Washegari da hantsi Suraj yyi shirin tafiya,suka fito mai rakiya harda Momi,Saeema bata so tafiyarsa ba,saedae kuma shima ba'a son ransa bane yanada aiki neh acan shiyasa,Aliyu ma is going to miss be so tafiyan ba amma bbu yadda zasuyi haka ya tafi bayan sunyi sallama.Bayan sun dawo ciki sae Aliyu ya shirya ya tafi office.Saeema ko baccinta ta sha dan yau basuda scul,ta jima tana bacci daga bisani ta tashi tayi alwala tayi sallah kafinnan ta kira Suraj,bayan sun gaisa sae take ce mai ya isane,yace be isa ba tukun amma ya kusa,tace to Allah ya kaishi lfya yace ameen sae tayi hanging...
Yau Jaleel autan umma zae dawo gida 9ja dan haka gidan ya zama busy anata gyara da kirke kirke kala kala,yau tun safe Tasleem ke gidan itada danta Fahad har yyi wayo dan yanxu haka yana nursery 2 ne,he is 4yrs old.Sae wata yer aikin Umma me suna Meena wato Amina dan yanxu Umma yar aiki ta nema.Bayan sun gama shirya komai da ko'ina around 2:00pm suka fita zuwa airport,driver neh ya kaisu Umman da Tasleem sae Fahad,sunyi zaman jira na 10mins kafin jirgin su Jaleel autan umma yyi landing,murna wajensu baa ceh komai,Jaleel yyi kyau ya qara haske ga wani kwarjini,uh he's just hrt touchng鉂�..Bayan drivern ya gama sa mishi kayan sa a boot na motar sae suka shiga ya jasu zuwa gida,a motan Jaleel yyi ta wasa ma Fahad shikuma yana dariya dan akwae shi da son wasa dama...
Tare suka hadu akayi lunch anata hiran yaushe gamo,bayan sun gama sae Jaleel ya tashi ya shiga d'aki dan hutawa,waqa ya kunna yana ji har yyi bacci.Bayan ya tashi after sallahn laasar sae yyi alwala yyi sallah sae ya fito palour inda ya taradda su Umma suna ta hira,shima ya nemi guri ya zauna,Umma tace "har an fito",yace mata "eh"kwae,sae suka cigaba da hiransu yana basu lbrin scul life nasu daga bisani suka koma maganan Fadwa,inda a qarshe Jaleel yace gobe zae je gaida baffa,umma tace "Allah ya kaimu",sukace ameen..Sae bayan sallahn isha mijin Tasleem yazo ya dauketa sae suka bar motan ta a gidan,dan acewar sa baya son tana driving da daddare,akan da safe driver sae ya kai mata gida....
Yau tun da safe Fadwa ke amai,ga zazzab'i me zafi ga wani ciwon kai dake damunta,cikin yini d'aya harta d'an rame,Momy bata gidan itakuma bata kira ta fad'a mata ba a cewarta ita bata son shan magani.Tym d'in da Momyn ta dawo har tayi bacci,bayan tashinta neh tayi alwala tayi laasar sannan ta fito,a palour ta taradda momy a kwance kan three-seater tayi mata sannu da dawowa,Momy tace "yauwa",har Fadwa zata wuce sae Momy ta kira ta,dawowa tayi tace "naam",momy tace "lfyanki kuwa duk kinyi wani iri just today?"Fadwa tace "lfya klou Momy,ciwon kai neh dae tun na jiya nake ta fama da shi",bata ce mata tayi amai ba dan bata son tace aje asibiti kuma magani zaa bata ita kuma bata so ko kadan,Momy tace "ciwon kai haka,ba zaki asibiti ba ko",Fadwa tace "nikam momy nasha magani kuma yanxu banaji da nayi bacci",Momy tace "tou Allah ya sauwaqa"tace ameen ta bar wajen...
Around 8:00pm Suraj ya kira wayan Saeema,bayan sun gaisa suka danyi hiransu abun shaawa,daga qarshe yyi hanging sae kowannen su ya aika ma dan uwansa saqon soyayya through text message kafin sukayi bacci..
Koda Aliyu ya kira wayan Fadwa yau be wani gane mata ba dan haka ya bata uziri yace tayi bacci dan gobe sunada scul...
08102992472 for comments
漏 *Hama G Muh'd*馃槥
[9:30pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [11:27am, 10/30/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd
馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁 *KOMAI RINTSI 2*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁
*Dedicated to Mom Sudaes*馃槝
*_Written by鉁嶐煆� Hamerh gee Muh'd_*馃尫
Page 85 & 86
....Washegari da hantsi Abban su Suraj na zaune kan kujera a gidin wata bishiya dake gun hutawa a gidan yana karanta newspaper,Suraj neh ya fito ya je ya sameshi a wajen yyi sallama Abba ya ansa,ya nemi guri ya d'an tsuguna yace "Abba ina kwana",Abba ya ansa da "lfya lou son,kana lfya",yace "lfya klou",sae ya d'anyi jim na d'an lokaci sannan yace "dama akwae maganan da nake so na fad'a maka neh Abba",Abba yace "tou ina ji"tareda rufe newspapern hannun shi yana kallon Suraj d'in.Suraj yaci gaba "dama akan..aka..." sae kuma yyi shiru,Abba yace "dama akan mene?go ahead ka fad'a mana",Suraj ya d'an nisa tareda tattaro confident yace "Abba akan Saeema ne dama,Abba ina sonta da aure kuma itama tana sona mun fahimci juna da ita,shine nake so ayi maganar aure bada jimawa ba tunda ni na gama karatu nah har ina aiki,itakuma ta gama secondary scul har tana jami'a",Alhmdllh Abba yace kafin yace "naji dadi sosae da kuke neman qara had'a dankon zumunci gskya kun kyauta kuma Allah yyi muku albarka",Suraj yace "ameen Abba",Abba yaci gaba "sannan maganar aure karka damu ni nan na sa muku rana 24 ga wata me zuwa November kenan,yanxun nan ma zan kira shi mahaifin naku in sanarda shi kuma zaeyi murna sosae",Suraj yaji farin ciki mara misaltuwa,yace "godiya nike Abba",Abba yace "ba komai tashi kaje,in ka shiga ka kira mun maman ku",Suraj yace "tou"saeya miqe ya nufi cikin gidan,yana sanarda mamansu Abba na nemanta kai tsaye ya wuce dakinsa.Ya rasa ta ina zae fara murna kwae saeya dau wayarsa ya kira Saeema ya sanarda ita...
Fadwa ne da saeema a bayan mota driver zae kai su scul,da qyar fadwa take magana dan bata jin dad'i kwata kwata,Saeema tayi hb suje hosptal amma ina Fadwa taqi firr,haka ta qyaleta har suka isa scul.
11am suka fito a lecture,suka je suka nemi gurin zama kusada wani scul cafteria suna d'an hira jifa jifa,wayan Saeema ne yyi ringing ta daga
[11:28am, 10/30/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd "walkslm",Suraj neh,bayan sun gaisa yake fad'a mata yadda sukayi da Abban su,tayi murna sosae daga bisani yyi hanging.Nan ta sanarda fadaw harda date d'in da uncle Ahmad yasa musu,murna a wajen Fadwa ma baya misaltuwa,can suka hango driver bbu b'ata lokaci suka miqe zuwa inda motar take suka shiga,gidan su Fadwa ya kaisu sannan ya koma gidan daman drivern gidansu Saeema neh.Suna shiga cikin gidan Fadwa ta fad'i a daedae qofar palourn Momynta sanadiyyar jiri daya d'ibeta,Subhalla Momy ta ambata itada saeema,da qyar suka d'aga ta bata ma san inda take ba,suka kaita mota driver ya kai su asibiti,wani room naga an shigada ita,sae tym d'in Momy ta kira h.kaka ta sanarda ita halinda ake ciki dan tana side d'inta bata ma san abunda ke faruwa ba,bayn ta sanarda ita saeta kira momin saeema ta fad'a mata..
