*ABDUL JEY 1*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
```Bismillahir Ramanirrahim
Da sunan Allah Mai rahama mai jin kai Allah Ya ban ikon kammala wannan littafi sannan yasa in isar Da sakon Da nake San isarwa Ameen,```
*Wannan littafin badan in zagi wani ko wata zanyiba, actually key point Na wannan littafin nawa ya faru ne Da gaske iya key point din Amman labarin ni Na tsara inasan ko fahimceni Da kyau sannan Allah yasa mu gyara ameen,.*
Kallansu doctor din Yayi tare da cire glass din fuskarshi, kallan saurayin dake kusa Da tsohun Yayi me Yasa kukai Haka? Kamata Yayi ace tun lokacin Da kuka San yana Da wannan ciwon kuka kawoshi asibin Amman saida abun yai worst sannnan zaku kawoshi, kallan shi j man Yayi doctor ban gane inda zancen ya dusa bafa kamun bayani sosai mana, OK kana nufin kace mun baka San mahaifin naka yana Da HIV ba bane Dan har ta fara shirin shiga aid, da sauri j man ya mike Yana jijjga HIV how comes babana lafiyar qlau kallan tsohun Yayi baba kamai bayani kace Mai lafiyar qlau mana, tsohuwar dake kusa Da dayan bangaren kuwa shiru tai ta kasa Magana hawaye kawai take, kusa Da matar ya koma mama KO dama kinsan baba yana HIV Ne Amman Ni kuma banma dade dayin test ba me yasa banda shi, tsohan ganin yaronshi nasan zaucewa yasa Ya riko hannunshi GA wani uban tari Da yake, yi shiru Abduljabar zan maka bayani in munje Gida Amman kafin nan ka Fara kaini gun da nake aiki ina San zanyi magana Da ogan mu ya karasa yana tari, jijjaga kai doctor yai kafin ya dakko takarda ya mika Mai wannan kudin magungun gunan Da zai dunga amfani da sune duk Da kun makara Amman a jarraba,dubu ashirinne guda daya gasunan guda ukune, sosai kirjin j man ya buga dubu sittin ina zai gansu ,.
Karba Yayi kafin ya taimkawa baban nashi suka mike sannan Maman tashima ta mike tana rike Da kirjinta Dan heart dinta cixonta take daurewa kawai take, da guntun kudin hannunshi suka shiga texi sannnam suka nufi wannan company Da naga ansa diamond design company, sauka sukai dukda zafin Da Baba ke ji bai hanashi daurewa ba yai gaba j man ya tayashi, saida suka hau sama sakai tafiya sosai Dan company din babbane sosai, tsayawa sukai kafin baba Ya kalli j man ka jirani anan ina zuwa baba ba zaka iya tafiya bafa, Dan Allah abduljabar ka jirani anan, badan yasoba ya tsaya sannan shi kuma ya shiga,.
Da sallama ya shiga security din suna ganinshi suka Bari ya shiga tunda sun riga Da Sun San yana zuwa dama, saida ya tsaya na ciki suka fito sannan Ya shiga da sallama alhaji na dabo dake tsaya ya juyo ganin Wanda ke sallama yasa Ya hade rai Amman hakan baisa baba shiga, ina wuni alhaji? Kaga Umar ka fadi abun dake tafe dakai wai banace mudaina wannan harkarba na baka kudin ka bana San damufa, alhaji ba Haka bane, to yayane? Dama alhaji yau naje asibiti ake fada mun wai ina Da....... Tun kafin ya karasa ya karfe kana Da HIV dama baka San zaka samuba ai nima ina Da itta ina shan magani kardai kace mun kai baka sha kace karshen kane yazo? A dan razane baba Ya kalleshi dama kana dashi agunka na dauka kenan? Ah to saime kuma koda zaka kai kara bamai yadda dakai Bari kaji in fada maka, kallan agogan hannunshi yai kaga yanzu Ma Gida zanje, Da sauri baba yasha gabanshi Amman ka cuceni kuma insha Allah sai kaga sakaiya koda kuwa akan yarkace, aikuwa yana karasawa alhaji ya daukeshi Da mari karka kara hada wani abun Da yata wlh kurwarta tafi karfinka, banza kawai ,murmushin takaici Baba yai ba laifinka bane laifinane Da kuma laifin zuciyata Amman kaje duniyace ta isheka riga Da wando, han kadashi yai har saida ya bige sannan yai gaba yana fita yaci karo Da j man dake jiran banashi ya fito Da sauri ya shiga yadda yaga baban nashi hankalin ya Tashi, Baba meke faruwa wai? Karka damu Abdul dole yau in sanar dakai koma maye Dan nasan yau dinnan karshenane yaxo, plz Baba kadaina fadan Haka ,ya taimaka masa suka fita, a wajen Da sukabar mama nan suka sameta sannan suka kara hawa texi suka wuce,.
Sakkowa take daga stair tana taunar cigum ga key Na car a hannunta, sakkowa tai dinning, bako sallama ta zauna kafin ta kalli momy dinta Mormon momy? Maman bace mata komaiba lokacun wajen 12:00 Amman sai lokacin hasinat Ta Tashi, tabe baki tai ganin Maman bata ce mata komaiba tana bude cooler idonta ya sauka kan shinkafa Da miya, Da sauri ta Mike tare da furta Hafsa, wacca aka kira Da Hafsa ta fito Da gudu gani aunty, kafin ta rufe baki, hasinat Ta dauki wannan shinkafar ta juye mata sannan Ta dauki miyan ta juye mata, a hatgitse momy ta Mike da niyar bata mari Amman taji an rike hannun, juyawar Da zatai taga Ashe alhaji na dabo ne, dama tasan saishi, kallanshi tai Amman alhaji kana ganin abun datai, to saime naga kudin Dan itta nake tarawa, tsaki momy taja Allah Ya kawo karshen wannan kudin kowama ya huta ta fada ranta a bace,.
