.tunda big man yafara mgn har yagama kan ummu na'a ak'asa tana saurarensa"k'irjinta na wani irin bugawa sbd girman da maganganunsa sukayi Azuciyarta"tana tunanin Anya zata iya Amincewa da wannan Auren?..... ta d'ago kanta sbd jin yayi shiru"sai sannan ta lura da preety dake tsaye tana binta da wani irin mugun kallo"kasancewar itama ba raini take d'auka ba saita yatsina fuska tana tab'e baki ta d'auke kanta"baby wacece wannan?"cewar preety tana nuna ummu da wani irin yanayi me nuna zallar kishi atare da ita"sbd ta tsorata da baiwar kyawun halittar ummu" Abdallah dake danna waya cike da basarwa yace"kije ki koyo sallama"iya Abinda yafad'a kenan cikin shan k'amshi"ya saci kallon ummu ta banko masa harara tana k'ok'arin mik'ewa tsaye"preety ta tab'e baki Aranta tana fad'in kayi iskancin dakaga dama kafin na shigo gidanka"Afili kuma sai tayi sallamar tana dafa gefen kujerar dayake zaune Akai....dole yace"bana masa biyayya tunda ita wannan kudd'ar tana bin dukkan umarninsa kamar Aurenta yakeyi"cewar ummu Azuciyarta tana Aikowa da lausy dake kallonsu dg nesa da harara"ita kuma tayi mata murmushi"pls kasanarmun ko?"cewar preety"sai sannan ummu ta k'arema preety kallo"tana sanye da k'ananun kayan da suka fito mata da suran jikinta"ga attached data zubo Abaya"fuskarta da hasken bleeching"tab'e baki tayi tana fad'in kabani wayata da hand bag nawa ni zan wuce"saidai maganar dakayi ban Amince da ita ba"banza Abdallah yamata kamarma badashi take mgn ba"baby pl.....preety ! yakirata Aharzuk'e"kije ga table can ki zauna kan kujera zanzo yanzun...amm ! idan kika koma mgn ranki zaifi nawa b'aci"batace komaiba ta ballawa ummu harara"ummu tasaki murmushi Afili tace"kiyi ta kanki yarinya Indan sbd wannan Abin kikeyi baya gabana"ta fad'a tana k'ok'arin zama"big man kuwa Azuciyarsa yace"sunanki sorry duk ranar da kika shigo gidana"Afili saiya had'e rai yace"waccan d'in ce yarinya?"bata girmekiba?"ki canza manners d'in ki"gaskiya ka gama dani dakace ta girmeni"shekaruna kasani ne?"dg ita harkai ban sankuba bana kuma buk'atar cigaba da saninku"dg k'arshe dan Allah ka sallameni na tafi"dama rik'eki nayi ne?"baka rik'eni ba Amma kabani wayata da hand bag nawa"idan nak'i fa?"d'an murmushi tayi tace"saina barka da Allah kamar yadda na saba barin duk wanda yaci zalin nawa dashi"zaifi kyau kama dena wani d'aure fuska da zare ido"dan bazasu saka nayi niyar Abinda banga dama ba"you are very stupid! ki kama kanki ko kuwa na baki mamaki"sa'ankine ni dakike gayamun mgn?"ada banyi niyar tursasaki ba"Amma yanzun zan tursasaki sai naga k'arshen taurin kan naki"dole ki yadda muyi wannan Auren kona b'atar dake har Abada"yafad'a yana wurgo mata hand bag d'in Ajiki ya Aza wayar samqn table d'in yana jan tsaki...harga Allah ba k'aramin shakkarsa takejiba"tana dai daurewane kawai tana gaya masa magana"sannan tanaso ta gano meyasa yakeson tursasata.....idan kin gadama ki sanarmun Anguwar ku"And last one kije kisanar Agida kin fitar dani"ni kuma na turo Ayi mgn"zancen sai kinyi shawara na sokeshi"dan dole ki Amince da wannan Auren sbd cikar muradin mutum 4"nida preety da wawan da zaki Aura"idan kin sanar masa saiki nemeni nabaku izinin samuna muyi mgn"sai zancena dake na k'arshe kan preety ne"waccan da kike gani she is 26yrs"kina haka y'ar yarinya dake zakice mata yarinya why?"tunda yake masifarsa da fad'an sa shiru tayi tana danna waya har yazo Aya"batare data kallesaba tace"yarinyace ! bazan fasa cewa yarinyaba saidai ka kasheni"idan tanada 26 yrs ni inada 25yrs kaga kuwa bada wani abu ta girmeniba"Abinda kawai zan rok'eka shine kasanar mata bbu ruwanta dani Akan me