Bakinsa na rawa yace,, mashkur kana nufin wannan jaririyar ka aura???
Sosa kai mashkur yayi Yana kallan Nijlah da haushinta ya gama cikashi yace,,eh daddy itane dan Allah ka....
Ya isa mashkur Ashe dai bakada hankali nida nakeso kayi aure nima Na samu jika,,saika Tashi ka auro wannan yarinyar dako kanta bata gama sani ba,,dariya mummy tayi tana tafa hannu tace...
Au kuma,,kai da kanka zaka gayi haka??
Tini zuciyar mashkur ta gama tsinkewa bamda halbawa Babu abinda take lokaci huda yaji hawaye na neman zubomasa amma saiya riqesu Yana kallan daddy yace ,,
daddy Dan Allah kada kace ah ah,,daddy ka temaka mu inganta rayuwar nijlah,,wallahi bata da kowa..
Kai dallah rufemana baki,,kabari kawai daddy ya yanke hukunci aini nasan indai yaga wannan aljanar yarinyar dole yadawo bayanmu..
Kallan lateefah nijlah tayi tana turo baki,,doke Mata baki lateefah tayi tana cewa to mayya nidai kada ki cinyeni..
Dasauri mummy tace karki qara hada jiki da wannan yarinya kai kuma ka dauketa daga nan inasan Magana da mijina"
Mummy kawai kiyi magananki wannan tatsitsiyar meta sani cewan Yaya Yana hararan mashkur..
Hawayen da mashkur ke dannewa sune suka Sami damar zubomasa,,kallan daddy yayi da ranshi ke bace yace..
Shikenan madogaran Dana jingina da ita,,ta Rushe,,wayyo Allah ni mashkur,, daddy ina kaunar dakuke ikirarin kuna yimin,,kunyi alqawarin San abinda nakeso daddy kaida kanka kakemin maganan tausayi da taimako gashi yanzu nayi kunjuyamin baya..
Tabe baki mummy tayi tana cewa,,haqiqa duk cikin yarana Babu Wanda nakejinshi a Raina sama dakai mashkur tafada tana nunashi,,bawai Dan bana sansu ba kona fi sanka akansu,,ah ah ba haka bane,,kawai dai inajinka fiye da kowannensu..
Kai shaidane amma duk da haka ka rufe ido kayimin abinda nafi tsana da qi arayuwana,,kodan kana ganin yanda nake shagwabaka har banasan bacin ranka,,toka sani akan wannan aljanar yarinyar nijlah take kowa,,Zan iya batawa dakai har zuwa lokacin dazaka mayar musu da tsiyarsu..
Qasa mashkur ya safke kai Yana goge hawaye nijlah ko haryanzu bata iya cewa komai ba ahankali ta rarrafa ta qaraso kusa da mashkur,,hannu biyu tasa tana goge masa hawaye..
Kado kayi hakuri kazo muje can garinmu kaga kaka da Malam Basa yima fada irin hak..Bata rufe baki ba..
Yaya yasa qafa yayi cilli da ita nan ta zube jikin kujera tare da riqe bayanta ta saki wani marayan kuka..
Kasa dagowa mashkur yayi yanajin ze iya daukan komai Banda dukan nijlah,,sedai a yanzu bashida yadda zeyi haka ya kallo ya barta ta cigaba da kukanta Badan bayajin zafin kukan nata ba sedan ba yadda zeyi..
Kai babban Yaya Ashe baka da hankali,,matar kanin naka kayiwa haka,,Ashe bazaka iya hada zumunchinku anan gaba ba,,kana babba kana zubda girmanka,,to wallahi ku bude kunnanku da kyau kujini..
Ni din nan bana jayayya da lamarin ubangiji duk abinda tafaru Dani murna nake ina godewa Allah,,se yanzu danya ba Dana kyauta mafi muhimmamci da qima Zan qi gode masa,,Toni ba haka nakeba,, Abu guda yasa kukaga nayi shiru harna kasa magana..
Shine ganin yarinyar Karama da ita,, mashkur ta Yaya zaka iya zaman aure da wannan???
Dasauri mashkur ya dago Yana kallan daddy,,yace daddy Zan iya,,, goyan bayanku kawai nake buqata..
Kaji ko Alhaji shiyasa nake gayama yaran nan bashida lafiya Dan Allah mukaishi hospital aduba lafiyarshi,,yaro shekara 34 amma baya San aure mummy tafada tana kallan Daddy..
Mummy lafiya na qalau,,namiki alqawarin auren yarinyar da kikeso,,mummy kinsani nima inasan Yasmeen sedai ina tsoran halinta Na kyamar talaka,,nikuma gashi Allah ya hadani dasu.
Hadiye kukan nijlah tayi tana kallan mashkur daga inda take tace kambu kana sontafa kace" ara ta kaddani bamemin kishiya daga zuwana,, tana gama fada ta cigaba da kukanta ..
Ba mashkur ba ita kanta mummy saida tayi mamakin nijlah..
Ke Dan ubanki harkinsan wani Abu wai Kishi,,turo baki nijlah tayi tace,,
Aidai malaminmu yace ba kyau zagi kuma duk Wanda ya zagi wani kan....ke rufemana baki bakida kunya,, wannan fa mahaifiyatace mashkur ya fada,, idan tana Magana kiriqa yin shiru,,Ko bakiga yadda nake ba???
Ahankali nijlah tace nagani.
Ah ah ka Barta ta nuna mana halinta kafin ka fice a gidan,kinci sa'a mummy ta hanani tabaki da yanzu kingane dawa kike shegiya 'yar sadaka..
Runtse ido mashkur yayi kafin ya bude a hankali yace haba aunty lateefah,,zaro ido lateefah tayi tana kallan mummy..
Barshi lateefah,ki barshi ta gama zagina tinda Shima ya nuna ta fini daraja agurinsa..
Mummy ba haka bane kiyi hakuri,,
Daddy ne yace,kaga mashkur Tashi kaje daki da ita anjima zanyi Magana dakai..
Har mashkur ya Tashi yaji daddy Na cewa..
Taci abinci kuwa??
Badai a gidana ba,, wallahi ko ruwa bazata shaba..
Girgiza kai daddy yayi yana kallan mashkur..
Kafin yace,, Mashkur zaka iya zama da matarka a saban gidana.
Kanshi a qasa yace eh daddy..
Daddy be qara Magana ba ya shiga dakinsa,, cikin minti biyu ya fito da key a hannunsa,, mashkur ya miqawa Yana murmushi..
Hannun mashkur Na karkarwa ya amsa,,daddy nagode,,karka damu Dana duk abinda kake buqata ka sanar Dani,,harya fara tafiya ya juyo yace..
Ka kula da yarinyar mutane..
To yace a hankali Yana kallan mummy data hade fuska tana tinanin abinyi.
Tashi yayi hannunsa Na karkarwa ya kama hannun nijlah ya miqar suka fara tafiya..
Karka sake bakina ya furta kalma mara Dadi akanka,,bazan zuba ido ka tare da wannan yarinyar ba,,tsayawa mashkur yayi yana sauraran mummy yaji daddy yace..
Kaje abinka Nina baka umarni.
Daddy na gama fada ya fito a falon,,Mota ya dauka zuciyansa na quna ya tafi gurin mahaifin Yasmeen..
Tinda Yasmeen ta fito take sharara gudu a titi tana driving tana kuka akaha harta kai gida,,a fAlo ta Sami mama sedai bata Biya ta kantaba ta shiga dakinta da gudu hannunta aka,,
Kan gadonta ta fada tana kuka tare dajin mahaukacin Kishin mashkur Na taso Mata..
Wacece wannan taji ana Magana da Wanda takesa ran yazama mijinta nan da wata biyu kachal,,idan ko San mashkur take tabbas itace ajalin ta.
Tana cikin tinani taji mama Na Magana akanta,,ke Yasmeen lafiya kika dawo Kina kuka badai wani abu ya samu mashkur ba..