By hajara Mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 2*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Zaro ido alhaji yai aikuwa ta Allah ba takiba, kallan hasinat yai daughter mu tafi kinji, Da kallo momy ta bisu har suka wuce kafin ta maida kallan ta ga Hafsa Wadda duk ta jike Da miya, kiyi hakuri Hafsa Allah zai saka miki, murmushin yake tai babu komai ai ittama zata dena wata rana tana fadan hakan tai gaba dan gyara jikin ta inda take jin zafi, momy tai daki,.
Daddy fita zanyi zanje gidan su walida, OK to nawa kike Da bukata? Ahh daddy kamar dubu hamshin Ma Yayi ,bai miki kadanba, Ya isa just na Yau kawai, murmushi yai ya dakko wayarshi yai mata transfer din kudin, godiya tamai sannan Ta fita wajen motar taje ta shiga ta kama hanya,.
Haka su j man suka karasa gidan duk jikinsu babu dadi,har daki j man ya kai baban nashi mamanshi na zaune kusa Da shi itta dai gatanan Ne,.
Riko hannun j man Baban yai zauna gaka ga mamanka in baku labarin abun Da ya faru,.
Can watanni Da suka wuce abduljabar kana wannan karshen fitar ka daga university dinnan wannnan kudin Da ake nema ba kowane ya ban suba illah alhaji na dabo abun Da yasa naki in sanar dakai ranar saboda bansan wacce karya zan makaba lokacin farkon fitana, Na hadu dashi Da yaga ina Cikin damuwa ya tambayeni na sanar dashi bukatata Da nan yace zai ban Amman da sharadi nace ina jinshi nina dauka a wannnan lokacin sharadin Da zaiban zaice karna Dade ban kaimai kudinshiba Ashe ba wannan bane dan cemun yai wai sai na amince dashi lokacin daya fadan hakan ban gane inda zancen ya dusa ba saida yamun dallah nan dai hankalina ya tashi dan ban kowa alhaji yana aikata abu Irin wannan ba wai na miji ya dinga neman na miji abun ya daga hankali nan dai na tur Da zancen shi namai wa,azi Amman ya nuna bai daukaba karshema cewa yai yaban lokaci inje inyi tunani,haka naii yawun neman kudin ban sanuba Abdul kaima gashi aikinnan kake a garage Amman kamar bayi kakeba, Abdul na rasa ya zanyi gashi lokaci kara matsowa yake hakan yasa na yanke hukunci kawai in amince Da zancen shi, Abdul Haka naje nace Mai Na amince, Ya fada mun inda zamu hadu, rufe Mai baki j man Yayi shikenan ka amince akan wani banza kudi ka amince akan karatuna Wanda gashi na gama ba aikinyi karshema sai garage din dana kare a ciki me Yasa baba me yasa kai Haka,baban Ma kuka yake Abdul abun yaban mamaki bansan ana daukan cuta Irin wannan ta wannan hanyarba lallai kuwa Allah ne ya nuna mun ishara Abdul Abdul gashi duk kudin Da nake samowa agun alhaji basu Da wani albarka tunda gashi har yanzu dai a yadda nake hakan nake, banga ribar wannan abunba Abdul, kuka kawai j man keyi baba ba wannan ko kasan abun Da Allah yace a duk lokacin Da ake aikata irin wannan abun sama Da kasa hadewa suke sannan inda zakasa kwai a kasan gadon zai iya soyuwa KO dafuwa baba me yasa ka mantaa hakan me yasa, Amman Baba ka fada wa alhajin, nan ya sanar Mai yadda sukai, sosai ranshi ya baci, baba karar shi zan shigar, aa Abdul ka bari koka shigar wlh bazakai riba ba koma Maye ai nina jawowa kaina, jijja kai Abdul yai shikenan indai court ba zata dauki mun matakiba ni zan dauka Da kaina kudin Da suka jawo ka fada wannam abun ba zasu tafi a banza ba, rike hannunshi baba yai nace kabari KO Abdul me yasa bakajin magana ne? Kallan inda Maman take joy man yai kallanta yai kamar bata motsi hakan yasa Ya karasa inda take, Ya tabata aikuwa ta tafi luuui zata fadi yai saurin rikota, bata nunfashi abun daya furta kenan baba mamafa ta mutu, mama ya hau jijjagata Amman bata motsi Da sauri baban Ya mike dukda jikin bayamai dadi ya karasa gunta, halima yake kiran sunanta Amman shiru, kuka ya fashe dashi har yasa Ya Fara tari harda aman jini yi yake sosai, ajjiye Maman yai ya rike Baban ya isah haka baba ka daina kuka ganin har lokacin aman bai tsayaba ya Mike Bari inje in siyo maka magungunan kafin nan zan turo a dauki Maman,. H
Da sauri ya fice yaje makota ya sanar musu abun dake faruwa sannan Ya kama hanya aljuhunshi ba komai hakan yasa Ya yanke hukunci zuwa gidan yayan babanshi, haka ya nufi gidan dukda bayajin zai Sami abun Da yaje nema
By hajara Mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 3*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
A hankali ya tura gate din gidan tare da sallama,, mai gadi dake zaune ya amsa yana kallan shi fuska dauke Da murmushi Amman yana ganin yadda j man din ya shigo ya tabbatar baya Cikin jin dadi gaida baba yai kafin yai ciki, saudat dake tsaye a kusa Da motan saurayinta suna hira Tana ganinshi ta hade rai, kallan saurayin nata tayi wannnan dan maulan yazo wlh yana Da matsala wai ace saurayi dashi yabar zuciyar shi ta mutu har Haka saidai mutun yaje maula kuma wai a hakan yace yana sona ni wlh yama gama dani, kallan ta j man Yayi Amman baya mood din ittama Da tasan dash take Yi ,.