zatamun kallon banza?"ko An fad'a mata inada Alak'a dakai ne??"bakida Alak'a dani Amma very soon zamu d'aura Alak'ar"ga cards d'ina zuwa nanda ranar Tuesday ki nemeni idan kin gadama"nifa bazan Amince ba"hmm! wannan ce had'uwarmu dake ta 3" Aciki na fahimci bakida kunya"kin raina mutane"sannan kinada kafiya"bana rok'on kowa Alfarma sai Allah"ke baki isa na rok'eki kona rarrasheki ba"Abinda na sani dole ki Amince da AUREN YARJEJENIYA da zamuyi dake" ko kinaso ko bakyaso"shine zaman lafiyar ki"Anan gaba inkinyi tunani zakisan taimaka miki nayi sbd cikar burinmu....bana son taimakon naka! kuma bazan Amince ba...dena wahalar da kanki"bana neman Abu na rasa Arayuwata"Allah yayini me matuk'ar sa'a Arayuwa ba yabon kaina nakeba"tunda nace zan Aurenki zance yak'are bana buk'atar yaddar taki"k'ilanma Aranki kinaso kafiyarki tasaka kike basarwa"yak'are maganar cikin izzah yana hura hanci"Allah yakiyayemun....hannun daya kawo zai bige mata baki yasaka tayi shiru ta zabga masa harara"yaja tsaki ya mik'e tsaye yana fad'in dole na wanke hannuna sbd na tab'a k'azamar hand bag naki da wayarki"dg k'arshe keda saurayinki zakuzo sbd yaji sharud'd'ana dan gudun yamun wawanci....yana kai Aya Azancensa yayi gaba yabar mata mayen k'amshin turarensa"da hannu yama preety Alamar ta taso tabiyosa.....yana barin wajen ummu ta fashe da kuka tana furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un"na shiga ukku"meyasa mutumin nan bazai barniba kona huta??"lafiya kuma kike kuka?"na zata kun shirya keda mutumin dana hango kunata mgn"cewar lawisa tana k'ok'arin zama kan kujera"wane shiryawa zanyi da wannan me girman kan lawisa?"mena masa da zafi Arayuwa daya zab'i cutar dani da tursasani da iko Akaina?"wai meyace miki ne?"tana share hawayenta ta sanar mata komai harda labarin shima Abinda yashafesa duk ta sanar mata"Amamakin ummu sai taga lawisa na murmushi tace"Alhmdllh! wannan shine mafita kawai k'awata"haba lawisa wace irin mgn ce wannan,kinsan mekike fad'a kuwa??"bansan mutum ba da halayensa zan Amince muyi irin wannan Auren "bayan kuma irin wannan Auren haramun ne lawisa"kece dai ke bakisan saba"Amma Ai kafin ku had'u kinji Ana fad'in sunansa"dan duk wanda yakwana garin nan bazaice besan big man ba"Aganina ki bashi kwana 2 sannan ki kirashi ki sanar masa kin Amince"in har kin sanarwa mubashshir yace"bai shirya Aurenki yanzun ba"kuma kin sanar masa mafitar da Aka samu"sai ki sanarwa big man yaturo kodan ki gujewa Auren wanda bakyaso besonki"Aganina gara ki hak'ura da wannan Auren kiyi Addu'ar zab'in Alkhairi"ki kumayi istahara "dukda dai kinyi Addu'a mama nayi damu da masu k'aunarki"Aganina Auren nan shine mafi Alkhairi ma k'awata"dadai burun mak'iyanki yacika gara kin jure komai Abdallah zai miki"kuma wlh nasan sai sunyi mamakin irin wanda zaki Aura"to Amma lawisa Ayi Auren Azo kuma yasakeni kinga tsugunne be k'areba?" hmm! Amma idan kun rabu ga wanda zaki Aura ko"sannan ko mubashshir yace"beyi wlh kinfi k'arfin kiyi kwantai"kuma bafa dg yin Auren zai sakekiba sai bayan shekara d'aya da rabi ko biyu inaga ko?"gaskiya nidai hankalina be kwanta dana Amsaba"ina tausayin mama lawisa"kuma idan beda halin kirkifa?"sannan nifa bawai rayuwar Aure zamuyiba koda hakan yafaru"kowa d'akinsa daban bbu ruwan kowa da kowa"murmushi lawisa tayi tace"ina zaton shima haka zaice miki"Amma yanzun kifara tambayar mubashshir"idan be shiryaba ki masa bayanin komai"idan kun had'u shine da kansa zai fad'a masa wannan sharad'in idan ya Amince shikenan"zancen bincike kuma Abba zan saka umma tayiwa mgn Ayi" insha Allah bbu wata damuwa"saidai karki yarda kisanarwa kowa