Befi 30mins ba H.kaka ta iso,bayan kaman 10mins kuma saega Momin saeema ta shigo,duk sun rud'e suna jiran fitowan likita,bayan kaman 5mins sae aka fito da Fadwa akayi wani d'aki da ita aka sa mata drip.Likitan neh ya fito yace waye ya kawo mara lfyan,momy tace itace sae yace ta biyoshi office dinshi,suna shiga ya nuna mata gurin zama,ta zauna sannan ya fara "ya baku zo da mijinta ba?",Momy ta zama confused,sae kuma ta daure tace"bata da miji ae,meya faru?",likitan ya nisa yace "amma it's wired,cikine da ita",wani irin bugawa zuciyar Momy tayi sannan tace "ciki kuma?",yace "ovcourse yes,wata 3 kenan".....
08102992472 for comments,u can also visit my facebuk group 'Hama G Muh'd NOVELS'......
漏 *Hama G Muh'd*馃尫
[9:30pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [3:00pm, 10/30/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd
馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯鬄牸鬆€俭灎俭爛俭灎俭爛�*KOMAI RINTSI 2*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁
*Dedicated to Mom Sudaes*馃槝
*_Written by 鉁嶐煆紿amerh gee Muh'd_*馃尫
Paga 57 & 58
A take agun Momy ta sume,likitan yayi sauri ya fito yyi magana ma wasu nurses suka zo da sick-bed suka dauke ta suka fito da ita,Momi ceh tace "subhanallh" da taga an fito da sick body nah Momyn Fadwa,da sauri suka yi kan likitan itada haj.kaka da Saeema kowa da irin tambayar da yake mishi,be samu daman basu ansa ba sae kwae yace "I need to go and look after her"saeya wuce zuwa emergency room da aka kaita.Saeema bata san sanda ta zaena a qasa a gurin ba duk sun rud'e,sae lokacin haj.kaka tayi tunanin kiran baffa ta sanarda shi abunda keh faruwa,bbu lokaci suka zo shida Anty Rauda dama basu tafi ba sae gobe,suna isowa bbu ko gaisawa baffa yace "ina akayi dasu?"Momi ta nuna mai emergency room ba tareda tace komai ba...
Bayan kaman 15mins saega likitan ya fito da nurses a bayan shi suka kai Momy wani room,Baffa neh yyi saurin taran shi yace "what's wrong wit both ov dem?",Likitan yace suje office,Baffa kuma yace "we r all family members,just tell us",likitan yace "alright,Ita dae maman tayi fainting neh a sakamakon jin abunda ya samu yer da tayi",qirjin Saeema neh ya soma dukan 3 3,kowannen su ya tsorata da jin maganar,kuma kowa da irin tunaninsa kan meya samu Fadwa haka?.Likita ya cigaba "right now she regained consciousness har ta samu bacci ma kuma insha Allah idan ta farka zata dawo daedae",Baffa yace "meya samu Aisha kuma?",likitan yace "she's 3months pregnant"a taqaice,"whaaaatttt"inji Baffa cikeda rashin yadda da maganar likitan,daedae nan Aliyu ya shigo,kuma yaji abunda likitan yace,ya qaraso gaban likitan yana kallonshi yace "can I say dat u don't know ur work or I should call u a leir",likitan ya dube shi yace "Im telling u pple wat I know and dat's" ya wuce ya tafi office,kowa jikinsa bbu dad'i kuma kowa da irin tunanin dayakeyi a ransa,gurin yyi tsitt sae kukan Saeema da take tayi tun dazu a ranta tana mai qaryata zancen likitan nan..
Can da aka rasa me cewa komi
[3:06pm, 10/30/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd Sae Baffa ya nufi office d'in likitan nan ya sameshi zaune yana wasu aikace aikacen shi,yace "zamu iya ganin yarinyar yanxu?"likitan yace "eh,inaga ta tashi dan d'azu bacci takeyi",Baffa yace "ohk,where is d room?"likitan yace "I'm coming"saeya kira nurse d'in dake kulada Fadwa yana tambayanta ko patient d'in ta tashi a bacci, nurse d'in tace ta farka saeya ceh tou tazo office nashi yanxu saeya ajiye..Baa jimaba ta shigo ya bata umarnin rakasu d'akin Fadwa,tace tou sannan tayi gaba Baffa na biyeda ita har suka fito waje,yace musu "muje",tareda yin gaba suna binsu,suna shiga d'akin nurse d'in tayi waje ta barsu,Saeema ceh taje da gudu ta rungume Fadwa tana kuka,Fadwa tace "meh kke kuka naji sauqi ae,likitan be fad'a miki bane,I'm all right so stop worrying urself kinji",Baffa neh yace "yi mana shiru mutumiyar banza kwae,ina miki kallon mutuniyar arziqi ashe ba haka kke ba?Aisha kin cuce mu wllhy",Fadwa da bata san meke faruwa ba ta fashe da kuka ta gagara cewa komai sae tunanin da take a ranta na me tayi baffa yake fushi da ita haka,kuma taga bbu walwala a fuskar kowa a wajen harda Aliyunta.Da qyar Momi ta iya yin magana tace "haba Fadwa,yanxu abunda kikayi kin kyauta ma kanki kenan?kinyi adalci ma iyayenki da yanuwanki?Me kke nema kika rasa a rayuwarki?gskya kin ban mamaki kuma mutum ba abun yarda bane",tana kaiwa nan ta fice da sauri dan kuka neh yazo mata sosae,Fadwa ceh ta d'ago jajayen idanunta da suka sha kuka tace "Saeema tell me plss wat's going on,menayi meya sameni??",H.kaka ceh ta qaraso gurin ta hau dukanta "mutuniyar banza,wa zaki mayar shashasha anan?ae kinfi mu sanin abunda kkayi,banza butulu kwae",da qyar Saeema da Aliyu suka qwaceta dan baffa fita yyi ya barsu a wajen,Aliyu neh yace "kiyi haquri haj karkiyi sanadiyyar mutuwan abunda keh cikinta","ae gwanda ya mutu ko ma huta da wannan takaicin,yer iska kwae",ta wuce ta fita a d'akin tareda bugo qofar dan taji sanyi a ranta.Sae a lokacin Fadwa tasan abunda ake ciki......