Da sallama ya shiga parlour din matar dake parlour din ta amsa ganin shine yasa Ta hade rai kamar ba ittaba, yaron dake dining table ne a zaune ya kalleshi Yaya Abdul sannu Da zuwa? Yauwa Sameer ya fada tare da gaida matar Tana amsawa ta Mike tabar gun, sameer ne ya dakko ruwa a fridge Ya kaimai, rikoo hannunshi yai samer jeka cewa daddy nazo, OK Ya fada tare da yin sama ya dan dade kafinnan suka sakko tare shida sameer din,.
Kasa Abdul yai yana gaidashi ya amsa ba laifi, ina jinka Abdul lafiya na ganka a wannan ranar haka? Nan j man ya fada mai abuun dake tafe dashi, jijjaga kai yayi yanzu shidin baida lafiya Amman tunda bai fada mun na naimi kudi Da wuriba sai yanzu gaskiya Abdul yanzu banda kudi Amman GA shawara Mai zai Hana kaje jeji ka Dan Ya go Mai wasu ganyen ai suma suna maagani, sosai ran Abdul ya baci yasan Yayan baban nashi yana dashi bashinne dai Da bazai yiba yake Mai zancen banza,mikewa Abdul yai baice komai ba ya Kama hanyar fita,aa maye haka Abdul ina maka mmagana ka Kama hanyaar fucewa? Juyawa yai bana bukatar shawarar ka kawu ka rike abarka kawai ka fito kaace mun bazan baka kudinba Abdul shikenan fa Amman kaa tsaya kaana batan lokaci kaje Da kudinka kowa yana Da tasa ranar ai Yana kaiwa nan ya fice inda yabar kawu Nata zuba masifa wai yamai rashin kkkunya, a hannya suka hadu da raudat tai saurin matsawa dan tasan kadnne daga aikinshi in bai dauketa Da mariba, hakan yasa Ta bashi hanya,.
Haka ya fice bashi Da mufuta yanzu ina zaiyi Maye abun yi shine kawai abun Da yake tunani wanda har yai nisa baisan inda yake wullah kafarshi ba har yahau titima bai saniba, sai jin kitttttt Yayi alamar an taka burki Da kar dinnan, Cikin fushi hasinat Ta fito ranta inyai dubu toopah ya baci, hakan yasa Tana fitowa ta daukeshi Da mari Wanda yasa Ya dawo daga tunanin shi yamai Da kallan shi gareta zuciyar shi tafasa take wai wannan yarinyar cezata mareshi, daga hannun yai Da niyar ramawa yaji an rike hannun, mutunmin daya rike hannun ya kalllshi bai kamata bawan Allah ka Rabu da itta koba komai macece sannan kaika shiga gabanta dukda ittama bai kamata tai mariba, kallan mutumun yai kafin ya tina conditions din daya bar iyayen shi hakan yasa bai tsaya tamkawa ba yai gaba inda yabar hasinat Da masifa sai zagi take Tana gunda Mai masifa mutun yana tafiya hankali a sama dama nabi takanka inga uban daya tsaya maka a wannan duniyar gaba daya dan iska kawai banza Mara hankali, haka ta shige motan,.
Yana tafiya ya yanke Shawarar zuwa gun ogan Baban nashi dukda yace Mai yaje Amman yamai rashin mutunci Amman zai gwada shidin Da Haka yahau taxi ya wuce gidan alhaji Mai bado,
a kofar gidan aka saukeshi ya shiga ciki abunshi ya sami Mai gadi kan cewa yamai sallama damai gidan Haka kuwa akai,
By hajara Mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 4*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Sanda mai gadi ya shiga ya sanarwa alhajin yace ace ya shigo,bayan mai gadin ya sanarwa j man jiki a sanyaye ya shiga palourn da salllama,jin ya shigo yasa alhajin ajjjiye jaridar hannun shi yana kallan j man din, lafiya dan samari?murmushin dole j man yayi kafin ya zauna bayan ya gaida alhajin ne ya kesanarmai da ko shidin waye, tunda alhaji ya fisakanci inda zancen ya dusa ya hade rai har sauda j man ya gama bayanin shi kafin alhajin ya kallleshi hala shi mahaifin naka bai sanar, aka da yadda mukaiba ko?aa ya sanr mun cewa nai bari inzo kuda bashine in zan samu kafin wani lokacin dan alllah, saurin daga mai hannu alhajin yayi bana san kana hadani da alllah kazo ka cuve ni ina saboda san kudi yasa mahaifin naka ya amince sai yanzu da abin ya yacabe zaka zo ka dame dameni wlh ka sake mun magana alllah ya isa ban yafe ba da sauri j man ya kalli alhajin ko a jikinshi sosai ranshi ya bavi amma ya ya iya,mai nema baya fushi ganin j man din yaki tashi yasa alhajin mikewa ni bari in baka gu ka tabbatar ka fice mun a gida kafin inasa a fitar da kai yana kaiwa nan yai gaba inda j man ya bishi da kallo idonssphi yana hawaye amma ba komai kawunshi ma yamai balle wami, mikewa yayi zai fice yaji mana hasinat ta kirashi,bawan alllah juyawa yayi ya kalle kafin ya dauke kai, karaswa tai kusa dashi dukka bansan me ya hadaba ammma ga wannnan kayi amfani dashi dubu hamshince, karba yayi tare da goge hawayenshi na gode,ya juaya zai fice ta sake kiranshi hakan yasa ya juya ko zaka iya fadamun abun da hada ka da alhaji? Dukda sauri yake amma zai sanar da itta da gani bata san abun da yake faruwaba, zama yayi ya bata labarin yadda mahaifinshi ya bashi sannna yai mata sallama ya wuce saboda yanasan biyawa garage ya samu cikon kudin acan.