manufar wannan Auren"ki nunawa duniya son juna kukeyi"saidai idan har na Amince d'in ko?"sannan muddin be nuna son juna muke ba koda na Amince tofa nima bazan nunaba"Allah dai yazab'a mafi Alkhairi"shima Ai yaka mata yayi Aure kodan sbd d'aukakar dayake da ita"nasan shiyasa mahaifin nasa ya matsa yayi Auren"tab'e baki ummu tayi tana fad'in wannan banzar dakika gani ta mana tsaye itace zai Aura"harda cemun wai karna koma ce mata yarinya sbd ta girmeni"dariya lawisa ta kamayi"sbd ita harga Allah taji dad'in wannan Abu"kuma bata yiwa big man wani mummunan zato kan Auren ba"sannan ita dama bata wani son mubashshir ya Auri ummu sbd basuma daceba"saidai yanda ta hangosu d'azun suna mgn ga kayansu kala d'aya sai ta gansu tamkar wasu masoya"dukda lawisa na yarinya dan ummu ta girmeta da shekara 1"Amma tayi kaifin tunani da hangoma ummu Amfanin ta Amince ta Auri mutum kamar Abdallah....ki tashi muje yamma tayi"cewar ummu tana saka card d'in da big man ya Ajiye mata Acikin hand bag nata"suka jera suka bar wajen....big man ransa fari k'ar yatsaya gefen motarsa yana kallon preety yace"ki koma gida zamuyi waya"wannan yarinyar itace zamuyi Aure da ita sbd bin umarnin mahaifina"idan An kwana biyu lokacin mommy tasami lafiya kin Ida karatunki zan saketa muyi Aure"Amma baby....Amma what? na riga na gama mgn"itama tanada wanda takeso"and last one kinsan bansan surutu da k'ananun mgn ko?"hakane"is good"banaso ki sanarwa kowa komai kina jina?"muddin naji labarin nan wani waje zan iya fasa Auren ki"be jira Amsar taba yashiga mota batare daya koma kallontaba"ta tab'e baki ta nufi motarta itama ta shiga tabar wajen.....
shiru Abdallah yayi yana tunani yasan dai dole ta Amince dan wannan shine mafita"zuwa sadda zata nemesa sannan sati gudan ya Ida cika saiya sanarwa daddy ya fidda"can kuma yasaki murmushi sbd tunawa da yayi da irin uk'ubar daya tanada dazai mata sbd rashin kunyar datake masa"zai sakata ta masa ladabi kotaso ko kar taso....da wannan tunanin suka iso gida"bayan ya fito dg cikin motar "Aharaban gidan ya hango sadeeq da sa'ada suna karatu"d'auke kansa yayi yacigaba da tafiya cikin nutsuwa"fuskarsa Ad'aure kamar koda yaushe yashigo cikin parlourn"Amamakin sa ya sami hafsat da wani saurayi zaune suna fira"yashige mata sosai...yatsina fuska big man yayi"yaya Abdallah sannu da zuwa"ta fad'a cikin fad'uwar gaba"be Amsaba yatsaya cak! yana binsu da wani irin shegen kallo yace"waye wannan??"Amm....dama d'an uwanmu ne"tsaki yaja ya kalli saurayin yana fad'in get out"duk ranar daka koma shigowa zaka san ka shigo da hujjja"ya fad'a yana jan tsaki"saurayin jikinsa har kirma yakeyi dan sosai yaji shakkar Abdallah" ya mik'e tsaye zai fita"yayinda kan hafsat ke Ak'asa"umma balki ta fito dg cikin kitchen da warmers Ahannunta"da sauri ta dubi sayyeed ta kuma dubi Abdallah dake tsaye yana danna waya yayi bala'in had'e rai"wai tafiya zakayine sayyeed?"Eh hjy zan wuce sai Anjima"be jira cewar taba yafita dukda tana kiransa....bazai koma dawowa ba sbd na hanashi zuwa"nan gidan matan Aure ne"be kamata baligi kamarsa yana shigowa yana shigewa wannan Abarba"ya fad'a yana nuna hafsat"yana kai Aya Azancen yatafi cikin izzah "umma balki tabishi da mugun kallon tsana domin tasan mgn cikin mgn yagaya mata sbd Abinda tayima sadeeq jiya"kuma tunda taji daddy beyi mata zancen Abdallah be fidda wacce yakeso ba"tasan tabbas ya fitar"saidai tasha Alwashin kota halin k'ak'a sai taga bayansa ta mallake komai na gidan"taja wata iriyar kwafa ta nufi dining Area"ita kanta hafsat bataso korarsa da yayiba"sbd tanaso tasamu ta Auri sayyeed d'in d'an k'awar umma balki ne.....