08102992472 for comments.U can also visit my facebuk group *Hama G Muh'd NOVELS*
漏 *Hama G Muh'd*馃尫
[9:31pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [12:48am, 10/31/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd
馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁 *KOMAI RINTSI 2*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
*Dedicated to Mom Sudaes*馃槝
*_Written by 鉁嶐煆紿amerh gee Muh'd_*馃尫
The one I posted earlier is page 87&88 not 57&58 plss馃憦馃徑
Paga 89 & 90
Fadwa ta soma binsu da kallo confusely,tayi iya tunaninta bata tunano wani abunda ya tab'a had'a ta da d'a namiji ba infact bata san ma yadda yake ba.Rufe idonta tayi tana karanto "innallh wa innilaihir rajun",ta bud'e idonta ta watsa kallonta kan Saeema wacce itama Fadwan take kallo cikeda jin tausayinta,tace "Saeema plss tell me wat I just heard u pple saying was not true,or I'm dreaming,talk to me pls nasan ke kad'ae zaki fahimci halinda nake ciki,wllhy wllhi ban tab'a zin..."bata gama fad'a ba tayi shiru sakamakon kukan daya kwace mata,Saeema ma kukan takeyi,Aliyu neh yyi magana wanda duk tausayin su ya kamashi barinma Fadwa saedae baeda tabbacin abunda ke ranshi gaskya neh ko ba gskya ba Allah shi ya barma kanshi sani,,yace "it's ohk kuyi shiru hka dan kuka bashida amfanin komai a gareku yanzu,sannan ke kuma Fadwa ya kamata kiyi tunani,u should think ov something becoz wannan ba qaramin magana bane,ki fad'i duk abunda kka san yanada contribution na faruwan wannan abun",Fadwa dake ta rero kuka tace "ya Aliyu ka yadda kenan kaima?ka yarda da abunda aka ceh!dama u don't thrust me?",Aliyu yace "ba haka bane Fadwa,wllhy I do thrust u 100% but kinsan dolene koma waye yyi tunanin wani abu a gameda abunda kke ciki yanxu,kuma ko kema kina shakku akan ki yanxu hakannan,ko bakiyi?",tace "lallae kuwa inayi dan harna fara tsoron kaina,but there must be something amma wllhi ni banyi abunda ake tuhumata dashi ba",wani sabon kuka ta farayi Saeema na lallashinta itama tana hawayen.
Baffa na fita a d'akin ya nufa office d'in likitan nan yace meshi yyi mishi bill d'in kud'in da zaa biya sae ya sallamesu tunda har Momy ma ta farfad'o,hakan akayi kuwa.Bayan ya biya komai sae yaje yyi ma Momy magana kan tazo su koma gida,Momin saeema ceh ta tafi da ita,sae Baffa ya d'au anty Rauda suka tafi ya rage sae Fadwa,Aliyu da Saeema,Aliyu neh ke driving amma duk hankalin shi baya kan driving din..
[1:03am, 10/31/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd **鈽�**鈽�***鈽�***鈽�**鈽�**
...Saeema da Fadwa na bayan motan sunata aikin kuka har suka iso gida,Fadwa ji take duniyan tai mata zafi gara mata mutuwa da irin wannan rana,cikin gidan ya shiga yyi parcking suka fito suka nufi ciki,a palour suka taradda Baffa,Momyn Fadwa,Momin Saeema da Anty Rauda kowa yyi zugum da irin tunanin da yakeyi,sallama sukayi suka shigo tareda neman guri suka zauna a qasa..
An kai 7mins bbu wanda yyi ko tari kafin Baffa yace "ina so in tambayeki,(ya nuna Fadwa) ki fad'a kowa yaji kuma bazan qara maimaita tambya ta ba,ina kka samo cikin shege harna 3months?kuma na waye??",Fadwa dake ta sharar kuka sae a sannan ta daga kai tace "Baffa wllhi banda ciki,idanma inada shi tou wllhi ban san yadda akayi hakan ta faru ba",Baffa yace "ohh kina nufin cikinneh yyi qafa yazo ya shiga jikin ki kenan?",Fadwa batace komai ba illa girgiza kan da tayi alamar aa.Haka suka gama magana kan zasu koma wani asibitin a gwada a gani,kowa ya watse yyi gida..
Haj.kaka ceh ta shigo palourn inda ta tararda Momy da Fadwa zaune kowa da tunanin da yake sae d'an kukan Fadwa qasa qasa,tace "hmm,ae kuka yanxu kka fara shi dama kin fad'i gskya neh domin a san yadda zaayi amma tunda kin qiya ruwanki neh",Haj ta qaraci maganganun ta ta tashi ta bar palourn,baa jima ba Momy ma ta tashi,Fadwa ko na nan azaune tana ta zabga uban kuka,bbu ma abunda yafi d'aga mata hankali kaman yadda momy taqi cewa komai,ko A bata furta ba tunda aka fara magann har aka qare.
Umma na zaune a palour wayanta yyi ringing ta d'aga,bayan ta gama wayan saeta tashi ta nufi d'akinta inda tayi shirin fita,ta leqa palourn Jaleel bata ganshi saeta shiga d'akin ta duba shi inda ta tararda shi kwance yana game a wayan shi,tace "jaleel nina fita,idan zaka fita saekayi lockng koina dan Meena ma ta jima da tafiya"yace "tou Umma a dawo lfya","ameen"tace tareda jawo mishi qofar ta fita,da kanta take drivng cikin nutsuwa da jin ddi saedae daga dukkan alamu tna alla*2 ta isa inda ta nufa.A bakin wani gidan mai ta tsaya.....
08102992472 for comments,u can join my facebuk group @Hama G Muh'd NOVELS
漏 *Hama G Muh'd*馃尫
[9:35pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [6:58pm, 11/2/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd
馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI 2*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁
*Dedicated to Mom Sudaes*馃槝
*_Written by 鉁嶐煆紿amerh gee Muh'd_*馃尫
Page 91 & 92
Tana yin parking wata y'ar budurwa ta soma nufanta,ta saka himar har qasa ga niqaf a fuskanta,baka ganin komai nata sae ido,kafin ta iso Umma tayi unlockng motar tana isowa ta bud'e ta shiga suka soma tattaunawa,sun kai 20mins a motar kafinnan yarinyar ta fito tana daga ma Umma hannu har Umma ta tafi,me adaidaita naga ta tsare sukayi cikiniki sannan ta shiga suka tafi,driving Umma keyi cikeda annashuwa da jin dad'i,daga gani kuma yanayin data shigan nada nasaba da haduwarta da budurwannan..Ko wacece budurwar?me umma ke nema a gunta ko take nema agun Umma?meyasa suke had'uwa privately?meyasa yarinyar ta b'oye kamanninta? Ku biyoni dan samu amsoshinku...
Idan hankalin Suraj yyi dubu to ya tashi sakamakon qin d'aga wayarshi da Saeema tayi,a zatonshi wani abun yyi mata nan kuwa besan tuwon da ake tuqawa a garin Yola ba,kuma ma wayan a silent ta barta so ko an kira ba ji zatayi ba,yana cikin haka sae kiran Abba ya shigo,yace dashi yana jiransa a palour,yace tou sannan ya miqe ya bar dakin ya nufa palourn,yana Shiga yaci karoda Mamansu da Abban Saeema tareda Abban shi a zaune,sallama yyi suka ansa ya shigo ya nemi gurin zama sannan ya gaeda Abban Saeema tareda yi mai sannu da dawowa dan dama baya Qaras yaje London yau ya dawo ko gida be isa ba ma,bayan sun gama gaisawa sae Suraj ya miqe ya tafi d'akin sa dan yin alwala tym d'in har an fara kiran sallah,suma tashi sukayi,,bayan sallahn magrib su Abba suna zaune a palour sunata hiransu kan yadda bikin zae kasance dan sun riga sun tsaeda magana kan 24 next month zaayi wato November kuma yanzu it's already october27th..Suraj na d'aki yanata trying num Saeema kamar wasa ta daga tareda yin sallama ya ansa saeya ceh "haba mine,laifin me na miki haka?"ya marairai ce kaman me shirin yin kuka,tace "am sorry yayana wayan tana silent neh shiyasa ban ji ba",yace "shikenan ya wuce,da na zaci da gangan kka qi dagawa ae,ya kke"tace
[7:02pm, 11/2/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd "Lfya lou nd u"yace "same there,albishirinki"tace goro yace "Abba ya dawo daga London yanxu haka yana gidanmu wae gobe zae komo Yolan"tace "dan Allah?"cikeda zumudi yace "Allah kuwa,kuma sae maganar aurenmu suke",Saeema taji dadi amma ta wani bangaren bataso ba saboda Fadwan ta bata cikin yanayi me kyau,kuma bazata so ayi bikin ta bbu Fadwa ba,tace "Allah ya nuna mana",yace ameen..Bayan sun gama sae Suraj ya shiga toilet yyi alwala ya fito zaeje masallaci,Abba yace "an kira sallahn kou?",Suraj yace "eh yanxu aka fara kira",,Abba yace "tou bari mu tashi muma"sae suraj yasa kai ya fita...