Tunda ya fice kirjin momy ke soya dama alhajin ne ya shafa mata HIV shiyasa sanda ta sanar dashi tana dashi kuma batasan inda ta samuba ya nuna babu komai zai iya zama da itta wannan waccce irin cutace dama abun da alhajin yake aikatawa kenan bata saniba tashi daya kuka ya taso mata, dai dai lokacin alhaji ya fito kenan ganin tana kuka yasa ya zauna kusa da itta lafiya gimbiyar gidanmu,? Da sauri ta daga mai hannu bana san jin komai ashe kai macuvi dama abun da kake aikatawa kenan dama kaika shafamu HIV? Ta fada tana kallanshi dama kaine me yasa bakasanar daniba me yasa? Shiru yayi yana kallanta kafin ya mike kice zuwa yayi sanar dake eh to da gaskene in kinga zaki iya zama damo to in bazaki iyaba ga hanya yana kaiwa nan ya fice ta bishi da ido hakama zaice kenan, Aisha dake kitchen tana jiyo kukan uwar dakinn nata hakan yasa ta five yaje gunta.
Momy lafiya ta fada tana kallan ta saurin goge hawayen tai babu komai aishi jekiyi aikinki kinji daga kai tayi shikenan momy abu da ban taba gani wai kina kuka amma bazan takura ki ba amma koma maye kidinga mai maita sanunan Allah a zuciya zakiji sauki yana kaiwa nan ta mike ta fice inda momy ta bita da ido tana jin dama ace aisha ce yarta da tafi kowa jin dadi.
Tafiya abduljabar yake wato j man ko kuma ince abdul jey kwata kawata baisam inda yake saka kafaba sai ji yayi anyi saurin rikoshi sai a lokacin hamka limshi ya dan dawo ya kalli gabanshi wani ramine ya kusa fadwa kallan matar data rikoshi yai babbce sosai zatai saar maman shi, haba yaro kana tafiya kana tunani zaki iya hallaka kanka,daga kai yayi alamar to,murmushi tai kafin ta sake shi yana gani ta shige gidanta gidan gashi gashinan ne yacewa yayo zuwa garage.
Hasainat dake tafiya a mota taji motan tashi daya ta tsaya tai tai taki tashi ohhh god ta fada sannnan ta fara dube dubenta idonta ya sauka kan garage din hamdala tai kafin ta fita ta nufi garage din, sallama tai, musu suka amsa suna washe hakura kafin ta sanar musu aka sa suka dakko motan ta zauna agefe aka fara gyaran ammma motan taki gyaruwa fitowa agon yai madam motan yaki gyaruwa amma gaikiya bansan ya zaaiba dama j man yananan nasan shi zai iya,tsaki tai yoto a kira j man din mana maye amfaninshi,murmushi yayi yabude baki zaiyi magana ya hango j man din yaiwa gashi canma
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 5*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
This page is for you sis khadijat yaseeminuwa Allah ya barki da fati khadijat mukaddas
Juyawa tai dan ganin waye kallan shi tai sosai tabbas ta ganeshi koda ta shigarshi ai ya zama dole ta ganeshi dauke kai tayi na miji har na miji ammma ina matsalar daya talakane to maye ma abun ya ban shi ta fada a zuciyarta kafin ta juya dan sake kallan shi karasawa kusa da shi ogan nashi yayi ganin a yadda yake jman kafoya ya na ganka a haka baka da lafiyane hawaye ya fara oga mamana ta rasu yau ban tsaya a kusa da ittaba na fito neman kudin maganin baba saboda mutuwarta ciwonshi ya taahi ammma nayi duban mayi rukan na rasa ya zanyi sai wata baiwar allah dana samu taban dubu hamshin yanzu saura dubu ashirin a ina zan samu ya karasa yana kuka, sosai hankalin ogan nashi ya tashi gashi yau basu yi wani aikiba balle ya taimaka ko nawa aka samu ya bashi, hainat dake gefe kuwa da taga babba na kuka sai abun ya bata dariya aikuwa ta dara jin dariyarta yasa jman kallan inda take saida tai mai isarta sannnan ta tsaya ta kalli inda yake sosai gaban ta ya fadi da sauri ta dauke ido ina abun da bata taba jiba kenan wai ta kalli na miji taji gabanta ya fadi ina.
Kallan ogansu jman yayi wace waccan din? nan ogan ya sanarmai da zuwanta jman ga shawara, mai zai hana ka mata gyran in yaso saimu zuka mata kudi kaga ai ka samu, kuda dubu goma mukace mata aiba komai sai a samu sauran jijjjaga kai yayi aa bazaai hakaba zan tambayeta in zata iya ara mun, sosai ogan yake kallanshi saboda yasan jman bayasan raini ammma wannnan yarinyar da gani zatai rashin mutunci amma ya iya da ya hakura kawai ya rabu dashi ya tambaya.
Karasawa gunta jman yayi kafin ya kallleta sama da kasa tabbbs ittace ta tazun tsaki ya ja yaji bama zai iya tambayar tata ba gara kawai ya hakura ya sami iya kudin aikin aikinshi, ittama hararar shi tai jin yana mata tsakia ashe zai ganeta, kayan garage yaje ysa kafin ya dawo ya shiga kasan motan bai wani dade ba ya fito ya shiga motan ya kunna aikuwa motan ta tashi aikuwa nan sauran yan aikinsu suka hau mai kirari kaga jman na mota abduljabar kenan, abduljabar ta mai maiata sunan kafin ta saki murmushi tare da fadin ABDUL JEY yama fi dadi,jman ne ya dawo da itta daga tunanimta kudin aikinki malama kallanshi tai kafin ta shiga motan ta dakko kudin bama tasan nawa bane, mika mai tai ya kalli kudin,kudinki bai kai hakaba tabe baki tai me kake nufi bazan iya bada hakan bane yanzu fa na ganka kana kuka kana neman taimako danna taimaka maka shine zaka rainawa kanka hankali,murmushin ta kaici yayi ai taimakon naki ne bana butaka sosai ranta yabaci bata taba ba wani taimakoba sai a akanshi harma shi a wa da zata taimakamai ya tsaya yana raina mata hankali tsaki tai kafin yakalleshi ta watsamai kudin sannan ta shiga motan ta taja ta badeshi da kura da kallo ya bita lallai yarinyar nan ya kamata tai marking wannnan baa takashi azauna lafiya, oganshi ne ya riko jafadarshi rabu da itta mai nema baya fushi j dauka kawai ka tafi zaka rama nina san da haka, ganin yaki dauka yasa ogan diba da kanshi, dubu talatinne haka ya hada ya saka mai a hannu tuna yadda ya tafi yabar mahaifinshi da mahaifiyarshi yai, babu shiri ya karba ya tare machine yahau ya siya magungunana haka ya tafi gida.