Da gudu Yasmeen ta Tashi ta fada jikin mama tana cewa mama,,
Watace watace,,kimin magana kin zauna Sai Kiran wata kike,,kodai mutuwa yayi,, girgiza kai Yasmeen tayi tana cigaba da kuka,,to kodai cewa yayi yafasa aurenki????
Comments &share
Momn sultan ce
đđ *'YAR SADAKA..*đđ
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*HANNATU GALADIMA...*
*Dan Allah aqara yawan pages,Dan Allah aqara yawan pages,,,Kalmar da mutane dayawa Ke ambato batare da sun tambaya abinda Ke hanani typing dayawa ba,,kusani Nida kaina Ina ganin qoqarina,,Duba da ayyukan dake gabana Amma natsaya Ina farantamuku Rai Duk Dan kuji Dadi..*
*Dan Allah masu kirana a waya kusan irin abinda zaku gayamin Ko tambayana,,niba Matan aure nake fadakarwaba,,sedai Ina rubuta labari Wanda Zaki dauki darasin Zaman takewar aure da al'umma tare da gyara kuskuren da muke aikatawa,,masu min chogen Kira Dan Allah kudena kibari saikin cika waya da kudi kafin ki Kirani,,momn sultan data kawai take ajiyewa a waya Bana ajiye kudin kiranku,, nagode*
2⃣3⃣&2⃣4⃣
Cikin kuka Yasmeen ta Bude baki da kyar tana Magana"
Mama mashkur ne ya kawo wata gidansu Sai kuka ya qara zuwa Mata takasa qarasa,,nan da nan hankalin mummy yaqara Tashi,,jikinta ta janyo Yasmeen tana gogemata hawaye..
Kinga Yasmeen kibude baki kigayamin abinda Ke faruwa kafin abbanki dayawo ya safkemin kwandan masifa akaina..
Mekika ji a gidan Basu?Ko Wani ya gayamiki Magana mara Dadi??
Mama ba haka bane,,tinda naje gidan Naga hankalinsu a tashe musamman ma Shi mashkur,,mama Seda daddynsu ya dawo mummy tace Wai kirana tayi koni zefi gayamin gaskiyar Magana,,Sai kuma tayi Shiru takasa qarasawa Jin Wani qatan Abu ya maqale Mata a maqogoto..
Gaskiyar Magana akan me??mama ta tambaya tana kallan yadda Yasmeen Ke qoqarin hadiye saliva yaqi tafiya sabida tsabar kishi..
Dasauri mama ta Bude fridge ta dauko Goran ruwa tafara ba Yasmeen,,Dan kadan Tasha sabida dacin dataji yayi Mata a baki ta kauda kai Ranta a bace..
Inajinki Yasmeen cigaba da Magana,,gaskiyar Magana Akan wa???
Mama Wai Akan aljanar yarinya,,Sai kuma ta fashe da kuka tana cewa,, wallahi mama banasan kowa ya kusanci mashkur menene hadinsa da wata Har mummy takesan yafadi gaskiya,,mummy Ina tsoran kada wata tace tana sanshi Dan wallahi Bazan Iya Bude Ido Naga mashkur da wata mace a matsayin budurwa ba...
Ajiyar zuciya mama ta safke tana kallan yadda Yasmeen ta birkice Mata tana sumnatu,, girgiza kai tayi tana mamakin irin wannan mahaukacin Kishi da Yasmeen take Akan mashkur Duk da itama tasan soyayyar dake tsakaninsu,,Amma be kamata ta riqa irin wannan Kishin ba,,Dan kuwa namiji mijin mace hudu ne..
Gyara Zama tayi ta janye Yasmeen a jikinta tare da gyara Mata Zama ta yadda zasu fuskanci juna,, muryar mama a shaqe tace"
Yasmeen,, Yasmeen Bata Iya amsawa ba Saima safke Kanta qasa datayi sabida yadda yake saramata,,cigaba da Magana mama tayi tana shafa Kanta..
Yasmeen kefa 'ya mace ne,,bekamata kina Abu irin na jahilan Mata ba,,Ko haka kikaga inayi agidanan,,kasa Magana Yasmeen tayi Saima turo Dan qaramin bakinta gaba tayi ..
Nan mama tacigaba da magana saunawa kike ganin manyan Mata Suna zuwa gidannan mahaifinsu Yana Duba lafiyarsu?
Shiru tayi mama ta daka Mata tsawa,,waiba dake nake Magana ba,,bakinta Na rawa tace,,
Ba adadi,, to Amma Ke Daga Jin an ambaci Sunan yarinya Sai dagawa kanki hankali Nima ki nemi dagamin.
To wallahi ki Maida hankalinki kafin....mama Bata Iya qarasa maganan ba ganin yadda Abba ya shigo ranshi a mugun bace,,Jin yadda mama tayi Shiru takasa qarasa Magana yasa Yasmeen tayi saurin dago Kanta a hankali ganin Abba yasata Tashi a guje ta fada jikinsa tana kuka tare da makerketa..
Hannu biyu Abba yasa ya rungumeta Yana shafa bayanta,,
Wayyo Allah abba,,Abba mashkur ne" bakin Abba a Bude yace au kema ya gayamiki Kenan..
Dago kai Yasmeen tayi kafin tayi Magana mama tace..
Sannu da zuwa abban Yasmeen,,yakamata ta zauna ka huta kafin tafara yima shirmen nata..
Ba shirme Yasmeen tayi ba,,tabbas abinda ta gayamiki gaskiya ne Domin ko mashkur ya daura aure da wata jinjiran yarinya Kamar yadda mahaifinsa yake gayamin yanzu shiyasa Na Tashi a office,,Ko bakiga lokacin tashina Beb...kasa qarasawa Abba yayi ganin Yasmeen Na neman zubewa a qasa,,numfashinta na barazanar daukewa..
Kafin yayi Wani Abu harta zube qasa summama,,salati mama tasa tayi kansu da gudu tana kwala Abu me aiki Kira,,Abu kawomin ruwa,,kafin Abu tazo Har Abba yayi Kanta yana Bata taimakon gaggawa a matsayinsa na babban likita me fada Aji a wannan qasar..
Baki yasa cikin hancinta Yana hura Mata iska,,Seda ya Dade Yana Bata oxygen kafin Yasmeen ta amsa,,da kuka ta farka tana kallan Abba tace...
Abba dagaske mashkur yaci amanata ya yaudareni,,Abba bantaba ganin baqar Rana irin Yau ba,,Abba wacce shegiyar yarinyace tayimin shigar sauri? Yar uwan waye a fadin duniyar nan?
Shiru Abba yayi Dan yasan Yasmeen zatayi fiya da haka indai Akan mashkur ne..
Abba kayi Shiru Baka gayamin ba,,wallahi Abba sainayi maganinta Saina zame Mata dakalin majina,,Saina sa mashkur ya zame Mata hawainiya ta yadda zata kasa gane kanshi da gindinshi Abba Saina....
Dakata Yasmeen Wai Kishi haukane Zaki Samu agaba kina wadannan maganganun Ko Kunya bakiji a matsayinki Na 'ya mace Ko bakiga yawan Matan Duniya ba,,Idan akace kowanne namiji mace daya Ze aura Ai sauran sun Shiga uku,,Bama su kadai ba Harda iyayensu da 'yan uwa koke bakiga sauran kanninki Mata b,,tsawar da daddy yayi ne yasa mama tayi saurin Hade bakinta tana kallanshi...
Dakata ummu Yasmeen Idan Ke baki damu da itaba Nina damu,,aure fa saurayin dazata aura yayi Amma Kika rufeta da fada saikace bakisan ciwan 'ya mace ba,,kokin manta ance ciwan 'ya mace Na 'ya mace ne.
Ba haka bane abban Yasmeen Sai yaushe Zaka fara Gaya Yasmeen gaskiya,,yaushe Zaka fara nuna Mata bakomai kake nema kake Samu ba,,bafa abinda muke tsarawa kanmu muke riskaba,,face abinda Allah ya tsara mana..
To anji Malama yanzu Zaki fara wannan wa'azin naki Na banza da Wofi,,Idan kincika Ke malamace meyasa baki fara zuwa tashar arewa 24 kina fadakar da Mata ba...