kwance Abdallah yake samqn katafaren royel bed nasa"ya lumshe sexy eyes nasa"yana shafa gashin dake kwance samqn faffad'an k'irjinsa"yana d'aure da towel"tunanin Abinda zaiyiwa wannan cakuri cicin cikon benci yakeyi idan ta shigo gidansa"dukda yana tunanin bazaima kaita gidansa daya gama ginawa last 6month ba"saidai yakaita wani gidan Acikin gidajensa"bud'e lumsassun idanuwansa yayi sbd jin wayarsa na ringing"yatab'e baki sbd ganin kamal ne"d'auka yayi yak'i mgn"hmm! dama su hjy ne zasuyi order d'in kayan Auren wata"inaso na shigo da dare muyi mgn"okay Allah yakaimu"dg haka Abdallah ya yanke wayar"yatashi tsaye yanufi bath room....
da misalin k'arfe 8: 45 pm"big man ne da kamal tsaye A haraban gidan bayan sun gama mgn game da kayan da sukayi waya kansu d'azun"kamal ya kalli big man cikin marairaice murya yace"pls ka rakani gidansu my leemart" inaso na ganta sbd nayi bacci cikin nutsuwa....kallon bakada hankali big man yajefasa dashi kafin yace"mudena y'ar haka dakai"karma kaja yarinya ta rainani wlh"wannan zubda girman badaniba"kaida kaji zaka iya sai kayi tayi"kamal yatab'e baki yace"kaji dashi wlh"yanzun dai ka hak'ura da takalar ummulkhairy ko?"yatsina fuska yayi yace"wace haka?"kafini sani"tamace Agaidaka Ai"wani kallo Abdallah yamasa yana tab'e baki yace"banfi 6 hours da rabuwa da itaba"kadena k'arya"dan nasan wannan matsiwaciyar baza tace Agaidani ba"hmm ! kaidai kasani wato har yanzun kana shiga harkanta kenan?"meza'a fasa?"Ai ba yanzun zatayi kukan sanina ba Arayuwa sai nan gaba idan na Aureta"ta hakane kawai zan takata na jata k'asa yadda naga dama"yak'are maganar yana d'age kafad'a irin ko'a jikinsa d'in nan"kamal ya dubesa cikin mamaki yace"mekake nufi Abdallah?"kodai soyayyar k'arya ka k'ullah da itane?"banza yamasa yana danna waya"saida yagama shan k'amshin sa kafin yace"AURE zamuyi da ita Amma na YARJEJENIYA"what?"kasan mekake fad'a kuwa?"kaga dan Allah karka kamun matsala mana"kanata wani zaro ido da razana sai kace wani Abun furgici ne yafaru"jiya daka tsaya ka saurareni dana sanar maka Abinda daddy yafadamun"kaji tsoron Allah Abdallah! dan Allah kasanar mun gaskiyar meke faruwa?"bazan fad'a ba saida safe... rik'e gefen jallabiyarsa kamal yayi yana fad'in wlh saika fad'amun kaji na rantse"shikenan bazan fad'a ba kaje kayi kaffarah"haba Abokina pls ka sanarmun sbd soyayyar da kakema preety"had'e rai Abdallah yayi yaja tsaki yana fad'in na rasa wane irin mahinmanci kabama soyayya Arayuwarka kamal??"cikani na fad'a maka"dan Allah karka tafi"idan tafiya zanyi bana jin komai nace maka tafiyar zanyi"yak'are maganar yana fara yiwa kamal bayanin komai....dg k'arshe yace"taimakonta nayi Akan Amata Auren dole kuma bbu zancen rabuwa da wanda zata Aura"Amma ni idan nagama saitata zan saketa"haba big man! da iliminka da komai zaka Aikata haka?"babufa kyau irin wannan Auren"sannan karka tursasa y'ar mutane idan bataso kabarta mana.....babu wannan zancen dole ta Amince!kuma na tsara wannan Auren ne da ita sbd na takata yadda na