Tunda ya karsa unguwar gabanshi ke faduwa amma ya daure har aka kaishi kofar gida idonshi ya sauka kan gawa biyo duk an shirya su, fitowa yayi nan makotansu yake sanar mai bai dade da tafiya ba mahaifin nashi shima yabi bayan matar shi,sosaiya jirjiza ya zubar da wadannan mgun gunanan ko kuma ince dubu shaba,in could imaging masu karatu.
Ku biyoni yanzu aka fara
By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 6*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Sakin magun gunan yayi wanda zasu fashe suka fashe wanda zasu watse suka watse zaro ido yai ya rike hannun makocin nasu aa baba karka cemun duk sun mutu infa suka mutu banda kowa ya zanyi kenan haba ina baba bazai mutu ba ina san ya rayu yaga yadda zan faukar mai FANSA(gareki runka littafinki na FANSA) jijjaga kai makocin nasu yayi duk shima jikinshi yayi sanyi kowa yasan jman da juriya lallai in kaga kukan j ba karami bane tunyana yaro haka Allah ya yishi, gani baban yaki mai magana yasa ya karasa kusa da gawar ya bude ta mahaifin yana jijjaga shi wai ya tashi haka ya koma kan ta maman shi wai ittama ta tashi karta tafi ta barshi ganin kumar yana san haukacewa yasa aka janyeshi aka dauke su dukdinsu akai musu sallah aka kama hanyar kaisu gidan su na har abada wanda kowa sai yaje.
Haka aka tafi dasu jman banda kuka kamar karamin yaro ba abunda dayake yi, kawu kuwa yayan baban j man kuwa yana can baisan meke faruwaba. Haka a kaisu saida aka riko jman sannna aka dawo dashi gida da kar.
Haka hasinat taja motanta taje gidan kawarta bayan sun gama shan hira ta dawo gida, dai dai dawowarta yayi dai dai da fitowar Aisha zata tafi gida tunda magariba ta kusa, tunda ta hango Aisha tai kwafa aikuwa ba zaki tafi yanzu sai na bata, miki lokaci na sa kin kai dare yarinya,tana fitowa Aisha ta tsaya tana gaidata ba tare data amsa ba ta kallleta waye ya sallameki alhalin bam dawo ba?aa aunty ai na gama aikinne shi yasa amma in akwai abun da zan miki saina fa sa tafiyar? Tabe baki tai kema kinsa tundaban sallamekiba dole ki tsaya narai narai aisha tai aunty amma indai aiki mai dade wane dan Allah ki bari sai gobe,zaro ido hasinat tai kikace ba zakiyiba baki da niyya?da sauri aishan ta jijjaga kai dan ba irin wannnan ranarce da hasinat ta saba canza mata maganaba sai tace abu tace ga abun da take nufi,da sauri ta jijjaga kai wlh ni ba haka naceba haba Dan Allah kiyi hakuri sake zaro ido hasinat tai tare da dauketa da mari kikace nayi karya shiru Aisha tai bata da tacewa dan tasan tana sake magana zata sake jawowa kanta wata masifar,gaba hasinat tai hakan yasa Aisha bin bayanta,har daki ta bita saida ta gama shan kamshinta kafin ta kalli Aisha maza maza ki debo kayana ki wanke sannnan ga wannna ta mika mata kudi kije ki siyamun kayan shampooo saikin mun zaki fita,ba tare da bata lokaci ba Aisha ta karba kudin sannna ta kwashe kayan ta je ta tsaya bayan kofa yanzu ya zatai gashi aunty ta hanata yi mata wanki da machine din wanki gashi magariba ta kusa tasan yanzu innna tana can tana ta jiranta duk hakalinta zai tashi kukane yazo mata da bata shirya ba sannnan ta fice haka ta wuce ta fara wankin :-)tai ta yi har saida aka kira sallan magariba sannnan ta gama ta shanya tai sallah, ganin tabbas dare yai mata zata iya bata lokaci indai har zata biyewa hasinat ta yanke shawarar kawai ta wuce gida in yaso gobe zasu hadu inma kashetane zatai ta kasheta hakan ta kama hanya tana Allah wadai da halayyah irinta hasinat mamanta nacan yau haka ta wuni cikin kunci ko taje ta dubata bata jeba.
Haka Aisha ke tafiya iska na kadawa, kaii yau garin yayi dadi yanzu fa irim wannan lokacinne masoya ke shakatawa, murmushi tai kai Aisha keda baki da saurayi taya kikasan hakan to dungure kanta tai da hannun tana dariya ganin itta daya sai surutu take kamar sabuwar dauka,.
Gidan sa wannnan matar ta taimaki jman naga ta shiga matar dake jeka dawo a tsakar gidan tai saurin riko yar tata ko amsa sallamar ma bataiba, Aishatu me ya tsareki ko yauma hasinat dince?dariya tai kai inna kiga yadda kika koma kema ai kinsan sai itta din wlh yanzu ma gudowa nai kawai, tsaki inna taja nifa gaskiya zaki daina zuwa wannnan aikin haba, yi hakuri mamana komai dan lokacine komai yai farko akwai karshe tabe baki inna tai zandaiga wannnan karshen ta fada tare da jan hannun yarta suka shiga ciki
Hajara mami natty girl
π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 7*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Abdul jey ne a daki banda kuka ba abun da yake gashi nakan iya ce muku ga badaya yau bai ci abinci bama,jin ana buga kofa yasa ya mike da kar yaje ya bude kofan,babane na makocinsu tare suka shigo ya zauna kallan shi baba yai wato ba zaka daina kukan ba ko?haba abduljabbar kamar bana mijiba me yasa baka da hakuri addua fa ya kamace su naga aba akansu aka fara mutuwa ba kowafa sai ya mutu dukda nasan naka akwai tausayawa amma ya ka iya ina wanda danjishi suka mutu tashi daya ina wanda danjinshi suka nutse a ruwa duk naga sun dauki kaddaraba kaima fa haka zaka hakura kaita ruka musu rahama,jijjjaga kai kawai yayi alamar yaji dan bazai iya magana ba kukan da yasha yau.