Kuka Yasmeen tasa tana rirriqe Abba tace,,Abba Dan Allah kayi Wani Abu wallahi Bazan Iya Zama da kishiyaba,,Abba waye ubanta??
Murmushi Abba yayi Jin tambayarta ta qarshe yace,,kwantar da Hankalinki Yar albarka,,ubanta ba Wani bane mace me yawo a daji Yana bi Lungu da Sako Yana kiwan shanu da Saida nono a qarshe Mota ta malkadesu suka Mutu shida uwarta,,Sai kuma yayi dariya irin tasu ta manya kafin ya dawo da kallansa inda take kwance a qasa"yace kitashi inasan Magana dake..
Kasa Tashi tayi mama Ko Dan haushi Bata bi takantaba Duk da itama Taji haushin auren da mashkur yayi..
Abba Da kanshi ya Daga Yasmeen ya zaunar Kan kujera,,ruwa ya dauko me sanyi yabata Tasha..
Nan yacigaba da Magana,,'yar lele ki kwantar da Hankalinki wannan yarinya ba 'yar kowa bace Yar matsiyatace Wanda suka kasa riqewa suka ba mashkur sadaka,,basuyi Duba da inda zasu kaitaba..
Shikenan sausu Rasa wazasu ba sadaka Sai mijina,,Abba Zan Mutu wallahi,,hannun Abba ta kama ta Dora a saitin zuciyarta tace,,Abba ka taba Kaji yadda zuciyana take bugawa kama zata fado Abba Kaine gatana ka temakeni ya saki wannan yarinya..
Kiyi hakuri 'yar Lele Nina yanke hukuncin Hana mashkur aurenki,,kiyi hakuri nasan Zaki Samu Wanda ya fishi,,
Bakin Yasmeen Na rawa tace ah ah Abba Bazan Iya rayuwa ba mashkur ba,,Jinina da nasa dayane munzama hanta da jini,,Abba tayaya kake tinanin za'a raba hanta da jini Kuma su rayu???
Jikin abbane yayi sanyin ganin yadda Yasmeen ta kidime ta rikice ta gigice tana Magana kama wadda Tasha kwaya..
Sabuwar tsanar iyayen nijlah ne ta tsirga masa harya kasa Magana ya zuba Yasmeen Ido Yana mamakin yadda ta zurfafa a cikin soyayyarsa..
Abba kayi Shiru Abba ka taimaka ya saketa inyaso saimu Basu kudi ta Kula da rayuwarta Abba ka ceci rayuwana..
Surutai Yasmeen ta riqayi marasa Kan gado Hakan ba qaramin haushi Yaba mama ba,,sedai ta godewa Allah dayasa ba Kowa a falon Daga ita Sai Abba.
Abba ko ranshi inyayi dubu ya baci,,ganin yadda 'yar Lele take sumbatu yasashi kama hannunta ya nufi dakinta da ita,,Duk Taku saiya Mata sannu Yana qara Bata hakuri...
*********
Dakyar ya Iya juyowa Yana Kallan mummy Sai kuma yasaki hannun nijlah ya tako Har zuwa gabanta ya durgusa Kan gwaiwoyinsa tare da Hade hannunsa biyu,,idanunsa na hawaye..
Dauke Kanta mummy tayi Dan bataso soyayyarsa ta tauye Mata nata haqqin Har Taji ta amince da tafiyansa Duk da yasani zuciyarta bazata taba Lamunta da Hakan ba...
Qara rarrafowa yayi cikin kaduwar zuciya da fargaba yafara magana"mummy Dan Allah kiyi Karki juyamin Baya,,mummy fishinki masifane a gareni,,mummy karkisa nafada cikin fishin mahaliccina,,mummy nijlah matatace Kuma amana,,Bata Dan gata balle Dangi a kusa,,mummy Koda Suna kusa Na tabbata Basu da abinyi,,Ke mahaifiyace..
Nijlah marainiyace shiyasa nakesan taimaka Mata,,Amma kiyi tunani Idan Har baki yaddaba nizan hakura da nawa farin cikin nayimiki biyayya a matsayinki na uwa..
Yana gama fada ya Tashi beko jira amsar mummy ba ya kama hannun nijlah dake rakube jikin Kofa tana hawaye,,sedai yakai jikin Kofa ya Dan risina yace..
Yaya,, aunty lateefah Saida safe,,Yana gama fada Yaja musu kofa..
Yana fita mummy tasa kuka tana cewa kungani ko,, mashkur ya tafi shikenan sun kangaranmin da yaro ya Shiga Wani Hali,,Ko rantsuwa nayi baza kaffaraba Akan surkullensu Na Fulani sukayiwa yarona..
Hakuri su lateefa suka riqaba mummy harta Dena kuka,,nan ta kwanta tana Nishi Sama Sama tare da tinanin abinyi..
Mummy Dan Allah kiyi hakuri Karki Bari hawan jini ya kama mana ke,,Idan Wani Abu ya sameki wallahi Saina tada hankalin kauyen kankan gaba dayansa cewar Yaya cikin tashin hankali...
Mummy abin yazo da sauqi tinda yabaki zabi,,mu Kuma zamuyi masa zami mafi dacewa dashi,hakane lateefah shiyasa nakeso mummy ta kwantar da hankalinta,,da dadan kalamai suka riqa bin mummy Har bacci ya dauketa Bata Sani ba..
Mota yasa nijlah Shima ya Bude ya Shiga,,tinda suka fara tafiya nijlah take kuka tana qara qanqame jikinta,,hannu biyu mashkur yasa ya janyota jikinta,,nan ya kwantar da Kanta bisa cinyanshi Yana shafa lallausan gashin kanta tare da tuqi da Dayan hannunsa,,Duk da yadda yamata Bata Dena kuka ba Saima qara sautin kukanta tayi tana Kiran kaka,, sosai yakejin kukanta Har cikin zuciyarsa Dan haka yayi qoqarin dakatar da ita,,
Kiyi hakuri kinji amaryar mashkur,,indai Ina tare dake Babu me qara tabamin Ke,,turo baki tayi tana kuka tace..
To to ba agabanka wannan mutumin yayi cilli Dani ba,,Kuma aka zageni hadda zagin Malam Duka bakayi Magana ba,,
Karyar da murya yayi kama Yana Magana da Babbar budurwa yace,,Kuma shine abin kuka,,Shiru tayi tana qoqarin janye Kanta yasa hannu ya riqe Kan Yana murmushi,, shikenan kiyi hakuri bazasu qaraba,,kema Daga yanzu Idan ana tambayan matata kidena cewa gani,,koke bakisan Kunya irin Na Fulani ba,,
Murmushi nijlah tayi Har tana boye fuskanta a cinyanshi tace,,Toba kai bane Idan ana tambaya Sai kayi Shiru bakasan Gaya,,Amma Idan ka Gaya Ai Dai Bazan ce gani Bako..
Dungurinta yayi yace oh bazaki Dena fadaba Kenan?
Daga masa kai tayi alamar eh,,zaro Ido mashkur yayi tare da kewa lalala Ashe Ko Zan hadaki da Karan gidana tinda bakijin magana..
Wayyo Allah kado nadena,,Bazan qaraba,,kin tabbata dasauri ta Daga masa kai idanta taf da hawaye..
Dungurinta yayi Yana cewa kedai kinji Kunya baki da aiki Saina kuka,haka suka riqa tafiya Yana tuqi Suna hira..
Karfe 5 Na yamma mashkur ya isa Saban gidan daddy Wanda ya sha gyara kama da mutane a ciki,,tinda suka fara Shiga nijlah Ke kukan yinwa Dan ita Bata kallan gidan takeba sabida yinwan dake damunta Dan ma Tasha ruwa a toilet din mashkur lokacin data Shiga yin fitsari..
Daya Daga cikin bedroom ya ajiyeta Yana kallanta,,amarya Zaki fara wanka kafin kici abinci..