Fadwa na cikin kuka sae taji muryan Anty Rauda tana cewa "ki taso muje Babanku na jiranki a waje",tashi Fadwa tayi tasa takalminta ta fita dama akwae himar a jikinta,koda anty rauda ta fada ma momy cewa zasu kai Fadwa asibiti Momy shiru ta mata bata ce da ita komai ba,anty Raudan ma bata damu ba saeta wuce ta fita...
Tafiya suke a kan hanya bbu wanda yace kou *A* har suka iso wani asibiti,babba neh ga kyau,nan suka fito daga mota suna biyeda Baffa har suka iso wani ward inda baffa yyi magana da wani likita ba tareda b'ata lokaci ba likitan ya shiga wani room da Fadwa inda yyi mata test suka fito likitan yace da Baffa da suje office dinshi,suna shiga ya soma mishi bayani "yallabai matarka na dauke da juna biyu na 3months saedae naga tana cikin tashin hankali wanda it's not good for her health at all"....
08102992472 for comments,u can also visit my facebuk group @ Hama G Muh'd
Start counting it's exactly 24 days to *SAEEMA AND SURAJ'S* wedding 馃槏
漏 *Hama G Muh'd*馃尫
[9:35pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [10:14pm, 11/5/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁 馃尯*KOMAI RINTSI 2*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
*Dedicated to Mom Sudaes*馃槝
*_Written by鉁嶐煆� Hamerh gee Muh'd_*馃尫
Page 93 & 94
Wani irin buga desk d'in da Baffa yyi na gabanshi ya sanya likitan firgita,yace "she isn't my wife,so take note and watch ur words",ya fad'i yana nuna ma likitan yatsa tsabagen takaici,likitan daya fuskanci halinda Baffa ke ciki sae be damu ba yace "anyways ga list na magunguna saeku saya kafin ku tafi sannan a ringa kula da yanayin meals nata dan bata cin abinci kuma it can affect d baby",wani irin baqin ciki Baffa ke ji saedae this tym around yyi controlng anger nashi so be ce komai ba illa miqa mai hannu da yayi yace"thank u"tareda karb'an takardan,likitan yace "u r welcum",sae Baffa ya miqe ya nufa qofan fita....
Bayan shigan Baffa da likita office Fadwa tayi ta kuka harta bawa Anty Rauda tausayi,a ranta tasan halin Fadwa sosae kwae tana ganin akwae wata magana a qasa dan abunda ta gani d'azun,itadae ta barma kanta sani,ta miqe taje kusada ita ta dafa ta tana lallashinta,Fadwa ckin kuka tace "wllhi banyi komai ba,banida masaniya kan abunda ake tuhumata dashi",da mamakinta saeta ji anty Rauda na cewa"na sani y'ata,na sanki kuma nasan kinada gaskya bazakiyi hakan ba,amma inaso ki sanarda ni gaskiyan lamari ni me temakonki neh,idan kinada masaniya kan wannan abun koda ba laifinki bane ki fad'a mun in Allah ya yarda zan shige miki gaba kinji"Fadwa tace "Anty nayi miki rantsuwa da alqur'ani banda wata masaniya",saeta rusheda kuka,tausayinta yyi tasiri kwarae a zuciyar anty Rauda,ta kwanto da ita kan kafad'arta tana rarrashi tace "it's ohk dear,karki damu indae kin san kinada gaskiyar ki ni zan taimakeki bi izinillah,kuma zamu tafi dake gidanmu, sae a hankali dan yanxu bbu wanda zaeyi believng da abunda yake raena dan haka na barshi har zuwa tym d'inda the truth will b revealed,dan nasan *KOMAI RINTSI* a day soon saeya fito",wni sign ov relief Fadwa ta sakar tareda miqewa daga jikin anty Rauda dan jin bud'e qofar office d'inda tayi,Baffa neh yazo ya wucesu bece komai
[10:18pm, 11/5/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd ******************
Straight pharmaceutical ya wuce yaje ya sayo magungunan da likitan ya rubuta sannan yace dasu "muje"sannan ya wuce suna biyeda shi har gun mota,suna isa ya bud'e motar ya shiga,suma suka shiga sannan yaja motar suka bar asibitin,a hanya anty Rauda ta fad'a ma Baffa cewa tareda Fadwa zasu gida ta d'an huta kafinnan,bece mata komai ba illa driving dinsa daya cigaba dayi,suna isa Anty Rauda ta d'an nema musu abunda zasu ci,bayan Fadwa ta gama tasha magungunanta saeta kwanta,Anty Rauda ce ta shigo ta kashe mata air condition sannan ta kunna mata fan saeta jawo mata qofa ta rufe...
Washegari da safe bayan sunyi breakfast sae Anty Rauda taje gidansu Momy,tana shiga taje ta gaida haj sannan ta nufa d'akin Momy,bayan sun gaisa sae take fad'a mata cewa tazo d'aukan kayan Fadwa neh,Momy batace mata komai ba,itama kuma bata damu ba taje walldrop d'inta ta d'ebo mata kayanta masu yawa,tareda wayanta sannan tayi ma Momy da haj sallama sannan ta tafi..
Saema na kwance a d'akinta ta jiyo hayaniya a gidansu,tashi tayi bbu shiri ta fito,fitowanta keda wuya taci karo da Abbansu,murna a gidan baa cewa komai,Aliyu baya gida lokacin,bayan ya huta da yamma ya kirata yake sanarda ita cewa sunsa ranar auren su Suraj bayan ya tambayeta tana sonshi,bata dae ce mishi qala ba sae Momi ce tace "tana so tunda tayi shiru",,Bayan Aliyu ya dawo Abba ya sanarda shi auren,yaji dd'i mara misaltuwa daga bisani Abba yake tambayan shi wani abu na damunshi neh yaga duk ya sauya,Aliyu kwae yace bbu komai dan bazae iya fad'a ma Abba wannan maganar ba dan Momi ma bata fad'a mishi ba.Shirye shirye sosae aka koma yi a gidan...
Bayan Anty Rauda ta koma gida,ta baiwa Fadwa wayanta tareda bata charge,Fadwa tayi godiya sannan tasa wayan a charge..