Yauwa ko kaifa nasan bakaci abinci ba gashi maza ci a gaba na in gani, jijjaga kai yayi alamar ya koshi shizai ciba, ai ka gani tanan zamu bata kenan maza ka dauka kaci, haka baba ya sashi a gaba saida ya tabbatar ya cinye sannna ya mike anya zan barkama ka kwan kai daya anan gidan taso muje gidana, a hankali ya fara magana zan iya baba ka barshi kawai na gode ma a haka zan iya kwana, murmushi baba yai ganin yana magana yanzu ya shafa kanshi sannnan ya fice.
Haka daren yazamewa abdul sallah yake yana rokawa iyayanshi gafara.
Hasinat kuwa tun fitar Aisha data kwanta ta fara bacci ba abun da take har akai sallahn magariba akai isha bata saniba sai wajen 8:30 sannan ta tashi taje tai sallah magariba da isha sannna ta zauna sai a lokacin ta tuna da mamanta kwata kwata bata gantaba yau tunda suka hadu da safe haka yasa ta mike ta nufi dakin maman nata da sallama ta tura kofan, momy dake cikin bargo ta amsa kasa kasa, da sauri hasinat ta karsa gunta lafiya mom? meke damunki? ta fada tare da yaye bargon kallanta momy tai tare da yin murmushi babu komai hasinat bana jin dadine kin dawo, mom tashi muje asibiti ta fada tana shirin daga momy din jijjaga mata kai tai aa hasinat babu komaifa ki bari kinji ciwonane kawai ya tashi, hawaye ta fara momy wai dan Allah mai ya sa ka miki ciwon zuciya haba mom inbaki fada munba wazai fada mun? Aa hasinat kimsan shi ciwo haka yake duk sanda Allah yaga dam sashi yake saboda haka kidaina tunani wani abun ne ya samu, daga kai kawai hasinat tai shikenan mom kinsha magani,? Uhmmm ta fada tana murmushi, yauwa ni bari inje parlour in jira daddy kinsam a campany sun aiko suna bukatar wani zanen gidan so na zana gudu uku daddy yazo sai mu zabi wanda ya fi kinsan indai bana campany daddy company ba komai bane, dariyar dole momy tai, driya hasinat tai yauwa kinga na saki dariya ai ta faa tare da rufeta da bargo sannna ta fice, .
Parlour ta koma taci gaba da zanenta har daddy nata ya dawo nan ya zabi wanda zaai sannna ya wuce gun matar tashi dan jin meke damunta.
Sanda yaje ya buga taki kulashi ba yadda ya iya da ya wuce kawai ya tashi ya bata gu hakan kuwa yayi ya tafi nahhi dakin ya kwanta.
ASUBAR fari jman ya mike ta fuce ya nufi makabarta haka yaje ya zauna bako tsoro ya zauna yaita kuka yana ma iyayen nashi addua, .
Yana tafiya yana addua kawai yaji yaci karo da abun hakan yasa ya ja baya ya kalli abun jaka ce babba ba karamaba, har ya wuce sai kuma ya dawo ya zukunna yai bismillah ya bude jakan kan wata takaddan idonshi ya fara sauka hakan yasa ya dauki takardar ya fara karantawa
*Slm ga wanda ya tsinci wannan jaka fisabillah ne ammma Dan Allah wanda zai tsinta ya kasance shidin talakane, kudine masu yawa yaja jari dasu sannan indai har Allah ya gude mashi shima yayi kamar yadda yaga anyi dajar har ya tsinta ina fadan mai karutu zai fuskanci mai nake nufi bisallam*
By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 8*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Kalllan jakan jamn yayi ina amfanin wannan kudin basu da wani amfani bayan vaba da amama sun mutu banga amfaninsu ba ya fad ya na sake zuge jakan shiru yayi yana tunani taya zaka dauki fansar jman taya kaima kasan yanzu komai saida kudi kana tunanin a yadda kake dinnnan zaka iya daukan fansar ne? Kalllan jakan yayi kafin ya dauka ya kama hanya, sanda yaje gidan ba kowa a bakin kofan sabida gari bai gama waye ba hkan yasa ya shiga cikin gidan iana zan ajjiye kudin i know aikin su zaizo wata rana zan jira har lokacin ammma baapzanyi amfani dasu ba yanzu waje ya fita ya dakkko fatanya hoe.
Sosai hake hada rami babba saida yayi sosai ya tabbatr jakan zata shiga sannan ya saka harda kudin ya rufe ya mayar da laidan gun zama yayi agun yana maida nunfashi saboda ya aikatu sosai, jin ana buga gidan yasa ya mike ya gice makocin sune sannnu abdul ya hakuri murmushin dole yai hakuri mun gode Allah,.
Yauwa ga wannan tabirman sannnan ka dakko wasu a ciki ka shinfida kasan zamu zauna zaman makoki, daga kai yayi ya karbi tabarman ya ajjiye sannnan ya shiga ciki,.