Badan taso ba ta Daga masa kai,,nan ya fara Dube Dube abinda zata Shiga wanka dashi be gani ba,,dasauri ya fita ya Shiga Wani Dakin,, wardrobe ya Bude nan ya dauko Saban towel dinsa daya ajiye kwanakin Baya ya dawo Dakin da nijlah Ke zaune tana rarraba ido..
Tana ganinshi ta Tashi da gudu tazo bakin qofan tana cewa,,kado gaskiya ka Dade nan gaba tare zamuna fita Dan gaskiya tsoro nakeji..
To shikenan yanzu Dai amsa wannan ki daura muje ayi wanka..
Amsa tayi Sai kuma ta kasa cire kayan jikinta,,hannu yasa ya janyota jikinshi yafara rabata da kayan jikinta,, girgiza masa kai tayi tana cewa kado bafa kyau babba yaga jikin mutum..
Nasani kokin manta Ni mijinkine,,lah mantawa nayi Amma ka barshi nagode nizan cire dakaina,, murmushi yayi Yana cewa saikace ta Iya wankan Toni Bazan Bari kiyi jiqa jiqaba,,kizo kinamin doyi a Daki..
Dire diren qafa nijlah tafara tana kukan shagwaba,Ni Allah Bana doyi,,gwalo mashkur yayi Mata tare da kashe Mata Ido daya..
Binshi tayi da gudu tana San kamashi suka riqa zagaye katan falon..
Shi Yana dariya ita Kuma tana masa kukan shagwaba lolxx...
Yawan comments yasa na muku typing Akan lokaci,,fatan zakuyi wanda yafi Na jiya..
*Comments & share*
*Momn sultan ce*✍✍✍
đđ *'YAR SADAKA..*đđ
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*SHAFA'ATU UMAR*
2⃣5⃣&2⃣6⃣
Be Bari ta kamashi ba Saida yaga alaman gajiya a tare da ita,,ga yinwa dake faman zaliganta,,nan ya fada saman bed Yana Mata gwalo..
Kuka nijlah tasa hadda hawaye tabishi Har Kan gadonta tana Dukan qirshinshi tare da turo Dan karamin bakinta,,kallanta ya tsaya Yana Yi tare da aiyana irin soyayya da zasu gudanar a lokacin da komai ya daidaita,,jiyake ajikinsa nijlah ta gama Zama komai nasa,,Duk kuwa da kankantar shekarunta Hakan Baze hanashi hutawa da matarsa ba,,sedai Wani bangare na zuciyarsa na hanashi aikata hakan tare da tinamasa dasha Abar kaunarsa Yasmeen..
Ganin yayi shiru Yana tinani yasa nijlah ta hadiye kukanta sakamokon Jin cikinta Na murdawa,,kallan mashkur tayi Sai kuma ta dauke Kanta gefe tana cewa.
Dan birni Dama ba'a Cin abinci anan,,nifa yinwa nakeji,tafada cike da yarinta,,kafin mashkur yayi Magana nijlah ta kama hannunsa,,a hankali ta Daga rigarta ta Dora hannun a saitin cikinta tace..
Taba Kaji yadda cikina yake juyawa,, Allah ciroma yake Kira..
Mashkur be amsataba Sai dariya daya saki Yana Kallan ta,,shagwabe fuska tayi,,idonta taf da hawaye,,kinga Karki Bata hawayenki,,yanzu zakici abinci me Rai da lafiya irin wanda baki taba Ciba kinji amarya..
To ai Baka Bani ba,,Sai gafara sa kakemin banga qaho ba"
Ahhh,, inye amaryar tawa haka ta Iya magana,,rufe Ido nijlah tayi tana boyewa a bayanshi,,nan ya Tashi ya dauketa ya Shiga toilet da ita,,Saida ya ajiyeta kafin ya fito dauko towel..
Nijlah Na ganin ya fita tayi saurin cire kayanta tare da tinanin inda ruwa Ze fara zuwa,,Kalle kalle ta fara tana dube dube Aiko idanta ya safka Kan Dan qaramin bahon wanka dake cike da ruwan dumi..
Murmushi tayi tana cewa kai kaga ruwa saikace Na wankan mutum 10,,soso ta dauka ta Shiga neman sabulu,,ta jima tana nema Bata gani ba Sai can ta hanqi shaving cream,,Da sauri ta dauka tare da budeshi shi Bata" Bata lokaci ba gurin matsashi jikin Soso tafara gogawa a jikinta,,ganin Baya kumfa ta qara zuba Wani,me yawa Wanda yafi nada..
Tana cikin wanke jikinta dashi Taji mashkur ya saki salati,,bayanta ta juya masa tana turo baki..
Sarai ya Ganta Amma saiya nuna bega abinda take ba,, dasauri ya qarasa kusa da ita ya amshe sosan hannunta,,ba musu ta bashi tana bashi tasa hannu biyu ta rufe 'yan qananun nononta da zuwa yanzu suka Dan fara fitowa..
Duk yadda yaso danne dariyarsa Saida yayi me isarsa kafin ya dauketa ya Saka cikin bahon wanka,,ruwa yasa ya riqa wanke shaving cream din Har Saida ya fita kafin ya chanja ruwan yafara yimata wanka dashi,,kuka tasa tana cewa ita ta Iya Amma Duk da haka mashkur be kyale taba Har Saida ya gama wanketa tas,,Yana gamawa ya sake dauko liquid soap..
A hannunsa ya matsa ya qara janyota jikinsa,,a wuyanta yafara gogawa ahankali harya safka Kan Yan nonowanta Yana shafa liquid ajiki,,ba qaramin birgeshi boobs din nijlah sukayi ba Dan haka ya shagala gurin shafasu Yana lumshe Ido,, nijlah Bata kawo komai ba,Dan a tinaninta wanka yake mata,,Seda ya gaji Dan Kashi kafin ya qarasa yimata wanka a mugun galabaice ya nadeta a towel ya dauketa,,Kan bed yayi Mata masauki Yana karemata kallo,,mamakine ya ida cikashi ganin yadda hips dinta yake tsaye komai Na jikin nijlah yayi masa,,yasani zuwa gaba saita kere dukkan yammatansu na birni lolxx.
Man ya dauko ya shafe Mata jiki dashi kafin ya tsaya ya kallanta,, murmushi tayi tana cewa Dan birni Dama ka Iya yima babba wanka hadda shafa Mai,, mashkur be Iya Magana ba Sai Daga Mata kai dayayi Yana cewa,,ki zauna yanzu zanje na dawo,, girgiza masa kai tayi tana qoqarin yin kuka yace..
Idan Kika Bari wannan hawayen suka zubo Bazan baki abincin ba,,kokin manta Nida Ke yinwa mukeji,,Daga masa kai tayi Dan bazata Iya Magana ba sabida tsabar tsoro,,Toki kwantar da Hankalinki Babu abinda Ze sameki,,koba yanzu kika gama Kiran kanki babba ba,,shiru tayi tana kallansa..
yanzu Zan dawo,,muryanta Na rawa tace to..
Dasauri ya fita Yana murmushi,,beyi Nisa da gidaba ya tsaya a Wani restaurant ya musu takeaway,,Yana fita ya tsaya Wani shago ya Sai Mata kananun Kaya da manyan hikabai..
Tinda ya fita nijlah ta zuba kofa ido,,tin tana tinananin dawowanshi harta fidda Rai,,gengedine ya fara daukanta har bacci barawo yayi nasaran dauketa gaba daya..
Tinda ya dawo yake sauri a haka harya qarasa shiga dakin,,kwance ya ganta daga ita Sai towel,,gaba daya towel din yagama yayewa baka gani komai Sai santala santalan cinyoyinta farare tas dasu,,ido ya zuba Mata Yana tafiya,,ahaka harya qarasa kan gadon,,a hankali yake daga qafafunsa sabida nauyin da sukayi masa..
Besan sanda yasa hannu Yana shafa cinyantaba,,saijin magananta yayi tana ture hannunsa tace..
Kado kakafa tace ba kyau..
Murmushi yayi Yana sosa kai sabida kunya yace,,sanko Kichi abinci ko har kindena Jin yinwan..
Dasauri nijlah tace ah ah tana Tashi zaune.