掳鈥⑩€⑩槄鈽呪€⑩€⑩€⒙扳槄鈽呪€⑩€⒙扳槄鈽呪€⑩€⒙扳槄鈽呪€⑩€⒙�
A kwana a tashi bbu wuya,yau saura 1week bikin Saeema,har an kawo kayan aure,kaya yyi kyau masha Allah,akwatuna set2 neh,black and pink best colourn Saeema kenan,tayi murna sosae amma ta wani wurin tana baqin ci
[10:20pm, 11/5/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd Baqin cikin rashin Fadwa,tayi missing d'inta sosae,duk da sukanyi charttn,saedae zatayi missing d'inta in bikin yazo..
A wajen su Fadwa kuwa Anty Rauda nata shige da fice dan ganin ta shawo kan wannan matsalar,salloli,azumi bbu wanda basuyi akan wannan alamari.Momyn Fadwa kuwa kullum saetayi mafarkin Fadwa wae wata mata na binta a guje itakuma tana kiran Momyn,saet matar ta juyo sae Momy ta farka bata kallon fuskarta,itama Momyn baa barta a baya ba wajen adduoi..
Umma na kwance a d'akinta duniya tai mata dd'i,wayanta ne yyi ringing ta d'aga,bayan sun gama magana da wacce ban san wacece ba nima sae naji tana cewa "ohk saekin zo ina jiranki"sae tayi hanging call d'in,bayan kaman 15mins haka sae akayi nocking,Meena me aiki taje ta bud'e qofan,ganin wacce ke knockng d'in yasa Meena jan tsaki mtssww "dama kece, kka sani yi gudu ko",me knockng d'in tayi dariya tareda cewa "haba qawas kka san dame nake tafe,by d way karki b'ata mun lokaci wjen hajiya nazo yau na kawo mata big news kan wannan shegiyar",meena tace "haba dae,jeki ku gama to saeki dawo ina jiranki",suka tafe sannan baquwarnan ta wuce kai tsaye ta nufa d'akin Umma dama ta saba zuwa,ta shiga ta cire bunjimemen himar d'in jikinta da niqaf,wa zan gani nehhh jamaa,ku taya ni ganinta,waceceeee????馃
Muje zuwa...
08102992472 for comments.My facebuk group 'Hama G Muh'd NOVELS'
漏 *Hama G Muh'd*馃尫
[9:37pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [1:06pm, 11/6/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI 2*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
*Dedicated to Mom Sudaes*馃槝
*_Written by 鉁嶐煆� Hamerh gee Muh'd_*馃尫
Page 95 & 96
Ba wata bace wannan budurwan illa Ummi (housegirl na Momy),Bayan sun gama tattaunawa neh na jiyo muryan Umma tana dariyar mugunta,tace "yanxu drama zata fara yin dad'in ae,dama damuwata kenan su rabu hhhhh",Ummi tayi mata sallama sannan ta fito kitchen ta nufa dan ta wajen taji motsin Meena,saeda suka gama y'an gulmace*2 su sannan Meena ta rakota bakin qofa saeta koma ciki,Ummi ta maida niqaf d'inta sannan ta bud'e gate zata fita kwae tayi karo da wata mata,gaban ta yyi mugun fad'uwa ganin matar tanata adduoi Allah yasa matar bata ganeta ba,tayi sauri tasa kai ta fice,kowacece matar nan? Muje zuwa...
Saeda Ummi tabi ta kasuwa ta sayi abunda Momy ta aiketa sannan ta wuce gida,koda isa saeda Momy tace ya ta jima,tayi mata qaryan napep neh ya tsaya musu kuma wajen baa samun su sosae.Momy batace komai ba ta karb'i aikan ta shige d'aki dan yanxu kwata*2 batason yawan magana dama ita can bame yawan yi bane....
Kullum Fadwa cikin ciwo take yanzu,na yanxu daban na anjima ma daban.Tana kwance kan gado cikin bargo sae rawar sanyi takeyi sakamakon Zazzab'in da take fama dashi tun safe,magungunan ma ta barsha dan kaman su suke qara mata rashin lfyan instead ov su warkarda ita,Anty Rauda ce ta shigo da flask a hannunta wanda ke d'auke da irin islamic medicines d'innan wanda ta dafa ta tace ruwan,ta kawo mata da cup sae tin milk da honey duk ta ajiye,ta tsiyayi ruwan maganin saeta barshi ya huce sannan tasa zuma da madara saeta gauraya ta miqa mata,da taimakonta Fadwa ta gyara zamanta tasha sannan Anty Rauda tace mata zata fita,tace "adawo lfya" tace "yauwa,ki kwanta insha Allah zuwa anjima zaki ji sauqi",Fadwa tayi mata smiling itama ta mata sannan ta bar d'akin,yau sati da kwana uku kenan Aliyu ya daena kiran Fadwa bbu chttn, idan ta tambayi Saeema saetace baya samun zama ne hala shiyasa,ita dae Fadwa abun na mugun damunta kodae Aliyu ya rabuda ita kenan,kwae saeta fasheda
[1:06pm, 11/6/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd Kuka,tana cikin wannan yanayin sae taji shigowan message,ta duba tana bud'ewa ta soma karantawa kamar haka:
_Slm,da fatan kina cikin koshin lfya,Fadwa ban tab'a zaton zan sameki da irin wannan babban laifin ba kuma nayi dana sanin furta kalmar so a gareki,nayi dana sanin barinki kuyi qawance da sister nah,ban san haka kike ba,daga qarshe ina son fad'a miki cewa aure dake na fasa shi dan harna sanarda manyan kuma bbu wanda yaga laifina dan a yanxu aure dake ma haram neh a gareni,naso ki kuma ina kan sonki amma zanyi qoqarin cireki a raena dan sonki bashida wani amfani a gareni,daga qarshe ina miki fatan shiriya da masu hali irin naki Allah ya shirye ku,sannan ina miki fatan Alkhairi..Bissalam_
* From ur ex-fience Aliyu*
Wani irin kukan takaici ta soma yi,koda ta kira wayan saetaji ta a kashe,tayi kuka kaman ranta zae fita daga qarshe ta rarrashi zuciyar ta har bacci ya dauketa...
Bikin Saeema nata matsowa yau saura 4days,amarya tasha gyara tayi kyau ga kanahin da takeyi,duk inda ta wuce qanshi na binta.Gidan su suraj ma haka neh se shirye shirye akeyi..
Bayan anty Rauda ta fita kai tsaye gidan Umma ta nufa,tana isa tayi parking a d'an gefe sannan ta fito ta rufe motar,tana bud'e gate sukayi kicibis da wannan budurwar data ke son sanin ko ita wacece dan sau uku kenan tana kallonsu da Umma a gefen gidan mai,yanxun ma tazo neh ko zata samu wani detail a gidan ko zai taimaka mata wajen gano abunda bincikenta ke son ganowa,yauma kamar kullum da himar har qasa da niqaf,shiyasa bata ga face d'inba, da kamar zata bita ta mata tambaya sae kuma ta fasa,da sauri yarinyar ta bar gidan,ita ko kai tsaye cikin gidan ta nufa.Knocking tayi sae Meena dake kitchen tayi saurin fitowa dan ta mayar qawartan ce ta dawo dan tasan kalan gararanbar ta,tana bud'ewa taga Antya Rauda,tace "sannu da zuwa",anty Rauda tace "yauwa sannu,matar gidan fa",Meena tace "tana nan,ki shigo",Anty Rauda ta shigo ta zauna a palour itakuma taje kiran Umma...