Hasinat ce take bacci duk ta hada zufa, .
wai aisha ce ta zama uwar gidanta take mulkata sosai har tafi abun da itta hasinat din take mata, a firgice ta miki lokacin 6:00 ta kalli agogo wmai hakan yake nufi Aishan ce zata zama uwar gidanta haba Allah ya rufa asiri indai kuwa da gasle hakan zai faru bata san yadda zatai ba dan zata iya mutuwa hawayen da taji yana zuba mata yasata kara shiga rudani haba mafarkine ta ya zan yadda da hakan da sauri ta mike ta shiga toilet tai alwala sanna tai sallah har da nafila tana rukan Allah yasa hakan ba gaskiya bane.
Saida ta gama sannna tai wanka tana bukatar shiga office yau da wuri dan tura sakon zanenda tai saida ta gama shiri sannnan ta sakko.
Da sallama ta karasa gun momy nata momy ya jikin naki? ta faa tana taba wuyanta, murmushi tai da sauki hasinat har kin gama shiri yau kenan da daddy naki zaku wuce office kenan? Eh mom akwai abun da zanyine, daga kai kawai mom tai, Aisha dake tsaye sosai taji dadin ganin hasinat din kamar ta canzane ko ya oho mata, cikin muryar ta mai sanyi ta furta ina kwana aunty kin tashi lafiya? Da sauri hasinat ta kalleta sosai take kallanta har saida Aishan ta zargi kanta ta kalli jikinta amma bataga abun kallo ba, hmmmm kawai hasinat tace kafin ta amsa gaisuwar ta zauna nan Aisha ta fara zuba mata abincin, .
Da sallama daddy nata ya shigo shima ya zauna aka zubamai nashi,shafa kan hasinat yayi yata kin gama shiri? Tare zamu wuce office kenan?eh daddy murmushi yai kafin ya kalli mom din.ina kwana madam ganin bata gaidashi ba?ina kwana ta fada saboda ganin Aisha agun ;itta kuwa hasinat murmushi tai kawai ya amsa baice komai ba amma yau inya dawo zai nemi yafiya, haka suka gama sannna suka kama hanyar office shida hasinat.
Ana parking suka fito tare suna tafiya ana kwasar gaisuwa,yata in kin gama aiki kizo akwai wata shawara da nake san in nema agunki kafin in yanke hukunci akan wani kasuwanci,to kasuwanci kuma todai saina zo din, itta ta kama hanyar zuwa office dinta shima haka.
Su abdul sai zuwa gaisuwa ake musu har abokanan aikin shi suma suna gun,parking din mota kawu yai ya fito yana matsar kwalla ya gaisa da yan gu sannan ya kalli abdul jey yanzu kai dannaan mahaifinka ma yana girmama ni amma wai ace ya rasu baka fada mun ba saida naji abakin jama,a kalan ka jamun zagi ace bana baku komai jibi ko dan irin wannnan shinkafar da ake dafawa in anyi mutuwa banga kayi ba duk dan ka jamun magana, yana karasawa yaji an shake mai wuya sosai jman ya rike wuyan yama kasa magana sai hawaye da yake idon kawu kuwa duk ya fito waje, da kar aka kwace shi a hannu jman din
By hajaramami nattygirl
[2/9, 5:00 PM] +234 806 061 7117: π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 9*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Juyar da kai jman yayi duk sai huci yake makocin nasu ne ya mai magana haba abdul kamar uba fa yake a gunka, ni ba amahaifina bane wannnan indai har ya ciki masoyin baban ne sanda naje gunshi neman alfarma mai yace mun shi yasan me ya yace ai ni bana bukatar shi a gunnnan banga amfanin zuwanshi ba nasan murna yake da mutuwars hi kawai ya tafi ya fada yana huci kamar mai shirin kamo wani babban zakin. Ba tare da kawu ya sake yin komai ba ya abar gun saboda ya sha shaka ba kadan ba,.
Ta na zaune a offife dinta typing take sosai ta dage, da salllama ya turo kofan tare da shigowa, tsaki tai a nace yazo, murmushi yai jin wai tsaki tai bayau ya saba ba, jama yayi barka da fitowa sarauniyar matan duniya murmushin da bata shirya ba tai ganin tai murmushi ta sake zugashi kaga yar alhaji yar hajiya kiyi abun da kika dma ki taka wanda kikaga dama nan gani nan bari ba yaddda aka iya dake, daina abun da take yi tai ta kalleshi inda ina da wannnana matsayin ai da tuni na takr wlh ka takura mun ka rabu dani mana nace bana sanka ko ana dole ne? Gyara zama yayi bakiji wai akwai wani liiattafi da akace DOLE KI SONI ba kika sani ko hakan zaai!? Hmmmm hakan na wacccan nima zaka mun da kyau ai ni ba irin wannnan yarinyar bace inshi wancan yayi yaci riba kai baza voba malam hafiz plz ka fitar min a offfice bana san ganinka ma wlh, ok as you wish amma ba komai zan ci gaba da addua amma fa wlh badan babu kyau zuwa gun boka ba ba abunda zai hani zuwa gunshi, tsaki tai kaga bari in baga office din, da sauri ya mike no banasan takura miki yi zamanki yanzu zan wuce ya fada tare dayin murmushi ya fice.
Da kallo ta bishi tana tuna sanda ta fara haduwa da hafiz sanda motanta a hanya ta sami matsala shiya tai maka mata har gida shikenan ya daeta shi a dole santa yake itta kuma har ga Allaha bata sanshi saboda bai mata ba tabe baki tai ta mike dan zuwa kiran mahaifin nata.
Da salllama ta tura kofan pffice din office,shida PA dinshi ne suna zauna suna magana sai accounter dake mai lissafin kudin da aka samu wannnan satin, duk suka mike suka gaida ta ta masa tare da zama, dad ana aikine? Eh amma mun gama ma yanzu zasu wuce kinzo muyo maganan ne?eh dad ok saida suka gama sannnan ya sallame su suka tafi.