Hannun ta ya kama suka safko qasa ya,, takeaway guda ya bude tare da saka cokali guda biyu.
Bismillah mana,Naga kin zuba abinci ido kina kallansa,,ko har yinwan ta tafi,,turo baki nijlah tayi tana nuna Dayan takeaway dake gefensa,,hannu yasa ya yaqara janyosa Yana nuna Mata Wanda ya bude..
Kici wannan idan baki qoshiba Sai a bude wannan ko,,cike da shagwaba nijlah tafara girgiza kai,,ni ah ah,,ni ni tuwan dawa nakeso..
Dariya mashkur yayi Yana kallan kwayar idanta,,ita dinma Shi take kallo bakinta a gaba,,hannu yasa ya doke bakin a hankali Yana cewa,,daga yau irin wannan abincin zakina ci,,bake bacin tuwan dawa Sai ranar da kika kaima kaka ziyara,, wannan akeci anan,,ya fada Yana nuna takeaway dake gefensa..
Beyi aune ba yaga nijlah Na rawa hadda juya duwawu,,baki ya saki Yana kallanta tare da sauraran abinda take fada..
Yeeeeh nima nazama 'yar gata,,kaza ya zama abincina,,tini nijlah ta maida abin waqa,,abinka da 'yar kauye lolxx..
Murmushi Kawai yayi Yana cewa idan kingama saiki zo muci abincin,,rawanta ta cigaba dayi ganin Bata da niyyan zuwa mashkur yace..
Shikenan ni Zan cinye Kazan,Naga alama bakici,, nijlah najin haka tayi saurin dawowa kusa dashi tana Jan takeaway..
Yaya haka,,ki ajiye muci,, Allah bazan ajiye ba Naga kaci rabanka,, wannan nawane..
Riqe baki yayi Yana kallanta,,bece komai ba ya kyaleta,,itako tasa abincin agaba tana chi tana waqa"
Haka Kawai kaka zatamin baqin ciki da tinin ana bani tuwo yanzu ko nazama 'yar gata irin abun Mai gari..
Shi Dai mashkur kallanta Kawai yake Yana murmushi,, nijlah Bata ajiye abincin ba saida ta cinye tsaf kafin ta janyo Dayan takeaway Shima saida ta cinye duka kafin tayi hamdala...
Bayan ta gama mashkur ya zuba tagumi Yana tinanin yadda zasu qare da mummy dafe kansa yayi daya Tina da Yasmeen,,lokaci guda bugun zuciyarsa ya qaru,,jiyake beyiwa Yasmeen adalci ba,,bisa ga irin soyayya da suke,,lokaci guda yaci amanarta ya saka Mata da Kishiya,to kishiyamana koma yace ta wuci Kishiya..
Sosai ya shiga tinanin nijlah ko har bacci ya dauketa..
Tinda Abba yakai Yasmeen daki ya kwantar da ita Yana Bata hakuri tare da yimata alqawari iri iri,,be baro dakinba saida yaga bacci ya fara daukanta,,Yasmeen Na ganin fitan Abba tayi saurin Tashi tana hawaye hannunta dafe da zuciyarta ta janyo wayanta..
Number mashkur tayi dealing tana hawaye zuciyarta Na qunu..
Mashkur dake zaune gefen nijlah yakasa bacci ga tinanin Yasmeen ya addabi zuciyarsa sedai baze iya kiranta ba sabida sanin tsananin Kishi nata yaji wayarsa Na ringing.
A hankali ya daga idansa dayayi masa nauyi ya Dora kan kan wayarsa number daya gani ce tasashi firgita tare da wintsilowa kasa....
Inajin dadin yadda Luke bibiyar labarinnan duk da ba kullum yake zuwa muku ba,,kuyi hakuri ina fama da rashin chaji..
Yawan comments yawan typing...
Comments & share..
*Momn sultan ce*✍✍✍
đđ *'YAR SADAKA..*đđ
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*MMN MAHMUD....*
2⃣7⃣&2⃣8⃣
Dakyar ya iya tashi ya zauna gefen bed,,zuciyarsa a tashe,,be iya magana ba sai Jin muryar Yasmeen yayi cikin Kuka,,baby dole Ka kasa amsani,,sabida irin abinda Ka aikatamin,,nayi mamaki sedai ina fatan hakan yazamamin mafarki,,baby Dan Allah Kada Ka gaskatamin wannan bakin labarin dake Neman tarwatsamin zuciya,,kukane yaci karfinta Dan haka ta saki abunta tanayi ba kakkautawa..
Jin kukanta yake kama ana diga masa dalma a cikin zuciyarsa ganin bata da niyyar denawa yashiyin karfin hali ta hanyar hada dukkan nutsuwarsa tare da daidaita numfashinsa bakinsa na rawa yafara magana,,
Yasmeen Dan Allah kidena wannan kukan ki saurareni..
Baka da abinda zaka gayamin baby kawai kagayamin karyane abinda naji,,kasani natsani kishiya bazan iya hada soyayyarka da wata ba,,watan ma 'yar sadaka,,kuka ta cigaba dayi shiko yayi zuru Yana sauraranta,,seda tayi kusan minti biyu kafin ta cigaba da magana..
Baby kayi Shiru,, Dan Allah kace karyane,,wallahi Zan mutu Ka tausayama rayuwana,,baby kasan Yadda nakeji akanka,,Ka sani ko kawata banyadda ta gaisa da kai ba muddin akace da haske a gurin balle har na Bari aganka da Rana,, sai gashi duk Yadda nake tattalinka Saida Ka daukomin abinda ze zama ajalina..
Sai yanzu mashkur ya iya bude baki a hankali yace" akul dinki Yasmeen Kada naqarajin irin wannan maganar,,tsakanin keda nijlah babu Wanda zeyi ajalin wani,,fatana Ku zauna lafiy.. ...
Yasmeen bata Bari ya qarasa magana ba tace,,
Kai dalla rufemin Baki,,mugu azzalimi,,Wanda besan darajar soyayya ba,,Ashe zaka iya bude baki ka gayamin irin wannan maganar,,nayi mamaki sedai hakan dakayi ya nunamin Kai cikakken mayaudarine,,kuma maci amana..
Yasmeen kiyi hakuri ki fuskanci magana ta,,banayi Danna qona ranki kodan kiyayya ba,,wallahi,,
Dasauri ta katseshi wallahi me,,nidai kawai Ka cuceni Amma bakomai nasan abinda zanyi,,
Pls Yasmeen karkice haka,,yanzune Zan gane irin soyayyar da kikemin,,kiji tausayina karki Bari tashin hankali yayimin illah,,wallahi har yanzu inasanki babu abinda ya chanza a soyayyar ki,, haryanzu kina cikin zuciya tah..
Kukan da Yasmeen take ba bata damar Jin abinda mashkur yake cewa ba,, tari ta Shiga yi tana cewa nidai Ka yaudareni kodan kasan bazan iya rabuwa da Kai ba,,shiyasa kakemin irin wannan,,ba haka bane Yasmeen Dan Allah kidawo cikin hayyacinki,,nizan zo har gida
muyi magana..
Ba wani magana da zamuyi,,sai yanzu na gane abinda yasa kaketa daga maganar aurenmu Ashe 'yar matsiyata masu yawo a jeje kake Neman daukomana...
Dafe Kai yayi ya kuma kasa magana,,Banda faduwar gaba babu abinda yake,,dakyar ya iya magana Yana cewa,, shikenan kema ki dagamin hankali kamar Yadda mummy tayi ni Dama nasan,,kasan me baby..
Shiru yayi Yana sauraranta batare da yayi magana ba,,haka Yasmeen ta zage ta riqa zazzaga masa masifa tanayi tana kuka,,be iya amsataba Saima hakuri ya riqa bata yanasan kwantar Mata da hankali danshi bega laifintaba,,yasan anyimata abinda zatayi fiye da hakan..
Tana magana masifa ta katse Kiran tana cewa kuma wallahi karka sake qafarka ta sake takowa gidanmu,,kabari idan na mutu saikazo gaisuwa kaida 'yar sadaka..