gadama"idan na sai tata na koya mata yadda Ake iya mgn da manya saina saketa"saidai inaso kasani muddin kasanarwa Ammi wlh sainayi sanadin daka rasa leemart har Abada kuwa"wani murmushi me ma'anoni da yawa kamal yasaki yana fad'in bazan sanar mata ba huta rantsuwa"saidai inaso kasani ba'asan Inda rana ke fad'uwa ba"kuma bbu wanda yasan me gobe zata haifar?" Amma idan harta Amince bazaka kwanta da itaba idan Anyi Auren ko?"yatsina fuska big man yayi yana fad'in gaskiya ka cuceni" Allah ya isa dakayi wannan banzan tunanin"ni banga Abinda zan kwanta Ajikin taba?"Allah ko?"to shikenan Allah yakaimu bakwai"Aikai dutsene ko?"banza Abdallah yamasa yana tunani"dan shifa yama manta da Ana yin wani sex idan Anyi Aure sai yanzun yatuna"shifa be tab'a zama yaji yana jin sha'awar mace ba"saidai kawai duk sadda yayi mafarki yayi wanka"shi kansa har yana zargin kodai bashida lafiya ne??harka fara tunaninta tun kafin tazo?"wani wawan punch big man yakai masa"ya goce yana dariya yayi gaba"shi kuma yatab'e baki ya wuce ciki.....
*bayan kwana2*✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥❤🔥 *AUREN YARJEJENIYA* ❤🔥❤🔥
*13&14*
*Bayan kwana biyu*
kwana 2 kenan da zartar da mafitar da Abdallah ya yanke musu"wanda yayi daidai da saura kwana 1 wa'adin kwanakin da baba yabama ummu su cika"to Alhmdllh ummu tun jiya ta sanarwa mama ta fidda miji"ta nuna mata dama sun jima da Abdallah suna son juna sai yanzun data masa zancen zata fidda wanda takeso yace"shine zai turo"da farko mama tace"ah ah"Amma da Aminu da ummu da suka mata bayanin babu matsala ta Amince"saidai mama dataji wai Abdallah mohd jibo ne tayi mamaki dg ita har Aminun"sannan kuma Ajiyan taje har wajen ummar lawisa sukayi mgn game da Abdallah da kuma Abban lawisa yabinciki halayensa kafin su sanar da baba wata fidda"to Alhmdllh yau da safe umma da mama sukayi waya bbu wata matsala Abinciken da Abba yayi "cikin gidan kuwa goggo luba tama gama yadda ummu babu wanda zata fitar"tasha kuma Alwashin bazata tab'a bari tayi Auren hutu ba....ummu kuwa har ranta hankalinta yak'i kwanciya da wannan Auren"badan tasoba tadai Amince"tun safe takeso ta kira Abdallah tasanar masa ta Amince Amma tana jin shakku....misalin k'arfe 5:35 pm"ummu na zaune kan kujera A parlourn su tana chats"mariya ta shigo parlourn bbu ko sallama tace"Anty ummu baba yace"kizo"saida gabanta yafad'i ta kalleta tace"jeki gani nan"mama dake d'aki ta fito ta kalleta tana fad'in kije kisanar masa kin fidda"nasan dai be wuce zancen ne zai miki"in sha Allah ubangiji bazai tab'a bari mu tozartaba"ummu batayi mgn ba ta d'auki mayafin doguwar rigar dake jikinta ta yafa ta fito ta shiga d'akin baba"goggo luba dake zaune tsakar gidan ta bita da kallo harta b'acewa ganinta...da sallama ta shigo cikin d'akin ta duk'a k'asa ta gaishesa"be Amsaba sai tambayar daya jefo mata gun cewa" kin fitar ko baki fitar ba? na fitar baba Amma sai zuwa nanda kwana 3 zai turo"bbu matsala har zuwa sati ma"dan bana gaggawa sbd Aikin shed'an ne"saidai muddin sati yacika