cewa wly har yanzu ma da zafi, tanayi tana bubuga kirjin sa, wanan abun shike kara rudasa cewa yake my love ki bari naji dadin abu naki walay akoy dadi plz karki gujeni walay bazan iya koda minti biyar ba, ba tare dake ba, haka dai yayita wanan sambatun har ya gamsu.........
Ruwan dumi ya kara sa mata saida ta dauki minti sha biyar duka shida ita, wanka sukayi suka tsarkake jikin su, ya dauko tawul ya goge musu jikin su, baban tawul ya kara daukowa ya nadosu wuri daya suka fito, nan ya fida tawul din ya nada a jikinsa, yabar Mimi tana kakare jikin ta dan ba komai a jikin, ido ya kura ma surar ta,Mimi tace "plz ka bani diba fa banida kaya cikin shagowba take maganar, ji yayi sonta na kara shigar shi, rungume ta yayi yace"oh Baby ay kinfi kyau a hakan,mumushi tayi ya mana mata kiss a baki, nan ya fara kissing dinta, ganin da tayi zai kara hucewa gona da iri yasa ta Dan ture sa tana haki, murmushi yayi dan idanun sa har Sun canza kala, nan ya dauki mai suka fara shafama juna cikin so da kauna bayan Sun gama Mimi ta tsantsara kwoliya, tasa riga da wando farare Sun kamata kuma sunyi mata matukar kyau. Shima abdallah fararen kayan yasa kai sunyi matukar kyau ba karya sai wani mayan kamshi mai matukar dadi ke tashi a jikinsu.
Kamo hanun ta yayi ya sa mata Key na mota sanan yace bana ki shirya zamuje mu sabke farilai zamuje haj umara dake, ya dauko wata sarkar diyamon💎 ya sa mata a wuya yace wanan shine tukwici na duk da bazan iya biyan ki ba da abu mai mahin manci da kika min tanadin sa ba."hawaye Mimi ta fara zubarwa na farin ciki rungumesa tayi tana godiya,, habar ta abdallah ya rike yace no baby danmi zaki gode min ay ke zan gode ma keda kika bani abu mafi girma da daraja a rayuwaki nan Dai da suka kare suka fito cikin farin ciki rike da hannun juna ruky suka gani gaban su tana masu kalon banza..........
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love 😘
[4/12, 14:30] +227 80 22 99 15: 👩⚕LABARIN👩⚕
MAIMOUNATOU 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
NA✍
Maimouna Matar abdoulaye AM💋
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍
🍉page31/32🍉
🍓🍓🍓🍓🍓
Ruky tace "to munafiki tunda yanzu banda mamora ay dole ka gujeni,"zaiyi magana mimi tayi saurin tsayar dashi, da hannu sanan t'a kai dubanta ga ruky tayi murmushi, ta ce "Ruky kenan yanzu ke kinfi Son ki mutu d'à hakin wani in kinje kinada tanadin da kikayi à wurin Allah shin duniyar nan da abinda ke cikin t'a basu baki tsoro, shin ko kinsan irin masifar dake tatare da danne kwonan kishiya, na zauna daku tsawon lokaci wanda ni na fara auren abdallah, anma kuka danne min hakina, kuka maida ni yar ayki, nayi hakuri kuma nace har ga Allah na yafe,
Shin mai zai hana mu zauna lafiya mu rike mijin mu,mu gaira goben mu Dan yau duniya ba wata abu bace, d'à ranka d'à lafiyar ka m'a sai à wayi gari babu kai, shin in muka mutu wani guzuri gare mu n'a kubtar d'à kanmu daga azabar kabari............ "
Sosai jikin Ruky yayi sanyi Dan kwonan nan m'a kawarta t'a rasu, ba ciwo haka kaway, aka wayi gari Aka iske ta mutu,kuma ance wajen binne t'a saida aka ga macizai, cikin kabarin, tuno hakan yasa Ruky saurin firgita ! t'a rungume Mimi tace "ki yafe min mimi hakika na cutar dake, ki yafe min nayi nadama insha Allah hakan bazata kara faruwa ba,ta duka har kasa t'a dago kai gun Abdallah shima da hawaye ke zuba à idanun Sa ta ce "Dan Allah dan annabi abdallah ka yafe min nasan ban kyauta muku ba anma insha Allah zan gaira wly nayi nadama", abdallah ma cikin sanyin murya yace "hakika mun Ci zalin Mimi, dan Allah ki yafe mana", Mimi tayi murmushi tace "n'a yafe muku ina fatan Allah ya yafe mana baki daya."