[1:07pm, 11/6/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd Bada jimawa ba Umma ta fito,da farin ciki faaal a fuskarta ta qaraso "aa kece a gidan namu yau",Anty Rauda tayi murmushi kwae,Umma ta qaraso ta zauna,bayan sun gaisa sae Umma ke tambayan yya jikin Fadwa,Anty Rauda cikeda mamaki tace "da sauqi,aina kka san batada lfya",Umma ta fara kame kame "Jaleel be zo muku bane?munyi waya da baffansun ae,eh shiya fad'a mun"ta washe baki,daga ji kasan batada gaskiya,haka suka d'an tab'a hira inda cikin dabara Anty Rauda ta tambayi ko baquwar yarinyan nan wacece,Umma ta ce mata ae gurin Meena tazo qawarta ceh,Anty Rauda ta d'an ji dad'i data samu information kan yarinyar nan,tayi murmushi tareda ce mata zata tafi,"har tfiya?"inji Umma,anty Rauda tace "ae na jima kuwa",ta miqe tana cewa "sae anjima,ki gaida jaleel in ya dawo",tace "zaeji"
[1:08pm, 11/6/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd Bayan Umma ta rakata har gate saeta shiga mota ta tafi..
08102992472 for comments,u pple can also join my facebuk group @Hama G Muh'd NOVELS
漏 *Hama G Muh'd*馃尫
[9:37pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [2:57pm, 11/13/2016] Eesha Bebe: Hamerhgee.mywapblog.com 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI 2*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
*Dedicated to Mom Sudaes*馃槝
*_Written by鉁嶐煆� Hamerh gee Muh'd_*馃尫
Page 97 & 98
Bayan ta koma gida ta samu Fadwa har tayi bacci,wani irin tausayinta taji na fasa aurenta da Aliyu yyi,bata fad'a mata ba dan tasan hankalinta zae mugun tashi shiyasa kwae tayi shiru,dukda dae Mamanshi bata so ba haka ma Baban amma dirr Aliyu yaqi shidae ya fasa..
Yau ya kasance ranar Thursday kuma yyi daedae da ranar kamun Saeema,qawaye uku neh kacal,2 scul mates neh sae cousin d'inta wato qanwar Suraj,shirye shirye akeyi kaman ba gobe,Saeema kuwa banda kuka bbu abunda takeyi...
Anyi decorating wurin kamu yyi kyau,Red and white neh komai na wajen sae haskawa yakeyi,mutane har an fara taruwa ana jiran zuwan Amarya saeema,su MC ma an hallaro anata jira..
A gida kuwa amarya ake ta shiryawa,makeup artists su biyu aka d'auko na musanman danyi ma amarya kwalliya,wancen na nan wancen nacan,ohh goshh Saeema tayi choo gskiya,kaman ba ita ba,har alla alla nake muje wajen bikinnan dan mu cinye taro,kayanta da gyale da takalmi sae purse naga ana fitar mata wato shigan da zatayi kenan,sae wasu fashion jewelry da aka fitar me stones red and white a jiki.Bayan an gama shirya ta sae frnds su uku suma sukayi shigan red and white,suma sunyi kyau sosae...Bayan sun gama shiryawa,amarya da frnds d'inta uku suka fito,masu kallonsu nayi masu d'aukan pics nayi,kowa sae masha Allah kwae yakeyi dan iya kyau sunyi kyau,sun fito kamar wasu taurari a duhun samaniya,they're just looking owesome..
鈽呪槄鈽呪槄鈽呪槄鈽呪槄鈽呪槄鈽呪槄
Yau da wani irin ciwon ciki da zazzab'i Fadwa ta tashi,gaba d'aya bata cikin hayyacinta,ta rasa inda zata sa kanta,sae murqususu take tana kiran Momynta,"wayyo Momy zan mutu,inna lillh wainna ilaihr rajun",sae karanto adduoi take wasun ma bata san tanayin su ba dan hadda su bismillahi tawakkaltu dasu adduan shiga bayi duk saeda ta karanto,tana cikin haka anty Rauda ta shigo ta sameta,"Ya ilahi,meya sameki Fadwa",tana d'ore da hannu a kai,Fadwa bata iya ta bata ansa ba..
[2:57pm, 11/13/2016] Eesha Bebe: Hamerhgee.mywapblog.com Adduoi kwae take karantowa,bayan kaman like 5mins abun ya d'an lafa,sae sannan tunanin bama Fadwa maganinta yyi,ta tashi ta d'auko cup,ta zuba maganin a ciki saeta sa zuma,daya d'an huce saeta sa milk ta bata da qyer tasha,ta miqa mata dabino,bada jimawa ba Fadwa tajita daedae,suna cikin haka saeta ji kaman fitowan abu ta gabanta,tayi saurin miqewa,Anty Rauda tace "yaya dae,lfyan ki kuwa",Fadwa bata tsaya ansa mata ba ta fad'a toilet inda tayi checking taga blood stain a pant dinta,wani ihu ta kurma saeda Anty Rauda ta tsorata..
Aliyu na kwance akan rug na d'akin shi yana ta murqususu,ya dau halinda ba nashi ba ya daura ma kanshi,abun SHISHA neh a gabanshi yana ta faman zuqa,idonshi duk sunyi jaa,idan ya tuno da Fadwa sae yyi wani ihu ya fizgi tio d'in shishan ya jaa da qarfi saeya runtse idonshi,sallah neh kadae ke d'aga shi agun,Abba yyi yyi dashi kan ya haqura ya dawo normal ya bar komai ya wuce amma ina yaqiya.Saboda baya son shigowan da Abba yakeyi neh yasa ya zamana koda yaushe qofan d'akin na rufe saedae in an kira sallah saeya fita yaje yyi dan duk rintsi baya barin sallh ta wuce shi kuma a jam'i,idan yyi sallah ya dawo saeya rufe qofan,babban damuwan shi ma yadda Momi ke fushi da shi,ko gaisuwan shi bata ansawa saboda abunda yyi shiyasa shima a wannan halin bayan abunda Fadwa tayi..Yana jii aketa hayaniyan bikin nan amma ko leqasu bayayi saedae yaje yyi sallah ya dawo,Aliyu kenan iyayen taurin kai..
Umma na kwance a d'akinta tana kallo taji sallaman Jaleel,ta ansa sannan ya shigo,"Ina kwanan Umma",tace "lfya lou my Jaleel,ka tashi lfya",yace "lfya klou Umma ta",ya zo gefenta ya wani kwanta se sakalci yake mata tana biye mai,can sae yace mata "Umma waeni meyasamu Fadwa neh,ranan naje gidan Baffa akace tana nan batada lfya,dana je na ganta kuma saeta bani tausayi,Umma kinga yadda ta rame wllh sanda nayi hawaye",Umma ta kalli Jaleel tace "yau kuma,meye najin tausayinta?",yace "wllhi Umma ko ke kka ganta sae kin tausaya mata,kingan ta kuwa",Umma tace
[2:57pm, 11/13/2016] Eesha Bebe: Hamerhgee.mywapblog.com "Hummm,aeni bazata tab'a ban tausayi ba ba dan komai ba kuma illa saboda uwarta danni a rayuwata ban tab'a jin tsanar Fadwa a raena ba daedae da qwayar zarrah saedae natsarda nayi wa uwarta ya shafeta danni a rayuwata na tsani kishiya,duk macen data aura mun miji sae tayi nadamar aurenshi a rayuwarta kuma koda wanda ya had'amu ya raba",ta d'anyi shiru,Jaleel kuwa da mamakinta ya ishe shi kasa cewa komai yyi,ita tacigaba da magana "wllhi kad'an suka gani a rayuwarsu,indae inada rae sae matar nan ta wulaqanta,saena gwada mata baa had'a miji dani a zauna lfya",(waiya zibillah!! Wae d'anta tasa a gaba takewa wannan bayanin? Allah kasa mu gama da duniya lfya kasa mufi qarfin zuqatanmu,Ameen!!)..Jaleel daya fara jin mamakin kalamanta yace "kaman ya saekin yi mata wanda yafi haka,dama wani abun kke mata?",Umma tayi saurin yin murmushin dole kamar wacce aka zabureta tace "au me nake cewa? Bbu komai my Jaleel,jeka zan d'an huta",ta d'an jingina da jikin pilourn,Jaleel daya fara jin tsoron kalamanta yace "ohk",ya tashi ya fice kai tsaye yyi d'akinshi ya d'an kwanta,kalaman Umma ne ke mishi zarto a zuciya,a ranshi yake cewa anya Umma tana shuka gaskya kuwa? Tausayin y'ar uwarshi Fadwa neh ya kamashi tareda tuno irin rayuwar da sukayi a baya,he will never forgive himself idan be je ya nemi afuwanta ba kuma saeya gyara tsakanin su da sauran y'an uwansun,besan lokacin daya tashi ya shiga toilet ba yyi wanka yazo ya shirya sannan ya nufa d'akin Umma dan sanarda ita zae fita..