zuwa kwana 10 be turoba zakiji hukuncin dana yanke"batace komaiba tayi shiru"ki tashi ki bani waje"sosai ranta yasosu"ta rasa meta kashewa mahaifinsu Aduniya dayake nuna mata tsana da tsangwama?? ta tashi ta fito dg cikin d'akin"yanayin yadda goggo luba ta lura da fuskarta bbu walwala sai tayi zaton bata fidda mijin ba"sosai ranta yayi fari k'al"ummu kuwa can k'uryarsu ta shige k'irjinta na tsananta bugawa ta zaro card d'in Abdallah dg cikin jakarta"ta zauna gefen bed ta kwafi number d'insa"cikin fad'uwar gaba da tsoro tayi dealing d'in number d'in"busy tajita hakan yasa ta kife kanta samqn pillow tayi shiru"sai bayan mintina 5 sannan ta koma kira aikuwa ta shiga tafara ringing"sai gab da zata tsinke Aka d'auka Amma ba'a yi mgn ba"Ta girgiza kanta tana mamakin zafin kai irin na Abdallah"ko sallama Ai yayi tunda ya d'auka"sanin halinsa zai iya kashe wayar yasaka tayi saurin yin sallama cikin siririyar muryarta"dg d'ayan b'angaren big man dake zaune Akatafaren office nasa kamar Ak'asar turai"kujera na lulawa dashi iskan fanka da sanyin AC na dukan jikinsa"yatab'e baki domin sarai yagane ummul khairy ce"be Amsa sallamarba cikin cool voice d'insa yace" wacece?"kiyi gaggawar sanar mun dan bana tsayawa jin shirme"idan kuwa bakida mgn me mahinmanci maza kashe wayar ki"dg haka yayi shiru yana jiran jin me ummu zatace??"batayi mamakin jin kalamansa ba"saita basar tace"ummulkhairy ce"dama kan maganar da muk...ke dallah banganekiba"kimun bayani ta yadda zan gane"zaki kama yi mana surutu haka bbu kamun kai"koda yake dama ba k'auyen mutum ina yaga wani kamun kai.... uhmm! nasan kagane ka nuna baka ganeba"zancen kamun kai dakake mgn ban d'aukeka cikakken namiji ba balle har na tsaya nayi wani kamun kai Agaban ka"Abinda nasani kawai kowa tushensa A k'auye ne....K! yafad'a Atsawace"yanzun da kika nuna mugun hali naganeki ko baki fad'a ba"fad'i Abinda yasaka kika kirani"maida mun mgn kuma ki cigaba dayi karki fasa"laifin waye idan banakaba"kaine kaja na maida maka mgn"dama na kiraka ne sbd nasanar maka na Amince"doguwar tsuka yaja yayi shiru"saida ya mula yasha Iska kafin yace"wannan tsohon zance ne da kin Amince tunda dama nasanar miki dole ki Amince"na riga na gama mgn bana buk'atar Amincewar ko"kin sanarwa yaron da kuke soyayya dashi?"yafad'a yana yatsina fuska kamar yana ganinta"na sanar masa ya Amince"zamu had'u a gold stone dani dakai dashi muyi mgn"yaushe?"duk sadda katashi"gobe da yamma mu had'u can"saidai wlh muddin kika mun rashin kunya gabansa ko gayan maganar banza wlh tattakaki zanyi Agaban nasa....batace komaiba ta kashe wayar tana fad'in kaji dashi fitinanne.....
washe gari misalin k'arfe 5:11 pm"ummulkhairy ce zaune kan kujera"gefenta mubashshir ne"wanda yau da safe yadira Agarin sbd yana Abuja"ya shirya cikin milk d'in shadda"zuciyarsa fal kishi"yanaso yaga waye wanda zasuyi wannan Auren da ummu??"yayinda ummu ta shirya cikin k'uru Adakarta"sabon leshi ne na sallarta red colour me zanen golden tasaka"ta yafa mayafi golden Amma batayi