Cikin murmushi ruky t'a tashi t'a fungume Mimi shima abdallah ya rungume su gaba daya, haka dai gidan aka wuni cikin wasa da dariya abdallah sosai yayi fairin cikin ganin matan sa sun hada kansu.......
Bayan sun gama cin abinci suna hutawa Ruky tace " yawa Doctor dan Allah a dubani dan wly sai à hankali ina wahala sosai", Mimi tayi dariya tace"to Madame muje daki na dubaki"sun tashi zasu tafi shima abdallah zai bisu, Mimi tace"a-a ina zaka kai kuma, cikin marai-raicewa abdallah yace"kuna nufin ni kadai zaku bari 😔ruky tayi dariya oya ka bari yanzu zamu fito kaji" "komawa yayi ya zauna suko suka tafi abinsu suna masa dariya,
Suna zuwa Ruky t'a kownta Mimi t'a fara dubata, kasan nata yayi ja ga kuraje masu fitar d'à wasu ruwa masu wari, haka mimi tasa safar hannu ta duba ciki taga ko hada cike sai taga baiyi wani illa ba sanan tace t'a tashi........
Mimi t'a dubi ruky dakyau tace"ruky me yasa kike yawan tushe -tushe à Farjinki wanda hakan ya jawo miki infection bactérie duk ya shiga à jikin ki, ki gashi yana shirin kara miki wata matsala, ruky ki daina Sa abubuwa à farjin ki shi dakike gani kamar ido yake, baya Son bakon abu, in kika rike ruwan dumi d'à d'à ruwan magarya ki rinka tsarki dashi, shi kadai ya isheki kuma bazai gusar miki d'à ni'ima ba saide ya kara miki kuma ya tsuke gaban ki, ki zamana kulum daga kunyi sex kun gama ki shiga cikin ruwan dumi hakan zaisa gaban ki ya dawo daidai saboda namiji daga ya sadu d'à mace farjin t'a budewa yake kara yi,...............
Dan haka yanzu zan rubuta miki wasu maganin nika sai à sayo ki fara traitement mugani ko Allah zaisa à dace "ruky tayi murmushi tace na gode yar uwa Allah ya barmu tare" Mimi tace ameen "
To alhamdulilah cikin ikon Allah ruky ta fara jin sauki kuma tana ayki d'à shawarar Mimi .
Yau ruky na zaune m'ai maganin mata tayi kira tace mata ankawo sabin kayan mata n'a matsi masu kyau baran -baran sukayi ita d'à d'à ruky tayi t'a tsitsine mata
Aci gaba d'à gashi 🍇
Maimou love😘
[4/12, 14:30] +227 80 22 99 15: 👩⚕LABARIN👩⚕
MAIMOUNATOU🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Na✍
Maimouna Matar abdoulaye AM💋
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍
Dedicated to hassana dan larabawa end khadeey pinky
🍉page 33/34🍉
🍓🍓🍓🍓🍓
Haka ruky tama m'ai kayan mata tas sanan tace t'a fita t'a bar mata gida.
Haka t'a tafi cike d'à jin haushin rashin kudin d'à bata samu ba.
Kwonci tashi ruky t'a samu sauki ,Dan Yanzu abdallah na kusantar t'a anma Sam bayajin dadin t'a saboda mimi t'a riga t'a dandana masa zumar t'a m'ai gardi sam in ba ita ba bayajin dadin wata mace. .....
Yau ta kasance kwonan Mimi Dan t'a sa abdallah ya yi m'a ruky sati daya ita t'a yafe, haka ya hakura à takure ya ida kwonakin nasa.. Dan haka yau cikin zumudi yake zai koma wurin zumar sa...........
Mimi t'a fito da shirin t'a ta iske ruky da Abdullah suna zaune suna kalon TV.