Tinda Yasmeen ta kashe wayan mashkur yakasa zaune ya kasa tsaye Banda zagaye dakin babu abinda yake,,babu abinda yafi daga masa hankali illah magananta na qarshe,,Kada Ka sake qafanka ya sake taka qofar gidanmu,, dafe kansa yayi Yana cewa tome Yasmeen take nufi,,ina wallahi baze yiwu ba,,dake nasaba sai yanzu sabida qaddara ta samemu zaki gujeni,, wannan wanne irin masifane,,hannu ya daga Sama Yana addua,,ya Allah Ka kawomin dauki,,yafada idansa taf da hawaye...
A hankali nijlah tafara bude idanta harta budesu gaba daya ta safke Kan mashkur dake saune kama mutum mutumi,,kallan idansa tayi taga Yadda hawaye ke rige rigen zuba,,dasauri tasa hannu tana goge masa,,tare da girgiza masa Kai..
Kayi hakuri Dan birni,,babba da hakuri aka sanshi,, murmushi yayi tare da goge hawayen yace,,ba kuka nayi ba,,harkin tashi a baccin??
Hannu nijlah tasa ta gogo hawayen tana Wasa dashi a hannunta,,Dan birni wannan menene,,bazan hanaka kukaba Dan Naga wannan qatuwar matar Zata iya zaneka,,duba da Yadda take zaremana Ido,,nasan itane tazo ta dakeka ko???
Bata fuska yayi ransa a bace yake kallanta,,Baya tafaraja tana bashi hakuri,
Zonan yafada fuskanshi da muryanshi babu alamar Wasa yace" Bana gayamiki mummy itace mahaifiyataba,,amma shine kike maimaita abinda na hanaki??
Dan Allah kayi hakuri wallahi na manta kuma ni bazan iya fadar sunan ba,,sedai idan Ka Yadda Zan riqa cemata baba,..
Banyadda da wannan sunan ba ki Fadi Yadda kowa yake kiranta dashi idan ba hakaba Saina zaneki,,tinda baki da kunya..
Turo Baki tayi tana cewa to,,shiko yagama kulewa Dan haka yasa hannu biyu ya fizgota ta fada faffadan qirjinsa,,niyyan hukuntata yayi Amma Jin kukanta yasashi rungumeta Yana rarrashinta..
Ya ISA haka kiyi Shiru Amma karki qara ina miki fada kina turomin Baki,,Shiru tayi tana cigaba da kukanta,,au bazakice toba Saina kaiki gurin Wancan Karan..
Dasauri nijlah tace to tana qara shigewa jikinsa,,wani Iri mashkur ya riqa ji ganin haka yasashi janyeta,,hannu yasa ya dauko ledar kayan daya siyo..
Riga da wando ya dauke green and orange ya ciresu a Leda Yana kallanta,,safke Kai qasa nijlah tayi tanajin ba dadi a zuciyarta,,gani take kama ita ta sashi cikin damuwan dayake ciki..
Zokisa wannan yafada Yana miqa Mata hannu,,ba musu ta tashi ta qarasa inda yake,,beyi magana ba yasa hannu yafara janye towel din dake jikinta,,tinda yafara janyeshi hankalinsa yafara tashi,,lokaci guda yafara hade cinyoyinsa tare da matse joystick dinsa..
Be Ida rikidewa ba Seda yagama zareshi gaba daya,,qugunta ya riqa kallo Yana hadiye yawu,,besan lokacin dayasa hannu Yana shafawa ba,,Sai ji yayi nijlah ta riqe hannunsa tana cewa,,kado kaga rigan sakamin nakasa Sawa..
Kunyace ta kamashi sedai ganin yarinyar Bata gane ba,,yayi hamdala yasa hannu ya dauko wandan rigar,,muryarsa a sarqe yace,,Daga qafa kisa wandan,,dire diren qafa tafara tana cewa Ai Dai Riga Ake sawa kafin Wando Kuma Ni wannan kayan sun matseni,,Nika daukomin nawa..
Hararanta yayi yace,,Wai ba yanzu nayi Miki Magana Akan yimin musu ba,,kifa Shiga Hankalinki,,hannu tasa ta rufe baki tana bashi hakuri,,ba hakuri Zaki Bani ba,,kidena abinda banaso,,to tace tana hawaye..
Ahankali yafara Samata wandan sedai Jin ruwa a bayansa yashi dagowa Yana kallanta,,hawaye yagani kwance Akan fuskanta nan ya zuba Mata Ido Yana mamakin shagwaba irin ta nijlah..
Be kulatana ba ya fara sakamata wandan Yana tinanin ta yadda Ze saita ta tadena yimasa kukan banza...
Bayan yasa Mata wandan ya tayata suka sa rigar Yana qara Janta a jiki ganin yadda jikinta yayi sanyi,,Duk Wani rawan kai ta dena..
Kallanta yayi yaga tazama Abar tausai Dan haka yakama hannunta suka fito falo,,kallo ya kunna Mata Yana cewa zokiyi kallo kafin naje masallaci,,yanzu Zan dawo kinga saimu kwanta kema ki huta,,to tace tana kallan tv..
Tinda mashkur ya tafi masallaci be dawo ba Sai karfe 8:30,, wannan Karan nijlah bataji tsoro ba sabida TV ya dauke Mata hankali,,
Yana shigowa ta tashi da gudu tayi kansa tana cewa sannu da zuwa angon nijlah,,ah cewan mashkur Yana riqe baki,,hannu biyu tasa tana rufe Ido,,shiko dariya yayi Yana shafa Kanta a haka Har suka qarasa Kan kujera,,Bayan sun zauna ya Bude takeaway Har guda uku,, gashinan ki zaba biyu naki daya nawa,,nasan Dai wannan Ze isheki,,Daga masa kai tayi..
To zauna kichi,,indai kina abinda ya dace tozan cigaba da shagwabaki Har saikin manta wacece Ke ada,,bangane ba,,Dama mutum Yana manta kanshi,,Sai kuma ta ture abincin tana cewa Nina fasa CI,,tinda Dai mutuwa akeyi,,keni banasan shashanci wakikaji yace Zaki Mutu..
Hawaye tafara tana cewa Toba kai kace Zan manta kaina ba,,Naga Dai Sai mutum ya Mutu yake manta kanshi..
Toba haka nake nufi ba,,Zaki gane watarana,,to tace tana Zama tare da daukan takeaway guda tace,, wannan ya isa banajin yinwa,,dariya yayi Yana kallanta kafin yace Ai baki isaba saikin cinyeshi Duka,,dazu Dana siyo guda biyu Ai hanani chi kikayi..
Murmushi tayi tana cewa to kayi hakuri gobe Saina cinye Ko,,Daga Mata kai yayi yafara Cin abinci Dan zuwa yanzu yinwa hartaci ta cinyeshi..
Cokali biyu ya Iya kaiwa bakinsa,, tinanin mummy ya dawo masa tare da masoyiyarsa Yasmeen,,ture abincin yayi ya dauka waya ya Kiran mummy,,tayi ringing sosai mummy taqi amsa Kiran haka harya gaji ya rubuta Mata text message ya Tura..
Daddy ya Kira suka gaisa nan yafara magana cikin muryar tausai yace,,Dan Allah daddy ka tayani ba mummy hakuri,,wallahi Bada niyya nayi wannan auren ba,,ya isa haka mashkur,,kabari zanyi Magana da ita nasan zata safko,, Daga haka sukacigaba da hira,, nijlah Ko Bata su take ba tana Cin abincinta..
Bayan ta gama ya kalleta Yana murmushi yace,, kinyi Sallah Dana fita,,eh tace tana Maida masa da murmushi,,yauwa Yar albarka haka nakeso ki riqa Sallah Akan lokaci,,sedai inaso kiyimin addu'a a Duk lokacin data kikayi Sallah,,
To mezan roqa ma,,Naga kai kasamu komai Baka da Wani matsala,, murmushi yayi Dan ganin yadda nijlah keda wayo komai nata Na masu hankali take indai ba shagwabanta ya Tashi ba,..