Umma kuwa tun bayan fitan Jaleel taketa saqa da warwara a zuciyanta,shin Jaleel ya gano abunda takeyi ko kuwa be gano ba?,bayan kaman 20mins sae taji sallaman shi,ta ansa saeya shigo yace mata "Umma zan fita",da alamun damuwa a fuskarshi,"to a dawo lfya,amma qalau d'inka kou naga duk ka sauya neh",yace "bbu komai Umma kwae kaina neh yake ciwo",tashi tayi kaman wacce aka zabura ta bud'e wani drawer wanda yake da tarin magunguna aciki ta d'auko guda biyu ta cire kowanne bibbiyu ta miq'a mae da ruwan data deba
[2:57pm, 11/13/2016] Eesha Bebe: Hamerhgee.mywapblog.com A water dispenser ta bashi cup d'in,yace "tnks"saeya qarb'a yyi taking pills d'in,bayan ya sha sae Umma tace "to yanxu kaje ka kwanta ka d'an huta",yace "aa Umma barinje kwae saena dawo",tayi tayi dashi amma firr yaqiya saeda ta barshi ya tafi..
Da sauri anty Rauda ta miqe ta nufa toilet d'in dan ganin abunda ya samu Fadwa,tana shiga ta ganta tsaye da pant duk jini a jiki,a firgice tace "meh wannan Fadwa?",Fadwa tace "yanzu na cire a jikina",Anty Rauda tace "period kike yi!",Fadwa cikeda rud'ewa tace "period kuma anty Rauda?nida nakeda..."bata iya qarasa maganan ba dan girman fad'insa a bakin ta,anty Rauda tace "nima abunda ya ban mamaki kenan,amman for sure u'r in ur period!!"...
To jamaa ku biyoni dan warware wannan babban qullin...taku har kullum Hama G Muh'd..08102992472 for comments,u pple can visit my Facebuk group @ Hama G Muh'd NOVELS and my facebuk page Hamerhgee.mywapblog.com
漏 *Hama G Muh'd*
[9:38pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [8:22pm, 11/13/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Hama G Muh'd馃懕馃徑鈥嶁檧[12:45am, 11/13/2016] 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI 2*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
*Dedicated to Mom Sudaes*馃槝
*_Written by 鉁嶐煆紿amerh gee Muh'd_*馃尫
Page 99 & 100
Fitowa Anty Rauda tayi daga toilet d'in sannan ta nufa d'akinta ta d'auko pad da sabon pant ma Fadwa saeta koma toilet d'in sannan ta bata ta fito tareda rufo mata qofar,wani ajiar zuciya tayi sannan ta zauna a gefen gadon tana tunani iri iri.Bayan kaman 5mins sae Fadwa ta fito,jikin ta duk bbu qwari,ta d'an jingina da jikin bango duk hankalinta a tashe,Anty Rauda ta dubeta sannan tace "bamu ci ta zama ba Fadwa,zoki sa kayanki yanxu muje asibiti insha Allah ranar dana keta jira tazo,nima barin je in shirya in kin gama ki mun magana sae mu tafi,Sannu",Fadwa ta d'aga kai alamar yauwa sannan tace "tou"Anty Rauda ta fita zuwa d'akinta,,qarasowa jikin walldrop d'in Fadwa tayi sannan ta d'au wani dogon riga baqi me d'an flowers blue a jiki,irin Arebian gowns d'innan neh,yyi matuqar kyau (kun sanni da son blue and red colour),,ta d'au veil light blue da flowers colourn blue d'in dake jikin kayan sae tayi tarha dashi,ta d'au black toms simple one tasa bayan ta fesa turare saeta fita,da harta d'au phone nata sae kuma ta mayar ta ajiye,batayi kwalliya ba amma tayi kyau sosae.Tana fitowa ta nufa d'akin Anty Rauda tayi mata magana,ta samu itama harta shirya sae suka fito suka rufe gidan.. Suna fita saega Jaleel shikuma ya iso kenan,ya tsaya suka gaisa.Bayan sun gaisa Anty Rauda tace "zamu asibiti neh yanxu zamu dawo ga keyn gidan saeka jira mu ko",Jaleel yace "waye kuma ba lfya?",Anty Rauda
[12:46am, 11/13/2016] tace "ba rashin lafya bane,daman every week muna zuwa gun likita to check her up",ta nuna Fadwa,Jaleel yace "ayyrh,Allah ya qara sauqi sis daman jikin ta nazo dubawa yanxu kam tunda zaku asibiti neh ae sae muje gaba d'aya ko",Anty Rauda da abun ya bata mamaki saeta ceh "mun hutashe ka Jaleel,ka shiga ciki muna dawowa yanxunnan",Jaleel beji dd'in maganar ba dan haka yace "baki yadda dani ba ko Anty?nasan zaayi haka,amma inaso kisani yanxu I've changed my ways ov live I'm not d Jaleel u think ov before,wllhi nayi nadamar duk abubuwanda nayi ma Fadwa a baya,I've changed da gaske,yanxu ma abunda ya kawoni kenan to ask for her forgiveness",ya juya yana facing Fadwa sannan ya cigaba
[8:34pm, 11/13/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: "Ki yafe mun Fadwa,nasan ban kyauta miki ba since our childhood amma ina nema mana yafiyar ki nida Umma ta dan Allah ki yafe mana,sannan a shirye nake danayi duk abunda kka ceh dan ki yafe mana",da sauri Fadwa ta tare shi "haba ya Jaleel,meyasa kke fad'in haka? Wllhi nikam bbu wani abu a raina kasa ma ranka baku mun komai ba nikam iyaka dae nasan nayi rashin y'an uwa wanda bannida tamkarku amma duk da hka be hanani danne zuciyata ba dan nasan daman *KOMAI RINTSI* ku y'an uwana neh watarana bazaku gujeni ba",tana kaiwa nan kuka ya k'wace mata,Jaleel ya qaraso kusada ita yyi hugging nata yana rarrashi "haba my Fadwa banda kuka mana,d'ago ki kallen ya Jaleel is wit u from, now on insha Allah" d'agowa tayi amma still tana kukan,,yyi ta lallaminta har tayi shiru,Anty Rauda dae batace k'ala ba saedae a ranta taji ddi sosae..