Mimi tace" chéri zan tafi super Market din," ta kai kalonta ga Ruky tace"yar ouwa ko kinje kema "ruky tace" ay kuwa naje dan mayuka na sun kare"haka t'a tashi tayi daki shikuma ya fizgo hannunta t'a fada saman cinyar sa, kamshin turaran humra t'a ya bugo masa ya lumshe ido tare d'à dan Jan bakin t'a yace"ni kikama horan kanki har na sati ko Hum,
In na kamaki zaki gane dan zan juyar maki d'à duk gajiyata t'a sati "
Un Um "zan fadama anty ruky fa kaida ya kamata ma kaji dadi dan ka jima baku hadu ba,
Cikin ransa yace yarinya bakisan à kangin d'à kika sani bane na rashin jikinki m'ai laushi sanan ga ni'ima ga dadi, à fili ko cewa yayi "kedai a bar kaza cikin gashin ta.
Suna tsakar wanan maganar ruky t'a fito ta samesu à haka taji kishi sosai anma t'a bazar,cikin sanyi tace" muje na shirya".
Abdallah yace" ay ko baza ku barni ba, muje tare"
Haka suka tafi suna zuwa suka fara dakan abubuwan d'à basuda, itako Mimi turaruka, da english wears su ta saya, sai sabululaka na tabshin fata d'à gairan jiki.
Abdallah m'a wajen kanan kaya ya jeshi dan yana Matukar son kulum yaga Mimi sa cikin su, suna mata kyau sosai wani wando ya dauka m'ai kyau shara shara dan kofofi garesa, cewa yayi "wanan wondan zai yi m'a my Mimi kyau............
Saida ya dauki kaya sunkai goma duk kanana ko kadan baiyi gigin saya m'a ruky ba Dan yasan ba kyau zasu mata ba. Nan yazo ya biya yakai mota dan kar ruky t'a gani. Yana dawowa ya tsinkayo wani saurayi sai kalon Mimi yake, wani kishi ya taso masa, yaje ya shako wuyan saurayin idanu duk sun kada tsabar bacin rai "kai har ka isa ka kali matata kai waye dan gidan uban waye"
Idanu duk suka dawo kansu da kyar aka rabasu suko à gagauce suka biya kudin suka tafi.
Abdallah ya kali Mimi yace "ke wani shegen ya hanaki Sa hijab kika bari wani katon banza yana kala min jikin ki",Mimi tace Ni meye na aybun shiga t'a naga baban gyale nasa "shut'up nace ki rufemin bakinki, dama haka kikeso kowa yaga surar ki dan kinga kinada m'ai kyau to daga yau kar n'a kara ganin kin fita ba tare d'à kinsa hijab ba,"hawaye ya zubo m'a Mimi dan taji zafin maganar tà kwonta cikin motar tayi banza dashi,
Ruky ko haushin Sa takeji wato ita baya kishin t'a sai Mimi Hum, haka suka dawo gida kowa ransa à bace, kowa bangaren sa ya nufa.
Mimi ta shiga dakin t'a tasha Dan jike jiken t'a.
Abdallah kwonce dakin Sa yana tunani Mimi bakisan irin son da nake miki bane ina kishin ki wly ko mahaifina ban yarda ya kalar min ke ba ina sonki ina sonki Mimi, sai yanzu yaga abinda ya mata bai kyauta ba, Dan haka yaje dan ya bata hakuri yaga t'a rufe dakin sai dawowa yayi cike d'à jimami.
Haka dare yayi sunacin abinci duk sunyi shiru kowa d'à abinda yake sakawa à rai, ita ruky tanajin haushin yanda abdallah baiyi kishinta ba duk d'à itama ay an kaleta.
Shi kuma abdallah yana tunanin ruky haushin sa ta keji dan ya m'a Mimi fada, itako mimi tana fushi d'à abdallah dan me zai mata fada dan shigar ruky ay tafi Tata rashin dacewa,...
Haka suka gama ruky t'a musu sai dasafe dan duka haushin su takeji, itama Mimi tashi tayi zata yi tafiyar ta haba ay cikin zafin nama ya sha gaban ta.