Kawo kunnanki Zan gayamiki abinda Zaki roqamin,,to tace tana Tura masa kunnan a saitin bakinsa,,magana ya gayamata tayi saurin qocewa tana yimasa gwalo..
Ta tafi Daki da gudu,,binta yayi suka kwanta,,nan ya janyota jikinsa Yana shinshinata ahaka barci ya daukesu..
Cikin dare yajishi kwance cikin ruwa,,ga Wani irin wari Na Tashi,,hannu yasa ya shafa gurin tare da kai hannunsa Kan hancinsa,,tsamin Kashi yaji yayi saurin Bude idansa Yana cewa badai kashi nijlah tayi ba...
Nijlah Ko baccinta take Hankali kwance,,a hankali yasa hannu ya kunna fitila,,Yana ......
Comments & share
*Momn sultan ce*✍✍✍
đđ *'YAR SADAKA..*đđ
*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*
*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*
*SPECIAL GIFT TO...*
*AMARYA SURY BABY.*
2⃣9⃣&3⃣0⃣
Haskene ya gauraye Dakin nan yafara Dube Dube Yana mamakin ta inda doyi yake fitowa,,idansa ya Maida Kan nijlah dake baccinta tana qara juyi cikin gudawan daya gama wanke Mata jiki..
Subhanallah badai yarinyarnan kashin kwance tayi ba,, mashkur yafada Yana Duba jikinsa,,gani yayi Duk Kashi ya gama batasa Hatta wuyansa Saida ya Bata ga Kuma hannunsa daya taba lokacin dayaji laima a jikinsa..
Rasa abinda zeyi yayi ya Kuma nijlah Sai qara matsowa jikinsa take sabida jinta cikin sanyi,,tureta yayi ya daka matsawa Yana Kiran sunanta.
Afirgice ta farka tana addu'a tare da qanqameshi,,take yaji tausayinta sedai be nuna Hakan ba ya sake daka Mata tsawa a Karo Na biyu yace..
Dama haryanzu kina kashin kwance,,to wallahi Bazan laminchi wannan iskancinba Dan haka diapers zanke Samiki..
Kashi Kuma nijlah ta fada tana qoqarin Tashi zaune" hararanta yayi Yana cewa ah ah Karya nayimiki..
Hannu tasa Taji danshi a jikinta Dan haka ta turo baki tana cewa,, Allah bansan nayi ba nidai Naji cikina ya Murda Daga nan naganni a gona Ina Kashi..
Cike da masifa yace,,Toba a gona kikeba Akan katuwar katifa kikayi,,kinga yanzu saikisan yadda zakiyi damu..
Marairacewa nijlah tayi tana Hada hannunta tace,,wallahi bansan yadda Zan gyaraba nidai ka temakeni ka wankemin kada cikina ya kumbura,,wallahi tsami yafara damuna, nijlah ta fada tana toshe hanci..
Sabida haushi mashkur besan lokacin daya cire hannunta Daga Kan hancintaba Yana zazzaga Mata masifa..
Shiru tayi tana sauraransa jikinta Na rawa ta Rasa yadda zatayi dashi,,Dan ita Bata Saba Jin irin wannan fadan ba..
Seda yayi shiru Dan kanshi kafin nijlah ta kalleshi tana murguda baki tace,,
Naga Dai Duk kaika jamin wannan kashin,,Saida Nace kabani tuwan dawa kaqi kabani kaza da irin wannan taliyan ta larabawa Sai yanzu da haka ta faru Zaka Sani gaba kana....doke bakinta yayi da hannu biyu tare da kama kunnanta Yaja sosai Yana Mata kashedi..
Kinsan Allah Daga Yau Kika qara yimin kashin kwance Saina Miki Duka,,yanzu da a gidan mummy kikayi Yaya zanyi da raina,,Ina kikeso nasa kaina nijlah,,Ke haryanzu baki da wayo???
Idanta taf da hawaye tace kayi hakuri Allah Bazan qaraba,,tureta yayi ya Tashi a hankali Yana Kallan jikinsa,,rintse idonsa yayi Yana me Jin takaicin abinda nijlah ta aikata masa..
Yanzu yaya zanyi?
Ta Ina zanfara gyara jikina Dana wannan yarinyar,,Babu shakka Na Hada kaina da aiki indai irin haka ta cigaba da faruwa..
Tinda nijlah taga ya Tashi itama tafara qoqarin Tashi tsaye tana toshe hanci,,kallanta yayi yayi kwafa Yana cewa,,Idan baki cire hannunki a hanci ba Saina wanke Miki fuska da wannan kashin koba Ke kikayi ba,,Zaki Wani rufe hanci kama kama wanine yayi Miki..
Badan tasoba ya cire hannun sedai takasa hadiye saliva,,Yana Shiga toilet tayi saurin binshi,,harya Shiga ya leqo Yana Mata Magana da Ido,,tini ta gane abinda yake nufi Dan haka ta tsaya tsaye Akan gadon tana kuka..
Air freshener ya dauko yafara feshe Dakin dashi Yana sakin tsaki Akai Akai,,Seda yaji tsamin ya ragu kafin ya dawo Kan gadon..
Daga tsaye yafara cire kayan jikinsa,, nijlah Na ganin Ze zare wandansa tayi saurin rufe Ido tana juya masa Baya..
Babban wandansa ya cire ya rage daga Shi Sai Dan qarami Yana kallanta..
Tana Daga tsaye yace,,kicire wannan wandan kafin nayi boll dake,,kazama kawai,,Ni wallahi tinda nake bantaba aiki cikin dare ba Sai akanki,,Yoko jaririya nadauko Sai haka..
Kukanta ta qara volume shiko yayi shiru Yana sauraranta.
Zuwa can dabata ta fado masa ganin Bata da niyyar cire kayan yace,, shikenan nizan wuci Dayan Dakin Kinga saiki kwana cikin doyi,,da anjima kare yazo ya cinyeki..
Wayyo Allah kaka dan birni ze,,kifa denamin ihu Ko bakisan da makoftaba,,salan suyi tunanin satoki nayi"' uhmn uhmn Toni ka ciremin kayan Allah Bazan Iya tabawa ba..
Mamakine ya kamashi ganin yadda ta zage tana kuka takuma Qi taba jikinta ita a dole kyankyami takeji..
Babu yadda ya Iya haka yasa hannu ya cire Mata wandan,nan ya ajiye Kan gadon yasa hannu yajanyota jikinshi nan yafara cire Mata riga,,Yana gamawa ya safketa kasa Shima ya safko,,Gana daya ya tattare bedsheet din da kayan jikinsu ya dauko katuwan Leda yasa ciki,,nan ya Cilla cikin Shara Yana kallan yadda tafara karkarwa sabida sanyi..
Toilet ya Shiga ya Hada ruwa me zafi ya dawo ya dauketa,,cikin ruwan yasata yayimata wanka sosai,,Bayan ya gama Mata ya Bata towel ta daura,,Zaki Iya jirana a waje Nima nayi wankan,, girgiza masa kai tayi tana turo baki..
Banace kidena turomin baki ba,,koso kike Na zuba Miki Ido kinayin abinda kikaga Dama,,a hankali nijlah tace ah ah kayi hakuri..
Bude Mata kofa yayi yace ki zauna anan yanzu Zan fito ba dadewa zanyi b,,Yana gama fada ya Koma ciki yabar anan tsaye tana jin tsoro..
Bayan ya fito ya dauketa suka Koma daya dakin,,shida kanshi ya shafeta da Mai Shima ya shafa,,turarensa ya shafa Mata Yana Kallan yadda tayi Shiru kama ba ita ba,,Kan bed ya Koma hannunsa riqe da nata..
Suna kwanciya bacci ya daukesu,,be Iya tashin asuba ba Sai farkawa yayi yaji Har an idar da sallah,,dasauri ya Tashi ya fada toilet yayi brushe,a gaggauce yayi wanka sabida gajiya dake damunsa Bayan ya gama ya dauro alwala ya fito Yana tsane jikinsa da towel,,kallan Nijlah yayi Yana murmushi tare da Kiran sunanta a hankali..