Zama yai ya fuskance ta sosai hasinat,jin ya kira sunanta yasa ta tabbatar lalllai babbar maganace hakan yasa ta gyra zama, wanda mule sa,ar gidaje dasu na ghana suke mu talllen wani sabi kayan aikin gine sunyi kyau sosai gine na zamani da ake yi paint di ake using dasu indai har zaai zaba zakiyo wane irin zane kike san ya zama kalala kala ne kamar zanen cikin ruwa da kifaye,ko kuma sararin samanoya,ko kuma lambo da dai sauaran su shine nake san in kawo nan nigeria nasan zaa siya dan na fara tallan su kuma naga sosai akwai masu so shine nace bana yanke hukunci ba tare dana tambayeki ba saboda duk ribar mu tana company zansa sannan zan ari kudi a banka saboda kudin company nan yayi kadan kuma kudin bank din saima yafi yawa wanda zan ara.
Kallanshi kawai hasinat take daddy wannann wanne irin kaya ne da har ribar company dinnan yai kadan kana ganin ba zaa samu matsalaba? Babu wata matsala yata,shikenan daddy amma why not musai kawai iya na ribar wannan company din mifa ban san aiki da yan banki basu da kirki daddy kar a samu matsala suyi mana abun da sukaga dama daddy,riko hannunta yayi haba hasinat adduar ki kawai nake nema fa ko maman ki ban fadwa saboda komai dake fa muke shi yasa na nemi shawarar ki karki karya mun gwiwa mana. Murmushi tai shikenan Allah ya bamu saa yauwa ko kefa haka nake so,dagakai tayi bata san me yasa ba kwata lwata hankalinta bai kwanda da wannan aikin ba itta kwai kar a hada hannu da yan bank tana ganin abu dake faruwa indai har ka ari kudinsu aka sami, matsala.
By hajara mami natty girl
π«πππ«ππ
π«πππ«ππ
π«πππ«π
*ABDUL JEY 10*
ππ«π«ππ«π«
ππ«π«ππ«
*ππ«π«πHajara*
*ππ«π«Mami*
*ππ«Natty*
*π«girl*
```INDICATED TO RUNKA```
*The story is for you only miss Salsabila lawan*
~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Aisha ce ke sauri zata je ta siyo kaya shampoo din da hasinat ta sata kafin ta da wo,da sallama ta karasa gun mom din ganin bata amsa sallamar ba gashi ta zuba uban tagumi, hakan ya sata shiga damuwa itta ma taba taia mom,da sauri mom di ta dawo daga haiyacinta tare da kallan Aishan, Aisha zaki wuce ne kin gama aikin?kallan mom din,aa zanje aiken da aunty ta munne mom baki jin dadi ne? AA Aisha me kika ga?a babu komai zan wuce daga mata kai kawai tai hakan yasa ta wuce.
Tuki take amma hankalinta ya tagi kawai ga wannan jman din dayai mata gyaran mota ranar kawai tana san ganinshi, tsaki tai me yake damunane?kawai dai ina san in ganshi imii ko ya dauki kudi dana bashine tabe baki tai ta juya kan motan har ta kusa zuwa gida amma ta koma ta kama hanayr garage din su jman amma amman abu haushi sai taga babu kowa agun har zata juya taga ogansu ya fito haka yasa ta fita ta nufi inda yake to me zata ce mai ne ma ta faa a zuciya 'da sallama ta karasa gun shi sannu, yauwa ya amsa da murmushi a face dinshi, uhmmm ina wannan wanda yai mu gyaran mota jiya aikinsji baiyi ba sai kara bata mu da yayi sai motan ta dinga wani kara ni bana san karan da take saboda haka nazo ya gyara mu nsannan a zan ba da ko kwandala ba.
Allah sarki wlh kinga mutuwa akai ai yanzu ma daga cannake kuma can zan koma abu da yasa kika ganni ma anan abu nazo dauka, Allah sarki ta fada muje sai in rage maka hanaya, kallanta yayi sjifa bai gane mata ba kodai ta kamu ne? Godiya yayi sannana ya shiga har can ta kaishi tai parki g daga gefa snnana ya fita yai mata godiya tacebabu komai, idonta ya sauka kan jman dake zaune duk ya rame tashi daya sai taji tausayi shi sannana ta ja motan ta kama hanya.
Parking tai a harabar gidan nasu sannana ta kira driver ta sanar mai ya je ya dakko daddyn ta anjima sannana ta shiga ciki. Da sallama ta karasa gun mom din tata mo ya gida na dawo Allah yau nasha aiki, murmushin mom nata tai sannu to, bari in shiga ciki,zauna zamuyi magana, zama tai tana kallan mom nata, .
Wai ke hasinat yaushe zakim aure ko baki son inga yayan kine, turo baki tai mom ta fara kenan, kai mom shifa auren markadene in yazo zanyi ko mom ni kibari kawai kuma ba zaki mutu bakiga yayan nawa ba, hmmm hasinat kenan baki san na kusa mutuwa ba ni fa ina ji a ajikina baki san in mutun ya kusa mutuwa yana ganewa ba watarana, zaro ido tai wlh ke mo mkullun baki fadan alkhairi ni banga mai jawa kashi mutuwa ba saike ta fada tana hawaye, riko hannunta mom tai ba haka bane hasinat, .
Hasinat abun da nake so dake ki rage wannan zafin naki ki daina daukan duniyar da zafi baki tsoran wata ran duniyar ta juya da ke infa ta juya dake ba zakiji dadi ba babu wanda yake shan wuya irin wanda shimai kudi ne duniyanta juya da shi bashi da tawakkali hasinat ki daina a abun da kike,wai mom me kikesa kice?rufe mata baki mom tai bana san surutu ki tsaya ki saurare ni wannana dukiyar da kike gani ba komai bace a gun wani mai dukiyar hasinat, hasinat nasan baki saniba amma akwai mutane da suke san daukan fansa akan babanki kina tunanin inya mutu zasu hakura ne knakizasu dawo hasinat, hasinat ni saura lokaci kadan in mutu shi yasa nake miki wannnana wa,azin hasinat,shiru tayi kafin ta mike tabar gun mom ta bita da kallo
Aimun sorry da typing error plz