Sungumar t'a yayi ya shiga daki d'à ita bai ajeta ko ina ba sai bisa lalausan gadon t'a,ya mata rumfa d'à kirjin Sa suka kura ma Juna ido ba kyakyab'tawa
Yadan gusa gashin d'à ya rufe mata fuska, ya mana mata kiss dai-dai boob's dinta"yace aya zumana fushi ake min to ayi hakuri sonki ne ya hanani sakat shi yasa nake mugun kishin ki..... "
Murmushi tayi bata ce komai ba,, shima murmushin yayi yace"kin hakura "kai t'a daga masa alamar a " yawa Baby n'a godiya nake"nan wasa ya canza suka fara shafar Juna cikin zafi zafi dan sunyi kewar Juna yau Mimi ita keyin komay sosai Take rikitar da gogan nata Nonon sa take tsutsa t'a lashe kune shiko gogan sai ihun dadi yake, bare da tasa kwolon nasa a ragar ta, sai ga abdallah yana neman shidewa dan dadi saida ya kusa yi sau uku ya saurara mata, yana mamakin yanda t'a iya sarafa shi uwa uba ga Dan danon t'a mai dadi d'à kulum kara dadi take😋.
Rungumota yayi sosai yana t'a sambatun dadi........
Aci gaba d'à dashi🍇
Maimou love😘
[4/12, 14:30] +227 80 22 99 15: 👩⚕LABARIN👩⚕
Maimounatou🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Na✍
Maimouna Matar abdoulaye AM💋
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍
Dedicated to hassana dan larabawa end khadeey pinky
🍉page35/36🍉
🍓🍓🍓🍓🍓
Abdallah ya ce "my Mimi meyesa kike da dadi"
Rufe fuskar ta tayi Tana dan murmushi dan ita abin ma kumya ya bata,
Rungume sa ta kara yi Tana jin dadi shima matseta yayi dakyau yace "I love You my wife "
Itama ca tayi(" je t'aime aussi")
"Me yake nufi haka"?
Cewar abdallah,
Mimi ta ce "ina nufin( I love you too )
Wani dadi yaji ya kara matse ta, yace "Baki bani amsa ta ba"
Ta me fa?
"nace meyasa kulum kara dadi kike?"
Jifanshi tayi da filo tace "ni wly bana so, yace "meye bakya so yana dan kwoy'kwoyar ta nan suka fara gewayen dakin suna dariya, abdallah yace"in kika bari na Kama ki sai na kara",ido ta fido tace"me zaka kara?da ido ya mata signe ta dan sune kai way taji kumya 🙈
Tana nan tsaye bata sani ba har ya iske ta, "wa na Kama"
Buga kafafuwa ta fara yi kamar karamar yarinya tace"wly ni ban yarda ba uhum "sama ya daga ta yana juyi da ita, itako Tana kyakyalta dariya, fuskar shi ta shafa tace"
Ina sonka mijina "kiss ya mana mata itako ta zura halshen ta cikin bakin sa ta fara wasa da halshen sa,,, saiga mutumim nata yana jujuya idanu, Dan a yanda take wasa da halshen yayi matukar yi masa dadi, Sun dauki lokaci a haka bobs dinta abdallah ya cabka ya fara tsutsa yana lumshe idanu, dokanta yayi sama ya rungume, yana shan nonon nata, itako Tana dan shafa masa kai Tana lumshe ido Tana dan gantsarewa
Wanan abu shi ke kara ruda sa domin Mimi ta iya salo na jan hankali rike yake da kugun ta bakin sa na kan nonon ta, a nan tsaye ya fara jefa kwolon sa, sai gasu suna ihu su duka na dadi .........