Wardrobe ya bude ya dauko jallabiya,,nan ya shinfida sallaya ya tada Sallah,,Bayan ya isar yayi addua sosai tare da Neman mafita a al'amuransa..
Nan ya dawo kan gadon Yana tashinta,,ke nijlah tashi mana lokacin Sallah na shigewa..
Uhmn uhmn nika bari bacci nakeji,,Sallah zakiyi Sai ki koma baccin,,kinga nima Shi nakeji..
Kasa Tashi nijlah tayi saima juya masa baya datayi tana turo Dan qaramin bakinta,duk a cikin bacci..
Ganin tana Bata Masa lokaci yasashi fara yamata chakulkuli,,tinda bazaki tashiba ninasan maganinki..
Dariya nijlah tariqayi tana ture hannunsa,,nan ya dauketa ya kai toilet,,harya juya baya da niyyan tafiya yaji takira sunanshi..
Nini ban iya kunna wannan ba,,ta fada tana nuna kan famfo,, murmushi yayi ya kunna mata,,tsayawa yayi Yana kallanta kafin yace to madam Sai Kuma me,, brushe ta nuna masa tana satar kallanshi.
Bashida yadda zeyi Dan haka ya dauko nasa ya matsa maclean,,amsa tayi tana boye fuska tace nagode..
Idan kin gama ga ruwa nan Sai kiyi wanka ,,ni ah ah,bayan nayi wanka dazan kwanta,,nifa kaka har fada takemin idan taga ina wanka kullum
To suda ba wannan na tambayeki ba,,wanka nace kiyi ko harkin manta laifinki,,shiru nijlah tayi tana kauda fuska,,nan ya fita yana cewa kiyi sauri ina jiranki..
Bata Dade ba ta fito tana turo Baki,,kallanta yayi yaga babu alamun wanka a jikinta, idansa akanta yace,,Amma dai Baki wanka ba???
Daga masa Kai tayi ta kuma qi qarasowa inda yake.
Meya hanaki Yi?
Kai tsaye nijlah tace,,ban iyaba,,
Murmushi kawai yayi kafin ya nuna mata sallaya,, hijabi tasa tayi saurin tada sallah Dan zuwa yanzu tafara gajiya da kallan dayake mata..
Kafin ta idar harya hau kan bed yana bacci yafara daukanshi..
Nijlah kasa hawa gadon tayi Dan tsoro,,nan ta kwanta kan sallaya itama bacci ya dauketa..
**********
Nasir nifa tsoran fita nake Dan wallahi gani nake kama malam ze iya gane wani abu,,dafashi Nasir yayi yana magana a hankali..
Kaga Bello ka kwantar da hankalinka,,ninasan malam baze kawo komai a cikin ransa ba,,tinda dai yana ganina a gari..
To shikenan Nasir Amma fa saika rakani,
Tashi Nasir yayi yana kama hannun bello,,kaga tashi muce kafin lokaci ya qure..
A kofar gida suka Sami malam danya kasa zaman gida,,sabida kukan da kaka ta damesa dashi,,yayi rarrashin harya gaji Dan haka ya dawo kofar gida koze Samu sauqin wani abun..
Yana ganin su bello yafara murmushi yana cewa..
Ah ah Muhammad bello harka dawo,,daga masa Kai yayi suka qarasa kusa dashi suka zauna..
Bayan sun gaisa,,Nasir yayi qoqarin sanar da malam abinda ya faru na rashin zuwan bello birni..
Nisawa malam yayi kafin ya maida hankalinsa ga Nasir yace..
Nasir nifa banaji a jikina yarannan mashkur ze wulaqanta nijlah,,jinake kama ze riqeta Amana kamar yadda muma muka riqeta,,duk da cewar mu dole tane,,sedai ina masa zatan alkairi,,idan kuma yaci Amana shida Allah,,Dan ko bamuyi masa Allah ya isaba nasan zata bishi..
Hakane baba to Dama shiyasa mukaga ya dace muzo mu gayama,,
Godiya sosai malam yayi musu kafin ya tashi ya shiga gida,,shidin ma karya yayima kaka yace bello yadawo lafiya kuma yaga gidan da aka Kai nijlah Dan Shima anyimasa karba ta musammam.
Sosai yakumbo taji dadin labarin malam harta fara sakin ranta daga damuwar datake ciki,,haka ta kwana cikin farin ciki..
*******
Kwana Yasmeen tayi tana fama da kanta ga wani zazzafan zazzabi daya rufeta Banda karkarwa babu abinda take,,ahaka har garin Allah ya waye tana nan nade cikin bargo,,,mama bata iya leqataba sabida haushinta datakeji,,abbane ya fito cikin shirinsa na zuwa office kalllan mama yayi yana cewa..
Hajiya yana ganki ke daya kina karyawa,,ina ita 'yar lelen take??
Tabe Baki mama tayi tana nuna masa dakinta,,Abba be qara magana ba ya shiga dakin,,nan ya ganta kwance cikin bargo dasauri ya qarasa yana janjan bargon tare da kwalawa mama Kira..
Hajiya hajiya,,Baki da hankali Zaki barmin yarinya cikin wannan hali,,da gudu mama ta qarasa shiga tana cewa alhaji lafiya..
Inafa lafiya duba kiga halinda 'yar lele take ciki,,wallahi idan wani abu ya Samu yarinyata sainayi maganin wannan yaran me suffar munafukai..
Kayi hakuri ba laifin kowa bane bace laifinta,,shidin mijintane ko Dan ita kadai aka haliccesa dazatasa irin wannan damuwan,,to wallahi bari na gayamiki,,idan ma kashe kanki kikayi shidai baze fasa abinda yayi niyyaba,,shashasha mara wayo,,
Kuka Yasmeen tasa tana karkarwa ta rungume Abba tana nuna mama,,tsawa Abba ya daka mama yana nuna mata hanyar fita..
Fita nace ki fita anan kafin nayi maganinki,,sai yanzu nagane bakya kaunar yasmeen,,ki haifeta da cikinki amma kina nuna mata kiyayya,,kodan ke bakisan zafin kishi ba..
Eh bansani ba,,maganar so kuma sedai ka fadi San ranka Dan ance kaso naka duniya ta qishi,,kaqi naka duniya ta soshi,kuma ni ba qin Yasmeen nake ba..
Kifita nace ko bakiji ba,,fita mama tayi sabida jin ihun na Abba yayi yawa,,mama na fita Abba ya Samu dakyar Yasmeen ta tashi zaune,, nan ya dauka waya ya Kira kanwarsa,,
Hello mami,,daga daya bangaren mami tace na'am Yaya,,barka da safiya..
Abba be iya amsa gaisuwa taba kawai yace idan mubeena na gida ki turomin ita yanzu,,to mami tace tana mamakin yanayin dataji muryan Dan uwan nata..
Daga mummy har aunty lateefah babu Wanda ya iya baccin kirki sai kusan asuba bacci barawo ya dauke mummy,,nan aunty lateefah ta zuba mummy ido tana zancen zuci,,tinanin ta inda zasu bullowa lamarin mashkur take taji mummy ta tashi tana cewa ke lateefah yarannan ya dawo..
Mummy wanne yaro?
Mashkur Mana,,girgiza Kai Yasmeen tayi tana cewa ah ah be dawo ba,,mummy ta Yaya ze dawo yana tare da wancan yarinyar..
Nidai da Zaki yadda da shawarana,,Allah gwara su dawo ta zauna anan gidan kafin muyi maganinta ta fita da qafanta..
Mummy batayi magana ba tace,,bani wayana,,wayan lateefah ta miqa mummy tana kallan abinda zatayi..
Number mashkur mummy ta Kira tana jinjiga qafa..
Mashkur na bacci wayar tafara ringing,,dasauri nijlah ta bude ido tasa hannu ta dauka wayan,,garin tabe tabe ta amsa Kiran..
Nijlah bata San ta daukaba sai jin maganar mummy tayi tana cewa Kai dan ubanka... Mummy bata qarasa magana ba taji nijlah nacewa Wai waye to bacci me wayan yake....
Comment & share