[8:55pm, 11/13/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Sanda tayi shiru sannan Jaleel ya rabuda ita yace "kin yafe mana my Fadwa?" Tace "eh"kwae,saeya ce "idan da gaske kin yafe,tou ki bari na raka ku asibitin nan yanxu,ki taya ni roqar Anty Rauda",Anty Rauda tayi murmushi tace "ba komai Jaleel muje,Allah ma muna masa laifi kuma ya ji qan mu ya yafe mana se mu y'an Adam muce bazamu yafe ba?? Bbu komai wllhi tunda har kun sasanta kanku da y'ar uwarka naji ddi sosae,amma da sanin Umman ka kazo duba Fadwa?",Jaleel baiyi qarya ba yace mata "bata sani ba nidae kwae nace mata zan fita neh",Anty Rauda ta d'anyi tunani kafinnan tace "ba damuwa muje,ga keyn motar",Jaleel yace "aa ga mota na,da ita zamu",Sukayi murmushi a tare sannan suka d'unguma zuwa motar,bayan ya tada motar sae suka bar gidan,Anty Rauda ceh ta fad'a mishi sunan asibitin da zai kaisu,bbu gardama yace tou sannan ya nufa asibitin.
Bayan sun iso sae suka fito daga motar suka nufi wani ward shikuma Jaleel na mota zuciyarsa cikeda farin ciki,karatun alkur'ani ya saka yana bin muryar Shuraim.
Bayan Anty Rauda sun tattauna da wani babban likita sae ya kira wani mutum ya mishi magana,bayan sun gama maganar sae mutumin yyi magana ma Fadwa kan ta bishi,ta tashi tana biye dashi har wani room inda ya d'ebi jininta ya gwada.Yana gama gwaje gwajen shi sae ya fito be kobi takan Fadwa kai tsaye ya nufa gun wannan likitan ya kai mishi wani paper,bayan likitan ya bud'e papern ya duba sae yyi mishi wasu tambayoyi kan result d'in da ya gani,mutumin ya tabbatar mishi da bbu wani mistake duk abunda ke cikin papern nan haka yake
[9:07pm, 11/13/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: Likitan ya umarce shida ya je,yana fita ya dawo da duban shi ga Anty Rauda inda yake sanarda ita abunda keh rubuce cikin takardar nan "na farko a binciken da mukayi mun gano cewa wannan patient bata d'auke da komai illa wasu pills da tayi tasha wanda su sukayi ta sata behaving irinna masu ciki",Anty Rauda tace "Subhanallah",likitan ya cigaba "and those pills r very harmful to someone's health ya kamata a kiyaye,secondly wannan ciwon cikin da takeyi na period neh kuma zan baku wasu magungunan da zata ringa sha,insha Allah komai zai zo mata da sauk'i",Anty Rauda tace "amma wasu irin pills neh haka?kuma meyasa a wasu asibitin sukace mana she's pregnant?? "Likita yace "maybe basuyi mata test ba kwae sunyi amfani da irin signs dasuka gani a tattareda itaneh",Anty Rauda tayi mishi godiya bayan ta qarb'i magungunan da papern test d'in saeta fita...
08102992472 for comments,u can join my facebuk group @ Hama G Muh'd NOVELS,and my facebuk page @ Hamerhgee.mywapblog.com
漏 *Hama G Muh'd*馃尫
[10:27pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [10:18pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [10:03pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [9:51pm, 12/5/2016] Hamagee馃尫: [8:58am, 11/15/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: [5:22pm, 11/14/2016] 馃尫Hamagee馃懕馃徑鈥嶁檧: 馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯 *KOMAI RINTSI PART 3*馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯馃崁馃尯
*Dedicated to Mom Sudaes*馃槝
庐EXCELLENT WRITERS鉁嶐煆�
*_Written by 鉁嶐煆紿amerh gee Muh'd_*馃尫
Page 1鈨�0鈨�1鈨�
Tana fitowa sukayi ido biyu da Fadwa saeta sakar mata murmushi,sannan tace da ita "zo muje",ita dae Fadwa bata san dalilin yin hakan ba,ta miqe tabi bayan Anty Rauda har suka fita wajen motar,suna isowa Jaleel ya tada motar bayan sun shiga yajaa suka tafi gidaa..
Suna isa gida yyi horn me gadi ya bud'e gate d'in suka shiga,bayan yyi parking dukansu suka fito daga motar suka nufa cikin gidan,Anty Rauda ceh ta bud'e sae suka shiga dukansu,a palour suka xauna suna d'an hiransu,Fadwa dae na kulada yanayin Anty Rauda tasan tabbas akwae magana a bakinta,can Jaleel yace "wae ni me keh faruwa neh tsakanin Momyn Fadwa da Umma nah?,ban fahimta ba",Anty Rauda da taketa kallonshi cikeda mamaki tace "me ka gani?",Jaleel yace "bbu,kwae kaman naso na fahimci wani abuneh",Anty Rauda tace "bbu komai,amma me ka fahimta kaid'in?",Jaleel yace "ohhh,its nortng,kwae inaga ban fahinta daedae ba,dat aside,ya Jikin ki Fadwa",,yyi hakanne dan kawadda zance kuma Anty Rauda ma ta fahimci hakan,Fadwa tace "naji sauqi ya Jaleel an",yace "to Alhmdll,I'll be on my waya",Anty Rauda tace "too,har mun gama hiran kenan?",Jaleel yace "iyi wllh,bana jin ddi neh nima,amma zan dawo insha Allah",Anty Rauda tace "tou Allah ya nuna mana",Jaleel da Fadwa sukace "ameen",Jaleel ya miqe ya nufa qofan fita,Anty Rauda da Fadwa na mishi rakiya,saeda ya tafi sannan suka shigo gida..Suna shigowa Anty Rauda ta dubi Fadwa saeta d'auko wancan papern ta miqa mata,cikeda zumud'i Fadwa ta ansa ta bud'e tana kallo,bayan ta gama karantawa saeta d'ago tana kallon Anty Rauda wacce itama kallon take mata tace "is it true wat am seeing?",Anty Rauda tace "yes ofcourse,saboda likitan yamun bayanin komai nima kuma nayi tunanin wani abun daga baya",Fadwa tace "but how could this happened??",Anty Rauda tayi mata dukkanin bayanan da likita yyi mata sannan ta qara da cewa "ba wani bane yyi maki wannan aika aika illa Umman Jaleel da kuma had'in bakin Ummi wato y'ar aikin Momynki",tana kaiwa nan Fadwa ta zube a qasa sumammiya tsabagen kid'imewa da tayi...Da daura Anty Rauda tayo kanta,ruwa ta d'ebo sannan ta yayyafa mata,befi y'an seconds ba Fadwa ta farfad'o da Innalillahi a bakinta.Saeda Anty Rauda taga ta gama dawowa hayyacinta kafinnan ta cigaba mata da magan,Fadwa tace "ashe makashinka yana nan tareda kai,lallai *mugu baida kama* (inji Khausar Lurv馃槝)",,Anty Rauda tace "ai duniyarnan ba abun yadda bane daman,nidae Alhamdllh da wannan maganan ya tabbata makirci akayi,kin san yadda nayi na faro gano cewa Umman Jaleel da Ummi neh sukayi makircin nan?",Fadwa data tsura mata idanu ta gigiza kai alamun aa,Anty Rauda tace