Bayan yan mintuna Sun gamsu da junan su, sukaje sukayi wanka a tare suka dawo suka kwonta jawo ta yayi jikin sa,
Mimi tace"my love kaga mun kusa gama hutun mu kuma ina so inje inga momy da daddy, bata fuska abdallah yayi ya ce" ni gaskiya Baby karatun nan abar sa dan bazan iya kara nisa dake ba zan cutu, Allah kar kiso kiga wahala da nasha lokacin da kika tafi kuma yanzu kice zaki tafi" duk yabi ya marairaice
Lumshe ido tayi tace" my Love nifa taka ce kuma kaga nima zanyi kewar ka dan na saba da jikin ka, kai ay gwora kai tunda kanada ruky ni kuma fa😔"
"Oh sorry baby kinsan ke ta daban ce bana son yin nisa dake,"Dan haka yanzu zamu shirya jibi sai muje nijer din dani dan ko karatun tare zamu je, 😳rufamin asiri ni in ka biyoni ay kasa nayi bakin jini a wurin matar ka "
Kina wasa ko hum kin gani yanzu dey muyi barci "
Haka suka kwonta ita Tana farin cikin zata ga iyayen ta yayin da shi abdallah yana tunanin yanda zai rayu na shekara daya ba tare da matar sa ba kai impossible ba zai yuba.
Bayan kwona biyu suka shirya cike da tsaraba sai niger,iyayen abdallah ma sun ma Mimi sha tara ta arziki, da mota biyu suka tafi dreba ya jasu a dayar, Mimi da abdallah suna baya Lake da Juna suna zuba Love Masha Allah sun isa lafiya, sosai suka samu tarba mai kyau hata yayar Mimi tazo, an musu tarba ta musan man daddy da momy sunyi masifar jin dadin ganin yar tasu cikin kwonciyar hankali,
Bayan sun dan huta suka dunguma sukaje diner suka fara cin abinci, abdallah yace kai momy wly abincin nan da dadi gaskiya a aje min saura na kara ci in anjima ,ashe ma Mimi bata ko kama kafarki ba wajen iya abinci, yana fadar haka ya kashe ma Mimi ido da niyar tsokana ,
Zumce baki tayi tace "daddy ka gani ko Way ban iya abinci ba"," dady yace kyale su mamana ay ni nasan yata ko ina tayi abinci to sai an bata lambar yabo".
Momy ta ce "a'a dana fa gaskiya ya fada, my son ka bari in anjima za'a kara maka wani abincin da yafi wanan dadi "
" Yawa momy ay ni dama dan gata ne anbar yayin Mimi 😜"duka suka kwoshe da dariya,
Da gudu Mimi ta tashi tayi dakin su na da, shima abdallah binta yayi dakin momy da daddy suna masu dariya harda fati ma duk dariya suke musu, daddy yace "ni nasan abdallah zaisa ya ta cikin farin ciki", momy tace wly da hankali na duk bai kwonta da auren ba anma yanzu hankali na ya kwonta saide mu musu fatan alherie, "
Abdallah na shiga dakin ya iske Mimi tayi rubda ciki sai yaji wata irin sha'awar ta,ta taso masa zuwa yayi shima ya kwonta bayan ta saman ta, zurmut ta tashi,ya talabo habar ta yace "yar daddy tayi fushi Way shine kike ma daddy shagowba, baki san ba yanzu shagwoba ni kadai za ayi ma, shine zaki yima daddy, daga yau kar ki kara yima kowa shagwoba sai ni", zumburo baki Mimi tayi ta ce "shine kace ban iya abinci ba😏"wa ni bance ba wane ni nida nake santi in inaci, kaina bisa wuya ayi hakuri Baby",to naji sai kayimin dokin wuya "tashi yayi ya ce an gama ranki ya dade, haka ya mata dokin wuya yana yi yana bura da ita Tana dariya.
Saida tace ya ajeta tukon ya duka yana wash wash kin karya min baya na,"anma nima sai kin biyani bazan yarda ba "to naji me zan baka?kashe mata ido daya yayi ya nuna mata, tace "honey su momy na nan fa ba gida muke ba,"tashi yayi yasa Key ya dawo yace"to yanzu a bani, ba yanda ta iya haka ta hakura ta bashi yana ihu Mimi tayi saurin rufe masa baki Tana zare idanu tace"za aji mu fa "
A hankali ya rada mata a kune yace"ay kece da dadi bana iya hakuri, haka dai ta rufe masa Baki har ya Gamsu, shidai kulum in yana kusantar Mimi yanajin wani irin dadi marar misaltuwa wanda har baya so ya kawo,
Sam bata isar sa baisan me yasa ba, anma inda take burge sa bata nuna gajiya War ta, kulum Tana basa hadin kai. Saida suka gama suka yi wanka a bandakin suka fito suka maida kayan su, Mimi sai tsiya take masa way yazo gidan surikan sa yana tumurmuza diyar su ba ko kumya.................
Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love 😘
[4/12, 14:30] +227 80 22 99 15: 👩⚕LABARIN👩⚕
MAIMOUNATOU🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Na✍
Maimouna Matar Abdoulaye AM💋
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍
Dedicated to hassana dan larabawa end khadeey pinky
🍉page37/38🍉
🍓🍓🍓🍓🍓🍓
Bayan su abdallah Sun tafi ruky duk abin duniya ya isheta ganin yanda abdallah ke rawar kai ga Mimi anya zata iya wanan rayuwa ko?,ace ita yanzu sam Abdallah baya wani zumudin a kanta kai da sake why,
Wayar ta ta dauko ta kirawo kawar ta da suka hadu a super market Sun shaku sosai, har takai suna fadar matsalar su itama tanada aure sunan ta jamila,
"Hello kawa kina gida ne"?
Daga can bangaren jamila ta amsa da ea lafiya? dey ko,"
"lafiya lau gani nan zuwa gidan ki"
Wata shewa daga can jamila tayi tace "lalai yau Allah sai yayi ruwa da kankara"
Itadai ruky bata wani tsaya jin abinda zata ce ba ta kashe, gyale ta dauka sai jaka da Key din mota ta fito,
Babar motar abdallah ta dauka mai gadi ya bude mata, bata tsaya ko ina ba sai kofar get din gidan jamila tayi horn mai gadi ya bude mata ta shiga tayi parking gurin aje motoci ta fito,
Da gudu jamila ta fito ta tarbeta oyoyo my kawa, nan ta rungumeta suka yo cikin falon ta zaunar da ruky ta kawo mata wanan ta kawo mata wancan, saida ruky ta tsaida ta "kinga zauna muyi magana bari wanan hidimar,"
Ta zuba juice ta dan kurba ta aje tace"jamila ina cikin matsala kishiya nason kwoce min mijina, har takai in yazo kwona dakina sam baya wani zumudi har nake gani ma kamar a cikin matsi yake, anma daga ance miki ranar girkin ta ya zagayo zakiga yana zumudi ,akoy watarana dadare lokacin kwonan ta ne ina fitowa nabi kofar dakin ta zan huce nayi mugun ji har nayi nadamar dama ban fito ba,
Nan Ruky ta numfasa ta dan kurbi juice taci gaba da cewa "wly abinda naji yayi matukar girgiza ni, wai abdallah ne yake kukan dadi yana sambatu cewa Mimi tanada dadi bai taba jin Mace me dadi irin Mimi ba, ke wly jamila idan na tsaya fada miki zuciya na fashewa zaiyi, ya zanyi jamila, ruky cikin kuka take wanan bayanin ita kanta jamila ta tausaya mata,
Jamila tace "is ok ruky share hawayen ki, shin kina shan kayan mata ko?
Saida gaban ruky ya fadi da taji an ambaci kayan mata, "kinga jamila kayan mata Sun mani ilar da ko sunan su bana son ji dan haka ki bani wata shawarar,"
Jamila tace" ayko kayan mata basuda aybu saide kasan wanda zaka ringa sha"
Saurin dakatar da ita ruky tayi tace "bani wata shawara wanan kam bata karbu ba dan girman Allah kar ki kara min zancan kayan mata,"
Ajiyar zuciya jamila ta sabke, cikin ranta tace meye aybun kayan mata ayko sunada amfanin a jikin ya Mace saide mutum yansan me zaisa dan akoy masu ila,
Ruky tace jamila ya naji kinyi shiru zurmut jamila ta dawo daga tunanin da ta lula, tace"uhum!
Yanzu dai shawara guda ce itace akoy wani malami yana bada laya wada zaki ringa sawa a farjin ki ta dauki kamar minti biyar kafin kuyi sex sai ki fido, to indai har mijin ki ya kusance ki har abada ba zai kara jin dadin wata Mace ba sai ke, kinga mijina Matansa biyu gami dani uku kenan why yanzu duk ya sake su yace sam ba mata bane Dan baya jin dadin su to dama ba wani yara garesu ba, kingan ni nan ko kudi sai yanda naga dama zanyi dasu domin ko an budemin baban aljihu, kuma wly ko tafiya zaiyi Dani yake zuwa baya wani iya nisa dani."
Nisawa Ruky tayi tace"kina ganin layar bazata kawomin matsala ba a farji kinsan fa nayi daya yanzu ina tsoron tushe tushe," "ba komai kedai saki kudi kaway"cewar jamila,
Cikin murna ruky ta rungume jamila Tana jin dadi jamila ta dakatar da ita tace"saide wani hanzari ba gudu ba"
Cikin kaguwa ruky tace "me fa "
"Shi maganin nan matsawar mijin ki ya kusance ki to bazai iya nesa dake ba kulum zai ringa Lake miki ke ko office sai kinyi da gaske zai tafi, inko ya tafi to baizai iya wani dogon zama ba ba tare da yazo wurin ki ba, kuma ayki sai kinyi hakuri dan kulum sex zaku dinga yi murmushi ruky tayi tace ba matsala indai zai bar kusantar shegiyar Mimi nan to ayita yi bazan gaji ba"nan suka tafa, ruky tace "yanzu tashi muje wurin malam din, kinsan da zafi zafi ake bugun karfe" "wanan haka yake" cewar jamila.
"Bara na kira mijina na masa wayo Dan nasan yanzu duk inda yake hankalin sa na gida,ya matsu yazo ya gana da mutumin nasa "
Suka kwoshe da dariya duka, nan jamila ta kirawo mijin nata duk ruky naji Tana mamaki yanda taji mijin nata na zumudi ya sabon ango, tace lalai abin nayi nan jamila ta kula masa karya to kashe tace ma ruky "muje kaway "
Haka suka fito sai wurin malam din basu wani sami matsala ba jamila tayi ma malam din bayani cewa kawar tata ma Tana son layar,
Nan malam yace" to duk da nasan jamila ta miki bayani anma zan kara miki bayani akan layar nan ya ce yanzu mijinki na nan, girgiza kai ruky tayi tace "baya nan
Sai nan da kwona biyar zaizo"
"yawa dai-dai kenan cewar malam yanzu indai kin tabatar ranar zaizo zaki ringa sa wanna layar kulum kar yazo sai tayi minti biyar zaki fida kulum har ranar da zaizo,kuma in yazo in zai kusance ki ki ringa sawa, kuma yanda zai ringa jin muguwar sha'awar ki haka zaki dinga jin sha'awa kema, ina fatan zaki
Iya dan bazai kara jin wata mace da dadi ba sai ke, "
Ruky tace zan iya nan ya bata ya kara jadada mata ta basa dubu dari suka tafi sai murna ruky take Tana kara godema jamila,
A haka suka rabu ta aje jamila gidan ta tafice, a hanyar ta ta biya wani baban restaurant dan taci abinci,nan ta shiga tayi comend din abinda zata ci Tana tsakar ci taji wata yar kuwa "waow Good yau Allah ya hadani da my ruky baby,kai Allah yasa ba mafarki nake ba,"wani kyakyawan saurayi ne ke wanan maganar, a hankali ruky ta juya ta waro ido tace"mon King kaine,rungume Juna sukayi ba kumya ba tsoron Allah mutane na kalon su, sai can ruky ta Tuna da cewa ashe fa nan ba kasar waje ce ba, kuma yanzu Tana da aure, dan haka tayi saurin sakin sa taja baya, a gagauce ya biya mata kudin abincin suka fita, dan shi baima ci ba, lura da irin yanda aka sa musu ido yasa suka bar wajen,
Rashid sunan saurayin da yama ruky magana tare sukayi karatu ,a kasar waje kafin ta hadu da abdallah sunyi sharholiyar su asali ma shi ya bude ruky cikin ledar ta ma'ana shi ya kawar mata da budurcin ta.
Wanan kenan
Mimi da abdallah suna can Niger Mimi kulum sai sunje yawo ita da abdallah Tana nuna masa wuraren tarihi.